mata akan Khamal , tun tana kuka yanxu har ta daina sai dai tayi ta du'ai tare da addu'ar Allah ya nuna mata Ranan da Mom Juwairiyya zata sauya daga inda ta ɗauke ta.
Murmushi tayi tana miƙar da ƙafafuwan ta kamin tace " You? . Zama yayi a gyefen ta yana kai hannun shi tare da jan bargon data rufe jikin ta dashi. Murmushi yayi ganin tana masa kallon lafiya?. Matsowa gareta yake yi a hankali tare da kai hannun sa yana tallabo gyefen kuncin ta ...bakin sa yake ƙoƙarin haɗawa da nata , kawai sai taji wani irin tsawa an daka mata , kanta na sarawa da ƙarfi kaman zai rabe gida biyu. Jah baya tayi tana dira daga kan gadon....
Fuskar Khamal ta kallah kawai taji wani irin tsanan shi kaman ta kashe shi ,sam bata san buɗe ido ta gan shi a kusa da ita ... Fichewa tayi daga Bedroom ɗin da sauri jikake tafffff⁴ tana sauka daga up stairs ɗin.... Ganin yanda ta fiche yasa shi miƙewa cikin sauri yana bin bayan ta. A tsakiyar falo ta tsaya tana kama ƙwanƙwaso tare da bubbuga ƙafan ta tana karkaɗawa a ƙasan tiles..............
****
Kina nufin yau Umma baxasu yi kwanan sukuni ba?. Cewan Binafa tana maƙale da wayar ta a kunne. Wani irin dariya Hajiya Naja'atu tasa tana cewa " Ƙwarai kuwa bari na barki tun yanxun kisa kunne.
Datse wayar tayi dai dai tana jin hayaniyar harshen Sumayya tana masifa kaman zata ɗaɗɗage gidan. Kallon agogo tayi ƙarfe goma da mintuna na dare. Cikin sanɗa ta fara nufar falon wanda tana isa ta gyagije tamkar bata san komai ba... Sumayya lafiya meke faruwa? Tambayar da Binafa tayi mata kenan cike da Nuna rashin fahimtar komai.
Bata bata amsa ba sai Khamal taji yana cewa " Don Allah Summy ki koma Bedroom din naki ki ƙwanta sai da safe ,Ni na tafi nawa baxan ƙara shigo maki ba. Wani irin harara take daddllara masa kamin cikin wani irin masifa ta cigaba da cewa " Zama dakai ne baxan yi ba Yah Khamal na tsanake babea Son ka! Ka sake Ni , dana Aure ka na zauna dakai gomma nayi yawon titi. Rintse ido yayi yana nufo ta zuwa gab da ita , wani irin kaɗawa idon sa yayi daga fari zuwa jah sosai yake jin raɗaɗi da zafin Maganan nata.
Hannun shi yakai yana rungume ta da jikin shi alamun son rarrashin ta,jah tayi baya tana fuxgar jikin ta..tana fara masa wasu irin ashar wanda bai taba jin ta tayi ba... wallahi indai baka sake Ni ba sai kaga mai zai faru da kai ,dana zauna dakai gomma naga ajalinka....keee Sumayya kina da hankali ? Mijin naki ke faɗa mawa haka? .
Taji Muryar su Abba da duk ƙarar Door Bell ɗin da suke ji basu nufa wurin ba , Binafa ce taje ta buɗe don Sumayya bata ma ganin gaban ta...
Bana Son shi Abba naji na tsana Yah Khamal a yau din nan , baxan zauna dashi ba... Sumayya ina Sonki baxan iya rabu..... Khamal!!! Abba yakira sa cikin sauri yana katse shi . Kallon Abba yayi da Daddy kawai sai ga wasu irin zafafan ƙwallah . Abba ne ya kalle shi yana takowa zuwa inda yake " Dafashi yayi yana cewa " Ka sake ta Khamal! Yanxu nake Son ka furta ka saki Sumayya!
Saurin ɗago idanun sa yayi yana kallon Abba ,tare da juyawa yana kallon Daddy ,Wanda Shima Daddy cewa yayi " Ka saki Sumayya yanxu Khamal!
Sumayya ko ko a jikin ta ,sai aikin fuxgar kai take yi ,dagani kasan ba lafiya kuma idan Khamal bai sake ta ba komai tana iyayi. Na sake ki Sumayya! Muryar Khamal ya doki dodon kunnen su , wanda yasa Sumayya jin wani irin faɗuwar gaba nan take ....dafe kan ta tayi tana jin wannan nauyin yana sauka daga saman kan ta. Wani irin sanyi ne da farin ciki ya ziyarci zuciyar Binafa , wanda itako Sumayya ɗago da lulun idanun ta tayi tana kallon Khamal wanda a yanxu sakin da yayi mata yasata dawowa hayyacin ta...kallon Abba tayi da Daddy kana ta waiga ga Khamal". Khamal!! Ta kira sunan shi tana fiddo da idanun ta waje kamin tace " Ni Sumayya ka saka?.
Kallon su Abba tayi cikin wani irin murya tace " Daddy me nayi masa ya sake Ni? Khamal me nayi maka? Juyawa tayi tana kallon wurin da hijab ɗin ta dake hannun Khamal ,don shi ya fuxge daga gareta . Saboda rashin ƙauna ta shine Har da Haɗoni da hijab tare da mun tukucin Saki?????????????
*AUNTY AISHA MMN TEDDY*
Showing 42001 words to 42765 words out of 42765 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15