Baffa yana dawowa ya kira Omar ya sanar masa komai Baffah nan ya watsar da zance bai kara saurarar Haj Rahina ba.haushi kamar su mutu Mama kuwa kallonsu kawai takeyi

Omar ya warke sosai ko munanan mafarkanma ya daina yau bikin Sultan Saura 2days gashi Baban Yasmin budurwar Sultan ya hana party da sauran shagali,walima da daurin aure kawai sai kai Amarya, Omar ba zama
Iklas duk ta shiga damuwa bata ganin Omar ,gashi 2days ita kadai take kwana a room din,duk sai taji kewarsa,shima Omar dan kawai Sultan ne ya zame masa dole.da bazai iya zama ba tare da Iklas na kusa dashi ba.

Anje daurin aure sun dawo angama walima da komai yan mata da samari cike taf a side din Sultan wasu da matansu suka zo ga wasu dangin su Sultan yan mata birjik,sai shishigi sukewa Omar Wanda a wajen Omar ko kallo basu isheshi ba tunanin Iklas yakeyi.
Iklas tana zaune tayi tagumi da waya a hannunta,tunaninta daya kar Omar yaga wata budurwar ya kyasa,ko abinci ta kasa ci su Ummi sunyi sunyi har sun kyaleta.

Kara wayarta tayi alamar kira ya shigo, Sweet Omar ya bayyana akan screen dinta,da sauri ta daga kafin tayi magana yace ki shirya kisa driver kice ya kawoki gidan su Sultan kiyi sauri fa...OK tace tare da fadawa toilet wanka tayi tasan gidan biki ne dan haka ta zauna ta tsantsara kwalliya wata doguwar rigar lace tasa light blue da baki rigar daga sama ta dame kasa kuma tayi tirgija kamar amarya bata daura dankwali ba siririn gyale baki da jaka da takalmi bakake tasa takalmin me dan tudu tayi kyau sosai abinka ga farar fata.
Mama da Ummi tayiwa sallama ta fita kanta tayi acuci maza tayi kyau,kowa ya ganta sai ya kyasa,driver har gidan su Sultan ya kaita ya juya,cike da cat walking dinta ta taka har ciki,kowa sai kallonta akeyi wasu ma kamshinta ne ya jawo hankalinsu Omar yana saman bene yana kallonta,nan take yaji kishi dama bai ce tazo ba daurewa yayi ya danne zuciyarsa,

Raj ne ya mata iso har wajen Maman Sultan ta mata Allah sanya alkhairi,sannan ya kawota Palon da Omar yake,maza ta gani damkam wasu da matansu,ido aka zuba mata kunya ta kamata,kafin tayi magana Omar ya dallawa Raj harara an kawo Iklas wajen maza za a kalleta, daria Raj yayi yace a to mu mene namu ciki.

Tsaki Omar yayi ya riko hannun Iklas suka shige wani bed room.sai daria mazan keyi sunawa Omar tsiya,kowa da abinda yake cewa.

Asmabaffa

ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ

105-110

By
Asmabaffa

JANNAT AND ZULAIHAT NA GODE DA COMMENTING READERS GABA DAYA.👍👍

Kwance yake headphone makale a kunnensa yana saurarar karatun Alqurani ta shigo palon bakinta dauke da sallama,a hankali ya amsa mata yana mata kallon kurilla
Sanyi yaji ya mamaye zuciyarsa,farin ciki yake tsintar kansa da zarar yayi tozali da Iklas,itama Iklas ta rasa dalili kullum idan basa tare da Omar bata jin dadin rayuwarta,

Tiren hannunta ta ajiye gaban Omar cike da yanga,last maganin Omar ta dauko daga yau an gama shan magani ya kare kaf,Omar bai so hakan ba ko don Iklas dake jinyarsa yana jin dadinsa musamman Wanda take shafa masa a jiki
Abincin ta bude kamshi ya cika wajen yabi iska ya daki hancin Omar nan take ya lumshe ido sai lokacin yasan lallai yana jin yunwa,carbage soup tasha kifi da pounded yam,sai kunun aya me dadin gaske da ta hada yayi sanyi,
Serving dinsa tayi nan ya hau ci yana kora kunun aya me sanyi,sai da ya koshi ta dauke ragowar a flask din itama ta fara ci tana rufe ido sai Sosa kunne takeyi na iya girki wlh,ya kaji girkin nan?
Sai yau nasan lallai na iya girki,kai lallai mijina ya gama jin dadi dan zai kwashi gara,kallonta kawai Omar yakeyi yanda take yabon kanta,yatsina fuska ya yatsina ai idan yayi mutane zaki bari su yaba ba ke ba,kai ta girgiza ni ba ruwana bana jiran mutane,idan yayi na sani.murmushi Omar yayi tare da daukan maganinsa ya shanye.

Already yayi wanka jallabiya ce a jikinsa toilet ya shiga yayi brush ya fito Iklas kuwa kwanika ta kwashe ta kara gyara wajen,dakin Ummi ta koma toilet ta wuce ta kara yin brush,ta fito ko kula Ummi batayi ba ta wuce tabar dakin,

Hango Omar tayi zaune gefen bed yana jiranta,maganin shafawa ta dakko gadon ta hau tana a bayanshi bata son a bata mata lokaci tana da wani plan da zata rubuta a jotter dinta,
Handsup tacewa Omar ba musu ya dage hannayensa sama rigar ta tattaro kamar wani yaron goye ta dagota sama hannunta ya gogi kirjinsa nokewa yayi yana shan yaji shshshsh,fasa cire masa rigar tayi tana ta diro daga kan bed din ta dawo gabansa ta tsaya tana kallonsa,shi kuwa kasa yake kallo,
Iklas tazata ciwonsa ne zai dawo hannu biyu tasa a fuskarsa zata dago kansa,kin yarda yayi ya daga kan dan kar taga kalar yanda idonsa yayi jajir,dakire kan yayi tayi tayi ta iya daga amma ta kasa,
Kyaleshi tayi ta koma bayansa zama tayi tare da mike kafafu ta sashi a tsakiya ta cire masa Riga tik daga shi sai boxers,habawa Omar kawai vibrating ya fara dan dauriyarsa ta gama karewa, yana so ya kwace jikinsa gudun aikata haramci amma ina zuciyarsa baza ta bari ba yana ji yana gani Iklas ta rungumoshi jikinta ya kwanta rashe rashe a jikinta,duk ta zata ciwonsa ne zai tashi,

Sumarsa me matukar laushi santsi ga yawa ta dinga shafawa a hankali Omar kara gyara kwanciyarsa yayi a jikinta yana narkewa tare da sa hannayensa ya rungumo hips dinta me fadi da laushi,a nutse ta dauki zaitun din guntun Wanda ya rage ta fara rubbing a sassan jikin Omar.

Omar wani ajiyar zuciya yakeyi kawai a ransa yana Allah sa malamin ya bashi wani maganin na shafawa sabo da Iklas ta dinga Mirza masa a jiki,
Itama Iklas a jininta take jin yama yama ga laushi da santsin fatar Omar Wanda Hutu ya ratsata,dadin shafa skin dinsa takeyi shi yasa take shafawa a hankali tana kara lallabawa sabo da kar dadi ya kare,
Tsintar Kansu sukayi cike da shaukin dadi har ta gama shafa masa a gaban kirjinsa ya juya ya kifa kansa duk a jikinta yana shakar kamshinta me dadi, kafin ta karasa shafawa Omar ta gama kure masa maleginsa,
Yanda kansa ke a jikin Iklas dagowa yayi a hankali ya fara kissing din wuyanta bite masa tayi tana ci gaba da shafa jikinsa,da zafi zafi ya hade bakinsu wuri daya tsotsa kawai yakeyi cike da salon kwarewa itama Iklas haka take shanye wa Omar lips masu tsananin birgeta,

Idonta a lumshe yake tana amsar sako Omar ya zare mata yar rigar baccinta daga ita sai wata vest,nan ya birkice gaba daya ya ga palace tamjam da albarkatu sosai ya fara shafasu tare da sucking dinsu,tsorata Iklas tayi ta kwace jikinta ta mayar da rigarta zata sauka daga bed din,Kamar dan maye ya rikota tare da kwantar da ita a gadon a hankali murya dashe ya furta calm down bazan take dokar Allah ba,ba abinda zan miki.

Hawaye Iklas takeyi itafa za ayi mata ciki bata fara aikin Gomnati ba,Omar ganin tana kuka ya fara lallashinta yana shafa gadon bayanta tare da mannata a kirjinsa,a nutse yace mene kika kuka?

Narkewa ta karayi tana shesheka haka kawai... zaka.... min... ciki ban....fara....aikin... Gomnati ba,subhanallah Iklas kefa ba matata bace taya zan miki ciki,hannunki ma da na ke rikewa ba a son raina bane kema kin sani,
Da Sahar kika ce ma zanwa ciki sai na yarda tunda ita matatace,kishi da bacin rai mai yawa Iklas ta tsinci kanta ciki kwace jikinta tayi cike da masifa fuuuu ta sauka kasa kan shimfidarta tana kunkuni sai kaje wajen Sahar din ai.

Maganar duniya Omar yayiwa Iklas amma taki amsawa,wayarsa ya dauka ya tura mata text,
lallai zaki rasa aikin Gomnati yarinya,da Saudi ta masa reply cike da
masifa tace na rasa mana aikin Gomnatin me,basai nayi business ba,
Wa zai baki jari to?
me sona Wanda nake so
waye shi? Bazan fada ba nima,ni kadai basan kayana
,tsaki Omar yaja.

Sannan ya gyara kwanciyarsa ya ajiye wayar ko me ya tuna oho kiran Iklas yayi a waya duk da cewar dakinsu daya suna tare tunda taki magana a fili.
Da sauri ta dauki wayar kamar ba room daya suke ba,
Hlo? Mene kuma cewar Iklas,kiyi magana that's what want dit ya kaashe wayar,tare da leko da Kansa ta kasan bed din,kamar an mintsineta tace ya Omar a saitin fuskarsa,na'am ya akayi kaje dani Office dinka na dinga tayaka aiki sai ka koya min,bazanje dake ba kefa kikace baza kiyi aikin ba,wasa nake ma Allah ko dan danani kayi na hau kujerarka me jujjuyawar nan,

Ko signing sai namaka pls,komawa yayi ya kwanta yace sleep joo kin dameni,da kyar Omar ya samu yin bacci sabo da sha'awar Iklas, Iklas kuwa kusan kwana tayi tana tuna kiss din da sukayi da Omar,da yanda ya mirzata.

Sultan da Raj tare da sauran wasu frnds. Din Omar ne suka zo da yamma,sai hira sukesha na bikin sultan da za ayi nan da 1wk,
Karar Iklas suka jiyo daga compound wurin garden,Omar ya Riga kowa fita waje,su najja da Aisha ya gani sunwa Iklas taron dangi suna dukanta,daga nan suka dauketa suka jefa cikin swimming pool dake wajen ji kake tamjam.

Cikinsu babu Wanda yasan Omar ya zo wajen,Iklas da yake jaruma ce tuni ta fito da kanta daga ruwan,hannun najja ya cafke Dana Aisha ya had a wuri daya,igiya ya samu ya hadesu a jikin bishiya ya dauresu tam ya zare belt ya fara laftarsu ba ji ba gani sai da ya farfasa musu jiki,dakyar su Sultan suka rike Omar,Iklas kuwa gwalo take musu tana kwalawa da karfi wlh sai ya Omar,kara musu,yawwa a kara musu,idan taga sun Sosa wajen sai ta fara Ce musu asosa mata asosa,
Su Sultan har daria Iklas ta basu,Umma Rahina ce tazo kamar zata cire bakinta sabo da masifa zagin Omar da frnds dinsa take ta uwa ta uba, tare da shako wuyan Iklas Omar ne ya fincike Iklas daga hannun Umma gaba daya suka bar wajen,
Kwance yaranta tayi ta jasu suna ta kuka ba ji ba gani.

Wajen Baffa ta wuce ta tarar bayanan,waya ta maka masa yana dagawa ta dinga zazzaga bala'i,ki bari na dawo sai nasan abinda zanyi ya kashe wayar,gaba daya Rahina ta hana gidansa zaman lfy.

Baffa yana dawowa ya kira Omar ya sanar masa komai Baffah nan ya watsar da zance bai kara saurarar Haj Rahina ba.haushi kamar su mutu Mama kuwa kallonsu kawai takeyi

Omar ya warke sosai ko munanan mafarkanma ya daina yau bikin Sultan Saura 2days gashi Baban Yasmin budurwar Sultan ya hana party da sauran shagali,walima da daurin aure kawai sai kai Amarya, Omar ba zama
Iklas duk ta shiga damuwa bata ganin Omar ,gashi 2days ita kadai take kwana a room din,duk sai taji kewarsa,shima Omar dan kawai Sultan ne ya zame masa dole.da bazai iya zama ba tare da Iklas na kusa dashi ba.

Anje daurin aure sun dawo angama walima da komai yan mata da samari cike taf a side din Sultan wasu da matansu suka zo ga wasu dangin su Sultan yan mata birjik,sai shishigi sukewa Omar Wanda a wajen Omar ko kallo basu isheshi ba tunanin Iklas yakeyi.
Iklas tana zaune tayi tagumi da waya a hannunta,tunaninta daya kar Omar yaga wata budurwar ya kyasa,ko abinci ta kasa ci su Ummi sunyi sunyi har sun kyaleta.

Kara wayarta tayi alamar kira ya shigo, Sweet Omar ya bayyana akan screen dinta,da sauri ta daga kafin tayi magana yace ki shirya kisa driver kice ya kawoki gidan su Sultan kiyi sauri fa...OK tace tare da fadawa toilet wanka tayi tasan gidan biki ne dan haka ta zauna ta tsantsara kwalliya wata doguwar rigar lace tasa light blue da baki rigar daga sama ta dame kasa kuma tayi tirgija kamar amarya bata daura dankwali ba siririn gyale baki da jaka da takalmi bakake tasa takalmin me dan tudu tayi kyau sosai abinka ga farar fata.
Mama da Ummi tayiwa sallama ta fita kanta tayi acuci maza tayi kyau,kowa ya ganta sai ya kyasa,driver har gidan su Sultan ya kaita ya juya,cike da cat walking dinta ta taka har ciki,kowa sai kallonta akeyi wasu ma kamshinta ne ya jawo hankalinsu Omar yana saman bene yana kallonta,nan take yaji kishi dama bai ce tazo ba daurewa yayi ya danne zuciyarsa,

Raj ne ya mata iso har wajen Maman Sultan ta mata Allah sanya alkhairi,sannan ya kawota Palon da Omar yake,maza ta gani damkam wasu da matansu,ido aka zuba mata kunya ta kamata,kafin tayi magana Omar ya dallawa Raj harara an kawo Iklas wajen maza za a kalleta, daria Raj yayi yace a to mu mene namu ciki.

Tsaki Omar yayi ya riko hannun Iklas suka shige wani bed room.sai daria mazan keyi sunawa Omar tsiya,kowa da abinda yake cewa.

Asmabaffa

ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ

120-125

By
Asmabaffa

Dakin Ummi ta shiga da sauri,Hajiya lafiya kuwa gani nazo.
Da mamaki Mama ta bambaya wa yace ina kiranki? Iklas ce ta shigo ta sanar dani babban al'amarine,daria Mama tayi oh yayan zamani nan ta labartawa Ummi yanda kan maganar take,
Wannan ko shashar yarinya cewar Ummi, Mama tace naga yaran nan son junansu sukeyi sosai Babana ma yace a aura masa ita,idan yazo wajenki kice ya nemi soyayya wajen Iklas,idan muka ga ko mai ya dai daita sai a bashi matarsa.na sanarwa Baffansu ma komai shima ya yarda da shawarata,
An godefa Allah saka ya tabbatar mana da Alkhairi cewar Ummi,Mama tace ameen ameen.
Haka kuwa akayi Omar takanas ya samu Ummi ya sanar mata yana son Iklas ta bashi ita,ce masa tayi ya nemi soyayya wajen Iklas in tana sonsa ta bashi ita sai biki.godiya Omar yayi,yana ta tunanin ya zai yi ya fadawa Iklas yana sonta
Kar taki karbarsa yaji kunya amma bari dai zuwa nan gaba zaiyi shahada ya furta.

Bikin su sadiya saura 3days Mama ma takanas take sa driver yana kai Iklas wajen me gyaran jiki daga nan har ranar da za a bawa Omar ita,tana zuwa schl idan ta dawo driver ke kaita,tayi kyau ta kara mirjewa da cikowa,skin dinta sai kyalli takeyi,
Omar mamaki yakeyi yanda Iklas ke ta canjawa,in ya tambaya ina ake kaita sai suce Islamiyya take zuwa.

Kayan gyara kala kala Mama da Ummi ke ba Iklas tana amfani dasu,da yake Iklas tasan kan gari shanyewa takeyi,har nata take hadawa kanta da fruits.
Mama tayiwa Ummi da Iklas dinkunan ankon gidan kaf,har wasu ta dinkawa Ummi,Omar kuwa duk dinkin da yayi iri daya Dana Iklas,wasu kuma color ne iri daya,idan ya dinka mata material golden color to shima yadinsa ko shaddar ko suit etc irin same color da nata,
Akwati guda ya kawo dakin Ummi kayan bikin su Sadiya na Iklas,takalma jaka da gyale duk ya hada,har jelweries ma.Ummi ma ya dinka mata wasu kalar masu tsada kala Uku.

Iklas sai murna zata nuna wa su Sadiya ba a ja da ita,dan haka ta dage sai shirye shirye takeyi,tace duk sai ta kere su a daukan wanka kuma dole ne ma tana motar Omar zata kame a gaba taga me kallonsa.
Bangaren su Sadiya kuwa suna ta shirya karya,sai sunyi bikin da yafi na yar shugaban kasa,Umma ta sakar musu kudin salary dinta da Wanda tayiwa Baffa cuwa cuwa,suma yaran nata haka,sai tatse angwaye sukeyi,
Sai da suka shirya event sunfi 8,ko wanne a tsantsararren waje me tsada.anko kuwa yawansu ya baci,Baffa ya musu kayan daki na bugawa a jarida,duk abinda ya kamata an gamashi na biki,omar gudunmuwar 5million ya bawa amare suyi amfani dashi,tabe baki sukayi suka dinga zage zage an kwashi kudin Ubansu an musu kyauta dashi dan ace shi me kudi ne,yana sace musu gadon ubansu
Showing 54001 words to 57000 words out of 104017 words