take daga nan ta daga masa hannu yaja motarsa ya tafi.duk abunda sukayi akan idon yasmeen mamaki ne karara a fuskarta..dama haka Ruhaimat ta iya soyayya? Yaushe ta waye haka? Xama tayi bisa kujera tana bin falon da ido har taji ta raina kanta..ikon Allah kenan wai Ruhaimat ce ckn wannan katafaren gida haka?, koda Ruhaimat ta shigo yasmeen bata daina kallonta bah..minti 50 sukayi a gidan sannan suka mata sallama.. Cake doughnut da kunun Aya ta xuba musu ckn bakar Leda sai kayan makeup da turarukan humra masu kamshi ta rakasu har bakin mota ta ajiye ledojin a gidan baya godiya sukayi yasmeen ta ja motar sika koma gida. Momi ta kula da halin da take ciki tun bayan dawowarsu daga gidan Ruhaimat "yasmeen meke damunki na ga kin xama wani iri" "Momi magana zamuyi" "ok go ahead"......


*Reefat ce*😘😘😘😘
[9:26PM, 20/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*73*
BY *Reefat yahya*

~an imaginary Lov story~

Baba ya kira ya sanar dasu akan cewa visa dinsu ya fito daga nan Ruhaimat ta xaga danginta na ckn yola da jimeta sannan suka wuce jada a nan tayi kwana 3 tayo sallama da iyaye da en uwanta suka dawo yola washe gari jirginsu ya daga xuwa Abuja, mami tayi murna kwarai da gaske meenah tana can ta koma sai bayan ta haihu xata dawo gidan minjinta.mimi ta girma tayi wayo ga jiki bulbul gwanin sha'awa tana ganin Ruhaimat ta fara dariya Ruhaimat ta dauketa tana mata wasa, bayan kwana 2 da xuwansu suka cigaba da shirin tafiya don saura kwana 3 tafiyar tasu.Ruhaimat dauke da Mimi tana mata wasa sai dariya take kyalkyalewa a falon mami suke mamin na xaune a gefe tana kallonsu a can kasar xuciyarta kuwa tausayin Ruhaimat ne ya kamata ..tana mata adua Allah ya bata haihuwa Allah ya axurtata da ya'ya masu albarka, sadeeq ya shigo da sallama ckn shigar kananan kaya yayi kyau sosai Ruhaimat na satar kallonsa.kusa da ita ya xauna yasa hannu xai dauki Mimi yarinyar taki amincewa ta kara makalewa Ruhaimat, dariya mami da Ruhaimat sukayi sadeeq ya marairaice yace "mami kina ganin yarinyar nan..tun shekaran jiya fah taki amincewa na daga ta" "toh ba sai ka hakura bah malam" ya bata fuska kamar xeyi kuka Ruhaimat ta fakaici idon mami ta masa gwalo nan ya kara harzuka "mami kina gani tana min gwalo" "wa kenan?" Haushi yasa ya bar musu falon suna masa dariya. Ruhaimat tace " Allah mami kin shagwaba ya sadeeq dayawa" murmushi mami tayi tace "wato kin koma team din su meenah koh" dariya tayi tace "aa mami's team nake" meenah ta shigo rike da pancakes a plate murmushi Ruhaimat tayi tare da cewa "acici's" tsaki meenah taja tace "sanin kanki wllhi larura ce don da bahaka nake bah" dariya mami take musu "haba mami dariya kke xaki min " " meenah me xan miki" ta bata fuska tace "dama ai anty Ruhaimat bata laifi" mami ta tashi tsaye tace "kinga tafiyata don nasan wasu abubuwan kuna yine don ganin idona" daga nan ta fice tana dariya, Ruhaimat ta matso kusa da ita tace "haba mutuniyar kinsan nida ke mutu ka raba..wasa nake miki my meenah" murmushi meenah tayi tare da cewa "lokacine yarinya.. Ai naki na nan tafe" hira suke sosai meenah na jajanta batun sadee , sadeeq ya shigo yace " lallai maini..kina ganin mijinki yayi fushi ya tafi Amma kin kasa xuwa ki bashi hakuri kin xauna kina biyewa wannan mai surutun tsiya koh" "hmm..su miji manya" meenah ta fada tana dariya nan Ruhaimat ta sauke Mimi bisa cinyar meenah tace "xauna a nan my bby kinsan baban naki Dan rigima ne" murmushi yayi ya jawota suka jera suna shirin barin falon meenah tace "oh..antyna babu ko kunya" "babu harkar kunya yarinya..ke waya San me kike yi a gidan naki" dariya sukayi gaba dayansu nan suka wuce bangaren su. Da yamma suka shirya sadeeq ya daukesu a mota suka fita yawo tare da Mimi da kuma meenah basu dawo gida bah sai xuwa dare, haka suka kasance ckn kwanciyar hnkli har xuwa ranar da xasu tafi gaba daya familyn suka dugunxuma xuwa airport dakyar aka raba Mimi da Ruhaimat ta makalkale a jikinta da aka rabasu kuwa ta fara kuka nan hawaye suka cika idanun Ruhaimat a haka suka shiga jirgi tana xubda hawaye, sadeeq ne ya daura mata belt ya kwantar da kanta a kafadarsa yana faman rarrashinta dakyar ya samu ta daina kukan daga nan jirginsu ya daga✈✈✈✈don xuwa Saudi arabia d most wonderful country.
******* sun sauka lfy hotel ya kama musu kafin ya nema musu inda xasu xauna permanent, bayan sunyi sallah sun huta ne ya kira iyayensu ya sanar dasu sun iso lfy daga nan suka fada wanka.tare suka shirya nan suka hau gado kanta na bisa kirjinsa haka sukayi bacci mai dadi.
Haka Rayuwa ta kasance Ruhaimat ta fara xuwan makaranta fannin addini take karantawa haka nan sadeeq ya fara xuwa PhD classes nasa a garin jeddah, rayuwar so da kula tare da mutunta juna sukayi duk Wanda ya kallesu dole yaji sun burgeshi kowannensu ya maida hankali sosai gun karatun da suke..a kwana a tashi ba wuya gun Allah Yau sun share shekara 2 a kasar saudiya nan suka fara shirin xuwa ganin gida.Ruhaimat tayi kyau tamkar a saceta a gudu har Yau babu labarin ciki kuma daga shi sadeeq har iyayensa babu Wanda yasa damuwa a ransa basu fidda tsammani bah a ganinsu komai lokaci ne Mimi ta girma sai shegen surutu,yaran meenah 2 duk mata haka nan yasmeen ta haifi danta namiji Ameena Aliyu na da yara 2mace da namiji.sati 2 Ruhaimat tayi a jada tayi mamakin ganin sabon ginin da aka musu Hajja Dada tsohuwa mai ran karfe ita ta fada mata cewa baba ne ya bada kwangilar gidan tsakaninta da surukan nata sai godiya taje xiyara a can yola yasmeen ta karbeta da hannu biyu, haka nan taje gidansu sadee Allah sarki Rayuwa tana kwance sai abunda aka mata ta xama abar tausayi..duniya kenan ( mohulai Allah semti😟😟).

*3 years leta* xaune take bisa gadonta mai alfarma a can madinatul munawwara katon ciki ne da ita sai marairaice cewa take sadeeq yana xaune yana faman ririta ta "haba maini ina xaa samo saki a nan garin" kamar xatayi kuka tace "ni nasan bara'a rasa bah kawai ni faten saki xanci😫😫 " ta karashe maganar tana kuka gaba daya ya rikice haka yake fama da ita tunda ta samo ckn bata son yayi nisa da ita ga kuma kwadayin tsiya..ynxu ckn Nada wata 6 .ya gama PhD dinsa ita kuma tana final year nata tana hada masters don tayi degree ta gama ynxu tana kan masters, tayi xurfi ckn karatu sosai addini ya shigeta ba kadan bah don tana da kwazo sosai ynxu haka ana inviting nata conference ko seminar a garuruwa daban2* ckn fadin kasar.haka sadeeq yake fama da shagwaba sai lallabata yake kamar kwai har Allah yasa ta sauka lfy ta haifi danta kamar Dan larabawa, baba mami umma Abba Hajja Dada meenah Ibrahim imran yasmeen da kuma momin imran su suka zo suna yaro yaci sunan Abba wato Abubakar😍😍.. Abubakar Dan Abubakar jikan AbubakarπŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌ bayan suna sukayi aikin hajji gaba dayansu sannan suka dawo 9ja..

*Reefat ce*😘😘😘
[9:27PM, 20/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*72*
By *Reefat yahya*

~an imaginary Lov story~

A hnkli yasmeen ta fara magana da cewa "Momi ina son komawa gidan ya imran Amma baya sona bansan ya zanyi bah..don Allah ki taimakeni wllhi ina matukar son ya imran , baya sona har ynxu yana bakin ckn rabuwa da Ruhaimat Shiyasa bana gabansa" "kiyi hakuri yasmeen.. Shi namiji tamkar jariri yake ke xaki koya masa komai tun da farko , amma rashin ilimin xamantakewar aure shiya jawo miki wannan matsalar...is not too late zaki iya gyarawa" ta gyara xama tace "Momi ya xanyi? Wllhi a shirye nake zan iya aikata komai don jawo hankalinsa" murmushi Momi tayi tace "Abu daya zaki yi" "menene wannan abun " "gidan Ruhaimat xaki koma ita xata koya miki duk abunda ya dace na tabbata xata wayar miki da kai" "Allah Momi kunyarta nake ji don naci xarafinta a da can baya " "kada ki samu damuwa..Ruhaimat yarinya ce mai hankali na tabbata xata taimaka miki" "shikenan Momi hakan xaayi " "kwantar da hankalinki gobe xan kirata a waya xan sanar da ita komai" "nagode Momi..wllhi baki ji yanda suka birgeni bah Yau da muka je gidan, gskiya Ruhaimat tayi dace a duniya " haka dai yasmeen ta cigaba da xancen Ruhaimat. Kamar yanda suka tsara hakan ta kasance da safe Momi ta kira Ruhaimat sun Dade suna magana daga karshe sukayi sallama nan ta kira driver ya sauke yasmeen gidan Ruhaimat don xata fita da motar saboda yasmeen bata taho da tata motar bah.
Sadeeq ya tafi office don haka Ruhaimat ta gyara gidan ko ina fes tayi wanka ta fito ckn ado na alfarma tamkar mai shirin xuwa gidan biki, yasmeen ta shigo tare da sallama cike da kunya Ruhaimat ta karbeta hannu bibbiyu bayan sun gaisa ta kawo mata kayan marmari bata ci bah nan Ruhaimat ta gane cewa yasmeen na jin kunyarta bisa abubuwan da suka faru tsakaninsu, murmushi tayi tace "haba yasmeen ki daina jin kunyata ki daukeni tamkar kanwarki uwa daya uba daya sannan kuma aminiyarki mai fatan ganin farin cknki, ina so ki mance da duk abubuwan da suka faru a da can baya" yasmeen ta sunkuyar da kai tace " kiyi hakuri nayi hakan ne bisa kuskure da zafin kishi saboda ina matukar kaunar imran Amma har Yau na kasa samun soyayyarsa, xuciyarsa na can wani waje yana dawainiya da son wacce bata San yana yi bah" "kina nufin ya imran wata yake so ba ke bah" cike da mamaki yasmeen ta daga kanta tana kallon Ruhaimat tace "tabbas..imran baya kaunata imran yana fama da ciwon sonki Wanda har abada baxai iya cirewa a ckn xuciyarsa" shiru sukayi suna kallon juna..rayuwar da sukayi tare da imran ya fara dawo mata a kwakwalwa..tabbas imran mai kaunarta ne Amma meyasa bai taba furta mata bah?? Take taji tausayinsa ya kama ta..Allah sarki dosti..Ashe haka yake fama da ciwon so kamar yanda ta fama lokacin da ta rasa sadeeq, lallai dole ta fidda shi ckn wannan halin ..hawayene suka cika idanunta tace "yasmeen ki min alkawari xaki dasa kaunar ki a ckn xuciyarsa xaki mantar dashi sunana a ckn rayuwarsa..xaki sa ya manta da duk wata alakar da ta taba faruwa tsakanina dashi, idan kinyi alkawari ni kuma a shirye nake da taimaka miki" "na miki alkawari insha Allah xan saye xuciyarsa ya fara sona Amma baxan miki alkawarin cewa imran xai manta dake a ckn xuciyarsa bah..don nasan hakan baxai taba faruwa bah" numfashi ta ja sannan ta fara magana " yasmeen ina son ki Sani cewa xuciyar Dan Adam kamar miyace wadda akayi mata shiri na musamman don tayi dadi ko abarta haka taki yin dadi, kamar yadda tsiro yake nuna abunda aka shuka shi xaa girba..haka rayuwa take don haka ya xama dole mu kula da addininmu da lafiyarmu da kuma mazajen mu..idan har kina Neman soyayyar mijinki dole ne ki San wadannan abubuwan: da farko ki kasance mai tsafta... mai gaskiya..ladabi da biyayya..iya kwalliya..iya girki ..girmama iyayensa da karrama danginsa...iya magana..ki kasance mai hakuri..kibi umarninsa..iya tafiya, murmushi, shagwaba da sauransu" a takaice dai yasmeen ta yini a gidan Ruhaimat har yamma sannan driver yaxo ya dauketa suka koma gida.
Ta gama tsara kwalliya tana jiran dawowarsa bayan wasu yan dakika taji tsayuwar motarsa nan ta tashi xata fita sukayi arba a bakin kofa ya dagata sama tamkar baby yana juyata dakinsa ya wuce da ita bai direta ko ina bah sai saman gado sannan ya fada gefe "washh..nagaji my Dil " sumbatar goshinsa tayi tare da cewa "sorry mai sona..muje kayi wanka ka ci abinci ka huta sannan na maka tausa" ya tashi xaune yace "da gaske ??..oh my pretty kinsan I Lov ur massage ai" gira ya daga mata murmushi take ta gane meyake nufi daga nan ta bude fridge ta dauko masa exotic mai sanyi ya karba yayi sipping kadan ya mika mata ta ajiye yace "Allah ya miki albarka maini..I Lov u so much" "Lov u more my Dil" ya jawota ta fada jikinsa yace "akwai albishir da xan miki Amma sai kin min wanka xan gaya miki" dariya tayi tace "toh muje mana...wannan dai baxai hada fada bah" daga nan suka wuce toilet tare.
_40mins leta_...yana kwance rub da ciki tana masa tausa " pretty kinsa nayi overfeeding gashi ynxu kasala nake ji" murmushi tayi "shine mai kyau kenan.. Kullum haka xaka yi dama baka son cin abinci ynxu dura xan maka every day" dariya yake sosai "aw..wayo koh! Ban manta ba ai ..albishir da kace xaka min" "ohh..hakane har na manta wllhi, sorry dawo nan kusa dani" babu gardama ta kwanta dab dashi tare da kura masa ido "ihmm..ki shirya goron da zaki bani" "a shirye nake sir!" Dariya ta basa , hannu yakai yana shafa Dan karamin bakinta yace "na fadawa baba dream naki na xama international scholar , dazu ina office ya kirani yace ya sama miki admission a garin madina tare xamu tafi ni xanyi PhD Nah a king Abdullahi university of science n technology jeddah" wani irin ihun da Ruhaimat tayi ta kankame shi tamkar xata shiga ckn jikinsa.dariya kawai yake mata "nagode..nagode..nagode *mai sona* Allah yabar kauna Allah ya kara budi da bunkasar arxiki, tnx I Lov u so much" godiya take masa daga karshe ta fashe da kukan farin ciki nan ya fara share mata hawaye, wani killer kiss ta masa tace "wannan shine goron " dariya yake yace Sam bai amince bah haka ta kira baba da mami ta xuba godiya daga nan ta fara kiran yan uwa da abokan arxiki tana sanar dasu.har Abbanta saida ya kira baba ya nuna godiyarsa a wannan Daren ta farantawa sadeeq rai ba kadan bah, washe gari suka hau shirye shiryen tafiya.

*Reefat ce*😘😘😘
[9:28PM, 20/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*74*
BY *Reefat yahya*

*an imaginary Lov story*

Bayan wata 4 Ruhaimat ta kammala karatunta suka dawo Nigeria tare da kyakkyawan little sadeeq mai kama da Ruhaimat sak babu inda ya barota sai hasken mahaifinshi da ya dauka yaron yana kyau mai firgitarwa ga uwa uba farin jini Abba suke kiransa gashi da girman jiki, tunda suka dawo mami ke rawar jiki da jikan nata ta daina kula Mimi ba kamar da bah wannan ne yasa Mimi ta fara jin haushin kanin nata. WatA 1 da dawowarsu Ruhaimat ta fara rashin lfy bata iya cin abinci tea kadai take sha sadeeq yayi ta rokonta suje asibiti taki amincewa mami dai dariya take musu don ta gane ciki da ita abunka da manya kenan. Dole ya hakura yana lallabata dakyar take iya cin abinci idan taci kuma amai ne zai biyo baya ta share sati 2 ckn wannan halin wata rana meenah taxo ganin gida bayan sun kadaita a daki tace "ke anty Nah kice mu fara shirin xuwa suna man" ta xare ido " bangane bah" murmushi meenah tayi tace "u min baki San kina dauke da juna biyu bah"😳😳 wat?..juna biyu?, watannin Abba 6 fah" "oho..ke kika San wannan " Ruhaimat tayi rau2* tamkar mai shirin kuka "na shiga uku meenah ya xnyi" "ya xakiyi kuma sai hakuri Allah ya raba lfy" wayarta ya hau ruri Ibrahim ke kira don haka ta gyara kwanciya suka fara waya da mijin nata Ruhaimat tayi jugum tana tunani daga karshe ta tashi ta koma dakinta kwanciya tayi ta fada duniyar tunani, sadeeq ya Dade da shigowa bata Sani bah har ya karasa kusa da ita ya shafa gefen fuskarta nan ta tashi a firgice.."wats wrong maman sadeeq" nan ta fashe da kuka " kismat na shiga uku..Ashe duk rashin lfyn da nake yi ciki ne " murmushi yayi ya kwantar da ita a jikinsa yana bubbuga bayanta" toh me abun kuka a ciki..keda xakiyi murna Allah ya amsa mana rokon mu" "Abba Nah is only 6months old fah" "don't worry my pretty ki kwantar da hankalin ki ok..Allah ne ke rayawa notin will hpn to him am sure" haka ya cigaba da kwantar mata da hankali tare da dadadan kalamai.babu yanda ta iya dole ta cire Abba a nono saboda xai iya masa illah..madara ake basa mami ta samu wata dattijuwa tana kula dashi yanda ya kamata , Ruhaimat na matukar jin tausayin yaron Amma shiko bai damu bah dama can bashi da rigima.wata 2 tayi a Abuja sannan suka shirya suka je yola daga nan ta wuce jada tare da Mimi da kuma nannyn Abba babah larai dattijuwar arxiki, kwanci tashi ckn Ruhaimat ya kai wata 9 da kwana 14 ta sankato danta fari Sol mai kama da ubansa sak! A jada ta dawo ta haihu a wannan karon ranar suna yaro yaci sunan baban sadeeq.batayi wani taron azo a gani bah saboda wani dalili kamar haka ( * wata mata ta haihu a wani gari ..anyi taron suna ta samu kaya masu dumbin yawa bayan suna da sati 1 Allah ya mata rasuwa, aka je binneta abun yaci tura idan aka kwantar da ita sai kasa ya jefata waje..anyi hakan yakai sau 3 sai aka nemo wani malami yaxo yace matar aure ce? Aka amsa mishi nan ya nemi ganin mijin ya tambayesa "shin ko akwai laifin da matarka take aikatawa Wanda ya sabawa Allah? Mijin yace aa..ta kasance mace mai yawan ibada tana matukar kyautata min", a takaice dai mijin matar nan ya bada kyakkyawar shaida akanta haka nan iyayenta sun yaba da halayenta..sai malamin yace "shin akwai Wanda yake Binta bashi? Aka ce "a'ah daga karshe dai basu gano laifinta bah,malamin ya tamabaya ko rashin lfy tayi nan aka sanar dashi ta haihu har anyi suna angama lfy..malam yace "wannan kayan sunan su suka hanata kwanciyar kabari" jama'a suna mamaki , malam ya cigaba da
Showing 57001 words to 60000 words out of 61247 words