Salisu
Name Bank, Ja'iz Bank
_Sai ayi creen chot a turo ta wannan no. +966599791573_
***
Sauke bindigar daga kan Sumayya da take hango mutuwar ta Billy tayi tana kallon gardawan maza biyun da suka shigo a tare . Ku muje mubar gidan nan Albarkacin Nurse Yusrah. Tayi maganan cike da dabanci tayi maganan tana karkachewa gyefe guda , juyawa Mazan sukayi wanda cikin sauri Yusrah tasha gaban ta tana kama hannun ta tana cewa" Ina kuma xakije? Babu inda xakije Bilkisu ! .
Kallon ta Bilkisu takeyi kana tace " zan koma inda na fito mana! Ina kenan Bilkisu baki da inda zaki je da ya wuce kwanan jeji ku tare mutane da sunan fashi . Kimawa Allah ki zauna damu Bilkisu kinga nan kowa labrn shi abun kuka ne kuma abun tausayi. Umma a haka take riƙon mu duka ,ki zauna mu kasance mu biyar kenan kibar duk wata muguwar halayya da kikeyi ....tabbas wannan halin da ɗabi'ar ko namiji ana yi masa fatan shiriya ne . Bare kuma ke mace". Sumayya ke maganan tana miƙewa daga tsugunnen da take . Kallon ta Bilkisu tayi kana ta juya ga mutanen ta...Haɗa hannaye Su duka sukayi suna roƙon ta akan ta zauna tare dasu. Kallon Mazan da suka shigo tayi tana miƙa masu bindigar hannun ta tana cewa " Kai in kun fita ku yarda dashi can wuri mai nisa. Ihu suka ɗau ka suna Billy boss Allah yaƙara kareki , mun bar ki lafiya. Hannu ta basu suna gaisawa na banƙwana da sallama tana miƙa masu duk wani makami dake jikin ta wanda suka gani a zahiri da wanda su Sumayya basu san dasu ba. Don har a cikin takalmin ta sai da ta zaro makami. Sumayya tsiwa ga saurin karaya ,kuka ne tafarayi ganin wai ƴar uwar ta macace a cikin irin wannan halin rayuwar ? Kusa da Bilkisu ta nufo tana dafa ta , har ta gama basu komai suna mata sallama da faɗin Sai wata jiƙon Billy . Hannu ta ɗaga masu suka fiche , shiru tayi ta kasa daina kallon ƙofan da suka fuche. Wani irin ƙwallah ne ya gangaro ma kuncin ta , wanda a hankali ta furta " Rayuwa kenan.
Dukan su zama sukayi kowa na kuka da jajan ta rayuwar kan su. Kana Sumayya tace " Ku mu daina kukan nan, Inshaallh komai na nan zuwa ƙarshe yau munyi kuka gobe kuma Inshaallh zamu yi dariya. Bilkisu ta shi ki watsa ruwa ki sauya kayan nan. Kallon Sumayya Bilkisu tayi cikin Muryar ta da yake kaman saukar aradu ,don bata iya magana a hankali ba sam. Na gode ƙawata. Murmushi Sumayya tayi tana cewa" Muje". A tare suka nufi privacy ta fito mawa Billy komai sannan ta fito tana nufar waldrop kayan ta ta ɗauko mata. Wanda haka suka koma shiru shiru tsawon lokaci.
****
A gidan Fahad ya kwana tare da amini n nashi , raba dare sukayi suna hirar Ƴammatan su don Khamal bai yarda sun sako maganan Sumayya ba , kasantuwar yasan yanxu xa'a iya faɗa akai. Wannan yasa suke firar ƴammatan su da suka mai da gwangwani suka yaudare... Sosai suke firar su tamkar wani abu bai taɓa shiga tsakanin su ba.
****
Fahad ne da Khamal suka taho gaida Umma da safe kamin ya wuce gida ,don Momyn shi tun subahi take kirar shi tana faɗa masa dawowar Daddyn shi yau da misalin tara na safe zai sauka a nan gida Nigeria. Umma ne ta sauko a hankali sanye cikin wani atampha lemon green light da fari. Ƙwarai tayi ƙƴau tayi sharrrr tamkar ba Umma ba. Zama tayi cikin fara'a take amsa gaisuwar ta ga Fahad da ta fahimci Abokin Khamal ne ...tafiya yace zaiyi Umma ke faɗin ya tsaya suyi break fast duka. Jin hakan yasa Khamal cewa " Shima ya zauna duk da yasan Momy na kirar sa akan ya dawo. Yanxu kusan ƙarfe taƙwas kenan n safiya.
Dararraku suka ji nasu Sumayya , shigowa sukayi kaman basawa , kowa tacika ta batse. Ɗago kai Umma tayi tana kallon su Sumayya da suka suka fado falon nata , kowa fuska ɗauke da fara'a , ganin mata su biyar akan su yasa su duka ƙare masu kallo Umma na kallon Bilkisu da ta zama mata baƙuwar fuska .......
_Aunty Aisha Mmn teddy🧸_
[9/23, 3:59 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _🕊️MY LADY BOSS🕊️_
_(Romantic and comedian)_
_29-30_
_Littafin my lady boss na kuɗi ne , Regular payment₦300 vip payment₦500 special₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932 ban yarda kika karan ta mun idan baki biyani ba , haka kema don Allah kar ki fitar mun ,duk wanda ya karanta bai biyani ba shida Allah._
_BONUS_
*Masu zuwa akan nasa masu tallahn su a littafi means a page ɗin littafin My Lady boss , kuyi haƙuri inasa tallahn ko wacce irin haja ,amma akan farashi 2k kacal👌.*
***
Ku zauna mana kwa tsaya a tsaye haka?. A'a Umma kin tashi lafy! Suka haɗa baki a tare suna gaisar da Umma da ta amsa musu fuskar ta ɗauke da fara'a tana ƙarewa da cewa " Yusrah wannan wacece kaman ban gan ta ba jiya ko ban lura bane?. Tsuru-tsuru da ido Yusrah tayi tana kallon Billy da Umma ke tambaya akan ta. Muryar Sumayya ne ya katse ta cikin sauri tana cewa " A'a Umma baki lura bane , ai duk tare muke. Umma ne tace" Ohk ayya da yake har yanxu.... Safna ce cikin sauri ta ƙare ma Umma cewa " Baki gama sanin mu ba Umma jiya mutane sunyi maki yawa shi yasa. Ƙwarai kuwa Ɗiyata Safna ko ?'. Umma tayi maganan tana murmushi eh umma haka yake...Nan Umma ta hau faɗin sunayen ɗaya bayan ɗayan su ,da tazo kan Bilkisu ce ta tsaya nan ma sai da aka tuna mata ,kana tace Allah yayi maku Albrka duka. Amin Umma suka amshe a tare har da Sumayya. Kallon su Fahad Sukayi a tare kaman yanda suka gaishe da umma suka haɗa baki suna cewa " Yah Khamal yah Fahad Ina kwana? Fatan kin tashi lfy?". Amsa su sukayi wanda Sumayya tajah hannun Billy suna ƙoƙarin barin falon , Khamal da Fahad duka idon su na akan ta da motsa baki tayi tabi jam'u badon Allah ta gaishe da Khamal ba. Umma ne tace ina zasu nufa ,nan take cewa " Ɓangaren Hjy babba acan zasuyi karin kumallon su duka.
Fichewa sukayi suna nufar ɓangaren Hjy babba...wanda acan sukayi break fast ,kana Sumayya ta miƙe tana nufar apartment din Hjy Juwairiyya da bacci juya sam bata rintsa ba .Binafa kuwa a daren ta tattara komutsan ta tana barin gidan . A cewan ta baxata zauna gida ɗaya da wacce tafi tsana a duniya ba. Kuma wanda suke takara akan abin da suke so.
***
A falon Hjy Juwairiyya ta shiga bakin ta ɗauke da sallama , dai-dai Mom Juwairiyya na fitowa daga coridour ɗin ta. Tsayawa tayi bata ƙarako inda Sumayya take ba ,wanda kallon ta Sumayya tayi nan taga fuska babu yabo ba fallasa. Sanye take cikin shiga ta alfarma hajiyan ta amfan. Jikin nan yasha adon gwala gwalai wanda da gani kasan da dukiya a wannan wuri . Wani irin tsadaddan kace ne tasaka tayi masa ɗinkin doguwar riga bubu da yayi matuƙar mata kyau... Matsawa Sumayya tayi tana takawa zuwa inda take Ɗan risinawa tayi a hankali cikin ɗan ɗar-ɗar tace " Momy good morning". Kaman baxata ta nka ba ,don Sumayya har ta fara fidda rai can kuma sai taji ta amsa da faɗin " ya baƙunta?. Alhmdllh. Sumayya ta bata amsa tana juyawa don ta lura Mom Juwairiyya har yanxu naciki na ciki ne. Har takai tsakiyar falon tajiyo Muryar ta cike da miskilanci da wulaƙaci da yazama jikin ta tace " Summy ?. Cikin sauri Sumayya ta juyo tana kallon Mom Juwairiyya . Wacce ta ƙarako tsakiyar falon tana cewa " Me xa'a haɗa maki na break fast ?. No Momy nayi break a ɓangaren Hjy babba yanxu. Ohk '. Tace mata ,Sumayya jin haka yasa t juyawa tana shirin barin falon. Wacece nan nake gani? Wato kin taho gaishe da Momy Banda Daddy ko?".
Dariya Sumayya tasa tana cewa " Lah Daddy ...aa ba'a abun da xakice kinga dai Hjy Juwairiyya ko?". cike da jin nauyi tace " Daddy ka tashi lafiya?". Lfyl yace yana kama hannun ta tare suka nufa ɓangaren Hjy babba ,wanda hakan ya kuma ɓata mawa Hjy Juwairiyya rai ,nufar inner room ɗin ta tayi tana ɗaukar wayar ta don kirar Yayan nata wato Hjy naja'atu... Don su fidda mawa kansu da mafita komai fah ya lalace abun sai dai ido kuma ,wanda hakan ne Hjy Juwairiyya baxata taɓa jurar gani ba a gidan.....
****
Yau kusan Satin Umma ɗaya kenan da dawowa gidan Abba ,wanda hakan yake yiwa duk wani masoyin gaskiya daɗi ,sai dai maƙiya sune ƴan haushi kuma sun rasa yaya zasuyi ,don Umma a yanxu ta xamana masu ƙadangaren bakin tulu... Su Abba kuwa sun rasa ta yanda zasu shawo al'amuran Fahad da Khamal akan Sumayya kowa yana nan akan bakansa, sai dai kasantuwar hakan basu yi saɓani ba tun na farko da ya haɗa su..a wata rana ne ma a falon Umma ga Abba zaune Fahad da Khamal duk suna zaune ,don Part ɗin Umma ya zama nasu Sumayya har haushi takeji don basu da sakewa , sune ke sakewa fiye dasu. Sumayya ne da ta shigo falon Khamal ya kalli Fahad Cike da sokana da barƙwanci yana cewa " Mutumin ka bar mun mana! . Shima Fahad murmushi take cike da shakiyanci yana faɗin " A'a kaci girma mana ka barmin Summy tawa ce , kaci girma plz yah Khamal. Ganin yanda suke abun nasu yasa Abba da Umma dariya itako Sumayya ranta in yayi dubu ya gama ɓaci. Wuce su tayi fuuuu a zuciyar ta cewa take " Wato na koma abin wasan su , jibi yanda suke mun ƙaman wara ta babyn roba . Wa'annan fah ƴar rainin hankali ne su dukan ma , har da Fahad wallhi. Haka yinin ranan Sumayya ta wuni tana masifa su Safna na bata haƙuri....
Zaune suke su biyar kaman yanda suka kasance Sumayya,Safna,Yusrah, Bilkisu,Laurat...nisawa Yusrah tayi tana kallon su kana ta kalli Billy ta sheƙe da dariya ,tana cewa " Billy duk cikin mu da yanda muka ji labarin ko wannen mu kinfi kowa iskanci Allah da sheɗana! Banda haka Billy Mahaifin ki Fah Malamin makarantar Allo ne kike wannan tsiya? To wai me yasa?. Dariya Bilkisu tayi kana tace " Kun mantane da hannun shi ya koreni a gidan shi ,saboda tsaban iya sata na , ana aje abu kaman ɓera na sache, kuma Fah Ni abun da yasa na ƙara fushi da kowa ,nike nan mace ɗaya Allah ya basa ,sauran ayyuna maza su goma sha ɗaya nice ta ƙarshe kuma mace amma nafi mazan ta ƙadiranci. Shifa da ya koreni ya ɗauka baxan tafi ba...kin san hushin zuciya shine Fah naje Ina cewa Bara xanyi! A lokacin da nake Bara mutane basa bani abinci daga haka ne na fara shiga gida tsakiyan dare ,na fara tare hanya na zama gawurtacciyar ƴar fashi ta ƙare tana sheƙewa da dariya ,wanda suma duka dariyar suka sa... Sumayya ne tace " To yanxu ɗaukar fansar ta ina za'a fara? Kuma akan waye zamu fara?'. Karaf Laurat tace " Ɗan Asabe nasan har yanxu yana nan a Lagos baxai koma gida ba ,saboda yasa ba iskan cin sa anan babu ƙwaɓo babu takura. Dagann sai Mu wuce gidan Barau. Ko me kuka ce?'. Billy ta katse Laurat ,kana ta cigaba da cewa " Nikaman mu fara faɗa mawa Barau ,wanda ya cuci Safna ya raba ta da budurcin ta ba tare da ya duba matsayin ta a gare shi ba ... Tabbas haka ya kama mata yanxu ku mu shirya gobe zamu wuce Lagos. A yau mu faɗa mawa Umma cewa " Zamu je Gidan su Bilkisu Yobe muyi kwana biyu...nan take suka tsara komai yanda suke son ya kasance.....
****
Lagos da yammaci Su Sumayya suka sauka a garin Lagos , wanda a moto suke faɗin yanda zasuyi da Barau ,wanda Bilkisu ne ke faɗin cewa " Gaba ɗaya buran nasa zan cire daga jikin sa ...wanda bashi ba ƙara mu'amala da wata mace har abada. Tsittt duka sukayi suna kallon kallo mutanen moton ido ya dawo kansu. Bilkisu ido ya yage aduniya bata ga tayi komai ba , wata murya sukaji tana cewa " Kai ƴan gari wallahi maganan ki ta burgeni , ai maganin wasu mazan kenan , inda da hali me zai hana muyi tafiyar nan dani , nice xan kama ki kuma ki datse. Ina ƙaunar naga mata na ɗaukar fansa kaman ku...musan man fansar budurci.... Juyawa duka sukayi suna kallon ta ....Sauke shegiyar shadow glss din fuskar ta tayi , kana Bilkisu ba wasa tace " Wacece ke? Kinsan mu su waye da zaki ce xakiyi tafiya damu. Murmusawa Diyana tayi tana cewa " Sunana Diyana , Ni matar Aure ce amma a yanxu banada Auren ,saboda nima kaman ku ce bana ɗaukar wargin ɗa namiji.
Nan take ta fara basu labrn auren ta da mijin ta maduki gashi tijararre ,ita kuma da ta fushi ƙarshen tijara duk ya bigeta sai ta kai shi station ƴan sanda suyi masa dukan tsiya ,wannan karon karayraya shi sukayi ...shine dangi sukace sai ya sake ta....wani irin dariya suka kwashe dashi...A tare suke cewa " Eh zaki iya shigowa cikin mu wannan tafiyar mu shida xamuyi tabbas. Amma mai zai hana mu cika baƙwai?. Safna tayi maganan tana kallon su kamin Sumayya tace " Why?". Gyara zama tayi tana cewa " Mu zama LADY BOSS . Inda xaki duba duka harufannan da sunayen mu ,saura na mutum ɗaya .... Yusrah ce tace ƙwarai kuwa ko a ina zamu cike dayan?. Itama zamu haɗu da ita Sumayya tace kai tsaye cike da gamsuwa.
***
Cikin dare su shida suka faɗa gidan baba Barau Wanda a yanxu ya manta da wata ƴar ɗan Uwan shi Safna da ya lalata ,hohoho Duniya ina zaki damu? Wai ƙani ya lalalata ƴar wa?. Hasbunallah!. A duhu yaga mata sun fado masa ɗaki , wanda yasa shi saurin kai hannun sa yana kunna maƙarfi ta gaxan gyefen shi... Fuskar Billy ya gani tana ware masa manyan idanun ta masu firgita marar gaskiya. Wani irin jah baya yayi yana gyara babban rigar sa da ya kasance daga shi sai ita ,ba ko wando ciki shi a dole ga ta tacce. Juyawa yayi gyefe yana haskawa wa zai gani tantiriya 2 wato Diyana tana aikin hura hanci tana masa wani irin kallo cikin tsoro da firgita yake faɗin" waiduhu hifxuhu ma....bakin shi Billy ta dunƙula hannun ta tana bugan haƙorn shi nan kawai sai ga haƙoran shi biyu a ƙasa. Wani irin buɗe baki yayi cike da tsoro yana shirin kururuwa nan Yusrah tasa Ƙyalle tana rufe bakin shi , Billy da Diyana na kamasa suna masa riƙon gam-gam. Motsi ya kasa yi sai ware ido waje. Fitolun wayar su suka kunna , Safna na ƙarasowa gaban shi , Kallon shi tayi kawai sai hawaye kuka tafara tana cewa" Allah ya isa Barau ban yafe maka ba...kuma Allah zai saka mun a lahira...amma kasan meye ? Tun kamin muje can ne nazo don na fara nuna maka abun da ka shuka ka fara girban sa , wallahi yau ba zamu fita ba sai mun yake ma Gindin cin Mutuncin duk wata ɗiya mace , dayi mawa ƙananan yara fyade ciki harda aminiyar mu Safana.... Bilkisu ta katse Safna da Kuka yaci ƙarfin ta ,Sumayya ce ta rungume ta tana rarrashin ta da cewa " Daga yau komai zai wuce. A gaban ki xa'a hukunta shi.
Muryar Laurat sukaji tana cewa " cire babban rigar nashi ku fara aiki Billy. Wani irin jan rigar Barau Diyana tayi ji kake ƙyaaa sun dirar sun kai shi ƙasa. Wani irin gurnani Barau yake na neman agaji da maceci amma ina a banza duk sun ɗaɗɗaureshi.
Ganin yanda sukayi masa zigidir da yanda yamutsatsen Hjy babban nasa ke yawo kaman majanyi yasa Diyana miƙa ƙafan ta tana tsola kaciyar nata tare da bugun ta da ƙafa da ƙarfi wanda yasa Barau xan numfashi da ƙarfi yana ɗauke wuta. Suma yayi ɗauko ruwa .. Safna ce ta miƙa ruwan roban ɗakin Yusrah na watsa masa...firgit ya buɗe ido sai ga mugu na wani irin hawaye....Safna ce tace " A zahiri ido biyu kana gani zamu datse wannan gantalalliyar kuma wahalalliyar buran taka zamu ake maka ita a tsakiyar daki kayi ta kallo . Tayi maganan tana sheƙa masa ragowar ruwan moɗan.
Ƙafan sa Diyana ta gwale tana kai hannu haɗi da kama kaciyar sa , tana kallon Billy da tasa hannu a jaka tana ɗauko wata irin wuƙa mai kama dana yankan shanaye sunan dare ne amma walwali yake yana shaƙi................ To wannan bonus ne nayi mawa masoya kasancewar wasu da yawa na tambayar cigaba , basu san free page ya ƙare ba ,shafin kyauta ya ƙare cigaba n littafin my lady boss na kuɗi ne ki biya asaki a grp ɗin da ake post kullum.
_Regular payment ₦300 vip payment₦500 special₦1000 xaku iya turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko kuma ki tura ta wannan account number 6037312299 Vtu trnsfer kuma ta wannan number 09061466409_
#share fisabilillah
_Aunty Aisha Mmn teddy_
[9/24, 11:24 AM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _🕊️MY LADY BOSS🕊️_
_(Romantic and comedian)_
_31-32_

Ina kuke masoya makaranta ga wani littafi sabo mai ɗumbim basira tare da faɗakarwa da kuma zallar madarar soyayya mai tafiyar da zuƙata daga hannun Mmn nusaiba kunsan mene sunan littafin kuwa ? A'a nasan shine Amsan
Showing 12001 words to 15000 words out of 42765 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5 Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15