kalamnta, tabbas wasu lokutan yakanyi mmkin halayen Ruhaimat domin ynxu bata da kunya ko kadan haka nan ta fiya tambayarsa kudi Wanda batayi a da can bayA.kuma bata nuna masa gidansu bah har yau kodai xancen meenah da gaske ne???

*Reefat CE*😘😘😘
[2:00PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*22*
BY *Reefat yahya*

*godiya mai yawa gareki Asma'u sani mubi nagode da ziyara 😊 tnx a lot ..I Lov all my fans*

Imran ya kura mata ido babu ko keftawa tayi sauri janye jikinta daga nasa ta hada rai tare da cewa "me haka..bana so pls" murmushi yayi yace "fadi gskiya yarinya kin hada jiki da soft skin irin nawa is it not a blessing" mtsww..bani da lokacinka " daga nan ta juya xata tafi da karfi ya jawota ya hadata da bango sun kurawa juna ido har na tsawon 5mins Ruhaimat ta kauda fuskarta gefe bugun xuciyarta se karuwa yake "tell me meyasa kullum se munyi karo da juna" ckn rawar murya tace "is ...is just an accident" karya kike ..just spell out" da sauri ta juya tana kallonsa "spell wat" abunda yake ckn xuciyarki, c'mon stop pretending I knw u Lov me" da karfi ta turashi gefe ta kama hanya tana tafiya xuciyarta se bugawa yake yana dukan 3-3 imran yabi bayanta da ido yana murmushi shi kadai yasan sirrin wannan murmushn,Ruhaimat ta koma lab ta tarar da Ameena nan ta xauna tana sauke numfashi.
Bayan ta koma gida ne ta iske labarin sa ranar auren anty maryam da Suleiman ta kirasu a waya tana nuna far in cknta da dare tana kwance Aliyu ya kirata ba laifi ta dan fara sake jiki dashi sunsha hira daga bisani sukayi sallama.da safe tayi shirinta tsab doguwar Riga ce na material maroon n milk ta saka malesian hijab milk color karami mai shegen kyau tare da milk takalma da maroon side bag tayi kyau sosai bayan ta karya kumallo sannan tayi sallama ta tafi. A conference room ta tarar da dukkan daliban da suke IT tare da supervisors nasu se kuma manyan ma'aikatan kamfanin, sun kammala duk practicals da ya kamata suyi yaune xaa raba musu offices daya bayan daya ake kiran sunayensu tare da offices da aka tura su..sadik ne ya shigo tare da imran se wani jiji dakai suke wani yaro yayi kasa da murya yace "wancan mai farin suit shine managing director kuma naji ance kamfanin mahaifinsa ne" Ruhaimat ta daga ido don ganinsa carab! Idanunta Suka fada ckn nasa ya galla mata harara ita kuma ta murguda masa baki dai2* nan aka kira "Aishatu Abubakar Hammawa" da sauri ta fito aka sanar da ita she'll b working at d manager's office" dam..gabanta ya fadi sadik kuma murmushn mugunta yake saboda ya samu hanyar gallaxa mata ckn sauki.imran kam ko kadan beji ddin hakan bah yafi so a CE a ofishinsa aka turata, Ameena kuma ofishin yasmeen xatayi aiki haushi kamar ta mutu bayan an gama raba musu supervisors sunyi signing sun fita daga nan kowane dalibi ya fice xuwa inda aka turashi, Ruhaimat taga ba sarki se Allah nan ta wuce ofishin sadiq.katafaren office ne cki da falo transparent glass ne ga kyau komai yayi se qamshin air freshner ke tashi a hnkli ta tura kofar tare da sallama yana xaune yana waya se faman lumshe ido yake yana cewa " haba maini..na gaya mki ki kwantar da hnklinki aikine ya rikeni but I promised anjima xan...no no..am serious wllhi jirgin 7 na shiga kinsan nayi kewarki sosai, ok my Dil..I'll do dat ok takkia..ok u too" daga nan ya ajiye wayar sannan ya daga kai yana kallon Ruhaimat yace "ke baki da tarbiya ne xaki zo ki tsaya min kerere a kai" shiru tayi tare da kawar da fuska gefe ya fito da wasu takardu yace " je kiyi typing sannan kiyi printing nasu ki kawomin" 😳😳😳 amma de wasa kake koh" ya hada rai" ni abokin wasanki ne" ta marairace tamkar mai shirin kuka tace "don Allah kayi hakuri wllhi baxan iya bah" ki tattarasu kibar nan wajen marar kunya kawai, bani kike murgudawa baki bah..xaki gane kurenki". Imran ya shigo tare da sallama yana ganin fuskarta yasan lallai akwai watA a kasa daman yasan xaa rina .

*Reefat CE*😘😘
[2:01PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*23*
BY *Reefat yahya*


~short n imaginary lov story~

Imran xan babballa yarinyar nan..tell her dat am not her mate" imran ya juya yana kallon Ruhaimat wacce tayi galala tana kallon sadik "pls Ruhaimat ..."hang it malam, ni ina ruwana dashi..haka kurum don nace masa bazan iya typing wannan tulin takardu bah shine xaice wani he is not my mate" imran ya dafe kai ya rasa ya xaiyi sadiq sarkin xuciya Ruhaimat taurin kai nan ya juya kawai da zummar barin ofishin kan su haddasa masa ciwon kai Ruhaimat tayi gaba yana kiranta taki ta amsa se da ya fito ya sameta a waje "ina xaki je bayan ya saki aiki" ni xan tsayane ya hallakani" maganr ya bashi dariya sosai yace "kinsan kina jin tsoron hakane kike masa rashin kunya, pls Ruhaimat avoid him ok" kai ta gyada masa nan ta juya ta koma cki yana murmushi daga bisani ya koma ofishinsa. Batayi masa magana ta dauko takardun tana faman kun-kuni ta xauna bisa kujera nesa dashi sannan ta fara typing a computer tayi 5pages taji ta gaji don haka tayi saving sannan ta jingina jikin kujera, bayan mintuna 10 ta cigaba da typing yana Satan kallonta har yau yana mamakin sunan nan nata wato Ruhaimat. 30pages tayi nan tayi saving tare da kashe computer ya tashi tsaye hannunta dauke da jaka da kuma wayar ta nan Suka hada ido ta sunkuyar da kai "wia are u heading to" sallah xanyi kuma nikam na gaji, har 30pages fa nayi" n so? Ko 50pages kikayi idan baki gama ba babu inda zaki" don Allah kayi hakuri gobe xan karasa" nop..ban amince bah" nan da nan hawaye sun cika idanunta ta koma ta kifa kanta a saman desk ta fara rusa kuka, sadik ya tabe baki lallai yarinyar nan shagwababbiya ce sallama Suka ji daga bakin kofa mr Ibrahim ne ya shigo yana ganinta yayo kanta "lfy kanwata" tana jin muryarsa ta kara sautin kukan nata gaba daya ya rikice ya juya gun sadik "bro wat hpn" ya hada rai sannan yace "baxan lamunce haka bah..haka kawai xaku dinga min xarya a office, no I can't take it daga yau bana son ganin kowa widout a genuine reason" Ibrahim ya juya yana kallon Ruhaimat "pls sis ki daina kuka ok" daga nan ta fara share hawayenta ta mike tsaye tace "ni wllhi baxan xauna a wannan office bah" tana gama fadar haka tayi ficewarta Ibrahim yana kiranta ko juyawa bata yi bah "pls bro u have to control ur anger kasan karamar yarinya ce" just leave me alone" Ibrahim ya juya yayi tafiyarsa sadik ya xauna se huci yake yana jin haushin Ruhaimat ..lallai yarinyar nan ta raina sa Amma ba laifinta bane don su imran suna biye mata ne shiyasa take yin abubuwan da taga damaa , xeyi maganinta kuwa" haka de ya cigaba da haukarsa shi kadai.
Ruhaimat ta hadu da imran a elevator tambayar duniyan nan ya mata Amma taki ta gaya masa meyasa ta kuka dole ya hakura ya rabu da ita, bayan tayi sallah kwanciyarta tayi a masallacin nan da nan bacci yayi gaba da ita.garin yayi duhu sosai ga hadari a sararin samaniya baki kirin jama'a na Neman ababen hawa don komawa gida Ameena ta kira layin Ruhaimat har sau 4 bata daga bah taje ofishin manager Secretary ya hanata shiga a can ofishin mr Ibrahim ma ance mata sun tafi gida tun bayan sallan axahar daga nan ta wuce gate dakyar ta tare bus don komawa gida. 4:10pm aka fara ruwa tamkar da bakin kwarya yawancin ma'aikatan kamfanin sun Koma gidajensu kalilan daga cknsu ne Suka rage sai kuma securities, sadik ya fito da shirin komawa har ya bude motarsa kenan aka fara ruwa nan jikinsa ya hau karkarwa.a duniya idan akwai abinda yake tsoro bai wuce ruwan sama bah ya sulale ya xauna a kasa ana tsula ruwa tamkar da bakin kwarya, a hnkli Ruhaimat ta bude idanunta firgigit ta tashi xaune nan ta duba tym ..lallai tayi bacci sosai nan ta fisge jakar hannunta ta fito waje can! Ta tsaya don ganin ruwan da ake ynxu ya xata koma gida? Dole ta nemo Ibrahim daga nan ta fara bin gefen corridor tana bin hanyar da xai kaita main building na offices.tana ckn tafiya kamar ance daga kanki can ta hangosa xaune yana karkarwa can! ta tsaya kalamnsa ne Suka fado mata "my Dil ina matukar jin tsoron ruwan sama wllhi" sabida me? " haka nan..I don't knw y,but bana jure kallon ruwan haka nan bana iya shiga cknsa" Ruhaimat ta tsaya Jim...ynxu me abin yi???

*Reefat ce*😘😘😘
[2:01PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*24*
BY *Reefat yahya*

*nagode da kulawarku tnx all*

Ruhaimat ta duba koina bata ga alamar mutum bah bare ta sa ran neman taimakonsa don haka ta rataya Jakarta bayan ta jefa waya a cki kai tsaye bangaren sadik ta nufa, yana xaune ga kofar motar a bude Amma kash! Bata iya tuki bah hannu ta mika masa ko kallonta beyi bah nan ta cire hijabinta ta rufa masa a jiki ruwa na dukansu gashi ruwan se karuwa yake "tashi mu koma cki" a hnkli ya daga idanunsa yana kallonta dishi-dishi yake ganinta ta sake maimaita abunda ta fada dakyar ya tashi ta rike masa hannu a hnkli suke tafiya har xuwa ckin corridor , haka ta cigaba da rike masa hannu suna takawa a hnkli sadik yana tangal2* kamar xe fadi a haka Suka karasa ckn building din ita ta bude musu kofar elevator har xuwa floor din office nasa.hannu tasanya a aljihunsa tana neman makulli suna nan kuwa nan ta bude ofishin dama akwai rest room a cki can ta nufa dashi ta taimaka masa ya kwanta a saman resting chair ta kunna room heat sannan ta rufe kofar , electric kettle ta dauka ta hada masa tea mai xafi idanunsa a lumshe suke gashi babu blanket a wajen ta shiga Neman abinda xata rufa masa can ta hango wani 3qtr suit nashi mai kauri nan ta dauka ta rufa masa.tea ta mika masa dakyar yayi sipping sau 2 ya koma ya kwanta nan ta rufa masa jikinsa da suit daga nan ta sake hada wani ruwan xafi ta fitar da wani karamin hand towel daga ckn jakanta toilet ta wuce ta xuba ruwan xafin a jikn hand towel din ta matse shi sannan ta fito, ya fara bacci yana fidda numfashi Mara sauti ta ajiye towel din bisa goshinsa a hnkli tana danna masa goshin bayan wani lokaci ta xauna ta kura masa ido babu ko kiftawa tana kallon kyakkyawan fuskarsa tana faman lumshe ido ..Allah sarki *mai sona* xaa rabani da kai nan wani guntun hawaye ya fito mata ta koma ta jingina jikinta da kujera tana tuna rayuwarsu a can bayA a hnkli bacci yayi gaba da ita.
7:30pm ta farka a firgice ta tashi tana Neman wayarta agogon dake makale bisa bangon dakin ta kurawa ido..innllhi..abunda ta iya furtawa kenan se ynxu ta tuna batayi sallan la'asar bah nan ta fada bayi tayi alwala ta fito akwai dardumar salla a can gefe ta gabatar da salla tare da adu"oin da ta saba, ta leka ta window hasken wuta ya haska kamfanin gaba daya Amma tana jin tsoron fitowa duk da cewa ta hango securities Amma xuciyarta bata amince dasu bah.wayRtA yayi ringing anty Xee ce tayi saurin dagawa "Ruhaimat meyasa baki dawo bah har ynxu" ehm..umm anty dama ynxu xan kiraki , wllhi wani aiki aka xamuyi nan xamu kwana " wat?..kwana kuma" ehh ga Ameena nan muna tare da ma sauran dalibai gaba daya" toh..ki kula da kanki sosai I trust u" nagode anty Nah gud nyt" daga nan ta ajiye sai kuma ta duba taga misscalls din Ameena nan ta kirata ta shirga mata karyA. Xuciyanta na dukan 3-3 daga bisani ta koma main office ta bude fridge ckn sa'a kuwa ta duba akwai yoghurt da fruits da maltina a cki, kankana da apple ta dauka sai kuma yoghurt don bata Faye son gastric drinks bah.ta kunna TV tare da rage sauti tana kallo tana shan fruits nata har xuwa 11:30 sannan ta haye kujerar 3seater tayi kwanciyarta.
2:15am sadik ya bude idanunsa a hnkli duhu ne ya mamaye dakin yayi ta dubawa ko xai gane inda xe kunna wuta Amma hakan ya gagara nan abubuwan da Suka faru sun soma yawo a kwakwalwarsa Sam ya kasa tuna fuskar da ta taimaka masa yayi iya bakin kokarinsa don tuna wannan fuskar Amma abin ya ci tura dole ya hakura ya kwanta , bayan 2hrs bacci ya sake daukarsa Ruhaimat ta farka da asuba tayi sallah daga nan ta xauna xuwa 6 ta fita se sauri take Allah yasa bata hadu da kowa bah har xuwa bakin gate ta tsaya a gefen titi tana jiran abar hawa don komawa gida.

*Reefat ce*πŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌ
[2:02PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*25*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*

A hnkli ya bude idanunsa haske ya hango daga waje ya tabbatar masa da cewa gari ya waye nan ya tashi yana duba jikinsa ya cigaba da kallon dakin da yake cki gaba daya ya kasa tuna komai kansa yayi mugun nauyi dakyar ya tashi ya shige bayi yayi alwala sannan ya fito ya gabatar da sallolinsa ya duba agogo karfe 6:15am , a hnkli yake tafiya gashi ana sanyi a garin nan ya duba makullin motarsa ya gani yasa hanni ya dauka sannan ya fita.
Ruhaimat ta yini tana bacci se bayan axahar ta tashi tayi wanka tare da cin abinci daga nan ta koma daki tayi kwanciyarta , tana dube2* tamkar mai Neman wani Abu har toilet ta shiga tana dubawa daga karshe ta koma daki ta xauna cke da jin haushi tsaki taja tare da cewa "Allah yasa de zoben nan yana office din sadik idan bahaka ba ya xanyi? Wayyo Allah Nah...ta fada gado tamkar xatayi kuka tana matukar kaunar xoben na azurfa ne sadik ya bayar musamman aka buga musu tambarin *As* bata taba rabuwa dashi bah se yau.tana kwance ta fara atishawa nan da nan mura ya kama ta har makokoro muryarta ya dashe koda tayi magana baya fitowa sosai , da dare anty Xee ta hada mata ruwan xafi da tafarnuwa hade da xuma da kuma kanunfari da lemun tsami tasha ta dan ji sauki kadan Amma muryR bata fita. Da safe ta shirya ta tafi wajen IT.
******** A dai2* kofar shiga building din ta hadu da imran ta gaida shi ba laifi ynxu sun fara shiri dashi ya amsa ckn sakin fuska yana murmushi yace "wane barawon ne ya sace mki murya" murmushi kawai tayi ba tare da ta furta komai bah tayi shigewarta. Yana xaune a kujera yayi nisa ckn tunani ta shigo tare da sallama cki2* ya amsa nan tace "ina kwana" yayi saurin daga kansa yana kallonta ta sunkuyar da kai kamar wata Mara gskiya "meya faru da muryarki" mura ce ta kamani" wat? Talk to me bana jin abunda kike fada" murah...ta sake maimaitawa murmushi yayi yace "oh Mura..sorry" daga nan ya juya ya cigaba da tunaninsa yana son tuna fuskar da ya gani a Daren jiya , se kuma yayi saurin juyawa yana kallon Ruhaimat kodai ita ce? No..baxai yi bah" keh! ta daga kanta a hnkli tana kallonsa "kin shigo nan ne a lokacin da ake ruwan sama" umm..umm ina gida a wannan lokacin" bana jin abinda kike fada" ta tashi ta karasa kusa dashi dab da kunnensa tace "ina gida by den" tsigar jikinsa ne ya tashi muryar har tsakiyar kwakwalwarsa ya jiyo nan ya lumshe ido Ruhaimat ta koma maxauninta ta cigaba da typing.kamar Wanda aka kora ya tashi ya fuce daga ofishin Ruhaimat tana ganin haka ta tashi ta shiga rest room ta fara Neman zobenta ta duba koina bata gani bah har ta juya xata fita nan ta hangoshi kasan resting chair , ckn hanxari ta koma xata dauka Amma hannunta baxai kai wajen bah. Ta tashi ta tura kujran gefe ckn rashin Sani ta tura wani glass cup dake xaune bisa table ya fadi ya tarwatse ji kake passs!..ckn raxana tayi saurin dauke xobenta dai2* nan sadik ya tura kofar dakin ya shigo yNa kallonta da sauri ta maida kujeran inda yake sannan ta fara gyaran wajen da glass din ya fadi a hnkli tace "am sorry" baya jin abunda ta fada don haka ya karasa kusa da ita , tana ganin haka ta raxana ta fara komawa da bayA yana bin ta sai da ta kai karshen bango ta tsaya gaba daya tsoro ya kamata "am sorry wllhi mistake ne" ya kurawa Dan karamin bakin natA ido ya kara matso da fuskarsa dai2* nata har suna jin saukan numfashn juna.Ruhaimat ta runtse idonta tana jiran mataKin daxai dauka ga mamakinta hannunta ya rike a tunaninta ko yaga wannan zoben ne sai kuma gani tayi jini ke xuba bata san ta yanke da glass din kofin bah .ya rike hannun nata xuwa kusa da wata er drawer nan ya fitar da first aid box yayi mata dressing, ita de sai kallonsa take bayan ya gama yace" ina son ki fada min meyasa kika taimakamin jiya? Kuma ya akayi kika San cewa bana iya shiga ruwa???
πŸ˜³πŸ˜³πŸ˜³πŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™Š shikenan asirinta ya tonu....

*Reefat ce*πŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌ
[2:03PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*26*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*

Sadik ya kura mata ido tamkar xai karanci wani abu a fuskarta tayi shiru kanta na kallon kasa tace " ni bansan baka shiga ruwa bah naga kana bukatar taimako ne daz all" ya kura mata ido yana naxarin kalamnta daga bisani ya sake ta tana maida numfashi sama2* ya koma bisa kujera ya rike
Showing 15001 words to 18000 words out of 61247 words