takurawa er mutane" ya shagwabe fuska yace "Allah mami kin daina sona" tabe baki tayi sannan ta maida hankali gun TV , Ruhaimat ko tana kwance ta Dora kanta bisa cinyar mami tana kallo.baba dai sai dariya yake Sam..baya gajiya da kallon dramar tasu , sadeeq yace "uhmm..dama ina da magana" gaba daya sun juya suna kallonsa ya tashi ya koma kusa da baba yace "baba nagode maka Allah ya saka maka da gidan aljanna..Allah ya kara maka lafiya da tsahon rai..Allah ya tsareka da sharrin mutum da aljan" "amin..Amma irin wannan adua haka son" murmushi yayi yace "ina alfaharin kasancewa 'da a gareku ..mami baba nagode muku da duk irin so da kulawar da kuke nuna min..nagode Allah nagode maka baba da ka auramin macen da na Dade ina mafarkin samu, nagode da ka auramin Ruhaimat maini" cike da mamaki suke kallonsa mami tace "ban fahimceka bah" murmushi yake nan yace mata "mami kin tuna maini da nake yawan Baku labarinta..Ruhaimat ce " baba yace "wancan matar da aura kuma wacece? Bayan kai kace mana itace yarinyar da kake nema" nan sadeeq ya fede musu daga biri har wutsiya sun jinjina lamarin sosai mami tace"lallai hakika Allah shine mai yin yanda yaso kuma matar mutum kabarinsa" baba ya amsa da cewa "wannan haka yake..nidai fatana Ku xauna lfy Allah ya muku albarka" "amin baba" sadeeq ya Sosa kai yace "mami yaushe xaki bani ita mu koma yola tare" dariya sukayi mami tace "dama bana son ka wulakanta ta Shiyasa na hana amma ynxu tunda na gane itace muradin ranka, na amince Ku tafi tare Amma baxata xauna da kishiya gida daya bah" godiya ya dinga mata fuskarsa dauke da murmushi Ruhaimat ko kunya ce ta kamata ta tashi da gudu tabar falon suna mata dariya babu kunya sadeeq ya Mara mata baya, mami ta tabe baki tace "oh..wannan yaron bashi da kunya" baba yace " haba ai yayi kokari man..tun yaushe yake fama dake kika ki amincewa" dariya mami tayi tace "Allah ya basu xaman lfy" "amin" ya amsa mata.
πππππππ _hapy buffday to me in advance.. Fans gobe akwai cin riceππ ..shinkafa da dadi rengemπ― rengemgemπ―π―_*Lov u all*
Kwance take bisa gado ta rufe fuska da tafin hannu sadeeq ya bude kofar a hnkli ya shigo kallonta yake yi nan ta kulle ido tana mai wani murmushi mai kayatarwa "kismat wai kunyata kike ji" batayi magana bah ya karasa xuwa gadon ya xauna kusa da ita tare da jawota jikinsa "I Lov u Ruhaimat.. I rily Lov u..son da nake miki ya wuce misali , pls ki bani hadin kai mu gudanar da rayuwarmu ckn so da kaunar juna..bana son wannan kunyan pls" a hnkli ta daga ido suna kallon juna nan ta fara masa wani irin kallo mai rikitarwa gaba daya ya rude ya rasa me xaiyi kawai ya rungumeta a jiki , kiran sallan magrib akayi don haka ya raba jikinsa da nata daga nan ya fada bayi yayi alwala ya fito ya wuce masallaci.da dare ta gagara fita cin abinci kunya take ji har daki mami ta kai mata abincin cike da kunya ta karba tare da yin godiya, a bakin kofa mami taci karo da sadeeq murmushi ya sakar mata daga nan tayi ficewarta sadeeq kuwa ya karasa ckn dakin "maini me ya hanaki fita cin abinci" ta tura baki ckn shagwaba tace "ba kai ne bah" "ni kuma?..me nayi toh" "kana Sani jin kunya pls ka daina" dariya yayi yace "ai kunya ynxu xa'a fara yarinya" ta fara bubbuga kafa cike da shagwaba ya ja kumatunta yace "wannan shagwabar taki idan kinxo labour bansan ya xamuyi bah" π³ ta xare ido tace "labour??.. Toh ni din a nawa nake da xan haihu? Gskiya am too young for dat" "aw..rily" "uhum..hakane mana" ta gyada kai dariyar mugunta yake mata yace "ok my pretty Allah ya rayamin ke" "amin kismat" daga nan ta xuba musu abinci a filet tare suka ci suna hira cike da nuna wa juna kulawa har suka kammalla daga nan Ruhaimat ta fada wanka.tana can kwance ckn bahon wanka Wanda kamshin bath tube ya cika toilet din ya mamaye ko ina idanunta a lumshe suke , a hnkli sadeeq ya tura kofar ya shigo daure da wani Dan karamin towel motsin da taji yasa ta saurin bude idanunta nan suka fada ckn nasa tayi saurin kullesu tace "don Allah kismat ka fita pls" dariya yayi ganin tana kare kirjinta da hannu yace "wanka zaki min Yau" ta marairaice fuska "pls ka bari mana kasan babu kyau mutum yana magana a ckn bayi" "oho..ni nace kiyi magana ne" bai jira amsar ta ba ya jefa towel nasa a gefe sannan ya fada ckn bahon, Ta sake kara nan yayi saurin tura bakinsa ckn nata wani shu'umin kiss yake mata gaba daya ta fita hayyacinta..sun share 10mins suna Abu guda daga karshe ya xare bakinsa yana sauke numfashi tare da lumshe ido, a hnkli ta fara masa kukan nata mai daga masa hnkli ya jawota a jiki ya fara rarrashi dakyar ta daina kukan daga nan ya dauko soson
Wankanta ya fara goga mata jiki.kulle ido tayi wani irin Abu take ji yana yawo har tsakiyar kwakwalwarta kai sadeeq shu'umi ne ckn wani salo yake goga jikin nata da yaxo dai2* kirjinta yayi jugum ya kura musu ido ππ ya kasa aiwatar da komai, jin shirun yayi yawa ne yasa ta bude idanunta ganin inda yake kallo tayi saurin karesu da hannu duka ta kai masa ya kauce yana dariya nan ta sake shower ruwa yana xuba a Kansu ta wanke jikinta sannan ta kashe shower din don sadeeq baya so.batabi ta kansa bah ta dauki towel tayi ficewarta yana nan tsaye tamkar an dasa shi wata kasala yake ji dakyar ya samu yayi wanakan sama2* Sannan ya fito, sanye take ckn wata nytee mai daukar hankali Rabin kirjinta duk a waje suke rigar iya cinya ta tsaya gata shara2* tana xaune gaban dressing mirror.turare take fesawa nan suka hada ido ckn mirror harara ta galla masa ya karasa tare da rungumarta ta baya suna kallon juna ta ckn madubin murmushi yake mata ta marairaice tace "dariya kake min koh..bayan ka gama kallon jikina" kwantar da kansa yayi bisa kafadarta yace "idan ban kalli jikin ki bah jikin wa xan kalla..um.. idan kina son ramawa ba shikenan bah" nan ya sake towel din dake daure bisa kugun sa Ruhaimat tayi saurin kulle ido tace "Mara kunya kawai.." "Ehh..na yarda, idan kin isa kiyi mu gani" dariya yake ya dauke towel dinsa ya fice daga dakin.ta gama shirinta tsab wani mint ta jefa a bakinta sai kamshi ke tashi gado ta fada bayan ta jera adu'ointa ta kwanta tare da rufawa da bargo, ya shigo dakin ckn shigar vest n boxers broad chest nasa sun bayyana yayi kyau sosai ga kamshin turarensa da ya gauraye dakin.Ruhaimat bata San ta kura masa ido bah sai da taji saukar hannunsa bisa fuskar ta yana shafa kumatunta..firgigit! ta dawo hayyacinta sun kurawa juna ido babu ko keftawa dakyar ta cire nata a hnkli ta furta "kayi kyau..let's sleep" murmushi yake mata yace "kin fini kyau my Dil..i Lov u so much" "Lov u more muah.." Peck ta masa a goshi yace "a'a saura nan" ya fada yana taba lebensa, ta rufe fuska ckn jin kunya ya marairaice yace "Allah sai kin min..baki taba kissing dina bah, ni nasan baki sona" "haba kismat ya kake irin wannan magana" ya tura baki yace "toh am waiting" haka ta Dora bakinta bisa nasa sannan ta xira harshenta , wani xaxxafan kiss ta aika masa har yayi mamakin kwarewarta..daga nan kuma labari ya canza sadeeq ya birkice gaba daya nan ya fara romancing nata.a takaice dai shi ya fara saninta a wannan Daren ya maidata cikakkiyar mace, tasha sambatu ba kadan bah sai kuka take bayan ya dawo ckn hayyacinsa ne ya fara aikin rarrashi..
_2moro is mah birthday insha Allah_πππππ―π―π―π―π―
Da safe ya taimaka mata ta gyara jikinta bayan tayi salla bacci suka koma yana rungume da ita har bacci yayi gaba dasu.misalin 10:30 ya bude ido nan ya wuce dakinsa yayi wanka ya shirya sannan ya dawo ya sameta har ta shirya tana xaune a gaban dressing mirror atamfa ce dinkin doguwar Riga matayi kwalliya bah mai take shafawa "my Dil kin tashi lfy" ta sunkuyar da kanta ckn jin kunya tace "morning" "morning pretty Nah ya gajiya" harara ta galla masa nan ya fashe da wani shu'umin dariya yace "u knw wat..u are so swt I rily enjoy ur company tnx a lot Allah ya miki albarka Allah ya barmin ke har karshen rayuwata..I Lov u maini" murmushi take bayan ta gama shafa man ta dauko turaruka daban2* ta fesa daga nan ta tashi xata wuce wani jiri ne ke debar ta ckn hanxari ta koma ta xauna "lfy pretty" tana kallonsa tamkar xatayi kuka tace "jiri nake ji" "eyya sorie my pretty taho nan ki kwanta bari na kawo miki abin da xaki ci" nan ya jawota ya kwantar bisa gado daga nan ya fice ya bar dakin.bayan kankanin lokaci ya shigo tare da mami ta karasa kusa da Ruhaimat "sorry dota ya jikin naki" a hnkli ta amsa "da sauki mami..ina kwana" "lfy alhmdllh ina ne ke miki ciwo" ckn jin kunya tace "babu" "ya xaki ce babu bayan ya gayamin kin kasa tafiya" "mami jiri ne fah babu wani Abu" ta fada a yayinda take hararin sadeeq yana xaune ya kura mata ido sai faman murmushi yake, mami ta hada mata tea ta bata ta shanye sannan ta ci abinci daga nan ta fice ta bar musu dakin don ta lura da halin da suke ciki.kamar jira take mami na fita ta fara masa bala'i wai akan me xe sanar da mami halin da take ciki, murmushi yake ya dawo kusa da ita.haka suka kasance ckn nunawa juna so da kulawa bayan kwana 2 Ruhaimat ta warke sumul a wannan ranar sadeeq ya dauketa suka fita yawo basu dawo gida ba har dare daga nan kuma ta shirya musu kayan su don jirgin safe xasu bi xuwa yola.
***** imran ne xaune a gaban iyayensa Alh sultan yace "kasan ina son farin ckn ka a ko wane lokaci don haka idan har kasan baka son wannan auren ka gaya min, zanyi magana dashi mahaifin yarinyar " shiru ya xiyarci falon imran yana tunani..yasan dai ba son yasmeen yake yi bah, Amma halayenta ne abun dubawa ..Sam bata ckn tsarin matan da yake so, Amma idan yaki amincewa ai bai musu adalci bah..kuma ai bashi da wata budurwa tun bayan auren Ruhaimat bai sake son wata mace a duniya bah.."kayi shiru boy" muryar mahaifinsa ne ya dawo dashi daga tunanin da yake "dady na amince " "alhmdllh Allah ya maka albarka nagode tashi kaje idan mun sanya rana xan sanar da kai" ckn sanyin jiki ya tashi ya koma bangaren sa, Momi ce ta bisa da ido tana matukar tausayawa Dan nata don tasan halin da yake ciki.dady yayi magana da mahaifin yasmeen nan suka sa rana wata 1 kacal, yasmeen kam murna take don burinta ya cika tana matukar kaunar imran ba karamin sonsa take bah a haka ta fara shirye shiryen biki. A can gidan su imran ma hakan ta kasance sai shiri suke yi dady ya gyara masa gida Momi kuwa tana fama da hada lefe da siyan anko na biki.
*** dankareren gida na gani na fada nan Ruhaimat ta tare a nan yola gidan ya hadu ba kadan bah..kayan more Rayuwa babu abunda babu a ciki har naurorin motsa jiki akwai su ga filin shakatawa ga kuma swimming pool gidan sai kace turai, masu gadi 3 tare da matansu an ware musu bangare daban matan ne ke share gidan a yayinda masu gadin su suke gadi ..wanke mota ..bawa flowers ruwa da kuma guga.anty maryam da anty Xee tare da meenah su suka taimaka mata suka kimtsa gidan ko ina yayi fes sai qamshi ke tashi..tare suka yini har dare driver ya sauke su gida.tayi wanka ta shirya ckn wata sleeveless gown mai shegen kyau ga adon stones a gaban rigar ta baxa gashinta a kafada ga yan kunne fashion sai daukar ido suke tayi kyau ba kadan bah, kunun Aya take sha a yaynda idanunta na kan TV tana kallon wani Indian film ..ya shigo falon tare da sallama bata ji shigowarsa bah ya karasa kusa da ita qamshin turarensa ne yasa ta dago kanta nan suka hada ido, ajiye cup din tayi ta rungumesa sai kuma ta tura baki tace "ba ka tafi gun matarka ka barni da kewarka bah" dariya yake mata yace "oh..mata kishi, dsame tin sadee take fada..wai ya kuke so nayi da rayuwata" "shikenan sai ka koma wajenta ai" daga nan ta raba jikinta da nasa wai fushi take "am sorry pretty u know I Lov u" hawayene ya cika idanunta yayi saurin jawota jikinsa yana shafa fuskarta a hnkli yana cewa "pls bana son ganin hawayen ki kiyi hakuri plss..haba maini kinsan duk duniya babu macen da nake so sama dake, kuma rashinki ne yasa na auro wata ckn rashin Sani da kuma kaddara daga ubangiji..so ki kwantar da hankalin ki ke kadai nake so ok..." Haka ya cigaba da lallaba ta dakyar ya shawo kanta daga nan ya wuce dakinsa ya fada wanka ta taimaka masa ya shirya daga nan suka wuce dinning ta xuba masa abinci yana ci tana masa hira, yaci abincin sosai yana shan kunun ayar yana xuba santi yace "aw..dazu ina son na fada miki cewa kinyi kyau Amma rigimar yasa na manta" ta shagwabe fuska tace "ni fah bana rigima" "hmm..ke koh..idan ina tare dake kullum sai kin birkita min lissafi da wannan rigimar taki" bayan ya gama daga nan suka koma falo yana kallon news tana kwance kanta bisa cinyarsa yana wasa da suman kanta " my Dil!" "Na'am kismat" "ina xa kiyi service" " duk inda suka tura ni" "a'a ba duka bah..ki xabi inda kike so xan nema miki" "ko ina ma matukar baxakayi nisa dani bah " murmushi yayi yace "daz my pretty" peck ya mata a goshi yace "I Lov u" ya kara wani saman hancinta yace "I want u" sai kuma Dora bakinsa saman nata nan suka fara kissing juna tamkar xasu cinye juna... Karar wayarsa ce ya katse Suda dakyar yasa hannu ya daga wayar sadee ce nan ya daga "hello sadiya" kuka ta fashe masa tana cewa "wayyo xan mutu don Allah kazo kada na mutu ban ganka bah..ina son ganinka kusa dani" duff ta kashe wayar hankalin sadeeq ya tashi ya juya yana kallon Ruhaimat "sadiya ce..ko haihuwar ce I don't knw cos wannan month nata ne" ya taashi ckn rawar jiki ya dauki makullin mota yace "sai na dawo" ckn sanyin murya tace " Allah ya bata lfy..takkia" daga nan sadeeq ya juya ya fita tabi bayansa da kallo can kasan xuciyarta kuwa wani zafin kishine ke addabarta gani take tamkar cin xarafi ne don tasan halin sadee tasan abunda xata iya aikata...
*Reefat ce*πππ
*sorry pals gobe idan Allah ya kaimu baxan samu daman posting bah... Lov u all*
[4:55PM, 18/12/2016] βͺ+234 703 007 7024β¬: ππ *MAI SONA*ππ
*67*
BY *Reefat yahya*
~an imaginary Lov story~
*godiya mai tarin yawa gareku masoyana tnx for d birthday wishes..Lov u all*β€β€β€
Zaune ya tarar da ita bisa kujera ta dora kafa daya bisa daya tasha makeup tayi shiga ckn wata arniyar nyt wear se zabga kamshi take ..sadeeq ya ja turus ya tsaya yana kallonta cike da jin haushi yace "ynxu kin kyauta kenan?.. Kinsan halin rudani da na shiga?..meyasa xaki min haka sadiya" murmushi take ta tashi ta rungumesa iska take hura masa a kunne sannan ta fara magana ckn salon yaudara "sorry swt hrt na daga maka hankali koh..nayi missing naka Shiyasa nabi wannan hanyar don kasancewa tare da kai" tsaki yaja ya raba jikinsa da nata yace "amma de kinsan gun Ruhaimat xan kwana koh" ta hada rai tace "wannan wane irin wulakanci ne haka..tare kuka dawo fah, kwana nawa kuka yi a can" nan ta fara kukan ckn kissa sadeeq ya runtse ido yace "ohh..mata 2 wahala" daga nan ya fara rarrashinta ya jawota jikinsa ya rungumeta..
***da safe misalin 11 Ruhaimat ta chaba ado tana xaune a falon sama sai duba agogo take ta cika tayi fam ..gaba daya haushinsu take ji tun jiya tana kiran layinsa baya dagawa , yayi parking ya fito ckn kasaita yasha farar shadda galila yayi kyau sosai ya duba dayan falon bata ciki don haka ya haura xuwa dayan falon..ya shigo tare da sallama can cki2* ta amsa masa daga bisani tace "ina kwana" murmushi yayi ya karasa kusa da ita hannunta ya rike yana murxawa "ya kika tashi my Dil..u luk gorgeous" ckn xuciyarta tace "munafuki kawai..xaka ji dashi ai" harara take carab suka hada ido tayi saurin dauke kai "harara ta kike maini" ta kauda kai gefe bata ce komai bah "am sorry ok..nasan fushin da kike duk bai.." Hannu da daga masa tare da cewa "akan me xanyi fushi?..don ka kwana gidan matar ka?" Shiru yayi yana kallonta..Ruhaimat akwai xafin kishi koda yake ba laifinta bane duk masu suna Aisha haka sukeβΊβΊβΊβΊβΊ amma fa ba kishin hauka bah..matured kishiππππΌa hnkli ta tashi ta fara tafiya "ina zaki je" "abinci xan dauko maka" "amm..da kin barshi xuwa anjima " hawaye ne suka taru a idanunta ckn hanxari ya karasa inda take "haba maini..meyasa kike da saurin kuka ne, kin Faye shagwaba wllhi Abu kadan sai ki fara kuka...nidai Hajja ta hadani da aiki wllhi, sorry toh muje ki bani a baki ok" yana wani lallabata sai tirjewa take daga karshe ya dagata cak! Bai direta ko ina bah sai bisa dinning table.sai ririta ta yake a haka suka ci abincin shi yake bata a baki har suka gama yace "my Dil xan wuce office,
Showing 51001 words to 54000 words out of 61247 words
*Reefat ce*πππ
[7:02AM, 17/12/2016] βͺ+234 703 007 7024β¬: ππ *MAI SONA*ππ
*65*

*Reefat ce*ππππ
[7:09AM, 17/12/2016] βͺ+234 703 007 7024β¬: ππ *MAI SONA*ππ
*66*

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18 Chapter 19Chapter 20Chapter 21