suka haihu da ma wanda Allah be basu ba, ba dan sun gaza ko baya san su ba sedan ya gwada imanin su, ina muku fatan rabauta da rabo me girma, tabbas mace uwa ce, kuma abar girmamawa ce da mutuntawa!*.
A hankali na tura kofar na shiga baki na dauke da sallama, Muryar Ummi da ta amsa min yasa na san tana zaune a falon so ina cire takalmi na na shige gaba daya na cike da dokin ganin ta, aikuwa da gudu na karasa na fada kan ta ina dariya
"Kai kai kai, kayar dani kike son yi Khadijah, irin wannan fadowa ai se ki karya ni, wai ke bama ki san kin girma bane?"
Ummi ta fada cikin dariya itama tana rike ni a jikin ta, gyarawa nayi na zauna kusa da ita kamar zan koma cikin ta na kwantar da kaina kan kafadar ta ina fadin
"Nayi kewar ki ne sosai Ummi na, wata uku fa rabon da nazo naga Ummi na ai nayi kokari".
"Ba wani kokari, mu da ada mace se tayi shekara bata je gida ba in ba wani abun ne ya faru ba".
Zaro ido nayi, shekara, lallai
"Tab wallahi ba zan iya shekara banzo gida ba, waiiii".
Hararata Ummi tayi
"To in ba'a barki ba ya zaki yi ai dole ki zauna".
"Ai ko daga wajen aiki ne se na biyo, yanzu haka fa Salees be san zan zo nan ba, kawai na kasa daurewa ne na biyo".
Ban san abinda ya kaini da shegen surutu na na fadi haka gaban Ummi ba bayan na san halin ta, aikuwa ture kai na tayi da sauri daga jikin ta lamarin da yasa gaba na ya fadi ga kuma amon muryar ta cikin ban umarnin in juyo gare ta cikin tune me shaida sam babu wasa a tattare da ita.
Matsawa nayi daga kusa da ita da dan sauri kadan dan Ummin mu na da saurin hannu wataran duk da bata fiye yi min ba amma ina shakkar bacin ran ta
"Kika ce ba da sanin mijin ki kika zo nan ba?".
Yadda nake raba ido a wajen zaka dauka kisan kai nayi dan Ummin mu bata wasa da yaro akan gaskiya, duk shirin da kuke da son da take nuna maka baze hana ta rikide ba a take.
"Uhm ko na tambaye shi baze bar ni bane Ummi".
"Okay se hakan ya zama excuse din da zakiyi satar fita?, Saboda kina takamar kina aiki ko?, Ita yar uwar ki ba haka take zaune ba, ko kuwa kin fita iya son gida da iyaye ne?".
Da sauri na girgiza kai alamun a'a kana murya na rawa na shiga bata hakuri, aikuwa na sha fada kafin ta hakuran sannan ta ɗora da nasiha kan biyayya da hakuri cikin zamantakewar aure.
"Ummi wallahi na gaji da zaman gidan nan, jiya zuwa yau ne fa kawai nayi farin ciki amma kusan kullum cikin damuwa da bacin rai nake".
Shiru Ummi tayi bata ce komai ba se tsura min ido da tayi, ban so na fada mata ba dan nasan zata damu amma waye nake dashi bayan ita, uwa tafi kowa fahimta da kuma sauraren ya'yan ta haka kuma cikin hikima da basira zata kwantar musu da hankali, duk da mun yi magana da Abba har naji sauki sedai ba kamar Ummi ba dan Abba da yace ze kira ni da safe be kira ba, nasan kuma ba komai yake gudu ba face ji na cikin tashin hankali, sedai nasan da Ummi ce wallahi se ta kira ni, ba kira ba kiraye kiraye ma dan uwa daban ce, ina son iyaye na duka amma matsalar mace a gidan aure yar uwar ta mace ce kawai zata fahimta.
"Akwai abinda ke faruwa wanda ya kamata na sani ne Dijeh?"
Seda na sauke ajiyar zuciya kafin na shiga bayyana mata halin da nake ciki, sedai dole na boye wasu abubuwan dan nasan ze sa Ummi taji haushin Salees sosai wanda maybe har mu shirya ita tana kallon shi da abin, ba kuma wai Ummi bace kadai haka duka iyaye suke so pls yan uwa mu dinga sanin iya abinda zamu fada a gidan iyayen mu.
"Ki kara hakuri khadeejah, ina da tabbacin Allah baze bar rayuwar ki haka ba insha Allah, ki cigaba da kau da kai akan shi da matar shi da ƴaƴan shi, ban da daukar hudubar banza duk da nasan ba kawaye ke gare ki ba, amma zuciya ma na iya kai mutum ta baro, ki rike addu'a da karatun Kur'ani, komai yayi zafi maganin sa Allah, nima ina ta taya ki kullum, insha Allah Allah zai dube ki da duk ma masu iri matsalar ki".
"Ameen Ummi na Nagode sosai".
"Se kuma batun gudun mijin ki, kar in kuma jin wannan shashancin a wajen ki, ban sani ba ko sakarcin autanci ke damun ki, wataran in kika yi wani abin kamar in zane ki, nasan kin sani amma bari na tuna miki duk randa kika bijirewa bukatar mijin ki zaki kwana ne Mala'iku na tsine miki in har baki roki gafarar sa ba, dan haka umarni ne na baki in kin koma kije ki bashi hakuri kuma ban yarda ki bar shi ba har se kin tabbatar ya hakura, ban da wautar ki khadeejah ai ita mace zata iya kwatowa kan ta daraja cikin ruwan sanyi batare da tashin hankali ta hanyar irin haukan da kika yi ba, ga kuma kishiya a kusa dake da take jiran kowace dama dan sake karbe miki miji amma baki lura ba".
Haka Ummi tayi ta min nasiha tare da karin tips din kula da miji iri iri, kar kuyi mamaki dan dama ni bani da kawaye, Ummi ce kawata ita da salima haka kuma itace uwata, wajen shawara ta bani wajen gyara tayi min wajen fada ma duka haka.
Kayan gyara masu kyau da inganci ta hado min na karba cike da godiya dan Ummi tsohuwar likita ce, komai zata yi tana yin wanda tasan baze zama illa ga lafiya ba, shiyasa tun muna gida ta ɗora mu kan akidar fruit dan tace babu abinda ya kai shi amfani jikin ya mace shiyasa har yanzu ya bi jikina kullum se na sha shi kafin na kwanta.
A sanyaye na ke tuki dan fa Ummi bata bar ni na wani zauna ba, kwata kwata ko minti talatin ban rufa ba ta kore ni da tsattsauran gargadi, kalaman ta nake tariyowa lokacin da ta rako ni compound
"Ita mace nasarar rayuwar ta shine gidan miji Khadijah, nasan bakya jin dadin zaman sedai hakuri zaki yi dan bake kadai ke irin wannan situation din ba, bar ganin taki Kaddarar wallahi da za kiji ta wata se kin ji taki shafar mai ne, se kin ji ke taki ba komai bane compared to ta wata, so ki godewa Allah da niimar da yayi miki ki rike ta hannu bibbiyu ki cigaba da hakuri, masu irin Kaddarar ki da yawan su wasu na gidan iyayen su, ba dan komai ba se dan sun kasa hakuri, ko kuwa an kasa hakuri dasu, ke kuwa kin yi hakuri wanda shine ya zaunar dake har yanzu, haka shima Salees ya yi hakurin da ba kowane namiji ze iya ba saboda abin yayi masa yawa, ga iyayen sa da yan uwan sa basa son ki, ga Kaddarar ki sannan kuma kema se ki basu gudunmawa wajen kai shi bango har se an zo an yi batacciya Khadijah?, Ko kuwa kin daina san Salisun kin ne?".
Nayi dariya tuno yadda ta karasa cikin zolaya, na sauke numfashi ina yin alkawarin cigaba da hakuri da kau da kai insha Allah ko dan Ummi na, na lura bata san duk abinda ze raba ni da aurena, a ganin ta maybe ba wanda ze yarda ya aure ni bayan yasan bana haihuwa shiyasa take ta kara min kwarin gwiwa da tausa ta dan na rayu gidan Salees.
Da wannan tunanin na karasa gida na kashe motar tare da fita zuwa gida, a falo na same su gaba daya Salees har ya dawo, cikin murmushi na masa barka da gida na wuce ban kalli Mariya ba.
Ina shiga shima ya shiga dakin, ban kalle shi ba na shiga cire kayan jiki na har na gama na daura towel, ta bayan sa na zagaya na rufe kofar da ya bar mana a buɗe sannan na karasa gaban sa na zuba masa narkakkun idona wanda na shanye shi ina langwabar da kai gefe, lamarin da yasa Salees kasa cewa komai ya shiga kallo na kawai
"Wanka zumaaa naaaa".
Na fada a narke cikin wani salon murya, ban yi wata wata ba na ja hannun sa zuwa bathroom dina, tare mukai wankan ina bada hakuri a aikace, ko da muka fito tuni na ruda Salees ta yarda ya kasa jurewa bare daure alkawarin sa ya shiga min wani salo ne rikita ƙwaƙwalwa nima kuma ban yi kasa a gwiwa ba na taya shi yadda yake so har ma fiye, bayan mun sake wanka kan gado na fada dan na gaji matuka gaya, shima bed din ya biyo ni tare da daga ni gaba daya ya dora kan chest din shi ya na shafa gashi na dana busar, duk shiru muka yi se sautin bugun zuciyar juna da muke ji kafin a hankali na ji muryar Salees di na
"Nagode sosai khadeejah, Nagode matata, Allah yayi miki albarka".
Murya ta na rawa na amsa da Ameen dan ba abinda ya fado min rai se shekarun baya da muka wanzar da tsantsan so da kauna a zaman mu, haka Salees ke min wannan godiyar duk lokacin da ya samu nutsuwa dani.
"Na san ni me laifi ne, na san ina bata miki sedai wallahi kin ji na rantse khadeejah ban san me nake yi da yake bata ran ki ba, jiki na ne kawai yake fada min nayi laifi, dan Allah ki fada min kuskure na I promise to repent insha Allah".
Shiru nayi cikin harhado laifukan Salees gare ni na shiga analysing wanne zan fada wanne zan bari dan wallahi ba zasu fadi duka ba saboda yawan su.
Jin yadda yake hura min iska a kunne yasa a hankali na bude baki na
"A kullum fatana da buri na be wuce karasa rayuwa ta da kai ba Salees, ban taba hasko rayuwa da wani da namijin ba bayan kai, kai na fara so kuma har yanzu kai nake so sedai abubuwa da yawa na dakatar dani a kan ka.
Allah be bani haihuwa ba Salees, da siyar wa ake yi wallahi bana jin da ko shekara zan kai a gidan ka batare da da ba, da kwatowa ake yi shima ko da zan rasa raina zan fita nayi gwagwarmaya na kwato, haka kuma da soyayya ke bada haihuwa nasan da tun farkon auren mu ka bani, sedai Allah ne me badawa ga wanda yaso ya zaba ba kuma dan mu da ya hana baya san mu ba amma mutane basa fahimtar hakan, ba damuwa nayi da wasu se sun fahimta ba in har Kai da nake tare da kai ka fahimta, sedai abin da ke tayar min da hankali kai ma din kallon mara amfani kake min, kai ma din ka gaza fahimtar ba kasawa ta bace, so da yawa se in ga kamar jira na kake abu ya hada mu kayi min gorin rashin haihuwa, wannan shine babbar matsala ta a gidan nan se kuma na matar ka ya biyo baya, amma a kan ta ba zan ce maka komai ba dan duk abinda take yi Allah yana kallon ta kuma i do believe yasan yadda ze yi da ita".
Shiru dakin ya dada yi na tsawon lokaci kafin Salees yayi breaking silence din
"Am sorry for all my mistakes, am sorry na saki bacin ran da nayi times without number, am sorry for everything khadeejah, dan Allah kiyi hakuri and am ready to change, for good and for you khadeejah, ki fada min me kike so nayi wallahi i promise you zan yi".
Abin mamaki kawai yake ban dan rabon da mu sami mutual agreement kamar haka wallahi ba zan ce ga yawan shekarun ba, abin da na rike kawai its too long, an dade sosai.
"Ka ringa bincike kafin yanke hukunci, ka dinga sauraren both side kafin zaban me gaskiya, ba abinda nake bukata a wajen ka face adalci, kulawa da kuma tausaya wa, this is all I need from you Salees, dan Allah".
Na hade hannaye na alamun roko hawaye na zuba a ido na, da sauri ya dora nasa kan nawa ya jimke kana cikin taushin murya ya amsa min
"I promise you love, care and justice daga yanzu har zuwa ranar da numfashi ze bar gangar jiki na, insha Allah ba zan kuma yanke hukunci batare da bincike ba, insha Allah zan zama me adalci gare ku baki daya, ke kuma abu biyu nake so wajen ki dan Allah, uzuri da soyayyar ki, ina barar wannan abubuwna khadeejah".
"And i promise you also".
Ba muyi bacci ba seda muka cimma matsaya wa rayuwar mu, wannan daren ya shiga cikin tarihin rayuwa ta domin dai tun da muka shiga daki da shi tun dawowa ta karfe hudu da rabi Salees be sake fita ba se washegari dan hatta sallah tare muka dinga gabatarwa a daki.
Tun daga wannan lokacin zance alhamdillah domin kuwa Salees ya tabbatar da alkawarin sa ko ince yana kan tabbatar wa dan haka har wata kiba nayi ta kwanciyar hankali da samun nutsuwar zuciya.
★★★FALMATA★★★
Yau ma zaune take a falon ta, sedai tun da gari ya waye take jin ta ba daidai ba, cikin ta wani irin ciwo yake mata da ya hanata zama guri daya, tun tana daurewa a daki har ta kasa ta janyo wayar ta ta shiga kiran me gidan, wayar na ringing amma ba'a dauka ba, azaba ta sa itama ta kasa daina kiran wanda a kalla ta masa miscall kusan ashirin amma no answer.
Azabar ciwo da radadi yasa ta wurgar da wayar ta shiga malelekuwa kan carpet din kasan gadon, gaba daya ta fita hayyacin ta , a haka Allah ya jefo daya daga cikin masu aikin ta, cikin tashin hankali ta fice a guje dan zuwa sanar da mutan gidan halin da uwardakin ta ke ciki, sedai bata sami Alhaji ba dan baya gida, ita kuwa Hauwa da ta fada mata Allah ya sawwaka kawai tace ta dauke kai.
Dole harira me aiki ta kuma kwasowa a guje ta dawo, ita ta zauna da ita sedai ta rasa me zata mata, cikin ikon Allah ta hango wayar Hajiya Falmata ta dauka hannun ta na rawa, dake tayi makaranta har zuwa secondary se ta lalubo number Hajiya Farida ta kira, shine fa ta zo, ashe maganin ta ne ya kare ga ba kudi hannun ta, dole Hajiya Farida ta tafi siyowa ita kuma harira ta taimaka wa uwardakin nata zuwa falo kafin Hajiya Faridan ta dawo..........................
Ouummey 📚✍️.
Ouummey 09 {5/7/2023 }
😭 *RASHIN HAIHUWA*😭
_(Ƙaddarar wasu matan)_
Na
💝💖* Ouummey* 💞💕
Wattpad @ouummey
*Wannan littafi nawa gaba ki dayan sa sadaukarwa ne ga duk macen da Allah ya jarraba da ƙaddarar RASHIN HAIHUWA, ina me addu'ar Allah ya baku ikon cinye jarrabawar ku ya tabbatar muku da rabon ku ranar gobe kiyama, ina fatan Allah ya hakurtar da zuciyoyin ku ya baku babban rabo a aljanna, Allah ya albarkaci dukkan mata, wanda suka haihu da ma wanda Allah be basu ba, ba dan sun gaza ko baya san su ba sedan ya gwada imanin su, ina muku fatan rabauta da rabo me girma, tabbas mace uwa ce, kuma abar girmamawa ce da mutuntawa!*.
Babu dadewa Hajiya Farida ta dawo rike da maganin, kusa da yar uwar ta ta zauna tana mata sannu ganin yadda ta damke cikin tana runtse idanu, da sauri ta balla maganin harira ta miko bottle water ta haɗa ta kamo falmatan ta sa mata maganin a baki kana ruwan, da sauri ta hadiye tana dan jujjuya kai na ciwo.
Babu dadewa ciwon ya lafa dan maganin babban magani ne haka kuma fast action shiyasa yake da tsada sosai, seda ta dawo hayyacin ta harira ta zuba mata abinci bisa umarnin Hajiya Farida ta karba ta dan ci ta aje ragowa.
Ganin yadda hankalin ta ya dawo sosai yasa Farida kasa iya cigaba da rike abinda ke cikin ta
"Wai haka zaki yi ta zama da ciwo a ciki sai dai ki sha magani ki kwantar dashi?, Wait taya ma aka yi yau maganin ya yanke miji?".
Dan murmushin takaici Falmata tayi
"To y azan yi Farida, tun da kaddara ta kenan?, D ana sake wa Alhaji magana yace wai in jira next month yanzu kam dai babu kudi wajen sa, magani kuma yace na bawa Adam kwalin ya siyo, to tun da na bashi ban ma kuma ganin sa ba".
Kankance ido Farida tayi cike da mugun mamaki
"In ji shi Alhajin yace ki cigaba da zama da ciwo har zuwa karshen wata?, Lallai mutumin nan ya wuce duk yadda nake zato, ke dama kin sa ran ya kawo muku maganin, wannan tambadadden dan da uwar sa ta riga ta gama poisoning mind finishing, ai na fada miki kin ki yadda, wallahi hau da za'a ce kin mutu dukkan su murna zasu yi domin dadadden burin su ne ya cika".
"Kuma fa cewa nayi ko a asibitin nan ne ya biya ayi min aikin duk da akwai risk me girma amma na gaji da wahalar da nake sha Farida, wataran har na kan gwammace mutuwa saboda radadi da azabar da ni kadai na san me nake going through, ki dena ce musu tambadaddu, Allah ya shirye su su gane gaskiya ".
____________________________________________________________________________
_Free Chapter Eight _

_Free Chapter Nine_

"Uhm". Kawai Hajiya Farida tace cikin takaicin yar uwar Tata, kalli dai
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7 Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15