akan cewa dole xaka bi umarni na a duk lokacin da na kawo maka xabina" baba ne ya tare numfashinsa da wannan maganar..yana gama magana ya kashe waya *(lol..nasan fans kun dauka cewa ambassador ya nemawa kansa auren Ruhaimat koh??ππ toh bahaka bane sadeeq yaKe nemawa auren..don haka sadeeq is d winner π―π―π―)* zafi kan zafi tabbas yana ckn matsala , ya nemi kukan ya rasaππ sai gumi yake hadawa lallai zai sha fama da sadee don tana bala'in kishin sa.xaman office din ya gagaresa don haka ya tashi ya fice, Ruhaimat da imran kuwa an rasa mai rarrashin wani tsakanin su.Ibrahim ne ya shigo ya samesu ckn wannan halin gaba daya ya rikice ya rasa wa xai fara tunkara, dakyar Ruhaimat ta xayyana masa abunda yake faruwa..bugun xuciyarsa ne ya karu ya rasa ya xayyi tabbas suna ckn matsanancin hali, kansa ya hada da bango ya rasa me xayyi kwakwalwarsa ta daina caji..ya Dade da kamuwa da son Ruhaimat tun ranar da ya fara ganinta Amma ya kasa furta mata.ranar da imran ya bayyana masa sirrin dake ckn xuciyarsa ba karamin daurewa yayi bah, xai iya sadaukarwa imran komai na rayuwarsa cki kuwa har da soyayyarsa Amma kashe!! An rabasu da Ruhaimat ynxu dole su rungumi kaddara su barwa Allah komai.a haka ya samu karfin guiwa ya fara musu nasiha a hnkli suka sagaita kukan nasu, a tunanin Ruhaimat ta dauka cewa imran yana taya ta bakin cki ne bata San cewa yana bakin ckn rashin cikar burinsa.jugum suka yi kowannensu ya xauna tare da buga uban tagumi.
*** sadeeq ya shigo falon tare da sallama sadee tana xaune tasa popcorn a gaba an harde kafafu ta Dora daya bisa daya hnklinta na kan film din da take kallo, ckn rashin kulawa tace "sannu da dawowa" guntun tsaki ya ja ya duba dinning babu abinci ya tabbata batayi girki bah.ynxu haka take yi tsahon wata 3 kenan tun lokacin da ta samu cki shikenan ta daina aikin komai har abinci ta daina yi bare kayi tunanin gyara gida.ya xauna kusa da ita "ya gida hop bbu wata matsala" "ba komai kawai de yunwa ce ta addabeni, kaga popcorn nake ci" kai ya girgixa tare da cewa "ynxu shikenan idan mutum yana da cki sai.."tayi saurin tare masa numfashi da cewa "haba swt hrt..ciki wata 3fah is not easy Allah" "ok Allah Raba lfy" murmushi tayi daga nan ya tashi xai wuce daki sai kuma ya juya yace " namanta ban gaya miki bah, dazu baba ya kirani wai aure xaimin" murmushi tayi tare da cewa "Amma dauka Faye xolaya wllhi" "am serious fah" ta hada rai tace"don Allah ka bari bana so" "luk hajiya..wllhi na rantse da gaske nake" ckn zafin nama ta cafke neck tie nasa se faman huci take tana cewa "wllhi karya kake tsohon munafuki..wata hudu da auren namu kake xancen kara aure?..toh wllhi ka canza tunani" sadeeq ya tsaya galala yana kallonta sai kuma ta fashe da kuka mai ban tausayi nan ya jawota ta fada jikinsa ya rungumeta tare da shafa mata baya alamar rarrashi, a hnkli ya fara magana" ni kaina ina ckn tashin hankli, wllhi bana son wannan auren na gaya miki da wuri ne don kada magana tayi karfi kixo ki ji daga baya kiyi tunanin ko naci amanar ki ne..no! ..trust me i do Lov u, ki tayani da adua ok" kai ta gyada masa Amma can kasar xuciyarta tafarfasa yake tana tunanin matakin da xata dauka..lallai tana da Jan aiki a gaba, bata ga xama bah..aure wata 4 a fara maka xancen kishiya???..ya katse mata tunani t hanyar tura bakinsa ckn nata ya fara kissing nata passionately sai kuma ya daga ta cak! Xuwa ckn bedroom
π±π±π±π *akwai drama kenan*πππ― _mu dai zamu sha kallo_π―ππ
12am Ruhaimat tana kwance bisa gado sai faman juy2* take gaba daya bacci ya kaurace mata ta rasa samun sukuni ..phn nata ne ya fara ringing cke da mamaki ta dauka tana dubawa num imran ne toh meyasa yake kiranta a wannan lokacin ?? Ta daga ta kara a kunne" baby doll kinyi bacci ne" a hnkli ta girgixa kai kamar yana kallonta sannan tace "a'a " "meyasa?" "Baccin yaki xuwa, Amma kai ma me ya hana ka bacci" ya marairaice tamkar xayyi kuka yace "nima bansani bah..I just don't knw y haka nan bacci ya kaurace min n raina a bace yake na rasa dalili"ππmalam ka fito fili ta fada mata ..mtsw.. "Me ya bata ma rai dosti" "I donno..pls ki tayani da adu'a am in my worse n terrible moment baby doll I donno wat to do" ya karasa maganar ckn sanyin murya, tausayinsa ne ya kama Ruhaimat nan hawaye sun cika mata ido "baby doll" "umm" "y r u quite" "ba..ba komai am fine" ya dafa kai tare da cewa "kin fara aikin naki koh..pls stop it baby doll bana son haka don Allah" ta share hawaye a hnkli ta furta "ok" "sorry pls ki daina kuka adu'a xaki yi ba kuka bah ok!" "Ok" "now kwanta kiyi bacci, idan baccin ya gagara kuma ki tashi ki roqi Allah " "ok tnx" "bye..pls takkia ok " "ok u too" tare suka ajiye wayar nan ta fada bayi tayi alwala ta fito ta fara nafilfilu tana Neman xabin Allah.
**** sadee ce kwance a katafaren falon nata bayan sadiq ya tafi office waya take da aminiyarta "kedai bari kawai wllhi jiya saura kadan na leka lahira ..hhh ai kin sanni da kishin tsiya, haka kawai muna xaman xaman mu ya xo min da xancen kishiya"..tayi shiru kamar na minti 1 sannan ta cigaba da cewa "haka koh?..toh shikenan xan tura kudin sai kije kuyi magana..yawwa ehh..haka za'ayi , ai dai bari ynxun nan tafi kuwa..toh ehh..ok shikenan nagode ..ok bye" nan ta kashe wayar daki ta shige dama gown ce a jikinta don haka ta fesa turare an wani mulka uban Jan baki, Rollin tayi da dankwalin gown din sannan ta sanya wani bakin tabarau mai shegen fadin gaskeπ ba laifi tayi kyau amma gskiya gyalen da tayi Rollin dashi yayi kadan, takalmi da jaka ta dauka tare da makullin flat din tana fitowa ta kulle driver ta kira ckn rawar jiki ya xo sai wani yatsina take dakyar ta bude baki tace "office din ogan naka xaka kaini" "toh madam an gama" nan ya bude mata gidan baya ta shiga ta xauna sannan ya rufe kofa ya tada mota suka dau hanya.
Ruhaimat xaune a ofishin imran ta gama rubuta report nata tana faman harhada hotunan na'urorin da ake amfani dasu a kamfanin imran bai shigo bah don haka ita kadai ce a ckn office din, bayan ta gama harhada komai ta duba page daya babu nan ta tuna yana wajen Ameena.xumbur ta tashi tsaye daga nan tayi ficewarta a kan hanyar xuwa ofishin da Ameena take ne taci karo da mutum ckn raxana tayi saurin daga kanta , sadeeq ne tsaye ckn blue shadda Wanda yasha aiki se xabga qamshi yake yayi kyau ba kadan bah.ta shagala wajen kallonsa nan suka kurawa juna ido bata Ankara bah taji saukan mari ckn xafin nama ta juya carab! Ta hada ido da sadee, batayi wani dogon tunani bah ta dauketa da wani wawan mari har tayi taga2* tamkar xata fadi sadeeq ne ya tallabota ckn mamaki yake bin Ruhaimat da ido.Ruhaimat ta juya xata tafi sadee tace "ina kike tunanin xaki je..munafuka wllhi mijina yafi karfin ki, gara ma ki cire rai don wllhi baxaki iya kishi dani bah..azzaluma maciya Amana kawai" murmushi Ruhaimat tayi tare da cewa "sadee kenan... har kura xai ce da kare maye??, ke har kina da bakin kiran wata da azzaluma maci amana?..anyway" ta juya idanunta tana kallon sadeeq tace "pls ka samu lokaci ka koyawa matar ka tarbiya pls, don alama ya nuna batayi karatun addini bah don bata da tarbiya ko kadan" daga nan ta juya tayi tafiyarta.sai ynxu hankalin sadeeq ya dawo jikinsa ya tura sadiya gefe ckn tsananin bacin rai yake kallon ta yace" me kika xo yi a nan company.. Ko so kike ki xubar min da mutunci?, for Allah's sake kalli irin shigar da kika yi..wannan shigar tayi kama da ta matar aure kenan?" Sadee wacce ke faman huci tace "dole ka fada ai tunda na kama ka dumu2* kana cin amanata, ka rasa wacce xakayi soyayya da ita sai kawata?.. Dama munafurcin da kuke kullawa kenan Shiyasa jiya kake wani xancen wai baba yace xai ma aure.?...toh wllhi karya kuke daga kai har ita kunyi kadan Ku ci min xarafi" ran sadeeq ya baci ba kadan bah yace" wuce ki koma gida bana son tashin hnkli" "babu inda xani wllhi ina nan tare xamu tafi kafarka kafa ta" ganin da gske tKe ne yasa sadeeq ya fisgota yNa ja tana kurma ihu se kallon su ake , haka ya turata ckn rest room dake ckn ofishinsa ya kulle ta waje ta cigaba da bubbuga kofa tana surutan banxa. Xama yayi a kujerarsa kansa ne ke tsarawa dai2* nan Ibrahim ya shigo tare da sallama kujera ya ja ya xauna suna fuskantar juna "haba bruh meyasa xaka biye mata , kasan mata fah se a slow" tsaki yaja daga nan ya kwashe labarin komai ya xayyanawa Ibrahim. Shiru yayi daga bisani yace "gskiya akwai aiki..baba ma dai, meyasa yake son ka kara aure bayan yasan lallai baka jima da yin wannan bah" "I wonder.." "Kai kuma meyasa kayi saurin fada mata?" "Ni na dauka hakan shine dai dai" "hmm..su fa ba'a musu gwaninta idan ta fannin kishiya ne basu da sauki" daga nan Ibrahim ya bashi yan shaWarwari sannan ya bude mata kofa ta fito se hararinsa take, dakyar Ibrahim ya fahimtar da ita cewa bbu komai tsakanin Ruhaimat da mijinta.
Kamar yadda aka tsara hakan ko akayi ambassador mukhtar tare da Alhaji sultan mahaifin imran da Dadyn yasmeen da kuma baban Ibrahim, su hudu suka shirya xuwa jada don Neman auren Ruhaimat anyi musu tarba irin ta mutunci da karramawa daga nan suka gabatar da abunda ya kawo su ba tare da bata lokaci bah baba ya amince tunda yayi magana da yarinya ta amince.kudi suka ajiye masa masu dumbin yawa yaki ya karba babu yanda basu yi dashi bah daga karshe dole suka hakura , bangaren Hajja Dada ya rakasu suka gaisheta bayan sun cika ta da kudi daga nan sukayi sallama suka koma.
Anty Maryam ce kwance a dakin anty Xee ga Ruhaimat a can gefe suna tattaunawa xancen auren Ruhaimat da xakayi nan da mako 2 masu xuwa, anty maryam tayi dariya tace " uhmm..su malama mai hijabi xa'a xama surukar ambassador.. Saura kije ki xunbula musu hijabi ki nuna musu kauyancin naki, wllhi gara ki farka daga baccin da kike Abuja xaki je yarinya ki daura damara haann.." Murmushi anty Xee tayi tare da cewa "kefa kina ma Ruhaimat kallon bagidajiya..wllhi ni nasan xuba mana ido kawai take amma yarinyar nan da kike gani ba tayan baya bace , bar ganinta hanta2* tafi ganda tauri ina gaya miki ..hmm ni nasan Ruhaimat kedai ki xuba ido xaki sha mamaki ni baxan ce komai bah" Ruhaimat dai se buga game nata take ko uffan bata ce musu bah , ynxu kam ta yayyafawa xuciyarta ruwan sanyi ta rungumi kaddara ta xuba wa sarautar Allah ido.har yamma Suleiman yaxo ya dauki matarsa suka koma gida.bayan kwana 4 anty Xee tare da hajiya maryam suka shirya suka tafi jada tarban yan kawo goro da lefen auren ruhaimat ,a Yayinda ita kuma ta koma gun anty maryam da xama har xuwa lokacin dawowar anty xee.imran yana can yana jinyar rashin masoyiyar tasa wacce har Yau ya kasa furta mata Kalmar so, bashi kadai bah har mominsa tayi bakin ckn rashin Ruhaimat don yarinyar ta gama shiga xuciyarta.
*****Ruhaimat sun gama IT lfy har an bude skul nasu Amma ita batayi resuming bah don jibi xa'a daura aurenta , har xuwa wannan lokacin angon bai nemeta bah ita ma hakan bai dameta bah hasalima dadi take ji don da alama shima baya son auren don haka xata samu ta cigaba da karatunta ckn kwanciyar hankali.su Ameena kirjin biki ita take yin komai su 4ne kawayen amarya , walima kawai suka shirya babu wani bidirin da xasuyi.uwargida sadee kuwa ta dauka abun wasa ne sai da aka kawo mata set din akwati na fadan kishiya nan hankalinta ya tashi ta xama tamkar xautacciya ,gaba daya ta birkitawa sadeeq hankali ta hanasa sukuni ya kira Dadyn imran yana rokonsa akan ya taimaka a fasa auren amma firr ambassador yaki amincewa dole shima ya dangana ya xuba ido.
Yau ne ranar walima gobe daurin aure amarya tayi kyau sosai ga su *cutee besty* *royal biutie* *Jidda* *Mmn sadeeq* *Mmn afrah* *Aysha 2rajo* *beenta A* *manshart kishiya*π *momi Ummi* *rabi oga* *anty arif* *husner* *khady* nida PA Nah *maryam jika* tare da *laurex Nah( billy losh)* muna can gefe, matan _Gidan gyara_ _professional writers_ _duniyar novels_ _matan arewa_ _manshart novels_ _Hausa novels_ da sauransu duk sun hallara, a can nesa na hango writers irinsu ~badiat ib~ ~melodiya~π ~billygiro~ ~billy tabaco~ ~bilkisu ib~ ~ummie jafar~ ~leemcy~ ~biyat sk~ ~ummi Aysh~ ~mrs haiydar~ d sauransu kowa ya caba ado an xauna ana jin wa'azi Wanda admin02 *maman ummusalma* ce ta gabatar , anyi nasiha me ratsa jiki daga karshe aka raba abinci da na sha tare da yin adu'a aka watse. Washe gari bayan sallan juma'a ak a daura auren Abubakar sadeeq Aliyu mukhtar tare da Aisha Ruhaimat Abubakar hammawa akan sadaki 50k, daurin auren ya tara jama'a da dama Amma banda ango da kuma imran. Karyar rashin lfy ya shirya har kwanciya yayi a asibiti don kada ya halarci daurin auren, bayan daurin aure nan suka fara shirin wucewa da Amarya inda aka kaita dakin iyayenta don su mata nasiha.Abba ya kalli umma yace "idan akwai abunda xaki gaya mata sai ki hanxarta don sauri suke kinsan hanyar babu kyau gashi yamma tayi" murmushi umma tayi tare da cewa "tun jiya na gama magana da ita ynxu kai xakayi naka" "bani da abun da xan gaya mata sai dai muce Allah ya miki albarka ya Baku xaman lfy, ni na yarda da uwata bani da shakku akanta..kije 'yata Allah ya baki juriya da hakurin xama" kuka yaci karfinta daga nan umma ta rike hannunta suka fita.
_wai ina kuke neh..masoyan sadeeq oya sekemπ― oya shokiπ― oya shekiniπ― Ku taka buri ya cika_πππππΌ ~lov Ε« Γ ll~ππ
7pm suka iso yola motoci ne a Jere masu kyawun gaske babu bata lokaci airport suka wuce dama jirgi na jiransuπ± hhh nima nayi sauri nabi bayansu nace baxa'a barni a baya bah..en kai amarya dayWa daga cknsu basu taba shiga jirgi bah ciki kuwa har *Reefat*ππ ..har wannan lokacin amarya bata daina kuka bah , anty marym tace "me abun kuka a cki..yarinya Allah ya baki arxiki ki tsaya kina wani bata hawayenki" nace mata "haba anty babba kinsan ranar rabuwa da iyaye dome xa'ayi kukaπ°π°π .
Bayan sun sauka Abuja gidan ambassador aka kaisu dama mata 30ne sukayi rakiyan, sun sami kyakkyawar tarba daga gun mami an basu abinci da na sha kala2* dakyar aka lallaba ta taci abinci kadan. Washegari akayi fansa inda amarya ta samu kudi sosai, a can bangaren sadeeq tun yana saurayi can aka ajiyeta 3bedroom n parlor sai kitchen da dinning area.dama ambassador ya hanasu xuwa da kayan daki don haka Abba yayi tsayan daka wajen nuna bajintarsa a bangaren gara, bisa al'adar yan Adamawa kenan dole dangin amarya xasu kaiwa dangin ango gara.an kaimusu set din food flask kwaya 60 da kuma kwanunkan samira guda 60 da dinner sets pillow tabarma buhunan shinkafa da dai sauransu gskiya Abba yayi kokari, kwana 1 suka kara daga nan suka koma aka bar amarya tayi kuka har ta gaji.bayan tafiyarsu mami ta tura meenah taje ta debe mata kewa, ta shigo tare da sallama fuskarta dauke da murmushi tace "anty Ruhaimat Ashe da rabon xamu sake haduwa"ckn sauri ta daga kanta don jin muryar meenah lallai ba karya kunnenta ya jiye mata bah meenah ce .ta karasa kusa da ita ta xauna "kina mamaki koh..ikon Allah kenan, kinyi ta bama yaya wahala Ashe da rabon shine mijin ki"π³π³π³ "waatt...kina nufin ya sadeeq ne mijina, how com's? Kuma meyasa baizo wajena bah?" Murmushi meenah tayi nan ta labarta mata komai ta Dora da cewa" yaya baisan cewa dake aka daura masa aure bah da na tabbata sai yafi kowa murna da wannan auren, naso na fada masa Amma mami ta gargadeni dole na hakura bbu yanda na iya" Ruhaimat dai gani take tamkar a mafarki wai sadeeq ne mijin ta...Allah mai yin yanda yaso da bayinsa..a hnkli ta furta "Allahu Akbar" haka dai suka kasance meenah ce mai debe mata kewa tana rage mata xaman kadaici. haka ta kasance a gidan suna matukar kaunar ta ta kara haske tayi kyau sosai kullum suna tare da meenah har bacci tare suke, wani loakcin kuma a bangaren mami xasu yini ko kadan bata sa damuwar rashin ganin sadeeq bah ita tayi imanin cewa komai lokaci ne.
A bangaren sadeeq kuma ya biyewa sadee ya nuna mata baya son auren ynxu hankalinta ya kwanta tunda ta fahimci cewa amaryar bata gaban mijin nasu, sau 1 ta kira mami a waya suka gaisa tun bayan auren ynxu wata 1 kenan.. Cknta na da wata 4 ynxu ta gama shiryawa bayan ta yagi kudi gun sadeeq son ranta don Yau xata koma garin mubi sabon dale , an fara lecture har an wuceta da assignment man.driver ne ya maidata har xuwa ckn gidan da aka kama mata hayA daga nan ya ajiye mata makullin motar ya
Showing 36001 words to 39000 words out of 61247 words

*Reefat ce*πππ
[2:11PM, 11/12/2016] βͺ+234 703 007 7024β¬: ππ *MAI SONA*ππ
*48*
BY *Reefat yahya*
*a short n imaginary Lov story*
~tnx 4ur kia fans lov u all~

*49*
BY *Reefat yahya*
*a Short n imaginary Lov story*

*50*

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13 Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21