can ita take baka abincin ne..wuce muje ka hada mata ynxun nan" jiki ba kwari suka wuce bangaren nasu sadeeq yana ji kirikiri Ruhaimat ta xauna a bisa kujera tana jiransa ya gama hada mata cornflakes , ya hada ya kawo ya mika mata tana wani tura baki ta karba mami na lallabata dakyar ta shanye ta ajiye cup daga nan mami ta tashi tayi ficewarta. Tamkar jira yake mami ta fita nan yayo kanta yana murmushn mugunta , juyawar da xatayi kawai suka hada yana tsaye a kanta ta hada rai tace "me haka" hannu yasa ya jawota xata kwalla kara yayi saurin rufe bakinta da nasa wani xaxxafan kiss ya mata saura kadan ta suma a wajen , jikinta sai karkarwa yake dis her first time dakyar sadeeq ya saketa nan ta fashe masa da kuka ya rungumeta gam yana rarrashi rada ya mata a kunne yace "dis is ur punishment duk lokacin da kika min laifi haka xan miki" tana bubbuga kirjinsa yana mata murmushi nan ta juya tayi hanyar dakinta yace " u are so sweet I Lov u" garam! ta rufe kofar a kasan kafet ta xube tana rufe fuska wani irin kunya take ji..dama wannan shine kiss din?? Sadeeq kam xama yayi dirshan a kasa a jingina da kujera sai faman lumshe ido yake yNa tuna wannan romantic moment Wanda bai taba jin dadi irinsa bah..y is it dat she is so different.. Komai nata special neππ haka suka kasance kowannensu da tunanin da yake.
30mins later Ruhaimat na kwance bisa gado taji murdewar kofa ckn sarkewar murya tace "waye ne" "barawo ne" muryar meenah taji don haka ta tashi ta bude kofar ," anty Nah meya faru Yau kika kulle daki" "umma..ba komai haka nan" ta fada tana faman leka falo "lfy dai koh" "lfy kalau" ta wayance tana dariya suka xauna bisa gado meenah tace "gskiya kwalliyan nan tayi ..dole na biya kudin tunda yaya na baya kusa " hararinta take can ckn xuciyarta kuwa cewa tayi "ai yayan naki ya Riga ya fance kwalliyar da kiss" πta lumshe ido tana murmushi. Meenah ce ta taba ta "hey wake up..daga kiran sunan yaya sai ki fada tunani" murmushi kawai Ruhaimat take sun dan taba hira sannan meenah ta koma bangaren ta. Da yamma ta sake wanka tayi kwalliya ckn leshi mai kyawun gaske dinkin Riga da skirt ne kayan sun xauna dabas a jikinta se xabga qamshi take daga nan ta wuce falon mami suna xaune ita da meenah ta shigo tare da sallama
.."wow matar yaya u luk gorgeous.. Gskiya my yaya is lucky" murmushi tayi tace "tank u" mami ta bude hannu tare da cewa "taho nan my little angel u luk good" ckn jin kunya ta karasa kusa da ita ta xauna tare da kwantar da kai bisa kafadan mami, ita kuma sai ririta ta take tamkar xata maidata ckiπ€π€π€ do such inlaws exist??.. Dariya meenah tayi tace "oh..mami kina ji da surukar nan taki, koda yake abar son yaya sadeeq ce namanta ..kina son duk abunda ya fito daga wajen yaya" harara mami tayi tace " ehh..ina so ke kuma ba babanki yana sonki bah" "wllhi my baba my everything" meenah ta fada tana dariya.sadeeq ne ya shigo da sallama π³π³ "handsom yaushe kazo" murmushi yayi ya xauna kusa da ita "yawwa sisy Nah nayi missing naki, tun da safe nazo Amma kingansu ko ruwa basu bani bah..Allah yunwa nake ji" ya karasa maganar tamkar xayyi kuka.meenah ta juya tana musu kallon tuhuma Ruhaimat tayi saurin dauke kai, abinci ta xuba masa ta ajiye a dinning tare suka xauna yana ci suna hira har ya gama.kasancewar su 2ne a wajen yasa ya fara magana "dama kinsan pretty aka auramin shine baki taba gayamin bah" tayi kasa2* da murya tace "mami ce ta hana ni, ynxu haka fushi suke da kai" yayi shiru ta sake cewa "yaya kaima kasan baka kyauta ba dole ransa ya baci" "nasan banyi dai2* bah but da tun farko kin gayamin Ruhaimat ce u knw I'll b dere" "ynxu kawai ka basu hakuri" "yh daz wat brought me hre" sallamr baba suka jiyo yana shigowa meenah ta tashi ckn farin cki ta taryesa, hannunta ya rike yana dariya "er baba potential amarya" murmushi tayi ckn jin kunya ta sake hannunsa ta koma kusa da yayan nata ta xauna.ko kallon bangaren da sadeeq yake baba baiyi bah, jkn sadeeq yayi sanyi yasan lallai abun ba na wasa bane a hnkli ya tashi yaje kusa da baban nasa ya xauna ckn girmamawa yCe "ina yini baba" can cki ya amsa daga nan bai sake cewa komai ba ya mayar da hnklinsa gun Ruhaimat suna ta hira tare da mami.
Kwana 3 sadeeq yyi har ya manta da wata sadiya ita ta kirasa nan yake bata hakuri kan rashin dawowarsa , hnklinsa ya kasa kwanciya don fushin da iyayen nasa suke musamman ma baba.ta wani bangaren kuma soyayyar Ruhaimat ce ke addabarsa yana son komawa yola da ita Amma bai samu fuska a gun iyayen nasa bah.wata dabara ce ta fado masa don haka ya tashi yayi wanka ya shirya dama lokacin brkfst nasu yayi ya fito daga dakinsa nan ya hadu da Ruhaimat murmushi ya sakar mata "morning pretty" "morning" ta amsa daga nan ta juya tayi ficewarta. Ya hango bab mami tare da meenah xaune bisa teburin cin abinci Ruhaimat tana sakkowa daga bene yayi saurin rungumarta ta baya yana faman lumshe ido yana mata rada a kunne yayi kamar ba'a halicci wasu a wajen bah, Ruhaimat kam kunya tamkar ta nutse ckn kasa sai kokarin rabashi da jikinta take Amma ta kasa kawai ta fashe masa da kuka ba shiri ya sake ta.da gudu ta haura ta koma dakinta abincin da bata ci ba kenan baba Wanda yayi galala yana kallon ya sauke kansa nan ya cigaba da cin abincinsa, sadeeq ya sunkuyar da kai kasa yana murmushi ya karasa bisa teburin ya jawo kujera ya xauna "morning mami Nah..morning baba, sisy ya kike " ya shafa kan meenah fuskarsa dauke da murmushi "morning yaya" meenah ce kadai ta amsa a yayinda mami ta hada rai tace "wane irin rashin kunya ce haka... idan kana tunanin shirmen naka ne xai sa a baka ita Ku tafi tare toh kayi kuskure don babu inda xata je" yayi saurin daga kansa yana kallonta ta hada fuska tamau , ya marairaice "haba mami punishment ne ya isa don Allah.. Duk inda naje babu sassauci, Ku tausayamin pls nasan na aikata laifi Amma.."βπΌβπΌ..dakata malam idan ba cin abinci xakayi tashi ka bani waje Mara kunya kawai" mami ta tare masa numfashi, baba da meenah sun xama yan kallo.sadeeq kamar xaiyi kuka ya maida dubansa gun mahaifin nasu yace "baba plss..don Allah ka mata magana" baba Wanda ke faman danne dariyarsa yace "oh..oh..wa xai shiga tsakanin uwa da 'da..gara ma da meenah ce Amma kai...um um ba ruwana a cki bani da ta cewa, aurene na daura maka a yayinda maminka take kular maka da mata" meenah bata San lokacin da ta fashe da dariyar da ya matseta bah, sadeeq ya juya yana kallonta ckn hanxari ta koma bayan baba ta tsaya.baba yace "ko bahaka bah er baba..ba shine Dan gatan mami bah" kai ta gyada tana dariya ckn bacin rai sadeeq ya tashi ya bar dinning din dakinsa ya wuce yayi kwanciyarsa.baba yana kallon matar tasa yace "sannu disciplinarian.. Gashi kin hana Dan gatan naki cin abinci" murmushi mami tayi tare da cewa "Ku xuba mana ido wannan bata shafeku bah en bakin ciki" meenah da baba sai dariya suke mami ta tashi ta hada abinci a ckn katon tray ta haura sama dashi.
Dakin Ruhaimat ta fara xuwa tana xaune tayi jugum.."Dota ga abinci nan tashi ki ci" firgigit ta juya ckn jin kunya ta rusuna ta gaisheta , ckn fara'a ta amsa mata sannan ta xauna a gefe ta xuba abinci a filet ta tura mata a gaba "oya..ki gama ki bani filet ynxu" ta tura baki ckn shagwaba tace "Allah mami abincin yayi yawa ki rage shi" "inaga dura xan fara miki don na lura baki son cin abinci" ta marairaice tana wani xuba shagwaba haka mami ta dawo kusa da ita tana lallabata har ta samu ta cinye sannan ta hada mata tea ta mika mata.mami ta gyara xama tace "kina son kibi mijinki?" Tambayar taxo mata a ba xata sunkuyar da kai tayi bata ce komai bah" karki ji kunyata just tell me" kai ta girgiza alamar a'a "kinfi son xama damu" "uhmm" murmushi mami tayi tace "Allah ya miki albarka..kedai ki kara hakuri xan koya masa hankali baxai sake wulakanta ki har abada" daga nan ta tashi ta fita da kwanukan abincin.sadeeq yana kwance yaji sallamar maminsa dakyar ya tashi ya bude kofar, abinci ta ajiye masa fuskar nan babu alamar wasa tace "bana son bata lokaci ka ci ka bani filet ynxu" idanunsa sun cika da kwalla yace "mami na dauka xancen Ruhaimat ne ya kawo ki..nikam na koshi baxan ci bah" hawaye na gangarowa a fuskarsa mami ta kauda fuska gefe don baxata jure ganin bacin ran Dan nata bah tana matukar sonsa amma wannan karon ya xama dole ya fuskanci horo me tsanani.."yaushe na fara wasa da kai..ka xauna ynxu ka cinye abincin nan tas ina nan tsaye kada ka batamin lokaci" babu yanda ya iya haka y xauna yana tura abincin dole2* ya ci rabi yace ya koshi daga nan ta tattara kwanukan ta koma kitchen dasu. Ficewa yayi yaje yayi booking flight sannan ya dawo gida a falo ya sameta ta caba ado tana xaune ya tsaya yana kallonta sannan ya karasa kusa da ita ya xauna, matsawa tayi tana hararinsa ta tura baki tace "nifa kana takurani bana so pls" murmushi mai ciwo yayi tare da cewa "don't worry gobe war haka baxaki ganni kusa dake bah bare na takuraki" gabanta ne ya fadi jin ya ambaci haka wato yana nufin xai koma gun sadiya kenan..wani kishi ne ya turnuketa amma ta wayance da cewa "da nafi kowa farin ciki" "Allah yasa ma jirginmu yayi hadari kowa ya mutu a huta" da sauri ta daga kanta suka hada ido sai kuma tayi saurin cire nata tace "toh sai me" murmushi mai kayatarwa yayi tare da cewa " ana sona dai ko a banxa an damu dani"ππ
_nagode da kulawarku jinjina gareku fans dina kuna bani kwarin guiwa Allah bar mu tare Lov u all_
Da safe suka tashi wayam..ba sadeeq ba labarinsa wayoyinsa kuma a kashe hankalinsu ya tashi musamman ma Ruhaimat kalamnsa kawai ke yawo a kwakwalwarta " *Allah yasa jirginmu yayi hadari kowa ya mutu a huta*" nan ta fashe da kuka meenah na tambayarta meke faruwa nan ta gaya mata yanda sukayi murmushi tayi ta hau lallashinta dakyar ta daina kuka daga nan meenah taje ta sanar d iyayen nasu cewa ya koma yola ne tunda gashi ya gayawa Ruhaimat a nan ne hankalinsu ya kwanta dakyar Ruhaimat ta iya cin abinci .misalin 10 am suna xaune a falonta ita da meenah wayar meenah ce tayi ringing yayan nata ne nan ta daga tana murmushi tace "haba handsome shine ka tafi babu sallama duk kabi ka daga mana hankali musamman ma su malama wance sai kuka kawai ake yi" murmushn jin dadi yayi Amma a ckn waya kuma tsaki yaja yace "sallaman me xan muku bayan kun nuna Baku damu dani bah, gashi na dawo gun wacce ta damu dani sai tattalina take ynxu haka ma gani nan kwance bisa cinyoyinta sai riritani take" da gayya yayi maganar don ya tabbata Ruhaimat na kusa da meenah, murmushi meenah tayi tace "yayi kyau asha soyayya lafiya tunda ka sauka lafiya ai shikenan" daga nan ta kashe wayar tana mai Jan tsaki tace "Allah wadai da halin namiji..dubi yanda yake marairaicewa a nan gidan fah yana nunawa tamkar baxai iya Rayuwa ba idan bbu ke Amma ynxu ya koma can yana nuna wa wata soyayya.. Mtsww" murmushn yake Ruhaimat tayi tace "toh me a ciki ba matarsa bace" "Allah ni na tsaneta wllhi bana son kishiya idan ya Ibrahim zai kara aure sai dai ya sakeni kan ya auro wata" "ohh..meenah kishi kenan" can kasar xuciyar Ruhaimat kuwa tafarfasa yake da xafin kishi daurewa kawai take tana nuna halin ko in kula.meenah ta kalli Ruhaimat tayi dariya tace "dama kina son yaya ne kike wani nokewa kina..bana son ganinka...kana takurani..ka tafi pls..sai me..dama waya damu da kai.." Duka Ruhaimat ta kai mata ta kauce tana dariya daga nan ta tashi da gudu nan suka fara xagaya falon har suka koma falon mami a nan suka hadu da baba, meenah ta gudu ta koma bayansa ta tsaya nan Ruhaimat ta shagwabe fuska tace "baba kana ganinta koh..Allah kace mata bana so" "hoo...meenah rigima, me ta miki" dariya tayi tace "baba kawai cewa fa nayi tana son yaya shine ta tashi wai xata min duka"dariya baba yake dai2* nan mami ta fito taji maganganun nasu duka hannun Ruhaimat ta rike tana cewa "taho nan Dota kyalesu yan sa ido ne rabu dasu gobe zamu tafi Dubai mu barsu" ta tura baki ckn shagwaba sannan ta kwanta a jikin mami...ohh Ruhaimat ta manta mami surukar ta ce ππhmm..meenah tace "da gaske zaku tafi Dubai ?..nima xan biku wllhi" "babu inda xaki tunda baki jin magana " "yi hakuri mami Nah wllhi na daina..haba matar ambassador haba first ladyn baba Nah" dariya sukayi gaba daya mami ta kada kai tace "ja'ira kiyi auren dai kowa ya samu sa'ida" "haba ke xaki fi kowa kewarta" baba ya fada yana dariya.kamar yadda mami ta fada haka ko akayi bayan kwana 2 suka shirya xuwa Dubai a can sukayi duk wata siyayya da xasu bukata na auren meenah er baba, daga nan suka tura kayan 9ja a yayinda mami tare da ya'yan nata wato Ruhaimat da meenah suka wuce China don gyaran jikin amarya.gyara sosai akaiywa Ruhaimat da meenah babu bambanci, gyaran fata gyaran gashi da sauransu sunyi kyau sosai idan ka kallesu dole ka sake kallon su a karo na 2.kunsan kayan China karshe ne idan ta fannin gyara ne sun ciri tuta a wannan bangaren, sati 2sukayi sannan suka dawo Abuja bayan kwana 2aka kawo lefe masu dimbin yawa ga kyau da tsada. Ruhaimat ma akwati set1 baba ya cika mata da kayan arxiki yace na fitan biki, shirye2* sukayi Yau saura kwana 4 a fara programs gidan ya cika makil da dangin baba da na mami sai kuma abokan arxiki.duk inda Ruhaimat ta gifta sai kallonta akeyi Shiyasa bata rabuwa da hijabinta, sadeeq ya sauko jirgi tare da sadiya tana tura katon ckinta na 6monts.se raba ido take don bata taba xuwan ABJ bah..driver ne ya daukesu xuwa gida, a nan ta San lallai mahaifin sadeeq ba karamin attajiri bane gidan ya hadu sosai fiye da yanda take tsammani.hannayensu sarke da na juna suka karasa ckn gidan ana ta musu barka da xuwa falon mami suka shiga jama'a ne a cike makil kai tsaye bedroom nata suka wuce tare da sallama.. Ruhaimat ce ke xuba shagwaba wai ita baxata ci abinci bah, mami na faman lallabata tana bata a baki..turuss sadiya ta ja ta tsaya ckn mamaki tace "Ruhaimat!"
Ruhaimat ta juya ckn halin rashin kulawa tace "naam ya kike" daga nan ta haura saman gadon mami tayi kwanciyar ta mami tace "Dota kin gaji koh..kwanta ki huta kiyi bacci zuwa anjuma sai Ku shirya xuwan Fulani day koh" ta kwantar da kanta bisa cinyar mami tana mai lumshe ido sadeeq Wanda ya shagala da kallonta gani yake tamkar ba Ruhaimat dinsa bah don tsabar kyau da tayi a sannan ne suka xauna ckn girmamawa suka gaisa da mami, ta amsa ckn fara'a da sakin fuska har tana tambayar sadiya ya take fama da nauyi ta amsa cike da jin kunya.waya mami tayi aka kawo musu abinci da snacks da drinks kala2* a hnkli ta kwantar da kan Ruhaimat bisa gado don ta fara bacci daga nan mami ta fice ta bar musu dakin.sadiya ta kasa boye mamakinta na ganin Ruhaimat ta juya gun sadeeq "mai sona..dama Ruhaimat er uwarku ce?" murmushi yayi baice komai bah yana cin abincinsa sai faman lumshe ido yake yana kallon kyakkyawar fuskar Ruhaimat yana jin wani farin ciki Mara misaltuwa, bayan sun kammala cin abincin yace ta tashi su tafi can bangaren sa suka nufa nan ma sun tarar da amarya tare da kawayenta domin an sauke baki a can dakin meenah. Kawayen meenah sai yaba kyaun sadeeq suke shi kuwa ko sannu babu Wanda ya tanka wa yayi shigewarsa daki sadiya na biye dashi a baya.."ke xaki xauna a nan ni xan tafi can gidan da ake sauke maza don gskiya baxan iya xama ckn gayyan mata bah kingane ai" ta shagwabe fuska "haba mai sona kasan fah babu Wanda na Sani don Allah mu tafi tare , kana ganin nan babu mai kula wani yaushe xan sake dasu" idanunsa ya juya ckn yanga yace "no...baxaki tafi dani bah don masaukin na maza ne xalla" ta hada rai ta xauna bisa gado murmushi yayi yace "ok xanyi magana da Ruhaimat xata kula dake ok..sorry yi xamanki a nan duk abunda kike bukata ki nemeta ok" "me dangartakarku da ita" "just do wat I asked bana son gardama" "shikenan naji" nan ya juya xai fita tayi saurin cewa "ina amaryar ka take batazo mun gaisa bah , ina son ganinta" wani lallausan murmushi yayi tare da cewa "jama'a sunyi yawa ki bari idan an gama biki sai ki nemi ganinta" "ok takkia" yasa kai ya fice yana tunanin dramar da xasuyi idan sadiya taji labarin cewa Ruhaimat ce amaryar tasa.
Showing 42001 words to 45000 words out of 61247 words

*Reefat ce*πππ
[10:59AM, 12/12/2016] βͺ+234 703 007 7024β¬: ππ *MAI SONA*ππ
*55*
BY *Reefat yahya*
*a short n imaginary Lov story*

[10:58AM, 13/12/2016] βͺ+234 703 007 7024β¬: ππ *MAI SONA*ππ
*57*
BY *Reefat yahya*
~a short n imaginary Lov story~

[11:00AM, 13/12/2016] βͺ+234 703 007 7024β¬: ππ *MAI SONA*ππ
*58*
BY *Reefat yahya*
~a short n imaginary Lov story~
Ruhaimat ta juya ckn halin rashin kulawa tace "naam ya kike" daga nan ta haura saman gadon mami tayi kwanciyar ta mami tace "Dota kin gaji koh..kwanta ki huta kiyi bacci zuwa anjuma sai Ku shirya xuwan Fulani day koh" ta kwantar da kanta bisa cinyar mami tana mai lumshe ido sadeeq Wanda ya shagala da kallonta gani yake tamkar ba Ruhaimat dinsa bah don tsabar kyau da tayi a sannan ne suka xauna ckn girmamawa suka gaisa da mami, ta amsa ckn fara'a da sakin fuska har tana tambayar sadiya ya take fama da nauyi ta amsa cike da jin kunya.waya mami tayi aka kawo musu abinci da snacks da drinks kala2* a hnkli ta kwantar da kan Ruhaimat bisa gado don ta fara bacci daga nan mami ta fice ta bar musu dakin.sadiya ta kasa boye mamakinta na ganin Ruhaimat ta juya gun sadeeq "mai sona..dama Ruhaimat er uwarku ce?" murmushi yayi baice komai bah yana cin abincinsa sai faman lumshe ido yake yana kallon kyakkyawar fuskar Ruhaimat yana jin wani farin ciki Mara misaltuwa, bayan sun kammala cin abincin yace ta tashi su tafi can bangaren sa suka nufa nan ma sun tarar da amarya tare da kawayenta domin an sauke baki a can dakin meenah. Kawayen meenah sai yaba kyaun sadeeq suke shi kuwa ko sannu babu Wanda ya tanka wa yayi shigewarsa daki sadiya na biye dashi a baya.."ke xaki xauna a nan ni xan tafi can gidan da ake sauke maza don gskiya baxan iya xama ckn gayyan mata bah kingane ai" ta shagwabe fuska "haba mai sona kasan fah babu Wanda na Sani don Allah mu tafi tare , kana ganin nan babu mai kula wani yaushe xan sake dasu" idanunsa ya juya ckn yanga yace "no...baxaki tafi dani bah don masaukin na maza ne xalla" ta hada rai ta xauna bisa gado murmushi yayi yace "ok xanyi magana da Ruhaimat xata kula dake ok..sorry yi xamanki a nan duk abunda kike bukata ki nemeta ok" "me dangartakarku da ita" "just do wat I asked bana son gardama" "shikenan naji" nan ya juya xai fita tayi saurin cewa "ina amaryar ka take batazo mun gaisa bah , ina son ganinta" wani lallausan murmushi yayi tare da cewa "jama'a sunyi yawa ki bari idan an gama biki sai ki nemi ganinta" "ok takkia" yasa kai ya fice yana tunanin dramar da xasuyi idan sadiya taji labarin cewa Ruhaimat ce amaryar tasa.
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15 Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21