faɗin "Yaya Deen good evening?" Akil ne ya ce mata "Bappa zaki ce not yaya Deen, he is your uncle not your brother". Ɗan kallon Akil ɗin ta yi kafin ta ce "Okey tom uncle good evening". Jelly ba dai son jiki ba, ta ce bata san su ba, amma ta hayewa Abbi jiki ta kwanta.

Da fara'a Abbi ya amsa sannan ya tambayeta wannan kwalliya da ta ci kuma sai ina, ba ko kunya ta gaya mashi yaya Imran ne yake kiranta kuma shine ya ce ta yi mashi kwalliya haka, yau duk rashin kunya irin na Akil sai da jelly ta sanya shi jin kunya, domin a irin yadda yake kallon Imran ustadz bai kai shi har zuwa wannan layin na sanya mace yin wasu dressing ɗin ba.

Shi kuwa Abbi danasanin tambayar tata ya yi domin ta fara bashi labarin har irin kayan da Imran ya ce ta sanya mashi, da dai daddy ya ga zata tonawa yaron shi asiri sai ya ce ta tashi ta tafi surutun ya isa haka. Ba musu ta miƙe tare da miƙawa daddyn wayarsa ta fice abinta, da ido daddy ya bita yana mamakin tare da tausayawa Imran, dan yana da aiki babba a gabansa.

Tana fita ta nufi garden ɗin sai wani kwas kwas take da takalmarta mai tsawo. Gaba ɗaya wutar garden ɗin a kashe, wajen a akwai duhu, ɗan tsorata ta yi da ganin wajen haka, amma sanin cewa Imran yana wajen yasa ta karisa wajen da confidence nata.

A tsakiyar wajen ta tsaya tana ƴan waige waige ko zata ga alamunsa, amma ina shiru. Tana ƙoƙarin juyawa sai ta ji an rungumeta ta baya, nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke kafin ta ce "Yaya Imran ka bani tsoro fa".

Murya can kasa kasa ya ce "Sorry my wife, ai so nake na tsorataki dama, amma kuma sai na ji na kasa".

Ɗan murmushi ta yi kafin ta ce "Da ka tsorata ni kuwa da mun ɓata". Juyo da ita ya yi suna fuskantar juna a duhu, a hankali ya jawota jikinsa tare da riƙota ta bayanta yana haɗe goshinsu waje guda.

"Meyasa baki sanya hijabin da nace ba?" Ya yi maganar cikin wata irinyar murya mai kwantar da hankalin mai sauraro. Sarkin son jini, kwantar da kanta a kirjinsa ta yi a shagwaɓe ta ce "Yaya Imran ai ni bana son hijabin ne". Wani irin yanayi ta jefashi yadda ta yi maganar nan tata.

Riƙota da kyau ya yi suka zauna a saman ɗaya daga cikin kujerun wajen tana a saman cinyarsa. A daidai saitin kunnenta ya kawo bakinsa, cikin raɗa kamar wani zai ji su ya ce "Zaki bi mijinki mu tafi tare?" Tana daga lafe a kirjinsa ta ce "E zan bika mana".

Wani irin daɗi ya ji wadda ya sanya shi natseta a jikinsa sosai da sosai. "Yaya Imran zaka ɓallani fa". Ta faɗa a shagwaɓe.

"My wife zaki bawa mijinki damar yin kissing naki? Na yi ko sau ɗaya ne?" Girgiza mashi kai tayi alamar bata so, shiru ya ɗan yi kafin ya ce "To shikenan tun da baki so, ni ma bana so dan bana son abin da bakya so". Ya kai karshen maganar tare da fara shafa bayanta yana mai jan wani irin numfashi yana sauƙewa a hankali hankali.

Jin abin da ya ce yasa ta ɗago kanta daga kirjin nasa tare da gyara zamanta ta haɗe fuskokinsu waje guda. "Yaya Imran ni fa matarka ce, me yasa zaka tambaye ni dan zaka yi mani abin da ya kasance halak ɗin ka?" Nauyayyar ajiyar zuciya ya sauƙe ba tare da ya yi magana ba ya haɗe bakinsu waje guda ya fara bata hot kiss, shiru ta natsu tana karɓar saƙon da yake aika mata da shi, while a can cikin gida kuma, sun koma saman table dan cin abincin dare.

Ni kuma na dasa aya a nan sai mun haɗe gobe idan mai dukka ya kai mu, kada ku mance Book 2 saura page 3 yau ya kare, da zarar na kammala shi zan tafi hutu dan na ɗan huta, ba wani jimawa zan yi ba. Hot comments and likes Ma'assalam..✍️
[12/18, 5:23 PM] +234 906 579 6460: 💖💖TRIPLETS💖💖




dedicated to AISHA BAITA JIDDAH 💘 (MUMMO RIMSHA)




*JIYA BAKU YI MANI HOT COMMENTS BA, COS YAU BAN YI NIYAR YI MAKU LONG PAGE BA, AMMA SAI NA TUNA SHEKARAN JIYA KUN YI COMMENTS, SHIYASA YAU NA DAURE NA YI LONG PAGE ƊIN DAN NA KAMANTA ADALCI, KUMA KU RINƘA KAMANTAWA PLS*


E89-90💖



Jin abin da ya ce yasa ta ɗago kanta daga kirjin nasa tare da gyara zamanta ta haɗe fuskokinsu waje guda. "Yaya Imran ni fa matarka ce, me yasa zaka tambaye ni dan zaka yi mani abin da ya kasance halak ɗin ka?" Nauyayyar ajiyar zuciya ya sauƙe ba tare da ya yi magana ba ya haɗe bakinsu waje guda ya fara bata hot kiss, shiru ta natsu tana karɓar saƙon da yake aika mata da shi, while a can cikin gida kuma, sun koma saman table dan cin abincin dare.

Akil ba kunya ya rinƙa bawa Umaisha abinci a baki kamar yadda suka saba, yau sai wani yauki Umaishar take yi mashi kamar mace mai karamin ciki, Hjy Batula ta lura da hakan, shiyasa ma ta zage take ta faman turawa Umaishar duk abin da take buƙata, har da tambayarta ko akwai wani abin kwaɗayi da take buƙata, kamar an ce mata cike Umaisha ke da shi, Abbi ma dai ba'a barshi a baya ba, tsab ya gano ƴar tasa kamar akwai ajiya a jikinta, shiyasa shima yau yake bata kulawa ta musamman, oga Akil kuwa ya san komai domin ko wani motsi na matarsa tsab ya san komai, sai dai wani sain nuna mata yake yi kamar bai san komai ɗin ba, dan su cigaba da zaman lafiya, dama kuma haka ya dace namiji ya kasance, ba komai ne zaka rinƙa nunawa mace ka sani ba, domin mata ba su son ka rinƙa nuna masu kamar kai ka san komai ɗin kana fariya, idan hakan tana kasancewa to da wuya a rinƙa samun jituwa a tsakaninku.

Akila kuwa duk ta susuce ta zama wata sukuku da ita, tunanin abin da masoyin ɓoye ya ce mata ne gabaɗaya ya birkita mata kwakwalwa, ta zama kamar ba ita ba, Irfan ya yi rarrashin duniyar nan akan ta gaya mashi mene ne yake damun ta, amma ina taki gaya mashi, ba dan ya so ba ya kyaleta.

A ɓangaren gidan Lion kuwa. Lokacin da Areef ya farka daga barcinsa, ya farka ne yafiya lou kamar babu wani abin da ya faru, sai dai fa ya farka da ciwon jiki, gabaɗaya zafi jikinsa yake yi mashi, wayarsa ya ɗauka dake a saman bedside drawer ya duba time, 6:40 pm dogon numfashi ya ja tare da sauƙewa a hankali kafin ya fara duba cikin wayar tasa, miss calls ɗin daddynsu ne da Aseef a cike a ciki, gobe Musharraf zai ta so shiyasa Aseef yake ta kiran shi a waya dan ya ji jirgin ina zai bi domin da jirgin kasuwa zai zo, ya bi jirgin Spain ne ko yaya.

Layin Imran ya fara kira akan ya aiko mashi Rimsha ta ɗebo mashi drinks a freezer dake a kitchen, na cikin bedroom nasa sun kare, tun ɗazun ya so cewa a kawo mashi, amma bai sami dama ba, Saboda lokaci jikinsa na ya mashi ciwo sosai.

Number Imran bata shiga hakan yasa ya ce bari ya kira Lion, bai kai ga kiran Lion ɗin ba kiran Aseef ta shigo, ɗaukar kiran ya yi video call ne, dan Aseef bai cika kiransu normal call ba, sai dai video call dan ya gansu su gan shi.

Har lokacin bawan Allah murmushi ne akan face nasa, ya fito ne daga gym yana nufar cikin gida, iya singlet da shot ne kawai a jikinsa, sai haɗa zufa yake yi, kewar ɗan uwan nasa ne ta takura mashi ya sanya shi ya kira shi dan suga juna ko ya ɗan ji daɗi.

Areef bai san time da murmushi ta subce mashi ba ganin ɗan uwan nasa yana murmushi. "Aseef daga ganin face naka akwai wata a kasa, so what is this?".

Kara faɗaɗa murmushin sa ya yi kafin ya ce "Ina murna ne na ɗan iya kalmomi almost 10 a cikin yaren Hosa (Hausa)" kunsan harshen nasa ne a lanƙwashe take akan yaren Hausa, shiyasa bai iya kiran Hausar ba.

Girgiza kai Areef ya yi yana mamakin yau Aseef ne da karya, to fa babbar magana, abin da bai taɓa kwatantawa ba, za su iya rantsewa da Allah koda a bayan Aseef ɗin ne, zasu iya bugan kirji suce bai taɓa yin karya ba, haka yake duk abin zai fito daga bakinsa to gaskiya ce, hakan yasa duk gidan bayan Lion idan ya yi magana babu mai musa maganar tasa, domin kuwa idan sun musa ma kansu suka yi wa, shi dai gaskiya ya faɗa.

Sosai Areef ya zuba mashi idanu dan ya karanci me a fuskar tasa da ya yi mashi karya akanta yau, abin ya ɗan ɗaure mashi kai.

Ganin Areef yana ta kallon shi ne yasa ya ɗan kawar da wayar daga saitin face nasa yana faɗin "Why are you looking at me like this? What are you looking for?".

Murmushi Areef ya saki domin ya kuma ganowa karara akwai abin da Aseef ya ɓoye mashi, da alama kuma damuwa ce domin wannan murmushi da take kan face ɗin nasa ta dole ce, ba kamar murmushin da ya saba yi masu bane, idan baku manta ba shima Lion lokacin da Aseef ɗin ya kirashi da kallo ɗaya ya yi mashi ya ce to me Aseef kuma ya jajuɓo masu, kunga kenan akwai dai wani abin a kasa kamar dai yadda suke tunani, amma ya kafe akan lallai shi bashi da damuwar komai, amma kuma da alama Lion ya san da damuwar shiyasa ma bai tambayi dalilin shigarta ba.

"Aseef where is uncle Musharraf?" Cikin sauri ya dawo da wayar saitin face nasa yana faɗin "Uncle yana cikin gida yana karisa shirye shiryensa dan kaga jirgin safe zai bi ai". Ya yi maganar tamkar zai yi kuka, jinjina kai Areef ya yi domin ya gano me matsalar dama kuma ya yi mashi tambayar ne dan ya bugi cikinsa ya gano me ainahin damuwar, sai dai kuma koma yaya ba zai iya barin Musharraf a Usa ba tun da basu nan, yasan halin ƴan uwansa sarai, ko daddy idan ya san Musharraf musulmi ne yana iya kashe shi da kansa, gara idan da suna nan ma, ko Lion ba zai bari ayi mashi wanin abin ba tun da ya kasance musulmi.

Sun jima suna hira Areef yana kara karfafa mashi gwiwa akan ya gama exams ya zo ya same su, tare kuma da kwantar mashi da hankali akan kada ya damu da tafiyar Musharraf, shi dai kawai ya tsaya ya yi karatu, da haka suka sha hira na ƴan uwa masu masifar kaunar junansu kafin su yi sallama Areef ya kira Lion bai ɗauka ba, hakan yasa ya yi kokarin ya miƙe da kansa yana jan kafa ya fito Palo, shi kuma Aseef toilet ya wuce dan yin wanka bayan ya ɗaura wayar a saman bed nasa kenan.

Babu kowa a palon da Areef ya fito, a hankali yake jan kafarsa da yake a kirji akayi mashi aikin, shiyasa ma yake iya takawa a hankali, da kyar ya haura sama ya nufi ɗakin da yake zaton ita ce ta Lion ɗin, Sakamakon kamshin perfume nasa da ya yi yawa a ɗakin.

Babu kowa a cikin ɗakin sai saukar ruwa dake tashi daga toilet alamar yana wanka kenan.

Saman gado Areef ya haye ya kwanta yana sauke numfashi ya kawo da kyar.

Idan muka koma gidan Abbi kuwa, IMRAN & JELLY sosai ya yi kissing nata son ranshi, bata hana shi ba, kuma bata yi mashi kuka ba domin bata a hayyacinta, ya gama kashe mata jiki dukka, tuni ya sanya ta ta lula duniyar sama jannati, ba ta ma san time daya zura hannunsa a cikin rigarta ba, sai dai ta ji wani irin yanayi mai wuyar misiltawa ya kara ninkuwa mata a jikinta, kankame shi ta yi tana sakar mashi wani irin numfashi wadda ke kara rikitar da shi.

Hakan yasa ya kara birkice mata yana aika mata saƙonni babu wasa, daga karshe ma kwantar da ita ya yi a saman kujerar ya yi mata rumfa da kirjinsa tare da ɗage rigarta sama ya capco nipple nata ya fara tsotsa kamar sweet.

A wannan lokacin ne kuma ta samu damar sakar mashi kuka domin nipples ɗin sun fara yi mata zafi, ya murjesu sosai sannan kuma ya zo yana tsotsa mata.

Can kasa kasa ya fara jiyo kukan nata, da kaɗan da kaɗan har ya jiyo sautin tata da kyau, idanunsa a rufe, da kyar ya koma gefenta ya zauna tare da jingina kansa da jikin headboard na kujerar yana sauke wani zazzafar numfashi.

Ita kuwa cigaba da kuka ta yi duk da ya kyaleta ɗin ma, ba ita ta yi shiru ba har sai da ya rarrasheta sannan ta yi shiru, amma fa ya sha fama wajen rarrashin nan nata kafin ya samu ta yi shiru.

Rumgumeta ya yi suka yi shiru, ban da saukar numfashin su dake tashi a hankali babu wani abin da zaka ji a wajen.

A cikin gida kuwa, sun kammala cin abinci lafiya lou, Akil ya ce su za su koma gida sai jibi za su zo, kiransa gefe guda Hjy Batula ta yi dan su yi magana, da yake yanzu da ya yi aure ya yi sauki sosai sai ya bi goggon tasa, da a baya kafin ya yi aure ne kuwa da ba zai je ba sai dai ta yi maganar tata a nan.

Sun ɗauki minti talatin suna magana kafin ya dawo cikin palon, sallama suka yi wa su Abbi, sannan ya rungumo matarsa a gaban kowa, ba kunya haka suka nufi waje.

Ba su kai ga fita ba muryar Ommu ta katse su da cewa "Umaisha zo mu je ɗaki ina da magana dake". Gaba ɗaya palon zuba mata idanu suka yi, mamaki ne ya kama su dama tana cikin gidan nan, Hjy Batula kuwa mamaki ne ya kamata dama Hadiza yar kawarta matar yayanta ne ko yaya abin yake ne bata gane ba.

Abbi kuwa ɓata rai ya yi ya ce maza su wuce su tafi dare ya yi, meyasa tun da safe da suka zo bata fito sun yi maganar ba sai yanzu? Haka ba dan ta so ba tana ji tana gani Umaisha suka wuce da mijinta, sai dai kuma ta ci alwashin dole ta nemi number Umaisha ko ta halin yaya ne ma, ta waya ma abin zai fi tafiya mata daidai a cewarta.

Salati Hjy batula ta sanya, dan sai yanzu ta gane wace ce Hajiya Hadiza, tun tana amrya amrya tun da ta haifi Irfan yana jariri rabon da su sake haɗuwa sai yanzu, shiyasa ma bata gane ta ba, shekaru wajen 27 ai ba wasa ba, dole zata canza.

Har wajen mota yau ma suka raka su AKil, ya bar Akila a nan ta kwana dan ta nace lallai da Jelly zata kwana yau, ga shi kuma basu isa suce Akila su tafi da Jelly ɗin su je gida su kwana ba, saboda Ammie ba zata yarda ba, shiyasa kawai suka barta su kwana da Jelly'n a nan shi ya san me zai gayawa Ammie idan ta tambayi ina Akilar.

Akil dai bai samu damar sallama da Imran ba, domin Imran baya nan duniyar, yana can sama jannati, haka ya ja mota suka wuce shi da matarsa su Abbi kuma suka koma cikin palo.

Imran dai bai dawo da jelly ba sai wuraren karfe 10 na dare, sannan ya dawo da ita cikin gida, lokacin babu kowa a palo, daddyn Jelly ya wuce part nasa shi da Aylarsa, shi ma Irfan ya wuce part nasa bayan ya yi ya yi akan Akila ta gaya mashi menene yake damunta taki ya, haka ya hakura damuwa cike fal ransa ya wuce part nasa ya kwanta kawai, amma dai barci ta gagara zuwa mashi, sai tunanin heartbeat yake yi, yayin da ita kuma take tunanin wani na da ban.
---
Saman table Imran ya haye tare da zuba masu abinci shi da amaryarsa, shima dai kamar Akil, a baki ya rin ƙa bata tana ci tana zuba mashi shagwaɓa, idan da sabo ya saba bata abinci a baki tun bata kai haka ba, kullun idan ya je Kano daddy ya huta, shi ne mai bata abincin, hakan yasa suka saba sosai.

Su kuwa su Rimsha suna ɗakin Hanan, da ita Rimsnan da Akila sai Hanan da kuma Hjy Batula dake ta yi masu karin lectures, Aunty kuwa ta shige ciki ita da mijinta abinta, dan yau Hjy Hadiza ta kyale mata abin, da alama akwai abin da take shiryawa ne Shiyasa bata bi ta kan Abbin ba.

A takaice dai Imran sai karfe 11 suka baro gidan Abbi shi da Rimsna bayan ya yi wa Jelly alkawarin gobe zai zo da Rimsha ya haɗa su suje wajen lalle da gyaran gashi, dan dama tun kwana biyu da suka wuce Rimsha take damunsa akan tana son ayi mata kunshi.

Abin da ya sanya Imran bai tafi da Jelly ba shi ne ba'a gidansa yake ba, ba zai iya bari a kaita gidansu kuma baya nan ba, saboda yasan irin kiyayyar da Ammie take yi wa familyn Abbansu, wannan dalili ya sa ya ce da daddy a barta a nan zuwa next week, daddy bai musa mashi ba domin shima dai har cikin zuciyarsa baya son yar tasa ɗaya tilo a duniya ta yi nisa da shi bayan rabuwarsu na ƴan watanni, abin akwai wahala amma ya zai yi, ya zama dole wata rana hakan ta faru.

Da haka dai suka yi sallama ya ɗauki Rimsha suka koma gida, amma sai da ƴan sandan kan hanya masu kamen dare suka tare su suna tambayarsu daga ina suka fito, ina Imran zai kai karamar yarinya kamar Rimsha a cikin daren nan, domin babu alamar kamanni a fuskokinsu bare ace ƴan uwa sa ce.

Ba musu ya gaya masu, barinsu suka yi suka wuce bayan sun gama ƴan dube dubansu a cikin motar dan tabbatar da babu wani
Showing 324001 words to 327000 words out of 344390 words