kansa yana runtse idanu, a hnkli take tafiya har xuwa bakin kofa daga nan ta koma main office ta xauna tana faman haki tamkar wacce tayi guduwan tsere.imran ya shigo tare da sallama hannunsa dauke da Ledar miyetti Allah pharmacy , filin da ake adana flask yaje ya debo ruwan xafi a cup sannan ya kara da na sanyi kadan. Tana kallonsa ya dawo daf da ita fuskarsa dauke da murmushi ya mika mata kofin tasa hannu ta karba , ya bude wannan ledar magunguna ne birjik a cki "karbi ki sha ynxu" idan akwai abunda Ruhaimat ta tsana toh bai wuce magunguna bah nan da nan idanunta sun cika da kwallah tace "nasha a gida fah" imran ya kai kunnensa saitin bakinta ta sake maimaita abunda ta fada dai2* nan sadik ya fito daga ckn daki yana kallonsu haka nan yaji ransa ya bace ckn daga murya yace "imran me haka" murmushi imran yayi "bro dama kana cki, sorry wllhi maganin mura na kawo mata gashi bata son sha" ya juya yana jan kumatunta a hnkli yana mata wani irin murmushi "shagwabar ki tayi yawa Ruhaimat daga cewa ga magani se ki fara kuka" tayi narai2* da ido tace "Allah da zafi fah" "ok sorry" shima ya fada a hnkli nan ya fitar da magungunan daga ckn Leda ya mika mata yace "oya karba ki sha ko a miki dura" haka de imran ya takurata dole tasha maganin , sadik ya tsaya tamkar gunki yana kallonsu bayan ta gama sha imran ya tashi yace "sorry koh..anjima xan dawo takkia of urslf ok" kai ta gyada masa daga nan ya juya yayi ficewarsa .sadik ya xauna yana kallonta gaba daya haushinta yake ji ko meyasa hakan oho. Ruhaimat ta cigaba da aikinta ckn kankanin lokaci maganin ya soma aiki nan da nan bacci yayi gaba da ita, tana jingine da kujerar tana bacci ckn kwanciyar hankali "pages nawa ya rage " shiru bata amsa bah ya sake nanatawa nan ma shiru ya daga kansa da niyyar mata fada sai kuma ya kura mata ido tana bacci a hnkli take sauke numfashi. Ya tashi ckn sanda ya karasa kusa da ita ya kurawa kyakkyawar fuskarta ido ba laifi tana da kyau na daukar hankali, bai taba kare mata kallo bah sai yau masha Allah! sai kuma abubuwan da Suka faru daren jiya Suka fara masa yawo a kwakwalwa, ya tuna komai a hnkli sonta ya fara shigar kowane jijiyoyi na jikinsaπŸ˜³πŸ˜³πŸ˜³πŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™Š so???..tabbas babu makawa ya kamu da son Ruhaimat Amma ya xaiyi da alkawarin dake tsakaninsa da maini? Xuciyata baki min adalci bah, meyasa kike Neman kawomin rudani a ckn rayuwata??ckn rashin kwarin guiwa ya koma bisa kujerar xamansa wani bangaren xuciyarsa na ce masa "ita xuciya tana kaunar duk mai kyautata mata" no...baxan hada kowace mace a duniya da my Dil bah, she is d only girl I can spend d rest of my life wit" haka ya xauna yana faman sambatu shi kadai, Ruhaimat de sai sharar baccinta take sadik ya kura mata ido knocking akayi daga waje har sau 2 a karo na ukun ne yace "yea com in" yasmeen ce ta shigo se wani kwarkwasa take ta nemi waje ta xauna"ina yini ya sadiq" a dakile ya amsa "lfy, me kike bukata" "babu naxo gaisuwa ne" "OK nagode u can leave now" "haba yaya na..."hannu ya daga tare da nuna mata kofa"just leave now.. Am busy" ckn sanyin jki ta tashi nan idanunta Suka hango mata Ruhaimat dake bacci a can gefe tayi saurin waigowa Suka hada ido da sadiq yace"just go" tasa kai xata fita sukayi kicibis! Da wata er budurwa ta rabe gefe ta wuce carab! Sadiq ya hada ido da sadeeπŸ˜³πŸ˜³πŸ˜³πŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™Š πŸ™Š *maini*

Hmmmmm.....
*Reefat ce*😘😘😘😘
[2:03PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*27*
BY *Reefat yahya*

~a short n imaginary lov story~


Sadiq yayi kasa2* da ido sadiya ta tsaya kimm tana kallonsa daga bisani ta karasa cki ta xauna sai cika take tana basewa.sadiq ya gama kame2*nsa ya koma bisa kujera ya xauna suna fuskantar juna "maini am so happy to c u, but ya akayi kika gane nan office din ne" ta galla masa harara tare da cewa "dole ka tambayeni ai.." "Pls maini am sorry nasan nayi laifi tunda na dawo bamu hadu am just busy ne daz y kuma wllhi jiya.." Bai karasa bah ta fashe da kuka nan ya rude ya dawo kusa da ita yana rarrashinta da dadadan kalamai masu kwantar da hnkli dakyar ta sagaita kuka ta juya tana kallonsa "wacece ita" "oh..yasmeen wai...she is lyk a sister to me, dad dinta abokin babana ne kuma a nan take aiki trust me babu komai tsakanina da ita" sunyi shiru suna kallon juna , tarin Ruhaimat ne ya jawo hankulansu sadiq ya xare ido cke da tsoro Amma se ya wayance yayi saurin cewa "wancan kuma IT take n bata da lfy daz.." "Shhh.."sadiya ta sanya Dan yatsa a bakinta tana nuna masa alamar yayi shiru.ckn mamaki yake kallonta tayi murmushi hadi da cewa "kana son ta farka ne, ynxu ma maybe surutun mu ne ya tada ita" sadiq yayi galala yana kallonta "kana mamaki koh...I knw her, sunanmu daya kuma makarantar mu daya n beside she is my fren" ya sauke ajiyar xuciya nan ya koma saman kujerarsa Suka cigaba da hiransu irin ta masoya , a hnkli Ruhaimat ta bude idanunta tare da salati tana mika nan idanunta Suka fada ckn na sadiq tayi saurin sauke hannunta ko kadan ta manta inda take.wani tsananin kunya ne ya kamata ta sunkuyar da kai "kawarki ta farka" sadiq ya fada a yayinda yake kallon sadiya nan ta juya sai kuma gabanta ya fadi don gani take tamkar Ruhaimat xata tona mata asiri, ckn kissa ta tashi daga inda take xaune xuwa kusa da Ruhaimat "ah ruhi har kin tashi ya kke" mamakine karara a fuskar Ruhaimat Amma tayi karfin halin cewa "lfy ya gida" "lfy alhmdllh ya murar taki" "da sauki" "eyya sorry koh hop kina shan magani" kai ta gyada ba tare da tayi magana bah.imran ne ya shigo tare da sallama bai ko kalli inda sadiya take bah ya xauna kusa da Ruhaimat "sleeping beauty kin tashi lfy" murmushi tayi tare da sunkuyar da kai kasa tana wasa da hijabinta "tashi muje ki ci abinci sai ki kara shan magani koh" kai ta girgiza masa alamar a'a yana mata wani irin kallo daga nan hannunta ya tamke tamau yace"mu tafi ko kuma na daga ki ayi ta kallonmu" ta marairaice "pls director ka sake min hannu ba kyau fah" kwaikwayon muryarta yake tare da cewa "oya let's go" daga nan ya sakan mata hannu yana murmushi. Sadiya da sadiq sun xama en kallo a xuciyar sadiya kuwa cewa take" Ruhaimat tana da sa'a, bayan na rabata da sadiq ynxu kuma ta hadu da wannan hadadden gayen..dubi yanda yake tattalinta ko kalloma ban ishesa bah..hmm lallai" Ruhaimat ta tashi kamar Mara gskiya tabi bayan imran ta juya Suka hada ido da sadiq ya galla mata wata muguwar hararA tayi saurin dauke kai.
Wani kishi ne ya turnuke sadiq ransa ya baci sosai shi kansa yana mamakin wannan bakon lamarin ( ni Reefat nace ba dole bah...wancan original Ruhaimat kai ko kana tare da fake Ruhaimat ba dole kaji kishinta bah...xuciya tasan wacce take so😜😜) a restaurant na ckn kamfanin Suka nufa, an ware bangaren VIP nan Suka xauna suna mai fuskantar juna haka nan imran ya tsinci kansa ckn nishadi "me xaki ci" "na koshi" murmushi mugunta yake mata daga nan ya kira waiter yace a kawo masa farfesun kaza da Chapman drink da hollandia, bayan kankanin lokaci aka jera komai a gabansu yana mata wani shu'umin murmushi yace "bismllh..let's eat" ta hada rai tare da cewa "nifa bangane me kake nufi dani bah sai wani commanding dina kake " "yes..bcos am ur boss" "u r not my boss don ba a office naka nake aiki bah" "wateva dai..kina IT ne a kamfanin mu" tsaki taja tare da kawar da fuska gefe. Ya tashi ya koma kujerar dake kusa da ita ckn mamaki take kallonsa yace "ki sha peppe soup xaki samu sauki" "idan naki fah" yayi kasa2* da murya yace"I'll kiss u" 😳😳 murmushi yayi yace "yes..n if u tink am joking try me n c" Ruhaimat tayi narai2* da ido tana shirin kuka"eyya don Allah kayi hakuri..Allah bana cin abinci in public daz y" "haba Ruhaimat mutane 3 ne fah ki daure ki ci pls" "um..um I can't " "ok muje office dina u'll eat dre koh" kai ta gyada masa yace" kodai wayo kike so ki min" murmushi tayi ta sunkuyar da kai "ohh..nagane wayon , na fasa a nan xamu ci" bai saurareta ba ya diba kadan a ckn spoon yakai saitin bakinta ta bude baki xataYi magana ya tura mata farfesun dai2* nan sadiq ya shigo tare da sadiya idanunsa basu sauka koina bah sai kan Ruhaimat ckn karaji yace "imraaaannnnnn!!!!
😳😳😳😳 ba mutanen wajen kadai bah har ni saida na tsorata..hmmm irin wannan karaji haka
*Reefat ce*😘😘😘
[2:04PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*28*
BY *Reefat yahya*

~A short n imaginary Lov story~

Sadiya ta juya ckn mmki tana kallon sadiq "lfy da irin wannan karaji haka" "uhm..am..is" "uhm ahm..wat ? Baxaka iya magana da Hausa bane ko baxaka iya amsamin tambayar da na maka?" "Listen maini..."βœ‹πŸΌdakata malam! Baxaka maida ni karamar yarinya wacce bata San ciwon kanta bah, me hadinka da Ruhaimat tell me??" Sadiq ya sunkuyar da kai kasa nan da nan sadiya ta juya tayi ficewarta, imran da Ruhaimat kuma kallonsa suke nan ya juya ckn jin haushin abunda ya aikata yabi bayan sadiya Amma ko alamarta bai gani bah."Ruhaimat me tsakaninki da sadiq?" Tambayar ta xo mata unxpctd ta daga kanta Suka hada ido murmushi imran ya sakan mata mai sace xuciya yace "yes! I can c dat yana kishin ki" "m..ya imran u r funny wllhi..ni da sadiq me zai hadamu?, hanyar jirgi daban da na mota" "Amma duk hanya suke bi ai kuma duk tafiyansu daya" "a'a ba daya ba wllhi akwai banbanci" "ok let's go to my office" daga nan imran ya musu odar chicken peppe soup da drinks sannan suka jera xuwa ofishinsa.
Al-amarin sadiya kuma bata koma gida bah kamfanin faro ta wuce inda take IT gaba daya ta rasa abunda ke mata dadi se gumi take hadawa ta xauna a karkashin wata bishiya hade da tagumi "lfy sadee kika xauna kamar wacce aka kawo ma labarin mutuwa" "kedai hafsy bari kawai ina ckn matsala" "meke faruwa kawata" nan sadiya ta xayyana mata komai ta Dora da cewa "gani nake tamkar ya gane asalin masoyiyarsa don wllhi ina kallon tsabar kishi a ckn kwayar idanunsa na tabbata yana kaunar Ruhaimat" "kawata saida na gaya miki yarinyar nan ba xama xatayi bah kema ki tashi tsaye ki jawo hankalinsa ayi auren naku idan bahaka bah, wllhi ina tausaya miki ranar da xai gane gskiyan lamarin na tabbata xai tsaneki da tsana mafi muni saboda karyar da kika masa" wani dogon numfashi sadiya ta sauke tare da cewa "xanyi iya bakin kokarina don samun rufin asiri Nah, wllhi baxan iya rabuwa da sadiq bah" haka dai Suka cigaba da tattaunawarsu daga karshe Suka shige ckn kamfanin.sadiq ya kira wayar sadiya yakai 15tyms bata daga bah tsaki yaja tare da ajiye wayar a gefe ya xauna shiru se tunanin Ruhaimat yake ya rasa meke masa dadi a nan duniya ,har mamakin kansa yake yana nan xaune har bayan sallar axahar ya kasa tabuka komai.Ruhaimat ta shigo tare da sallama can cki ya amsa mata ta dauko littafin ta dama abunda ya shigo da ita kenan ta juya xata tafi yayi saurin tsayawa a hanya tare da rufe kofar "magana xamuyi" "sauri nake xan wuce gida" "koma ki xauna" "fadi maganr ka bani da lokacin xama" "Ruhaimat meyasa bara kiyi amfani da iliminki bah?, gskiya hijabinki bata amfaneki da komai bah"😳😳 waat??" ta furta ckn mamaki "yes abunda kunnenki ya jiye mki shi nake nufi" "kaga malam bani hanya xan wuce bani da lokacin.." Bata karisa ba ya fisgota ya hada da kofar fuskarsa dai2* nata har suna jin saukan numfashn juna , Ruhaimat ta raxana ba kadan bah "da ilimnki da tunaninki meyasa xaki bari wani kato ya baki abinci a baki,tell me Ruhaimat ...meyasa??" Ya fada ckn daka tsawa nan da nan ta fashe da kuka ya runtse ido yana jin xuciyarsa na tafarfasa ya sassauta rikon da ya mata a hnkli ya fara tafiya daga nan ya fada toilet don yin alwala.ta jingina jikinta da kofa tana rusa kukan da ta rasa dalilin yinsa, kwankwasa kofar da akayi ne yasa ta saurin share hawayen da ya bata fuskarta sannan ta bude kofar..imran ne ya shigo "assalamu alaykum" suna hada ido yace"subhanallh..wats wrong? Wat hpn to u? Did somtin hpn hre?" Ya jero tambayoyin Ruhaimat tayi shiru "talk to me pls, wani Abu aka miki" wani siririn hawayene ya sauko a fuskar tata "haba Ruhaimat tell me don Allah" sadiq ya fito rike da dardumar salla, yana ganin imran ya hada rai ko kallonsa beyi bah ya shimfida ya tada kabbara.juyin duniya babu yanda imran baiyi bah taki yin magana se kuka kawai take har ta Fara basa haushi yace"ok lemmi drop u home ok! Let's go" tana nan inda take sadiq ya idar da salla yana nade abun sallan yace"ka fiye naci wllhi, kayi tafiyarka man ka kyaleta" "mind ur business" imran ya fada ckn jin haushin kalamansa .a hnkli ya taka xuwa kusa yace"dis is my business imran, tana aiki a office dina so.." "So wat..to hell wit d office" "who do u tink u are ..man!" Wasa2* Suka kacame se bakaken maganganu suke furtawa junansuπŸ˜³πŸ˜³πŸ˜³πŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™Š. Himmmm muje xuwa

*Reefat ce*😘😘😘
[2:04PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: .πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*29*
BY *Reefat yahya*

*Short n imaginary Lov story*

Ruhaimat ta shiga tsakaninsu dakyar Suka saita kawunansu suna sauke numfashi a dai2* nan Ibrahim ya shigo ofishin ya tsaya yana kallonsu "wat is hpnin hre" shiru kake ji babu Wanda ya amsa ya juya gun Ruhaimat "kanwata tell me wats going on" "i rily donno" tana gama fadin haka ta suri jakar hannunta tayi waje, Ibrahim ya maida hnklinsa kan imran" man ..tell me wats wrong" "is noting pls " "a'a ya xaka ce is noting bayan na sameku a tsaye cirko2* sannan kanwata tana kuka " "don't worry mu tafi kawai" imran ya fada a yayinda yayi hanyar kofa "ka fita hanyar yarinyar nan am tellin u" muryar sadiq ne yasa shi juyawa tare da cewa " a matsayinka na mahaifi ko danuwa ko me?" "Haka kace? Ok fine! Mu xuba ni da kaiπŸ‘‰πŸΌ" ya daga kafada hadi da cewa "wateva" "enof..enof pls every1 calm down let's talk" Ibrahim ya fada tare da Jan hannun imran ya cigaba da cewa "man..xauna a nan let's talk" "am going ib bani da lokacin magana " "haba kayi hakuri don Allah" "ok fine" daga nan ya xauna a saman table sadiq ya ja tsaki tare da kawar da face.Ibrahim ya fara magana" meyasa kuke behaving kamar kananan yara ne ehh..don't u knw dat u r all matured , beside.. U r d MD n u r d sales director Baku tunanin disgrace da kuke neman jawowa kan ku a wannan company? Haba guys tink mana..wai menene ya hadaku ma tell me" shiru sukayi ya tsaya yana kallonsu imran ya tashi yayi ficewarsa sadiq ya bisa da harara tare da Jan tsaki, Ibrahim ya tsaya galala yana kallon ikon Allah daga bisani ya tashi ya tafi.
Tun daga wannN ranar imran da sadiq sun daina kula juna da suna kwana tare Amma daga wannan lokacin sadiq ya koma gidansa da xama Ibrahim yayi iya bakin kokarinsa Amma abun yaci tura haka ya hakura ya xuba musu ido, sadiq da sadiya kuma sun shirya komai ya daidaita tamkar babu abunda ya faru tsakaninsu Amma har gobe sadiq ya kasa cire tunanin Ruhaimat a ckn xuciyarsa.shakuwa tsakanin imran da Ruhaimat kuma ba laifi suna mutunci sosai.sadiq ne xaune a office yana duba emails da aka aiko masa Ruhaimat ta shigo tare da sallama imran ne a bayanta ya hada rai , sadiq ya tabe baki sannan ya cigaba da aikin da yake "ya sadiq" "uhm..""idan baxaka damu bah magana xamuyi" "go ahead" "ya sadiq ya imran don Allah ku daina fushi da juna wllhi babu kyau musulmi yayi gaba da Dan uwansa musulmi, bayan haka ku en uwan juna ne n u guys r frenz meyasa zaku bari shaidan ya shiga tsakanin ku" "gaba muke ne?,babu komai fa tsakaninmu" imran ne ya fadi haka tana hararinsa tace " hw many days ynxu bakuyi magana da juna bah? Ko kunsan cewa ana rubuta muku xunubi?" Gaba dayansu Suka daga ido suna kallonta tace "yes..xunubi kuke aikatawa saboda manzon Allah ( s.a.w) yace ..kada musulimi ya guje Dan uwansa har na tsawon kwana 3 , idan ya wuce kwana 3 kaje kayi masa magana idan ka masa sallama ya amsa toh lallai xa'a rubuta muku lada..idan kuma bai amsa bah xa'a rubuta masa xunubi kai kuma xaka samu lada a wajen Allah sabida ka wanke kanka (Abu huraira ne ya rawaito )..shin kuna son kasancewa ckn wannan halin?" Jikinsu yayi sanyi nan imran ya rungumi sadiq yace "am sorry bro" "am sorry too" murmushi Ruhaimat tayi suna hada ido da imran ya sakan mata lallausan murmushi "Allahu Akbar.. Allah ya biyaki kanwata" gaba daya Suka juyo Ibrahim ne yake shigowa fuskarsa dauke da murmushi. Daga nan sun xauna anata fira gwanin burgewa sadiq se satan kallon Ruhaimat yake bugun xuciyarsa na karuwa ya rasa ya xaiyi, imran ma tunaninta ne fal a ckn xuciyarsa yana yaba kyawawan halayenta ita kam se xuba take tare da Ibrahim suna dariya sadiq ya shagala da kallonta nan wayarsa ta hau ruri babansa ne nan ya daga" ina kwana ranka ya Dade" daga can bangaren ambassador ya amsa "lfy ya aiki" "alhmdllh ya naka ya mamita" "nayi magana da Alhaji sultan sun bincika gidan yarinyar da
Showing 18001 words to 21000 words out of 61247 words