dai dai da ita ga kyau.

Ga magani nan amarya ki tabbatar yasha kullum,Omar baya son magani sai kinyi da gaske,malaria ce sai dan jininsa daya hau,Ku kula Omar baison hayaniya da bacin rai,in dai hakan ta faru to jininsa yana hawa kadan.
Pls ki kula dashi makiya sun sashi gabane shi yasa har ciwon ya shigeshi.

Omar kwai taurin zuciya ki kula da shan maganinsa,a hankali Iklas tace insha'Allah zai sha ai ko kinsha yayi dure zanyi masa,da yafi dai cewar Sultan to sai anjima idan ya tashi kice ya kirani,OK I wl cewar Iklas ta kara da ka gaishe min da matarka,zata ji.to mungode Allah bar zumunci,sultan a ransa yace inye lallai yanzu muka San Omar yayi aure,sabanin Sahar idan ta gansu daga zagi sai kallon banza.

Yusouf mijin Aisha ne ya shigo kwance ya Tarar da ita, tana ta garzar kasar calaba,kallonta yayi shekeke ke yanzu daga aure har kinyi ciki,?
Da masifa tace to ni na bawa kaina?ko ni nayiwa kaina?aikin banza ka takura min,ni bance ka taimakamin da sisinka ba,gidanmu ba matsiyata bane,kudin aikina kadai ya isa ya rikeni,
A fusace Yousuf ya mike kin sanni kuwa tare da narka mata wata katuwar Ashar.baki ta murguda ba dai ni ba, belt din wandonsa ya zaro daga dan tsukakken kugunsa kamar kullin omo dan ashirin,
Fyadarta ya shigayi da kyar ta gudu room ta kulle kofar.
Kwafa yayi tare da karasawa wajen daya tanaja sabo da ajiye barasa, vodka ya dauka kwalaba daya, ya dinga korawa, ya fice a cakee,sai gidan da suke kai mata Suna masha'a.

Omar ne ya farka yaga drip a hannunsa har ya kusa karewa ma,Iklas na zaune gefensa ta zura masa ido,kallonta yayi suka hada ido,a hankali yace I love u tare sakar mata murmushi,ajiyar zuciya ta saki,hannunsa me laushi daya ta dauka ta tallafo furkar,tana kallonsa itama a nutse tace I love u more,I missed u,murmushi sukayi a tare, sannu Sir Allah baka lfy,kai ya gyada mata ba tare da yayi magana ba,

Sir?kafada ya make kamar yaro wai bai son ta kirashi Sir,murmushi tayi bari na cire ma canula ruwan ya kare,dannewa yayi ta zare masa Allurar a hankali,saida ya huta tace me zaka iya ci?anything wanka zanyifa first,
A'a ka bari kaci abinci sai kasha maganin,sallah ma ana binka bashi,shi yasa nace miki wanka zan fara, kafin ki gama girkin na gama komai,kinga magrib ta kusa,OK to mikewa tayi tsaye zaka iya tashi?murmushi yayi no zo ki dagani,tahowa tayi ta fara cikiniyar dagashi ta kasa,a hankali ya dungure mata kai,matsa raguwa kawai,daria tayi ae naji muje na hada ma ruwan wankan,
Har toilet suka shiga tare ,ta hada masa ruwan wanka,ta fito saida taji ya fara wankan sannan ta zabo masa kayan sawa,short kawai ta da wata Riga armless Mara nauyi duka farare kal,
Kitchen ta fada tasan Omar akwai son tuwon danyar shinkafa miyar egusi shi yasa ta shirya masa shi miyar tasha naman kaza da kifi.
Coconut juice ta had a yayi sanyi sosai,gefe daya kuma farfesun naman rago tayi masa lafiyayye,a dining din dake sashenta ta shirya masa komai,fitowa yayi sanye da kayan da ta zabo masa,wifey zo nan,cike da yanga tazo wajensa tana shakar kamshinsa,gira daya ta dage masa alamar me zanyi,jallabiyya doguwa zaki zabo min zanje masallaci an kusa sallar magrib,daga nan zan biya wajen Mama, daki ta shiga ta fito dauke da rigarsa,zo na sa maka sunkuya,ai kuwa ya duka dai dai tsayinta ta sa masa rigar harda cewa inye dan gatan Maman ba,murmushi yayi da badan zan karya Alwala ta ba da kinsan dan gatan Mama,
Cike da kissa tace Kai da baka da lfy pls kana yin sallar isha ka dawo kaji,

Ya zanyi na wuce Isha a waje bayan na ajiye kamarki a gida,rungumota yayi tare da manna mata kiss a goshi,har yaje jikin kofa Iklas ta kamo hannunsa ta manna masa kiss a kumatu kamar zatayi kuka pls horney ka dawo da wuri ina jiranka

Fuskarta ya shafa karki damu dear yanzu zaki ganni, tana diren diren kafafu hade da kukan shagwaba. Uhmm.....uhum....uhm...ni dai kar kaje kaci abinci a waje ko wajen Mama,murmushin jin dadi ya saki yanda Iklas ke ji dashi,ni na isa in bar wannan girkin me dadi.....kiss ya kara manna mata a saman lips take care of ur self for me, u too horney Sir,ki sa key a kofarki kar Sahar ta shigo ta zaneki,
Daria Iklas tayi ai kana fita zan datse ko ina,ka gaishe min da Ummi da Mama, ka cewa Abdallah ya kawo min su Suleim,karma kisa rai za a kawosu yanzu,haka kawai su takura mana.

Hannu ta daga masa tare da bude masa kofa bye my love,yana fita ta kulle ko ina nata,Sallar magriba tayi tare da karatun Quran,tayi addua sosai kana ta hau gyaran gidan,ko ina kyalli yakeyi kawai,room freshener ta fesa kala kala sannan tayi turaren hayaki ko ina,tare da kunna ac ko ina kamshi da Sanyin dadi ke tashi,

Toilet ta fada ta shiga gurje jikinta lungu da sako,haka bakinta ma,ga toothpaste, gawayi,gishiri sai lalle dasu take kalkale bakinta,bayan tayi wanka da Alwala kara wanke toilet dinta tayi,ta fito Sallar isha tayi tare da shafa'i da wuturi,

Jikin mudubi ta isa ta fara shafa body lotion dinta me tsada da dadin kamshi,8:30 taga har yau bai dawo ba,wasu turarukan jiki tsadaddu ta shafa,jikinta sannan ta dauko wata rigar bacci me hannun bra dark pupple iyakarta cinya me sulbi da tsadar gaske,powder kawai ta shafa,sai lipglow gashinta ta karasa busarwa da hand drier,sannan ta gyarashi da lafiyayyun mayuka,da hairspray,wayarta ta dauka ganin 9pm ta kusa kiran Omar tayi,yana dagawa yace kin ganni na dawo ina compound ma yanzu zan shigo,
OK tace ta kara goga powder ta kara kyau,sannan ta shiga fesa perfume kala kala.
Knocking taji da Sauri ta bude kofar tare da sakar masa murmushi me tsadar gaske Wanda ko shi Omar bai San Iklas ta iya shi ba sai yau,
Wata wawar runguma ya kai mata ta zille ya rungume iska daria sukeyi gaba dayansu,zuwa yayi ya rungumo waist dinta tare da mannata jikinsa yana me kafeta da ido yana aika mata da wasu wasiku cikin jinin jikinta,wow wifey kinyi kyau,u look like take away, cikinsa ta shafa tare da kallonsa ido cikin ido dear yunwa ko?
Sosai ma cewar Omar, muje ur food s ready,kujera ta zaunar dashi ta cire masa rigar daya Dora saman kayan da ta zabo masa dazu,
Fuskarta ya bi da tasa fuskar da niyyar kissing dinta janyewa tayi abinci shine damuwata nafiso naga kaci ka koshi,na baka magani,fuska ya yatsina nifa na warke ban son magani,

Hmmm dole kasha kana nufin zan tsaya ina kallonka cuta ta illatamin kai,Sultan yace idan ka tashi u should call him on his phone,Omar bai damu dacin abinci dole a dining ba,duba ga wannan Iklas ta kwaso komai na abincin ta shirya masa a palo,sakkowa yayi kasan center carpet me laushin gaske ya zauna.

Serving dinsa tayi ta zauna a gabansa dirshan tana bashi a baki,idan ta gutsuro tuwon taji da zafi har har juya hannunta takeyi a Iska wai ya huce sannan ta bashi kamar jariri,Omar a ransa wani son Iklas ne ke sukansa,tare da wani kara narke mata,jinsa yake kamar karamin yaro, to Iklas tana ta shagwaba shi,abinda yake so kafin yace anyi masa, sai dai yaga tayi,

Kuma dama haka yake bukatar matarsa ta kasance,Saida ta tabbatar ya koshi sannan ta bashi lemon yasha,mouthfreshner liquid ta bashi ya kuskure bakinsa,sannan itama taci ta koshi tayi yanda tawa Omar,

Kwashe komai tayi ta kai kitchen ta wanke plate din da aka bata etc,Ta gyara wurin,Omar sai binta yake da kallo kamar ya lasheta yakeji,shi kam gaskia bazai iya jira ta wani kara girma ba,wanne girma ake nema da ya wuce wannan cewar Omar a ransa,

Maganinsa ta dako da ruwa,daure fuska tayi irin ba wasa ta balli magani, tayi lallashin duniya kan ya sha yaki sha,maganin tasa a bakinta kusa da lips dinta yanda bazai shiga mata ta hadiye ba,da hakoran gaba ta tauna shi,kan cinyar Omar ta Dane tayi zamanta ta hardo kafafunta a kugunsa,kansa ta tallafo ta dura masa maganin a bakinsa kamar tattabaru,ruwa ta kora masa tana shafa bayansa,dukiyar fulaninta yake murzawa cike da salo,am sorry kaji,haka suka dinga yi tana masa durar magani har ta gama bashi maganin,
Tashi zatayi Omar Wanda ya gama shagalta bai ma San ya sha wani magani ba,cikin zafin nama ya damko Iklas mikewa yayi ya dauketa cak har bedroom

Kan saman bed ya daurata bikinta ya shiga tsotsa yana murza dukiyar fulaninta gaba daya ya zauce,Iklas wacce zafi zafi takeji a dukiyar fulaninta,saboda da bata fara breast da wuri ba,duk da cewar sun girma har yau idan aka matsasu tana dan jin ragowar zafi kadan.

Ibzzy ne ya samu labarin auren Iklas da Omar,address din Gidan auren Iklas ya samo sannan yasa ranar zuwa ya kaddamarwa Iklas,sabo da shifa yana sonta kawai sai wani ya aureta a banza,dama ya sani tun farkon da ya bigeta a mota ya danne mata hanci da pillow a hospital ya karasa shegiya,bakin cikinsa daya wani ya sha zumar Iklas ba shi ba.

Sosai Omar ke laguda Iklas,yana mata sambatu, tun bata hassala komai har ta shiga taimaka masa,sucking ta fara masa, domin tasha ji wajen abokan tallarta da kabilar Arnan dake unguwarsu,cewar sucking wa maza ko mata yafi dadi,mutum zai samu nutsuwa ta hanyarsa,shi yasa yau duk zatayi amfani da labarin da takeji kala kala.

Dagewa Iklas tayi sosai tayi maganin Omar tsab,ba irin dadin da baiji ba,saida ta sama masa nutsuwa, ba tare da sunyi sex ba,Omar shi yasan me yaji,kallon kawai yakeyi ba wata kunya ta bashi farin ciki,wani yanayi na nishadi ya tsinci kansa,sai so da kaunar Iklas dake karuwa a ransa,ayyanawa yakey i a ransa yanda zaiji duk ranar da ya sadu da Iklas,

Jin kansa yakeyi akan ya sadu da Sahar gwara Iklas tayi masa ko kiss ne irin Wanda tayi masa yanzu,gaskia iklas matar so ce.karuwace a wajen mijinta .

Haj rahina sadiya da Aisha sun fara kai mata karar mazajensu,saboda kar suji kunya ko Baffa bata sanar masa ba,lallashinsu tayi ta maidasu gidan mazajensu.

Iklas ranar da kyar Omar ya barta suka samu bacci,washe gari 5pm Iklas na kitchen tana soye soye kamshi na tashi,sanye take dawando legins baki me adon fari,rigarta me dogon hannu da coller, tasha adon flower da fararen duwatsu,
Mazaunanta kamar su fado dan fadi da tudu,waka take rerawa tana rawa sosai take jijjiga iya mazaunanta kawai kai yanda take rawar ka rantse kida takeji a manyan speakers.Omar Wanda tunda ta fara yana jingine jikin bangon kitchen ya harde hannayensa a a kirji kawai
Yana shan kallo a ransa yace lallai yarinyar nan tana ji da tashen balaga, ya zama dole na sauke mata ita.

Iklas taga shigowar Omar tuni,kara jijjigawa takeyi tana..

Ku samu kudinku ku damu damu.

Duk wata harka ayita damu,

Jalla ilahu ya yarda damu

Ku leka kasar makka tare damu.

Maza Naira zo mu gamu

Ya Allahu ka bamu kudiiiii

Kai.. kasa..sama.. ehhhh

Ku matso ku matso ku matso,

Maza baby shaky body,maza shaky body

Duk Zaria babu barawo in kaji ihu kwartone.

Masallacin kura ba a sa kare yayi limanci,

Sisi baby maza shaky body,

See that bad guy gety money

Plenty motors belong to him

I wl snatch him go buy henecy

Kasa.. sama

Uhmmmm shake oya shaky body.

Dariar wakar tata Omar yakeyi sosai gaskia yau ya tabbatar Iklas tayi zaman geto area da talla.nishadinta takeyi kawai.sai ta birgeshi sosai yafi son kullum a kasance cikin jin dadi ace dai nishadi yafi kuncin rayuwa yawa.
Gaba daya sai ta birkita masa tunani yanda take sarrafa mazaunanta kadai kuma a hankali cikin nutsuwa, shii kadai take kadawa abin sha'awa da birgewa.

Takowa yayi har inda take hugging dinta yayi ta baya,tare da shafa kirjinta dake matukar birgeshi,tana jin yanda yake goga mataSandar girmansa a mazaunanta, hannayenta tasa biyu ta sakalosu ta bayan wuyansa tana shafawa a hankali,
Omar ji yake hakurinsa ya kare bazai iya jira ba,bazai iya zama ba tare da ya jishi cikin headquarter Iklas ba,

Iklas gani tayi gaba daya Omar ya shiga wani yanayin da bata taba gani ba.
So takeyi ta zille amma Omar ya kanannadeta ya hanata ko da kwakwaran motsi,

Iklas na birgeshi sosai yanda take sashi farin Ciki da nishadi ko yaushe Iklas ce farin cikinsa da nishadinsa yanzu.
Kullum kara sonta yakeyi.


AsmaBaffa


Readers 👍👍👍👍ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ

150-155


By
AsmaBaffa




A hankali Iklas tace na gama fa muje kaci kasha magani yau dole da wuri zakayi bacci sabo da maganin yabi jikinka,daria ce ta kusa kwacewa Omar saboda Yanda yaji kiri kiri Iklas zata raina masa hankali wai a dole shi zatayiwa wayo,
Murmushi ya saki ba tare da ya saketa ba yace yau ni bana bukatar abinci kuma maganin ai babu na bacci cikinsu balle kice zai sani bacci,
To ai shi magani ko wanne kasha ko paracetamol ne yana bukatar mutum yayi bacci sosai,jiya ma da kyar fa kayi bacci,gaskia bazan bari yau ka kai 8 na dare ba tare da kayi bacci ba,

Munayin Sallar Isha zakayi bacci,dama akwai wani film da zan kalla sai na kalli abina kana baccinka,tun Omar na danne dariarsa sai da ya saketa ta fito,dagata sama yayi kamar jaririya,ya sa hannu ya kashe gas din,tunda ta gama girkin dama,Iklas ta gama tsurewa,bedroom tagafa da gaske indai suka shiga me kwatarta sai Allah.

Zillewa tayi tare da kwace kanta damkota zaiyi ta fada kujera,tana ta zare ido kamar hawaye zai zubo tace pls kayi hakuri ya Omar dan Allah idan ko nayi candy kaga na kara girma
Daria ta bashi Ashe kina da tsoro haka?kalar tausayi tayi tace dama ni matsoraciya ce karfin hali nakeyi kawai,bani da wata juriya ko ta kwayar zarra,

To nikam zan koya miki juriya yau,bazan koyaba kwakwalwata bata ganewa,ae amma tana gane jijjiga hips ko,da sauri tace a'a karambani ne kawai,a ina ki koyi rawa haka,murmushi tayi tare da rufe idonta a wajen Igbo da yarabawan unguwarmu mukeyi tare dasu amma fa tun muna yan yara
Nidai dan Allah ka bar zancen nan ga abinci kazo na baka maganinka,hmmm duk ranar da kika shiga hannuna zaki gane kurenki, kuka ta saka na gaske to....kaji...ko...ka fada....da bakinka,kuma dama wasu frnds dina Ngozi da Dami sun fadamin zafin da akeji,.
Su frnd din naki har sun San komai kenan,kallonsa tayi tab sosai ma kasan ba musulmi bane,wasu musulman ma a wurin talla da na unguwarmu duk sun bari kabilar nan su lalatasu,in ka zauna a unguwarmu ai sai wanda Allah ya shirya kawai,
Allah kyauta shi yasa suka koyawa matata rashin kunya.

Ai ni Allah ya shirya ni ya Omar amma da tuni an Dade da tsallaka min boarder.
Dan Allah ka bari na gama candy,kin daukarwa kanki yan mata bazan iya ba wannan shirmen bada ni ba in zaki saki saki jiki ma ki saki.ganinda yayi ta tsorata dashi yasa yayi mata wayo kar ki damu wifey wasa fa nake miki gobe ma zaki koma schl,ke baki San wasa ba garin gudu zaki balla kafarki a kujera ki jawo min asara..
Dadi taji sosai a ranta nan take ta daina kuka,kallonta yayi bani maganin ma na sha abuna bacci zan kwasa yau,murmushin dake kara mata kyau tayi,

Bayan sallar Isha wanka sukayi kowanne cikin shirin bacci,kamar yanda ta bashi magani jiya haka ma yau,Omar ne ya kalleta da shanyayyun idanunsa muje bacci nakeji yau da wuri,

A bayansa ya Goya ta har bedroom,kwanciya sukayi nan iklas ido ya fara raina fata,Omar kamar zai cinyeta haka yake sarrafata,so take ta gudu ba hanya,wata gigitacciyar kara sukaji kamar harbi,ajere kamar guda Goma jikin sashen Iklas,
Omar tsayawa yayi cike
Showing 69001 words to 72000 words out of 104017 words