da harkokin ta meenah ta lura yarinyar bata Faye surutu bah haka nan taji tana sonta sosai tace "wasa yake miki ni kanwarsa ce " murmushi tayi bata ce komai bah .sadiq ne yace "Ruhaimat wannan blood sis dina kenan meenah" sai ynxu ta daga kanta suka hada ido da meenah suka sakar wa juna murmushi , sai ynxu ta lura da tsananin kaman da tayi da sadiq tace "yayi kyau gashi kuna kama sosai" "haba na fisa kyau " dariya sukayi gaba daya imran yace "karya kike wllhi kinsan bru dina 1 in town ne" murmushi sadiq yayi idanunsa na kan Ruhaimat kullum kaunarta se karuwa yake a ckn xuciyarsa ya rasa ya xaiyi gaba daya ji yake tamkar ya gaya mata Amma ya kasa.haka suka kasance meenah tana Jan Ruhaimat da hira sai gashi sun saba har sunyi exchanging nums.
Da yamma meenah ta kira Ruhaimat akan cewa ta shirya xasu fita babu yanda ta iya dole tayi wanka ta shirya ckn wani blue gown mai ratsin fulawa da stones red tayi Rollin da red Vail bayan ta daura blue a cki, ga red shoes n purse ba laifi yau tayi light makeup tayi kyau sosai.tana fitowa a kofar gida nan ta ga motar imran ya tsayA a gabanta, sadik ne a gidan gaba meenah tana baya imran ne ke tuki, sadiq ya kura mata kamar Wanda yaga sabuwar halitta imran ya fito fuskarsa dauke da murmushi yace " my baby doll u luk so ..muah" y karasa tare da yin kiss a iska, tasa hannu ta rufe fuskarta nan ya bude mata gidan baya ta shiga ta xauna kusa da meenah daga nan imran ya rufe ya koma maxaunin driver. Meenah tace "wow..sisy kinyi kyau sosai bari na daukeki hoto" bata jira amsarta ba ta fitar da iPad dinta ta dauketa hotuna masu kyau sannan ta musu selfie su biyu , ta juya gun sadiq ta mika masa tace "yaya pls ka daukemu" ya karba yayi snapin nasu sunyi kyau sosai don ita ma gown ce a jikinta yayi zooming yana kallon kyakkyawar fuskar Ruhaimat , meenah ta karba tare da cewa "ya imran ka gyara xamuyi selfie" "ina driving ne xan tsaya daukan selfie" meenah bata ce komai bah ta jawo Ruhaimat a jikinta suka jingina da front seat imran yana tuki sadiq kuwa yana kwance a jikin kujerar nan meenah tayi snapin nasuπŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ’‹β€πŸ‘©πŸ‘¨β€πŸ‘¨β€πŸ‘§β€πŸ‘§...

*Reefat ce*😘😘😘
[2:08PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*41*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*
_nasan kun karanta page 40 har kun gaji koh..lol hapy reading Lov u all_

Sunyi yawo sosai sunje wuraren shakatawa da shopping da dama irinsu *top 10..testi menu.. Item7..shawarma joint..wetland.. Silver hotel* da sauransu haka nan suka kasance ckn farin cki da annashuwa daga karshe suka biya wajen *cool Jo* da *JJ* suka dauki hotuna hard copy masu kyawun gaske , har magariba sannan suka ajiye Ruhaimat a gida suka yi sallama.ckn kankanin lokaci shakuwa mai karfi ya shiga tsakanin Ruhaimat da meenah kullum basu rabuwa , a haka suka fara shirye shiryen biki komai tare suke yi meenah ta dinka musu anko su 3 Ruhaimat Ameena da kuma meenah, less ne mai uban kyau da tsada.
**yau saura 3days a fara programs din auren sadiq da sadiya yan uwan baba da mami duk sun hallara suna gidan gidan baba dake ckn jimeta , sadiq ne xaune a falonsa yayi shiru yana tunani yau saura kwana 5 daurin aurensa da sadiya Amma kwata2* yaji baya son auren ga wutar son Ruhaimat sai ruruwa take a ckn xuciyarsa ya rasa ya xaiyi dakin mami ya wuce tana xaune tare da yan uwanta "lfy me kake bukata" ta fada tana kallon Dan nata "mami 10 mins pls magana xamuyi" "ok muje dakin Alhaji " daga ta tashi suka wuce dakin mahaifinsa meenah ce kwance tana waya da saurayinta sai faman lumshe ido take mami ta hararesa tare da cewa "fita ki bamu waje" murmushi tayi ta tashi ta koma falo. Sadiq ya xauna a gefen gado mami tana tsaye "lafiya ka kirani a wannan lokacin ni kabi ka daga min hankali" "mami auren nan ne naji bana so a yi shi" 😳😳 "anya lafiyanka? Ko so kake ka jawo min magana gun baban naku" ya marairaice "Allah mami bahaka bane..Allah ni.." "Kaga dakata! Wannan wace irin maganar banxa ce haka, bayan an tara jama'a an gama komai zaka zo min da wata maganar banxa? Lokacin da nake nuna maka aikin gaggawa kake Neman yi ba ka rufe ido ka nuna baka ji baka gani bah" "mami pls ke kadai xaki fahimceni" "no..ba ruwana a ckn wannan xancen ba dani bah, kuma ka kuskura ka furta wannan maganan gaban babanku kasan ranka xai baci don haka ina baka shawara ka ja bakinka kayi shiru ayi wannan auren lafiya ka rabu da kowa lafiya" tana kawo nan ta juya tayi ficewarta. Meenah tana ganin yanayin mami tasan akwai wata a kasa don haka ta tashi ta shiga dakin yana xaune ya buga uban tagumi "yaya waz d prblm" ya daga kansa dake masa ciwo yace "meenah bana son auren bana son ta Ruhaimat nake so" murmushi tayi jin an ambaci Ruhaimat tace "yaya saida na gaya maka wancan bata dace da kai bah, kuma ni ina ganin kamar wacce kake so a ynxu ita ce *maini*" ya kura mata ido sai kuma yace "no ba ita bace..koma menene I don't kia ni Ruhaimat kawai nake so" "but yaya is too late kayi hakuri ayi auren daga baya sai ka nemi auren dayan Ruhaimat din" yayi shiru yana naxarin kalamanta sai kuma ya jinjina kai yasan tabbas mahaifinsa baxai amince a fasa auren bah dole ya rungumi kaddara.."tnx sis ki tayaNi da adua" daga nan ya tashi ya koma bangarensa.su amarya kuwa ana ta shirye2* tayi gyaran jiki tayi komai Amma hankalinta a tashe yake don ta kasa gane kan angon nata don haka an bude jaka ana ta xubawa malamai kudi don jawo hankalinsaπŸ™„πŸ™„.
BayN kwana 2 an fara biki tayi Fulani day d next day tayi walima washe garin aka daura aure, jama"a da dama sun halarci daurin auren ango kuma ya kasa samun sukuni xuciyarsa da tunaninsa na gun Ruhaimat😎.ita kuwa mutuniyar an dukufa ana rokon Allah nan kuma ta samu saukin radadin da take ji a ckn xuciyarta, da dare sun shirya xuwa dinner Ruhaimat tayi kyau na fitar hankali ni kaina na tsorata da na hangota suna shiga ckn hall din.tare suke da meenah da Ameena ckn anko nasu dinkin buba da zani sai red head , sadiya ta kura musu ido tana mamakin me yasa Ruhaimat bata saka anko din kawaye bah.sadiq kam kishi ne ya turnuqe shi ganin irin kallon da jama'a suke yi wa sahibar tasa, a dai2* nan mc ya kira ango da amarya su fito..ckn takun kasaita ya karasa filin nan aka sake kida amarya kam babu kunya ta fara taka rawa haushi kamar ya kashe sadiq, ga abokanansa na ABJ sai kallon Ruhaimat suke ta iso filin ta fara musu liki 50notes ne take manna musu..maza suna ganinta sunyi caa.. Akanata imran yaji kamar ya shakesu don haushi , kanta na kallon kasa bata Ankara bah taji an fisge hannunta ana ja sun kusa ckn mutane bata samu ganin fuskarsa bah yayi waje da ita.a can bayan hall din yaja ya tsaya bayan ya tura ta gefe..sai faman haki suke ta daga kanta carab! Idanunta suka fada ckn na sadiq 😳😳😳😱😱😱 ango??πŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™Š
...chabb no my water insideπŸƒπŸΌπŸƒπŸΌπŸƒπŸΌπŸ˜œ

*Reefat ce*😘😘😘
[2:08PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*42*
BY *Reefat yahya*

*short n imaginary Lov story*
_tanx 4ur Lov n pryrs Lov yah all Mera fanx_😍😍

Ruhaimat ta bisa da kallo ckn mamaki tace "ya sadiq!" Ya daga jajayen idanunsa yana kallonta har ckn ido da yake hasken wutar lantar ki ya haska ko ina ckn hotel din ckn bacin rai sadiq yace "meyasa kika zo nan Ruhaimat" ckn rashin fahimta tace "bangane neyasa naxo bah, u min baka son xuwa na? Nifa ba wajenka na xo bah naxo as kawar meenah ce n beside amaryar is my fren" "y Ruhaimat y?? Meyasa zaki min haka? Gskiya baki min adalci bah" gaba daya ta rasa gane inda maganganunsa suka dosa a hnkli tace "wat are u talking about" bata Ankara ba taji ta kwance a kirjinsaπŸ˜³πŸ˜³πŸ™Š sadiq ya kamkameta tamkar xe maida ta ckinsa rungumarta yayi gam...jikinta ne ya fara rawa , a hnkli hawaye suka fara gangarowa a idanunta dakyar ta iya furta "ya sadiq pls..I don't like wat u r doing" tana kokarin kwace kanta Amma ta kasa. ya fara mata rada a kunne "Ruhaimat I Lov u so much..pls ki soni ki kaunace ni I can't live widout u" hawaye ne ya cigaba da xubowa sadiq yaji sheshshekar kukan ta da sauri ya daga habarta yana kallonta idanunta na kallon kasa , hannunsa yasanya yana goge mata hawayen "am sorry pls I din min to hurt u but bliv me am madly inlov wit u, I can do anytin fo u cos am inlov wit u ..Ruhaimat I truely Lov u" shiru tayi tana jin kanta tamkar mafarki take daga nan ya rike hannunta tare da xuba guiwowinsa a kasa😱😱kai mala ango...😳 Ruhaimat tayi saurin juyawa tana kallo ko akwai jama'a a wajen daga bisani tace "pls ya sadiq ka tashi ka koma kada a fara nemanka, nasan ynxu hankalinsu a taShe yake" murmushi yayi tare da cewa "idan kinga na bar nan toh ki tabbatar kin amince da soyayyata if not babu inda xani" Ruhaimat ta juya da niyyar tafiya , sadiq yayi saurin rike mata hannu ta tsaya cak! Ya xagaya kusa da ita suna fuskantar juna "pls preetty karki barni ckn wannan hali" tayi saurin tare masa numfashi da cewa "wat is wrong wit u..yau ranar aurenka n after ol kawata kake aure sannan u telin me dat u Lov me? Are u out of ur senses?" "Yes I am..am madly inlov wit u so I don't kia" "fine ka cigaba da haukar taka" daga nan ta juya ta fara tafiya , yayi saurin tare gaban ta"pls my pretty kada ki koma ckn hall din nan plsss.." Ya karasa maganar kamar xeyi kuka. tayi jim tana kallon ikon Allah shima kallon ta yake "muje na saukeki gida plss" ta xare ido cke da mamaki tace "u r kidding ryt?" "No am very serious pls ki koma kiyi bacci ya fiye miki" ta kama hanyar komawa ckn hall din kawai ya fisge hannunta suna tafiya , gani tayi ya bude wata Benz ya tura ta cki sannan ya shiga maxaunin driver ya tada motar nan suka bar harabar hotel din.
A can ckn hall kuwa sadiya ce take Neman angon nata hankalinta a tashe yake Amma bata fadawa kowa bah, haka nan imran ma se Neman baby doll dinsa yake Amma shiru ba alamar ta meenah ce kawai tasan wainar da ake toyawa sabida a gaban idonta yayan nata ya ja hannun Ruhaimat don haka ta ja bakinta tayi shiru.haka aka cigaba da program ango baya nan se bayan 1hr ya shigo ya koma maxauninsa , sadiya ta hada rai da ganinsa tace "ina kaje ka Dade haka" "inda kika aikeni"πŸ˜‚πŸ˜œπŸ˜œ daga nan ta ja bakinta tayi shiru don en kwanakin nan ta lura da canjin da yayi ba kadan bah.taro yayi taro an ci an shA an watse lfy, imran ne yayi dropin din Ameena sannan suka wuce da meenah gida .d next day akayi fansa a gidan ambassador mukhtar inda manyan mata sun cika gidan babu masaka tsinke, amarya tare da kawayenta sunyi kyau sosai musamman ma mutuniyar wato Ruhaimat. Duk inda ta gifta se kallonta ake, meenah ta jawo ta xuwa falon baba don su gaisa da mami.sun shigo tare da sallama mami ce tare da momin imran se wasu mata su 2 "mami ga Ruhaimat da nake baki labarin ta" mami ta daga kai tana kallon Ruhaimat masha Allah yarinyar akwai jini..kana ganinta xaka ji ta burge ka "barka da xuwa Ruhaimat" Momi tace "Dota taho nan ki xauna" "au dama kin Santa kenan" "ehh she is my baby gal" murmushi mami tayi daga nan Ruhaimat ta sunguna har kasa ta gaisa su gaba daya sun amsa ckn sakin fuska daga nan sukayi ficewarsu ita da meenah.

*Reefat ce*😘😘😘
[2:08PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*43*
BY *Reefat yahya*

~a Short n imaginary Lov story~

_Lov u all @ fans of Reefat novels_

An gama biki lafiya jama'a kowa ya koma inda ya fito sauran iyayen ango ne suna nan xasu Dan kwana 2 kan su wuce birnin tarayya, su sadiya buri ya cika ta shiga katafaren gidan masoyin nata Wanda ya Tara komai na more Rayuwa ba laifi suna kulawa da juna Amma can ckn xuciyar sadiq kaunar Ruhaimat makale a wajen ya kasa cire sonta a ckn xuciyarsa.
Yau Monday ango ya fara xuwa aiki dama ya dau hutun 1 week , a ckn office ya sameta don ya makara Yau ta rigasa xuwa tana xaune ta hada kanta da table da alamu akwai abunda yake damunta dakyar ta amsa sallamarsa ya karasa gaban table nata yace "morning my pretty hop kina lfy" harara ta galla masa gaba daya haushinsa take ji tun ranar dinner din aurensa ya maidata gida bata kara sa shi a ido bah sai Yau gashi ya jefa xuciyarta ckn rudani da kalaman da ya furta mata."preety am sowie" "kaga malam mind ur business n stop callin me wit such name ok" murmushi yayi Wanda ya kara fito da kyawunsa nan ya jawo kujera ya xauna suna mai fuskantar juna "let's talk about it pretty, I min wat am saying wllhi ina mutuwar son ki n ina jiran amincewarki pls" kwanciya tayi ta kifa kanta saman desk don baxata jure kallonsa bah , yana tayar mata da ciwon sonsa da tayi dawainiya dashi a shekarun da suka gabata. Imran ne ya shigo tare da sallama ya ja turus! Ya tsaya wannan wane irin sabon salo ne ?? Ckn mamaki yace "bru lfy dai koh" sadiq ya tashi a tsaye yace "yh..lfy kalau" daga nan ya juya ya koma bisa kujerarsa Wanda ya saba xama a kai.imran ya koma inda sadiq ya tashi yana kallon Ruhaimat wacce taki ta daga kanta "baby doll" "uhm" "baby doll look at me pls meyake damun ki" a hnkli tace "ba komai" "no..tell me pls wat is it" "notin fah" "are u sure " a hnkli tace "ehh.." Yayi shiru daga bisani ya tashi ya fita , xaman office din ya gagareta don haka ita ma ta suri jakar hannunta tayi ficewarta ko kallon bangaren da sadiq yake batayi bah.yana kiran sunanta Amma ko juyawa taki ta juya bare ta amsa masa, office din Ibrahim ta wuce tafi sakewa dashi nan ta xauna sun sha hirarsu har xuwa axahar sannan ta koma gida.
Bayan sallan la'asar tana kwance tana karanta magazine din *vogue* taji sallamar meenah cike da farin cki suka rungumi juna "ke kuma haka ake yi..?..haba Ruhaimat shikenan don yana da aure sai ki dinga wahalar dashi " "waye kenan meenah daga xuwanki kya bari ko ruwa ki sha ai" Hararinta meenah take tace "dama xaki fada ai..bayan kina ta wahalar min da Dan uwa , gskiya nikam banji dadin hakan bah" murmushi Ruhaimat tayi tare da cewa "meenah kenan wato kema kina biye masa ko? Yaushene akayi auren nasa da har xai fara Neman wata , koda ya Dade da yin aure ma ni baxan iya auren mijin kawata bah wllhi ..wannan cin amanar har ina"πŸ™„πŸ™„πŸ™„kaji wawiya..ke da ita wa ya ci amanar wani..mtswwπŸ™„πŸ™„
Meenah ta tabe baki tace "oh..matsalata da ustaxai kenan abu kadan sai kuce haramun ko kuma bai dace bah, dallah ni kije yana waje yana son ganin ki" "gskiya ba inda zani ..meenah ki bashi hakuri baxan iya soyayya da ya sadiq bah don yana auren kawata, no..I can't " ran meenah ya baci sosai nan ta tashi tayi ficewarta. Ruhaimat tabi bayanta tana kiranta ko juyawa bata yi bah har xuwa kofar gida a nan suke tarar da sadiq xaune saman mota yayi kyau sosai, nan suka kurawa juna ido shi da Ruhaimat meenah kam shigewa tayi ckn mota.Ruhaimat ta juya ta koma ckn gida wayarta ta dauka tana kiran meenah Amma taki dagawa har ta gaji don kanta ta bari.hakuri meenah take bawa Dan uwan nata ta xayyana masa yanda suka yi dakyar ya ja motar suka koma gida.washe garin mami da baba da meenah suka daga xuwa Abuja.daga wannan ranar sadiq ya yanke duk wata alaka tsakaninsa da Ruhaimat har office nasa yasa a dauko masa wani daya daga ckn daliban da suke IT ya dawo shiyake masa duk abunda ya dace , a yayinda aka canza wa Ruhaimat office xuwa ofishin imran. Sun Dada shakuwa sosai basa rabuwa da juna se idan lokacin tashinsu yayi nan ma shi zai maidasu gida ita da Ameena, haka Rayuwa ta cigaba da tafiya kwanaki na guduwa gashi Yau saura 1month su gama IT su koma skul.a yaune imran yayi niyyar bayyana wa Ruhaimat sirrin xuciyarsa, office din Ibrahim ya wuce suna xaune dashi da sadiq Ibrahim yace "yadai man..naga bakinka na motsi" murmushi imran yayi sannan ya xauna yana kallon su yace "ina Neman taimako pls" "na menene fah" dariya yayi ya shafa kai yace "kunsan dai ban taba yin soyayya bah..shine nake son Ku taimaka min Ku dorani a kan hanya, ya xan gaya mata ina sonta..kodai xuwa kawai xanyi in fada kai tsaye" dariya Ibrahim yayi har da kyakyatawa sadiq kam ya sha jinin jikinsa a yayinda bugun xuciyarsa ta karu badai xargin da ya Dade yana yi ne xai xamto gskiya bah..innalillh..shikenan imran xe rabashi da farin ckn rayuwarsa dakyar yace "umm..imran wannan wace yarinya ce kake so haka..who is d lucky girl?" Imran ya lumshe ido hadi da yin murmushi yace "who else...apart from my baby doll"...waaatt??" Ibrahim ya fada da karfi tare da cewa "u..u..min Ruhaimat?? "
Showing 30001 words to 33000 words out of 61247 words