batun kwana kuma na raba muku 2- 2days is ok ryt?" ta marairaice tace "ynxu duk girman gidan nan ni kadai xan xauna a ciki" nan ya jawota ya Dora kanta bisa kirjinsa yace " sorry pretty Nah hakuri xakiyi..ni kaina bana son kiyi nisa dani kawai ya xama dole ne" ta turo baki tace " nikam tafiya xanyi gidan anty Xee sai ranar girki na sannan na dawo" dariya yayi yana kallonta yace " oh..pretty rigima, yi hakuri ki xauna gidan mijin ki ok" "um..um nikam.." Bata karasa ba ya tura bakinsa ckn nata suka fara kissing din juna dakyar suka rabu ya tafi office cike da kewar ta.
*** _5days leta_...sadiya ta haifi baby girl kyakkyawa mai kama da sadeeq Amma tasha drips kam taji jiki sosai dakyar ta samu sauki aka sallamesu suka koma gida, Ruhaimat taje dubata tare da mata barka kallon banxa suka mata taso daukar yarinya Amma Sam sadiya taki amincewa..abun ya mata xafi ba kadan bah haka ta tashi ta koma gida cike da bacin rai don Ruhaimat akwaita da son yara kanana.haka suka kasance sadeeq ya dawo gidanta gaba daya safe da yamma yake xuwa gidan sadiya don duba lafiyarsu, kullum yana makale da Ruhaimat suna xuba soyayya son ransu.ranar suna yarinya taci sunan mami wato zainab baba da mami sunzo daga Abuja, a gidan mami aka hada kayan suna su Ruhaimat ne a gaba ga kuma meenah amarya sai sauran dangi anty maryam da anty Xee ma duk sunzo.bayan azahar aka kawo motoci suka kwashe mutane xuwa gidan suna wato can gidan sadiya, maijego tayi kyau xagaye take da kawayenta en abi yarima asha kida sai hira suke suna ihu da shewaπππ aikuwa ganin kwalliyar Ruhaimat yasa kowacce ta raina kanta har da ita sadee tasha jinin jikinta, nan aka gabatar da kayan uba da na dangi..wata akwati mai Karen kyau aka budeta super wax 2Holland 2 swiss lace 1 sai kayan jarirai kala 10 da sauran tarkace irin su pant..bbypowder..bbysoap da sauransu kayan sun hadu kowa ya baxa ear don jin daga ina kayan suka fito , meenah tayi gyaran murya tace" ga kayan step mom nata wato Ruhaimat"π³π³ ba sadee kadai bah duk jama'an dake wajen sunyi mamaki..jikin sadee yayi sanyi dakyar ta bude baki tayi godiya Ruhaimat dai ko kallonsu bata yi bah hasali ma chat take da masoyin nata kowa sai kallonta ake.
Bayan suna da sati 2 akayi bikin imran tare da amaryarsa yasmeen ango dai daurewa kawai yake Amma fuskarsa babu alamar walwala amaryar ce ke shige masa ita kam fuska kamar gonar auduga murna take Yau burinta ya cika, a wajen dinner ne suka hadu da Ruhaimat yayi saurin dauke kai da yake har Yau Ruhaimat bata San cewa ya fada sonta bah tare suke da sadeeq sunyi kyau sosai duk inda suka wuce sai kallonsu ake sun karasa gun ango da amarya don tayasu murna.fuskar Ruhaimat dauke da murmushi tayi wa yasmeen magana harara ta galla mata ba tare da ta amsa bah, bata damu bah don haka ta juya gun imran "dosti congrats Allah ya bada xaman lfy" dakyar ya amsa da "ameen " ba tare da ya daga ido ya kalleta bah taja bakinta tayi shiru a haka aka gama program kowa ya kama gabansa.
****kwanci tashi ba wuya gun Allah..result din su Ruhaimat ya fito ta fita da sakamako mai kyau an fitar da list din nysc sunanta na ckn first batch tsabanin sadee , wani kishi ne ya turnuketa tana jin haushin Ruhaimat.. A nan yola ta fara serving ckn kwanciyar hankali tayi bulbul da ita ta kara kyau ba kadan bah a wannan lokacin ne anty maryam ta haifi danta namiji a jada akayi suna inda Ruhaimat ta taka muhimmiyar rawa kowa na alfahari da ita, bayan suna ta kara kwana 2 sannan sadeeq yaje ya dauketa suka dawo yola.sadiya tayi jiki sosai ga jaririyarta wacce suke kira da Mimi ita ma bulbul gwanin sha'awa yarinyar sai kara kyau take kamanninta da na sadeeq sai kara bayyanowa yake.ynxu wata 5 take dashi Amma tayi jiki xaka dauka cewa tayi shekara 1 da rabi , Ruhaimat na matukar kaunarta Amma Sam sadiya bata barinta ta rike yarinyar tun bayan suna kafa har 5 tana xuwa Amma ko sau daya bata samu damar daga ta bah.wata rana idan ta koma gida takanyi kuka Amma bata taba nunawa sadeeq komai bah gashi ita har ynxu shiru babu ciki ba alamarsa, idan tayi magana sadeeq ne ke nuna mata komai lokaci ne yana matukar kyautata mata yana bata kulawa fiye da komai a rayuwarsa.Yau weekend tana kitchen tana hada musu breakfast daga ita sai wata er Riga mai guntun hannu da kuma bone Short ta tufke gashin kanta a baya ta gama shirya komai tana yanka fruits ne don al'adar sadeeq kenan ko wace safiya sai ya sha fruit salad..rungumarta yayi ta baya yana shakar daddadan qamshin turarenta hannunsa xagaye da kugunta "morning my Dil..kina ta aiki ke kadai baxaki tasheni na tayaki bah" murmushi tayi tace "nasan ka gaji daz y na kyaleka ka huta..hw was ur nyt" "uhmm...it was splendid ,wit u by mah side I don't have any prblm" "daz grt" ya fara shinshinata kamar wani tsohon mayeππ tace "haba kismat..wuka ce a hannuna fah" "I need u Dil.." Ta turo baki ckn shagwaba tace "um..kana ganin aikin da nake" peck ya mata a wuya yace "gskiya ki bar aikin nan muje..am hungry" "toh ba ga abinci a nan bah" "ni ba wannan nake bukata bah..kingane me nake nufi ai" dariya tayi ta ajiye wukar ta karasa kusa da sink tana wanke hannunta cak! Ya dagata suka fita daga kitchen din tun a nana ya fara kissing nata dakyar yake tafiya yaga baxai iya xuwan daki da ita bah don haka ya shimfideta bisa kafet din falon , tamkar xasu hadiye junansu nan ya bude buttons din rigarta suka cigaba da abunda suke dai2* nan suka jiyo door bell tsaki sadeeq yaja dole ya tashi a wahale maballalan rigansa duk a bude ga kirjinsa nan a waje ya karasa bakin kofar yana cewa "waye " ya bude kofa suka hada ido da sadee tana tsaye ga Mimi nan rungume a da ita "lfy sadee dis early morning" harara ta galla masa tace " 10am kake cewa early..bani hanya dallah ni xiyara nazo" "da izinin wa" ta tabe baki tace "au..nan dinma sai na nemi ixini ne? Gani nayi da nan da can duk dayane" daga nan tasa kai tayi shigewarta ya kulle kofar tare da bin bayanta yana jin haushinta..turus! ta ja ta tsaya ganin kayan dake jikin Ruhaimat kuma ga nan kirjinta rabi duk a waje, ta maida dubanta gun sadeeq daga nan tsaki taja tace "jarababbu sai aje ayi wanka ai" murmushi Ruhaimat tayi tace "barka da xuwa maman Mimi..sorry bamuyi expecting bako a wannan lokacin bah Shiyasa kika samemu haka" nan ta tashi tana kallon sadeeq tace "kismat muje na ma wanka koh" "ok my Dil let's go" ta kwanta a jikinsa ya dagata tamkar karamar yarinya suka haura saman bene sadee ta bude baki da hanci tana kallonsu.bayan tafiyarsu ne ta dawo hankalinta tana bin gidan da ido tabbas ynxu ne ta yarda da abunda ake gaya mata na cewa gidan Ruhaimat yafi nata nesa ba kusa bah dama abunda taxo gani kenan... Lallai yarinyar nan irin wannan dankareren gida haka? Dole ta tashi tsaye tayi wani Abu idan bahaka bah Ruhaimat xata rabata da sadeeq..anya bokan nan yayi aikin da na sashi kenanπ€π€π€ dole ta koma gun boka.haka dai ta cigaba da tunani har suka fito sunyi kyau sosai daga nan Ruhaimat ta shirya abinci bisa table, Mimi na hannun babanta yana mata wasa Ruhaimat ta xuba musu abinci sadee kam sai kallonta take..abinci kala 5 ne pancakes awara fish rolls chips da fried indomie da kwai sai tea da kuma fruit salad. Sadeeq yasa spoon ya deba fruit salad xai kai bakinsa Ruhaimat ta rike hannun tace "hot first" murmushi yayi daga nan ta tura masa filet din indomie da kwai, da zafinsa haka yake ci sadee na kallonsu tana mai jin haushi. Bayan azahar ta bar gidan Mimi tasha kyaututuka daga wajen Ruhaimat, gidansu ta nufa dama da motarta taxo bayan ta ajiye Mimi gun innarta tace xata je unguwa daga nan ta fita.gudu take sosai xuciyarta na tafarfasa cike take da haushin Ruhaimat burinta kawai taje gun boka a raba Ruhaimat da sadeeq rabuwa ta har abada..wata trailer ce sukayi karo ba tare da saninta bah don hankalinta baya kan hanya, motar sadee ta nausa ckn daji a nan driver yaja birki..jama'a sukayi caa..suna nanata "innalillahπ±π±π±
*Lov u all ..happy reading*β€β€β€ _Reefat tana sonku_πππ
Bayan kwana 2 Ruhaimat ta nemi su koma asibiti duba lafiyar sadee amma firr sadeeq yaki amincewa haka nan bai shaida mata cewa ya saki sadiya bah..haka ta hakura ta cigaba da kula da Mimi tamkar ita ta haifeta yarinyar ta fara sabawa da Ruhaimat. Bayan wata daya aka sallami sadee daga asibiti suka koma gida daga nan kannenta sukaje gidan sadeeq suka kwashe kayan sadee a wannan ranar ne Ruhaimat taji labarin sakin tayi fada sosai haka ta sashi a gaba tana masa fada tamkar ita ta haifesa yayi jugum yana kallonta sai da ta gama fadan nata sannan ya dauki makulli ya fice ya bar mata gidan, kwana 3 sukayi suna fushi da juna gaisuwace kadai ke hadasu dukkan su suna ckn damuwa suna kewar juna ba kadan bah haka suke daurewa.xaune take a falo ta kwantar da Mimi bisa cinyarta tana wasa da suman kanta da ya fara fitowa sadeeq yana xaune a can gefe yana kallon news Amma jefi2* yana satar kallonta.wayarsa ce tayi ruri ya daga "hello mamina" shiru yayi yasha jinin jikinsa don fada take masa tamkar xata bi ta ckn wayar ta samesa..sun share 30mins tana fada sadeeq dai sai hakuri yake bata don fada take masa akan sakin sadee da yayi jiya ta samu labari gun masu aikin gidan daga karshe tayi hanging call din, shiru yayi ya juya carab! Suka hada ido da Ruhaimat ya bata tausayi don shima Dan uwan dayar ne akwai shagwaba kuma baya son fada..ya marairaice tamkar xeyi kuka "my Dil kina ganin mami tayi fushi dani koh" murmushi tayi ta kwantar da Mimi daga nan ta koma kusa dashi ta xauna "com hre" ta bude hannayenta nan ya fada jikinta ta rungumesa ya kankameta sosai tana shafa gashin kansa tace "kismat baka jin magana n wat u did is wrong dole mami ta nuna maka fushinta..sorry koh is ok" ajiyar xuciya yayi tare da cewa "bayan kema kina fushi dani kin daina kulani" "ohh..c'mon is ok" peck ta masa a goshi sun Dade a ckn wannan yanayin daga karshe suka fada wata duniya daban.
**** _ina labarin ango imran ne??_ zaman nasu babu canji imran baya shiga sabgar yasmeen ita ko tabi ta damu baya kulata ko kadan haushinta yake ji don babu abinda ta iya komai masu aiki ke mata abu yaki ci yaki cinyewa dole yasmeen ta tattara ta koma gidan momin imran ta kai kararsa tace lallai baxata koma gidansa bah sai ranar da ya canza hali, imran kam bai damu bah haka ya cigaba da harkokinsa Ibrahim ma suna xaune lfy da meenah ynxu haka tana fama da tsohon ciki haka nan Ameena Mrs Aliyu jada.haka Rayuwa ta kasance akwana a tashi Ruhaimat ta gama bautar kasar da take ranar da xasu gama mami da baba sunzo tayata murna haka nan mutanen gidansu babu Wanda bai zo bah..umma Abba ya Yusuf anty Xee anty maryam da sauransu babu Wanda Ruhaimat tayi murnar gani kamar Hajja Dada , ranar ta rasa inda xata sa kanta don murna gaba daya sun nuna farin cknsu mami da baba sun jajanta mata dangane da labarin abunda sadee ta mata haka nan suka bata hakuri da karfin guiwa.bayan an watse daga taron gida suka wuce gaba dayansu meenah da Ameena duk sunzo, sun yini tare a gidan Ruhaimat abinci kala2* suka ci har xuwa dare sauran suka koma gidajensu aka bar umma Abba Hajja Dada da kuma Ameena su a nan zasu kwana.dakyar su umma suka amince don tsabar kunya nan Ruhaimat ta gyara musu dakuna daga nan sukayi sallama sun wuce don yin bacci, dakinta ta gyara ma Ameena daga nan ta koma dakin sadeeq fitowarsa daga wanka kenan nan itama ta wuce ta fada wankan bayan ta fito ta shirya suka kwanta don Mimi tana gun mami.
Da safe ta shirya musu breakfast tare suka karya da sadeeq da Ameena, da wuri su Abba suka shirya don komawa ya Yusuf ne yaxo daukarsu don ba nan ya kwana bah a can gidan hajiya maryam ya kwana.duk yanda Ruhaimat taso Hajja Dada ta xauna da ita fafur sunki amincewa dole ta hakura sukayi sallama suka tafi tare da Ameena. Da yamma mami ta shirya tare da Ruhaimat driver ya kaisu gidan su sadee mami na bin gidan da ido lallai suna ckn talauci, ckn mutunci inna ta karbesu ynxu tayi hankali ta koyi darasin rayuwa tayi sanyi kamar ba ita bah...sadee na ganinsu ta fashe da kuka Ruhaimat ma kukan take mami ce ke basu hakuri sadee tana kallon Mimi ta kara fashewa da kuka, sun Dade a gidan daga bisani mami ta ajiye musu kudade masu yawa tana bada hakuri akan sakin da sadeeq ya mata sannan suka fice daga gidan. Maimakon su koma gida gani tayi sun dau wata hanya daban gidan Alhaji sultan sukayi parking Ruhaimat ta fito tabi bayan mami.
Sun shigo falon tare da sallama, imran ya fito zai wuce masallaci kenan ya daga kansa suka hada ido da Ruhaimat yayi saurin dauke kai yace "mami barka da xuwa Ku karasa suna ciki" yayi wucewarsa Ruhaimat de tana mamakin sauyin da yayi bahaka ta sanshi bah..Momi tayi farin ckn ganinsu a nan sukayi magrib sannan suka koma falo suna hira yasmeen ta shigo tare da sallama tana cewa "wash..Momi na gaji wllhi nayi rawa Yau ba kadan bah" tsaki Momi ta ja tare da cewa " Allah ya shirya.. Ki jira mijin naki don ya shigo yana tambayar ki, dama karya kika min da kika ce shiya baki izinin xuwa gidan bikin" dariya tayi sai ynxu ta kula da su mami tace "lah..Momi baki mukayi" "Mara kunya..wannan mahaifiyar sadeeq ce tare da matarsa" murmushi tayi "ina yinin Ku" mami ta amsa ckn sakin fuska , Ruhaimat ta juya kenan suka hada ido yasmeen ta bude baki cke da mamaki tace "ahh..wannan ce matar sadeeq?, amma ai ba ita bace wacce na Sani" "amaryar sa kenan sunanta Ruhaimat" tabbas yasmeen tasha ganin hotunan Ruhaimat ckn wayar imran kuma ta San cewa imran yana matukar kaunar Ruhaimat.. Amma mamakinta shine yanda ta canza ta kara kyau ga kuma dressing nata mai daukar hnkli ..sabanin da ta Santa da hijabi tana mata kallon bagidajiya, da wannan tunanin ta wuce dakin Momi "hajiya mami kina ganinta ai..haka nake fama kullum gani nan sai raba fada, wllhi nagaji abun nasu baya karewa" mami tace "meya kawota nan gidan bayan ga gidan mijinta" "wllhi bata da hankali ko kadan iyayenta sun sangartata..ni tausayin imran nake ji hakuri kawai yake ya xuba mata ido" "gskiya kiyi kokari ki wayar mata da kai don na lura tNa ckn duhu batasan ya ake rayuwar aure bah..kina cutar da danki a banxa ga mata nan birjik meyasa kuka xaba masa wannan fisararriyar" "uhmm kedai bari kawai..xanyi bakin kokarina" "Allah yasa mu dace" wayar Ruhaimat ya sake vibrating a karo na 5 murmushi mami tayi tace " chewing gum naki koh..nasan yana can yana jira tashi mu tafi" Momi tayi jugum tana kallon Ruhaimat.. Allah sarki imran da Ibrahim sunyi rashin mace ta gari .."toh Momi imran mun tafi" "nagode kawata Allah ya bar xumunci..dota nagode koh" daki ta wuce ta fito dauke da wata bakar Leda ta mikawa Ruhaimat dakyar ta karba tare da yin godiya daga nan suka wuce gida.
Sati 1 su mami sukayi daga nan suka koma Abuja tare da Mimi Ruhaimat tayi kewar yarinyar sosai don ita take kipin nata busy...wata sabuwar rayuwar soyayya suka shimfida tamkar xasu hadiye juna tare suke yin komai idan yana office ma suna makale da juna a waya haka Rayuwa ta cigaba suna rokon Allah akan samun haihuwa don har ynxu shiru kake ji kamar an shuka dusa.xaune yake bisa carpet grass a yayinda Ruhaimat tayi matashi da cinyarsa a garden din gidan suke suna shan iska tana karanta masa littafin *kissoshin annabawa* yana jin dadin tarihin annabi Yusuf da take karanta masa sai faman lumshe ido yake, Momi ce tare da yasmeen suka shigo masu gadi suka shaida musu inda masu gidan suke kai tsaye wajen garden suka nufa yasmeen na raba ido tana mamakin girma da kyawun gidan saboda bata taba xuwa bah gidan da sadee ta xauna ne taje sau 1.sadeeq ne ya hangosu yace "maini munyi baki tashi ki xauna" ckn sauri ta tashi ta sanya hijabinta don kananan kayane a jikinta "lah..Momi Yau kece a gidan namu..barka da xuwa" ckn tsananin kunya Ruhaimat ta musu maraba , sadeeq yace "mu je ciki koh" daga nan suka koma ckn gida a falo suka xauna Ruhaimat ta jera musu kayan motsa baki bayan sun gaisa sadeeq ya tashi ya fita Ruhaimat tabi bayansa a bakin motarsa ya tsaya nan suka rungumi juna ya manna mata peck a kumatu yace"ki kula kanki idan sun tafi ki kirani ok.." "Ok..u too takkia" "Lov u" "Lov u more..banda kallon mata" murmushi yayi tare da cewa "ni me xan kalla a jikin wata mace..I have u I have everything" murmushin jin dadi
Showing 54001 words to 57000 words out of 61247 words

*Reefat ce*ππππ
[4:56PM, 18/12/2016] βͺ+234 703 007 7024β¬: ππ *MAI SONA*ππ
*68*
BY *Reefat yahya*
*an imaginary Lov story*

[11:38PM, 19/12/2016] βͺ+234 703 007 7024β¬: ππ *MAI SONA*ππ
*70*
BY *Reefat yahya*
~an imaginary Lov story~

[11:39PM, 19/12/2016] βͺ+234 703 007 7024β¬: ππ *MAI SONA*ππ
*71*
BY *Reefat yahya*
~an imaginary Lov story~
β€β€β€ _Reefat tana sonku_πππ
Sun shigo falon tare da sallama, imran ya fito zai wuce masallaci kenan ya daga kansa suka hada ido da Ruhaimat yayi saurin dauke kai yace "mami barka da xuwa Ku karasa suna ciki" yayi wucewarsa Ruhaimat de tana mamakin sauyin da yayi bahaka ta sanshi bah..Momi tayi farin ckn ganinsu a nan sukayi magrib sannan suka koma falo suna hira yasmeen ta shigo tare da sallama tana cewa "wash..Momi na gaji wllhi nayi rawa Yau ba kadan bah" tsaki Momi ta ja tare da cewa " Allah ya shirya.. Ki jira mijin naki don ya shigo yana tambayar ki, dama karya kika min da kika ce shiya baki izinin xuwa gidan bikin" dariya tayi sai ynxu ta kula da su mami tace "lah..Momi baki mukayi" "Mara kunya..wannan mahaifiyar sadeeq ce tare da matarsa" murmushi tayi "ina yinin Ku" mami ta amsa ckn sakin fuska , Ruhaimat ta juya kenan suka hada ido yasmeen ta bude baki cke da mamaki tace "ahh..wannan ce matar sadeeq?, amma ai ba ita bace wacce na Sani" "amaryar sa kenan sunanta Ruhaimat" tabbas yasmeen tasha ganin hotunan Ruhaimat ckn wayar imran kuma ta San cewa imran yana matukar kaunar Ruhaimat.. Amma mamakinta shine yanda ta canza ta kara kyau ga kuma dressing nata mai daukar hnkli ..sabanin da ta Santa da hijabi tana mata kallon bagidajiya, da wannan tunanin ta wuce dakin Momi "hajiya mami kina ganinta ai..haka nake fama kullum gani nan sai raba fada, wllhi nagaji abun nasu baya karewa" mami tace "meya kawota nan gidan bayan ga gidan mijinta" "wllhi bata da hankali ko kadan iyayenta sun sangartata..ni tausayin imran nake ji hakuri kawai yake ya xuba mata ido" "gskiya kiyi kokari ki wayar mata da kai don na lura tNa ckn duhu batasan ya ake rayuwar aure bah..kina cutar da danki a banxa ga mata nan birjik meyasa kuka xaba masa wannan fisararriyar" "uhmm kedai bari kawai..xanyi bakin kokarina" "Allah yasa mu dace" wayar Ruhaimat ya sake vibrating a karo na 5 murmushi mami tayi tace " chewing gum naki koh..nasan yana can yana jira tashi mu tafi" Momi tayi jugum tana kallon Ruhaimat.. Allah sarki imran da Ibrahim sunyi rashin mace ta gari .."toh Momi imran mun tafi" "nagode kawata Allah ya bar xumunci..dota nagode koh" daki ta wuce ta fito dauke da wata bakar Leda ta mikawa Ruhaimat dakyar ta karba tare da yin godiya daga nan suka wuce gida.
Sati 1 su mami sukayi daga nan suka koma Abuja tare da Mimi Ruhaimat tayi kewar yarinyar sosai don ita take kipin nata busy...wata sabuwar rayuwar soyayya suka shimfida tamkar xasu hadiye juna tare suke yin komai idan yana office ma suna makale da juna a waya haka Rayuwa ta cigaba suna rokon Allah akan samun haihuwa don har ynxu shiru kake ji kamar an shuka dusa.xaune yake bisa carpet grass a yayinda Ruhaimat tayi matashi da cinyarsa a garden din gidan suke suna shan iska tana karanta masa littafin *kissoshin annabawa* yana jin dadin tarihin annabi Yusuf da take karanta masa sai faman lumshe ido yake, Momi ce tare da yasmeen suka shigo masu gadi suka shaida musu inda masu gidan suke kai tsaye wajen garden suka nufa yasmeen na raba ido tana mamakin girma da kyawun gidan saboda bata taba xuwa bah gidan da sadee ta xauna ne taje sau 1.sadeeq ne ya hangosu yace "maini munyi baki tashi ki xauna" ckn sauri ta tashi ta sanya hijabinta don kananan kayane a jikinta "lah..Momi Yau kece a gidan namu..barka da xuwa" ckn tsananin kunya Ruhaimat ta musu maraba , sadeeq yace "mu je ciki koh" daga nan suka koma ckn gida a falo suka xauna Ruhaimat ta jera musu kayan motsa baki bayan sun gaisa sadeeq ya tashi ya fita Ruhaimat tabi bayansa a bakin motarsa ya tsaya nan suka rungumi juna ya manna mata peck a kumatu yace"ki kula kanki idan sun tafi ki kirani ok.." "Ok..u too takkia" "Lov u" "Lov u more..banda kallon mata" murmushi yayi tare da cewa "ni me xan kalla a jikin wata mace..I have u I have everything" murmushin jin dadi
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19 Chapter 20Chapter 21