yana ganin jiri da baisan na meye ba ,yabar toilet ɗin......
Da ido ta bishi tana cewa a zuciyar ta wannan wani irin jaraba ne babu imani kai....
****
Ya ake ciki ne boka Nifa kawai burina naga wannan yarinya ta bar gidan Khamal , ko nawa ne xa'a ba jinnu jini zan bada kuɗin ayi komai,nafison muci arxiƙin daga Ni sai mu. Boka ne yayi shiru yana kallon ƙwaryar dake gaban sa ,komai na rayuwar gidan Khamal gani yake ,har fitowar sa daga banɗakin da Sumayya ta sa masa kuka , da yanda ya nufi hoton ta tana tsayawa a bango yana gani tare da shafa hoton yana jin narkakkiyar Son ta a zuciyar sa. Boka lafiya baka ce komai ba! Hajiya Naja'atu ta katse bokan ....wanda ya ɗago a cikin tsawa ganin yada kansa ke sara masa aikin Khamal kawai da aka kawo masa ...bawan Allah ne bautar da yakeyi ya ɓaci ,shi da har biya yake aje ummra ayi masa addu'a bayan wanda yakeyi da kanshi . Jinnu nawa ya ƙona mun har yanzu suna jin jiki.... Naja'atu hakan baxai yiwu ba ,baxamu ci galaba akan sa ba ,sai dai akan ita yarinyar.................
*SHA BIYU GA WATA YAU ,ALLAH YAƘARA WA ANNABI DARAJA...SAHIBUL HUSUNU WAL JAMALI (SAW)*
*Littafin na kuɗi ne kar ka karanta idan baka biyani ba...idan kika karanta kuma keda Allah don ban lamince a karanta mun a bulus ba.*
Nidai yanxu koma meye ne inaso naga yarinyar tabar cikin wannan gidan ....shine magana boka kasa Yarinyar Ramlatu ta wulaƙan ta a cikin wannan gida tayi nadaman kasancewar ta a matsayin mata ,da hannun sa Khamal yayi mata korar kare.
An gama yanxu zaku aje kayan aljani ɗuwala. Komai nashi baƙi ne da jah ,kuma ƙa'idar aikin sa sai an xubda jini an bashi yasha...daga nan ne zai miki aiki tsakiyar dare ,ɗayan su zai tashi da ƙiyayyar ɗan Uwan sa , wanda wannan shine silar rabuwar. Idan kuma ɗayan su yayi durga akan rabuwar to kome zai iya faruwa dashi rayuwa ko mutuwa. To Mashaallh haka ake nake son ji boka...amma dai Yarinyar ce ya kamata ta mutu ,saboda idan ya mutu shi ai ɗiyata bata haihu dashi ba tukunna . Kaga hakan baiyi ƙwaɗayin da mukeyi duk ya tashi a banza ,ba zamu samu wani abuba sosai. Cikin wani irin murya mai amo kaman tartatsin tsawa yace" Ke naja'atu ,mun riga mun zartar , jinnu duwala ya fara aikin shi dole cikin su duk wanda ya jah akan ƙin rabuwa to ɗayan su baxai ƙwanan duniya ba , wannan shine ko yarinyar ko shi yaron Khamal .
Wani irin zufa ne ya fara sauko mata , jiki na rawa take tunanin kuɗin da zasu samu ranan da Khamal ya bar duniya . Tuno da Soyayyar Binafa ga Khamal yasata cewa " Soyayyar banza! Ai kuɗi yana gaba da komai. Duk inda kkji billions of dollars a hannun ki zaki watsi da soyayya. An gama boka yanxu zuwa gobe komai zai kammalu ko?". Gobe anyi komai an gama kufara shimfiɗa tabarmin saukar gaisuwa na mutuwa.... (babban magana Allah yayi mana tsari Amin) .
***
Ammie wannan wacce irin gurguwan shawara ce ? Yaya za'a yi kice a kashe Khamal akan wata Ni na zaɓa nayi zaman kishin amma shi ya rayu. Ke tsaya wai dama badon kuɗi kike Son Khamal bane? Hajiya Naja'atu tayi magana n tana ƙara manna wayar a kunnen ta tare da natsuwa tana sauraren jin na bakin ɗiyar nata. Ni kuɗin shi nake so Ammie. To ki saurara? Nan Take Hajiya Naja'atu ta fara warware mata yanda sukayi da boka. Tare da mata bushara da irin kuɗin da zata samu a lokacin da Khamal ya bar duniyar . Don sun riga da sun san dole Khamal ya mutu ,don idan za'a haɗa Rasha da america bazai saki Sumayya ba. Alhmdllh Ammi hakan yayi kice sai dai kawai in fara shin jan nawa rabon ?. Dariya suka sheƙe dashi suna shewa kaman irin sheƙakƙun ƴaj bariki .
***
Ɓangaren Hjy Juwairiyya kuwa ,yau ta tashi jikin ta duk ba daɗi sam ,duk idan ta tuna da Wai Khamal ya Auri jinin Hjy Ramlah sai ran ta ya ƙara baƙi. Yau ko Part ɗin Hajiya babba bata je ba ,saboda Haushin su da take yi duka. Umma ne da taji ta shiru ta biyo sahu don ganin lafiyar ta...amma cike da mukin nan nata ta amsa mata a ciki , tana gyara mayafin ta alamun tana shirin barin gidan ne. Ko sallama batayi mawa Umma ba ,ta raɓa ta tana nufa parking lot tana shiga Moton ta ,mai gadi yana buɗe mata ta fuche.
A bakin hanya tayi parking tana dafe kan ta dake sara mata...wanda a hankali ta ɗaga waya tana danna kirar Khamal .
***
Ɓangaren Khamal kuwa a wannan rana sosai yake kula da Sumayya ,don har Binafa ta fahimci komai , magani ma da kan shi yake bata...tabbas dasa soyayya a zuciyar mace bashi da wuya. Don awannan yinin Sumayya taji sabon Son Khamal a zuciyar sa...yanda yake nuna ɓarin jiki akan ta ,da yana kaiwa yana komowa zaiyi kissing ɗin ta tare da faɗa mata zafafan kalamai masu narkar da zuciya...kuma baya da sukuni sai ya jita kusa dashi wannan yasa Sumayya jin tausayin sa...nadaman wasu abubuwa takeyi don ƙwarai tasan ta azabtar dashi da Soyayyar ta. Ita tuni a yini ɗaya ta manta da labarin Fahad a rayuwar ta.
Zaune suke a tare wuraren yammaci , tana ƙwance jikin shi ,yayin da hannun shi ke a kan ta yana kama gashin ta yana shafawa a hankali , babu abun da bakin sa ke furta mata a wannan lokacin sai haƙuri....Sumayya kiyi haƙuri kinji don Allah ko kaɗan daga Soyayyar danake maki Kimun. Murmushi tayi tana kallon sa tare da buɗe baki zatayi magana taji cike da zazzafan So yasa bakin shi a nata yana tsotsan harshen ta kusan daƙiƙu uku suna a haka ,kamin ta zare bakin ta tana sunkuyar da kai ƙasa , don har ga Allah sosai take jin nauyin sa...kunyar sa take ji wanda itama batasan wai tana da wani abu mai suna kunya a tare da ita ba. Hannun shi yasa yana ɗago da fuskar ta yana kallon kyawawan idanun ta da a wannan karon shi take kallo. Kamin yayi mata magana ne ta motsa laɓɓan ta a hankali tana cewa " Yah Khamal Ina Sonka! Kuma........kamin ta ƙare maganan ne taji ya miƙe tsaye tare da ɗaga ta cakkk yana juyi da ita ƙanƙane sa tayi ƙammmm tana dariya.... Wani irin annuri ke fita a fuska r shi Wanda bata taɓa gani. Yah Khamal ka sauke ni jiri nake gani Fah ,ai ban gama maganan ba.
Cike da jin daɗin da bai misaltawa ya direta a kujerar yana haɗa jikin shi da nata yana faɗin Serious Sumayya kina Sona!. Aaa wasa nakeyi....tayi maganan ta a haɗe fuska irin ba wasa ba. Ƙurrr yayi mata nan take jikin sa yayi sanyi , mood ɗin shi na canjawa.... Dariya ta sa masa tana kai hannun ta tare da jan sajen sa tana cewa " Habawa Sir Khamal yada chanja wa lokaci ɗaya?". To saki ranka wasa nake ma! Ta ƙare tana kallon sa dashi ma ita yake kallo. Murmushi tayi tana cigaba da cewa " kasan tun yaushe nakeson ka kuwa a zuciyata? Tun ranan dana ganka da Umma na! Naga yanda kake nuna mata soyayya itama take maka. Tun a wannan lokacin nake cewa a zuciya ta ,ina ma nasamu miji mai kalan halin Yah Khamal ? Wanda zai nuna soyayya ga Umma na ko ina raye ko a bana raye?. Uhmmmm kasan me zuciyata ta bani amsa dashi kuwa??. Tayi maganan tana kallon shi wanda girgiza mata kai yayi alamun a'a.
Cike da annashuwa kai tsaye tace " Zuciyata ce mun tayi to ki Aure shi mana tun da ya nuna soyayyar ki ,kuma kema kina Son shi a yanxu!
Sai kawai wata zuciyar tace mun inaa!!! Ya cika ji da kai , miskilanci, wulaƙanci dama yarfi duka. Kuma sannan shima duk wannan abun da yakeyi he's arrogant yana da saurin fahimta kar ya fahimce ki Sumayya ji da kan sa ya ƙaru ,yafara maki kallon sama da ƙasa. To ba gashi ba a yanxu ina a lissafe ka furta mun kalmar so Sau 43 .....tayi maganan tana dariya nikuwa sau ɗaya na faɗa maka.
Murmushi yayi yana kama kumatun ta yana cewa " Amma a zuciya fa?. Kallon shi tayi tana masa farrr da ido kana tace " Anan ma sau ɗaya!. Ba gaskiya bane . Ya katse ta kai tsaye yana dariya... Ina Sonki Sumayya tun ranan dana fara ganin ki a masana'anta naji ina ma ki kasance mun mata uwar ƴaƴa? Hummmm tayi alama da baki tare da fiddo ido tana kallon sa irin da gaske?".
Ɗan ƙaramin bakin ta ya murde Yana cewa " Ƙwarai. Kana ya cika yana cigaba da cewa " Baki ji ba sunan da nake kirar ki MY LADY BOSS! dariya ta sheƙe dashi tana ƙwantar da kanta a faffaɗan ƙirjin shi tana cewa " Nima ai shiyasa nake kirar ka Da "Sir Khamal'. Saboooo....harshen sa taji yana zagaye mata kunne ,wanda yasata saurin ɗagowa tana cewa " A'a Yah Khamal wannan ai maita ne Fah? Kunnen zaka cire mun?.
Lumshe idanun sa yayi yana lasan laɓɓan sa a hankali kana yace " Summy ai kin ji sauƙi ko?. A jima inaso naƙara ko sau ɗaya ne sai inyi bacci cikin daɗin.....ya isa Yah Khamal ohoooo Dama kai Bama tausaya mun kayi ba?. Yanxun nan ka gama Bani magani ,amma kake mun wannan maganan?.
Please Summy! Kauda kai tayi kamin tayi magana wayar sa ya fara ruri. Ganin yakasa ɗaga kirar yasata miƙa hannun ta tana ɗaukar wayar nasa dake gyefen su. Fiddo ido tayi cike da tsoro tace " Momy ce! Ƙurrr yayi mata yana ganin tsoron Mom Juwairiyya a Idon ta ,wanda murmushi yayi yana cewa " To meye ? Ɗauka ki gaishe ta ,ai ma baku taɓa gaisawa ba tun da muka zo.
Idon ta ne yayi ƙwal² .a'a nidai ka fara ɗauka wallahi tsoro nake ji . Momy kike tsoro kuma? . A'a tayi maganan tana goge hawayen da yafara sauka mata . Don tsoron cin mutunci take yi.
Hannu yasa yana amsan wayar yana amsa wa da Momy Barka da yammaci. Yowa kai da waye a inda kake?. Kallon Sumayya yayi yana cewa " Nisa Sumayya ne. Ohk samun magana ta a hands free . Ba musu yasa yana cewa " Mom Ina ji nasa.
Kana jina itama tana jina ko? To Khmal bana kiraka don wani magana bace mai tsawo ,na kiraka ne na faɗa maka muddin kasake wani Abu ya shiga tsakanin ka da Sumayya Allah ya isa ban yafe maka ba! Ba ita na aura maka ba ,Binafa ce. Idan kunyi ma wani abu don na lura kan ka na rawa ,wannan ka ɗauke shi a rashin sani ....amma daga wannan lokaci ka kuskura wani abu ya kuma shiga tsakanin ku na mu'amalar Aure ban yafe maka ba. Ƙittttt ta datse kirar tana huci ,kamin ta nisa ƙwaƙwalwa r ta ne ya tunano mata da bokan da Hjy Naja'atu ta kaita wurin shi akan hana Auren Sumayya a kashe shi ,wannan yasata banza kuma shine zuwa. Ta gurin bokan na biyu ,zata je akan duk yanda za'a Khamal ya rabu da Sumayya ta dawo gaban iyayen ta bata buƙatar ganin ta a matsayin suruka.........
***
Kallon sa Sumayya tayi ganin yanda idon sa ya rine ,kansa na masa wani irin sara....dafa shi tayi alamun rarrashi kar ya tada hankalin sa...tana miƙewa jiki a sanyaye ta fuche daga falon sa.
*****
Dariya Boka ya kece mawa Mom Juwairiyya dashi bayan yaji Duk abun da ya kawota yana cewa " Ai an riga da an gama komai. Dama duk kuna yin abun akan kuɗin yaron ne , munyi magana da ƴar uwar ki...nan take yafara labarta mata komai na zuwa gobe Khamal ya gama Rayuwa ,indai yaƙi sakin Sumayya. Don ta ɓangaren ta zasu ci galaba .......Wani irin zabura Hjy Juwairiyya tayi tana dafe ƙirji tare da faɗin La'ilah ha'ilallahu na shiga uku...yaron nawa shi kaɗai nake da a rayuwar duniya zaku kashe ?. Kallon ta boka n yayi na mmki kamin yace " Wai dama duk zuwan da kuke akan mugun abu ɗan ki ne na cikin ki?. Na ɗauka wancen matan da aka sa ta shiga dawa itace uwar shi dama kece?
Wallahi ɗana ne Ni haife shi? Ka taimake Ni ka dakata da wannan aikin....girgiza kai boka yayi yana jimantawa,ƙwarai abun ya bashi mmki kamin yace " Ina aikin gama ya gama tuni....Ni bani na ɗauki wannan aiki mai zafi ba , ɗan Duwala ya ɗauka yanxu ban san ya zanyi ba.....cikin sauri kaman zautacciya Hjy Juwairiyya ta miƙe tana banxama sai moton ta , wani irin gudu take sheƙawa a bakin gidan ta hau horn cikin ƙarfi....wanda da gudu gareman ya buɗe. Dawowan Daddy da Abba kenan wannan yasa su dakatawa suna ganin yanda Hjy Juwairiyya ta shigo ƙwata² ba'a hayyacin ta ba. Jin ƙaran wannan horn yasa Umma itama fitowa daga Part ɗin ta ganin lafiya....
Ƙarikawa tayi zuwa moton Hjy Juwairiyya tana faɗin Hjy Juwairiyya lafiya??. Tayi maganan tana buɗe mata murfin moton........fitowa Mom Juwairiyya tayi tana kama kai tare da Zubewa tana zaman ƴan bori tana faɗin na shiga uku ,shiknn Zasu kashe mun Khamal!!!!......
[10/9, 10:32 AM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _64-65_
_Littafin na kuɗi ne ban yarda ki karanta idan baki biyani ba.. Regular payment₦300 vip ₦500 SPC ₦1000 via Mohammed Aisha keystone bank 6037312299 ko ki tura katin MTN ta wannan Number 08081202932_
****
Babu yawa kuyi manage don Allah".
Inalallahi wai'ina ilaihir rajiun ,Hajiya Juwairiyya kin san me ko kike faɗi? Sukaji Muryar Hajiya Babba cike da tashin hankali ,saurin juyawa sukayi gareta don basu san da isowan ta ba sai dai maganan ta da suka ji kai tsaye...Me yasamu Khamal ɗin? Wani Abune ya faru dashi?? Abba yayi maganan yana ƙarakowa cikin sauri. Daddy kuwa Addu'oi kawai yake a zuciyar shi na Allah yasa Lafiya. Umma ne ta duƙa tana dafa Mom Juwairiyya wacce tana kallon ta sai ta fashe da kuka na kaico da nadama. Naso kai na na zalunci kaina ,ashe Hajiya Naja'atu zata iya kashe jini na gudan ɗaya? Kaico na! Kuyi haƙuri Ramlatu kiyafe mun abubuwan da nayi maki....Kasa bata amsa Umma tayi don Gaba ɗaya hankalin ta ya tashi so take taji lafiyar Khamal kawai shine zai ƙwatar da hankalin ta.
Me yasamu Khamal yana ina?? Tambayar da Umma ke mata kenan...kallon su tayi duka yanda hankalin kowa ya tashi su Abba gumi kawai suke tsafewa. Suna zuba ido da kunnen sauraren abun da zai fito daga bakin Hajiya Juwairiyya. Cikin wata irin sanyi na ta cire mawa ranta komai ta fauwala ma Allah lamarin ta da na Ɗan nata Khamal ta fara basu labarin gidan bokan da sukaje duk akan a raba auren Sumayya da Khamal. Da yanda yanxu taje taji abun da Hajiya Naja'atu tasa ayi mawa Khamal na ganin bayan sa yabar duniyar. Inalallahi wai'ina ilaihir rajiun shine abun da Hjy babba tace tana dafe kai ...kayyyaaaaa kin gani ko Juwairiyya? Ban sanki da wannan halin ba , amma kin bi Ruɗun duniya da shaiɗan , baxan lamunta ba wallahi duk abun da ya samu Jika na dake da Naja'atu zan kuka... Haba Hajiya ,mu kwantar mata da hankali ne shine yafi komai a yanxu. Inshaallh babu abun da zai samu Khamal .
Abba ne ya fara lalubar numbern Khamal ,amma sam yaƙi tafiya....wannan yasa shi amsan wayar Daddy yana kirar shi shima tanan , amma nan shima shiru sai ya yanke bai shiga ba... Nan take hankulan umma da Hjy Juwairiyya ya tashi matuƙa kowa ka kalli fuskar sa hawaye ke gangara . Umma ne ta amshi wayar Hjy Juwairiyya tana kirar Khamal duk bai tafi ba.... Hajiya babba ne ta kalli ƴaƴan nata cike da bala'i take cewa " Na baku sa'oi kaɗan duk inda Hjy naja'atu take a kamata . Ba Shari'a anan nake so ayi mana da ita ba ,can kotun ƙoli abuja anan za'a yi komai yanda daga can sai gidan kaso. Don wallahi indai ina a raye sai naga an yanke mata hukunci dai dai da abun da ta so.
Hajiya don Allah ayi haƙuri cewan Umma tana ƙara kirar numbern Khamal. Mom Juwairiyya ce ta amshe Cike da tashin hankali da masifa, ai wallahi ko baki ɗau mataki ba Ni sai na ɗauka . Sai naga bayan Naja'atu koda kaf abin da na mallaka zai ƙare ...................

Mom Juwairiyya ta ƙare maganan cikin wani irin harshe na masifa ,Wanda yasa Umma dafata alamun ban haƙuri da lallami. To wai yanxu kunyi shiru shiru daku nake? Ya za'a yi kenan kundai ji abun dake faruwa? Komai ka iya faruwa da Khamal a wannan lokacin. Hajiya babba ke maganan cike da kumbura wuya , kunsan ta da ƙiba wuyan ta har malolo ke saukowa. Shiru Abba sukayi suna na zari kusan minti biyu kana Abba yace " Ya kamata mubi jirgin yammaci zuwa Lagos a yau ɗin nan. Tayaya? Mom Juwairiyya ke maganan tana kallon Abba don ta gama sallamawa da komai. Ku shiga daga ciki mu yanxu zan je na taho dasu duka yaran!
Su duka su wa kenan? Bana Son Ganin zuri'a r Naja'atu a gidan nan ,daga can ta nemi gidan Uban ta . Mom Juwairiyya ke maganan cike da cin zarafi da tijara . Abba da Daddy basu tsaya bata amsa ba suka shiga moto Driver na jan su suka bar gidan.
***
Ƙarfe 9:pm ya shigo Bedroom ɗin Sumayya dai dai tana shirin ƙwanciya...kallon shi tayi tana danne abubuwa da dama ,don sosai taji zafin maganan Mom da kuma ƙiyayyar da take nuna
Showing 39001 words to 42000 words out of 42765 words

*AUNTY AISHA MMN TEDDY*
[10/8, 1:11 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _62-63_

[10/9, 12:41 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _66-67_
_Littafin na kuɗi ne ban yarda ki karanta idan baki biyani ba.. Regular payment₦300 vip ₦500 SPC ₦1000 via Mohammed Aisha keystone bank 6037312299 ko ki tura katin MTN ta wannan Number 08081202932_
****
Mom Juwairiyya ta ƙare maganan cikin wani irin harshe na masifa ,Wanda yasa Umma dafata alamun ban haƙuri da lallami. To wai yanxu kunyi shiru shiru daku nake? Ya za'a yi kenan kundai ji abun dake faruwa? Komai ka iya faruwa da Khamal a wannan lokacin. Hajiya babba ke maganan cike da kumbura wuya , kunsan ta da ƙiba wuyan ta har malolo ke saukowa. Shiru Abba sukayi suna na zari kusan minti biyu kana Abba yace " Ya kamata mubi jirgin yammaci zuwa Lagos a yau ɗin nan. Tayaya? Mom Juwairiyya ke maganan tana kallon Abba don ta gama sallamawa da komai. Ku shiga daga ciki mu yanxu zan je na taho dasu duka yaran!
Su duka su wa kenan? Bana Son Ganin zuri'a r Naja'atu a gidan nan ,daga can ta nemi gidan Uban ta . Mom Juwairiyya ke maganan cike da cin zarafi da tijara . Abba da Daddy basu tsaya bata amsa ba suka shiga moto Driver na jan su suka bar gidan.
***
Ƙarfe 9:pm ya shigo Bedroom ɗin Sumayya dai dai tana shirin ƙwanciya...kallon shi tayi tana danne abubuwa da dama ,don sosai taji zafin maganan Mom da kuma ƙiyayyar da take nuna
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14 Chapter 15