zauna a ƙasa, tana kallon shi kaman yanda shima ita yake kallo. Hawaye ne yafara bin kuncin ta , tana fashe masa da kukan da bai san dalili ba ,har da shashsheƙa. Tabbas yasan Wannan kukan nata bana wasa bane ba kuma sangarcin ta bane ba ,kukan ya daɗe yana cin ta arai ne. Miƙa hannun sa yayi yana ɗago haɗi da mata masauki a cinyar sa...yana zaunar da ita. Jin ta zauna a jikin sa da yanda taji Banan tasa ta soke ta tana zama akai yasata saurin miƙewa cikin zabura. Kallon ta yayi duk da yasan dalilin miƙewan ta amma sai ya kuma jawota yana zaunar da ita...hannun shi yakai yana shafa gyefen layin girar ta da gashi ya ƙwanta luff kuma a Cike...Sorry Summy ta! Nayi maki dole kin Aure Ni bakya so na ko? Kiyi.... girgiza kan ta tayi alamun a'a tana katse shi da cewa " A'a Yah Khamal , Umma ne tace Idan na ɓata maka rai itama xatayi fushi dani. Don Allah Kayi haƙuri kadaina fushin nan Wallahi na haƙura ina Son ka xan zauna dakai ,amma ina Son Fahad ne sosai . Wani irin dammm yaji ƙirjin sa ya buga zuciyar sa na masa wani irin zugi da huci ,ambaton sunan Fahad da tayi da kuma furta kalmar so a gare shi.... Ohk na fahimta kina Son Fahad fiye dani ko Summy?. Ɗaga masa kai tayi babu musawa ....shiru yayi a zuciyar yana cewa " Tabbas Sumayya yarinya ce, da ƙuruciyar hauka akan ta , banda haka yaxata kalleni tace tana Son Fahad fiye dani....Muryar ta yaji tana riƙe hannun kana tace " Yah Khamal don Allah Kayi haƙuri kabar fushi dani...
Ɗan sakin fuska yayi yana ƙaƙaro murmushin iya laɓɓa kana yace " Na bar fushin Summy jeki Bedroom ɗinki ki ƙwanta. Kallon shi tayi tana narai narai da ido sai hawaye sharrrr , Yah Khamal wallhi baka haƙura ba... Na haƙura Sumayya. A'a idan ka haƙura ai A daren amarci a ranar da Aka kawo mata ɗakin mijin ta , zasu yi sallah na godiya ga Allah tare da addu'a r duk wani sharri ,Allah ya ƙawar...amma kai yanxu kace naje ɗaki na ƙwanta idan Binafa ne ai xakayi addu'ar da ita.
Shiru yayi kamin yace " Tashi ki ɗauro Alwala muyi sallahn . To tace tana nufar privacyn shi , tana fitowa shima ya shiga yana ɗauro alwala yana fitowa... Gani yayi ta shimfiɗa sallaya , wanda kallon ta yayi yana addu'a a zuciyar shi Allah ya mallaka masa Summy da zuciyar ta duka shi kaɗai. Sallah sukayi yajah gaba ,bayan gama ne ya ɗaga hannun shi yana ɗaurawa a kan ta tare da mata Addu'oi dashi duka. Bayan ya kammala ne ta shafa fuska r ta..tana shirin miƙewa ne yace " Ina zaki je?. Cike da murmushi da murna ana ta ganin ai shikenan tace " Bedroom ɗina xan koma na ƙwanta. Bai bata amsa ba ta miƙe tana cewa " Yah Khamal sai da safe. Nan ma shiru yayi mata har sai da takai ƙofa kana taji Muryar sa yana cewa " Ban bar fushin ba , a wannan karon har da Allah da mala'ikunsa zaki ƙwana suna fushi dake.
Saurin juyowa tayi tana kallon ban gane ba. Gyda mata kai yayi yana cewa " Eh . Da sauri ta nufi shi tana fara kuka tana tsayawa gaban shi , cewa take " Wayyo Ni Sumayya Yah Khamal me zanyi maka kabar fushi don Allah kayi haƙurrr..... Ji tayi ya fixgota tana faɗawa jikin shi bakin shi taji ya haɗa da nata yana mata wani irin yunwataccen sha yana manne ta da jikin............
Jikin Ta ne ya hau rawa karr-karr duk da irin riƙon da yayi mata ba hanata dakatawa daga Son ƙwatar kan ta ba. Amma yanda kasan mayunwacin Zaki burin shi kawai yaji ya samu abun da yake Buƙata..cak ya ɗauke ta yana nufar bed da ita, anan ne ta samu bakin magana tana ihu tare da faɗin Wayyo Umma na zai kashe maki ni, dama nasani tuni Yah khamal bani kake so ba, Jiki na kake so! Maganan tane ya ɗauke jin Hannun shi da tayi yana fizgar Rigar jikin ta,ita dai bata san tayaya ya cire rigar baccin nata ba..hannun ta takai tana rufe ƙirjin ta kana cike da muryar kuka ta cigaba da cewa " Nasan baka Sona yah khamal , inda Fahad ne.....Hannun shi yakai yana rufe bakin ta , tare da rufe idanun shi na takaici da jin zafin Ambaton sunan Fahad da tayi. Miƙewa yayi yana raba jikin shi da nata tare da nufar toilet da ido Sumayya ta raka shi tana cigaba da kukan nata da yafi komai masa ɗaci a rai...kusan mintuna biyar ya fito , sofa cushine ya nufa yana ƙwanciya tare da rage hasken bedroom ɗin. Shiru Sumayya tayi sai shashsheƙar ta dake fita a hankali , kamin daga bisani barci ya ɗauke ta ...jin saukar numfashin ta yasa shi fahimtar bacci ya ɗauke ta ,wanda shi kuwa yanda yaga Rana haka yaga Dare bacci sai dai ɓarawo.
*****
Ɓangaren Binafa kuwa yanda yakasance da Khamal bai iya bacci ba haka itama ,tayi kuka kaman zauwatacciya , a yau ta kuma jin tsananin tsanar Sumayya da Familyn Hajiya Babba gaba ɗaya. Haka ta sha alwashi mai yawa akan sai tasa Sumayya tabar gidan nan , khamal nata ne ita kaɗai . Miƙewa tayi tana ɗaukar turaren da Hjy naja'atu ta amso a wajen bokan su , tana fara aiki dashi...don sunyi aiki akan Binafa da khamal ne duk inda yake zuciyarsa tunanin sa ya xama na yana akan binafa baxai taɓa sukuni ba indai ban ganta kusa dashi ba...wannan yasata dingi shafa jikin ta da wannan turare a cewan Hajiya naja'atu da ga zarar ya shaƙa ƙamshin turaren nan shi kenan...
****
Subahin fari Sumayya ta farka , gani tayi baya bedroom ɗin ,wannan yasata saurin fichewa daga bedroom ɗin tana rufe jikkn ta da rigar da yayi ƙasa,don jan da yayi ya dirar mata. Bedroom ɗin ta ta nufa tana shigewa cikin sauri. Shiko khamal bayan yayi sallah n sa ne tare da addu'oi nan ya nufa back yard na gudan ,wanda yafi kama da garden , exercise ya fara yi kaman yanda ya sabayin sa a ko wani safiya...Har rana ta fara hudowa. Yana exercise ɗin ne Yafara jin wani irin ƙamshi da yasa shi saurin lumshe ido yana shaƙa , muryar binafa yaji tana masa bark da Safiya...wanda buɗe idanun sa yayi da suke a lumshe , wani cup ta miƙa masa ganin ya dakata da traning ɗin da yakeyi tana faɗin " Nasan xaka so hakan ,shi yasa na kawo maka! Tana maganan fuskar ta ɗauke da murmushi tana basa cofee ɗin. Amsa yayi yana ɗaukar hankie yana goge gumin dake sauko masa , kana ya kalleta yana cewa " Tnkyou. Yayi maganan yana zama a wani kujera da akayi shi a wurin na love garden ...Kasancewar wurin duk ciyayi ne gajeru kaman grass carpet , sai bishiyoyi . Zama Binafa tayi kusa dashi tana kallon shi tare da jin wani irin ƙaunar Khamal a zuciyar ta ...koda take son Dukiyar da allah ya bata , tasan ba iya kuɗin take so ba har da shi kan shi...a hankali ta lumshe idanun ta,tana ƙara gode mawa Allah da yabata khamal , a yanxu aikin ta na gaba shine yanda Zata sa Sumayya tabar cikin gidan........
****
Ɓangaren Fahad Sai dai muce Alhmdllh , acan ƙasar Larabawa ya natsu sakamakon kullum gidan Cikin sautin karatun alqur'ani yake...shi kaɗai yake saurara yaji zuciyar sa tayi sanyi...ƙwance yake yayi ɗai-ɗai daga shi sai gajeren wando da singlete a restchair gaban sa drawingbord ne da ink da sauran tarkachen kayan zane xanen sa...tun da ya lumshe ido baice komai ba duk maganan da Ummi ke masa. Wannan yasata zama gyefen sa tana shafa kansa don tasan damuwar sa a yanxu baya rasa tuno da Sumayya yayi a cikin al'amarun sa. Ina Sonka ,har abada abadan abada! Saurin buɗe idanun sa yayi yana watsa su a kan bord ɗin da yake zanen sa...Juyawa yayi ga Ummi yana mata alama arch-bord ɗin sa ,wanda a hankali ta miƙa masa ...Fara zana fuskar Sumayya yayi,wanda a hankali Ummi ta furta " Mashaallh,don ƙyaun ta ya shaddada ƙwarai ...tana zaune yana zana ta wanda ganin yanda yake zanen da so da shauƙin sa yasa Ummi jin wani irin tausayin shi ya kamaata ƙwarai...ciwon So kenan mai wuyar magani. Assalamu alaikum! Yah Ummie! Suka ji zazzaƙar muryar Ifti ya katse su , wanda yasa Lokaci ɗaya Fahad gimtse fuska kallon Ummie yayi yana cewa" taje wurin Ifti bayason tazo inda yake... Sanin hali da gudun tijara don Ummi tasan sarai Fahad zai iya cin mutuncin ifti da take Mutuwar Son Fahad tsawon lokaci yasa Ummi sauri miƙewa tana cewa "Wa'alaikiss salam Wal......................
*Kasantuwar kunsan bana jin daɗi , kuyi haƙuri da wannan nasan zaku bani uzurin rashin lafiya duk da jikin dai Alhmdllh...ngd sosai da adduo'in ku gareni🙏*
_Don Allah kar ki karanta indai baki biyani ba...littafin my lady boss na kuɗi ne ,Regular payment ₦300 vip ₦500 spc ₦1000 zaku iya turo da MTN card ta wannan number 08081202932 ko kuma ki tura ta wannan account details 6037312299 mohammed Aisha keystone bank_
[10/4, 10:44 AM] ANTY AISHA MMN TEDDY: 50-51
Marubuciyar:
(1)Bafullatnn ruga
(2)Ƴar aikina
(3)Walijaam
(4)Ƴar waye
(5)Gidan kwarata
(6)Gidan zaurawa
(7)Ƙwaryar sama
(8)Bintoto
(9)Ƴar maula
(10)Habibi da'iman
(11)Dijama ƴar fulani
(12)kawaliya
(13)Ƙwartn manya
(14)Zuma da maɗaci
(15)Taɓarah
(16) Siyasata
(17)My Lady boss
*PROMO!#PROMO!!#PROMO!!!*
_🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳_
_Ina kuke masoya makaranta littattafan marubuciyar taku Mmn teddy??💃💃💃💃 Kina Ina?? Kana Ina?? Kuna inah???.....Gamu🙋♀️🙋♀️ to ga dama kuma PROMO daga hannun ta duk don ta sanya masoya nishaɗi na kusa da nesa ku garzoyo ku fanfalo😂🏃🏻♀️🏃🏻♂️ wanda ya riga zuwa ayi dashi💃💃💃._
_Kasantuwar wannan wata ta haihuwar fiyayyen halitta yasa na sakin maku wannan garaɓasa ta kankarakaf littafaina akan farashi mai rahusa...ina masoya littafin TAƁARAH? mun san is ₦500 complete doc ,so from today 03/Oct/2022 each on of my books is ₦100...till 15/Oct/2022 zai koma standard price Kaman yanda yake , nayi wannan PROMO saboda abubuwa biyyu✌️_
_Ina da Tambaya Mmn teddy👆.Shin duka ne littafan ki kika maidasu ₦100 na wa'annan ƙwanakin ko kuwa only 1 book I mean only TAƁARAH?_
_Duka littafaina Dana rubuta shi, zaku na iya sayan su akan ₦100 naira kacal, kunsan littafan na daban ne , gasu nan a sama ,sai wanda kika darxa harda MY LADY BOSS, Kunsan ko dai kafcen shi ta daban ne😘_
*_Idan kin shirya zaki iya biyan kuɗin ki ta wannan account details 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank sai ki magana ta wannan WhatsApp number 08081202932_*
"Wa'alaikis Salam ya binty...Ammie Ke maganan tare da fichewa zuwa falon ta...raka ta yayi da ido cike da baƙin miskilanci wanda ada baya dashi ,shi mutum ne ɗan warkam ,amma yanxu ya koma wulaƙantaccen miskili kayi masa magana sai ya ga damar kallon ka bare kuma ya baka amsa. Lumshe sexy eyes ɗin shi yayi yana buɗe su ,sakamakon fuskar ta da yaga yana masa gizo. I lab you Summy! Abun da ya iya faɗi kenan yana komawa tare da ƙwantar da kanshi a sofa cushine ɗin da yake...
***
Ɓangaren Khamal kuwa ko zuciyar sa tuno masa da Fahad yayi jin Haushin kan sa yake ,tamkar ma yanxu ne yake jin jarabben Son Sumayya tare da mahaukacin kishin ta... Duk da ɗaya ɓangaren na zuciyar sa dake son Nuna halin ko in kula akan ta. Haushi ne ya ishe shi wanda ko yau da safe da sukayi ido huɗu ya shiga Bedroom ɗin ta duba lafiyar ta , don har wuraren 9:00am bata fito ba ,wannan yasa shi duk karairayar da Binafa da kissar da take masa bai hana zuciyar sa tuno da Sumayya ba...daga Wurin exercise ɗin sa suna isa Falo ya haye Upstairs don duba Sumayya n,wanda hakan ya ɓata ran Binafa. Da shigar shi ne Dai dai tana fitowa daga toilet ɗaure da towel a ƙirjin ta. Ganin mutum a tsaye wanda hakan ya faɗar mata da gaba ,dafe ƙirji tayi tana faɗin la'ilah ha'ilallahu Ta ƙare maganan tana buɗe idanun ta tare da fiddo dasu waje tana sauke su akan sajen sa da ya cika kaman jikar Yah shaikh.
Bai bata amsa ba don yafara tunanin Summayya ranin hankali take Son Masa da jan rai ,wannan yasa shi kallon fuskar ta yana haɗe fuska tamau , ganin yanda ya haɗe rai yasa Sumayya ƙare masa kallo , mmki ne ya kamata ganin duk haɗe fuskar idon shi ƙurr akan na shanun ta...
Kai hannun ta tayi da sauri tana rufe ƙirjin ta tare da cuno baki gaba ,tana faɗin Ya Khamal don Allah ka fita to...Baka ganni bane.... Wani irin muskilallan kallo yayi mata yana mata kallon sama da ƙasa na tachewa kamin ya motsa bakin shi yana cewa " wai wakike rufe ma ƙirji? Badai Ni Khamal ba,don daɗin ta bakya kaɗaice mata na ba, inkina taƙama da nono ne pls ki tsuma ki sha kayanki...dama gani nayi idan wani yasha maki Zaki fi jin daɗin......wani irin rintse ido Sumayya tayi maganan tasa ya girme mawa kan ta, batare da ta tsaya jin mai xaice ba tayi toilet da sauri .... Wanda bayan ta yabo da kallo murmushi na suɓce masa... girgiza kai yayi yana magana a zuciyar shi ga tsoro ga tsiwa,ashe rashin kunyar taki ta ƙarya ce! Juyawa yayi yana sa kai tare da fichewa daga Bedroom ɗin..........
_Littafin na kuɗi ne banyarda ki karanta mun idan baki biyani ba...daure ki biya ki karanta cikin salama da ƙwanciyar hankali ,na antayaki a paid grp_
****
Kusan mintuna Goma ta ɗauka a toilet ɗin kana sai da ta gama tabbatar ma ya fita sannan ta fito. Nisawa tayi tana sauke sanyayyar ajiyar zuciya , tare da nufar mirror waldrob tana fara kimtsa kanta...nan take Bedroom ɗin ya gauraye da sanyayyar ƙamshi mai sanyaya zuciya tare da sakata cikin annashuwa dakuma Son kasancewa da wannan ƙamshi ta har abada. Doguwar riga ta ɗauko da zummar sakawa ,sai kuma tajah ta coge tana ɗaga kai sama kaman mai tunanin wani Abu... girgiza kan ta tayi tana faɗin a'a haba! Ina yanda weather ɗin nan ya sauya na zuba wannan Rigar ai a sume za'a ɗauke Ni Ko acikin fichewar hayyaci. Komawa tayi tana nufar waldrob tare da fiddo da ƙananun kayan ta don dama tuni ta saba shigar su ,in ba wannan shigar tayi bata jin dai-dai abunka ga Sabo rainon Lagos. Kayan nata ta saka riga da Wando masu kaman jessi tana kame gashin kanta da ribom kana tayi rolling kaman mai shirin fita wani wurin. Tsayawa tayi tana kallon kan ta a madubin ɗakin wani irin murmushi ta saki kana tace " Wallahi nafi Yah Khamal ƙyau , haba ina zaka haɗa ƙyaun mace dana miji , namijin ma irin shi....kai Nifa wallahi sam haɗin Su Umma baiyi ba, tayi maganan tana kallon tsayin ta tare da tunano idan ta tsaya gata gashi yanda take komawa ko kafaɗan shi bata ƙarisa ba. Magana idan zai mata sai ya sunkuyo...mtswww kai Gaskiya bamu dace ba , amma ya xanyi ,Ni nasan shima da ya nace niii to aƙwai dalilin sa amma ai Allah ya fika mugu kawai... Takalmi tasa mai rufi half cover tana ƙara feshe jikin ta da wani turaren da ban challenge tana fichewa daga Bedroom ɗin cike da kuzari kunsan dai Sumayya ,aƙwai zafin nama komai zaf-zaf take yin shi ...bata da nuƙu-nuƙu irin na sauran mata ,a cewan ta tana da abubuwan yi bata ga dalilin yin komai kaman mara laka ba. A falon ƙasa ne ta hango Khamal da Binafa a dirning area ...yana kammala cikin shigar sa data zaman masa jinin jiki kullum a saka su yake wato trck suit . Binafa ne ke riƙe da brief case nashi alamun fita zaiyi...aaaahhhhhh Sumayya tayi maganan a zuciyar ta tana cewa " Wannan wani irin Ango ne? Baya zama a gida ko na ƙwana biyu ne ,,wasu naga har sati suke yi?Hahaha ta sheƙe da dariya wanda yasa Binafa juyowa tana kallon ta Sumayya da ta yi masu kallo ɗaya ta kauda kai...shikam Khamal sanin hali yafi sanin kama kallon sure ɗin da Sumayya take bayyi ba ,don yasan ta ciki da waje ,jirar mai tankawa take ta sauke masa kuturun tijara. Girgiza kai Binafa tayi tana danne wani abu da yazo mata wuya yaƙi wucewa". Wani irin jiki ne yarinyar nan take dashi ,da ko wani irin shiga tayi take hawan ta haka? Kallon kanta tayi tana kallon Sumayya da ta ƙarako inda suke tana zama tare da fara gabatar ma kanta da break fast ɗin da batasan ta inda akayi su ba ,ba wahalar ta tazo ta ci a sama. Cup ɗin tea ta Gani an haɗa tea spoon ta ɗauka tana jah gaban ta tare da fara shan tea ɗin a hankali tana lumshe ido , don sosai yayi mata ...sai da tasha kusan Rabin cup ɗin duka babu wanda yace mata komai ,don Binafa da tayi yunƙurin magana Khamal ido yayi mata ,wannan yasa ta yin shiru bata tanka ba ,duk da zuciyar ta dake azalzala mata ji take tamkar an yafa mawa zuciyar ta wuta don zafi da raɗaɗi. Buɗe ido Sumayya tayi tana sauke su a fuskokin su duka kana ta washe baki tana murmushi da cewa " Anty Binafa kece kikayi wannan tea ɗin ko?. Kallon ta Binafa tayi tana ganin tsantsan bariki Lagos da ranin wayo! Eh amma....kamin taƙare maganan sumayya ne tace" wow so sweat , yayi sosai. Ohk Anty Binafa ina sauraren ki sorry for interruption . Naji Kaman Zaki magana sai kuma na katseki da nawa maganan . Nisawa Binafa tayi tana cewa a zuciyar ta " ga irin ta nan kishi da yaro mai ƙuruciya da wauta yayi maka iskanci baka da daman ramawa a ce babban banza. Ƙaƙaro murmushin gulma da munafurci tayi na siyasance tana cewa" eh dama na Yah
Showing 27001 words to 30000 words out of 42765 words

*AUNTY AISHA MMN TEDDY*
[9/30, 10:47 AM] ANTY AISHA MMN TEDDY: Page...........48-49

_Ina wurin aiki yanxu zuwa anjima zan maku update inshallah_
*AUNTY AISHA MMN TEDDY*
[10/5, 8:34 AM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _🕊️MY LADY BOSS🕊️_
_52-53_

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10 Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15