Fahimtar kafiyan Sumayya yasa Khamal ango dake can tare da abokanan sa cikin wani irin tsadaddan gaxna milk yayi masa ɗinkin babban riga da yayi masifan ƙyau. Su kuma abokanan duka shadda sukayi anko mai launin ciyan. Nufo moton da Sumayya take yayi , security ne ya buɗe masa yana shiga....tsawon mintuna biyu ya fito yana murmushi n mugun ta da shi kadai yasan manufar ta. A hankali Sumayya ta buɗe murfin moton tana zuro da kafanta da shi kaɗai abun kallo ne . Kana ta fito da jikin ta duka. Sam ba harka idon ta a kan jirgin dake jirar su. Rolling ta gyara tana fara takawa cike da mulki.
Ihu abokan suka sa suna faɗin " Classic lady, Uwar gida na Sir Khamal , uwar gida ran gida ... Mutumin kayi dace Fah...ba murmushi bare fara'ar Nan nata ta nufi jirgin kai tsaye...ko rufe fuska bata yi ba yanda kasan ƴar rakiya ba amarya ba.....
Littafin na na kudi ne banyarda ki karanta baki biyani ba... Regular payment₦300 vip group₦500 spc ₦1000 zaku iya turo da katin MTN ta wannan Number 08081202932 ko ki tura ta wannan Account 6037312299 Mohammed A'isha KEYSTONE BANK
_Littafin my lady boss na kuɗi ne , Regular payment₦300 vip payment₦500 special₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932 ban yarda kika karan ta mun idan baki biyani ba , haka kema don Allah kar ki fitar mun ,duk wanda ya karanta bai biyani ba shida Allah._
Ina kuke masoya ga sabon littafi Mai ɗauke da darussa na rayuwa tare da nishaɗantarwa daga Alƙalamin Maman nusaiba...kunsan sunan littafin kuwa? A'a bamu sani ba ,nasan wannan shine amsan ku gare Ni, ABBA NE! littafin complete zaku same shi Inshaallh akan ₦300 masu buƙata zaku na iya tuntuɓar wannan Number +966599791573 domun ƙarin bayani mun gode!
***
A haka jirgin su ya ɗaga zuwa Lagos . Wanda kamin yammaci sun isa...Har a lokacin Sumayya babu harka bare sakin fuska. Mamaki ne ƙwarai ya kama Sumayya ganin irin haɗaɗɗen katafaran gidan Khamal na Lagos , sam bata kawo masa Wannan arxiƙin ba...Humm nisawa tayi tana cewa " Aunty jummai Ina ne part ɗina. Naga kaman gidan mutum ɗaya ne ai. Hannun ta Aunty jummai ta riƙe tana mata alamun tayi shiru , kar ta dangwalo masu wani abun don ta lura da yanda Binafa ke harbin iska tun shigar Moton da Khamal yayi wurin Sumayya take cika. Bin ƙofar da zai sada ta da falon tayi ganin yanda ke walwalin glasses yayi yanda kasan wani irin Companyn da ya kai yakawo , amma wai a cikin gida akayi wannan tsarin. Tahir ne yace " To waxai fara shiga da ƙafar dama Uwar gida ko Amarya. Kamin suyi wani magana Sumayya tayi gaba cike da mulki ta wuce su kallon Su batayi ba... Binafa da ido ta bita haka Khamal dake cewa " zaki sani ne ,duk wannan taƙaman zan sauke maki shi... Cike da takaici Binafa tayo bayan ta ,tana jin Abokan cike da shakiyanci suna cewa " Uwar gida ta riƙe gidan ta suna dariya. Wani ne yake faɗin ba zata ɗau wargi ba , Khamal hattara.
****
Bin falon da kallo Sumayya tayi , wanda a hankali ta fara hayewa up stairs ɗin falon don komai tsarin gidan na turawa ne. Aunty jummai Ni na ɗauki sama , tayi maganan tana hayewa bata jira tambayar ɗakin ta ba , don tasan komai iri ɗaya akayi masu . Bayan ta Aunty jummai ta biyo , wanda Binafa da ido ta bisu a zuciyar ta cewa take " Za'a tafi a barni dake sai naci Ubanki zaki san wacece Binafa ,duk Haukar yarinta ke damunki , Ni kuma da shekaru na xan saki kuka n dole .
Aunty jummai ta shigo tana zama babu abun da take faɗi sai kai wannan guda ai shine Aljannar duniya , Sumayya haƙuri dai a ƙara...Kallon Aunty jummai tayi zata yi magana sai ga khamal ya shigo ...sam Sumayya bata ɗago kai ba ,tana ji Yana faɗa mawa Aunty jummai Inda zasu lunching ɗaga can xa'a koma dasu .
To Sumayya tashi ki watsa ruwa mu daga can zamu wuce. Kallon Aunty jummai Sumayya tayi kamin ta sauke mayafin ta tana cewa " Aunty kuje mawai Ni xan zauna anan. Basai naje ba.
Ya kamata kije saboda Abokai na. Khamal yayi maganan yana kallon Summayya dake hura hanci. Baxani ba. Bacci nake ji na gaji . To Aunty in kin shirya muna falo. Yayi maganan ba tare da ya nuna damuwar sa ba.
****
Jin gidan shiru yasa Sumayya miƙewa tana watsa ruwa ta fito , direct mirror waldrob ta nufa tana kimtsa kanta tare da bin jikin ta da sanyayyar ƙamshi. Kasancewar gari ya juya yasa ta Buɗe Waldrop kayane cike Wanda Duk Shi ya masu , gana Shigar hausawa ga kuma na English wears ko wanne wurin mazaunin sa daban. Hannun ta takai tana ɗaukar wata doguwar riga mai sharara na shan iska tana sakawa . Kame kanta tayi da ribom jah da yayi matuƙar mata kyau gashin ta na saukowa har gadon baya. Takalmi plat tasa tana nufar Kitchen don ita bata sabo da yunwa ko kaɗan. Kuma indai girki ne tasan yanda ake sarrafa ko wani irin sinfuri.
Girkin ta ta zauna tayi cikin ta ita ɗaya dai dai plate ɗin ta . Kana kamin ta gama taji ana Kirar sallar magriba. Bedroom ɗin ta ta faɗa tana ɗauro Alwala tare da Addu'oi bayan ta gama ne ta sauko , cigaba tayi da kulawa da Girkin ta , har wuraren bayan Isha'i sannan ta kammala , tana zaune a falo bayan ta ida sallah tana fara cin abinci taji ƙarar bude gate alamun dawowar su. Cigaba tayi da cin abinci ta tana korawa da lemun ƴaƴan itatuwa.
Tana nan zaune taji motsun su , suna shigowa cak Binafa tajah ta tsaya tana mutuwar tsaye ,hannun ta saƙale dana Khamal ita ga miji. Kallon su Sumayya bata ɗago tayi ba ,bare tasan Da Allah yayi wasu mutane a nan gurin. Khamal ne ya zare hannun sa daga riƙon da Binafa tayi masa yana nufar sama .don shima anan bedroom ɗin sa yake. A hankali Binafa ta tako tsakiyar falon tana jan tsaki a hankali kana tayi shigewar ta ɗakin ta , ba zaman ne da Sumayya tayi a falon ya ɓata ranta ba ,a'a shigar jikin ta...to ko dai itama ƴar hannu ce??. Tambayar da take ta mawa kan ta kenan.
Shigo Khamal tun da ya ga Sumayya da wannan doguwar rigar da komai na surar ta yake a waje yaji Alƙalaman sa ta yi masa tsirbibi sm ta gaxa sukuni. Har ya watsa ruwa ya fito. Saukowa yayi falon yana nufar inda me gadi ya aje masa Wani jaka wanda duk abin da suka ci ne yayo takeaway da Sumayya. Ɗauka yayi yana nufar Saman wanda koda ya isa falon ta babu kowa . Bedroom ɗin ta ya isa kai tsaye yana shiga ya hangota ƙwance a ƙasaitaccen gadon ta ,tana kai hannu zata kashe gloves ne ta dakata. Zama yayi a bedside drwer yana aje mata ledan kana yace" Ki tashi kici Abinci .
Ɗan nisawa tayi tana cewa " Naci na kuma ƙoshi . Yayi kyau ,baki san idan mutane sun fita sun dawo kiyi masu sannu da zuwa ba? Shiru tayi bata basa amsa ba ,wanda jin haka yasa shi daka mata wani irin gigitaccen tsawa yana faɗin badake nake ba???. Saurin miƙewa tayi daga ƙwamcen don sosai ta tsorata...ganin fuskar sa ya sauya mata lokaci ɗaya yasata kasa masa magana kawai sai ta sa masa kuka. Miƙewa yayi fuska murtike yana cewa " Ki fito falo yanxu. Yana faɗin haka ya juya cikin takon sa yana bata wuri ,da ido ta bisa kawai sai kuka ! Dama nasan wallahi duk ƙarya yakeyi ba Sona yake yi ba. Cin mun zarafi yake son yi! Tana maganan tana sauka haɗi da bin bayan sa sam ta manta da kayan bacci ne a jikin ta bata tsaya saka wasu ba. Riga da mannan nan wando trnsperent . Sai dai rigar yana da yalwa kuma ya sauka mata cinya ,wanda ya rufe wandon don ƙarami ne. Gashin kanta a barbaje ta sauka , daka ganta kaga hauta . A falon ƙasa n ne tagan shi da Binafa zaune kujera guda...wanda tun da ya zauna fuskar sa babu annuri haka girar sa yake a haɗe . Binafa ne ke kallon komai ,kuma ta fahimci komai Sumayya keson tsere nawa daren farkon su. Kusan minti goma babu wanda yace mawa kowa komai. Jin shirun yasa Binafa cike da bariki take cewa a zuciyar ta " Wannan yarinyar batasan waye Binafa fa a bariki...hannun ta takai tana tallabo fuskar Khamal tare da shafa sajen shi , wanda yasa Summayya fiddo da ido waje tana ganin ikon Allah ,kawai gani tayi Binafa ta haɗe bakin ta dana Khamal tana tsotsa....Shi kuma bai hanata bata , rungume ta ma yayi saboda Sumayya na neman rikita shi ,gashi ba sassauci zai sama ta hannun ta ba. Wani irin tsira na tsoro Sumayya keyi , don tsoro abun ya bata ganin irin abun da Khamal yayi mata kenan ta sume a wancen karon. Ji tayi kaman ta ruga da gudu ,amma babu hali. Wannan iskancin da meyayi kama ne?. Abun da take faɗi kenan a zuciyar ta ....kusan mintuna biyu suna abu ɗaya kana ya zare bakin sa daga na Binafa ..yana gyarar murya tare da gyara zama. Ƙurrr Sumayya tayi masa da narkakkun idon ta , wanda idan tayi rashin kunya tun tana yarinya koda xa'a bigeta tana zuba maka su jikin ka zai mutu.... Harara ya watsa mata ,wanda shi kan shi baisan ya akayi yayi mata ba. Saurin kai kanta ƙasa tayi tana cewa a zuciya" Umma dasu Abba su suka jah mun ,ina da masoyi mai sona suka.....Bkmai na tara ku anan ba shine illah na sanar maku da yanda nakeson zaman mu ya kasance. My lady boss ! Yakira sunan ta ɗago kan ta tayi , tana jin tsohon rainin hankali ,sai kuma taji ya gyara yana cewa " Sumayya! Bata amsa shi ba ta ɗago idon ta tana kallon sa.
Ke na fara Aura kece babba , amma don Allah komawa Binafa biyayya kasantuwar ta girme maki. BANA Son yawan ƙorafi , Binafa kiɗau Sumayya ƙanwa bana Son naji abun da ba dai dai ba ...kuma sannan maganan ƙwana , Ni na yanke ƙwana ɗaya¹ zan rinkayi a kowani ɗaki gudun shiga haƙƙin wanin mu ,dama Ni kaina. Kuma sannan a duk lokacin da kika ganni a ɗakin ki ,bana buƙatar komai kawai ke nake buƙata! Ni mutuen ne mai yawan buƙata...wani irin fiddo da ido Sumayya tayi tana jin maganan tasa babu sirki. Cigaba taji yayi da cewa " bana iya bacci tare da mace banyi sex ba...
Wani haushi ne ya kama Summayya wanda yasata miƙewa tana cewa " Yah Khamal bacci nakeji. Zan tafi. Ni nawa daren na bar mawa Binafa don Allah duk wata tsaratsaran ka kayi mata ne ita ɗaya. Ni kasa bording nazo zan kuma koma. Tana gama faɗin masa haka ta juya tana barin wurin. Kallon ta Binafa tayi tana sakin baki na mmki ashe rashin kunyar nata har Khamal take mawa?'. Binafa zaki iya tafiya kema! Taji Muryar sa ya katse ta. To amma tace tabar.....Ke Binafa wacce kala ce? Shiga haƙƙin ta xakiyi ? Sumayya Fah yarinya ce? Kuma wannan rawar ƙafar duk tame? BANA son rashin kunya😉 . Hummm nisawa tayi tana miƙewa tare da tafitar catwalking tana barin falon tana bubbuɗe ƙafa da faɗin da ɗuwawu na kirar maza. Haushi ya gama kai sa maƙura na Sumayya don ko ganin Binafa bayayi....Miƙewa yayi yana nufar Upstairs ɗin.
Duhuwar da ya gani a bedroom ɗin nata ne yasa shi fahimtar ta ƙwanta. Takaici ne yakai masa maƙura ,wanda yasa shi nufar nashi bedroom ɗin ...Duk da irin masifaffiyar sha'awa r ta da yakeyi na tsawon lokaci , amma yau baya jin zai iya xubda kansa da ixxan sa a kan ta....acewan shi zata raina.........
*AUNTY AISHA MMN TEDDY*
[9/28, 11:02 AM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _46-47_
_Manzo Allah saw Yana cewa ku tsayar da duk abinda kuke lokacin da ake Kiran sallah Koda kuwa karatun alqurani Mai girma ne domin saboda duk mutumin da yake zance ko magana alokacin Kiran sallah to bazai Sami damar furta kalmar shahada ba alokacin mutuwarsa, saboda haka don Allah ƴar uwa duk daɗin da labari yakai ma miki , ana Kirar sallah aje shi gyefe ki tashi ki sauke farali don Allah, Allah kasa mudace._

_Ina kuke masoya ga sabon littafi Mai ɗauke da darussa na rayuwa tare da nishaɗantarwa daga Alƙalamin Maman nusaiba...kunsan sunan littafin kuwa? A'a bamu sani ba ,nasan wannan shine amsan ku gare Ni, ABBA NE! littafin complete zaku same shi Inshaallh akan ₦300 masu buƙata zaku na iya tuntuɓar wannan Number +966599791573 domun ƙarin bayani mun gode!_
***
Bedroom ɗin shi ya nufa kai tsaye yana rage hasken bedroom ɗin zuwa Dumb light. Duk da idanun sa sun ƙafe sam bayajin baccin kuma duk wani farin ciki da yake dashi da walwala a lokaci guda Sumayya ta dagula masa koman sa. Wannan yasa shi nufar sofa yana ƙwatawa idon shi na kallon Sama ,hannun sa yasa yana tallabo saman goshin sa tare da shafa suman kan shi zuwa kyawayayyan sajen shi da yayi mawa fuskar sa ƙawanya kaman wani jikar sudais. Rintse idon sa yayi yana buɗewa yana kuma lumshe su kaman maijin bacci amma kuma ba hakan bane....yafi jin daɗin lumshe idanun sa saboda duk idan ya rufe hoton fuskar ta yake gani tun daga yarinya har zuwa girma. Tuno da lokacin da Ya amshe ta a hannun Nurse ta jaririya yayi yanda tana buɗe idon ta a rayuwa da fuskar sa ta fara Arba. Shine mutum na farko da ta fara buɗe mawa haƙoran ta da sunan dariya amma a yanxu ko wani kallo na ta fushi ne a gare shi ...meyasa ?? Tambayar da ya jima yana mawa kansa kenan tare da juyi shi kaɗai ga wahalalliyar Sha'awa dake damunsa, da ƙyar yake iya yin koman sa.
****
Shiru Sumayya tayi sunan ta kwanta ne amma bacci ya gagara mata , miƙewa tayi daga zaune tana tagumi kaman wacce akayi mata saƙon mutuwa. Nasihar Umma da Aunty jummai take tunano , tare da maganan Umma na ƙarshe a gare ta shine...indai kika cigaba da azabtar mun da Khamal to ki sani a ko ina kike kina cikin fushi na ne ,da kuma tsinuwar Mala'iku don nasan ƙarshen ta kice zaki kuje ma shimfiɗar sa....rintse ido tayi tana sa hannun ta tare da saurin goge hawayen dake sauko mawa idanun ta...dirowa tayi daga Gadon tana faɗin Wayyo Umma na kiyi haƙuri , wallahi na bari ...saurin nufar waldrop tayi tana ɗaukar hijab tana saka ma jikin ta ...ko takalmi bata tsaya sakawa ba ta fito tana nufo inda take hasashen Bedroom ɗin sa. Murɗa Handle ɗin tayi nan taji ya buɗe ƙofar ba'a rufe take ba. Gaban ta ne ya yanke ya faɗi ganin Ɗakin duɗum babu haske.... Don ita baxata gansa ba tun daga haske ta fito shi ne yake ganin ta. Waye ne??? Taji Muryar sa ya katseta cikin Muryar masifa . Jikin ta ne tafara rawa karrr kamin da ƙyar tayi dauriyar bashi amsa da cewa " Nice! Bai kuma ce mata komai ba ya barta anan tsaye kusan minti biyar , tana tsaye har ƙafan ta ya fara tsami ,sai taga ya tashi daga zaune yana kai hannun shi tare da ƙara hasken gloves ɗin Bedroom ɗin... Kallon ta yayi yana watsa mata idanun sa da suke sata ji kaman ta ruga da gudu don tsoro.
*** Me ya kawo ki ? Wani abu kike buƙata?. Yayi maganan idon sa na akan ta ,data sadda kanta kanta ƙasa a hankali cikin rawar murya ƙwallah na ciko idon ta cewa take a zuciyar ta " Umma kin gani ko? Kin jah zai wulaƙanta Ni. Uhmm bakomai ta basa amsa tana kauda kan ta daga kallon da yake mata ,zuwa kallon wani ɓarayin daban. Ƙurr yayi mata kaman mai lura da ita , sai kuma ya koma yana mai da kansa yana ƙwantawa a sofa cushine ɗin da yake zaune. Cije lips ɗin sa na ƙasa yake a zuciyar shi cewa yake ' Summy meyasa kike Son axabtar dani? ..ƙamshin ta ne ya shaƙa da ta wuce ta gaban shi ,wannan yasa shi saurin miƙewa daga zaune ji yake gwandan nasa tana wani irin nauyi tayi masa cirr a Boxer. Bin ta da kallo yayi yana gani ta haye gadon sa tana kwanciya tana shirin jan blanket ne taji Muryar sa yana cewa " Summy wai baicin ne bazaki barni nayi ba ko mene??? . Cikin Muryar kuka tace " Yah Khamal me nayi mako Ni?. Wani irin tsikar jikin sa ne yaji ya tashi yarrrr yanda tayi masa Muryar ji yayi kaman ya cafko ta kusa ya haɗata da jikin shi yayi ta shaƙar ƙamshin ta bai ƙi yakai safe ba koda kuwa bai shiga daga cikin ta ba.
Jin yayi shiru bai ce mata komai ba yasata miƙewa tana nufar ƙofa zata fita! A dole tayi fushi. Ƙasa daurewa yayi duk da ji yake kaman ya barta ta amma ya gagara. Ina kuma zaki je?. Taho ki faɗa mun mekike so! Yayi maganan yana yafito ta da hannu. Jiki a sanye take takawa zuwa garesa ji take komai ya sakin mata ,tafiya take kamar tarwaɗa.
A maimakon ta zauna a inda yake zaune sai yaga ta
Showing 24001 words to 27000 words out of 42765 words

[9/27, 2:19 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _🕊️MY LADY BOSS🕊️_
_44-45_

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9 Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15