sunki karsu samiHIV, wai tsoro, hakan yasa MrsBugaje ta karbi komi tashiga kairuwa ciki ita zatayi.
Ahankali Rashida ke budeidanunta takalli Mrs Bugajedake kanta anatse tace"Rashida!" Tashi tayi zaune dagudu tana kallon matan layinsuda hijabai da suka cika falonwasu na kuka suna kallontawasu na mata kallon tausayisai kawai ta tashi kamanwacce bata hayyacinta tayiuwardaka tana daga labule MrsBugaje taje wajen tace "zanmaMamanki wanka Rashida come"
sannan tawuce ciki Rashidatabita tazauna tana kallonMama kuri, handglove MrsBugaje tasaka sannan tafaraRashida sai kallon Mama take,zata kuskurema Mama bakitaga bakin Mama yayi greenda abin saida yasa tabudebakin Mama da kyau har throatdin Mama was green dasauritakalli Rashida but from the wayyarinyar ke kallon Mama kasanbata hayyacinta saita fasamaganan takarasa yima Mamawan
Wuraren 8:10 wani dan dattijonmutum dake kama da Mamayasauka daga machine danBaba Liman yamai kwatance,hannunshi rikeda da yar jaka,fuskanshi ba yabo ba fallasayashiga yima jama'a sallamaBaba Liman na ganinshi yace"Sama'ila ya hakuri"? Ahankaliyace "hakuri sai ma'aiki" butaaka bashi yazauna yafara alwalaRiyad sai kallonshi yake irinhope you're happy yanzu tamutu? Yana gamawa da Riyadda Munir da Baba Liman daBuba dashi Samailan sukaicikin gida har zuwa uwardakanda makara Rashida na zaunetana kallon Mama da anriga anshiryata tsaff tagansu Riyad saikallonta yake yanda take kallonMama ganin zasu dauketa yasatarushe da kuka tahau kabar da
mutu? Yana gamawa da Riyadda Munir da Baba Liman daBuba dashi Samailan sukaicikin gida har zuwa uwardakanda makara Rashida na zaunetana kallon Mama da anriga anshiryata tsaff tagansu Riyad saikallonta yake yanda take kallonMama ganin zasu dauketa yasatarushe da kuka tahau kabar dahannunsu tace "wallahi Mamana da rai wlh kubarmin ita, zatatashi" zata kama makaran Riyadyariketa kuka take da haki ganinan dauketa ansa aciki an dagamakaran saita kara sumewaajikinshi karbanta Mrs Bugajetayi yatashi suka fice aka sallaciMama aka kaita makwancintaRashida bata tashi ba.
Wuraren 1 suka dawo dagamakabarta akai sallan zuhursannan aka kawo abinci wandaRiyad yasa Munir yakira hotelkitchen nashi aka dafa akakawo abinci a big big kulaakakai cikin gida bangarenmata sauran kulan waje,abunka da anguwan yaku bayi
mata sauran Kuan waje,abunka da anguwan yaku bayisai jama'a suka fara tururuwakaman gidan biki ana zuwa cinabinci anama Mama addu'a.
Riyad dinma gashi nan ne kawaitunanin Rashida yake kuma bahalin ya shiga cikin gidan danmata sun cika gidan, yaki kulauncle din Rashida Sama'ila,yadaiga Baba Liman namaiexplaining komi chan yakiraRiyad din yace "bismillah Riyad"bayabo ba fallasa yazo wajenyabashi hannu Sama'ila yakarba yace "Allah sanya alheri,Allah baku zaman Ipy" AmeenRiyad ya amsa ahankali sannanyatashi daga wajen.
Wuraren 2 Rashida tabudeidanunta dake mata nauyikaman duwatsu Mrs Bugajedake kusada ita ta kalleta dasauri tace "kin tashi" fuskanMrs Bugaje take kallo chankuma cikin yar muryanta dabata fita sosai bakinta nawaniirin rawa tace "da gaske Mamana tarasu"? Yanayin sigan dayanayin da maganan yafito
yanayin da maganan yafitodaga bakin Rashida sai kawaiyasa hawaye ya sauko dagafuskanta ta gyadamata kai kafinahankali tace "yes RashidaMama tarasu har an kaita, prayfor Mamanki, yar aljanna ceMama in sha Allah wani irinnumfashi Rashida keyi kamanzuciyanta zai bare yarabebiyu sai kuma ahankali tanadaga kwance awajen kawaitajuyama Mrs Bugaje baya tamanna fuskanta a bango tanawani irin kankame jikinta isas if ma batasan metakeyi ba,ahankali Mrs Bugaje tadaurahannu kan jikinta ta dagotatana kallon fuskanta yanda yayijajir gabaki daya tace "Rashidacry Mama tarasu" sarawakanta yayi takulle idanuntatace "Mama na, Mama?" MrsBugaje tace "eh Maman ki" tanama Mrs Bugaje kallon asalinwacce bata hayyacinta tace"to menene amfanin rayuwanayanzu? Banda kowa Mama tatafi, Rashida batada kowa!"Fashewa da kuka sosai MrsBugaje tayi sabida tausayinRashida dayasa matan falon
Rashida dayasa matan talonsuka taso suna shigowauwardakan jin sautin kuka sosaikawai Mrs Bugaje ta kankameRashida gangan ajikinta tace"Rashidaaaaaa l'm so sorryabout your Mom, wayyoooAllah kirjina Rashida yau kinbani tausayi kaico! Naso aceAllah yana barin wani dan wanidanasan definitely zai barmikiMama, Rashida kiyakuri karkicebakida kowa wlh kinada mu,gani ga mijinki Riyad ga BabaLiman, Rashida you are notalone" duka yan dakin kallonRashida suke da aka rungumeidanunta sunyi jajir da fuskantaamman bata kuka idanuntama kaman sun juyane batasanmetakeyi ba gata nan ne kawai.
Mrs Bugaje saida tai kuka tagodema Allah sannan tasakiRashidan tace "muje kiyi salla"kallonta Rashida tayi tace"salla an kirako bari nafara kaiMama tai alwala saini nayi"tafita daga jikin Mrs Bugajeda sauri tana mikewa tsayetayi falo da sauri, Mrs Bugaje
tama banamataaIai Motn
tayi falo da sauri, Mrs Bugajetama kasa motsawa sai MatanBaba Liman ne ta tashi da sauritabita tace "Rashida' tsayawatayi tajuyo takalleta tace "laaaanatuna kayan Mama nazodauka" tawuce uwardaka dasauri tabude sip tadauki wanikaramin jaka tashiga sakarigunan Mama awajen tace"bari nai sauri" tamaida sipdin tarufe tajuyo kowa yakasacemata komi tayi falo kotakalmi bata sakaba tarike jakangam tana tafiya Matar Limantabiyota da gudu tanajan wanihijabi data gani kan igiya tana"Rashida Rashida" ganin batajitafiya kawai take yasa tafarakwalama mijinta kira. "MalamMalam" amman har Rashidatafito tayi gaba Riyad na zauneyaga fitowanta dasauri yatashidaidai Matan Liman na fitowaitama tace "Malam Rashidatahada kaya wai zata kaimaMamanta a asibiti" tareta Riyadyayi takalleshi da sauri tananunamai jakan tace "Mamazan kaima kaya jirana take"kallonta yayi daga sama harkasa ba takalmi akafanta da
Ronta yayi daga sama harkasa ba takalmi akafanta dagaita sai abayan daya siyamata dadankwali daure akanta fuskantais looking reddish.
I WANT TO GIVE YOU ONEMORE EPISODE FROM UPDATENA GOBE YA ZAMTO GOBEJUST ONE EPISODE ZAN BAKU*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 33*
Hannunshi daya yasa yarike mata hannu yamikamamatan Liman dayan hannunshi alamun tabashihijabinta bashi tayi yajuyo yakalleta ya warwarehijabin yana kokarin samata ahankali yace "to sakahijabi kafin kitafi" yayi maganan yana samata hijabiya kalli jakan data rike gangan yace "babu safaajakan Mama tace ki kawo mata safa muje ciki kidauka saimuje" wani irin murmushi ta sakinmai dayabayyana fararen hakoranta tajuya da sauri tai cikingidan batare data kalli su Buba dasuka tattashisuna kallonta ba anatse Liman yayi sallama cikingidan mata suka amsa Buba ma yabishi ciki yanamaSama'ila magana yace "muna bukatan ka muje"tashi yayi yabisu sai Riyad shima yabisu falon sukashiga Matan Liman tace "tana ciki tana zazzago dakayan durowas su" ciki suka shiga hakan yasasauran matan dake dakin suka fito banda MrsBugaje dahar lokacin take inda take, jikin kofanuwardakan Riyad ya tsaya yana kallonta dawani irintausayi aka zazzauna Baba Liman yaje gabandrawer ahankali yace "Rashida" batare data kalleshiba tace "sauri nake safa nake nemawa Mama"hannunta yarike chak dayasa tajuyo takalleshi cikinihu yace "Rashida! Ki natsu! Maman ki tarasu!"Tarasu! Tarasu!! Tarasu!! Haka kalman ke singing abrain nata dayasa tai wani irin ihu tana taushekunnenta tawani zube awajen tace "nooo" ahankaliBuba yace "yanadaga cikin shikashikan musuluncishine imani da kaddara mai kyau da mara kyau,Allah yama Mama cikawa, ga dan uwan Mamankiyazo daga kauyensu" yanuna Sama'ila dake kallontayace "mutuwa ba dadi Rashida amman kiyakuri, kidaure, ki cije ki hadiye, kima Mamanki addu'a,agabank12:08
Maman Rashida...ni...ni....Mama na ni, nawa MyMama achan"? Kai! Wani irin fadowa hawaye sukayidaga idanun Riyad yanda kalaman ke fita dagabakinta adaburce, akuma hargitse, ya gyadamatakai gently yace "Mama ta ras......" "Noooo000o!"Rashida tai wani irin ihu tafashe da wani irin kukada majina yafeso daga hancinta har zuwa baki tanawani irin babbaka kuka tana dukan kirjin Riyad dababu karfi a hannunwanta, daidai Munir ya isoshima yaci birki ya tsaya yana kallon yanda Rashidake kuka beating Riyad chest, kuka Rashida takedake tsumarai daidai nan shima Buba ya iso damanyan abokanenshi mota guda sukayo dawatamota doguwa cikeda hikima da dabara yace "Munirkayi procedures kabiya komi abamu gawanta mutafidashi" yakalli Riyad yace "Riyad take her to the carkujiramu tunda bamusan gidansu ba" ahankali MrsBugaje tace "I will go with you Riyad nima bansangidan ba" daga Rashida dake kuka yayi kawai tasheme a suma daukan ta yayi chak yawuce mota yaijiyeta abaya.
Within 1Omin Munir yagama komi aka basu Mamasuka sata abayan luxurious hadaden bus dasukazodashi akaja motocin lokacin 6 yawuce na safe akatafi Riyad na gaba har anguwan su da alreadymutane sun taru a layi da masallaci, parking akayi,aka fasa key dake kofar gidansu sannan aka shigagidan da Mama Matan anguwa suka faffara zuwaana shiga cikin gidan, Riyad yadauki Rashida daharlokacin take a sume itama yayi ciki da ita MrsBugaje ta karbeta Baba Liman ya sanar za'ai sallaby 9 danuwanta zai iso anything 8:00dagakauyensu.
*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 34*
Shiru Riyad yayi saikuma yace "just ka kawominkayan sawa gobe, I can't leave her alone like this,she has no one, babu anybody a anguwan dayayimaking attempt yama kwana da ita" gyadamai kaiMunir yayi yawuce yatafi shikuma yakoma cikingidan batare daya kalli Sama'ila dake zaune a kofargidan ba, falo yashiga yawuce uwardakan tanakwance inda ya barta tana bacci lips nata yagasuna motsi ahankali yaduka awajen yakai hannunshisaman goshinta yaji jikinta kaman wuta wayanshiyasake cirowa yayi dialing number Mrs Bugaje dayakarba ringing daya tadaga ahankali yace "she'srunning temperature Ma" ijiyan zuciya Mrs Bugajetasauke tace "she must! Ko ruwa batasha ba tunsafe, if you can get her to eat something kafin nankabata paracetamol idan temperature yaki kwanciyaget water and towel kadan goga mata ajiki" ahankaliyace "okay" katse wayan yayi yatashi yafitacompound kulolin abincin da aka kawo daga hotelnashi yaje yaduba babu komi ciki an cinye tass,makota ma sun wanke a ijiye wucewa yayi wajeganin yanda Sama'ila ke kallonshi yasa yace "barina sayo mata magani bata da lafiya" gyadamai kaiyayi yace "toh Allah sawake" mota yashiga yabarwajen, shikuma Sama'ilan yashigo ciki uwardakanyaje yakalli Rashida dake sambatu cikin baccinzazzabin Mama kawai take kira, girgiza kai yayikawai yatashi yafito tsakar gida ya shimfida tabarmaya ijiye pilow daya dauko a uwardakan su damanyariga yasa gidan akasuwa yana saidawa yabamayar gadonta Alhamdulilah ta aurar da ita batabarmai kaya akaiba yaji bala'in dadın hakan mijintava tattarata sutaur can kauyan su agayara kwanciya*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 35*
Zufa yaji yana keto mata sai nishi take, ahankaliyadagota yakalli jikinta dasauri yadauke kai whitesinglet ne acikin dogon rigan da white inner skirtperky huge boobs nata daya gani yasa yadauke kaidasauri dan da abayan zai ciremata saiyaji yakasasai kawai ya rungumeta yana shafa bayanta itakumatafara lumlimshe idanu ahaka yana shafa matabayan genuine bacci yadauketa ajikinshi shimaahaka yayi baccin rikeda ita thank god yasawayanshi a silent dan kiran Mom dana Halima saidaya kashemai batir.
Yadanyi nisa kadan a bacci yaji tana rawa dakafafunta cikin bacci bude idanunshi yayi yakalletafrom the way she's doing yasan fitsari takeji baijintayi fitsari jiya all through ba dasauri yatashi yanadagata bude idanu tayi kadan takalleshi hannunshiyasa yakamata suka fice Sama'ila na tsakar gidankan tabarma yanajan minshari hanyar daya ganiyake kyautata nan ne bayinsu yayi da ita kafin sukaifitsarin yazubo mata tsayawa tayi chak ta kalli kasahakan yasa shima ya kalli kasan sai kawai tafashedawani irin kuka mara sauti dayasa ta bashi tausayiahankali yace "shiga bayi lemme get you water andanother clothes" Wajen wasu robobi daya gani yajega karamin basket na sponge da soap kawaiyadauka yadawo inda ya barta ganin bata motsaba,hannunta yakama sannan yabude bayin that is veryclean yasamata bucket din da basket na soso yace"shiga bathroom" hannu tasa tagoge fuskantatadaga kafanta da kyar ta shiga bayin, shikumayakoma daki yabude wardrobe nasu but almostduka kayan wajen na Mama ne daga yanayinsu waniganamasgo daya gani yaje wajen yabude kayan tane duka agage very neat Dogowar riga daya fara
duka kayan wajen na Mama ne daga yanayınsu wanlganamasgo daya gani yaje wajen yabude kayan tane duka agoge very neat dogon rigan daya faragani a sama na atampa ya dauka yaga pant yagabra dudda sun tsufa but they look neat daukansuyayi yakoma hanyan bayin yace "here are theclothes nasa miki akan rope" yawuce yadawocompound ya tsaya andan jima chan sai gata tafitobutansu tadauka ta tsugunna tana alwala sai kukamara sauti take sannan ta tashi takoma ciki yabi tada kallo yakalli kayanta dayaga ta shanya ma tawanke abayi dawowa yayi dakin yaganta kandadduma tana salla tana kuka zama yayi yanakallonta ta rama sallolinta na jiya sannan ta kwantatana kallon gefe daya yanajin sheshekan kukantahar aka kira asuba yatashi yatafi mosque.
Bayan yayi sallan asuba hotel nashi yakoma yayiwanka ya chanza kaya dan nan Munir yakaimaikayan, wajajen 7 yadawo gidan with breakfast natabut luckily yaga tana bacci Mrs Bugaje itamahartazo tanaso tamai magana but tanaso tagamainvestigation.
Yau 3days da rasuwan Mama, Riyad shi kadai yakekwana da ita ganin yanda babu wanda zaiyi hakan,he noticed batada friends, wayanta has been withhim but babu wani wanda yakirata banda some fewplaces datake aiki dasuka kira suna nemanta yaamsa da tadena aiki. Bata magana da kowa, theonly thing dayasan yana bata ta amsa is that coffeeko abinci bataci, dudda kawunta Sama'ila try talkingto her amman ko kallo bai isheta ba haryau takidaga fuska ta kalleshi.
Wuraren 8 Riyad yayi parking akofar gidan yagaSama'ila akofar gidan dawani mutumi kalakalan sadan kauye da Baba Liman, kashe motan yayi daidai lokacin yane salIama da mutane yana kurban ledan
more, Rashida have to start a new life away fromthis hausa da Mama ta raineta ta girma ta tasoaciki, death is painful! Rashida yakalla yaje indatake hannunshi yasa yadagota tadan bude idanuntakadan dasuka kumbura ahankali yace "let's gohome" hijabi yadauka yasamata sannan yadagatayajata dan kaman bata gane komi harzuwa waje,bayan mota yabude mata yasata aciki ya kwantarda ita sannan yarufe kofan yakarasa zuwa wajenmasallaci yasami Baba yace "Baba zamu tafikayansu na dakin za'a iya rabarwa idan da masu so,ko akai gidan marayu, sai watarana Baba" yabamaBaba hannu, Baba Liman ya amsa yace "karikeRashida amana marainiya ce ba uwa ba uba kawukuma kaga kalansa, duk randa ta zama likita kugayyace mu zamuzo Allah maka albarka Riyadyanda mahaifiyarta ta yarda dakai haka nima nayarda dakai dari bisa dari, nasan bazaka cutar daRashida ba dan haka Allah baku zaman lafiya, Allahya albarkaci aurenku" ahankali yace "Ameen" harmota Baba Liman yarakoshi ko kallon Sama'ilaRiyad baiyiba ya shiga yadauko kudi yabama yarananguwa, sannan yakara dauko bandır na 1k gudabiyar yabama wani babban matashi yace yakaimaBaba Liman yasan yabashi bazai amsaba, sannanyaja motan yabar anguwan feeling emotional,rayuwa kenan! Kowa fa saiya mutu is just time!.*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 36*
Bini bini yake tuki yana lekata ta mirror na motaidanunta a lumshe suke fuskanta is swollen isreddish, tun ranan datai wanka haryau bata karaba,wayanshi yadaga yakara a kunne yana driving dahannu daya chan yace "idan akwai any bayi a sidenaku or ma'aikata send them away, and stay wajengate idan nazo i will call you to open it for me"katse wayan yayi ya ijiye yasake kallonta kusan20min tafiya sukayi dan akwai holdup a hanyasannan yakai zagaye yayi again sabida ta indayakeson ya shiga yana sake kiran Munir sannan yaijiye wayan yana kaiwa gate din Munir yagani tsayeyabude gate shiga da motan yayi Munir ya maidagate din yarufe sannan yajuyo da sauri yatahoshima Riyad na saukowa daga mota Munir yatahowajenshi da sauri cikin whispering yace "tarekuke?" Gyadamai kai Riyad yayi Munir yace"mezamu gayama Ammi cus kasan Buba baigayamata ba, wat are we going to say?" Dan ijiyanzuciya yasauke ahankali yace "I don't know" shimaMunir shiru yayi Riyad yajuya yabude bayan motanjakan goyonta yafara dauka yajuyo yabama Munir yakarba sannan yakalleta ahankali yanda idanunta kearufe kafin yasa hannunshi gently yadagota kamanbabu jini ajikinta tasowa tayi tana bude idanuntakadan hawaye na zubomata shiru yayi yana kallontakaman yazare kowani irin pain takeshi shi ya karba,saikuma ahankali yasa hannunshi yakai kanfuskanta ya share fuskan nata murya chan kasayace "we are home let's go" hannunta yakamayafito da ita da kyar take tafiya haka sukai cikiMunir biyedasu abaya ahankali yasa hannunshiyabude kofar flat din Ammy da callama yar gajera
Munir biyedasu abaya ahankali yasa hannunshiyabude kofar flat din Ammi da sallama yar gajeraabakinshi Ammi na zaune a falo kan kujera ta ijiyeMacBook akan cinyanta tasaka glasses tana aiki,sallaman dataji yar kadan yasa tajuyo da kanta hadaido tayi da Riyad dake kallonta dasauri yasaukekanshi kasa tabishi da kallo da yar matashiyandataga yarikema hannu kanta na jikinshi ta jinginadashi idanunta a lumshe saikuma Munir dataganiyarike bagpack yayi tsuru kawai ranta yabata waniabu amman tadaure tace "kushigo" shigowadukansu ukun sukayi suka sake tsayawa duk sunkasa magana sun kuma kasa wani abu, itama Ammisaita tsaya kallonsu batace komiba da kyar Riyadyadago kanshi yakalli Ammi hada ido sukayi dasauri yasake maida kanshi kasa saikuma chan dakyar yace "can I take her up Ammi?" Yarinyar looksick hakan yasa tace "okay" juyawa sukayi Muniryayi gaba Riyad biyedashi ganin bata iya daga kafatahau bene yasa Riyad ya dauketa ahankali sukaisama duk Ammi na kallonsu.
Dakin dake next to na Ammi Munir yabude dakinyahadu is very simple daki yarinyar Sister Ammi kezama aciki duk idan tai hutun school tazo gidaawajen Ammi take zama, har gado Riyad ya kaita yakwantar da ita, ijiye jakanta Munir yayi yafice,ahankali Riyad yasa hannu yacire mata hijabin dakejikinta ya ijiye gefe yana kallon atampan dake jikintatun na ranan nan yasauke ijiyan zuciya sannanyasake kwantar da ita ahankali yadanja duveeyarufe mata kafafu saikuma yaduko saitin fuskantaya matso da bakinshi ya manna mata kiss a goshikafin yatashi ahankali yafita daga dakin yawucekasa tundaga kan staircase ya hango Munir tsaye afalon Ammi na kallonsa saikuma yakarasa saukowaahankali yana satan kallon Ammi dake kallonshianatse yasauke kanshi kasa yasami kujera yazaunada sauri Munir ya zauna gefensa Ammi tabisu dakallo kafin amatse cikin muryanta da baya nuna
anatse yasauke kanshi kasa yasami kujera yazaunada sauri Munir ya zauna gefensa Ammi tabisu dakallo kafin anatse cikin muryanta da baya nunafushi ko ihu kokuma wasa tace "wa kuka kawomingida?" Dan dago kai Riyad yayi yakalli Ammisaikuma yasauke kanshi kasa yakasa maganaahankali Munir yace "matar Riyad ce Ammi" DasauriRiyad yadago kanshi yakalli Munir dashima kekallonshi saikuma yadan juyo kanshi akasa ahankaliyace "Ammi I married her 6days ago" sosai Ammike kallonshi cus bataji any labari a gidan nan ansanda sarki zai kara aure ba, koko anmasan inda sarkiyake tadaiji anata cewa wai yayi tafiya, urgenttafiya, anatse tace "Riyad" gently yadago kanshi yakalli Ammi ahankali tace "wayansan kayi aure bandaMunir? Mai babban daki tasani?" Girgixa mata kaiyayi, ahankali tace "Baffan ka yasani?" Nan magirgiza mata kai yayi alamun a'a chan kuma tace"Mom dinka tasani?" Sake girgiza mata kai yayistrictly Ammi tace "who knows about thewedding?" Ahankali yace "Buba" da sauri ta gyarazama jin Babanta yasan about the wedding saikumatace "how did Buba yasan about this wedding"?Ahankali Munir yace "shine ya karbamai auren"sosai Ammi ke kallonsu baki tabude zatai maganaahankali Riyad yace "she's our cousin Ammiyarinyar Baffa ne" dawani irin sauri Ammi takalleRiyad kafin ahankali tace "wat do you mean yarinyarBaffa? Is that Maryam?" Shiru Riyad yayi Munir yace"Ammi we are talking about biological yar Baffanmu not su Maryam" Munir yahau bama Ammilabarin komi daga A zuwa Z da rasuwan Mama dakomi ba karamin girgixa Ammi maganan yayi ba taishiru tana kallonsu daga ta kalli Riyad saita kalliMunir, Riyad dinma har ya rame kana ganinshikasan he has not been eating and resting properlysabida damuwa, ahankali tace "katashi kaje kaiwanka kaci abinci and rest I will take care ofRashida in the
Showing 69001 words to 72000 words out of 139355 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24 Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47