ta tasa kwad'an zogale da kuli a gaban ta sai kaiwa baka takeyi, d'an Murmushi na sakar mata, ita ma ta maido min
Kana na gyara zama, na saka hannu a kular wainar su Khadija, ina ci ina lumshe ido saboda dad'i
Nace "Inn wai wannan wainar wane gida ce".
Tace "ta gidan su fulera ce matar d'an tsohon".
"Haba koda naji". Nafad'i yaka yayin da nike kai lomar waina a baki na
"Kice kinyi santi" Murmushi nayi kawai na cigaba da ai kawa cikina
Umar ma cewa "yayi ni rabon da naci
Waina me dad'in wannan wallahi na manta".
"Umar duk santin ne haka". Inji Khadija
Yace "ai kokema kinyi tunda naga kun-nen ki d'aya sai rawa yake yi".
Kowa a d'akin saida ya dara
♾️♾️♾️♾️♾️
Bayan Sadeeq ya farko daka nan nauyan baccin da ya d'auke sa, jikin sa babu kwari ya tashi a za filo a bayan sa ya jingi na, yana jin gaba d'aya jikin sa na mai ciwo, ga wata yunwa da ta ad'da beshi da kasala
Likatan ne yazo ya zauna agaban shi dayike a bokin sa ne kuma shima d'an sanda ne, yace "wai sadeeq dame kai amfani ne?".
d'an shiru yayi kafin yace "nidai a binda nasani natashi da a suba lafiya ta 'kalau amma da bayan na d'auki buta ta, naje bayi na dowo nafara jin yana yi na yana can zawa, koda na fara alwala ko fiska ban gama wan kewa ba, tsarkin da nayi yafara damu na,
Sai nasa aka kai min ruwan wanka, to na 'kar-'kare maka zance, daka zuba wannan ruwan a jikina kid'an ya sauya salo, sai azabar ta 'karu bayan na sa a mi'ko min sabulun wanka, ba ba nasha wuya fa sosoi, tun asuba nike a cikin bayi nine har 'karfe ta kwas saura, wannan raunin duk ni najiwa kaina, saboda 'kyai-'kayin da jikina yayi min idan ban sosa ba bana jin dad'i".
Dariya sosai Dr Farooq ya keyi, Sadeeq yace "dr banason iskanci fa nifa ban baka labari don kayi min dariya ba, sai dan kayi aikin ka".
Dr Farooq yace "ba ba wallahi labarin naka ne gunin ban dariya, sai kace a cikin shirin film".
Duka Sadeeq yakai wa Dr Farooq d'in, amma sai ya kau ce yana fad'in "shege ka samu kenan d'azun kamar wani lagwani kana ta num-far fashi kamar baza ka kai aniji ma ba".
Sauko wa sadeeq yayi daga kan gadon, Dr Farooq yai saurin mi'kewa, d'akin suka fara za gayewa, Farooq d'in ya'ki barin sadeeq ya kamasa,
Dan kansa Sadeeq d'in da ya gaji ya ha'kira, ya janyo kujera ya zauna yana maida num-fashi, ruwan sanyi Dr Farooq ya d'auko a ciki firiji ya mi'ko masa, yana fad'in "maganin d'an iska kenan gobe ma ka 'kara".
Sadeeq d'in amsa kawai yayi be kula sa ba
NI DA YAYA SADEEQ
بسم الله الرحمن الرحيم
Chapter 07
_______Ya ansa gorar ruwan ya fara sha, saida ya shanye ruwan tas sannan yace "malam kayi min ba yanin matsala ta nasan dai ba waccar matsalar bace".
"Eh ba ita bace" Farooq ya bashi amsa
"Amma a bisa bin ciken danayi ya nuna kayi amfani da abu mai saka fatar jikin d'an Adam 'kai-'kayi acikin ruwan da kayi amfani dashi, sannan shima wannan rad'a d'in da kake ji kayi amfani da abu mafi zafi ajikin fata, shiya sa yake maka wannan rad'a d'in". Dr Farooq ne yayi wannan bayanin
Shuru sadeeq yayi kamar meyin nazarin wani abu, be tuna komai ba, Dan haka ya ta'be baki yace "Nidai nasan ban saka komai cikin buta ta ba amma zanyi bincike, saboda abin da mamaki".
"Dadai yafi". Farooq ya bashi amsa ya kuma cewa "katashi muje akwai magun-gunan da zan rubuta maka zasu temaka sosai, wajen rage maka rad'a d'in da kake ji".
♾️♾️♾️♾️♾️
Ina zauna a kan kujera a tsakar gidan mu, ina dakan kayan miya yamma ne lilis, saiga Ladiyo kawata nan
Ta shigo jiki duk kwata, tun daka nesa nike d'aga mata hannu, saboda kada ta 'karaso inda nake, bazan iya jure shakar warin kwatar da ke jikin ta ba
Ida nuwan ta jawur dasu, alamun taci kuka ta 'koshi,
saida nayi dariya mai isa ta san-nan nace "ya akayi ne Ladiyo
Ki kayi wanka da kwata a jikin ki kamar sabon shiga hauka".
takaici na ne ya ishi Ladiyo na dariyar da nike mata, kamar jira take na tambaye ta
Cikin shash-she'kar kuka take cemin "Umma ta ce, ta aike ni na kai mata ni'ka, bayan nakai annu'ko min akan hanyata ta dawo wa gida na had'u da su Habibalo, itada Larai sukai ta zagi na, na'ki kula su ni kuma, nayi 'ko 'karin ganin na cigaba da tafiya ta, amma suka hanani wuce wa, wai sai nayi dambe". can saiga Atinen Malam Bala nan Shine tace "wa na kama wai jiya ni dake munwa 'kanwar ta duka".
"Ha'kuri na fara bata amma suka samin dariya, wai wallahi sai sun rama wa 'kan warsu dukan da da kika yi mata, shine suka had'u suka yimin dukan tsiya, san-nan suka jefani a cikin kwata". Ta 'karasa maganar hawaye sabbi suna zubo mata ta ciga ba da fad'in "basu tsaya iya nan ba saida Suka zubar da 'kullun wainar da na markad'o".
Wata muguwar dariya ce ta 'kwace min ban san da zuwan ta ba, saida nayi mai isa ta
San-nan nace mata "wallahi Ladiyo ke sakarya ce ki ka tsaya kamar kayan wanki suka jib geki
🤣Baki iya koda mintsilun su ba, Hhmm ai da ni ce koda ya 'kushi da cizo saina rama, kindai san hali na".
"Ni yanzu da ki kazo ki ka fad'a min inyi miki me? ai da zuwa gida ma ki kayi Umman ki ta miki dukan da zata miki da tuni ya wu ce, amma a nan kina 'karawa kanki laifi ne a gun umman ki, kuma kin santa da jaraba".
Wani sabon kuka Ladiyo ta kuma fashe wa dashi,
ni kuwa sai 'kyal-'kyala dariya ni keyi harda rike ciki abin nema ya samu
dundu naji an d'uma min a baya na, Inna ce na gani,
tsuke baki na nayi nace "Inna kin samin 'kashin mundi-ri'kin ki ai saiki karya ni".
Cikin jaraba irin ta tso-faffi Inna tace "ja ira ba ke kika ja mata du kan ba, amma tana fad'a miki kina yi mata dariya".
Ta juya ta kalli inda Ladiyo take tace "kema ai da naki laifin, Ladiyo kina san kiyi tsoka na amma ba kida 'karfi, kuma tsoka na ta mara tsoro ce, tunda ba zaki iya cire tsoro ba, sai kide na biye wa Siddi'ka idan ba haka ba wataran karyaki za ai".
Jin Inna tace za'a 'balla Ladiyo yasa na 'kara kwashe wa da dariya
cikin takaici na Ladiyo tace "ke ai sunce idan suka kama ki 'balla ki za suyi". Ko waccen su tace "tana da cikin ki".
Wani 'katon a shar nayi, Inna dake kusa dani tace "A uzu billah".
Naci gaba da cewa "ke ma kin sani kaf 'kauyen nan, na ga gari uban kowa, na wuce ayi min harara bare zagi, kinga ina za aje ga duka, ke dai da ki ke sakarya sai kita tsayawa tunda sun gano lagwanki".
Momy dake jinmu tunsanda Ladiyo ta shigo gidan, tazo ta mi'ko min kud'i 1000k tace "ungo mi'ka mata ta kaiwa mamar ta".
Saida na amsa kud'in san-nan nace "wallahi Momy dan kece da bazan iya zuwa inda take ba, ba kuji yadda gidan nanan yad'au ka ba?".
Duka Inna ta'kara kai min a karo na biyu, amma sai na kauce ina fad'in "ba zaki 'karasa ni tun kafin lokaci na yayi ba da saura na".
"Sha-'kiyi ya". Tace min har Talle ne zai yiwa Uadi gori?".
"tab wai me kike nufi?". Nace da Inna "ni kika yadawa magana ko wa?
Yo ai ko ke ba zaki nuna min wanka ba bare Ladiyo".
Na 'karisa fad'a ina murgud'a baki
Hanci na na toshe da dan kwali na san-nan na nufi gurin da Ladiyo take a tsaye, nesa kad'an da ita natsaya nace "mi'ko han-nun ki" mi'ko han-nun nata tayi, na saka mata kud'in nace "yau Allah ya 'kwace ki wajen Umman ki, da kinci duka biyu".
Godia Ladiyo tayi wa Momy sosai, zata wuce nace mata "mu had'u a yar kasuwa anjima". da "Tom" tabani amsa
Inna kuwa sai mita take wai Ladiyo bata da wayau, Momy na bata ha'kuri tana cewa "sha'a nin yara kenan sai ha'kuri".
♾️♾️♾️♾️♾️
A bangaren sadeeq kuwa yana dawo wa gida ana kiran sallar magriba, d'akin sa yabud'e ya ajiye ledar maganin da Dr Farooq ya rubuta mai shi kuma ya siyo, saboda ba suda shi a abitin su kuma yace "zai rage masa zafin rad'a d'in da kaye ji".
Fi towa yayi daga gidan, yanufi masallaci, anan yayi alwala aka gabatar da sallar magriba da shi, bayan an idar mutane sun fara raguwa ya mi'ke, saboda ya biya bashin sallo lin da ake binsa, ai kuwa ya fara jero sallolin saida ya idar dasu kaf, ashe a kwai wani mutum da ya lura da Sadeeq d'in, tun sanda yafara sallar, ba 'kara min ma-ma-ki yayi ba da yaga matashi me jini ajika irin sadeeq ya tsaya yana had'a sallah
Beyi 'kasa a gwuiwa ba, yaje ya mi'ka masa hannu saka yi musa baha, kana yace "yalla'bai Allah yasa dai lafiya naga sai salloli kake jerowa kuma ga dukkan alamun ba nafila bace farrila ce, saboda tun sanda ka fara nike lura da kai".
shiru sadeeq yayi, saida ya gama 'karewa mutumin kallo tsaf dat-tijone dan gashin kansa ma a kwai fur-fura, gwau ran numfashi Sadeeq ya sauke, saboda bai san ya dat-tijan zai d'auki lamarin ba, amma zaifa d'a mai gaskiya tunda shi ya bu'kaci jin dalili
Bayani sadeeq d'in ya shiga yimai dallah dallah, a kayi sa'a dat-tijan ya fahimce sa, Fatan samun lafiya yayi masa, daga bisani ya mi'ka masa hannu suka kuma yin sallama dat-tijan ya tafi
♾️♾️♾️♾️♾️
Siddi'ka kuwa bata samu fita daka gida ba sai bayan sallar Isha'i koda Allah yabani sa'a nafi ta daga gida, ina tafe a hanya ina tsokanar duk Wanda naci karo dashi, raina fes saboda Izuwa yanzu nayi tsokana har ba a dadi, nafi tare masu yin talla kuma nace "dole sai munyi dambe". Duk wanda ya'ki biye min ayi sai na zubar masa da abin tallar na ruga da gudu ina dariya
Hankali na kwan ce nike tsoka na ta yanzu haka wata me gyad'a na tare, nayi nayi da ita muyi dambe amma ta'ki tace "ba abinda ya futo da Ita kenan ba". Saida nayi shewa kamar ina gidan biki nace "yo ni abinda ya fito dani kenan ko kina so ko bakya so sai munyi dam-ben nan". Na 'karasa fad'a ina 'ko 'karin kama tiren gyadar, ban lura da kowa a gun ba ido na ya rufe, naji caraf an dam'ke min hannu, koda na waigo da kaina saboda nayi masifa, sai naga yayan yarinyar ne fuskar sa a murtuke babu alamar wasa yace "yau me ra bani da ke a gurin nan sai Allah, zakici ubanki daman na dad'e ina Addu'ar irin wannan ranar sai gashi kin kawo kanki har gida, saboda kin addabe yaran unguwa ko ina yara labarin ki suke yi, kuma gaki 'yar 'karama bare nace jiki gareki kike tsorata su dashi".
Sai yanzu na 'karewa layin kallo a she a 'kofar gidan su yarinyar nike
Inada taurin kai bazan ta'ba iya bashi ha'kuri ba, ko da kuwa zai kashe ni, cikin 'karfin hali nace "dalla malam ka sakeni ko nayi maka sharri".
ya d'aga han-nun sa da zummar ya mare ni, sai yaji ance "'kara mata".
Sai da gaba na yafad'i, saboda me muryan ko a mafar ki naji yayi magana sai na gane, bare kuma a zahiri
sauke hannu sa yayi, ya fasa mari na, ya maida duban sa izuwa inda yaji maganar, saiga yah Sadeeq ya bayyana cikin takun sa na isa da 'kasaita
Har inda muke ya 'kara so be tambayi ba'asi ba, yaciro belt d'in wan-don sa yace wa matashin "ungo wannan kazane ta dashi nake ga kamar zaifi shigan ta kuma han-nunka baze maka zafi ba".
A tsorace matashin ya kalli yah Sadeeq saboda ya shaida shi kuma yasan ni kanwar sa ce
Cikin in-inar magana matashin yace "yalla'bai nama ha'kura tunda kayi magana". sai a lokacin ya sakar min hannu
Da alamar yah sadeeq ba haka yaso ba, so yayi a daka ni, dan yabud'e baki zaiyi magana kenan na falla da gudu ina cewa "Allah ya isa ban yafe ba ku duka 'kartan banza, masu fad'a da 'yar cikin su". 😄
Duk kansu sunji a binda nace saboda na d'aga murya ta sosai, kuma dama haka nike so, shi dai mata shin ma-ma-ki abun ya bashi, a cikin ransa yake cewa "yalla'bai guda nama wannan rashin kunyar tabbas tunda nawa yalla'bai babu wanda bazan mawa ba".
Yah sadeeq yanada Alheri bashida rowa yana so ya kyauta ta wa na 'kasa da shi, saboda haka ya ciro kud'i daga aljihun sa ya bawa matashin 'yan Naira Ashirin sababbi gada gal
Matashin ya ansa yana mai godiya
Ban dawo gida ba sai 10:00 pm saura kamar dai jiya, bana kallon gaba na a guje na shigo cikin gidan, yah Sadeeq da d'auko kular a bincin sa kenan, na buge sa abinci ya zube, koda na lura da abinda nayi d'aki na na shige aguje na saka saka ta, ina maida numfashi
su momy sunga abinda yafaru
Gurin Inna ya koma "Inna ina abincin yarinyar nan?". Ya tambaye ta
"gayi can". Tanu na masa wani kano dayike arufe cike da shinkafa da miya harda d'an naman kaza, d'auka yayi zai fita
Momy tace mai "dawo mata da abincin ta kafin na sa'ba maka". Inna ce ta katse ta da fad'in "haba Aisha yanzu ai itace da laifi bakiga yadda ta zubar mai da abin-cin sa ba, kuma idan bana tan ba mai zaici? kinsan Garba baicin abin-cin waje sai na gida, gashi dare yayi bare a sake girka masa wani".
Ta cigaba da cewa "mutumin ma da ba lafiya gare sa ba". yanzu fa yake ce mana "saida aka 'kara masa ruwa da yaje asbiti kuma ance saiya ci abinci sannan yasha magani".
"tunda ba tajin magana ita ta kwana haka, yi tafiyar ka Garba kaje ka ci abin cinka".
Yace "na gode Inna" ya fice daga falon
khadija kuwa cewa tayi "wai Inna ina Siddi'ka ke zuwa ne haka idan tafita sai dare take dawo wa kuma ba'a sanin sanda take fita".
"Ina kuwa zata in ban da yar kasuwa, ai nan take zuwa taita tsokanar muta ne Sam bata san zaman gida, karatun ma yanzu taki shi kwata kwata, babu muhammadiya babu na zamani".
"Allah ya kyauta" khadija tace "amma wallahi Sam Siddi'ka bata wa kanta adalci ba saboda a wannan zamanin ilimi shine kan gaba".
Momy ce tace "ai gobe Daddyn ku zai zo inaga da ita zamu tafi, Hajiya saidai kiyi ha'kuri, tunda bazaki bimu ba, ko yar aiki sai a d'auko miki, amma karatun Siddi'ka yana da mutu'kar muhim-manci, idan ba abar ta tayi ba tom nan gaba bazata gode mana ba, zata d'auke mu a matsa yin azza-lumai ne".
jin jina kai Inna tayi alamar gamsuwa tace "Allah yasa haka shine mafi alkairi".
Umar ne yazo ya buga min 'kofa daga ciki nace "waye anan?".
"Umar ne". Yace
Na bud'e masa ya shigo na maida 'kofar na rufe, kamar dai jiya, yau ma tambaya ta yayi labarin abinda yafaru, na kuwa bashi labari harda had'uwa ta da yaya Sadeeq, yayi dariya sosai amma yace min "yayi fushi tunda ban nemeshi ba sanda zan tafi".
Ha'kuri nashi ga basa da cewa "nima bansan zanyi nisa ba naje siyo alewa ne, naje da kai gobe".
Ji nayi gaba na na fad'uwa, amma saina daure nace "da gaske gobe Daddy zai zo?". Umar yace "eh wallahi nima a bakin Momy naji". Nace "to Allah ya kawo sa lafiya".
"Ameen" Umar ya fad'a
"ina yaya Sadeeq?". na tambayi Umar
Yace "ya d'auki a bin cin ki ya tafi d'a kin sa, kin san baida lafiya".
ban san sanda dariya ta 'kwace min ba, saboda na manta da abinda yafaru, sai yanzu da Umar ke fa d'in baida lafiya na tuna,
"wai lafiya yarki. Aunty Siddi'ka?".
Nace 'kalau Umar wani abu na tuna, shiyasa kaga ina dariya".
"Muje tunda wancan mugun benan ko Indomie na girka don yunwa nike ji".
NI DA YAYA SADEEQ
بسم الله الرحمن الرحيم
Chapter 08
_______Yana yin tsarin ginin gidan mu 2 bedroom ne amma a ko wani d'aki anyi kofar da mutum zai iya bi ba sai yabi ta falo ba, sai d'akuna biyu da suke a tsakar gida d'ayan na hanyar waje shine d'akin yah Sadeeq,sai wanda idan su Momy sun zo suke sauka a ciki, a kwai kitchen a tsakar gidan da bayi,
Inna bata son amfani da kitchen din d'aki tafi sabawa da na waje,
amma ni nakan yi amfani dashi idan zanyi jagwal-gwa-lo na
Kitchen d'in na shiga na bud'e durowar da nasan muna ajiye Indomie a cikin ta na dauki guda d'aya
Gas na kunna ruwa na fara tafasa wa nazuba Indomie d'in sannan nakawo tarugu 1 nasaka nazuba mangyad'a a ciki ina juyawa, sai ga Khadija tale'ko kitchen d'in cikin zolaya tace min "ga yaya Sadeeq can afalo".
yace "mai kwatar ki yau sai Allah". Inna tayi bacci tun d'azu, Momy kuma ta tafi d'aki, daga ni sai Umar ne a falo.
hantar ciki na ce tafara kad'awa jikina yafara rawa na kasa magana, bani da tsoro amma ina tsoran had'uwa ta da yaya sadeeq saboda ba da wasa yake min ba, amma duk da haka idan rashin kunya ta, ta tashi ina yimasa
Ad'an kid'ime nace "bari na fasa ihu tun kamin yacin min kinga su Momy za suji su zosu zo su cece ni".
Saka tafin hannaye na nayi na toshe kunnu wa na, saboda inyi 'karar iya karfi na, zan
Showing 9001 words to 12000 words out of 51717 words

Yace "uhm abinda gobe Daddy zaizo kuma gida zamu tafi

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4 Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18