ina ynxu" "oho..kin damu da sanin halin da nake cki ne" "eyya mana pls.." "Hmm.." "Haba my dosti pls tell me kuna ina" "ina ckn gidanku side din Yusuf" "ok gani nan xuwa" daga nan ta kashe waya ta tashi ta hada abinci da drinks ta dauka xuwa bangaren ya Yusuf..
ta shigo falon tare da sallama imran ne kadai kwance yana kallon *gotel news* ya amsa sallamar "ina samarin suke an barka kai kadai" "sun tafi xance gun en matan su" murmushi tayi tare da cewa "meyasa kai baka je bah" murmushi kawai yayi ya cigaba da kallonsa daga nan ta bude kwanikan abinci ta xuba masa a filet sannan ta tura a gabansa "bismillah" ya juya yana kallonta ya tabe baki yace "ni nace miki ina jin yunwa ne" ta marairaice "haba dosti don Allah kayi hakuri ka ci abinci pls" yayi shiru yana kallonta nan ta juya masa baya a hnkli ya sauko daga saman kujera ya xauna kusa da ita a kasan kafet "fushi kika yi baby doll" shiru bata amsa bah ya leka fuskarta sai ganin hawaye yayi a bisa kumatun ta π³ "baby doll ynxu kuka kike akan dan wannan abun" a hnkli ta fara kuka Mara sauti imran ya dafe goshi yace "nidai na shiga 3 Allah ya hadani da shagwababbiya , luk baby doll am sorry ynxu xan ci abincin ok" daga nan ya wanke hannunsa dama tuwon shinkafa ce da miyar alaiyaho da kuma faro juice da kunun Aya.a bisa al'adar imran baya cin abincin dare fruits da drinks kawai yake sha Amma gashi Ruhaimat ta canza masa tsari, a hnkli yake cin abinci yana satar kallonta sun share 10 mins a ckn wannan yanayin daga bisani Ruhaimat ta juya suna fuskantar juna wani lallausan murmushi ta sakan masa baisan lokacin da ya kafe ta da ido yana kallonta bah , ita ma shi take kallo sun kurawa juna ido dai2* nan huxaifa ya shigo tare da sallama ya bude baki yana kallonsu yace "lalala..Ashe ana soyayya a nan..kash! Me ya shigo dani? Haba aboki ni ina ta sauri wai na baro ka kai kadai, ban gama hira da masoyiyata ba na dawo " murmushi imran yayi tare da cewa "bafa soyayya muke bah" "aw..hakane fah na manta kana koya mata yanda ake kallon so ne" ckn jin kunya Ruhaimat ta gudu ta bar falon ta koma dakin Hajja Dada
.kwanciya tayi ta rufe idanunta tana tuna kyakkyawar fuskarsa "am I in Lov??, no! It can't b" tayi saurin bada amsa a haka bacci barawo yayi gaba da ita.
Da misalin karfe 9 na safe Ruhaimat ta gama shirintA tayi sallama da en uwanta da umma da Abba da kuma Hajja Dada daga nan suka dauki hanyar yola ckn motar huxaifa, shi yake tuki imran na gidan gaba tana xaune a gidan baya hannunta dauke da littafin *Riyadussaliheen* tana karantawa gaba daya ta tattara hankalinta ta mayar gun littafin imran kuma se kallon fuskarta yake a ckn madubi, kamar ance daga kanki carab! Suka hada ido ckn mirror ya kanne mata ido dayaπππ tayi saurin sunkuyar da kai tana murmushi huxaifa yana ta surutunsa shi kadai daga karshe ya gaji don kansa yayi shiru tare da kunna music ya kure volume a haka har suka iso yola lfy...
A kofar gidan anty Xee huxaifa yayi parking Ruhaimat ta fito imran ya sauka ckn hanxari ya fito da akwatin ta a bayan mota tasa hannu xata karba ya hanata har ckn gida suka shigar mata da kayan , bayan sun gaisa da anty Xee tare da wasu daga ckn yan biki da sukayi masauki a gidan nan sukayi sallama suka tafi.da axahar akayi fansar amarya a gidan hajiya maryam yayar Abban su Ruhaimat da dare kuma suka wuce dinner , amarya da ango sunyi kyau sosai Ruhaimat ma haka kowa idanunsa na kanta sabanin ita wacce ta kasance a takure ta kasa sake jiki truout program din.masoya sun yi Caa..akanta amma imran ya taka musu birki haka ya xauna da ita duk inda xata je yana biye da ita har aka gama taron an watse kowa ya kama hanyar gida imran kuwa shi ya tafi da Ruhaimat a ckn motarsa su biyu rak a cki ..suna ckn tafiya ya juya yana kallonta Sam taki su hada ido Amma ta lura da kallon yayi yawa tace "wat" "waye wannan Aliyun " "any problem" "luk dosti ina amfanin Tara samarai idan har kinsan ba aure xakuyi bah" "ka Sani ko shi xan aura?" "A'a ba shi xaki aura bah" "sabida me?" "Don bai dace dake bah" daga nan tayi shiru da bakinta shi kuma ransa a bace nan ya fara gudu tamkar xai tashi sama , ta juya tana kallonsa "dosti ka rage gudun nan pls kaga dare yayi don Allah" kamar ce masa tayi ya kara gudun haka yacigaba da tafiya Ruhaimat bata San lokacin da ta Dora hannunta akan nasa bah tace "pls ya imran kayi hakuri am sorry plss.." Ya hada rai yace "sorry 4wat" "kayi hakuri baxan kara kula kowa bah" wani sanyi ne ya ratsa xuciyarsa nan ya fara rage guduwan da yake a hnkli har ya xama slow kuma.ya juya yana kallonta tare da lumshe ido yace "baby doll u knw I want d best for u, bawai na hanaki sauraronsu bane but u have to chose a responsible person" a can ckn xuciyarta tace xaka ji dashi..Aliyu ne irresponsible! Me ya rasa? Yana da kyau ga hankli yayi karatu yana aikinsa yana da rufin asiri uwa uba yana bala'in kaunarta toh me zai hanata sauraronsa? Tunda ta rasa sadiq dole ta auri Aliyu shi yafi dacewa da rayuwarta saboda shi talaka ne kamar ta mai rufin asiri .."kinyi shiru baby doll" ta bata fuska "nifa bana son wannan sunan" murmushi yake yace "kuma babu yanda kika iya dani bah..sai hakuri" a haka suka cigaba da hirarsu har yayi parking a kofar gida ta juya suna kallon juna tace "tanx Mera dosti" "welcome meri baby doll" tana dariya tayi ficewarta ga motoci ana sauke jama'an da suka halarci dinnar ya tsaya yana kallonta har ta bace masa da gani sannan ya ja motarsa yayi gida.
Ruhaimat ta canza kaya xuwa kayan bacci bayan ta haye gado tayi kwanciyarta tayi aduo'i ta kwanta nan wayarta ya hau ruri tana dubawa taga num imran , murmushi tayi ta daga tare da karawa a kunne "dosti Nah..ka koma gida lfy" "oho..sai da na kira, da kin damu ai ke xaki kirani ki tambaya" "eyya fah..am sorry toh" "ke kika Sani..ai naga baki damu dani bah I tink xan nemi wata new fren kawai tunda ke baki damu dani bah" ta hada rai sosai tamkar tana ganinsa dama Ruhaimat akwai kishi.. Hmmm batayi magana ba har tsawon 3mints "hello..hello baby doll are u dere" shiru taki tayi magana "baby doll kina jina?" Bata ce komai yaji saukar numfashinta murmushi yayi tare da cewa "fushi kika yi..ok am sorry my baby doll kiyi hakuri ok" hawaye ne ya gangaro a fuskarta tana sheshsheka "ya Allah..baby doll plsss na roke ki don't cry pls, am very sorry wllhi wasa nake miki ok" har ynxu bata ce komai bah gaba daya hankalin imran ya tashi kamar xeyi kuka yace "haba my baby doll kinga bana son kukan nan don Allah ki daina ok, ko so kike ki hanani bacci" kai ta gyada alamar a'a tamkar yana ganinta yace "kinsan bana kusa wa xai rarrasheki..pls stop it ok, u are my only fren har abada kin ji, pls ki daina kuka ok" ( wai my only fren har abadaππππ..stop deceiving urslf jareππ) ta share hawayen fuskarta ta bude baki a hankali tace "ok " "gud girl..daz my baby doll tnx" murmushi take bata yi magana ba yace "ko kina son ganina ynxu" da sauri tace "a'a " "sure?..idan kina bukatar hakan I'll com" "ka kwanta ka huta" "ok dia let's sleep" "gudnyt" "takkia bye..miss u" murmushi kawai take ta kashe wayar tana faman lumshe ido. Imran ma haka ya kasance yana ta faman juye2* a saman gadonsa "baby doll shagwaba ga uwar rigima kamar 'yar goye" daga nan ya cire wayarsa ya shiga gallery yana kallon hotunan da sukayi a wajen dinner, tayi kyau sosai ya kura wa hoton ido yana ta kallo har bacci yyi gaba dashi.
[2:08PM, 11/12/2016] βͺ+234 703 007 7024β¬: ππ *MAI SONA*ππ
*39*
BY *Reefat yahya*
~a short n imaginary Lov story~
Da safe ta koma bacci bata farka ba har 11 wannan ma call din imran ne ya tashe ta sun Dade suna hira daga bisani suka yi sallama nan ta fada wanka bayan ta fito ta shirya xuwa falo, en biki ne suke shirin komawa bayan sunyi sallama motoci na jiransu a kofar gida xasu je gidan amarya kan su wuce.bayan sun tafi ne Ruhaimat ta xuba abinci a filet ta xauna tana ci a falo anty Xee ta shigo ta xauna "en mata se ynxu aka samu fitowa ne" murmushi take bata ce komai ba ta cigaba da cin abincin ta "iyayen Lov " π³π³ "anty Xee" "ehh..kina tsammanin ban Sani ba koh" ta marairaice "haba anty da waye nake Lov kuma" "oho..ki cigaba da boye mana dai" shiru tayi ta rasa me xata fada "ki cigaba da cin abinci malama , Amma dai ki rike shi da kyau yana da kirki " "waye kenan anty" "bana son rainin hankali" daga nan ta tashi tayi shigewarta daki Ruhaimat tayi jugum ta rasa me xatayi haka nan abincin ma ya fita daga ran ta haka ta mayar dashi kitchen sannan ta koma daki tayi kwanciyarta da yake weekend ne yau Sunday don haka ta kwanta ta fara chatin da kawayenta musamman ma Ameena wacce tayi kewarta sosai.haka yinin ranar tayi shi a gida babu aikin da tayi sai chat kawai Aliyu ya kirata a waya haka nan imran sun Dade a waya daga bisani suka yi sallama.
****** Ranar Monday ta shirya kamar yanda ta saba ckn hijabinta haka ta wuce amz company, a bakin gate suka hadu da Ameena suka rungume juna ckn jin dadi suka wuce cki wayar Ruhaimat ya fara ringing anty maryam ce ta daga tana dariya "amarsu ta ango" "er rainin wayo wato ma se na nemeki koh..baraki xo ki duba lafiyata bah" aw..baki da lfy ne ko amarcin ne" "lallai yarinya kin girma" "yi hakuri anty babba" "mtsw..bani da lokacin iskancin ki, idan kin taso daga IT kixo gidana kinyi new catch" "hmm..wani irin new catch, gskiya nikam baran xo bah ki gaya masa ina da miji" "wllhi kada ki zo ni dake , ba so kike ki kunyata ni a idonsa bah..toh wllhi kixo ki gaya masa da bakin ki" karaf ta kashe waya Ruhaimat ta tabe baki daga nan suka wuce cki.yau darasin da sukayi na koyon yanda ake sarrafa cans da ake xuba drinks ne na roba, bayan sun gama daukar darasin Ruhaimat tare da Ameena sun xauna sunyi report nasu a ckn daily record book bayan nan kowacce ta kama hanyar ofishin da take aiki.ta tura kofar a hankali tare da sallama yana xaune ya buga uban tagumi yana jin sallamar ta ya daga kansa da sauri nan idanunsa suka fada ckn nata ya kura mata ido babu ko kiftawa ji yake tamkar ya shekara bai sanyata a ido bah yana jin kamar yaje ya rungumo ta to tell her hw he rily missed her .."ya sadiq ina kwana " dakyar ya tattaro nitsuwarsa ya amsa "lfy ya kike wia have u bin" shi kansa baisan lokacin da kalaman suka fito daga bakinsa bah , mamaki ne ya bayyana a fuskarta tace "lfy alhmdllh.. Am sorry nayi tafiya widout telling u" sai kuma ya wayance a ganinsa kar ta rainasa nan ya hada fuska tare da cewa "ya zakiyi tafiya widout reporting" "am sorry a nan ne banyi bah..but " "is ok just avoid it next tym" nan ta koma kujerar da ta saba xama ta xauna tare da kunna computer.sadiq ya xauna ya tallabo kumatu se kallonta yake a koda yashe son ta na karuwa a ckn xuciyarsa ga kwanakin aurensa da sadiya sai matsowa yake, a halin ynxu ya gama hada lefe next week xa'a kai gidan amaryar tasa. Imran ne ya shigo tare da sallama "bro xup" "lfy mutumina ka shigo kenan" "yadai na ganka ka buga uban tagumi haka ko tunanin auren ne haka" murmushi sadiq yayi tare da cewa "bari kawai man akwai matsala fah" "matsala kuma?" "Yeah..kai dai bari, we 'll talk abt it leta" "olryt" daga nan ya juya gun Ruhaimat "my baby doll" murmushi ta sakar masa tare da cewa "my dosti" ya taka a hnkli har xuwa kusa da ita "I Rilly miss u a daddafe nayi weekend din nan wllhi" ta hararesa ckn tsigar wasa tace "jiya ne fa kadai bamu hadu bah, tun yaushe muna tare" dam...gaban sadiq ya fadi xuciyarsa tana suya kamar ya hadiye rai ya mutu wani kishi ne ya turnuqe sa idanunsa sun kada sunyi ja kamar garwashin wuta...π³π³π³π
Imran ya ja kujera kusa da Ruhaimat ya xauna suna ta hirar su sun manta da wani sadiq a dakin shi kuwa gogan kishi ne ya turnuke sa tamkar ya hadiye rai ya mutu daga karshe fucewa yayi ya bar musu ofishin saboda baxai jure kallonsu bah. Bayan kamar 40 mins imran ya koma office nasa Ruhaimat ce kadai a ckn ofishin ta dukufa tana typing an turo kofar nan ta daga kai, sadiya ce a gaba sadiq na biye da ita a baya fuskarta dauke da murmushi ta karasa xuwa inda Ruhaimat take "ruhee Nah idonki kenan " murmushi Ruhaimat tayi tare da cewa "amarya kinsha qamshi kuma bakya laifi" tayi fari da ido sannan ta xauna sun gaisa sun dan taba hira kadan sannan ta fidda wani material pink color da lemon green tie ta mika mata "ga anko din dinner na fansa kuma sai an kawo kayan lefe xan aiko miki dashi" "ok ba damuwa nagode " daga nan sadiya ta juya gun sadiq "mai sona muje ka saukeni gida koh" yana kallon Ruhaimat tamkar wani Mara gaskiya yace "kiyi hakuri aiki yamin yawa muje na hadaki da driver din company ya sauke ki koh" ta bata fuska "gskiya ni kai xaka ajiyeni " "kiyi hakuri pls, idan na tashi xan biya ta gidanku ok" ta amsa "ok "daga nan tayi sallama da Ruhaimat suka fice tare.Ruhaimat tayi jugum tana kallon kayan ..shikenan auren ya tabbata ..nan da nan hawaye ya cika mata ido tayi saurin maida su tana nanata "innalillh" ckn kankanin lokaci taji wani sanyi a ckn xuciyarta.bayan yan mintoci kadan sadiq ya shigo ya wuce wajen xamansa ya xauna yana kallonta bata daga kanta bah tun shigowarsa haka nan yake son magana da ita Amma ya rasa me xai fada "amm..dama Ruhaimat kawar ki ce sosai" tayi banxa dashi yaji haushin hakan Amma ya daure ya sake nanata wa dakyar ta amsa ba tare da ta kalli bangaren da yake bah.."ehh.." "Tun yaushe kuka San juna" ta daga idanunta suka fada ckn nasa ta dauke kai a can ckn xuciyarta tana cewa..bansan kai Dan jarida bane ai sai ..."me kika ce" "umm..bance komai bah, kawai mun Dade da sanin juna " murmushi yayi ba tare da cewa komai bah ya cigaba da aikinsa.
*** kamar yadda aka tsara hakan kuwa aka yi ranar Tuesday aka kawo lefen sadiya akwati set daya cake da kaya masu kyau da tsada ckn masu kawo lefe kuma har da meenah , tayi mamakin ganin gidan su sadiya Sam mutanen gidan basu birge ta bah cike da bacin rai tayi ficewarta tun basu gama yin abunda ya kaisu ba tace kanta na ciwo ta kira Imran a waya akan yaxo ya dauketa.company suka wuce ita da imran suna tafiya suna tadi meenah tana kushe matar yayan nata tana cewa "wannan ne yaya yabi ya dameni da maini..maini..mtsww ni tunda naga hoton yarinyar naji bana sonta bare da naxo naga gidansu Sam basu da tarbiya sai shegen son abin duniya, kaga rawar jikin da suke yi? Hmm..Allah ya kyauta" imran dai sai dariya yake a dai2* nan yayi parking ckn company tare suka fito ya kulle mota suka shiga building din. Sun fito daga ckn elevator a nan suka hadu da Ruhaimat kallo daya ta musu ta dauke kai, murmushi imran yayi yasan kishi ne kurum ke addabarta Shiyasa bata masa magana ba hannunta dauke da wasu files ta wuce su meenah tace "wow turaren yarinyar nan yamin dadi..qamshin so cool" murmushi imran yayi tare da cewa "lallai hancin ki is very sensitive, kinga ni banji komai bah" "gara da baka ji ba ai cos haramun ne" "oho..kunsan da haka Amma kuke shafa turaren" ..ofishin sadiq suka bude yana signing na wasu papers "swt hrt" meenah ta fada tana murmushi ta karasa kusa da shi ta xauna "er baba yau dai xa'a hanani aiki kenan" ta tura baki tace "wato ma baka yi missing dina ba koh" "haba cutee Nah kinsan nayi missing naki sosai" murmushn jin dadi tayi tare da cewa "ynxu muka kai kayan lefen" "aw..hw was it" ta bata fuska "umm..ba laifi dai" murmushi yake dama yasan haka xata fada don ya Dade da gane cewa basa son auren nasa , Ruhaimat ce ta shigo tare da sallama..dam! Gabanta ya fadi ganin wannan yarinyar kusa da sadiq ta sunkuyar da kai a hnkli take tafiya ta karasa kujerar ta ta xauna bata kalli bangaren da suke bah. Imran ya juya yana murmushi yace "baby doll meet my queen meenah" bugun xuciyarta ya karu dakyar ta kirkiro murmushi tace "wow..daz nice sannun ki " meenah tana murmushi ta tashi xuwa inda Ruhaimat take ta mika mata hannu "meenah mukhtar" "Ruhaimat Abubakar" meenah tayi Jim..tamkar mai son tuna wani Abu sai tace "nice name..n nice meeting u" "tnx n u too" daga nan Ruhaimat ta cigaba
Showing 27001 words to 30000 words out of 61247 words

*Reefat ce*
[2:07PM, 11/12/2016] βͺ+234 703 007 7024β¬: ππ *MAI SONA*ππ
*38*

Hmmm akwai work
*Reefat ce*ππ
[2:08PM, 11/12/2016] βͺ+234 703 007 7024β¬: ππ *MAI SONA*ππ
*40*

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10 Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21