na cigaba da kwasan daɗi, ajiye zancen nan duk a gefe mu koma kan bayanin mu, dan ina son ki fahimci komai dan gane da gidan Company of quality Prostitutes".
Jehan ta ji abin da ya goge mata hadda yau, har wani bugawa ƙwaƙwalwar ta ya yi, wannan masifa da me ta yi kama innalillahi wa inna ilaihir rajiun, kwata-kwata Aisha 17 years take da shi, amma Hajiya ta lalata mata rayuwa.
Ita kuwa ci-gaba da maganarta ta yi, ko a jikinta. "Akwai manyan masu kuɗi dake zuwa har cikin gidan nan, idan sun zo suna bukatar mace, kamar idan suna son mace yar shekara sha bakwai kamar mu, to hajiya zata zo ta tsara mana kwalliya dan su zaɓi wadda suke so, sannan Hajiya tana kai mata aikatau a kasashen ketare, wadda idan ta kai ki zata yanka miki kuɗin da zaki biya ta, kamar dai a nan ɗin ma, kin ga ni 500k ta saye ni, a lokacin ina yar kauye, idan ta saye ki 500k misali ke kuma sai kin kawo mata 5 million zuwa 10 haka idan ta kai ki aiki kasar ketare, zata biya miki jirgi da komai amma zata yanka miki makudan kuɗi shi zaki biya, idan ba haka ba ta kama iyayen ki ko kuma kanwarki idan kina da ita, wayan da take kaiwa aikatau kasar waje su sai ta san iyayensu kafin ta ɗaukesu, amma mu bata bukatar hakan, kuma jama'a da aikin kai mutane aikatau suka santa, basu san wannan harka tamun ba, da kuna shigowa ba kinga wani gida a farko ba? To shine gidan ta da kowa ya sani kuma sana'ar kai aikatau aka san tana yi a cikin gidan, ba'a san gidan nan da muke cikin ba, yauwa kada na mance akwai ma maza da suke neman maza suma akwai nasu part ɗin ɗan gaba da namu, dan kin san akwai manyan masu kuɗi dake bukatar maza yan uwansu yara dan holewa, shiyasa ma wasu zakiga basu kula matan su domin suna samun maza suna holewa, shiyasa sai kiga matan ma sun faɗa neman mazan da zasu ɗebe musu kewa, abin dai duka fifty by fifty ne....." Bata kai karshen maganar ba aka buɗo kofar ɗakin.
Zinariya ce ta shigo tana faɗin "Surutun me nake jiyowa daga wannan ɗakin?" Shiru suka yi, ba wadda ta yi magana. "To koma me kada na sake jin bakin wata a ɗakin nan, ku kwanta ku yi bar ci" tana kai karshen maganar ta fice tare da rufo musu kofar.
Kasa kasa Aisha ta ce "Mu kwanta zuwa gobe zan karisa gaya maki me da me ake yi a cikin wannan gidan, amma fa akwai abubuwa fiye da tunanin ki" ta kai karshen maganar tare da kwanciya ta ja blanket ta rufe jikinta.
Adiva da Jehan kam sun yi sumar zaune domin abin ya wuci tunaninsu. Da kyar Adiva ta iya jan Jehan suka haye gadon Adiva suka kwanta, ita dai Jehan ta kasa barci sai tunanin take yi a kan yadda maza basa iya kula da matan su har su faɗa irin wanann abin, sannan suma maza da suke bin maza yan uwansu basa biyawa matan su buƙata har matan su faɗa irin hannun hajiyar daɗi, wannan bala'i da me ya yi kama, Hajiyar daɗi ta koyawa yara kanana lesbian a online sannan idan ta gama ta barsu ba kullun take basu abin biyar buƙata ba, dole suma su fita domin neman wasu na kusa da sun dan biyar bukatarsu, shiyasa wannan ta koyawa wannan wannan ta koyawa wannan har abin ya yi yawa, ya yaɗu sosai, wannan bala'i dayawa take Allah ka tsinewa mutane irin Hajiyar daɗi. Sai kusan asuba Jehan ta samu barci ya yi awon gaba da ita
(*Ni kuma na kwashe kayana zuwa gidan Abbi, wata kila kafin na dawo Jehan ta farka, amma me kuke tunani zai faru a gidan hajiyar daɗi? Jehan zata yarda ta zauna kuwa? Duk da ance Hajiyar daɗin ta wata irin siga take jan ra'ayin mutane, kuna ganin ra'ayin Jehan zai jawu kuwa? Tofa a wani part za'a sanya mana Jehan ɗin mu?🤔 Nayi nan sai kun zo*)
💖💖GIDAN ABBI💖💖
Aunty and Ayla, zaune suke a katafaren palon kasan na sabon gidan da suka koma, sai hira suke yi abinsu, Ayla na bata labarin abubuwan da suka rinƙa yi ita da Rimsha, sai murmushi Aunty take yi, idan ta ji wani labarin kuma sai idanuwanta sun kawo ruwa.
Sun nutsa cikin hirarsu, suna yi ne cike da girmama juna da kuma kaunar juna. Kamar daga sama su ka ga faɗowar mutun cikin palon, ba karamin tsorata suka yi ba, babu ko sallama ta shigo musu cikin palon, wani irin taku take irin na kasaitattun matan nan, babbar mace ce, jikinta na sanye da wani dankareren lace mai bala'i kyau da tsada launin pink color, hannunta da wuyarta dukka shake suke da kayan ado na gold, wato sarka da abin hannu, sai ta shin wani fitinannen kamshi turaren humra take yi, ɗinkin doguwar riga aka yi mata, irin ɗinkin manyan Hajiyoyin nan, ta yafo wani ɗan iskan karamin mayafi a kafaɗarta, ɗayar hannunta na riƙe da jaka irin suwaga bag ɗin nan mai bala'i kyau, while ɗayar hannun nata na riƙe da wayarta kirar Iphone 14, sai wani taunar chewing gum take yi, kafar ta na sanye cikin plat shoe dukka Pink color, ta sha make up kamar kamar yarinya, alhalin babbar mace ce ba karama ba, tana da matsakaicin jiki haka zalika tana da matsakaicin tsawo, farace amma ba tas sosai ba, da ka ganta kaga jinin kanuri wato barebari, tana da kyau daidai gwargwado.
A tsakiyar palon tazo ta tsaya tana karewa ko'ina na cikin palon kallo, mamakin irin dukiyar da aka narka wa palon nan take yi, tamkar bata san da su Aunty a palon ba, sai wani ɗage hanci sama take yi.
"Malama lafiya kika shigo mini gida babu ko sallama?" Cewar Aunty. Yadda kasan kurma haka wannan Hajiyar ta kasance, ba wadda ta kalla a cikinsu, bare ma har su saka ran zata amsa musu.
Ganin haka yasa Aunty ta ɗan tsorata saboda duniyar yanzu ba abin yarda bace, jikinta har ya fara kerma, da sauri ta ɗauki wayarta ta fara kiran layin Irfan, bai ɗauki wayar ba, hakan yasa ta sauke nauyayyar ajiyar zuciya domin ta samu natsuwa, saboda ta san su Irfan ɗin suna nan kenan, domin dama haka yake yi mata, in dai ta kira shi yana gida to baya ɗaukar kiran, sai dai ya baro part nasa ya zo ya ji da kunnansa kiran me take yi mashi.
Ai kuwa hakan ne ta faru, ba'a fi minti biyu da kiran da ta yi mashi ba, sai ga shi nan ya shigo bakinsa ɗauke da sallama.
Cak ya tsaya ya kasa karisowa cikin palon, zubawa Hajiyar nan ido kawai ya yi yana kallon ta, ganin abin yake yi tamkar mafarki yake yi, ita kuwa Hajiyar har lokacin bata ɗago ido ta kalli mutun ɗaya daga cikin su ba, palon kawai take bi da kallo.
Sun jima a haka ba wanda ya yi wa ɗan uwa magana har sai da daddyn Jelly ya shigo cikin palon bakinsa ɗauke da sallama, ya zo duba Ayla ce dan tun safe yau ban sake ganin taba.
"Lafiya Irfan ka tsaya a nan baka shiga ciki ba?" Yar firgita ya yi kafin ya buɗe baki yana kokarin yin magana kenan wannan Hajiyar ta riga shi da cewa "Ba dole ya tsaya a wajen ya kasa magana ba Maik, ai kasan ya ga dodanniya ne a cikin palon shiya sanya".
Sai lokacin daddy Jelly ya kai kallonsa kanta, haka zalika sai lokacin ya san da ita a cikin palon, ɗaure fuska sosai ya yi rai a matukar ɓace ya ce "E ba shakka dole mana, ashe dodanniyar ya gani da gaske, a'a Irfan banga laifinka ba dole ka kasa shiga daga ciki, ke Hadizatu wlh idan akwai abin da ya fi dodanniya annoba to kece!!". Ya yi maganar yana kare mata kallon.
Jin abin da ya faɗa yasa ta bushe da wani irin dariyar shakiyanci, zuba mata ido kawai suka yi suna kallonta, sai da ta yi kai isarta sannan ta tsagaita tana kare musu kallo, "Wato kai AbdulMalik har yanzu baka chanza ba, to point of correction ba Hadizatu sunana ba Khadijat, ka rinƙa kara T a gaba saboda sunan ya fita sosai".
Saboda tsabar bakin ciki, daddyn jelly ji ya yi kamar ya je ya shaƙeta ta mutu kowa ya huta bala'i kawai.
"Yaya Maik wace ce wannan ɗin?" Aunty ce ta tambaya tana kare mata kallon. Satar kallon Irfan ya yi kafin ya ce "Hajizatu kenan mahaifiyar su Aafia tsohuwar matar yaya Deen..." Bata bari ya karisa ba ta ce "Kai kai kai haba Maik ya za ka ce mini tsohuwar matar Deen? To idan ma haka kake tunani tun wuri ka canza domin ni na wuci tsohuwa, ko ka mance bai sake ni bane? To idan ka mance na tuna maka, kuma nan da sati mai zuwa zan dawo ɗakin mijina, domin wannan gida gidan Khadijat ne, da ni ya dace"
(Babbar magana,😯 ɗan sanda yaga gawar soja!!)
Wani dukan uku uku Aunty ta ji gabanta ya yi, da kyar ta iya haɗiyar wani wahalallen yawu mai wuyar wucewa, nan take zufa ya fara tsastsafo mata daga gefe da gefen kunnen ta, wani irin jiri ta fara gani tare da wasu taurari masu haske suna gilma mata ta gaban idanun ta, ta kasa sake yin magana, ta yi mutuwar zaune.
Daddyn Jelly, Irfan, Ayla duk sun lura da halin da ta shiga lokacin guda, dama kuma sun san za'a yi hakan, domin ko da da Aafia kawai ka zauna ta ishela bala'i ta wannan duniya, ballantana uwarta gaba ɗaya, Hadizatu bala'i, Hadizatu gobara daga kogi kasheki sai dai lillahi, da Irfan da Umaisha duk basu son halinta ko kaɗan, duk da cewa ita Umaisha tana karama ummun tasu ta bar gidan, amma duk da haka ta san bala'i Ommun tasu, lokacin da ta bar gidan ba karamin daɗi su ka ji ba, bawai dan ba su son taba, sai dan abubuwan da take yi wa Abbi, a lokacin ba shi da kuɗi, idan ya zo fita bai bata kuɗin cefeneba ko kuma ya bata kaɗan, wuyar rigarsa take kamawa ta cima shi mutunci fes, kuma haka zata yi girki ta hana shi, wani lokaci Umaisha ke ba shi abincinta, sai dai ko ta bashi baya ci, hakan yasa ya dai'na tunanin cin abinci a gida, daddyn Jelly yasan komai da yake faruwa a lokacin, dan lokacin shima yana Kaduna bai koma Kano ba, daga baya ya koma Kanon. Wani lokaci ma har kusan faɗa suke yi da Hadizatu, bata da mutunci ko kaɗan.
Jugum-jugum suka yi dukkansu suna kallon ta, daddyn Jelly ya ce "Irfan zaka iya tafiya" ba musu Irfan ya wuce part nasa dan dama kamar a kan kaya yake tsaye, yana jin zafin ya ga ana ciwa mahaifiyarsu mutunci, amma koma me ita ta ja ma kanta.
Irfan na tafi daddy ya ce "Wlh Hajizatu, ki zo ki wuce ki fita daga gidan nan ko kuma in taka wuyarki, kuma bari kiji ko mafarki kika yi kin dawo gidan nan a matsayin matar yaya Deen, to idan kin farka kiyi sadaka, wlh baki isa ina raye ki dawo ki sake kuntatawa rayuwar ɗan uwana ba, Allah ya rufa mashi asiri ya huta da bala'in ki shine yanzu zaki ɗebo jiki ko? Dan kinga yanzu ya yi arziki, to wlh baki isa ba, dama tun farko akasi aka samu wajen haɗa jini dake, da kuma mukaddari daga Allah, to yanzu tun da Allah ya yi mun raba gari ki yi maza ki kama kanki, ko yaya Deen bai sake ki ba ni na sake ki saki uku a madadin shi" ya kai karshen maganar yana yiwa Ayla alama da hannu a kan ta tashi ta shiga ɗaki. Ba musu ta miƙe ta haye sama.
Takowa Ommu ta yi, irin takun nan na nuna isa, har gaban shi ta zo ta tsaya, from head to toe ta kare masa kallo sannan ta ce.......✍️
Sai mun haɗu ranar Monday idan mai dukka ya kai mu dan mu ji me Ommu za ta ce wa daddy...
[11/17, 12:27 PM] +234 906 579 6460: 💖TRIPLET'S💖💖
💖💖Washington DC💖💖
Zaune suke a palon kasa, Tga, John, Jay, da kuma daddy da Uncle Herry, Kamar dai kullum kowa da abin da yake yi, kowa hankalinsa na kan abin da yake yi, daddy da Uncle Herry suna shan black tea sun matso da glass table date tsakanin sofa set aky blue a gabansu, Jay da Tga suna aiki latsa waya da laptop, shi kuwa John yana kwance dan bai gama samun sauki daga horar da shi da Tga ya yi ba, yau ma kamar dai kullum ɗin sharholiyar su suke yi, kowannansu kananan kaya ne a jikinsa, bare ma Tga da shi rigar tasa ma ji yake tamkar ya cireta, saboda dama shi baya san harkar zafi ko ya take, har daddy da Uncle Herry dukka su three quarter ne a jikinsu zuwa gwiwarsu, yanzu daddy baya wani damuwa da rashin James domin kullun sai sun yi waya amma fa a na shi tunanin ne yana waya da James, a zahiriya kuma da Lion yake waya ba James ba.
(To fah🤔)
Lion ke shirya mashi wannan basajan domin basu son abin da zai ɗaga mashi hankali har ya yi sanadiyar taɓa lafiyarsa.
Wani daddaɗar kamshin perfume suka ji, wadda basu taɓa jin irin wannan kamshin a gidan ba, har suna rige-rigen ɗago kai su kalli bene dan suga waye ne mai wannan kamshi, domin ta bene kamshin ke fitowa.
Subhanallah miƙewa Tga, Jay, da kuma John suka yi lokacin guda suna kallon benen, daddy da Uncle Herry kuma ajiye cups ɗin hannunsu suka yi tare da zuba mashi idanu suna kallonsa.
A hankali yake sauƙowa daga benen Musharraf na gefensa sun jero, sai murmushi yake yi. Sanye yake da wandon jeans, cikakken wando ba crazy ba, ba kuma guntu ba, har kasa kuma asalin Jeans wanda babu wani alkus a jikinsa, daga ta sama kuma yana sanye da Round neck polo shirt sky blue, yau ya yanke brown hair nan nasa, duk da cewa dama bata da wani tsawo sosai bata kai na Lion da James ba, baya barinta tayi tsawo dan tana takura mashi a cewarsa, amma yau ya yanketa kusan gaba ɗaya, wadda ta rage a kansa bata wuci kamar na yara kanana wayan da ake yi wa kitson roba ba, dan ko kusan kamuwa wadda ta rage a kansa nasa ba zata kamu ba.
Kafarsa na sanye da Booth sky blue mai bala'in kyau, sai tashin kamshi yake yi, ya sanya glass baka a idanuwansa, fuskar nan tasa har wani kyalli take yi tana curly kamar wadda ya shafa baby oil, yau ya yi dressing na cikakken mutun mai hankali da ilimin tare da class.
Shi ma Musharraf shigarsa kusan iri ɗaya da Michael ɗin, sai dai shi rigar sa fara ce.
Basu taɓa ganin Michael a irin wannan yana yi ba, ga shi wani irin sihirtaccen gwarjini na jikin William jacop ne ya bayyana akan fuskarsa, kai da gani kasan jinin Lion ne, ya zama cikakken mutun, hannunsa na ruƙe da wayarsa, cikin natsuwa yake takawa har suka sauƙo kasa.
"Hi uncle T, daddy, Uncle Herry hope you are enjoying your afternoon?" Shine abin da Michael ya faɗa, ya yi maganar cikin wata irinyar natsuwa kai ka ce Lion ne ke magana a wajen, saboda tsabar natsuwar da ya yi, da kuma yadda ya fito da words ɗin, sai ka yi zaton James ne, dan shima James daga bayan nan ne ya fara magana ya ɗaga murya, shima yana yi ne dan basaja, amma ba don haka ba, shima kasa-kasa yake magana cikin natsuwa.
"Uncle T why are you stearing at me like this? Why are you people starding? Jay, John hope you are okey?". Ya yi maganar fuskarsa ɗauke da mamaki, domin yadda suka tsare shi da ido, ga shi sun mimmiƙe suna kallon shi, abin ya ba shi mamaki.
Ganin sun kasa magana ya sa ya ce "Uncle ɗin James let's go" ya kai karshen maganar tare da wucewa ya nufi hanyar fita.
"Where are you going?" Tga ne ya tambaya cike da izza. Ba tare da ya tsaya daga tafiyar da yake yi ba ya ce "Uncle T am i a baby?" "Michael What do you mean by your statement?!" Cewar Tga.
Sai lokacin ya juyo a nutse ya ce " Yes Uncle am I a baby that you asked me where am I going". Tsabar haushi Tga ya ma rasa me zai ce mashi, wato shi ba yaro bane ya wuce a tambayi ina zai je, lallai Michael.
Wucewa ya yi ya barsu da mamaki, Musharraf ya rufa mashi baya, suna fitowa harabar gidan kamar kullun jibga jibgan sojoji ne ta ko'ina a cikin gidan, ko wannan su kuma riƙe da manya-manyan bugayen bindigu, wadda da ka gansu kasan sun wuce wane da wane su riƙe su, na manya ne domin kuma bawa manya tsaro.
Kai tsaye parking space ya nufa, yanzu Lion ya karawa gidan tsaro sosai saboda abubuwan da suka faru, kafin ka shiga parking space ɗin sai wata na'ura dake a wajen ta yi scanning naka sannan ka shiga, haka idan zaka fito da mota kamar dai a baya sai na'uran jikin gate ɗin ta faɗi kalar motar da aka fita da ita da kuma number motar kamar dai second gate, sannan idan ka je gate 2 ɗin ma sai ta sake maimaitawa dan tsaro.
Haka Michael ya fito da wata sabuwar motar suka fito suka hau titi zuwa gate 2, sai da nauran wajen ta gama scanning na motarsu tsab, sannan gate ɗin ya buɗe kansa, yana buɗe wa Michael ya danna hanchin motar zuwa babban gate, ba ɓata lokaci jibga-jibgan security dake a wajen suka wangale masu katafaren gate ɗin, da gudun gaske Michael ya danna hanchin motar waje.
"Michael ka ta fi a hankali mana". Cewar Musharraf ya yi maganar cikin yana yi na tsoro, dariya Michael ya yi yana faɗin "Uncle ɗin James kada ka damu, ko na yi
Showing 147001 words to 150000 words out of 344390 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50 Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115