roƙa a bashi ,nan kuma take yabada komai , kuma nima na yarda aka daura auren sa amma batare da kowa ya sani ba ciki har da Itama Uwar yarinyar yau yanxu take jin wannan Auren kaman yanda kema kike ji yanxu. Kuma Ni bansaba mawa yarana Auren dole ba baxanyi akan jika na ba.
Eyya Hjy babba kiyi hakuri ba'ayi haka ba dole Hjy Juwairiyya ta ɗaga hankalin ta....Cewan Umma da take gyefen Hjy Juwairiyya da take ta aikin kumburin wuya . Hjy babba kiyi hakuri yanxu komai kibar shi a hannun mu ..Ni a matsayina na mahaifi ga Khamal na yanke hukuncin Za'a ɗaura Auren sa Ga Binafa a satin nanan tarewa kuma duka za'ayi tare dana Sumayya a mako biyu masu zuwa. Sai a fara shiri , Khamal inason magana dakai. Abba ke maganan kai tsaye ba tare da ya duba ko yayi makowa daɗi ba... Murmushi Hjy Juwairiyya tayi tana faɗin to hakan ma yayi ai yanxu naji batu , alhmdllh. Nisawa Umma tayi a hankali tana kama hannun Khamal tana shafa masa alamun rarrashi akan maganan da Abba yayi kar ya jah , wannan yasa shi haɗa ido da Umma idonsu ne suka gauraya cikin juna ,nan taga damuwar da bata taɓa gani ba. A hankali ta motsa bakin ta tana cewa " Allah yabaku zama lafiya. Bai bata amsa ba ya janye hannun shi yana bin bayan Abba, wanda ko ba'a faɗa maka ba kasan ranshi a dagule yake.
Daddy ne ya juya yana kallon su Umma kamin yace " gida ɗaya zasu zauna ,kuma sannnan bama buƙatar komai naku , dukan su mu xamuyi masu komai na ɗaki ku rarrashi Sumayya sosai don bata san maganan ba. Gyaɗa masa Kai Umma tayi kana tace to. Shima barin falon yayi kamin Hjy babba da ta gama ƙufuluwa ta juya fuuuu tana barin falon hjy Juwairiyya. Umma ne ta kalli Mom kamin tace " Muyi masu Addu'ar Allah ya basu zaman lafiya. To Amin Fah sai ki ƙara ƙwantar mawa Ɗan naki Khamal da hankali dole ya rungume dukan su a matsayin matan sa banda banbanci don idan hakan ta faru baxan ɗauka ba. Hjy Juwairiyya ke maganan a siyasance take faɗin mawa Umma maganan wacce bata tnka ba har ta bar falon.
***
Sumayya sai da suka sauka gidan Hjy Adiyya kamin wuraren yammaci suka nufo gidan Umma. A farfajiyar gidan a ƙarƙashin tampol ta hango su Abba da Daddy sai Khamal da fuskar shi babu annuri. Gaishe dasu Abba sukayi , kana su wuce zuwa Part ɗin Umma , wanda a zuciyar Sumayya cewa take " Kullum mutum babu walwala a haka dai , Allah ya kyauta .
Khamal yanxu inaso kaje kuyi magana da Binafa , kaga Sumayya mai sauƙ ne lamarin ta ,gida ɗaya kuke , ina so ka kwantar da hankali n ka. To Abba ,abun da yace kenan yana nufar moton shi ,don shi yasan matsalar sa a yanxu ba Binafa bane Mom ce Da Ammien ta sune kanwa uwan gami . Nisawa yayi a moton sa yana cewa " Har ace na ƙwantr da hankali na , xa'a bani mata biyu a rana ɗaya ? Wanda ko iyayena matan su guda guda ne ...Ni tsiwar wannan yarinyar yafi damuna ,da haukan ta yayi maganan yana tuno da zaman ta a Companyn sa , maganan ta ya tuna tana cewa" Ba zama da taɓa laptop nazo ba , aikin motsa jini nazo ban saba zaman banza ba....ina Sonki Sumayya son da bansan iyakan sa ba. Tun kina yarinya sunanki a bakina masoyiya,sai dai baki taɓa cewa kina sona ba ,sai nuna mun tsana...Tabbas zaman mu da kallo, don baxan ɗau wargin ki ba koda nake Sonki!
_Littafin my lady boss na kuɗi ne , Regular payment₦300 vip payment₦500 special₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932 ban yarda kika karan ta mun idan baki biyani ba , haka kema don Allah kar ki fitar mun ,duk wanda ya karanta bai biyani ba shida Allah._
Ina kuke masoya ga sabon littafi Mai ɗauke da darussa na rayuwa tare da nishaɗantarwa daga Alƙalamin Maman nusaiba...kunsan sunan littafin kuwa? A'a bamu sani ba ,nasan wannan shine amsan ku gare Ni, ABBA NE! littafin complete zaku same shi Inshaallh akan ₦300 masu buƙata zaku na iya tuntuɓar wannan Number +966599791573 domun ƙarin bayani mun gode!
***
Babu abun da kake ji a dirning room ɗin sai sautin aje cup,plate spoon. Ɗan nasu ne ɗaya tilo Fahad a tsakiya yana cin abincin shi hankalin sa ƙwance , fuskar sa na fitar da annuri ...wanda yasa Momyn sa cewa " Fahad wannan annuri haka? Kodai aƙwai wani maganan ne? Duk da nasan maganan ka a farke haka bacci xancen ɗaya ne shine Sumayya! Murmushi Fahad yayi yana kallon Mom kana yace " Eh Momy kaman kinsani kuwa, nifa ina tunanin Khamal ya bar mun Sumayya ,tun da bai ƙara mun magana akan taba. Kuma ga Dad ya dawo sai yaje ya sami Daddyn Khamal suyi magana... Murmushi mahaifin nashi yayi ta manya ,kobaa faɗa ba daganin mahaifin Fahad zaka fahimci mutum ne dattijo n Alhaji Abubakar Imam billionaire mutum ne mai mutumci da dattako ta girma. Kallon Momyn Fahad yayi yana cewa " Kijimun zamani , Yaro a gaban mahaifin sa yake faɗin yana Son yarinya , wai naje na nema masa Aure? Haka ake yi? Kema Uwar zamani kin amshe masa a tare kuke kin ya zama abokinki ba ɗa ba. Dariya Momyn Fahad keyi tana cewa " To shikenan Yanxu idan ban fira da ɗana naji damuwar sa ba dawa xanyi. Aaa kina dai son ƴaƴa da yawa Daddy ya katseta Yana Kai hannun sa tana miƙa masa tissue paper ɗin da yake ƙoƙarin ɗauka. Cewa tayi " To ai kaga shikenan mun fah bani da wani bayanshi...to yanxu Daddy zakaje ne Plz?. Sukaji muryar Fahad ya katse su...Juyowa yayi yana dafa shi yana cewa " Yau tafi mun kowacce rana farin ciki, rabon da ayi farin ciki irin haka tun ranan da ka bar gida Nigeria karatu zuwa malesia acan ka koyo shashanci n nan naka.
Yau gashi da bakin ka kake faɗin kana son kayi aure ka aje iyali , nayi farin ciki ƙwarai , Allah yayi ma rayuwar ka Albarka. Kuma Inshaallh da yammaci bayan sallar magariba a Tukur Tukur xaimun Inshaallh. Hannun Daddyn nashi ya riƙe yana ƙwaroro masa godiya. mom itama sosai taji daɗi , kallon Fahad tayi tana cewa " wai nace ka gama zana mun sirikar kuwa? . Murmushi yayi yana miƙewa tare da cewa " Ajiya na gama mom bari na ɗauko ki ga Summy ta. Ya ƙare maganan yana nufar room Apartment ɗin sa.
****
Kallon ta yakeyi wanda Sumayya kauda kai tayi gyefe tana faɗin " Yah Khamal ina jinka! . Ɗaure fuska yayi irin tasan maganan tasa ba wasa yace ai Kinji mai nace maki ko sai na maimaita?". Uhmm cike da ƙunƙuni ta fara cewa " Nidai karatun da kake mun magana a barshi ba yanxu zanyi ba , maganan Auren ka kuma baxan yi ba ,Ni mai sona sosai nake so ,wanda baya taɓa gajiyawa da faɗin ina Sonki Sumayya... kalon n ta yake cike da mmki, ransa ɓace hannun sa yasa a kansa yana ya mutsa sumar kanshi. Cigaba tayi da cewa " Ni yanxu ma soyayya gaba ɗaya bata gaba na.
To meke a gaban ki yanxu? Taji Muryar sa ya katseta ,wanda kai tsaye tace" Fansa. Ok that's good". Abun da yace mata kenan yana ɗaukar wani Remote Yana pointing zuwa ƙofa yana dannawa ,nan take ƙofofin suka kulle , jikake kuuuuuu ko ina ya datse.
Kallon shi Sumayya tayi zatayi magana kawai taga ya kunna lata yana fiddo da sigari , zaro ido Sumayya tayi tana faɗin inalallahi wai'ina ilaihir rajiun dama Sir Khamal haka kake? . Wani irin kallo ya watsa mata wanda yasata sauri n yin shiru ,Ni ka buɗe mun ƙofa na fita . Shiru taga yayi mata bai tankata ba wanda ganin haka yasa Sumayya matsawa tana jingina da bangon falon . Idon ta take watsawa war-war na tsoro. Can taga yana tunƙaro ta daɗa lafewa tayi a bango , har ya iso inda take , hayaƙin bakin sa wa hura mata a saman fuska wanda yasa Sumayya ƙwarewa sai tari. Maganan sa taji yana mata cikin wani irin murya da axuciyar ta cewa take " Dama tuni nasan wannan Khamal ɗin tantiri ne barden kansa ne. Keee ko kin ƙi ko kin so nine mijinki ,ki aje duk wani tatsuniya r ki ki aje a gyefe . Fita! Yayi maganan yana jan ta kiiii har zuwa ƙofa. Cikin sauri Sumayya ta fice bata ko kallon gaban ta , tafe take tana cewa " Duk abun ka kayi ka gama Su Yusrah suna gidan nan babu inda zasuje wallahi.
Sam bata kallon gaban ta bare ta lura da Fahad dake takowa shima, karo taji tayi da mutum wanda nan take taji wani ƙaramin bord ya faɗi....ba tare da ta kalle sa ba tace " Yi haƙuri pls , Hannun ta takai ƙasa zata ɗauki takardar da ya faɗi na Drawing....Fiddo da idanun ta tayi waje tana buɗe baki tare da motsa laɓɓan ta a hankali tana furta " Wannan ai Nice".
Ta ƙare maganan tana ɗago idon ta ....ido hudu sukayi ,suna kallon kallo , wanda dai-dai Khamal na fitowa daga falon shi... murmushi Fahad yayi mata wanda kywawan hushiryar sa ta bayyana , wani irin Sumayya taji wanda yasata mayar masa da Muurmushin da bata shirya ba. Yah Fahad wannan ai Nice ko?.....

Wani irin sihirtacciyar murmushi yake mata mai narkar da zuƙata , kana ya gyaɗa mata kan sa sama yana cewa " Eh Summy ta naki ne . Wow shine abun da tace " Tana ƙarewa da faɗin Thanks Yah Fahad. Tayi maganan tana shirin barin falon cikin sauri tana cewa " Bari na nuna mawa Su Yusrah?". Sumayya ina Sonki! . Cak! Tajah ta tsaya tana maida ƙafarta da ta ɗaga zuwa gaba tayi baya . Kallon fuskar shi tayi , nan taga idon sa na akan fuskar ta alamu yana jirar jin mai zata fadi masa. Murmushi tayi tana cewa " I now Yah Fahad nasani. Kuma ai nima ina Sonka! Wani irin bugawa ƙirjin Khamal yayi , wanda yasa shi tsayawa cak yana dakatawa da isa garesu...yaso juyawa amma kuma zuciyarsa ta kasa ta gagara yin hakan. Kaman yanda ya duk dauriyar tasa ya tsinci bakin sa da furta cewa " Ayya Fahad Sumayya sai dai abun kash ya ƙure maka da ita ma duka , nike Son ki kuma Ni kika Aura! Kallon sa duka suka juyo suna yi wanda basu san da zuwan sa ba sai dai suka ji maganan Khamal...wanda hakan ya faɗar mawa Sumayya da gaba ƙwarai. Ban gane mai kake nufi ba Yah Khamal?. Cewan Sumayya tana fiddo da idanun ta waje .
Abun da kikaji na faɗi shine dai na faɗa , ba wacce dama gareki yanxu , nine mijin ki Sumayya , na tambayaki Me kikeso Aure ko karatu? Kika ce mun ba ko ɗaya ,fansa zaki ɗauka. Saboda still u'are small girl. Wani irin rintse ido Sumayya tayi tana nanata kalmar Small girl a ƙwaƙwalwar ta, kamin taji muryar Khamal ya cigaba da yi mata magana da murya mai kama da amo na faɗa...wannan yasa na yanke shawarar Auran ki koda baki sani ba, Sumayya na kasance mijin ki tun a ƙwana ki shida baya ...Abba ya bani ke , kuma.....Kaiii malam ya isa haka? Wai meke e ka Khamal , anya kana hankalin ka kuwa? Sumayya tawace Ni Fahad bakai ba.
Humm murmushi Khamal yayi na koma Meye ya faru, kana ya isa gaban Fahad yana cewa" Kayi haƙuri Fahad , ko me Sumayya take faɗa maka is just buraburan ƙaryar ta ne da ta ba. Amma a binnin zuciyar ta ba kai take so ba , Ni take So . Tun kamin na fara Son Sumayya a zuciyata ,itace ta zuciyar ta ya fara kamuwa da Soyayyar Khamal. Kai malam wallhi ƙarya kake yi Yah Khamal ,kuma baxan Aure ka ba . Tayi maganan cike da ƙaraji tare da ɗaga murya . Takowa yayi gaban ta yana kallon ta , kasa tayi da idon ta don ta lura Khamal komai zai iya yi mata ,don tsoron shi take wata sa'ilin abubuwan sa yana sha banban dana Hausa Fulani masu kunya ,to shi bai san wannan ba ,tun da har a gaban Umma ya kalleta yace yana Son ta. Me kikace? Taji Muryar sa ya katse ta...jah baya tayi tana cewa " Bari naje na samu Abba na faɗa masa Ni Ba Aure xanyi ba ,idan kuma so suke su Aurar dani To bakai nakeso ba....Ta kare maganan da tana juyawa falon da gudu ,idon ta na tsiyayar da hawaye. Binafa ne sukayi ido hudu da ita dake shigowa .don tuni take jurar zuwan Khamal amma shiru , wannan yasata biyo bayan sa kiji bariki....wani irin kallo take watsa mawa Sumayya , kamin cike da izza tace " Kece avokiyar zaman tawa? To ki shirya zuwan Binafa Amaryar Khamal. Kallon ta Sumayya tayi cike da Son gasgatawa ,shin da gaske ne Wai Khamal ya Aure ta ko yaya?. Mtswwww ke kika ga miji har kike wani maganan shiri , Ni banga miji ba.
Tayi maganan tana kauda kai tana fichewa da sauri...cikin wani irin jin zafi , a zuciyar Khamal yake cewa " Sumayya xaki sakiga miji , sai kin maimaita wannan maganan da kikayi . Kamin komai sai na fara horaki tuƙun na, don nasan kema kina Son Khamal. Rashin wayo ne ko sani shi yasa kike hauka.
Kallon sa Fahad yayi yana cewa " Bansan ka da ƙarya ba Khamal it is true? Da gaske ne abun da ka faɗa ka Auri Sumayya?'. Gyaɗa masa Kai yayi yana cewa " yanxu Sumayya matata ce Fahad. Sorry Abun da Fahad yace kenan yana miƙa masa hannu , haɗa hannayen nasu sukayi kana ya juya cikin jin wani irin duhuwa baya iya ganin gaban shi ya fuche daga falon . Kallon shi Khamal yayi tabbas yasan Fahad nasan Sumayya , Amma kuma shi son soyayya yake mata ,shikuma duka biyu ya haɗa Soyayya da kuma soyayyar jini. Amm Yah Khamal ya maganam.....Keee ya isa kuje can kuyi magana da Mom duk abun da kuke so ,sai tayi mun bayani . Khamal ne ya kwatseta cike da yarfi da gwasala ,wanda yasa Binafa tsayawa sororo. Ganin bata da alamun tafiya yasa shi bata wuri yana barin falon yabarta anan cike da ɓacin ran wulaƙancin da yayi mata .
****
Wayyo Ni Sumayya na shiga uku sun kashe mun Rayuwa sun haɗani da mugu na marar ƙaunata a matsayin miji. A tsakiyar falon Umma take fasa ihu haɗi da fiddo da duk wani abun da yafito daga bakin ta waje. Umma ne ta fito daga Kitchen cikin sauri ,tana faɗin Sumayya lafiya?. Sai ga su Yusrah duka suna fitowa suma cikin sauri suna faɗin lafiya?". Sun kashe Ni Safna sun Aura mun Khamal wayyo ni!! Ta ƙare maganan tana kirar sunan Hajiya babba tare da nufar Ɓangaren ta cikin sauri tana cikin cigaba da rera kukan ta...wanda duk kaiwa da komowan da takeyi Khamal dake upstairs yana hangota tana yawo a rana tsakanin sasan Umma dana Hjy babba. Dariya sosai yakeyi kawai shi yana jin daɗi taga ya hana Sumayya sukuni ,wanda ya rasa dalilin shi na son hakan. A tsakiyar falon hjy babban ta zube a ƙasa tana miƙar da ƙafafun ta Su Daddy da Abba suna faɗin Mama na lafiya? Hjy babba kuwa jiki na rawa ta nufo ta tana dafa ta tare da cewa " Sumayya me yafaru? Waya taɓa mun ke?. Hjy Khamal ne! Wallahi Yah Khamal me Hajiya! .
Kajimun shikiyi ko Ahmadu ,nifa ina tsoron zaman Khamal da Sumayya a matsayin mata da miji ,anya bakuyi kuskure ba. Kuma wai ace jikata yarinya ƙarama xa'a haɗa ta da kishiya? Nidai wannan magana da sake. Sai dai ya zaɓi ɗaya ko Sumayya ko ita Binafa n?. Kamin su Abba suce wani Abu Sumayya tayi saurin cewa ' Ni dai ya xaɓa Binafa Ni ya rabu dani , wallahi ƙarya yake maku ,ba so na yakeyi ba Fah...mugun ta ne kawai yana Son mun yankan ƙauna.... To aiko baki isa ba, tun wuri kisa a ranki Khamal shine mijin ki ,don tun kina yarinya bani da Sunan dana ke kirar ki dashi banda Matar Khamal yanxu kuma ya tabbata baki isa ki raba wannan zumunci n ba...Umma ta ƙwatse Sumayya cike da nuna ɓacin ranta.
Wayyo Umma dama nasan kin fi son Khamal akaina wallhi bakya Sona Khamal kike so,kuma Ni baxan Aure shi ba ,tun da bana Son shhhh.... Ji kake tassssss Umma ta wanke Sumayya da wani irin gigitaccen mari , Kamin ta ƙara magana ta kuma ɗauke ta da wani. Saurin dakatar da ita Su Daddy Sukayi yayin da Hjy babba ke faɗin a gaban nawa kike dukan Sumayya ? Wato ki faɗa mun yanxu kin haifa ƴa ko? Kina da iko da ita kenan?????........

*AUNTY AISHA MMN TEDDY*
[9/25, 1:31 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _🕊️MY LADY BOSS🕊️_
_37-38_

[9/26, 10:57 AM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _🕊️MY LADY BOSS🕊️_
_39-40_

[9/26, 3:03 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _🕊️MY LADY BOSS🕊️_
_41-42_
_Littafin my lady boss na kuɗi ne
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7 Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15