_Littafin my lady boss na kuɗi ne , Regular payment₦300 vip payment₦500 special₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932 ban yarda kika karan ta mun idan baki biyani ba , haka kema don Allah kar ki fitar mun ,duk wanda ya karanta bai biyani ba shida Allah._
***
La'ilah ha i'lallhu Allahu Akbar , shine abun da Hajiya babba ke faɗi tana riƙe da Umma wacce sai a lokacin taƙare Sanin abun da ya faru da ita tsawon shekaru. Babu abun da kake ji a falon sai hamdala tare da godiya ma Allah ...nan take Daddy ya fara kirar ƴan uwa yana shaida masu ganin Hjy Ramla ,wanda abunka ga ƴan uwa kamin mintoci ƙalilan gidan ya cika da Ƴan uwa daga masu jaje sai masu kuka suna rungume da Umma . Sai su innna tani da Aunty jummai dake rungume da Sumayya suna faɗin ƴa guda. Su Laurat kuwa sai sa musu Albarka akeyi . Nan take Hjy Juwairiyya tasa aka fara shiga da fitan Abincuwa daban ² a lokaci guda gidan ya koma tamkar ana wani gagarumin biki,dangi daga masu shigowa da murna sai masu kukan farin ciki ,acewan su Hjy Ramlah macace wacce akayi rashi tsawon lokaci a dangi ana kukan rashi... Yau kuma gashi Allah ya dawo masu da ita.
Ɓangaren Hajiya Juwairiyya da Hjy naja'atu fichewa sukayi zuwa ɓangaren Mom Juwairiyya tare da Binafa da ko murna batayi ba ,bare tataya Hajiya babba , tab babban magana komai ya dawo masu sabo fil fiye dana shekara 19 baya.
Kaiwa da komowa Hjy naja'atu keyi kamin ta koma ta zauna kaman yanda mom Juwairiyya tayi ..kinga nifa Hjy naja'atu shi yasa bana yarda da maganan wa'anan mutanen. Su zauna su yi maka ƙarya duk don suci kuɗin ka , haba don Allah tuni fah yace mana wai tashi dawa ,baxata dawo ba har abada. Daga ƙarshe ma cewa yayi ta mutu nifa shiyasa hankali na ya kwanta. Nake abubuwa na hankali ƙwance yanxu gashi komai ya dagule mana to yake nan? Kinga Khamal nason Sumayya ,gashi Binafa muke Son bashi. Kin san kuwa Son Jikoki na Hjy babba ,dole fah mu tashi tsaye ,amma Ni baxan ƙara zuba mawa ɗan tsubbu kuɗi na ba wallahi.
Hjy Juwairiyya ke kora bayanin duka cikin tsananin fushi , wanda Hjy naja'atu ce tace " Tabbas dole mu tashi tsaye , Hjy Juwairiyya ba haka ya kamata kiche ba ,ai dole mu nemi taimakon ƴan tsibbu don su ƙara wargaza mana komai na gidan nan , ada kina sarauniya to a yanxu fah ke xaki koma a baya Ramla itace sahun gaba kaman yanda take a baya ,wannan fah yasa muka sa a kaɗa ta dawa.
Nidai Momy ko ya zaku yi kuyi wallahi Khamal nake so . Binafa tayi maganan tana matsar ƙwallah. Shiru shiru babu wanda yace wani abu , kana Hjy Juwairiyya ta miƙe tana cewa " Bari naje can ɓangaren saboda kin san dangin miji da tsegumi yanxu ace baka wurin ,a fara guntun maganganu .
***
Miƙewa Sumayya tayi tana zame jikin ta daga falon hjy babba , duk haushi ya isheta, wani falo taga ta shiga wanda bata san ina ne ba . Kallo n komai na wurin take wanda wurin yafi kama mata da ɗakin kaman na labrary . Ɗaga kan ta tayi sama hoton Umman ta ta gani da Abba , gyefe kuma Hoton Khamal ne yana murmushi hushiryar sa a bayyane. Mtswwww tsaki Sumayya tayi tana cewa " Wai dama yana fara'a ?". Humm kowa kawai Umma Khamal , hankalin Umma na akan Khamal ko kallo na ba tayi...duk ita kaɗai take maganan , wanda batasan bayan ta aƙwai Abba ba dake duba wasu files masu muhimmanci .
Gyarar Muryar shi taji wanda yasata saurin juyowa kallon shi tayi tana dariyar yaƙe kamin tace " Abba! Cikin fara'a yace " Taho Sumayya zauna n yayi maganan yana nuna mata kujerar kusa dashi.
A hankali ta zauna ,tana fara masa magana kaman wanda tasan shi da daɗewa. Abba wai don Allah Umma tayi mun adalci? Wai ma Ni take tambaya wacece Ni? Ko kai ka manta Ni ne don Allah? Sai kallon Khamal takeyi niko ko Oho! . Tayi maganan tana yin fuskar tausayi kaman wata marainiya .
Murmushi Abba yayi tasu ta manya kana ya girgiza kai ga Sumayya yana kallon ƙofa don Umma bayan ta ta biyo ,taga lura da yanda Sumayya tafito tana kunƙuni ,wannan yasa Khamal shima biyo bayan ta...duk abun da sumayya ke faɗi a kunnen su ita bata sani ba , Abba ne yace " Hjy Ramlah Kinji dai mai ɗiyar tawa ke faɗi ?". Juyawa Sumayya tayi da sauri tana kallon Umma da Khamal dake murmushi. Ƙarakowa Khamal yayi yana cewa " Wani irin kallo Umma ke maki? . Wani kallo take mun na gani gani kaman wacce ta soma gani yau. Dariya Suka sa mata har da Umma kana umma tace " Haba Sumayya ya zance yau na sanki? Niko nasan ƴata, Mai cin bashin lapo da faɗa da mutanen gida musamman ɗan Asabe.
Kallon ta Sumayya cike da da mmki kana tasa dariya tana cewa " yeee nima Umma ta tuna dani , bakai kaɗai ta sani ba ,kaga Khamal sai ka daina wannan rawar kan ...Abba har dariya fah yake kallo na yana mun.
Dariyar suka kuma sawa ,kana su cigaba da fira Sumayya na kora masu irin finanta na can garin Lagos da tijarar ta ga mutanen unguwa da gari.
Tsawon Awa biyu suna a haka kana Hjy Juwairiyya ta shigo da kanta tana mawa Umma magana cewa " Komai na apartment ɗin ta a gyara yake zata iya shiga ɓangaren ta yanxu. Godiya tayi mawa Hjy Juwairiyya a tare dasu Abba suka nufi ɓangaren ta ,Hjy babba ko ji take kaman ta biyosu amma ba ƙafa ,cewa take Ramlatu idan kin kimtsa kin huta ki dawo mun da jikalle na muyi hira .
Dariya Sumayya keyi tana cewa Inshaallh Hjy , tare dasu Safna da Laurat suka isa apartment din Umma ,wanda sosai Sumayya ke mmkin girman gidan , sam bata kawo da wani ɓangaren ba bayan na Hjy babba ,ashe Umma itama a gidan tayi rayuwa. Gate suka shiga kaman wani gida kana suka taka zuwa cikin gidan suna nufar falon Umma ,wanda komai na zamani ne da ƙayatuwa abun gunin burgewa komai fari ne da Yellow yayi matuƙar kyau.
****
Sumayya wai wa'annan ƙawayen naki ina iyayen su suke ne? . Umma ke maganan tana kallon Sumayya da take ta kallon hotunan Umman da nata tana yarinya. Umma ki bari zan baki labarin kowa ,abun tausayi ne kuma nasan ki umma da tausayi , zaki bar Su su zauna damu saboda kaman yanda na kasance abun tausayi a da baya ,haka suna suke a yanxu. Huuuimm nisawa Umma tayi tana gyara kallabin ta kana tace " To bdmw Allah ya tausaya mana baki ɗaya . Amin umma . Assalamu alaikum . Sallama Suka ji wanda umma ne ta amsa . A'a Yusrah kece idona ke gani?". Cikin sauri Yusrah ta nufo Umma tana rungume ta tare da sa kukan farin ciki. Yusrah ina Ammien ki take ne ? Tana falo ne?. Girgiza mata kai Yusrah tayi hawayen ta na ƙara zuvowa a hankali tace " Ammie da Abba na sun yi haɗari Allah yayi masu duka rasuwa. Inalallahi wai'ina ilaihir rajiun shine kalmar da Umma ke faɗi kamin cikin wani irin yanayi don mahaifiyar Yusrah aminiyar ta ce ƙwarai tun ƙuruciya.
Allah yajiƙan Hajara yakai haske maƙwancin ta. Amin ya raby shine Abun da Sumayya ta faɗi tare da Yusrah. Umma ne ta kalli Sumayya tana cewa " Ga Yaya kuma ƙawa zata zauna damu har zuwa lokacin da Allah zai kawo mata miji ,don dai nasan Yusrah baki aure ba ko?. Umma ne ta ƙare maganan tana kallon Yusrah. Don tasan dangin mahaifin ta ba son Ammin ta suke ba ,tasan ko a ina Safna take wahala kawai take sha.
Yusrah ce ta matsa tana zama kusa da Sumayya ,wacce itama ta bata hotunan da take kallo suna kallo tare suna dariya.
***
Su Hudu a falon fira suke duka kowa tana dariya har da ƙyaƙyatawa...Sumayya ne ta miƙe tana cewa " Bari muje mu duba bedroom babba da zamu rinƙa kwana. Fichewa tayi tana nufar ɗakunan falon tana dubawa.
Wani babban bedroom ta shiga tana faɗin yowa nan yayi....su zo mu kwana nan. Ku kwana a ina? Taji Muryar Khamal ya katseta. Wanda yasata juyowa tana kallon shi , saurin kau dai kai tayi a zuciyar ta tana cewa kullum mutum yana aikin wanka kaman ƙwaɗo. Anan zamu kwana da su Safna . Ke fuche mun a ɗaki ku nemi wani.
Kallon shi tayi cikin wani irin murya tace " A'a nan ba part ɗin Umma na bane ka tafi can mana na Hjy babba ko Momy.....
_Mmn teddy_
***
[9/22, 11:13 AM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _25-26 MY LADY BOSS🕊️_

Ina kuke masoyan asali na Maman Nusaiba, kuma masoyan littafan ta kada ku manta littafin ABBA NE fa yana nan ana yinsa da zafin shi, kada ku bari a baku labari littafi ne da ya kunshi abubuwa daban-daban kamar su: Ni'imtacciyar soyayya mai ratsa zuciyar mai karatu, sadaukarwa, Jarumta, rikon amana da gaskiya, zalinci da makirci duk a cikin littafin ABBA NE.
Littafin ABBA NE na sauke muku shi akan farashi mai sauƙi naira dari uku #300 kacal kada fa ku sake a baku labari masoya.
Zaku iya turo kuɗin ku ta,wannan asusun 👇🏻
Account number 0003187186 Name account, khadija Salisu
Name Bank, Ja'iz Bank
_Sai ayi creen chot a turo ta wannan no. +966599791573_
****
Amaimakon ya bata amsa gani tayi ya juya yana nufan waldrop kayan baccin sa taga ya ɗauko ,wanda tsayawa tayi tana cewa " Magana fah nake maka Sir Khamal". Ke niba sa ba ne? . To kai mene ? Ai haka naji ana Kirar dashi . Kice mun Yaya Khamal ko mijin ki Khamal! Yayi maganan yana sama da gira yana haɗe su ba wasa . Eiye miji na Khamal ,Allah yayi mun tsari da auran mu , ai Lauratu ta isheni ganin aya akan ta..shima kenan da duk zalincin shi nasan bai kama ƙafan wannan dogon ba . Ni da me mazan musulta shi ne?. Tana maganan zuci ne taga ya sauke rigar shi ya zamana daga shi sai Ƙaramin Boxer Wanda dashi da babu a ganin ta ɗaya . Da sauri ta fiche bed room ɗin har tana karo da ƙofa ,don bata ma ganin gaban ta. Wannan iskanci da mai yayi kama? Wannan ne zan Aura na koma Lauratu 2 kenan! Tana tafe tana sambatu a haka ta faɗa falon Umma da taga wayam. Bata nan fichewa tayi tana shiga bedroom din da Umma ta basu can ta ga su Yusrah,Safna , Laurat" . Lafiya kika shigo kika gunguni? Ko ke da mutumin naki Yah Khamal ne?'. Safna ke maganan tana dariya hadi da matsa mawa aminiyar nata tana zama.
Humm nisawa Sumayya tayi kana tace " kedai barni kawai. Wai ina Umma ne. Ke bakiji mai akeyi bane hala? . A ina kenan ? Sumayya tayi maganan tana kallon Yusrah da ke tambayar ta. Yanxu fah za'a maida Auren Umma da Abba a masallaci bakiji hataniyar mutanen unguwa da ƴan uwa bane. Umma na Part ɗin Hajiya Babba sai dare za'a dawo da ita.
Dariya Sumayya ta sheƙe da shi tana cewa " Za'a dawo da ita ko ta dawo da ƙafan ta? Ai naga dai Umma gidan ba baƙo ne a gare ta ba. Kai Sumayya wallahi ki rage shakiyanci , tayaya zata dawo ga ƴan uwa bayan shekaru tayi ba cikin su , kina sane fah da al'adun mu ta Hausa Fulani. Uhmm hayewa gadon Sumayya tayi tana faɗin nidai bacci nake Son yi yanxu , masu kwanan ƙasa suyi ƙasa masu kwanan kujera kuma gayi can. MEYE gayi can? Cewan Laurat? . Yusrah ne ta amshe da cewa " Wallahi sai dai ayi kwanan gwamutsa don a gadon nan xan kwana . Ai fah kam nima bari ki gani?". Safna tace itama tana hayewa gadon . A tare suka faffaɗa suna dariya don mata huɗu ko wanne ba ƙadan ba har dama dama Lauratu. Dariya suke suna cewa gobe ma tashi da ciwon wuya ai.
****
Fitan Sumayya yasa Khamal tunowa da Auren Umma da za'a mai da da Abba a nan masallaci bayan isha. Wannan yasa shi ɗaukar jallabiyar sa brown yana sakawa , tuno da yanda Sumayya da ta tsaya masa akai zata masa rashin kunyar ta da kuma yanda ta fiche da gudu har da karo da ƙofa yasa shi darawa sosai ,kana yakai hannun sa yana ɗaukar wayar sa don ya kira aminin nashi Wato Fahad, don sam ya manta da wani saɓani da ya shiga tsakanin su , kasancewar komai baiyi sai dashi ko shawarar shi haka shima ,wannan yasa shi kirar numbern shi don ya sanar masa da Auren Umman sa da Abba da za'a maida a yau cikin daren nan.
Kusan sau uku yana kira bai ɗauka ba , wannan yasa Khamal haƙura yana dafe saman goshin sa ,tun da suke bai taɓa kirar sa yaƙi ɗaga masa kira ba sai a yau.
***
Ɓangaren Fahad kuwa kasantuwar yasha barasar sa yayi tatul bacci ne mai nauyi yasa duk kirar da Khamal ke masa bai san yana yi ba. Sai a kirar na ƙarshe ne ya farka yana miƙa hannun sa wayan ta katse. Miƙewa yayi a hankali yana tashi daga zaune. Buɗe idon sa yayi yana warewa a saman screen ɗin wayar tasa kirar number n Khamal ɗin yayi yana calling back. Ringing ɗaya biyu Khamal ya ɗaga kirar , Yane mutumin? Yaji Muryar Fahad ya daki dodon kunnen sa. Shiru Khamal yayi don a yanayin sautin Muryar sa yasan abun da yasha kuma har yanxu bai gama sakin sa ba. Fahad! Ya kira sunan sa kai tsaye. Ya ne?. Lafyl zaka zo gidan mune nan yayi masa bayanin kirar nasa da dalilin ,Fahad ne yace zai zo da kansa ya ɗauke da don yasan fitowan Fahad yayi driving Komai ka iya faruwa. Yanda ya faɗi haka ya faru Da kan sa Khamal yaje gidan Su Fahad ya ɗauko suka taho gidan su ....
Komai sai dai muce Alhmdllh Allah shine abun godiya , An maida Auren Umma da Abba dangi anyi farin ciki matuƙa ,ƴan bakin ciki irin su Hajiya naja'atu kuma na kukan zuci ,haka ake liyafa tare da ciyar da al'umma tamkar rana ba dare ba. Suko su Sumayya tun da suka ji an ɗaura auren , hankali ya kwanta bacci na ɗaukar su kowa da kallon nata farin cikin a cikin ta. Sam duk irin al'ummar dake shagali da fatan alheri basu sani ba don suna Duniyar bacci....
***
Wani irin buga ƙofa sukaji ana yi masu cikin dare tamkar wanda za'a ɗaɗɗake ƙofan . Miƙewa sukayi su duka yayi da Sumayya ke kallon Safna dake cewa " Waye ne? Wannan wani irin iskanci ne? Don itace Sumayya part two a masifa . Ji sukayi an cigaba da buga ƙofan ba ƙaƙƙautawa ,wannan yasa Sumayya miƙewa a zafafe cike da faɗa tana nufar ƙofan tana buɗewa , wani irin bindigogi taga suna mata sallama , wanda yasa Sumayya saurin jah baya su Safna da Yusrah,Laurat na saukowa daga gadon suna inalallahi wai'ina ilaihir rajiun ƴan fashi sun shigo! Daga taron alheri?. Ido biyu Sumayya sukayi Billy wacce fuskar ta ke manne cikin galashin baƙi... Wani irin duka ta kai mawa Sumayya wanda yasa Sumayya saurin kauce wa ,tana dukan bango.
Kece dan ubanki? Wallahi yau kashe ki xanyi har lahira ,kuma na ɗebi arxiƙin Ubanki. Ta ƙare maganan tana saita bindiga a kan Sumayya. Ke Bilkisu meye haka ,wai yaushe zaki sauya ne don Allah!
Yusrah tayi maganan cike da ƙaraji tana ƙarkewa da cewa " Ƙanwata ce kuma ƙawata zaki kashe? . Juyowa Bilkisu tayi tana kallon Yusrah da baxata taɓa mantawa da ita ba a rayuwa. Nurse!! Ta kirata Sunan ta cikin sanyi da mmkin ya akayi tazo nan? Badai nan ne gidan su ba?". Kallon ta Yusrah tayi tana cewa " Ki rabu da ita don Allah tana maganan haɗi da zubo da wasu irin zafafan hawaye ,don batason wani abu ya same su a wannan rana da yazama na ta farin ciki ya koma masu baƙin ciki mafi muni.

Account number 0003187186 Name account, khadija
Showing 9001 words to 12000 words out of 42765 words
***
*Kuyi manage zuwa anjima , kowa ya tashi lafy Allah ka bamu yini lafiyal*
_Aunty Mmn teddy_
[9/21, 3:42 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _23-24_

Murmushi Sumayya tayi tana cewa " Yauwa Umma hakan yayi kinga mu huɗu kenan ƴaƴan naki . Dariya Umma tayi tana faɗin ai kunfi haka!

Kuyi manage sai mun haɗu a night update.
_Aunty Aisha Mmn teddy_
[9/22, 5:06 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _MY LADY BOSS_
_27-28_
_Littafin my lady boss na kuɗi ne , Regular payment₦300 vip payment₦500 special₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932 ban yarda kika karan ta mun idan baki biyani ba , haka kema don Allah kar ki fitar mun ,duk wanda ya karanta bai biyani ba shida Allah._
Ina kuke masoyan asali na Maman Nusaiba, kuma masoyan littafan ta kada ku manta littafin ABBA NE fa yana nan ana yinsa da zafin shi, kada ku bari a baku labari littafi ne da ya kunshi abubuwa daban-daban kamar su: Ni'imtacciyar soyayya mai ratsa zuciyar mai karatu, sadaukarwa, Jarumta, rikon amana da gaskiya, zalinci da makirci duk a cikin littafin ABBA NE.
Littafin ABBA NE na sauke muku shi akan farashi mai sauƙi naira dari uku #300 kacal kada fa ku sake a baku labari masoya.
Zaku iya turo kuɗin ku ta,wannan asusun 👇🏻
Account number 0003187186 Name account, khadija
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4 Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15