taimaka batayi ƙasa ba faɗi tayi a bed ɗin shi ,wanda yasa Khamal bin ta da kallon mmki , komawa yayi ya zauna a bedside drwer watq zuciyar na ce masa " Wannan yarinyar makira ne ,makirci ne kawai irin na mata , ke Zaki tashi ki fichemun a ɗaki ko kuwa? Yayi maganan a sarari fuska babu walwala bare wasa. Jin shiru ko motsi batayi ba ne yasa shi miƙewa yana cewa " Duk sharrin ki wallahi sai kinyi mun bauta dai dai da Rainin hankali n da kikamun, idan munafurci ne naga wanda suka fiki tashi ki fita! Yayi maganan a tsawa ce wanda yasan duk kangarar ta taji tsawan da ya buga mata sai ta miƙe...jin shirun ta yasa shi Matsawa in da take kwance shamɓal babu alamun rai da'alama suma fah tayi yayi maganan cikin gasgatuwa ...hannun shi yakai yana ɗago ta A hankali ya furta sunan ta wanda bai san ma ya riƙe sunan a ƙwaƙwawar sa ba.


Sumayya! Ya kirata cikin wani irin sarƙaƙƙiyar murya ....yana shafa gyefen kuncin ta da yaji shi taushi kaman yayi ta taɓa ba tare da ya daina ba...wani irin yarrrr yaji tsikar jikin sa na tashi ,wani abu na masa yawo tun daga ƙasar ƙafan sa har zuwa ƙwaƙwalwa.


Ƙasa motsa koda ɗan yatsan sa yayi ita kawai yake kallo , beautiful yayi maganan a zuciyar sa yana miƙa hannun sa still yana shafa fuskar ta haɗi da sa ɗan yatsarsa yana shafa zagayen gashin girar ta da suke cike , bin saman gashin ta yayi da kallo da yayi shati baƙi na alamun tsaida ibada . Huuuuu she's calm , Amma sau da yawa tafi abu na marasa natsuwa da kamun kai mtswwww... Tsaki yajah a sanyaye kaman wanda bai da laka a jikin sa ya nufi fridge ɗin sa , ruwa ya ɗauko a roba yana nufo ta ...hannun sa ɗaya ya ɗago ta zuwa jikin shi , ɗaya kuma yana zuba ruwar haɗi da shafa ma fuskar ta zuwa gyewayen Wuyan ta , daga haka tafiya ya fara tafiya yana yin ƙasa zuwa ƙirjin ta , yana shafa ruwan ,yana wani murxawa da shafawa.



Gigif tayi tana jan wani irin ajiyar zuciya mai ƙarfi gami da ware idanun ta akan fuskar sa , ji tayi yana shafa nonuwan ta bai daina ba har a lokacin , wani irin tsoro ne ya kamata wanda yasata buɗe baki tana shirin sa masa ihu , kawai taji bakin ta ya rufe ,jin wani abu take yana mata yawo a ƙwaƙwalwa ,ta rasa fahimtar a wacce duniya take , numfashin ta ne ya fara barazanar ɗaukewa yana sama sama sakamakon haɗe bakin shi da nata da taji yayi ,abun da bata taɓa sanin yaya akeyin sa ba kenan.....sai da ya sha Son ransa ,sannan ya zare bakin sa a hankali idon sa yana a tsaitsaye na rashin kunya yana wani irin hade girar sama da ƙasa , tashi kar ki sume mun a ɗaki fita!


Kuka Sumayya ta rushe dashi cikin tsiwa da masifa take cewa " Dama kai ɗan iska ne tun tuni na sani , mugu wallahi abun da kamun ban yafe ba....baki yafe ba? Yayi maganan yana ƙara ware mata idanun shi , eh ban yafe ba mugu azzalumi....kamin ta ƙare maganan ne taji yakuma sa bakin sa cikin nata a wannan karon harshen ta ya kama yana wani irin tsotsa kaman zai cire mata baki ɗaya....


Hawaye ne yake gangaro ma kuncin ta , ƙoƙarin ƙwace kanta a wannan karon take ,amma ta kasa don riƙo ɗaya yayi mata yana mannata da jikin shi ,haɗi da mata rumfa da faffaɗan ƙirjin sa , da gashin ƙirjin sa ke tsirarar ta take jin kanta a wani sabon duniya na izaya da bata taba jin ko sanin irin ta ba.... Kusan minti biyar suna a haka kana ya kuma cika ta yana kallon ta tare da motsa bakin sa a wani irin yanayi da wata murya da bata san shi da ita ba yace " Yanxu ma Allah ya isan ne zaki mun ko zaki miƙe ki fichemun daga ɗaki?".


A hankali Sumayya ta raba jikin ta da nashi tana miƙewa tare da kuma tana tafiya tare da faɗin Wayyo Umma na nashiga Ukuuu....cak bakin ta ya tsaya da kirar Umman ta , tana tsayawa tana ƙare mawa wani hoto n dattijuwa da ashekaru zata kai 40 kallo , wacece wannan?? Tambayar da take mawa kanta kenan. Jin motsin Khamal tayi a bayan ta yana miƙewa da nufin nufan mirror don ya kimtsa kanshi kasancewar shi daga shi sai rigar wanka....Wani irin zabura tayi da gudu tana fita bakin ta na furta wallahi Allah ya isa na". Falon sa ta fito da gudu tana ganin ta bar apartment ɗin sa ta ɗan tsagaita da gudun sai sauri zaf zaf zaf......



A falon Mom Juwairiyya ne suka haɗu da Binafa dake shirin zuwa apartment din Khamal. Wani irin kallo Binafa kebin ta dashi ,ganin duk Sumayya bata a natsuwar ta ,gashin kan ta ya barbazu ,gashi ko kallabi babu a kanta . Mmki ne ya kama Binafa wanda kamin tayi magana Sumayya ta wuce ta da sauri tana a
Sauka down stairs .


Wani irin sauri Binafa tayi tana nufar apartment ɗin Khamal don ganin da gaske abin da take zargi hakan ne...


***


A gaban mirror ta ganshi yana gyara suman kanshi da sajen fuskar shi , still daga shi sai rigar wanka bai sa kaya ba...Juyawa tayi tana ware ware can a bed ɗin shi taga kallabin Sumayya .

Wani irin Muryar ƙaraji tayi kana tace " Khamal me nake gani??? ... Tayi maganan tana pointing ɗin ɗan kwalin Sumayya. Banza yayi mata don tun shigowar ta ya lura da ita. Khamal maid ɗin ka ƴar Aiki me xakayi da ita? Ba gani ba ? . Juyowa yayi yana mata wani irin kallo kana ya raɓata cike da miskilanci bai ce mata komai ba Waldron ya nufa ya bar Binafa tsaye tana bin sa da kallo.... Wani irin malolon baƙin ciki na mata yawo a wuya ....me yasa Khmal kake cin mutunci na baka gani na da ƙima da daraja? Kodon kaga ina Sonka? Ko kasoni ko ka ƙina,Ni ina Sonka kuma kai zan Aura !.... Shitttt ya sa yatsan shi a saman laɓɓn sa kamin yace " Alright you can go! . Turus tayi tana kallon sa bata taɓa ganin tijararre mara mutunci irin Khamal ba.


Due tasan halin shi tun ba yau ba ,amma tijarar shi na yau tafi mata na kullum ciwo.


*****


A falo ne ta haɗu da Mom Juwairiyya hannun ta ɗauke da wani plstic bowl shake da fruit masu sanyi , fitowan su da fridge kenan...sannu Hajy . Yowa taho amsa wannan ki kaima Khamal room ɗin sa....wani irin bugawa ƙirjin Sumayya yayi yanxu fah ta ƙwato kanta da ƙyar a hannun shi ,yanxu kuma ace ta koma .... wani irin sauya fuskar ta yayi idon ta na ciko da ruwan ƙwallah ......







_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409_


*Ina wurin aiki ne yau kunsan Monday so pls you should be manage with this🫶🥰*


_Aunty Aisha Mmn teddy_
[9/19, 4:34 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _15-16💚🧸_


_*Alhmdulillah alah kulli khal duk kan godiya ya tabbata ga Allah maɗaukakin sarki da ya bani damar cigaba da yin maku wannan littafi daga inda muka tsaya na free page ,Yanda na fara wannan lafiya Allah ka bani ikon kammalawa lafy alfarmar nabiyul ummati...Don Allah Kar ki fitar mun da littafin nan saboda kasancewar labarin na kuɗi ne , Mmn teddy na godiya ga miliyoyin masoyan ta a duk inda suke ,wanda na sani da wanda ban sani ba , ina godiya Allah yabar ƙauna...Regular payment ₦300 vip pyment ₦500 special₦1000 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan number 08081202932*_


***


Kina jina kuwa? Maganan Hajiya Juwairiyya ya katse Sumayya daga faɗawa dogon tunanin da tayi , cikin sauri tare da in Ina da rawar murya tace ina ji Hajiya". Yowa amsa maza , waki ke Sumayya ko?'. Ɗaga mata kai Sumayya tayi alamun eh tana amsan Plstic bowl ɗin tana barin wurin jiki a sanyaye ... A falo ne ta tsaya tana kama kuncin ta tare da sa tagumi hannu ɗaya , wai Sumayya kece nan kika koma abun tausayi ? Tabbas kura tayi lafiya , har Ni Sumayya wani namiji zai sa hannun shi ya taɓa Ni? Hummm duniya juyi juyi ,yau nice Sumayya da wannan shegen fruit ɗin wai xan kaima wancen dogon me ƙirar samudawa ...mtswwww wai shi da ala dole gani yake shi kyakykyawa mtswwww bafa wani kyau yake dashi ba..toni ina cikin wannan gida da yafi mun kurku tayaya zamu ɗau fansar da muke so?".

Shiru tayi tsawon lokaci kana taji Muryar Binafa da bata san sa'ilin da ta ƙariso gaban ta ba , Au Dama kina nan karuwa kawai ,har laɓe kike mana?. Binafa na maganan tana nufo ta kaman zata duke ta . Miƙewa tsaye Sumayya tayi tana kama ƙugu , tana bin Binafa da kallon sama da ƙasa.


***


A hankali ya takawa tamkar wani ɗan sarauta don yanayin izza da mulkin sa haɗi da rawar fuxgar kansa yafi kama ga ƴan masarauta. Kuyi haƙuri fa ina anzo wuri dole a faɗe shi. Kaman kullum kaman kuma yanda ya saba yau ma shigar trck suit ne a jikin sa ,sai jikin nan na wani irin glowing black choco skin ɗin shi na walwali , wrist watch ɗin dake tsintsiyar hannun sa ya kalla kana ya rufe moton shi yana nufowa cikin gidan izuwa falon hjy Juwairiyya dake zaman jirar fitowan Sumayya ta ɗaura mata hatarar da ta tanada mata.

Ƙamshin sa yasa ta saurin juyowa izuwa ga inda take jiyo takon sa , fara'ar ta ne ya ƙaru tana faɗaɗaɗa harkar ta gami da washe masa hakoran ta tana faɗin " oyoyo rabin rai na yaro na ne da wannan hantsi haka?. Murmushi Fahad yayi yana sauke idon sa ga Mom Juwairiyya , motsa laɓɓan sa yayi yana shirin mata magana kawai suka jiyo ihun Binafa daga sama tana faɗin "Wayyo Allah Momy na shiga uku ta targaɗani ............



Wani irin raxana mom tayi tana hayewa sama ,wanda kamin ta gama hayewa stairs ɗin tuni Fahad ya wuce mata....

***


Abun da ko ya faru tsakanin Sumayya da Binafa , hannu Binafa takai zata bige Sumayya nan Sumayya ta riƙe , hannun , tana faɗin kar ki kuskura!

Khamal ne ya fito don yaji zagin binafa ,kuma yasan ba wacce zata iya yi mawa hakan sai Sumayya ,kaman da baxai fito ba sai kuna zuciyar shi ya kasa natsuwa da jurar ƙin yin hakan.


Fitowan shi cikin shigar sa ta hausawa , Don shadda ce tasa ta ɗinkin zamani mai launin toka ko hula bai tsaya sakawa ba ƙafarsa takalmi ne marar rufi.



Ke Binafa kike ko waye? Kar ki bari na fito maki a hali na na Sumayya , LADY BOSS Kaman yanda wancen shashashan Yayan naki yake faɗi .tayi maganan tana nuna Khamal da hannu . Ke waye ke dan uban ki... Hummm kowa yayi zagi kansa yayi mawa , mai tarbiyya baya irin abubuwan ki , Ni kuma alhmdllh ban taso da Uba ba , amma nasan daraja da ƙima ta mutane ba kyaba ballagaxa mara kamun kai. Hannu Binafa takai tana shirin wanke fuskar Sumayya da mari, Nan kuwa Sumayya ta riƙe hannun tana wani irin murɗewa kaman zata karya shi gida biyu.


Shine nan fah Binafa ta yanka wannan uban ihu , wanda Fahad da Momy suka fado falon harda Oruma da suka ga Hannun sumya a na Binafa har a lokacin bata cika ba.



Jah baya Khamal yayi yana zama a kujerar falon yana binsu da kallo kaman tv .


Inalallahi wai'ina ilaihir rajiun shine abun da Mom Juwairiyya ke faɗi kenan , wannan wacce irin kadararriyar yarinya aka kawo mana gida? Ko nace na ɗauka a matsayin ƴar aiki da hannu na?".



Khmal ka kaɗa yarinyar nan tabar mun cikin gida!


Miƙewa Khamal yayi yana isa inda Sumayya take tsaye tana haki hannun ta ɗaya har a lokacin ɗauke da fruit ɗin ,karɓa yayi yana aje wa a table ɗin tsakiya ,kana yace " Tafi kije.


Cikin tsiwa Sumayya tace " Kayi mawa security n gidan ku magana su barni na fita. Kije ina babu inda zaki? Sai kin biyani komai na!.


Wani koman ka kenan ? Cewan mahaifiyar tasa tana rungume Binafa tana haɗa ta da jikin ta. Momy ƙarya ne Wallahi Yah Khamal da wannan yarinyar Zina na kamasu da ido na suna yi.


Zina!!! Shine kalmar da Momy ta nanata cike da mmki..tana maida hankalin ta ga Sumayya da ta saki baki , tana furta Binafa sharri zaki mun?.


Don haka mom baxai koreta ba ,kene da hannun ki zaki koreta ta bar gidan nan...


Binafa ta katse su ba tare da ta ba Sumayya amsa ba.


Babu inda zata tafi , anan zata zauna ,saboda ina da buƙatar ta a tare dani! Khamal yayi maganan fuska murtike babu wasa kaman yana tare da ƙanin sa.


Eiye lallai ya tabbata da gaske kuwa , ina fa ai dama haka ne idan na miji yayi zina da mace ai bayajin zai iya rabuwa da ita...

Suka tsinkayi Muryar Hajiya naja'atu mahaifiyar Binafa ya katse su cikin gadara take takowa... Izuwa tsakiyar falon jawo Sumayya tayi tana kifa mata wani irin gigitaccen mari ta ko ina kifawa takeyi , tuni jini yafara bin hancin ta alamun haɓo.


Baya Hjy naja'atu tayi tana ƙara buɗe idanun ta ganin Fahad da har sun manta dashi a falon , da kuma Khamal sun tsaya a gaban ta kowa ita yake kallo , sun mai da Sumayya bayan su da take ganin jiri na ɗiban ta ,garu ta dafe kan ta na wani irin sara mata.... Ku bani wuri in doki ƴar banza , na kashe ki na kashe banza. Baxan baki wuri ba Ammi ki cigaba da dukan Ta saboda ina Son ta!


Tsit kikaji wurin yayi jin furucin Fahad da yayi kai tsaye ga Hjy naja'atu. Kallon shi Khamal yy kawai sai yayi baya yana Matsawa daga kariyar da ya ba Sumayya...


So fah kace? Hjy Juwairiyya wannan bashi bane yaron Alh Bukar billionaire ?". Cikin sauri Mom Juwairiyya tace " Shine.


Juyawa suka ga yayi ga Sumayya yana.............






*Ban yarda ki karanta mun baki biyani ba.*


_Aunty Aisha Mmn teddy_
[9/20, 11:12 AM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _17-18💚🧸_


_*Alhmdulillah alah kulli khal duk kan godiya ya tabbata ga Allah maɗaukakin sarki da ya bani damar cigaba da yin maku wannan littafi daga inda muka tsaya na free page ,Yanda na fara wannan lafiya Allah ka bani ikon kammalawa lafy alfarmar nabiyul ummati...Don Allah Kar ki fitar mun da littafin nan saboda kasancewar labarin na kuɗi ne , Mmn teddy na godiya ga miliyoyin masoyan ta a duk inda suke ,wanda na sani da wanda ban sani ba , ina godiya Allah yabar ƙauna...Regular payment ₦300 vip pyment ₦500 special₦1000 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan number 08081202932*_


***

Yana mata wani irin tsayayyan kallo mai fassarori dabam-dabam na nuni da zallar madarar ƙauna marar sirki ba wasa bare tsoro ya fara magana cikin ƙwantarciyar Harshen sa tamkar mai rarrashin ta yana cewa ' Da gaske nake yi ina Sonki ban sanki a zahiri ba ,ban kuma san sunan ki ba , amma nasan ki a mafarki na , I'm really ....Kai malam shut up plz . Khamal ya katse sa cikin wani irin rikirkitacciyar murya fuskar sa ta sauya kaman yanda maganan sa ya sauya a ƙanƙanin lokaci . A'a wallahi Ni baxai yi shiru ba , Don Allah bawan Allah ka bar dani gidan nan , Wallahi Sir Khamal kashe Ni zaiyi nida Umma na.


Laha'ila ha'ilallah Hajiya Juwairiyya ke maganan tare da cewa sharri zaki mawa ɗan nawa?". Muryar Khamal ne ya katse su yana kallon Sumayya kamin ya juya ga kallo n sa zuwa ga Fahad kana yace" Wai shin kasan wannan wacece? My lady boss , tun kamin ka san ta na santa ,haka tun kamin ka fara Son ta nake so na kasance da ita har abada ,abadan abada. Bana son abu wani yace yana so dole sai wancen ya haƙura...Don haka Fahad ka cire wani So da ƙauna ko meye ka aje a one side , nida Sumayya abu ɗaya ne...ƙarya ne Wallahi ba sona yake yi ba , Don Allah Fahad ka fitar dani , ka bashi kuɗin sa ka bar dani gidan nan. Sumayya ke maganan tana sa ihu tamkar wacce za'a kashe ta...


Zan baka kuɗin da ta baka zan ninka maka daga dubu ɗari huɗu zuwa dubu ɗari taƙwas. Cewan Fahad yana kallon Khamal ,wanda cikin wani irin ɓaci rai yake duban Fahad da ya cigaba da cewa" Kai zan baka million huɗu ba dubu ɗari huɗu , ba duk wani asara da kake magana ta jah a Companyn ka....You the stupid romantic shut up!! Khamal yayi maganan a zafafe yana haɗe hannayen sa zuwa dunƙule su kaman ɗan dambe...yanda jijiyoyin jikin sa suka raɗa musamman na hannun sa yasa Sumayya yin baya tana ɓoyewa bayan Jidda Oruma da itama jikin ta rawa take tana neman Hanyar fechewa.


Sumayya babu inda zata je ,anan zata zauna Cox I'm her love . Inalallahi wai'ina....keee!!!! Ya daka mata tsawa cikin wani irin faɗa yana ware mata manyan idanun sa da suka kaɗa sukayi jah , na shiga uku wayyo Ni Sumayya wayyo Ni Umma na! Tayi maganan tana zubewa tsugunne.


Sumayya idan kika ƙara mun magana hiiiiimmmm yayi maganan yana taune laɓɓan sa da ƙarfi wanda sai da Sumayya ta rintse ido na tsoro. Wani irin kallo Fahad kebin shi dashi , basu taɓa samun saɓani a rayuwar su ba ,amma tabbas a yau zasu samu , saboda Sumayya itace wacce yafi sheka biyar yana kira da matar shi in future.
Kai Wai duk akan ƴar aiki kuke
Showing 3001 words to 6000 words out of 42765 words