Khamal ne . Eyya! Eyyaaaaa Sumayya tayi maganan tana kallon Khamal da idon shi ke akan Wayar shi ƙirar iPhone , Yah Khamal sorry plssssss!!! Tayi maganan tana haɗe hannayen ta kaman mutunta kirki. It's okay". Yayi maganan yana miƙewa tare da ɗaukar brief case yana cewa "let me go now. Miƙewa Binafa tayi ita ga Mai miji zata raka shi Compound.

Tana kallon su tafara saurin ƙarishe san tea ɗin tana jefa plantain chips a bakin ta ,tare da shan tea ɗin cikin sauri ...suna shirin fichewa daga falon ne sukaji muryar cikin ƙaraji falon yana amsawa sai da Khamal ya juyo da sauri ya ɗauka wani abu ne ya same ta . Yah Khamal!!! Ta ƙwatsa kirar shi....juyowa yayi yana kallon ta tare da watso mata da lulun idanun shi ganin kiran kawai tayi masa babu abun da ya same ta. Murmushi tayi ganin duka hankalin su ya dawo kanta . Zan bika ne muje tare. Kije ina?? Ya tambaye ta yana haɗe fuska ,babu wasa . Ba Company zaka ba? To dama ai Ni sakatariya ce , yau ka koma bakin aiki , to nima xan koma bakin nawa aikin. Lumshe ido yayi yana da hankie yana ɗauke gumin da yafara tsatstsafo masa don ya lura Summayya ciwon kai zata saka shi...Jin yayi shiru yasa Sumayya miƙewa tana ɗaukar poss ɗin ta. Inda suke taƙarako Binafa ta saki baki tana kallon ikon Allah . No Summayya ki zauna ki huta for this week next week sai mu fara zuwa tare...kuma yanxu aƙwai wata sakatariyar....hu'umm taɓ ai Yah Khamal ƙasan Ni ban iya zama ba , nafison Nayi ta motsa jini inje nan inje can. Kallon ta yayi yana cewa" yanxu ke matar Aure ce ,akasin dah...to ko ma zaki bini a haka zaki bini a matsayin ki na matata?. To Bari na sauya nasa rigar mai sauka kafa jirani...tayi maganan tana hayewa stairs da sauri.

****

Riga Sumayya ta sauya wanda ya sauka mata bai ƙare gwiwa ba. Tana saurin gyara mayafin ta tare da fitowa , bata tadda su a falon ba wannan yasata saurin nufan Compound ɗin gidan wanda can ta hango Binafa da Sir Khamal kome yake ce mata Allah masani. Ma'aikatan gidan ne wanda batasan dasu ba a jiya sai a yau ta gansu ,suna haɗuwa suna gaishe ta tare da mata Barka da safiya. Zuwa tayi dab dasu Khamal tana kallon Binafa tare da cewa" Aunty mun tafi sai mun dawo! Kasa bata amsa Binafa tayi don darga suke da Khamal akan ita bata yarda ba tayaya Sumayya zata bishi Company bayan itace yau da kwana. Rarrashin da bai san ya iya ba ,wanda bata taɓa jin Muryar sa yayi mata magana cikin sanyi da taushun murya haka ba ,yake bata baki tare da ce mata yana So Yaƙara gogar da Sumayya akan harkokin Companyn ne.. kasantuwar kobaya nan zata iya handling ɗin komai na Companyn. Da haka yashawo kanta badon taso ba tana gani Khamal ya shiga Moton yana driving ɗinsu. Don acewan Binafa Sumayya ta maida Khamal Driver . Don Khamal saboda kishi da Driver xai Kai shi ,amma ganin Sumayya yasa shi cewa da kanshi zaiyi driving. Ɗaga mata hannu Sumayya tayi tana cewa Binafa sai sun dawo.

****

Wani irin ɗifff reception ɗin yayi ganin Sumayya da Sir Khamal , saurin miƙewa ma'aikatan sukayi suna faɗin " Barka da safiya ranka yadaɗe(morning Sir). Hannu ya ɗaga alamun amsawa kamin ya fara hayewa up stairs Sumayya na gyefen sa ,duk ta ƙosa taje taga sabuwar sakatariyar data maye gurbin ta..............


_Ina kuke masoya makarata littafin wannan jarumar marubuciyar wato Mmn nusaiba?? A yau gata tafe da sabo domin sanya masoyan ta nishaɗi duk a cikin littafin ABBA NE! domin samun daman karanta wannan littafin zaki iya tuntubar wannan number +966599791573_

```Assalamualaikum jama a ina sanar daku cewa wanna shaharariyar Mai makeup dinna Wanda akaf maiduguri babu kamarta wato AMMIS GLAM tana sanar daku cewa akwai ingantatun man gyara gashi ga Mai bukata zai iya tutubar number ta kamar haka..... 08030687711 muna bada sari a kowani state kike za a iya aika Miki kedai Yar uwa kiyi Kokarin mallakar naki kamin ya kare 500 ne kachal Amma idan sari zakiyi akwai discount sanna wanna man gyaran gashin Yana Kara tsowon gashi da laushi sanna Yana hana karyewar gashi sanna Yana sa gashinki yayi baki sosai sanna Yana maganin amotsrin gashi Yar uwa karki Bari a baki labarin don wanna man Basu da wani illa domin an hada sune da ingantataun kuma nagartatun mayuka masu aminci da karfi da basu da wata illa sai ma taimakawa da yakeyi karde ku Bari abaku labarin wanna Mai gashi na AMMIS HAIR OIL/CREAM```

```sanna pls don Allah idan kinsan ba siya ko sari zakiyi ba pls karkimin magana ko kikirani```



*AUNTY AISHA MMN TEDDY*
[10/5, 1:33 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _MY LADY BOSS_
_54-55_

_A matsayina ta malamar makaranta nima ina taya malamai farin cikin wannan rana ta teacher's day💃Shi ya nake cewa " Happy teacher's day n adv✌️💃_

***

Hauwa ɓaidu itace ta dawo kuma? Amazing! Ya hakan ta kasance ? Gaskiya karya ne ba zuciya , to yanxu ya za'a yi kenan nidai na dawo ,kuma indai ba Sakatariya ba babu inda zan zauna sai wannan kujerar ta Sir Khamal...maganan take a zuciya a tunanin ta bata san saboda fitina a sarari take yin shi ba. Sunkuyar da kai Hauwa Ɓaidu tayi tana aikin gaisar da Sir Khamal ,wanda ya juyo yana kallon Sumayya wanda fahimtar maganan a sarari takeyin shi baisa ta jin ko ɗarrr ba...kallon shi tayi yana mata kallon ga irin ta nan masifa anayi a zuciya har ya fito sarari ....littafin Aunty Binta Umar Abbale kenan ga irin ta nan...masoya kar ku sake ayi baku ,zaku samu complete ɗin shi a kasuwar online Inshaallh. Nufar Door ɗin Hauwa tayi cikin sauri tana murɗa Handle Suna biyo bayan ta ....PA ne yazo zaf-zaf tare da MD don kowa da magana a tare dashi da zasu yi mawa Khamal. A position ɗin sa ya zauna Sumayya na nufar tagar office ɗin ...tana tsaye can tana sauraren maganan kowa shiko amsa yake basu kaman basarake. A haka kusan awa ɗaya suka ɗeba kamin subar office ɗin. MD ne ya shigo hannun sa riƙe da wani abu kaman map Komai na taswirar ma'aikatan ne duk girman ma'aikatan ke a wannan abu...Buɗewa yayi kamin ta tsinkayi Muryar Khamal yana cewa " Muje a tara duka ma'aikatan a meeting room. Ohk sir. MD yayi maganan tare da fichewa cike da zafin jini. Miƙewa Khamal yayi bai tanka ta ba ya fice daga Office ɗin ,wanda cike da mamaki baki buɗe Sumayya tabi hanyar da yabi da kallo. Aahhh'aaa'³ taɓ har nine zai nemi cin ma mutunci? Ohooo lallai Yah Khamal ya fara manta da wacece Sumayya amma bari yau xan tuna masa a sannu .

Jah baya tayi tana zama a ɗaya daga kujerar dake fuskantar na Khamal tana tunanika iri-iri. Kusan minti sha Biyar sannan ta miƙe tana nufar ƙofa, a hankali ta bude tana fitowa sukayi kiciɓus da Hauwa ɓaidu da mutanen da take tattaunawa dasu. Sannu Ranki ya daɗe . Kallon ta Sumayya tayi sai tayi murmushi tana faɗin Yauwa Mrs Ɓaidu . Murmushi Hauwa tayi tana cewa " Wai dama tuntuni ke matar Sir Khamal ce ko kuwa abun nan kusa ya faru babu labari?". Jan kujerar kusa da Hauwa Sumayya tayi ,kunsan dai Sumayya da zuban zance ,haka kurum ma tayi inaga an nemi ƙarin bayani.


Girgiza kan ta tayi tana cewa "a'a wallahi ada Ni ma'aikaciya ce kaman kowa anan ,daga baya ne abun bai daɗe ba ai. Kai mashaallh congrat Sis". Thank you Hauwa ngd. Abun da sumayya tace kenan kana ta cigaba da cewa " Amma Mrs Hauwa ya akayi ki dawo nan da aiki? Bayan nasan yace find another sectary ,Idan kuma Sir Khamal yace hana shikenan ,taka ya ƙare . Murmushi Hauwa tayi tana cewa " Eh haka yake Sir Khamal kaifi ɗaya ne kaman yanda na faɗa maki da da farko ,idan ya faɗi abu ya zartar babu mahaluƙin da ya isa ya dakatar dashi daga kan abun da yayi niyya. Amma gaskiya Ni Allah ya taimakeni ,bayan bari na nan na dawo nayi ta roƙo tare da kawo credentials ɗina na inason shigowa wannan masana'antar nayi aiki a matsayin ma'aikaciya bisa ƙarƙashin wannan Company ,yawan roƙo na da kaiwa da komowa na yasa Yasanar da MD a dawo dani bakin aiki na.....Huuuu nisawa Sumayya tayi dai-dai Khamal na isowa su kusan uku tare da wasu ma'aikatan ,kamar ko da yaushe weldone sir shine abun da Hauwa tace tare da ɗan risinawa daga zaunen da take na girmamawa.


Ganin ya wuce su yasa Sumayya miƙewa tana faɗin zata je ta dawo. Companyn gaba ɗaya tasa kai tana bari ,batare da Khamal yasani ba ko kuma yasan inda zata je. Abun hawa ta tara a bakin hanya tana shigewa tare da masa ƙwatancen layin da zai kaita ,wato layin su ta da , gidan malam Ilu .

***

Assalamu alaikum mutanen gidan kowa na nan?. Su Mmn mujahida da Mmn fati sukaji Muryar da baxasu manta dashi ba ,don tun ƙuruciya yarinta har girma. A'ahhh wa idon mu ke gani?. Sumayya!! Mmn fati takira sunan ta tare da kama baki na mamakin ganin ta a lokacin da basuyi tsammani ba. Cike da Harka take ƙarakowa zuwa tsakar gidan. Wanda jin kirar sunan Sumayya yasa Sauran ƴan hayan gidan dasu Rita fitowa cikin sauri ...kowa mmki yake yana kirar Sumayya ashe baki manta damu ba. Kujera Rita ta bata ,tana cewa " ashe baki mana nisa ba? Ina Umma?. Murmushi Sumayya tayi kamin ta basu amsa taji Muryar Mmn fati na cewa " Ai naji labarin mahaifin ki yazo , har sun haɗu da Malam Ilu , kusan ƙwana goma kenan ne ko?. Ya masa alheri sosai wallahi. Layin nan babu wanda baiji ba ..umma tana nan tayi fesss ta dawo hayyacin ta , Allah sarki yanzu ko ta ganmu bata san mu ba. Mmn fati ta ƙare maganan tana kallon Sumayya da a zuciyar ta cewa tayi" Humm ko nima sai da akayi mata bayanin wacece Ni bare ku? A zahiri kam cewa tayi " Ayyaaa a'a Mmn fati xaya gane ku ai Inshaallh. Fira ne ya kacheɓe har maganan Auren ta sai da sukayi ,wanda Sumayya bata san inda sukaji labari ba. Fira ne sosai ya tsinke tsakanin su dama an dade ba'a haɗu ba ,bare ayi faɗa.


Mutan maƙota kuwa sai zuwa kallon Sumayya akeyi , wai ta zama balarabiya saboda kyaun da tayi fatan ta yaƙara gogewa yana silɓi da sheƙi. Wuraren la'asar ne sai ga malam Ilu ya shigo hankali a tashe baya ko kallon mutanen gidan ...don Khmal ya kira shi ya sanar masa baiga Sumayya ba kotana gidan sa ne? Jin haka yasa Malam Ilu barin duk wani abun da yake don yasan halin yawon Sumayya a garin nan , idan tafara shiga gidaje sai takai goman dare a wani gidan , wannan yasa shi nufo gidan hayan shi kai tsaye inda suka zauna don ya tambaya.


A'a malam Baba ilu Kaine da kanka ,ina shirin yanxu na shiga gidan Baba ,daganan na biya gidan su Safna. Tsayawa yayi yana girgiza kai na mmki ,tabbas yasan za'a runa don yasan halin Sumayya da wauwata. Buɗe baki yayi cike da mmki yana cewa " Sumayya kina da hankali kuwa? Ke yanxu Fah ba zaman kanki kike ba. Aure ne akan ki. Don maza tashi ga mijin ki can a wajen layi yana jirar ki ku koma...haka akeyi iyee ko sanar masa baki yi ba kin ɗauko jiki kin taho wan ki?".

Uhm. Haba Baba Ilu ko gaisawa ai ka tsaya muyi?". Tayi magana tana kallon shi tare da barke fuska. A'a maza tashi mu tafi ma gaisa a hanya. A'a baba Ilu banfa ehe gidan su Safna ba.

Ai tasan kina da Aure intana Son ganin ki sai ta biyoki inda kike,bakya ki biyota ba. Ganin yaƙi tsayawa sauraren ta yasa Sumayya miƙewa don dole...Mmn mujahida ne ta shige ɗaki da sauri tana ɗauko wani kaskon turare tana bata tare da cewa " Ta kunna turare. Mmn fati kuma ita ta bata turare na ɗaki mai ƙamshi tana cewa ta kunna suji ƙamshi ita da angon ta. Rita iyayen Bariki maganin mu ta mata ta ba Sumayya tana cewa " Ki murxamun kunnen shi. Dariya Sumayya tasa tana tafawa da Rita kaman ada ba faɗa suke yi ba,kaman suci kansu. To shikenan na tafi sai kunxo. Ai Inshaallh muna hanya. Allah ya tsare . Amin tace suna fita tare da bin Bayan malam Ilu.


A can wajen layi ta hango moton shi ƙirar Benz ,faɗa mlm Ilu yayi tayi tare da mata nasiha har suka ƙarako. Moton ta buɗe tana shiga...wanda tana shiga shi kuma ya buɗe ɓangaren sa yana fitowa don yi mawa Mlm Ilu Godiya.

****

Koda ya dawo baice mata komai ba yafara driving tare da gangarawa yana barin layin yana hawa babban titi....A haka har suka isa babu wanda yace komai ,duk da sosai tasha jinin jikin ta ,yin shirun nashi tasan dole da aƙwai magana.

***

Yammaci Sakaliya Bilkisu ta fito daga banɗaki tana bin gidan nasu da kallo ,kamin ta ji Muryar Yayan ƙaura tana guntsa munafuncin da ta saba ,ita bata ƙaunar ganin an zauna lafiya a wannan gidan tasu kasancewar gidan yawa ne wato family house. Zama tayi a icen dake tsakar gidan wanda suka mai dashi na zaman Alwala. To wai ita wannan baligar yarinyar haka zatayi ta zaune a gidan nan ,ta hana ku sukuni , Ni nagani idan mashinshini ne bata samu ba ,babu mashinshini ai aƙwai gaddawan Almajirai da mahaifin ta malam ke koyar dasu , yaba ɗaya daga cikin su mana! Duk gulman da Yayan ƙaura keyi a kunnen Bilkisu da ta ɗaga labulen tana binsu da kallo ita da Halima. Humm Yaya kenan! Banyi mmkin jin haka daga bakin ki ba...saboda tuntuni nasan ke munafuka ce mai haɗa husuma ,kin girma baki san kin girma ba ,gashi har kina dab da shiga rami. Inna ɓilliya ce ta leƙo mahaifiyar Bilkisu jin maganan Bilkisu da ita sam bata magana a hankali idan ta magana na can nesa sai ya jiyo ta saboda masifa da fashewar da muryar ta yayi sakamakon rashin da tayi ,nan ma yayi sauƙi ne saboda ɗan zaman da sukayi da Su Sumayya. Balki wannan faɗan na Meye? Ba alwala xakiyi ba?".

Inna ki ƙyale Ni nayi maganin wannan matar naji idan akan ta nake ,ko tun da nake zaune ta taɓa bani Ƙwayar hatsi da sunan na ci nayi maganin yunwa...tun.mutum na abu na yarinta, aka zo girma yanxu har an kusa shiga Rami amma mutum ya kasa sanin Allah ɗaya ne?". Habbbb..... Bilkisu Yayan ƙaura ne Fah? Taji muryar Yayan ta ya katseta cikin sanyi har ya fita sanyi da haƙuri. Ohooo wannan can mata nima ai sunana Bilkisu babbar Yarinya! Littafin Anty Hassenart Bamalli ,kar ku bari ayi baku an baza fasaha ƙwarai da basira a wannan littafi.


Murmushi Inna tayi ganin yaya ta wuce sum³ tana shirin barin gidan ganin ta Kunno mawa kanta masifa. Kama hannun Bilkisu Inna tayi tana faɗin Bilkisu mai gadon Zinare,Autana maza yi alwalan ya isa haka . Ki gama ki ɗauko littafan ki kije wurin yayan ki yaƙara Maki karantun. To Inna". Tayi maganan tare da duƙawa tana ɗaukar butar tare da fara alwala.


****

Alhmdllh shine Abun da Sumayya ke faɗi ganin bata ga Walƙiyar Khamal ba , wannan yasata amsan dinner ɗin ta tana yo ɗakin ta cikin sauri ,don kukun tuni ya kammala...Binafa ko sau ɗaya sukayi ido huɗu tun dawowan ta ...zo kiga yanda ake rawar kai Yau miji nata ne ,dama an ƙosa ayi ". Taɓe Baki Sumayya tayi tana hayewa zuwa bedroom ɗin ta ,bata daɗe ba tana kammala sallolin ta barci yayi awan gaba da ita.

****


Ɓangaren Khamal kuwa da Binafa ,kasantuwar shima a hannu yake ya azabtu ƙwarai ƙwana ɗaya a hannun Sumayya da take ta masa ƙwalele...wannan yasa sam baya jin zai lafafa mawa Binafa...amma jikin shi ne yafara bashi wani abu ganin kaman ma ta fishi zumuɗi da ƙosawa....To alhmdllh sun gabatar da Sallah ta godiya da ubangiji . Wanda ba'a tsaya wani jan lokaci ba abu yafara sauyawa...Don jan ta yayi sosai jikin sa ,ita kuma ta saki yana fara mata wasannin da zai motsa su tare sosai....Kana suka fara raya daren su. Sai da suka gama romancing juna sosai kowa ya xamana jirar lagwadar daɗin yake sannan yanitsa Sandar girman tasa ciki tare da kalmar bismillah. Babbar magana ana wata ga wata ....gaba ɗaya ƙwaƙwalwar sa ce ta ƙwance , Binafa ya kira sunan ta cikin wani irin murya ! Wanda yasa ta ba kunya amsa shi da na'am Honey".


Bai kuma cewa komai ba ,yafara raba jikin shi da nata miƙewa yayi daga zaune yana yin shiru na kusan mintuna biyar ,jin sautin kukan ta can ƙasa yasa shi miƙewa yana nufar toilet ruwa ya watsa yana fitowa ,a zaune ya ganta ,kamin ya ji Muryar ta tana fara masa magana kaman haka "Khamal na roƙe ka kayi haƙuri nasan kaji Ni kaman ba cikakkiyar mace ba kaman yanda kayi expecting... Binafa tsawon wani lokaci kika je kika zubar da mutuncin ki ta ƴa mace? Tambayar da yayi mata kenan kai tsaye fuskar sa ba mood. Cike da rainin tunani da hankali ta fara masa magana da cewa " ban taɓa komai ba Khamal , Ni bansan wani ɗanamiji ba ,bayan kai a yau...kawai dai nasan a likitance idan mace ta haura shekara talatin kome nata komawa yake tamkar wacce ta haifo yar.....keeee yimun shiruu!!! Yayi maganan cikin wani irin bala'in tsawa da sai da Binafa ta furgita. Cikin wani irin murya ta mafaɗaci don dama Khamal miskilanci ne ya danna faɗan shi sosai ya iya faɗa. Ke waye zaki faɗa mawa wannan maganan. Ba'a kanki na fara sanin mace ba, nayi mu'amala da mata iri-iri ,Binafa nasan
Showing 30001 words to 33000 words out of 42765 words