abubuwa da dama dana nuna banaso" da sauri Sarkin Gida yace "kwarai! Irinsu shiryaka, masu aiki awajenka, Mai soro, shamaka baya muna maka tattaki duk inda zaka da
sauransu"
anatse Riyad yace "yanzu duk inaso kufara yi, ka
shiryamin fadawa wayanda ka aminta dasu" dasauri Sarkin gida yace "angama ranka shi dade" he wants to punish Haleema hakan yasa ayangance yace "Sarkin Gida" dasauri yace "ubangidana Babana Sarkina kuma gani nan me kake bukata?" Karasa saka agogon shi yayi tasss sannan yadago yakalleshi yace "ka dakatar da duka bayin dake aiki a bangaren Sarauniya Haleema na kwana bakwai cikinsu harda jakadiyanta, sannan a tsare bangaren nata ban yarda kowa yakai mata ziyara ba ko ita tafita ba saida babban dalili wanda sai an sanar dani" dasauri Sarkin Gida yace
"angama ranka shi dade" da hannu yamai alamu yatafi sannan yadaura kafa daya kan daya still yana kallon call din
Mom bai dagaba he's just feeling lack of attachment towards her after abinda tamai jiya, yana zaaune awajen har lokacin zuwa fada wasu fadawa guda biyu suka shigo aka shiryashi tsaf sai walkiya yake yafito aka maramai baya zuwa fada bayan yama Haleema sako tamai breakfast.
"Mom menamai haka zaimin wannan hukuncin? Ba'a taba yin matan sarki da sarki ya hukuntata hakaba sai akaina kaman ina gidan yari kuma wai ya aiko nahadamai breakfast yagama da fada zaizo yaci taya zan fara aikin banda wacce zata taimakamin" ran Mom yariga yagama baci da kyar tai controlling temper nata tace "kije kimai abinda zaki iyayi, na ganshi zan mai magana za'a dawo miki da ma'aikatan ki" Mom ta katse wayan ta ta tashi kitchen tashiga saita tsaya tana kallon kitchen din bawai bata iya girki bane but she just realized cewa tadade tanacin banxa she can count how many times tama mijinta girki bama tacika yi ba, kotayi ma itada yan aikinta ne, ganin yanda zata fara aikin yanzu take kaman wani uwan tashin hankali ruwan shayi tasa a wuta saitai frying egg tasa a kula da bread tai arranging a dinning around 11 taji adawa na sanarda ya iso bude kofan flat nata yayi yashigo dasauri ta tashi daga jikin kujera tana kallonshi yayi wani irin mahaukacin kyau ahankali tace "ina kwana" batare daya kalleta ba yace "kalau" zama yayi akan kujeran falon yace "kawomin abincin nan" danjim tayi gabanta na faduwa kada yace bazaici ba tawuce dinning flask na shayi tafara daukowa ta ijiye kan table takoma tadauko tray na cup da bread da spoon sai honey ta ijiye sannan takoma ta dauko wani kula mai kyau takawo ta ijiye gabansa still kallonsa take, yadan jima yana amsa wayan dayake sannan ya katse yakalli komi na gabanshi kafin yasa hannu yabude kulan yaga egg datamai frying sai yaji abu ya tsayamai awuya Haleema knows the way he eats atleast tana gani adakin Mom.
Dan lumshe idanu kadan Riyad yayi kafin yabudesu yadaura akanta ganin yanda idanunshi sukai ja batasan sanda ahankali tace "Baby ni kadaine fa kasa an sallami ma'aikata na, this is the only abinda na iya maka fixing quick" ahankali yatashi dan komawa baya tayi ganin yanda yayi kaman zaki baice mata komiba yabude kofa yafita dag dakin tadan harari kofan tace "what is bad about this continental breakfast please? Da kanason abinci dayawa da baka sallami yan aiki na ba, akanme ina matar sarki zan dinga wahala ina shiga kitchen? Antaba hakane?.
Har bangaren Ammi fadawa suka biyoshi ciki ya shiga
Ammi bata falo dinning yawce one thing about gidan Ammi is there's always food anytime kaje gidan zama yayi a dinning yasa masa da pepper soup da shayi ya jera a tray dake wajen, kallo sama yayi ganin bai hango Ammi ba yasa yatashi manyan kayan jikinshi yacire na ciki ya ijiye awajen yabar jumper dake jiki na soft milk yard yawuce sama ahankali hannu yasa yabude kofan dakin, zaune yaganta ita kadai tana sanye da wani A-shape gown na atampa sabo kal dasafen nan Ammi takawo mata sababbin atampopi 10 set taga ledan an rubuta SapphirebyAishaSambo, gold atampa ne yamata kyau yabi jikinta tass dan size din Meenat Ammi ta bada, kawai burst dinne sukaso su mata kadan dan tafi Meena boobs but still kayan sun shigeta and she looks so beautiful aciki, kanta ba dankwali tadalyi parking gashinta kawai tana zaune ita kadai tana kallon window dakin da Ammi tabude mata sabida haske ya shigo dakin looking super lonely.
Kamshin turarenshi kadai taji yasa tajuyo da kanta tazubamai idanunta dahar yau suke a kumbure lumshe idanu kadan tayi tabudesu still kallonshi take kaman yau tafara ganishi maida kofan yayi yarufe yashigo cikin dakin har zuwa wajen datake tray abincin ya ijiye sannan yajuyo da kanshi ya kalleta hakanan kawai taji gabanta yafadi motsi lips dinta sukayi murya chan kasa tace "ina kwana" dan tsayawa yayi yana kallon kwayan idanunta da sauri ta sauke idanun nata kasa, saukan hannunshi taji kan wuyanta da saida kirjinta yabuga dasauri takalleshi hada ido sukayi still kallonta yake batare daya cire hannun nashi daga wuyanta ba ahankali yace "have you eaten"? Gyadamai kai tayi ashagwabe da shima saida heart dinshi yabuga yadaure murya chan kasa yace "me kikaci"? Wani iri hannunshi yakesa takeji ajikinta amman da kyar tace "tea" ganin yanda takeyi yasa yadauke hannun daga wuyanta waist dinta yakai hannun yakama tareda dagota tashi daya yakawota dab da jikinshi kaman zai hada fuskansu numfashi tafara da sauri da sauri dake sauka a fuskanshi tana kallonshi kaman yanda yake kallonta tamai bala'in kyau ya tsare lips nata da idanu yana tuna how they felt ranan a mouth nashi kafin ya janye idanunshi da kyar daga lips din ya daura kan idanunta murya chan kasa yace "I want to feed you banson gardama okay" gyadamai kai tayi da sauri gently yasaketa ya zaunar da ita gefenshi yasa spoon ya yanki sinasir din yasa miya yakai bakinta batai musu ba tabude baki tana kallonshi murmushi yamata yasa mata abincin abaki tafara taunawa ahankali tana kallon yanda yake murmushi dimples dinshi ke motsi yana smiling he's so handsome kaman mace wih, gutsura shima yayi yakai bakinshi yaci sannan yasake kaiwa bakinta tabude ahankali ta amsa shima yakai yaci karan shattering glasses sukaji dayasa afirgice Rashida tarikemai riga da sauri daidai nan yaji muryan Mom tace "fitomin da d'ana ko badake nake magana ba kika maidani mahaukaciya Riyad! Alkyabban waye anan?" Lumshe idanu Riyad yayi yabude ahankali yakalli Rashida data rikeshi tana kalion kofan dakin itama murmushi yamata yakama hannunshi daga jikin rigan yace "cigaba da cin abinci ina zuwa! Don't come out kinji" gyadamai kai tayi gently yatashi yana gyara riganshi yawuce kofa Rashida tabishi da kallo gabanta na faduwa dum dum dum sosai kaman wani abu zai faru da ita cus haka tadingaji ranan da Mama tarasu.
*SANYI DA ZAFI*

*EPISODE 43*

Ammi na tsaye a kitchen tareda 3 ma’aikatan ta tana gwada musu yanda zasu zuba kullin alale data gama mixing da kanta a gwangwani dan alalen gwangwani ne a timetable na abincin yau taji an bankado kofan falo hakan yasa tace “ku zuzzuba ku inazuwa” dauraye hannunta daba wani datti tayi taja paper towel tana goge hannunta tana tafiya tafito daga kitchen din daidai Mom na daga Alkyabban Riyad da rawani datagani akan kujeran dinning hakan yasa ahaukace taja tray na glass cups dake kan dinning din tawani barar akasa suka watse tace “fitomin da d’ana ko badake nake magana ba kika maidani mahaukaciya? Riyad!” Strictly Ammi tace “sorry wani d’a kike magana exactly? Cus I know you don’t have one saidai nawa dan dake hannunki” huci Mom tahauyi tajuyo dasauri ta taho ta tsaya dab da Ammi dake kallonta tace “remember tun kinada cikinsa namiki alkawari I will make sure mijinmu ya karbeshi yabani i make sure all this years Riyad bai kalleki ba, and ko yanzu in gayamiki baki isa kice zaki karbe Riyad daga wajena ba, you can’t seprate me from my Son” murmushi Ammi tamata tace “with haukan nan you’ve lost him already” wani kallon uku saura kwata Mom kema Ammi kaman zata shaketa ta mutu, jin sahun tafiya yasa tajuyo takalli Riyad tawani irin bubbuga kirjinta tana kallonshi tace “ban hanaka shigowa dakin nan ba”? Riyad kallonta yake with I don’t care attitude yace “yes but I feel like coming shine nazo” zuciya ne ya dauki Mom ta daga hannu zata daurama Riyad mari chak Ammi tarike hannunta gam, Mom takalli Ammi tace “saken mini hannu” rike hannun Mom Ammi tayi gam with so much anger Mom tashiga kiciniyan kwace hannun ganin takasa yasa takalli Riyad tace “kagaya mata tasaki hannuna” Ammi na kallonta tace “kul Maryam! Ban haifo yarona dan wata ta daka ba, duk randa kikai kuskuren taba Riyad saina ijiye kunya a gefe wlh na baki kashi” sosai gaban Mom ke faduwa takalli Riyad ta kalli Ammi data kama hannunta gam tarike taki saki, Ammi tace “take your madness da mutanen dakika kawo bangarena kufita, you have no business here” Ammi tasaketa Mom na kallon hannunta ranta na bala’in kunfa, baki Mom tabude zatai magana Riyad dake kallonta yace “Mom don’t try halinki anan please mutafi” yataho wajen kai tsaye yakama hannunta wani irin fizge hannunta tayi tanuna Ammi tace “ni zaka disga sabida matan nan, sabida wannan munafuk……” “karki zagi mahaifiyata Mom!” Yanunama Mom yatsa dayasa Mom takalli Riyad kanta na neman juyawa da mamaki, azuciye Riyad yace “Sarkin Gida!” da sauri Sarkin gida yashigo tareda sauran fadawa dan tuntuni sukejin hayaniya but ba’a basu izinin shigowaba, yace “gani ranka shi dade, waya batama shalelen mutanen Kano rai”? Ranshi amugun bace yanuna Mom yace “escort her back to her quarters” dasauri fadawan suka zagaye Mom dakema Riyad wani irin kallo yakalli ma’aikatan da Mom tazo dasu yace “clean this mess!” cikeda girmamawa sukace “to Mai Martaba” Mom jitayi Ammi taci riba dayawa zatai magana daidai ana bude kofa Mai Babban (Gwaggo) tareda Mujitappa dakuma Hambali sai Jummai da Lami (matar Hambali) da Maman Kabeer, dakuma Binta (3rd Matan sarki)suka shigo falon suna kallon kwalaben dake falon tace “meke faruwa ne anan? Ke lafiya Maryama kika mana messege dukan mu kafin muzo gulma sai yawo take cikin gida kinzo kina neman Hajara da dambe” Muji ne yabi dakin da kallo sannan yakalli Riyad yace “what happened Riyad”? Dasauri Mom tace “ina zai iya gayamaka an zugashi yana zagina”

“Mom menamai haka zaimin wannan hukuncin? Ba’a taba yin matan sarki da sarki ya hukuntata hakaba sai akaina kaman ina gidan yari kuma wai ya aiko nahadamai breakfast yagama da fada zaizo yaci taya zan fara aikin banda wacce zata taimakamin” ran Mom yariga yagama baci da kyar tai controlling temper nata tace “kije kimai abinda zaki iyayi, na ganshi zan mai magana za’a dawo miki da ma’aikatan ki” Mom ta katse wayan ta ta tashi kitchen tashiga saita tsaya tana kallon kitchen din bawai bata iya girki bane but she just realized cewa tadade tanacin banxa she can count how many times tama mijinta girki bama tacika yi ba, kotayi ma itada yan aikinta ne, ganin yanda zata fara aikin yanzu take kaman wani uwan tashin hankali ruwan shayi tasa a wuta saitai frying egg tasa a kula da bread tai arranging a dinning around 11 taji fadawa na sanarda ya iso bude kofan flat nata yayi yashigo dasauri ta tashi daga jikin kujera tana kallonshi yayi wani irin mahaukacin kyau ahankali tace “ina kwana” batare daya kalleta ba yace “kalau” zama yayi akan kujeran falon yace “kawomin abincin nan” danjim tayi gabanta na faduwa kada yace bazaici ba tawuce dinning flask na shayi tafara daukowa ta ijiye kan table takoma tadauko tray na cup da bread da spoon sai honey ta ijiye sannan takoma ta dauko wani kula mai kyau takawo ta ijiye gabansa still kallonsa take, yadan jima yana amsa wayan dayake sannan ya katse yakalli komi na gabanshi kafin yasa hannu yabude kulan yaga egg datamai frying sai yaji abu ya tsayamai awuya Haleema knows the way he eats atleast tana gani adakin Mom. Dan lumshe idanu kadan Riyad yayi kafin yabudesu yadaura akanta ganin yanda idanunshi sukai ja batasan sanda ahankali tace “Baby ni kadaine fa kasa an sallami ma’aikata na, this is the only abinda na iya maka fixing quick” ahankali yatashi dan komawa baya tayi ganin yanda yayi kaman zaki baice mata komiba yabude kofa yafita daga dakin tadan harari kofan tace “what is bad about this continental breakfast please? Da kanason abinci dayawa da baka sallami yan aiki na ba, akanme ina matar sarki zan dinga wahala ina shiga kitchen? Antaba hakane?. Har bangaren Ammi fadawa suka biyoshi ciki ya shiga Ammi bata falo dinning yawuce one thing about gidan Ammi is there’s always food anytime kaje gidan zama yayi a dinning yasa masa da pepper soup da shayi ya jera a tray dake wajen, kallo sama yayi ganin bai hango Ammi ba yasa yatashi manyan kayan jikinshi yacire na ciki ya ijiye awajen yabar jumper dake jiki na soft milk yard yawuce sama ahankali hannu yasa yabude kofan dakin, zaune yaganta ita kadai tana sanye da wani A-shape gown na atampa sabo kal dasafen nan Ammi takawo mata sababbin atampopi 10 set taga ledan an rubuta SapphirebyAishaSambo, gold atampa ne yamata kyau yabi jikinta tass dan size din Meenat Ammi ta bada, kawai burst dinne sukaso su mata kadan dan tafi Meena boobs but still kayan sun shigeta and she looks so beautiful aciki, kanta ba dankwali tadaiyi parking gashinta kawai tana zaune ita kadai tana kallon window dakin da Ammi tabude mata sabida haske ya shigo dakin looking super lonely.

Kamshin turarenshi kadai taji yasa tajuyo da kanta tazubamai idanunta dahar yau suke a kumbure lumshe idanu kadan tayi tabudesu still kallonshi take kaman yau tafara ganinshi maida kofan yayi yarufe yashigo cikin dakin har zuwa wajen datake tray abincin ya ijiye sannan yajuyo da kanshi ya kalleta hakanan kawai taji gabanta yafadi motsi lips dinta sukayi murya chan kasa tace “ina kwana” dan tsayawa yayi yana kallon kwayan idanunta da sauri ta sauke idanun nata kasa, saukan hannunshi taji kan wuyanta da saida kirjinta yabuga dasauri takalleshi hada ido sukayi still kallonta yake batare daya cire hannun nashi daga wuyanta ba ahankali yace “have you eaten”? Gyadamai kai tayi ashagwabe da shima saida heart dinshi yabuga yadaure murya chan kasa yace “me kikaci”? Wani iri hannunshi yakesa takeji ajikinta amman da kyar tace “tea” ganin yanda takeyi yasa yadauke hannun daga wuyanta waist dinta yakai hannun yakama tareda dagota tashi daya yakawota dab da jikinshi kaman zai hada fuskansu numfashi tafara da sauri da sauri dake sauka a fuskanshi tana kallonshi kaman yanda yake kallonta tamai bala’in kyau ya tsare lips nata da idanu yana tuna how they felt ranan a mouth nashi kafin ya janye idanunshi da kyar daga lips din ya daura kan idanunta murya chan kasa yace “I want to feed you banson gardama okay” gyadamai kai tayi da sauri gently yasaketa ya zaunar da ita gefenshi yasa spoon ya yanki sinasir din yasa miya yakai bakinta batai musu ba tabude baki tana kallonshi murmushi yamata yasa mata abincin abaki tafara taunawa ahankali tana kallon yanda yake murmushi dimples dinshi ke motsi yana smiling he’s so handsome kaman mace wlh, gutsura shima yayi yakai bakinshi yaci sannan yasake kaiwa bakinta tabude ahankali ta amsa shima yakai yaci karan shattering glasses sukaji dayasa afirgice Rashida tarikemai riga da sauri daidai nan yaji muryan Mom tace “fitomin da d’ana ko badake nake magana ba kika maidani mahaukaciya Riyad! Alkyabban waye anan?” Lumshe idanu Riyad yayi yabude ahankali yakalli Rashida data rikeshi tana kallon kofan dakin itama murmushi yamata yakama hannunshi daga jikin rigan yace “cigaba da cin abinci ina zuwa! Don’t come out kinji” gyadamai kai tayi gently yatashi yana gyara riganshi yawuce kofa Rashida tabishi da kallo gabanta na faduwa dum dum dum sosai kaman wani abu zai faru da ita cus haka tadingaji ranan da Mama tarasu.
Yanda gabanta ke faduwa da yanda takejin hayaniya akasa ga kirjinta sai dum dum dum yake yasa ahankali tamike tsaye tana tafiya kadan kadan gabanta mugun faduwa yake kaman akwai something that is calling her, arayuwanta ansha fada agabanta but ko kallo wasu basu isheta ba she has never ever been curious about anything in her life but today she just wanna go out, bones na jikinta na cringing, gently tabude kofan dakin tana tafiya ahankali babu takalmi a kafanta karasowa jikin karfen benen tayi ta kallo kasa the first abinda tagani is fadawa kusan 8 dake tsaitsaye a falon daidai lokacin cikeda izza Riyad yace “zaku iya tafiya” zubewa sukai akasa agabansa atare sukace "Sadaukin Sarki! Adalin Sarki, ka shekara dubu bisa dubu muna tare da kai, ci gari zauna daidai, Sarkin mu Baban mu Sarkin Kano Sarki Riyad Baba Aliiiii!" Dum! Dum! Dummm! Rashida taji kirjinta na bugawa taga fadawan sun juya sun fita, bayin dake dakin suma dukansu suka fita, kaman daga sama taji ance “why did you send us messege muzo nan”? Da sauri Rashida ta juyar da kanta zuwa inda taji muryan magidancin! Chak taji jinin jikinta ya tsaya bata taba ganin mahaifinta face to face ba but tsaf tasanshi tun tana yar budurwa take browsing nashi cus tasan waye shi, Mama told her about heritage nata, biography Babanta na google with lot of pictures nashi dan yana alot of humanitarian activities ya karbi lot of award yanada registered NGO that is even affiliated to UNICEF, so she knows fuskan mahaifinta tsaf cus she wanted to see mutumin daya wulakanta mahaifiyarta, ganin Jummai kusa dashi tsaye just cleared the entire confusion nata batasan sanda tai baya ba tana buge flower verse dake wajen yafadi hakan yasa kowa na kasa yadago kanshi sama, ganin Rashida da Riyad yayi tana ta daura hannunta akan bakinta idanunta sunyi jazur yasa gabanshi yayi mummunar faduwa dasauri yayi staircase yashiga hayowa sama da sauri yazo daidai inda take yakai hannu zai tabata yace “Rashida I can explai…….” Wani irin baya tayi tadaga hannuwanta biyu tadaura akan kunnuwanta tai wani crazy ihu dayay echo agidan. “Don’t touch me!”.*SANYI DA ZAFI*

*EPISODE 44*


Wlh saida gidan gabaki daya ya amsa ihun
Showing 78001 words to 81000 words out of 139355 words