wannan faɗa? I You all right ? You are not! Mom Juwairiyya tayi maganan tana baimawa kanta amsa . Kana cikin zafi da nuna ɓacin ranta tace " Kai Khamal sau nawa nake faɗa maka Binafa nake Son ka Aura? Ba wannan yarinyar ba ko waccece baxaka Aure ta ba indai ba zaɓi na ba.

Assalamu alaikum!

Sukaji Sallaman Alh DR Adam ya katse su ,wanda duk shigowar motocin gidan hayaniya da tashin hankali ya hanasu juyowa ,tare da Daddyn Khamal suka shigo , wanda yane wa ne a gare shi.... Falon ne suka amsa masu sallamar , kana cikin mmki Hjy Juwairiyya ta danne Haushin da take ciki tace " Maraba lale saukar yaushe Alhaji Adam mutanen Saudiya .


Bai bata amsa ba don dattijo ne mara son hayaniya a yanayin shi ko zaman can waje ne yasa shi kasancewa haka?". Me ke faruwa ne muke jiyo hayaniya tun daga ƙasa, har muka shigo baku sani ba".


Abba wai duk don nace ina Son Sumayya shine Momy take cewa baxan Aure ta ba , kuma ita nake so! Khamal ya katse kai tsaye cike da sangartar da yasa Sumayya sakin baki a zuciyar cewa take " Oho wato wannan shine mai mara masa baya kenan...to wannan kuma alhajin daga ina?".


Tayi maganan a zuciyar ta tana yara kyayynshi ,to duk su farare ne gidan kuma waye wannan ɗin? Oh Ni Sumayya naga Banu daga zuwa sata a Company yazama mun masifa. Wallahi Khamal ya matsa mun zan tona abun da yayi mun , ba sona yake ba ɗan iska ne fa.


Wacece yarinyar kake so? Kuma meyasa Hjy Juwairiyya take ƙoƙarin ta ce " A'a . Abba just because she's my maid . Khamal ya bashi amsa zuciyar shi na sanyi don yasan mai rarrashin sa da maishe shi tamkar yaron goye he's back sangarta da miskilanci sai wanda ya ƙaro itako Hjy Juwairiyya ta kasa cewa komai saboda tana jin nauyin Abban Saudiya ,saboda mutum ne mai dattako da karamci ƙwarai.


Hajiya Juwairiyya haka ne maganan Yarona Khamal?.


Abba yayi maganan yana Kallon n kowa na falon ciki har da Hjy Juwairiyya ,yana ƙare kallon sa akan Sumayya da yayi mata ƙurrr da ido duk da bai san wacece ƴar aiki n ba.


Cikin ɗan sanyin jiki Hjy Juwairiyya tace " Haka ne Abban Khamal , amma bayan kasancewar ta ƴar Aiki faɗa ne yake Son ya ƙwace tsakanin Aminai biyu , Fahad da Khamal wanda ban taba gani ba...kuma Ni dama nayi ma Khamal mata shine nace yabar ma Fahad Kaman hakan zaifi?.


Zaifi? Wannan wani irin tunani ne Juwairiyya ? Daddy ya katseta cike da mmki ,wai wacece ma ƴar Aiki? . Nuna Sumayya Binafa tayi kana tana faɗin Daddy ,wannan ga sabuwar ma'aikaciya r da Mom ta ɗauka jiya, wacce bata da Asali ba'asan dangin ta ba ,bata da Uba sai uwa , waya sani ma ko ƴar zina ce.... Kaiyaaaa abun da Daddy da Abba suka ce kenan a tare .


Yanxu ku natsu Fahad Khamal ku je xamiyi tunani , ku natsu don Allah kar hankalin ɗayan ku ya tashi ...cewan Abba yana kallon Sumayya dake kuka ,fuskar ta har kumbura tayi...yanxu Ita yarinyar taje gida gobe Ni xan zo har gidan iyayen ta naji komai....



Abba abar Sumayya anan aje a taho da Umman Sumayya , su zauna anan , idan Sumayya ta bar gidan guduwa zatayi tabar garin nan baki ɗaya....faɗa mawa Abba yanda suka haɗu da Sumayya Khamal yayi tun daga farko har guduwan da tayi daga Lagos ta taho Zaria , da labrn gidan mlm Ilu don har gidan yaje yanxu haka suna neman Sumayya ne.



Nisawa Abba da Daddy Sukayi suna girgiza kai da jajan ta halin Sumayya . Yarinya ina Umman taki ina kuma Baba? , Shiru Sumayya tayi sai wasu irin zafafan hawaye da suka cigaba da bin kuncin ta.....aje a taho da Umman Sumayya. Daddy yayi maganan kai tsaye ba tare da yayi duba ga Hjy Juwairiyya ba.






*Wanda ya karanta bai biyani ba shida Allah*



_Aunty Aisha Mmn teddy_
[9/20, 3:49 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: '_19-20💚🧸_


_*Alhmdulillah alah kulli khal duk kan godiya ya tabbata ga Allah maɗaukakin sarki da ya bani damar cigaba da yin maku wannan littafi daga inda muka tsaya na free page ,Yanda na fara wannan lafiya Allah ka bani ikon kammalawa lafy alfarmar nabiyul ummati...Don Allah Kar ki fitar mun da littafin nan saboda kasancewar labarin na kuɗi ne , Mmn teddy na godiya ga miliyoyin masoyan ta a duk inda suke ,wanda na sani da wanda ban sani ba , ina godiya Allah yabar ƙauna...Regular payment ₦300 vip pyment ₦500 special₦1000 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan number 08081202932*_


***

Wallahi ba xan gudu ba ,xan biya shi kuɗin shi ,amma Umma na baxata tazo ba , haka take indai bani ta gani ba to baxata biyo ku ba . Sumayya ke maganan cike da Son gasgatawa.


Ba Nan bane layin ku Sumayya ? Nan gidan malam Ilu kuke hayan ko?. Saurin ɗaga mawa Daddy Kai tayi ,kamin yace muje ai bani sa ne daganan zuwa gidan ba. Hakan ko kaman yafi kamata cewan Abba yana gyara babban rigar shi da alaman juyawa.


Hajiya Juwairiyya ce cikin wani irin hautsinanniyar murya ta fara cewa " Amma wannan kaman baiyi ba ,akan wata yarinya mu tada hankalin mu zaune tsaye , jibi fah Alhaji yau saukar shi kenan ace ko ruwa bai sha ba wai kuma zaku ɗibi jiki zuwa wani gida ko Hajiya babba baku gani ba?'.


Eyya Hajiya Juwairiyya kenan ,kamawa tayi yanxu ji duk sun tsorata ƴar mutane , ko wa ya tsaya mata akai , ai dole kuyi tunanin guduwa zatayi don kun san baxata tsaya ana saɓani a minai kaman Khamal da Fahad duk wai akan ta ba. Yanxu dai muje ina yarinyar take ?". Cikin sauri Sumayya tayo gaba , Jidda ne ta biyo bayan ta yayi da su Daddy ke biye dasu ciki har da su Fahad . Hajiya Juwairiyya ce tace " Binafa maza ɗauko mun mayafi naje naga asalin Turi......


Hajiya Juwairiyya ke maganan cike da ixgili Nam Hjy naja'atu tace " Aifa kam bari muje muji asali ,don ba Khamal ba ko Fahad ne ba....don Allah Hajiya bar wannan zancen ma kawai .Hjy Juwairiyya ke maganan tana amsan mayafin hannun Binafa da ta koma ta zauna sam baƙin ciki da takaici ya hanata bin bayan su Abba da Daddy zuwa gidan su Sumayya.

***

Miƙewa tayi tana nufar apartment ɗin Hajiya babba , wacce tsawon lokaci ayi abu a gama Bama ta sani ba, saboda tsohuwa ce ita mai kauda ido akan komai sai an tsimbulo ta ciki take saka baki....sai dai abu ɗaya ne bata ɗaukar wargi , tayi faɗa ƙwarai na Khamal yana cewa " Ruɗun tsufa ne".


A falon ta ta gano Hjy babba da hijabin ta har ƙasa, tana zaune akan sallaya cazbiha a hannun ta tana jah. Zama Binafa tayi tana tuƙuƙi don ta ɗauki Hjy babba tamkar kakan ta haka itama ta mayar Binafa tamkar jika gare ta.



Addu'a tayi tana shafawa a sarari tana furta " Allah ya bayyana mun ke Ramlatu a ko ina kike a mace ko a raye.


Ke kuma mummana kin taho kina tuƙuƙi da kumburin wuya lafiya? Ko nace ke da wacce ma'aikatan ne ? Don sau da yawa fushin ki akan ƴan aiki ne. Turo baki Binafa tayi tana miƙewa daga tsaye kana tace " Ni Hjy babba ke bakya sanyaya mun rai sai ɓata mun ,bari a gadon ki xan kwanta. Keee zo ki wuce kije tafi gadon uwanki batai nawa gadon ba.


Ihu Binafa tasa da dariya tana shigewa bedroom din Hjy babba tare da faɗawa saman gadon ta.

****

A bakin gidan su Sumayya ne tasa hannu ta tare ƙofan tana kallon su ɗaya bayan ɗaya kana tace " Nifa Sir Khamal baxai shigo mana gida ba... Tsayawa kowa yayi su Daddy na murmushi don sun lura Sumayya akwai ta da wauwata ,ita ala dole ta tsira daga hannun kamal tun da ta ganta a gida.


Khamal ne yace " Kaman ya baxan shiga ba ,wai ke gani kike kin tsira baki biyani kuɗi na bako? Toni a gaban kowa xan ka maki na maidake gidan Daddy naga wanda zai fito dake ... To ai sai kazo ɗin ...ke nikike faɗa mawa sai nazo ? Koda da kikaji ina Sonki bana san raini. A'a ba wani nasan mugun ta kake shirya mun kuma Allah yafika... Nufo ta yayi cikin sauri tayi cikin gidan da gudu tana kirar Umma na kinga Khamal ɗin da nake faɗa maki ko? Umma na? .


Gigif Umma ta miƙe tana kirar sunan Khamal Khamal ! Kallo n ta Safna da Laurat sukayi a tare suna furta umma wani Khamal kuma?.


Bin su da kallo take tamkar yau taso ma ganin su , kana tayi wuff tayo waje tana kirar Khamal akasin ta kira Sunan Sumayya.


Rungume ta Sumayya tayi tana faɗin Umma Khamal ne zai shigo mana gida. Wani irin War War Khamal yayi yana tsayawa cakk ,kana yayi saurin juyawa ga Abba da Su hjy Juwairiyya yana cewa " Daddy ,Abba wannan ba UUmma na ba ce?".



Dafe kai Umma tayi a hankali take furta hailala tare da salatin ma'aiki.kana tace "Khamal kaine ? My son you're totally change ".


Buɗe baki Sumayya tayi cike da mmki tana furta umma ne ke cewa You are totally change? . To ya akayi ma tasan Khamal , gani tayi ta raba jikin ta da nata tana nufan Khamal da shima ita yake nufowa da sauri yana rungume ta . Shafa kan shi take a hankali kana ta ɗago ta lalle shi su Abba ta maida idon ta akan su da Hjy Juwairiyya ,kana tace " Khamal kaman wani abu ya faru dani tsawon lokaci , Khmal me yasa meni, kana lafiya dai ko?.


Ƙwallah ne ya ciko idon sa yana sa hankie yana gogewa , kana yace " I miss U Umma nayi kewan ki da rashin ki duka.... Aaa wai lafiya jimin wannan ɗan rainin hankali n , umma na ne yake riƙewa wallahi muna haka yayi mun a .....wani irin kallo yayi mata wanda yasa bakin ta yin shirun da bata shirya ba.


A hankali Umma cikin wani silent murya na hutu kaman ba itace mai surutan nan ba tace " Khamal wannan ranan bai maka zafi ba ? ,Ya kama ta muuuuu.....Umma wai wannan wani irin magana kikeyi ne ?. Sumayya ta katse su cike da jin Haushin yanda Umman ta ke mawa Khamal kaman yaron goye . A hankali ta juyo ga Sumayya tana yin shiru ,tamkar wacce tasan ta haka take gani , a hankali tace " na'am Ni Umma ,wannan kuma wacece ne?".


Laha'ila ha'ilallah Umma nice baki sani ba...kuka Sumayya tasa wanda kamin su Daddy suyi magana ,tuni ta iso gaban Umma da Khmal da har a lokacin yana rungume da Umma yaki raba jikin shi da nata.... Kwalan shi Sumayya ta kama tana ihu sosai da cewa " Mai kayi mawa Umma na ? Ka kashe Ni kawai Khamal dama nasan baka So na .... Sumayya ! Ka rabu sani yana son rabani da Ummana .... Sumayya ke!!! Khamal ne ya daka mata wani irin gigitaccen tsawa , kana yace " Umman ki ko Umma na .


Khamal bana Son yawan faɗan nan naka ka sani ko? . Umma tayi maganan tana dafa shi alamun rarrashin don ta ga yafara hasala. Hannun umma ya kama suna Matsawa daga inda su Abba da Sumayya suke.




Can nesa suka matsa , wanda ganin haka yasa Sumayya tsugunawa tana sa wani irin kuka , Laurat ne ta duka tana rarrashin ta yayin da Safna ke dalla mawa Khamal da sauran mutanen Harara ,acewan ta sun sa Aminiya r ta kuka. Hjy Juwairiyya ce ta danne wani ta duko izuwa summayya tana ɗago ta , ya isa haka Sumayya". Ya isa!!

Hjy naja'atu ce da tayi komai zufa ke karyo mata ya akayi Ramlatu ke a raye shine tambayar da take mawa kanta.... Muryar Mom Juwairiyya ne ya katse mata tunanin ta tana cewa "
Ki daina kukan nan , Umma Umman ki ce! Ki sani ta dawo hayyacin ta ne tsawon shekaru da ta rasa. Sam ta manta ki saboda tasanki a lokacin da take cikin lallurar hauka ne....kinga Khamal keda shi tamkar wa da ƙanwa ne...Ummanki ta raini Khamal duda kasance wa na ta mahaifiyar sa kinga Abban ki da kika daɗe tsawon shekaru kina kuka da Son gani.......
[9/21, 11:05 AM] ANTY AISHA MMN TEDDY: 21-22


🧡🧸
_Wanda ya karanta bai biyani ba shida Allah , Regular payment ₦300 vip pyment₦500 SPC₦1000 via 6037312200 Mohammed Aisha keystone bank ko ki tura katin MTN ta Wannan number 08081202932_


Hajiya Juwairiyya tayi maganan tana nuna mawa Sumayya inda Alh Adam ke tsaye idon ƙurr akan Ɗiyar tasa ya kafeta da ido ,tabbas wannan ba shakka Nana Fati ce da Hjy Ramlatu ta ɓata da ita a goye don tun tana tsumma , batafi 4 mount ba akayi ma mawa Umma kurciya tabar kowa nata tana nufa dawa ,inda bata san inda take nufa ba . A hankali Sumayya ta ɗago da idanun ta da suka rine saboda jah kuncin ta har pink yake yi saboda kuka . Miƙewa tayi daga tsugunne da take ,tana kallon mahaifin nata , kana ta kai kallon ta zuwa ga Umma da ta ganta can tare da Khamal wani jin Haushin sa ne ya ƙaru mata , kawai sai tasa Kuka tana buga ƙafa ƙasa tana rintse idon ta na masifa da cewa " Wyyo umma na ! Wallahi Umma na nekso ! Wannan mugun Khamal....ya isa taho ƴar Umma ,taho muje . Taji Muryar Umma da ta taho tana kamata rungume Umma tayi tana cewa " Umma kar ki yarda dashi nasan shi zan baki lbrn komai". Dariya kowa yayi ciki har da Umma da take cewa " Ai nima zan so jin labarin naki dana Khamal.


Hajiya Juwairiyya ce ta kutsa ɗakin tana ɗauko mawa Umma hijab kana suka ɗunguma zuwa gidan Su Khamal don Hajiya Babba yau taga painful ɗin ta a kullum da kuma addu'ar ta ,na yau Allah ya amsa mata".
A tare duka suka fiche Safna farin ciki baki yaƙi rufuwa haka Lauratu .

Fahad bai shiga gidan ba ,sai juyawa yayi yana shiga Moton shi tare da wani irin figarta cikin mahaukacin gudu . Tabbas baxan iya ba! Baxan iya barin Sumayya ga ko wane ba a rayuwa ,saboda a yanxu ne da naga Sumayya nake jin itace magamin rayuwata bugun zuciya ta itace komai na,ita na daɗe ina so! Dole Khamal ka barmin Sumayya, Sumayya yawa ce! Cikin wani irin gudu yake maganan shi kaɗai kaman zautaccce ,wanda masu mashin da kafu babur sai dai su bashi wuri masu an tayo masa zagi nayi ,masu cewa " Ba lafiya Allah ya sauke sa lafiya nayi ,kowa da kallon nashi maganan akan Fahad. A haka ya isa G.R.A Zaria ....Masu boutique ne da ƴan polo indon su ya dawo kan shi ganin irin gudun da yake sheƙawa...kirarin da suka saba yi masa ne suka hau ihu ana Kirar sunan shi da" Yaro je gida nemo tsarar ka...duk tsere komun dare gida kake kwana! .a wannan karon bai takan su baya ma jin me suke ce masa , a bakin tamfatsetsen gate ɗin su ne ya fara wani irin horn ,Wanda a birkice Mai gadi ya taho yana wangale gate ɗin cikin wani irin gudu ya shigar da kansa gidan . Ko gama parking baiyi ba ya fiche ɗaga moton yana nufan cikin gidan . A falo ne ya tadda Mom ɗin shi zaune ana yarfa mata jan lalle mai kyaun gaske na xanen flower . Ganin yanda ya shigo a burkice yasata mai da hannun ta ƙasa da take ɗaga masa a dole tayi mawa Abban sa Ƙwalliya yana hanyar dawowa ƙasan... Wani irin kirar sunan shi tayi ganin jinin dake ɗiga a tsintsiyar hannun shi . Kaɗe hannun shi yayi nan wrist watch ɗin sa ya faɗi da har jini ya shiga , duk da zafin da hannun shi yake masa bai duba ba ,don yasan bugun da yayi mawa sitiyarin ne Agogon hannun shi ya fashe glss ɗin na shiga fatan shi ya huda ,wannan shine ya kawo zuban jinin shi.



Baya cikin mood ɗin shi wannan yasa bai bi takan Momyn nashi ba ya wuce apartment ɗin shi kai tsaye . Cikin sauri ta biyo bayan shi har da ƙarawa da gudu , tana isa falon shi wayam baya nan bedroom ɗin shi ta wuce cikin sauri tana hango shi a restchair yana zuba barasa a cup yana kaiwa bakin sa , abun da bai taɓa sha ba a gaban ta kenan duk tacewan sa. Zama tayi a kusa dashi tana dafa shi kana tace " Fahad ko ban tambayeka ba i know you are not in good condition , pls faɗa mun mai yafaru mai yasaman mun kai har ya ɓata ranka?.


Shiru yayi bai bata amsa ba , wanda a hankali ta ɗago da fuskar shi , kallo n ta yayi suna haɗa ido kawai sai wani irin zafafan ƙwalla da suka ciki idon sa suka samu nasarar gangaro ma kuncin sa...abun da bata taɓa gani ba , tun girman sa kuka? Shine abun da take nanatawa a zuciyar ta.


Ganin ya daina shan barasar yasata da kanta miƙa masa sauran wai ita ga so ɗa! Kuji fah lalacewa". Amsa yayi ba tare da ya kalle ta ba ,yana ƙwalɓewa zuwa ɗaya ..Dafa shi tayi a karo na biyu tana cewa " Me ya faru Fahad?. Momy Sumayya! Sumayya nake so Mom zan rasa ta!!. Me yafaru da Sumayyan shine tambayar da tayi masa ? Bata Son ka ko yaya? . Aa Mom Khamal ke son ta kuma nima son ta.... Wani irin bugawa ƙirjin ta yayi ƙasa cewa komai tayi , don aminan tasu yafi ƴan uwan taka.... Hannun ta takai tana rungume sa jikin ta tare da shafa kanshi a lamun rarrashi. A hankali cikin convence voice
Showing 6001 words to 9000 words out of 42765 words