_*Alhmdulillah alah kulli khal, Don Allah Kar ki fitar mun da littafin nan saboda kasancewar labarin na kuɗi ne , Mmn teddy na godiya ga miliyoyin masoyan ta a duk inda suke ,wanda na sani da wanda ban sani ba , ina godiya Allah yabar ƙauna...Regular payment ₦300 vip pyment ₦500 special₦1000 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan number 08081202932*_
***
Saurin juyowa Hjy Juwairiyya tayi ,don bata ga shigowar shi ba sai maganan shi da sukaji daga Sama". Ban fahimce ka ba Khamal me kake nufi? Na sallameta fa nace, kai kuma sai kace ka ɗauke ta aiki , baxan zauna da wanda shigowan ta gida yake nema ya zama mun ɓarna da tangarɗa ba...
Momy....! Ya kira sunan ta cike da yin ƙasa da na shi Muryar yana kama hannayen ta da har a lokacin da takardar sallamar Sumayya daga aiki . Ɗayan hannun sa yakai yana amsan takardar dai dai Hajiya Juwairiyya na juyawa h
Fuuuu tana fichewa daga kitchen ɗin .
Duƙawa Sumayya tayi tana wani irin kuka mai saukar da ajiyar zuciya tare da shashsheƙa , wayyo Ni rayuwa, wannan wacce irin rayuwa nake ciki ? A yau nafi jin kyawa tare da zafin rashin sanin dangi na da mahaifina , tabbas inda ina tare dasu baxan zo aikatau ba duk talaucin su kuwa , amma yau gashi har takarda ake bani na gadara na bar cikin gidan aikatau da awata za'a na rinƙa biya na dubu goma sha biyu , ya zanyi dole nayi haƙuri idan na bar nan ina xani ? Umma na fah? Wa zai bata abincin da zata ci? .
Muryar sa taji cikin wani irin rainin hankali yana cewa " wai kuka kike yi? ...ɗago da idanun ta tayi da suka kaɗa sukayi jah fuskar ta yayi wani jah har pink yake yi abun ka ga farar fata". Wani murmushi yayi mata mai kama dana mugun ta kana yace " Ai baki fara kuka ba, xadai ki fara! Ina kuɗin da kika ɗiba? Dama ke ɓarauniya ce??.
Rintse ido Sumayya tayi da ƙarfi ,tana jin wani irin tuƙuƙi a zuciyar ta...kina da iyaye kuwa? A tunani na mai iyaye wanda suka bashi tarbiyya baxai taɓa aikata irin abubuwan da kike aikatawa ba , iyayen ki indai aƙwaisu basu baki tarbiyya b....Kamin ya rufe bakin shine yaji saukar yatsun ta a kumcin shi tassssss tana ɗaukar ruwan jug tana watsa mawa fuskar shi ,dai dai A idon Binafa da shigowar ta kenan Kitchen ɗin don Daddy ya fita.
A wani irin zafafe Binafa ta ƙarako Kitchen ɗin tana damƙo Sumayya tana fara ƙwalleta da mari ta ko ina , wanda zubewa Sumayya tayi na azaba tana sa kuka mai ban tausayi , cikin wani irin murya na karaya da komai take faɗin " Umma na zaka zaga? Me tayi maka? Me yasa Ni baxaka zageni ba sai ka zagi Umma na?. Ya zaga dan uban ki keɗin banza waye dangin naki duka , ke da baki da asali , ai naji tarihin ki a wurin Hjy Juwairiyya , waya sani ma ko ke shegiyace baki da Uba , don dama ɗan shege baya da halacci shi yasa tun yanxu kika fara nuna mana halinki .... Wallahi daganan bazaki wuce ko ina ba sai gidan kaso.
Binafa ke maganan tana danna wayar ta alamun kirar jami'an tsaro...Ke Binafa kyaleta! Cewan Khamal cike da mmki yake kallon Sumayya ,wannan shine karo na farko da wata mace ta taɓa saka hannu ta mare shi, a idon ta ba tsoro babu nadama. Faɗi ma take ya zagi Umman ta ne .
Kallon shi Binafa tayi cike da haushi tana buga ƙafa ƙasa haɗi da saka kukan haushi tana cewa " Yah Khmal yanxu wannan ƴar matsiyatan ne zata mareka kuma kace na barta?".
Lips din shi ya taune da ɗan ƙarfi yana cewa" That's what I said...Kar ki máta komai...yana faɗin haka ya fiche daga Kitchen ɗin . A coridour ya tsaya yana ɗaukar wani remote karawa naga yayi a bakin shi yana cewa " Kazo yanxu ina jirar ka a apartment ɗina.
Turus Binafa tajah ta tsaya wacce ta biyo bayan sa don bata yarda a rabu da Sumayya taci banza ba.
Shigowar Masu tsaron gidan securities yasa Binafa murmusawa don tasan tabbas kashin Wannan yarinya da kallo ɗaya taji ta tsaneta ya bushe a hannun Khamal , shi da bakayi masa ba ya yayi ,bare kayi masa ?".
A bakin falon sa ta laɓe taji yana sanar mawa securities cewan bai yarda Sumayya tabar gidan nan ba , sai sun sanar masa , kar suyi kuskuren barin ta ta fita gidan nan , idan sukayi kuma sun san sauran!.
Dariya Binafa tasa tana nufar apartment din Hajiya Juwairiyya da sauri don ta sanar mata halin da ake ciki tsakanin Sir Khamal da sabuwar mai aikin ta".
Zama yayi tsawon lokaci yana nazarin wani zarra Wannan yarinya ta samu har take marin sa ,bayanan har da watsa masa ruwa a fuska?". Tabbas sai baiwa ta fita daraja a gidan nan , Umman naki da kike ƙira sai kin mata ƙaura na tsawon lokaci , da akwai yiwuwar ma ta fara manta da kamannin ki.
***
Diyana ce zaune tana aikin shafe jikin ta da mayuka masu tsadar gaske ,wanda har suma kwanciya yakeyi a jikin ta na hutu...Abdulfatah ne ya shigo ɗakin fuska a kumbure hancin sa ya koma kaman rabin fili. Murmushi tayi a zuciyar ta tana da rawa da cewa " Gobe bani ba ka ƙara kuskuren dukan wata mace , banda iskanci don ina matar ka sai duka ? Ko aka ce maka Ni jaka ce?".
Sannu fah da dawowa! Tayi masa maganan tana kallon sa cike da bariki .mmki ne yasa shi kasa bata amsa ,takaishi station a masa dukan fitar rai , taje wai tasa a yi belin shi da kuɗin ta, kuma yanxu tazo tana masa sannu!.
Ganin bai tanka mata bane yasa ta miƙewa tana cewa " Bari kagani Ni ina da Abinyi , na tafi nemo abun da xan sa a ciki na,tun da mijin ya koma matan, matan ta koma mijin, tana faɗa masa haka ta ɗauki mayafin ta tana ficewa daga falon nata tare da barin gidan baki ɗaya .....
****
Zaune yake a dining room yana gyara kunga ɗin hannun shi ,wanda kaman kullum shigan ƙanunan kaya ne a jikin sa , Cike da kulawa Mahaifiyar tasa ta aje bowl ɗin hannun ta a table tana rungume shi da cewa " Fahad ka tashi lafy?". Kallon ta yayi yana murmushi kana yace ' lafy mom kefa?". Alhmdllh , Remote controller ta ɗauka tana magana da cewa " Nuwaira tazo ta gabatar mawa Fahad da karin kumallon sa.
Shiru Fahad yayi baice komai ba har Nuwaira tazo da rawar jiki tana basa Barka da safy. A ciki ya amsa ta yana kallon yanda take seprting komai , sai da ta gama tsaf sannan ya ɗago yana kallon Momyn nashi da cewa " Mom bana buƙatar koman ta , Plz a chnja ta bana buƙatar ta batayi mun ba. Yana faɗin haka ya miƙe yana takawa cike da izza yabar su nan baki sake. Kallo n Nuwaira mom Fahad tayi kana tace " Jeki haɗo kayan ki ina jirar ki a falo.
Haɗa hannayen ta biyu Nuwaira tayi tana roƙon Hajiya ,amma ta wuce ta babu alaman tausayawa tun da ɗan lele yace bai ra'ayi itama bata yi hummm .
***
Sumayya ko bayan ta gama cin kukan ta ne ta miƙe tana nufar farfajiyar gidan , Ita dai ta lura da yanda mutanen gidan kowa ke bin ta da wani irin kallo da ta kasa gane na meye? Nufar tamfatsetsen gate ɗin tayi nan take taga wani security fuska babu sassauci ya dakatar da ita..........
_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409_
_*Alhmdulillah alah kulli khal duk kan godiya ya tabbata ga Allah maɗaukakin sarki da ya bani damar cigaba da yin maku wannan littafi daga inda muka tsaya na free page ,Yanda na fara wannan lafiya Allah ka bani ikon kammalawa lafy alfarmar nabiyul ummati...Don Allah Kar ki fitar mun da littafin nan saboda kasancewar labarin na kuɗi ne , Mmn teddy na godiya ga miliyoyin masoyan ta a duk inda suke ,wanda na sani da wanda ban sani ba , ina godiya Allah yabar ƙauna...Regular payment ₦300 vip pyment ₦500 special₦1000 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan number 08081202932*_
***
Bawan Allah me ya faru? Wani abu ne fita zanyi! Sumayya ke maganan tana ware idanun ta ga Secutin da fuskar sa ɗaure tamau yace " Umarni ne daga hannun Oga Khamal yace kar a barki fita gidan nan... inalallahi wai'ina ilaihir rajiun me nayi masa yake Son cutar dani ne? Umma nake Son gani, kawa Allah da girman sa ka taimake Ni naje naga Umma na! . Ke ki ɓace ki bani wuri , idan kin ga mun bar ki kin wuce to Sir Khamal ne yace a barki.
Ina yake ? Eh ina xan ganshi?". Tayi maganan tana tare hawayen dake sauko mata da taffan ta , dai dai security n na ɗaga hannun shi sam yana nuna mata wani bene Inda ta ɗaga idon ta ta hango Khamal tsaye yana kallon duk wani Abu da suke yi . Ta ina zan same shi?". Nima ban sani ba...yayi maganan yana juya mata baya . Cikin sauri har da ɗan gudu tayi apartment ɗin Hajiya Juwairiyya , wanda yanda take gudun yasa Khamal dake sama yana ganin komai murmusawa a zuciyar shi yana cewa " Yanxu aka fara! Zaki san waye Khamal...
***
A falo ne sam bata ganin gaban ta , tana shiga falon tayi gama da Oruma da platen hannun ta da ta ɗebo mawa Hjy Juwairiyya fruit tayi watsi dasu . Sai ga ƙwayar apple a fuskar Binafa ji kake ɗauuu ya bige kumatun ta , da azaba yasata sakin ƙara ,cikin sauri Mom Juwairiyya ta fito , keee wacce irin yarinya ce mara tarbiyya da natsuwa iyee? Cewan Mom Juwairiyya tana watsa mawa Sumayya wasu irin dallara dallarar Harara".
Wai Ni menayi mawa yarinyar nan ne ta raina Ni haka? Kullum Ni kike hari da tijara da rashin mutunci da rashin natsuwar ki, xanci uban ki fah?. Hayaniyar su ne yasa Khamal saukowa daga benen tsakiyar falon tsayawa yayi stairs bai ida sakkowa ba yana ganin duk abun dake faruwa...Dariya ne ya kusa kamasa ganin Binafa riƙe da Apple a hannu ,tana sababi itako Sumayya cikin Sauri ta nufi Binafa tana ɗaukar hankie zata goge mata fuskar wani uban tsawa ta daka mata ,wanda yasata jah baya da sauri jikin ta na rawa ,ta rasa ta ina zata nufa taji sanyi , kuka ta rushe dashi mai ban tausayi da taɓa zuciya ...tana jin yanda Mom Juwairiyya take tsine mata da zagi , ba wanda bata ambato nata ta zaga ba kaf. Kuka take sosai.
Muryar Sir Khamal sukaji yana cewa " LADY BOSS if you done with them ,Ina son ganin ki ,da akwai aikin da zaki mun a part ɗina. Yana faɗin haka ya juya babu ɗigon tausayi a fuskar sa bare zuciya ,don murmushi ma yakeyi yanda Binafa ke tijara Sumayya hakan yayi masa.
Tsakin Binafa ya dawo da Sumayya daga kallo n Khamal da takeyi , sai kije banza ido a tsaitsaye na rashin kunya...da gani ko ba'a faɗa ba kasan bata da Uba shegiyace ƴar zina ,ai haka idon ku yake a soye.
To anyi cikin su a kwararo ina kunya anan ,maza wuce kije ya baki aikin da yake kirar ki kiyi masa , daga nan shima Allah yasa kar ki masa wani ɓarnar asarar.
Hjy Juwairiyya tayi maganan tana nufar royals ɗin ta maroon asalin manyan ƴan 2.million .
Wani irin ajiyar zuciya Sumayya taja kaman numfashin ta zai ɗauke ,tun da take a rayuwa ba'a taɓa ce mata shegiyae ba sai a wannan gida...cike da ganin jiri ta haye saman duk da bata san ina zata nufa ba....Tsayawa tayi tana kallon ɗakunan dake tsakiyar falon ta kasa cewa uhummm ...Muryar Jidda Oruma taji tana cewa " Kiyi hannun dama nan ne ɗakin sa yake.
Ba tace mata komai ba ta nufa ɗakin a hankali takai hannun ta tana murɗa Handle ɗin glss door......wani irin ƙamshi mai daɗi ne ya ziyarce ta , bin falon shi take da kallo yanayin tsaruwan sa daban ne ,komai a wayance yake da xamanance.
Motsin sa taji wanda a hankali ta juya bayan ta , ganin sa tayi zaune a wani restchair , tsayawa tayi tana motsa bakin ta a hankali kamin tace " Gani".
Banza yayi mata kaman baiji mai tace ba , sai da ya ɗau kusan 10 mins yabar ta tsaye kana ya rufe laptop ɗin dake cinyarsa yana kallon ta ido cikin ido , har a lokacin idon ta bai daina zubar da hawaye ba.
Ke kuka wai ma kike yi? A haka kike tsayawa masu gidan ki? Kallon shi tayi na rashin fahimtar inda ya nufa...huuuu sauke numfashi yayi yana furxar da iska kamin yace " My Lady boss ,Ni banyi zaton ma wai ke ƙaramar mara kunya bace haka ,kauda maganan yayi da cewa " Ina nufin haka kike tsayawa momy da Binafa?.
A hankali takai gwiwowin ta ƙasa tana zubewa kana tace " Gani". Ai na ganki what next? Shiru ta kuma yi masa , kana yace " Wannan kukan duk na mene? Bai kamata kina kuka yanxu ba , don ba yanxu ne ya kamace ki daki hakan ba...Shiru Sumayya tayi sai a hankali cikin sanyin Muryar ta da yanxu tayi ladab dasu tace " Ni ba wani abu nake yiwa kuka ba, Umma na ne data zagar mun? Kuma tace shigiya?. Kuma ba haka bane?". Ya katse ta yana ware idanun sa na ta gasgata masa...
Haushi ne ya kamata cikin ɗan ɗaga murya tace " Wai mai nayi maka kai da ƙanwar ka kake azabtar dani ? Na fasa aikin ka barni na tafi gida don Allah . Wani dariya yasa wanda bata taɓa ganin yayi ba.
Ke idan bacci ki farka, har kin manta me kikayi amun? Lallai wannan yarinyar kina da small brain , ki gyara mun falo na ,idan kin gama ki shiga ciki bedroom ki gyara !
Yana maganan ne haɗi da ɗaukar laptop ɗin shi , har yakai ƙofan bedroom yajah ya tsaya yana juyowa yana kallon ta kana yace " Amm xan aje laptop Allah yasa shima bazaki sata ba. Ya ƙare maganan yana mata kallon sama da ƙasa...ganin ta sunkuyar dakai ƙasa yasa shi shigewa don yau ranshi da zuciyar shi tayi fari ƙal , baƙin cikin da yy na tsawon lokaci yau rana ɗaya ya nema shi ya rasa...A hankali Sumayya ta miƙe tana bin komai na wurin da kallon tsaf , gani tayi babu wani abu dake buƙatar gyara.
To me zan gyara anan? Tsayawa tayi tana komawa ta zauna , kamin ta miƙe tana kama ƙugu wallahi bazai yiwu ba ,zan fara fito masa da halina dana ɓoye masa tun da basu san kirki ba...har Ni Sumayya ce wani namiji zai rinƙa juyani kaman waina a tanda...idan na fara addabansu da masifa lokacin da zasu koreni basu sani ba. Shi yasa sau da yawa kirki batayi ba.... Nufar inda Sir Khamal yayi Sumayya tayi har da gudu a dole ta shirya ti jara....
****
Shiga Sumayya tayi nan taga Wurin duhu babu haske sai kaɗan take iya gano kanta ...juyawa tayi da sauri don tsoro ya gama kamata , anya wannan mutumin mutum ne kuwa? Tsoro ne ya ida kamata ganin ƙofan da ta shigo ya koma ya rufe ya matse tamkar mayen ƙarfe....Juyowan da zatayi ne taji tayi karo da mutum , ware idanun ta tayi tana mutsikasu tana zubasu ga Khamal da fitowan sa kenan daga bathroom hannun sa ɗauke da ƙaramin towel ganin yanda tagan shi zaftareren namiji tsaye a kanta tana ƙasa damtsan shi su sukafi bata tsoro kaman wanda ke shirin dambe....jah baya tayi cikin faɗuwar gaba da tsoro bakin ta na furta " Hasbunallahu kawai bata ƙarike ba yaga tayi baya luuuuuuuuu..............

_Tallah_
Ina kuke masoyan asali na Maman Nusaiba, kuma masoyan littafan ta kada ku manta littafin ABBA NE fa yana nan ana yinsa da zafin shi, kada ku bari a baku labari littafi ne da ya kunshi abubuwa daban-daban kamar su: Ni'imtacciyar soyayya mai ratsa zuciyar mai karatu, sadaukarwa, Jarumta, rikon amana da gaskiya, zalinci da makirci duk a cikin littafin ABBA NE.
Littafin ABBA NE na sauke muku shi akan farashi mai sauƙi naira dari uku #300 kacal kada fa ku sake a baku labari masoya.
Zaku iya turo kuɗin ku ta,wannan asusun 👇🏻
Account number 0003187186 Name account, khadija Salisu
Name Bank, Ja'iz Bank
_Sai ayi creen chot a turo ta wannan no. +966599791573_
***
Ganin tayi baya sam bai yunƙurin tare ta ba saboda izza ne ko miskilanci Allah masani , Allah ya

_Aunty Aisha uwr teddy_
[9/18, 3:34 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _12💚🧸_

*Wanda ya karanta bai biyani ba shida mai sama'u*
_Aunty Aisha Mmn teddy🧸_
[9/19, 9:34 AM] ANTY AISHA MMN TEDDY: _13-14💚🧸_
_*Alhmdulillah alah kulli khal duk kan godiya ya tabbata ga Allah maɗaukakin sarki da ya bani damar cigaba da yin maku wannan littafi daga inda muka tsaya na free page ,Yanda na fara wannan lafiya Allah ka bani ikon kammalawa lafy alfarmar nabiyul ummati...Don Allah Kar ki fitar mun da littafin nan saboda kasancewar labarin na kuɗi ne , Mmn teddy na godiya ga miliyoyin masoyan ta a duk inda suke ,wanda na sani da wanda ban sani ba , ina godiya Allah yabar ƙauna...Regular payment ₦300 vip pyment ₦500 special₦1000 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan number 08081202932*_
_Tallah_
Ina kuke masoyan asali na Maman Nusaiba, kuma masoyan littafan ta kada ku manta littafin ABBA NE fa yana nan ana yinsa da zafin shi, kada ku bari a baku labari littafi ne da ya kunshi abubuwa daban-daban kamar su: Ni'imtacciyar soyayya mai ratsa zuciyar mai karatu, sadaukarwa, Jarumta, rikon amana da gaskiya, zalinci da makirci duk a cikin littafin ABBA NE.
Littafin ABBA NE na sauke muku shi akan farashi mai sauƙi naira dari uku #300 kacal kada fa ku sake a baku labari masoya.
Zaku iya turo kuɗin ku ta,wannan asusun 👇🏻
Account number 0003187186 Name account, khadija Salisu
Name Bank, Ja'iz Bank
_Sai ayi creen chot a turo ta wannan no. +966599791573_
***
Ganin tayi baya sam bai yunƙurin tare ta ba saboda izza ne ko miskilanci Allah masani , Allah ya
Book Chapters
Chapter 1 Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15