juya ya koma don ynxu ta kware wajen iya tuki..long journey ne bata iya bah.
Mami da ambassador sun hada wa Ruhaimat sha tara na arziki ta kawo ma iyayenta taxo tayi kwana4 daga nan ta wuce yola ta kwana 2 sannan aka hadata da driver ya mayar da ita skul.hostel ta koma *Aisha hall* dakinsu su hudu ita da Ameena Munira sai rabi'a,ckn tsananin farin cki suka kankame juna ita da Ameena, dalibai sai kallonta suke tayi kyau sosai sai shining take. Lokacin sallan axahar yayi suka wuce masjid bayan sanyi alwala sun shiga cki, an gabatar da sallan jam'i bayN sun idar jama'a suka fara raguwa don dama masallacin ya cika makil.Ruhaimat tana xaune a gefe Tana karatun Qur'an kamar daga sama ta tsinkayo muryar sadee ta shigo tare da sallama aikuwa wasu mata suka fara shewa wata daga cknsu tace "Allah ya taimaki matar manya..uwargida kuma amarya a gidan Alhaji sadeeq, Allah bar min ke" fuskar sadee ya fadada da murmushi kanta kamar xai fashe tace "ya kuke ya lectures" "alhmdllh nuna ta yi" haka de suka cigaba da surutu suna tadi da dariya ckn daga murya basa magana a hnkli, Ruhaimat bata gane kan karatun da take don haka tayi sallama ckn siriyar muryarta mai dadin sauraro ( irin na 6* baby idan tana magana @ masjid😜😜) ta dora da cewa " pls sisters kuyi hakuri Ku rage murya ana karatun Qur'an" sadee ta juya tana kallon Ruhaimat tace "au..malama amarya yaushe a gari" "Yau na dawo" "yyi kyau ya amarci..hop kin more amarcin don naji an ce auren hadi aka muku" wani murmushi Ruhaimat tayi tare da cewa "karki damu wannan kuma matsala ta ce bata shafi kowa bah, kowa yaji da nasa..oh namanta ban jajanta miki bah Ashe mijin ki ya kara aure? Garin yaya hakan ta faru? Ina ji wata 4 ne da auren naku koh? Gashi rabo ya xauna.. Toh Allah ya raba lfy" gaba daya matan da suke wajen suka juya suna kallon sadee cike da mamaki...

*hmm..an fara kenan*
*Reefat ce*😘😘😘
[10:57AM, 12/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*51*
BY *Reefat yahya*

*a Short n imaginary Lov story*
~yasmeen tana son imran shi ko yana son ruhaimat ita kuma tana son sadeeq~
_ni kuma ina sonku fans_😘😘

Matan sun hada baki wajen cewa "da gaske an miki kishiya??" Kukan kura sadee tayi ta cafke hijabin Ruhaimat se huci take tana cewa "munafuka..ni xaki tonawa asiri a ckn jama'a kina Neman xubar min da mutunci, toh wllhi karya kike annamimiya.." Nan aka taru dakyar aka raba tsakaninsu tsaki Ruhaimat ta ja tana kakkabe jiki tare da kallon Ameena tace "let's go fren..kinsan jahili ba'a canxa masa suna" daga nan Ameena ta tashi suka fita aka bar sadee tana ta xagi kamar wata er tasha.daga wannan ranar ko sannu baya hadasu Ruhaimat de idan sun hadu tana mata sallama Amma ko kallon inda take sadiya bata yi , su sadee abun nema ya samu hnklinta kwance saboda sadeeq yana yawan kawo mata xiyara ko wani weekend ga uban kudin da yake kashe mata, ga motar da take hawa abun dai baa cewa komai kallon banxa take yiwa mutane a dole ita matar mai kudiπŸ™„πŸ™„ an daina harka da talaka ynxu level don change.
Yaune zasuyi defence din IT da suka je multipurpose hall din ya cika makil da jama'a maza da mata dalibai da malamai, daliban suna fitowa 1 by 1 suna presenting cki kuwa har da Ruhaimat da sadee. Sadeeq ya shigo ckn skul din yana faman kiran sadee bata dagawa wayar na ckn jaka don haka ya tambayi wasu dalibai ina ne ake defence din yan biochem nan suka kwatanta masa , godiya yayi daga nan ya ja motarsa xuwa multipurpose.bayan yayi parking ya fito ya hango mutane a cike nan ya karasa yana shigo yaji muryarta kamar a mafarki ita take presenting tayi kyau ba kadan bah da alama ynxu ne xata fara tana cewa:
"Am Aisha Abubakar hammawa wit registration num 12u/320003 ..first of all I'll like to give u a brief history of amz company, *AMZ* beverages limited is a wholly owned Nigerian company registered wit d cooperate affairs commission ( c A c).d company was incorporated on 5 February 2010 in accordance and compliance wit d provision of d company applied matter act 1990 of d federal republic of Nigeria wit registration num 505050.d company at inception aimed at production of quality processed table water, natural juice and fruit drinks....."..blah blah blah...haka ta cigaba da koro bayani gaba daya idanun mutanen da suke ckn hall din na kanta , babu alamar tsoro ko confusion a tattare da ita she was just perfect.. Sadeeq ya gyara xama se kallonta yake babu abunda yake nanatawa illa sunanta idan bai manta bah sunan Ruhaimat dinsa kenan Amma Ruhaimat da ya aura ana kiranta da sadiya how com's? Haka nan yaji yana Neman Karin bayani game da lamarin don kwakwalwarsa ta daina aiki.wasu students ne kusa da inda yake xaune suka fara yaba halayen Ruhaimat wani Dan saurari yace " o boi I rily like dis girl she is so calm n she is intelligent as well not lyk sadee chipo her oda fren" dayan yace " hey dey are no longer frenz oo..I heard say chipo don marry 1 rich guy now level don change, she no talk to poor pple again woo" "are u serious.. But she still dey wit don billy her boyfren naa" "lmao..are u telin me she still dey wit dat her chewing gum guy, u knw billy Nah he b badoo" "me I no knw woo..buh daz wat I heard" ..bugun xuciyar sadeeq ya karu ransa ya bace idon lissafinsa yaxo dai2* toh tabbas matarsa ce sadee chipo don ya taba ganin text din da wata kawarta ta tura a waya, nan ya tashi zumbur yayi ficewarsa mota ya shige yayi jugum ya rasa me ke masa dadi a duniya. Juyawar da zayyi idanunsa suka hango masa sadiya ckn wasu matsassun kaya dinkin Riga da sket ga cknta ya bayyana ta toshe da bakin gilashi a gefe kuma wani saurayi ne yayi wankan kwalaboπŸ˜…πŸ˜…, mota suka shige nan ta ja suka hau babbar hanya ..ba tare da bata lokaci bah sadeeq yabi bayansu ckn tashi motar. Sun jera suna tafiya ga nan motocin students reras haka suka cigaba da tafiya gun wani restaurant tayi parking suka fito tare se wani yauqi takeπŸ™„πŸ™„πŸ™„, sadeeq yayi parking ya fito *welcom to Madagascar*restaurant aka rubuta a saman kofar.bayan ya shigo bangaren *VIP* suka xauna yana kallonta daga nesa sukayi ordering abunda xasu ci da kuma drinks, Schweppes kadai sadeeq yayi order aka kawo masa ya ajiye nan ya kira waiter ya biyA kudin har nasu sadee ya hada ya biya. Tana cin abinci ckn kwanciyar hnkli suna hira da don billy tsohon saurayin ta, bayan ta kira waiter xata biya bill nasu an ce mata wancan mutumin ya biya muku.cike da bala'i ta tashi taje ta tsaya kerere tare da rike kugu tace "malam kai kuma daga ina ..dame kake takama da har xaka biya bill Dina..kasan koni wacece?? Murmushi yayi sannan ya daga kansa idanunsa suka fada ckn nata yace "gaya min wacce k"😳😳😳😱😱😱😱
Cknta ne ya duri ruwa don bata taba mafarkin ganinsa a wannan lokacin ba..
πŸƒπŸΌπŸƒπŸΌπŸƒπŸΌπŸƒπŸΌπŸƒπŸΌπŸƒπŸΌπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ *nikam nayi nan*

*Reefat ce*😘😘😘😘
[10:57AM, 12/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*52*
BY *Reefat yahya*

~a short n imaginary Lov story~


Wani shu'umin Murmushi sadeeq ya sakan mata "are u amazed?" Hannunta ya rike yace "let's go home" wani sanyi ne ya ratsa xuciyarta she tot fada xe mata don haka ta kirkiro murmushn dole hadi da cewa "wlcm swt hrt bansan xaka zo bah da na maka tanadin xuwa " "is ok dia let's go" ya juya xai fita tayi saurin rike hannunsa tana fari da ido tace "mai sona ga billy can shi yake koyamin calculations kasan final year is not easy" dariya sadeeq yayi yace "hakane..muje na gaisa dashi" wajen billy suka nufa sadee tace "billy ga mijina yaxo maka godiya" ckn rawar jiki ya tashi tamkar wani munafuki ya mikawa sadeeq hannu suka gaisa ckn yake sadeeq yace "nagode sosai da dawainiyar da kake tnx Allah kara basira " "ameen ranka ya Dade ai yiwa Kaine ba komai" daga nan sadeeq ya juya yayi ficewarsa don xuciyarsa a jagule take ba karamin daurewa yayi bah don yana da kishin tsiya, Ruhaimat ta dauki jakar hannunta 1k ta fitar ta mika masa tare da cewa "ka hau napep sai munyi waya" ido ya kashe mata yace "Lov u baby Nah I'll b waiting for ur call" murmushi tayi sannan ta juya ta bar ckn restaurant din.sadeeq yana ckn mota xuciyarsa na faman tafarfasa Sam baya son ya kawo zargi a ckn xuciyarsa Amma hankalinsa bai kwanta da alakar tasu bah, tana matan aure meyasa xata dauki wani suzo wajen cin abinci?? Sadee chipo! Ya nanata sunan , toh Ruhaimat fa? Shin zargin da yake hakan ne??..horn yaji yasa yayi saurin daga kansa sadee ce ta tada motarta nan yaja nasa yabi bayanta haka suka jera duk inda suka wuce ana kiran sunanta tare da daga mata hannu ita ko kanta kamar xai fashe a dole ta xama celebπŸ™„πŸ™„πŸ˜.bayan maigadi ya bude musu kofa suka shige kowannensu yayi parking, suna shiga ckn falo taxo da gudu tana "oyoyo mai sona"...βœ‹πŸΌβœ‹πŸΌβœ‹πŸΌ hannu ya daga mata fuskarsa nan a tamke tamau yace "dakata malama me tsakanin ki da wannan qaramin alhakkin" ta xare ido sai kuma ta marairaice "haba mai sona baka yarda dani bah daman" "na yarda dake bana son zargi ya shiga tsakanin mu daz y nake tambayarki" "bayan na fada maka shi yake koya min maths da sauran..."luk sadiya!..a karo na farko da ya fara kiran sunanta kai tsaye "bana son rainin hankali haka nan bana son karya, ina so ki fito fili ki fadamin gskiya kuma ina son sanin wacece ke" ido ta xare ckn raxana tace "bangane wacece ni bah..Yau ka fara Sani na da xaka min irin wannan tambayar?" Wani mugun kallo ya watsa mata take ta sunkuyar da kai tana mai kallon kasa, tsaki yaja ya wuce bedrum ya watsa ruwa ya fito ya shirya ckn kananan kaya yayi kyau ba kadan bah. Kwanciya yayi yana kallon ceiling fuskar Ruhaimat kadai yake gani a lokacin da take kan stage.. a hnkli ya lumshe idanunsa yNa matukar kaunar Ruhaimat.. Wayarsa ce ta hau ruri hoton meenah ya bayyana murmushi yayi ya daga "sisy 'yar gidan baba" "yaya Dan gidan mami ..ina yini" "lfy ya kke" "lfy alhmdllh ya anty uwargida" murmushi yayi yasan me take nufi yace "lfy kalau ya anty amarya" "ta koma skul" "aw..yayi kyau" haka de suka taba er hirarsu daga karshe sukayi sallama. Sadee ta shigo ta xauna a saman cinyarsa ya hada rai yace "me haka" ta marairaice "am sorry pls kayi hakuri ka yafe min don Allah" ya kauda fuska gefe "pls mai sona am sorry..u knw I Lov u I can't live widout u" nan ta fada jikinsa ta fara kukan munafurci ya fara rarrashinta daga nan salo ya canza😜😜.
Kwana 2 yayi sannan ya koma yola haka Rayuwa ta kasance har suka fara first semester examz a wannan lokacin akayi baikon Ibrahim da meenah har ansa ranar aure , soyayya mai karfi ta kullu tsakanin Ameena da Aliyu tsohon saurayin Ruhaimat. Allah sarki imran har Yau ya kasa cire son Ruhaimat a ckn xuciyarsa , karatu suke babu kama hannun yaro har suka gama examz lfy driver din amz company ne yaxo daukar Ruhaimat. Yola suka wuce dama ya mata bookin flight daga nan suka daga xuwa Abuja.

Asha hutu lfy Mrs sadeeq

~D end~😜😜😜

*Reefat ce*😘😘😘
[10:58AM, 12/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*53*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*


A airport meenah ce taje daukan Ruhaimat suka rungumi juna daga nan suka dugunxuma xuwa ckn mota, abinci kala2* aka shirya mata bayan ta watsa ruwa ta fito tare da meenah suka ci abincin daga nan suka fara tattaunawa yanda xasu tsara bikin nata.bayN kwana 3 da dawowarta tana kwance a falon mami tasha kwalliya kamar yanda ta saba tayi kyau sosai, ita kadai kwance a falon don meenah taje unguwa mami ko tana can ckn daki.sallama taji tamkar a mafarki suka hada ido da sadeeq 😳😳 ckn tsananin mamaki ya xare ido yana kallon ta..a guje ta ruga xuwa dakin mami "lfy dota me ya faru" ta koma bayan mami ta xauna kafin tace wani Abu sadeeq ya shigo dakin tare da sallama, harara mami ta galla masa tare da cewa "shine xaka tsorata min 'ya" murmushi yayi ya xauna a gefenta nan Ruhaimat ta tashi tabar dakin yabi bayanta da ido yana mamakin ganinta a gidan nasu."ina yini mami" cki2* ta amsa ya sunkuyar da kai yasan fushin da take " mami kiyi hakuri don Allah" "laifin me kayi da xaka bani hakuri" "umm..don Allah.." "Son kaje ka huta nasan ka gaji" sum sum ya fice daga dakin, bangaren ya wuce kai tsaye ya shiga falon ga mamakinsa an canza komai an xuba sababbin furniture da curtains ga wani irin qamshi mai sanyaya xuciya dake tashi a ckn falon.ya tsaya kim ya karewa falon kallo sannan ya shige dakinsa, nan ma an canza komai wardrobe ya bude kayansa suna nan tamkar yanda ya baro su daga nan ya fada wanka ya fito ya shirya ckn kananan kaya yayi kyau sosai .gado ya fada ckn kankanin lokaci bacci yayi awon gaba dashi.
Bayan azahar ya farka yayi salla sannan ya fito falo don Neman abunda xe ci , yaxo wucewa yaji kamar motsi a dayan dakin nan ya bude ya shiga sai kuma yaji alamar motsi a bayi.yasan bbu mai shiga bangaren sa toh waye ne ?? Ya karasa kusa da bayin yasa hannu xai bude kofar dai2* nan Ruhaimat ta fito daure da karamin towel wanka tayi haka nan ta wanke gashin kanta sun xube har gadon bayanta, wata irin kara ta sake ba shiri sadeeq yasa hannu ya toshe bakinta nan suka kurawa juna ido.ya shagala da kallonta nan ta gansara masa cizo ba shiri ya cire hannun nasa da gudu ta koma ckn toilet din hadi da kulle kofa ta tsaya tana maida numfashi, sadeeq kam ya kasa tabuka komai sai faman lumshe idanunsa yake yana ganin kyakkyawar fuskata .babu abunda yafi daukar hankalinsa irin pink lips nata ta kara cika tayi kyau sosai ga gashi kamar Hindustani she is just wow!...masha Allah anyi halitta a nan wajen..wait! Me take yi a gidansu? Kodai itace amaryar tasa?? ..no!! But is possible fah" nan ya juya ya bar dakin har wani tuntube yake , dakinsa ya koma ya dauki wayarsa ya kira Ibrahim "hello ib xup" "bro in law Nah ya kke" "lfy..don Allah kaje daurin aurena koh" "wanne daga cki" "na amaryata da aka daura som few months ago" "oh..naje wats wrong" "don Allah ya sunanta " "me kake nufi bruh.." "Just answer me" "nidai naji an kira Aisha Abubakar somtin..I can't .." "Abubakar hammawa koh" "yes ..hakane hammawa" "ya Allah...Alhamdllh'' "meke faruwa ne wai" "ib guess wat..Ruhaimat ce fah Allah Ruhaimat dina aka auramin bansani bah" "are u kidding me" "am serious ynxu na sameta a gida a nan Abuja..Allah she is d 1" ckn sanyin murya Ibrahim yace " congrats am hpy fo u" "tnx bro" daga nan ya kashe wayar.tsalle ya daka ya dire akan gado tamkar karamin yaroπŸ€”πŸ€” sai faman murmushi yake daga bisani ya sakko kasa yayi sujudu shukkur ( na nuna godiya ga ubangiji a yayinda abun farin cki ya riske ka ko wani burin da ka Dade kana nema ya cika, sujuda ce xakayi ba sai anyi alwala bah xaka ambaci sunayen Allah ko kirari da kyawawan sunayensa sannan ka mika godiyar ka). Ruhaimat ta shirya ckn kananan kaya 3qtr trouser ya dame jikinta sosai tare da wata rigar da ta tsaya iya cibi mai guntun hannu pink color ta saka fashion earings pink da pink lipstickπŸ‘„πŸ˜πŸ˜ tayi kyau kamar a saceta a gudu, gashin kanta se sheki yake ta kama bakin ta kitsa shi ta kwantar a barin kafadar ta na hagu..just wonderful.. 😘😘 plan nasu kenan ita da mami.ta fito falo yana xaune kamshin turarenta ne ya doki hancinsa ckn sauri ya daga kai "subhanallah... Saura kiris numfashnsa ya daukeπŸ˜‚πŸ˜‚ ckn wani salon Jan hankali take tafiya dinning area ta nufa, ta hada cornflakes ckn Dan karamin cup daga nan ta koma falo ta xauna sadeeq ya xama tamkar tsohon maye ya kura mata ido bbu ko keftawa.


_ayyuriri...sadeeq yaxo hannu_ πŸ˜…πŸ˜…πŸ‘―πŸ˜‰πŸ˜‰


*Reefat ce*😘😘😘
[10:58AM, 12/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*54*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*

A hnkli take shan cornflakes din ckn yanga da Jan hankali sadeeq de sai kallonta yake , wayarta ya fara ruri Hajja Dada ce ta kira nan ta kashe sannan ta kirata tare da ajiye cup din a gefe.kwanciya tayi bisa kujera suna waya da Hajja tana ta xuba shagwaba son ranta , sun share 20 mins suna waya daga bisani sukayi sallama ta kashe wayar nan ta juya xata dauki cup din taga wayam..ckn xare ido ta juya tana kallon sadeeq ya shanye tas ya ajiye kofin a gefe.dankari lallai mutumin nan in yasan. Wata baisan wata bah nan ta tashi tasa kuka da gudu ta bar bangaren nasu 😳 ckn mamaki sadeeq yabi bayan ta da kallo sai kuma ya tashi ya fice , a falo yaci karo dasu ita da mami dama suna tahowa wajensa ne Ruhaimat se bubbuga kafa take tana cewa "mami kina ganinsa koh..wllhi sai ya hadamin wani " tabi baki yayi yana kallonta. mami ta hada rai tace "ka fita hanyar yarinyar nan babu ruwanka da ita , maza kaje ka hada mata cornflakes nata idan ba so kake ranka ya baci bah" ya marairaice tamkar xaiyi kuka yace "haba mami ni kuma xan hada mata cornflakes.. Ita fa ya kamata ta bani abinci Amma tunda naxo ko ruwa bata ban bah" hararinsa mami tayi tare da cewa "bana son rashin kunya..da
Showing 39001 words to 42000 words out of 61247 words