_which team u belong to.. *imran* *sadiq* *Ibrahim*..comment wit ur choice.. Majority carries d vote_๐๐
Kalmar innalillahi kawai Ibrahim yake nanatawa a yayinda kansa ke tsarawa sadiq kuma xuciyarsa ne ke tafarfasa ji yake tamkar ya shake imran ya mutu don tsabar kishi ckn bacin rai ya tashi ya bar ofishin, imran ya bisa da kallon mamaki daga bisani ya juya gun Ibrahim "aboki ya kake ganin xan tunkare ta..I rily Lov her wllhi, bansan me ake nufi da so bah sai da na hadu da ita..pls ka taimaka min I don't wanna loose her" wani murmushi mai ciwo ib yake ya hadiye wani Abu mai daci a ckn makwakoronsa yace "don't worry man..u'll have her insha Allah" "tnx nawa..Shiyasa nake sonka akoda yaushe kana faranta min rai" bam..aka bude kofa sadiq ne ya sake dawowa idanunsa sun kada sunyi ja yace da Imran" com n c d so called gal fren of urs tana can xaune tana xuba soyayya da wani, kai ma xauna kana bata lokacinka a banxa" gaba daya suka tashi a tsaye sadiq kuma ya kai bakin kofa dakyar ya dafe jikin bango don tafiya na Neman gagararsa saboda ganin Ruhaimat da yayi tana xaune da wani, imran ya bangaje shi ya wuce Ibrahim ne ya tsaya kusa dashi yace "bruh ar u ok" "yea..am fine" daga nan suka fice tare.Ruhaimat ce xaune a bisa wasu fararen kujeru fuskarta dauke da murmushi hira sosai suke tare da masoyin nata wato *AJ* Aliyu jada, kamar daga sama ta hango su suna xuwa murmushi tayi tana kallon fuskarsa tace "yawwa ka gansu nan en halak" "ok yayun namu ne..muje mana mu same su" tare suka jera suna tafiya suna er hirarsu kicibis suka hadu da imran ..sadiq se Ibrahim "ina yinin Ku" Ibrahim ne yayi karfin halin amsa wa , sadiq kam kawar da fuskarsa gefe yayi imran kuma yana bin Ruhaimat da wani mugun kallo har gabanta ya fadi "amm..ya imran ga Aliyun.." Hannu ya daga mata fuskar nan ba alamar wasa yace "kin gama aikin da ya kawo ki ko xama kika yi kina hira da wani?..ki Sani nan companyn ba wajen hira da samari bah" Aliyu kam jikinsa yayi sanyi Ibrahim kadai suka gaisa daga nan yace "my angel ki koma cki ki cigaba da aikin da ya kawo ki xamuyi waya anjima , da yamma kuma xanje gida na ganki ok" kai ta gyada masa daga nan ya juya yayi tafiyarsa.imran tamkar ya kurma ihu don haushi Ruhaimat kam kanta na kallon kasa ta juya ta fara tafiya "kanwata ina xaki" Ibrahim ne ya tambaye ta "am..dama akwai aikin da nake yi ne xan karasa" "muje office dina magana xamu yi" "ok" daga nan ta juya tayi wucewarta ko kallon bangaren da sadiq yake bata yi son sun Dade basu hadu bah kuma koda sun hadu baya mata magana.sadiq ya fara tafiya a hnkli baxai iya xuwa inda take bah kuma baxai jure ganin imran kusa da ita bah, ta shiga office din kenan wayarta ya hau ruri num supervisor dinta ta gani ta daga "ina yini sir" "lfy ya kike.. Kixo liaison office ynxu ana bukatar ganinki ckn gaggawa" "ok sir gani nan xuwa" ta kashe wayar yayi dai2* da shigowar su Ibrahim da imran "yaya Nah xan tafi ana nema na a Liaison office din skul namu " "ok idan kin dawo ina son ganin ki" ta daga kanta suka hada ido da imran ya galla mata harara ita ko t murguda masa baki tare da fucewa ckn sauri, murmushi yayi sai ynxu yaji sanyi a ckn xuciyarsa.
*** a can liaison office din Adamawa state uni Ruhaimat ce xaune a katafaren ofishin nasu Dr Abdallah yace "u have no choice my dia..kiyi hakuri kije am sure u can make it" "but sir.." "Shhh..waya ya daga ya kara a kunne ya fara magana "yes sir..ehh hakane Amma yarinyar bata son xuwa, ok..ok sir gata nan" ya mikawa Ruhaimat waya yana hararinta yace "vice chancellor ne" ๐ณ jikinta har rawa yake ta karba sunyi magana ko me ya gaya mata oho! Daga karshe ta kashe wayar ta mikawa Dr Abdallah ya karba tare da cewa "zamuyi magana da baban ki, ki fara shiri jibi ne zaku tafi dake da Dr Zarah da professor Ramalan" a hnkli tace "ok sir" daga nan tayi sallama ta tafi.
Bata bi ta kan Ibrahim bah gida ta wuce ta fara tunanin gagarumin aikin dake gabanta..jibi xasu tafi wani Islamic conference a can birnin tarayya Wanda makarantu da dama xasu halarta ga manyan mutane , dole ne ta jajirce ta fidda Adamawa state uni kunya..nan ta tashi ta fara research kan abunda xata gabatar idan ta je can.
_wohoho..kina da aiki gal..Allah baki sa'a ..lol_
*fans ina jiran choice naku tsakanin imran Ibrahim sadiq da kuma Aliyu shin wa yafi dacewa da Ruhaimat??.. Kodai xatayi new catch @ conference da xatayi attending ne๐ค๐ค๐๐๐* ~sai naji daga gareku..ur tym starts now~
Lov u all.. *Reefat ce*๐๐๐
[2:09PM, 11/12/2016] โช+234 703 007 7024โฌ: ๐๐ *MAI SONA*๐๐
*45*
BY *Reefat yahya*
~a short n imaginary Lov story~
*based on mssgs da nake samu ta private n oda grps seems lyk sadeeq is leading.. Anyway muje xuwa dai* _Lov u all_
10:00am katafaren hall din ya cika makil da jama'a a kalla xasu kai kimanin dubu 2 daliban makarantun jamia daban2* ga manyan lecturers da manyan malaman addini da professors, an fara gabatar da presentation akan addinin musulunci dalibai suna gabatarwa daya bayan daya har aka iso kan Ruhaimat inda mc yace "I will lyk to call Aysha Ruhaimat Abubakar hammawa from Adamawa state university" kabbara akayi nan Ruhaimat ta tashi, Dr Zarah ta karfafa mata guiwa akan ta tattara natsuwar ta waje daya kada taji tsoron idon jama'a. Nan ta fara tafiya kanta na kallon kasa karar sautin takalminta kawai kake ji a yayinda idanun jama'a suka koma kanta ..gaskiya ne Adamawa land of beauty..masha Allah yarinyar ta hadu gaba daya ta dauke hankulan jama'a ga shigar ta na mutunci da kamala, tayi kyau sosai bayan ta tsaya gaban dubban jama'a nan ta fara magana kamar haka
*(pls fans take tym to read d article is important.. Cos I knw a lot of pole xasuyi skipin)*
"Assalamu alaykum warahmatullahi ta'ala wa barkatuhu my brodas n sistas in Islam am Aisha Abubakar hammawa , my topic of discussion is based on *TAQLEED: THE BLIND FAITH*
The Madhaiib are a pathway to learn d deen; they do not replace d deen.d 4 popular madhaaib are named after โ: Ahmad ibn Hanbal, Muhammad ibn Idrees ash-ShaafaโI, Imam Maalik ibn Anas, Abu Haneefah an-Nuโmaan ibn Thaabit (may Allah have mercy on them all).Other madhaaib include al-Layth ibn Saโd, al-AwzaaโI etc. These imams learned fiqh (jurisprudence) from the Qurโan & Sunnah. They are mujtahideen (reason based on Quran/authentic hadith available to them, to give verdicts). None of them called his students or other people 2 follow his verdicts blindly. Rather, they used 2 call people 2 follow d Qurโan & Sunnah, criticized those who called people to blindly follow them. *They all said: "When a Hadeeth is found to be Authentic, then that is my MATH-HAB."( An-Nawawi โ Al-Majmoo' - vol 1 pg 63).โ. Imam Malik bin Anas (rh) said: โAnyoneโs opinion may be accepted or rejected, except the occupant of this grave,โ (the grave of the Prophet (SAW)). [al-Bidayah Wan-Nihayah, (14/160)].*
๐กIf our salvation is based on blindly following one of these 4 madhaaib who came after d departure of d prophet and his companions, we may well ask; *what is the madhab of Prophet Muhammad (Sal Allaahu Alaiyhi wa Sallam), Abubakr, Umar, Uthman, Alli & other companions (radiallahuanihuma)? Were they hanafis or malikis or shaifiis or hanbalis? Did they belong to any group(s) claiming exclusivity to salvation without a sharia based proof? We may further ask d blind followers of madhaib what d madhab of d 4 Imams themselves were. Was Imam Abu Hanifah a hanafi? Was Imam Malik a Maliki? Was Imam Ahmad ibn Hanbal a hanbali? Was Imam Shafii a shafii? No, they were not, they all followed d Madhab of Rasullulah (Sal Allaahu Alaiyhi wa Sallam).*
The common defence question from d blind followers of d madhaib is: does it mean that d great & real scholars of our time knw more dan d great & real scholars of d past & d pious imams of d madhaib of d 2nd & 3rd centuries? How dare u say d 4 imams made few mistakes here & there on certain issues or gave a few wrong religious verdicts?
๐จ *Yes, they made mistakes but not on purpose. โThe prophet (Sal Allaahu Alaiyhi wa Sallam) said every son of Adam makes mistakesโฆ..(Trimidhi)โ.This includes all scholars & the companions of d prophets.It is ONLY d prophets of Allah that can be blindly followed because they are โMaasuumโ: divinely protected from making mistake(s) in the delivery of the divine message of Islam to the people but they made mistakes in their personal lives. Therefore, the Quran & authentic sunnah are always d criteria, no human being including d companions of d prophets should be blindly followed *โtaqleedโ* rather we should do *โiithibaaโ* follow their authentic proofs.These imams got some rulings right and got some wrong due to d lack of access to some hadith; bcos hadiths were still in the process of compilation & access to hadiths were limited by long distances, primitive level of technology, unlike today where there is easy access 2 compilations nd authentications that had been done by Muhadiths e.g. Imam Bukhari, Muslim & scholars of our time. A fresh graduate of science 2day is definitely not as genius as Albert Einstein but he has more knowledge than Einstein bcos he has now learnt all d corrections of d errors that Einstein made and has learnt from further advancements made after the death of Einstein.โIf a Muslim is following any of d rulings of these pious imams of d madhabs or a group, and he sees that the view or authentic evidence of another madhhab or scholar concerning a given matter is stronger, and he follows that, then he has done well, and that does not detract from his religious commitment or good character.There is no scholarly dispute on this point.Rather this is more in accordance with d truth and is more beloved by Allaah and His Messenger.โย (Shaykh al-Islam โ may Allaah have mercy on him โ inย al-Fataawa, 22/247).
*Prophet (Sal Allaahu Alaiyhi wa Sallam) : โIf a judge passes judgement based on his own ijtihaad and he is correct, he will have two rewards; if he passes judgement based on his own ijtihaad and he makes a mistake, he will have one reward.โ (Bukhaari). What the sincere believer must do is to follow the truth & what is correct based on authentic & verifiable evidences in the Quran & authentic hadith & avoid blindly following groups or madhabs or scholars when he knows the truth lies elsewhere.ย Rafโ al-Malaam โan al-Aโimmah al-Aโlaamย by Shaykh al-Islam Ibn Taymiyah. Prophet (Sal Allaahu Alaiyhi wa Sallam): โARROGANCE MEANS REJECTING THE TRUTH AND LOOKING DOWN ON PEOPLE.โ(Muslim).*sadakallahul azeem wallahu ahlam" ji kake "Allahu Akbar gaba daya hall din sun rude da kabbara , a hnkli ambassador mukhtar ya sauke gilashinsa yana kare mata kallo yarinyar ta Tara komai nan wani tunani ya bujiro masa a kwakwalwa..๐ค๐ค๐ค
Ruhaimat ta koma wajen xamanta masu camera ne suka biyo ta sai daukarta hotuna suke masu viewing nayi ana nunawa live a gidajen TV murmushi Dr Zarah tayi tare da cewa "u r so amazing dia..kip it up" "tank u mah" ta fada ckn jin dadi, haka aka cigaba da program har xuwa axahar sannan suka tashi don yin salla.ambassador mukhtar ya kira professor ramalan a gefe suka kadaita nan ya nemi sanin tarihin rayuwar Ruhaimat prof ya xayyana masa komai yayi godiya sannan suka rabu.kwana 3 ana yin conference din sannan aka gama ranar final day an kira daliban da sukayi kokari cki kuwa har da Ruhaimat an gabatar musu da kyaututtuka masu dimbin yawa , president ma ya basu kyauta tare da certificate of merit award daga karshe sukayi hotuna sannan aka watse nan su Ruhaimat suka shirya dawowa Adamawa.
Bayan kwana 2 da dawowarsu da yamma suna xaune tare da anty Xee nan wayarta ya hau ruri ta duba num Abbanta ta gani nan ta daga tare da sallama bayan sun gaisa ya shaida mata lallai yana son ganinta idan ta samu lokaci weekend taje gida.hakan ko akayi ranar Friday ta shirya xuwa jada ta sauka lfy , bayan ta huta sun taba hira da Hajja Dada suna nan xaune mahaifin nasu ya shigo da sallama nan ya nemi waje ya xauna "ina yini Abba" "lfy ya hanya ya kuma karatu" "lfy alhmdllh " "naji labarin conference naku kinyi kokari kwarai da gaske duk da cewa ni bansamu lokacin kallo bah , Amma ummar Ku ta bani labari kinyi kokari sosai Allah ya taimaka ki kara bada himma" "nagode Abba" "yawwa uwata dama na kira ki ne xancen aure.."..dum..xuciyarta ta buga nan gabanta ya fadi , ya cigaba da cewa "akwai Wanda kuka yi alkawarin aure dashi ne?" A hnkli tace "a'a..Abba akwai wani dai yana xuwa waje na Amma bamu xauna mun tattauna dashi bah" "masha Allah..dama wani mutum ne yaxo nan bayan dawowar ki daga Abuja yace min a can ya ganki Amma bai miki magana bah yaxo Neman izini a wajena " dam...tayi saurin daga kanta "tunda Allah yasa baki da wani tsayayye ina ga nan bada dadewa bah zasu zo Neman auren ki , nayi magana da wani aboki Nah yace ya San shi babban mutum ne kuma yana da kyawawan halaye don haka na amince da maganar auren"..innalillh kawai Ruhaimat take Nanatawa a ckn zuciyarta ..shikenan ta rabu da sadiq har abada.."kodai kina da wani Wanda kike so?" Tayi saurin cewa "a'a Abba" "toh yayi kyau Allah ya miki albarka" "ameen" Hajja Dada ta amsa daga nan Abba ya tashi yayi ficewarsa.nan Ruhaimat ta fashe da kuka "ke lafiya" "๐ซ๐ซ wayyo hajja ki taimakeni wllhi bana son auren tsoho" "kaji min munafuka..ba ynxu ya tambayeki ko kina da wani Wanda kike so kika ce masa a'a bah" "haba Hajja kinsan baxan iya bijire umarnin Abba na bah" "toh ya kke so na miki" "Hajja ki ce baki amince bah don Allah" "nidai ina son wannan auren , baki ga mutumin bah yana da kirki sosai kedai Allah yasa shine mafi alkairi agareki kinsan zabin iyaye alheri ne" Ruhaimat ta tashi ckn jin haushi ta koma dakin baccinsu nan ta dinga rusa kuka har tayi ta gaji don kanta ta daina. D next day ta shirya kayanta tace musu xata wuce akwai aikin da xatayi nan Abba ya bata kudade masu yawa sukayi sallama ta tafi, Hajja Dada dai sai murna take takwararta tayi miji๐๐.bayan ta koma ta kwashe labarin komai ta sanar da anty Xee itama ta tausaya mata haka ta fara rarrashinta tana kwantar mata da hankali.washe garin Sunday ne ta kashe wayarta haka ta yini sukuku ta rasa me ke mata dadi a duniya.
Ranar Monday ta shirya ta wuce amz fuskar nan a tamke yake kowa yana mamakin ganinta ckn wannan hali saboda ansanta da fara'a, har suka gama daukar darasin su ta xauna tayi report a ckn daily record buk nata don ynxu suna rounding up ne sauran 3weeks su gama.dalibai suna taya ta murnar nasarar da ta samu a conference da suka je Amma Sam bata sake musu bah, sama2* take amsawa har wasu sun fara gulama cewa da xuwanta Abuja ta koyi girman kai๐๐๐. Ofishin imran ta shiga ta gaida shi ba tare da ta kalli bangaren da yake bah , ta kunna computer tana copying files nata da ta ajiye.ya bita da kallon mamaki daga bisani ya kira sunanta "Ruhaimat " "na'am" "me yake damun ki..baki da lafiya ne?" "Lfyta kalau" ta bashi amsa kai tsaye, ya tashi Sam ya dawo kusa da ita yace "luk @ me" ta kauda fuskarta gefe "baby doll tell me..waz wrong" kamar jira take nan ta fashe masa da kuka, gaba daya hankalinsa ya tashi "pls tell me don Allah" yayi maganar kamar xeyi kuka "ya imran an min miji a gida shikenan an rabani da *mai sona*"..xama dirshan imran yayi a kasa hawayene suka fara bin kumatunsa.sadeeq dake labe a bakin kofa yayi saurin juyawa da gudu ya koma office nasa, dama yaxo xai shigo kenan yaji hirarsu.dakyar ya karasa don idanunsa sun daina ganin komai sai wani duhu yake gani.
*ignore any typing error cos bana editin...๐ enjoy*
Sadeeq ya hada kai da table yana rusa kuka kamar wani karamin yaro๐๐ wani irin radadi yake ji a can ckn xuciyarsa..ynxu ya rabu da Ruhaimat har abada kenan?? Y?? Se kuma ya tuna da kalman da ta fada *shikenan an rabani da mai sona*.. *mai sona*!! Ya nanata kalman kamar xai tuna wani Abu sai kuma ya ja tsaki yasan mai don nata barai wuce wannan saurayin da ya gansu tare bah, wayarsa ce ta hau ruri baba ne ke kira nan ya daga "hello ina kwana baba" "lfy ya kke ya iyalin naka" "lfy alhmdllh" "ina son ka xauna da shiri nan da 2months xaka kara aure" "wat??..aure kuma baba? , ynxu 4 months ne nayi.." "Ba shawara nake nema bah, umarni na baka kuma next week xanxo da kaina na sama maka mata irin wacce nake so..kuma idan baka manta bah na gaya maka tun kan kayi aure
Showing 33001 words to 36000 words out of 61247 words
*Reefat ce*๐๐๐
[2:09PM, 11/12/2016] โช+234 703 007 7024โฌ: ๐๐ *MAI SONA*๐๐
*44*

*46*

_hmm sadeeq baka San meke faruwa a gidan Ku bah_
*Reefat ce*๐๐๐
[2:10PM, 11/12/2016] โช+234 703 007 7024โฌ: ๐๐ *MAI SONA*๐๐
*47*
BY *Reefat yahya*
~a short n imaginary Lov story~
*ignore any typing error cos bana editin...๐ enjoy*
Sadeeq ya hada kai da table yana rusa kuka kamar wani karamin yaro๐๐ wani irin radadi yake ji a can ckn xuciyarsa..ynxu ya rabu da Ruhaimat har abada kenan?? Y?? Se kuma ya tuna da kalman da ta fada *shikenan an rabani da mai sona*.. *mai sona*!! Ya nanata kalman kamar xai tuna wani Abu sai kuma ya ja tsaki yasan mai don nata barai wuce wannan saurayin da ya gansu tare bah, wayarsa ce ta hau ruri baba ne ke kira nan ya daga "hello ina kwana baba" "lfy ya kke ya iyalin naka" "lfy alhmdllh" "ina son ka xauna da shiri nan da 2months xaka kara aure" "wat??..aure kuma baba? , ynxu 4 months ne nayi.." "Ba shawara nake nema bah, umarni na baka kuma next week xanxo da kaina na sama maka mata irin wacce nake so..kuma idan baka manta bah na gaya maka tun kan kayi aure
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12 Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21