masu hali irin naki da yawa. Nayi na dama ,amma banyi ba , tun da bakya kaɗai nake da ba.

Cike da jin zafi Binafa ta mutsike ido dama kukan na gulma ne , ta fara magana a ba tsoro tana cewa " a hakan gwara kowa da kowan wake. Saboda Ni na samu tarbiyya , da ilimi xan ɗau komai na a ado. Wacce kake maganan kana da ita ,kai kana da yaƙinin ita ba watsatstsiyar bace? Humm miƙewa tayi tsaye ba kaya a jikin ta ba kunya ba za'ida ta cigaba da cewa ' Kar ka manta ƴar macace ! Kuma Ni ina da yaƙinin Sumayya ba budurwa bace ba . Lungu da saƙo babu wanda bai san halin ta ba. Kaga ka fara zuwa kayi nadama akan ta ba akaina ba...don ita ma watsatstsiyar ce,h
Gomma Ni nayi da masu aji ita ko nasan da kucakai xatayi ...saboda an taso ba uba , ga kuma yanda Uwan ta kasance.....kamin ta rufe bakin ta ne ya ɗauke ta da wani irin gigitaccen mari da sai da ta kifa.


Keee Umma na kike Son faɗin ɓatanci akan ta?. Ki tsaya a matsayin ki ,kika matsa wallahi zaman nan zai gagareki.....yana maganan cike da jarumta da faɗa na maza juyawa yayi yana barin Bedroom ɗin , Binafa na bin bayan sa da kallo ingarman namiji (Littafin Autar alheri) wanda ta daɗe tana mafarkin aure ,tabbas sai tasan yanda ta ƙwace shi daga hannun Wannan Umman nasa da yake yawon magana ,ya fifita ta fiye da kowa da komai a rayuwar sa.


***

Har gari yayi haske bai daina tuno da maganan Binafa ba ,musammam maganan nata na cewa Sumayya ragowar wasu ce! Dafe kai yayi yana tashi daga sallayar da yake. Komawa yayi sofa yana kwanciya a bedroom ɗin shi , laptop din shi ya fara operating yana shiga WhatsApp , Sumayya ya Gani Online massage ya tura mata wanda wannan shine karo na farko da ya taɓa mata magana a WhatsApp , don bayajin zai iya kirar ta da sunan magana Muryar tasa ba ma zai fita ba a halin da yake ciki.

Ce mata yayi" Kizo Bedroom ɗina Ina son ganin ki Yanxu. Yana tura mata saƙon ya rufe laptop ɗin yana aje wa a gaban shi.

Ɓangaren Sumayya kuwa cike da mamaki take kallon saƙon kamin ta shiga tana buɗewa ...in zo yana Son gani na??. A'a to Binafa fa? Ba'a ɗakin ta ƙwana ba? Ohhh na fahimce shi ,wato so yake inje ya wulaƙanta Ni ya nuna mun sunyi ƙwanciyar Aure...to baxanin ba!!

#@team Khamal Kuna ina💃
#@Team Summy Fah ku matso kusa✌️
#@team Bilkisu yau mun taɓo ta mai zaku ce game da zaman ta a wannan gida tare da yayan ƙaura?😉
#@Team Fahad😢
#@Team Binafa asiri ya tonu😂
#@My LADY BOSS comment section ,zan so Jin na bakin ku kowa da gwanin sa...akafta✌️💃💃


*AUNTY AISHA MMN TEDDY*
[10/6, 3:18 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _MY LADY BOSS_
_56-57_


_Na kuɗi ne wanda ya karanta bai biyani ba shida Allah...masu buƙata zasu na iya tuntuɓar wannan Number 08081202932_

***


Babu inda zani , kai hohoho Ni Sumayya mene Yah Khamal ke nufi dani ne? Na fita hanyar sa ban huta ba ,kullum shida watancen matar tasa mai ƙirar samudawa suna ƙoƙarin shiga sabga ta bayan Ni na daɗe da fita a nasu . Humm Nisawa tayi tana dafe saman kumcin ta kaman marainiya ,kamin ta aje wayan ta tana miƙewa tare da nufar toilet don watsa ruwa ta fito tayi shirin tafiya Masana'antan. Mintuna goma sha biyar ta fito ɗaure da ƙaramar towel saman kan ta kuma tana tsane ruwan dake ƙwanciya a gashin ta tana tsatstsafe shi...kayanta ta nufa wanda oready ta fito dasu tun subahi bayan ta kammala sallahn ta. Mayuka ta nufi mirror side tana fara kimtsa kanta cikin sanyyayyun ƙamshi wanda a lokaci ɗaya Bedroom ɗin ya gauraye da ƙamshi mayuka da turaren da take bin jikin ta dashi. Kallon kan ta tayi a madubin tana murmushi da faɗin Wow". Don Sumayya Idan tayi ƙwalliya bata zaman jirar wani ya yaba mata ,tana ganin tayi ƙyau zata ce ma kan ta tayi mashaallh". Kaman kullum shigar larabawa take yi ko na turawa wannan shine shigar Sumayya a koda yaushe. Bin jikin ta take da kallo ganin yanda wandon ya kamata shape ɗin ta ya bayyana komai cif² mashaallh. Abaya ta ɗauko mai buɗewa ta gaba tana ɗaurawa a saman riga da wandon nata kamin ta ɗauki mayafi tana yane kan ta tana nufar poss ɗin ta cikin sauri ta ɗauka , ganin time na tafiya , don a wannan lokacin 7:35am ne. Ƙasa ta fara saukowa tana takawa ji kake tafff-taf-taf tana takawa a tsanake ,washe baki tayi ganin tuni kuku ya kammala shirya masu breakfast ...

***

Ɓangaren Binafa kuwa kuka ta jima tana yi , wanda ganin kukan baxai tsinana mata komai ba yasa ta nufar falon ta tana ɗaukar wayar ta tare da lalubo numbern Hajiya Naja'atu . Bayan ta ɗaga kirar ne Binafa ta saka mata kuka faɗi take " Ammie zanyi rasa shi a karo na biyu...Ammie ki taimake Ni pls , wallahi ina Son Khamal , Idan na rasa shi ko ya rabu dani mutuwa zanyi ,baxan iya rayuwa ba! . Ya isa Binafa lafiya? Faɗa mun mai yake faruwa ne tsakanin ki da Khamal ɗin ? Badai sharrin wannan tsinannun ne bane dangin kissa da gamawa da miji take neman ruguza zaman ku ?". Hajiya Naja'atu ke maganan tana ƙarewa kaman numfashin ta zai ɗauke ,don har shaƙewa tayi tana tari ƙuwul-ƙuwul-ƙuwul.

No Ammie ba itace ba ,Ni wannan ai bata isheni koman komai ba. Fara laburta mata yanda suka ƙare da Khamal tayi tana sakin wani irin marayar kuka har da shashsheƙa...rarrashin ta Hajiya Naja'atu tafara tare da sanar mata babu abun da zai faru zuwa anjima zata fita ta koma wurin bokan su ...duk yanda za'a yi Khamal ya saki Sumayya ,asan yanda za'a gusar masa da hankali da natsuwa ya rabu da ita ba a hayyacin sa ba..kuma yaji ƙiyayyar ta marar iyaka ...Yes Ammie a dasa masa ƙiyayyar ta mafi muni ,wanda sai tafi jin daɗin sakin fiye da zaman ta a cikin wannan gidan! Binafa ta amshe maganan , sai kuma cike da karaya tace " Ammie amma fa ina tsoro , wallahi kama n asiri bai tasiri ma Khamal . Murmushi n makirci Hajiya Naja'atu tayi kana tace " Binafa kenan har yanxu da hauka akan ki...kin san waye boka Bhuhul kuwa? Shine Fah ya wargaza ita kanta Uwar sumayyan tabar dangin da kowa da mijin da gatan ta ,ta nitsa dawa. Indai kuwa ibada ne Khamal a gurin ta yayi koyi ya gada...ita ma yayi tasiri bare shi ƙaramin alhaki.... Humm to Ammie Allah yasa a dace dai. Amin abun da Hajiya Naja'atu tace kenan tana datse wayar tare da ƙulle-ƙulen ganin Khamal ya zama mijin ɗiyar ta ita kaɗai . Girgiza kai tayi tana faɗin ina?? Ko Ni a gidan mahaifin ki Ni kaɗai ne bare ke na bari ki zauna da kishiya ? A'a ina wannan sam abin ba mai saɓuwa bane ba.

****

Ɓangaren Khamal kuwa Jin Sumayya shiru ya kuma ƙara ƙular dashi , cike da zafin zuciya yake faɗin gwara ta taho da ƙafarta , idan na miƙe sam baxan mata daɗi ba , ko a ina take xan yi mata abun da naso! Yau sai naji shin da gaske ne maganan da Binafa ta faɗa? Ko ma dai meye gwara ki natsu...tsawon lokaci yana jirar zuwan ta amma fiye da awa bata leƙo ba. A hankali ya buɗe idanun shi yana sauke su akan agogo cije laɓɓan shi yayi yana girgiza kai na ya tausaya mawa Sumayya idan ya damƙeta ta shiga hannun shi sorry". So yake ya kirata a mulki da miskilanci ya hana shi ya kirar wayar ta ...

***

A dirning area kuwa Sumayya na isa dai-dai Binafa na fitowa daga side ɗin ta tana nufo Dirning ɗin. Kallo ɗaya Sumayya tayi mata gaban ta ya bada sautin daram! Ganin Yanda a dare ɗaya ta jeme ta hukace ,idon ta sunyi lulu, aaa'aaa'aaaa topahhhh!! Maganan da Sumayya keyi kenan a zuciyar ta kana tace " Taɓ dama Ni tuni na sani Yah Khamal mugune ,ji yanda yake ƙoƙarin jirkita masu ƴar mutane? Maganin ta kenan ai itama tanace wani Khamal Allah yaƙara soyayya! Abun da take faɗi kenan a zuciya kamin a sarari tace " Sannu Binafa an tashi lafiya?. Haushi n ta da takaici yasa Binafa kallon Sumayya batayi ba , sai Jan cup tayi gaban ta tana fara haɗa coffee don bata jin dadin da zata iya shan wani abu bayan coffee. Ganin Binafa bata tanka mata ba...yasa Sumayya jan baki tayi shiru...can kuma kawai sai ta kwashe da dariya tare tana faɗin " Binafkham kenan masoyan Asali. ( Kuji mun niman bala'i). Kallon ta Binafa tayi kamin Sumayya tace wani abu ne wayar ta ya fara ruri.... Number n Khamal ta Gani .wanda kawai lokaci ɗaya taji ƙirjin ta ya buga , a hankali ta danna ɗauka...shiru shiru bai ce komai ba itama bata ce ba. Miskilanci da isa kenan.

Jin shirun baice mata komai ba kusan mintuna biyar nan cike da gajiyawa Sumayya tace " Ina kwana?. Bai bata amsa ba sai cewa yayi " baki ga saƙo na bane ?. Uhmmmm ta tsaya cewa kaman mai tunanin wani Abu ,kamin tace " Na gani". Tana faɗin haka tana jirar jin mai zaice sai taji ya kashe wayar. Kallon watawn tayi kamin a hankali ta miƙe tana cuno baki ta nufi stairs ɗin ta fara takawa tare da hayewa a hankali.


Da ido Binafa ta rakata har da waiwaye , zuciyar ta tafarfasa ji take tamkar zai fashe saboda tsaban zafin kishi. Saura ƙwana kaɗan ne ai ,zaki bar mun gidan da mijina baki ɗaya...gayyar tsiya da munafurci.

***


Zaune Umma da Yusrah a falo , Yusrah na zana mawa Umma jan lalle a taffan hannun ta kasancewan Sosai Yusrah ta iya lallen don a da baya har na kuɗi takeyi , da abubuwan ne sukayi mata yawa ta daina. Umma ne ta kalli Yusrah tana cewa " Yusrah yaushe ne zaki tafi off a asibitin ku ne? Ina so muyi tafiyar nan dake ne! Ɗago da idanuwan ta Yusrah tayi tana cewa " Amm Umma saura ƙwana shida ne ma ai . Zan tafi hutu na 1 week . Umma Dubai Zamu je ɗin sanyayyar?.

Nisawa Umma tayi tana gyara kallabin ta da ɗayar hannun ta kana tace " Eh mana shagunan gwala-gwalai na dake kasuwar sabon Gari , ana buƙatar su sosai ,kin san dama tuni nace ina Son Zuwa...to jiya ne Abban ku ya amince da tafiyar.


Murmushi Yusrah tayi tana cewa " Umma to Abba yasan dani za'a ? . Eh na faɗa masa ai. Allah sarki Umma Sumayya taso taje Dubai taji labr wallahi zata iya zuwa tace a tafi da ita... Yusrah ke maganan tana dariya... murmushi Umma tayi tana cewa " Sumayya kenan wauta . Uhmm Umma wai kina kiran Sumayya kuwa? Ya kamata ki kira mana ita muji tana lafiya? Ya kuma zaman Lagos?". Cike da nuna kawaici don Umma bata taɓa kirar Sumayya ba tace" To ita da take tare da Khamal ai nasan tana lafiya.


A'a umma Bafa irin wannan lafiya ta bahaushe ba. Muji tana jin daɗin zaman ta a gidan ,ya kuma zaman su da Binafa?". Cigaba da zana mun lalle na , idan kinje ɗaki kya kira ta kuyi ta firar can. Umma ban dake??. Yusrah tayi maganan tana dariyar shshanci don ta lura Umma kunyar fari take da Sumayya.


****


A Bedroom ɗin Khamal ta jah ta tsaya tana bin Bedroom ɗin da kallo , Wow komai skyblue da fari abun yayi kyau ta faɗi a sarari ba tare da ta damu yaji ko kar yaji ba. Aƙwance yake amma jin shigowar ta yasa shi miƙewa daga zauna yana saukar da ƙafafun shi ƙasar tiles. Shiru yayi yana jirar ta ƙarako,amma bata da niyya don a tsakiyar Bedroom ɗin ta tsaya bakuma tace masa komai ba. Lumshe idon sa yayi yana shaƙar daddanɗan ƙamshin ta ...yana sauke sanyayyar ajiyar zuciya. Jin yayi mata banza yasa ta cike da cuno baki don ta fara gajiya da wannan shegen miskilanci n nashi da mulki. Yah Khamal Gani nazo! Tayi maganan tana kallon inda yake zaune. Still Nan ma bai tanka mata ba yabarta tsaye.


Ganin haka yasa Sumayya cike da ƙosawa cewa " Yah Khamal don Allah ka tashi ka shirya naga ko shuryawa bakayi ba , time is going...Idan kuma baxaka je ba to Ni ka haɗani da Driver ya kaini.

Shiru yayi a zuciyar sa cewa yake" Ohh ita wai ma shirin aiki tayi ? Humm Nisawa yayi yana miƙewa tare da nufar inda take. Tsayawa tayi kawai sai tayi baya don fuskar sa ta kallah taji faɗuwar gaba dammm... Gashi girar shi a haɗe a sama . Ganin ya wuce ta yasa lumshe ido tana furta " Alhmdllh a hankali. Motsin sa key a ƙofa taji ,wannan yasata juyowa da sauri tana faɗin " Yah Khamal.....Shiru tayi ganin irin kallon da yayi mata , tana kallo ya komawa saman bed din shi yana zama tare da saukar da ƙafafun shi ƙasa kaman yanda yayi ɗazu. Keee Zo nan!


Aaa aaa'aaa'aaaa to niiii kuma kumaaaaa...ta tsaya tana inda inda maganan Tata sam takasa dai daita ta . Sumayya cewa nayi Kizo nan! Yayi maganan cike da murya kaman tsawa. Wannan yasa Sumayya saurin Matsawa zuwa gaban shi.


Hannun shi yakai yana riƙe hannayen ta duka ,kana ya ɗago da idanun shi yana kallon ta ba wasa yace " Sumayya tambayar ki xanyi bana Son ƙarya ki faɗa mun gaskiya kina jina. Humm ɗan sauke ajiyar zuciya na tsoro tayi kana tace " To shine tambayar har sai ka rufe ƙofa? . Jinjina mata kai yayi yana cewa " Saboda girman tambayar ne?'. Ohhh to Ina jinka. Zauna! Yayi maganan yana gyara zama tare da nuna mata gyefen shi alamun ta zauna.


Babu musu cike da sakin jiki ta zauna ,don tsoron yafara guduwa mata.


Shiru yayi kaman na minti uku sai da yaji Muryar ta tana cewa " Yah Khamal Ina jinka tym is going plzzzz say what you want to say now .

Sumayya kin taɓa sanin wani ɗa namiji daman? Ina nufin ke dama ragowar maza ce na aura?.


Wani irin malolon baƙin ciki ne yazo wuyar Sumayya ya tokare mata. Buɗan bakin ta kaman wanda maganan tasa bai mata zafi ba tace" Au Wai Dama Yah Khamal baka sani ba. Taɓ ashe Umma bata taɓa faɗa maka ba duk son da take Nuna maka? To ai Ni ciki anxubar mun sau uku ne ko huɗu ma...tsayafa kaji aƙwai cikin ma dana ɗauka har sai da na haihu arxiƙin yaron ne yazo ba rai....Hahaha wallahi Yah Khamal baka ganshi ba kyakykyawa.

Keee!! Ni kike faɗa mawa haka? Sumayya har rashin jin naki yakai kiyi ciki har ki haihu. Na tsaya ina lallabaki a Tunani na budurwa ce ,ashe tuni kin zubar da mutuncin ki a ƙwararo ,to ina Sonki a hakan ! Kuma a yau xan azabtar dake da wahalar da sai kinyi nadama. Duk da kasancewar kin gama gantalewa zaki san kin shigo hannun namiji yau , sai nayi ragaaaaaa.....wani taune laɓɓan sa yayi wanda sai da Sumayya ta tsorata , Salati ta fara jikin ta na kyarma cikin kuka ta fara cewa " Yah Khamal wasa nake yi wallahi,don Allah kayi haƙuri...na tuba Allah wasa nake ba da gaske bane ba! Keee yimun shiru , baki tuba ba tuƙun Zaki tuba dai....kamin tayi magana tana shirin miƙewa ne kawai taji ya riƙo ta da hannu ɗaya ya mayar da ita inda take ....rigar jikin shi taga yakai hannu yana jan ta tare da cire ta yana wurgarwa . Jah baya Sumayya tayi da gudu tana hayewa gadon can ƙurya ,don yau tagama ƙara tsorata da Khamal....Yah Khamal nice fah ji yanda kake tsaye a gabana Nifa ba ƴar iska bace.


Ta ƙare maganan tana rintse idanun ta ganin yanda yake tunkarota daga shi mini Boxer . Miƙewa zatayi yakai hannun shi yana cafko ta...haɗe ta yayi da jikin shi ƙamshin su na gauraya da juna. Wayyo Umma na na shiga uku....shiiiii yasa yatsarsa a laɓɓan ta yana cewa " Umma ai bata taɓa cewa kije kiyi gantali ba , ko ta taɓa cewa kibi maza ? Bafa wani Abu zanyi miki baƙo wanda baki san shi ba aaa ! Kawai nima so nake nasha kayan daɗin ki kaman yanda kika saba rabawa a titi.


Wayyo na shiga uku Wallahi ban komai Yah Khamal . Don Allah kayi haƙuri kaga Fah kuka nakeyi. Duk da ranshi a ɓace yake ga wani irin sha'awar ta dake axaxxalar sa ,amma maganan tata yakusa sashi dariya .... Keee wai kuka ma kikeyi tun yanxu? Ai ba yanxu ya kamata ki fara kuka ba. Idan nafara sex dake sai mun kai kiran sallah xan ɗagaki daganan naje na dawo mu cigaba daga inda aka tsaya.....wayy........ Ta buɗe baki xaya yanka masa ihu ya haɗe bakin shi da nata...yana wani irin shan bakin ta da tsotsan harshen ta ko magana yaƙi barin ta tayi,yanda ya manne da nasa kaman super glue. Tun tana turesa iya ƙarfin ta har ƙarfin ta ya ƙare ya zaman duk gaɓɓan ta sun sage....kukan ma Muryar ta ya dusashe. Tana ji ya zare bakin ta yana kwanciya a saman ta tare da sakin mata nauyin sa ,wanda ɗan yatsan ta takasa ɗagawa. Da hannun sa ya fara fuxgar kayan jikin ta sai da yaga ya cire komai nata tuffff sannan maganan ta yafara dawo masa , ai har cikin shege nayi , ɗan ne yazo ba rai ,baka ganshi ba Yah Khamal kyakykyawa! Wani irin ɗagota yayi bai tsaya bin da ita in a romantic ba , tun da yagama shan nonuwan ta yaji shi ya yi sama ,komai nata kallon sakan yake mata...har nonuwan ta cikin mugun ta yake murɗasu tare da ya mutsasu...itako sai hawaye sharrrrrr³ sune
Showing 33001 words to 36000 words out of 42765 words