ta shine dan ya hakura da fita kasashen da yake shike kaini makaranta kuma ya dauko ni, bai yadda da kowa ba gani yake za'a kuma cutar dani.
Kafin kice me nayi kyau nayi bul-bul dani da kuwa kamar ki hure ni na fadin
Bayan wasu watanni Daddy ne a cikin masallaci bayan sun idar da sallah Ladan yace yana da magana, wasu aciki sun fita yayin da wasu kuma suka zauna, acikin wa'inda suka zauna harda Daddy na ladan ne ya fara jawabi kamar haka "sama da shekaru biyar da suka wuce na tsinci wata mara lafiya cikin ikon Allah nai ta nema mata magani saboda na lura sammu ne akai mata, to Alhamdu lillah yanzu ta samu sauki amma na tambaye ta ahlin ta tace bata da kowa to shine nike so naji ko akwai wanda zai iya cigaba da dawainiya da ita, saboda naga bata sakewa a gida na uwar daki na kullum cikin tsangwamar ta take, Duk da Daddy na tsoro bai hana shi cewa ba "ala gafarta malam babu damuwa zan dauki nauyin ta". Kasancewar Ladan yasan Daddy yasa yace "ah Alhaji Hamza mai zai hana ka aure ta tunda naga baka da mata ga marainiyar diya kana tare da ita, duk da na ga abinda ya faru kwanakin baya a labarai da mai aikin ka ta kusa kashe ta, yanzu sai ka sama mata uwa ai"
Gabad'aya yan masallacin sunyi na'am da batun sukai ta bawa Daddy kwarin gwuiwa, "to ba'a kin ta mutane" daddy ya fad'a ya kuma dora da cewa "amma ni yanzu tsoran matan nike gani nike kamar duk daya suke"
Nasiha Liman yai mishi daga bisani aka daura auran Daddy da Ammi abisa sadaki mafi karanci, bai kuma dawo gida ba sai da amaryar sa wato Ammi.
Sanda Daddy ya shigo na gansa da Ammi tambayar sa nai wace ce? Yace "Ammin ki ce". Da gudu naje na rungume ta ina jin son ta da kaunar ta har cikin raina, tunda ga ranar nima nai uwa farinciki na da wal-wala ta ya karu banda wata matsala saboda yadda Ammi ke bani kulawa ko mama ta na da rai iya abinda zatai min kenan, sosai nike jin dadin zama da ita kuma tana iya bakin kokarin ta akan tarbiya ta, har ta samu ciki, duk da itama wajen haihuwa taji jiki har nafara tunanin ko itama zan rasa ta ne, sai kuma Allah ya tashi kafadar ta, ta haifa min kyawawan kannai Wudat da Walid
Wannan shine takai-taccen tarihin Fadeela
Ci gaban labari
Kallo na fadeela tai tace "kin San wani abu kuwa?"
"a a". Na bata amsa
Tace "kina kama da Ammi har muryar ku iri daya wallahi"
Zanyi magana kenan saiga firifet sun shigo da bulala a hannun su, daya daga cikin su tace "eh lallai kune ferarrun yan iska ko da ba zaku wuce kitchen ku karbi abinci ba tun dazu aka buga ringing"
Yo ni dai ban san ya abin yake ba hakuri Fadeela ta shiga basu, yayin da ni kuma sai zare ido nike,duk magiyar da Fadeela tai musu bai sa sun kyale mu ba
Wata gutunwa a cikin su tace "wallahi baku isa ba Kuje ku karbi abinci kuzo kuyi mana wanki dan baku isa ba"
Kallon fuskar ta nai kamar kai amai, ban san sanda dariya ta kwace min ba, harda rike ciki, ina cikin yi naji saukar bulala tsui-tsui ban san sanda na kwarma ihu ba ina kiran sunan yah Sadeeq.
Cikin bacin rai tace "idan ma uban Sadeeq zaki kira kin dade baki kira ba da ganin ki baki da tarbiya agidan ku ba'a koya miki ladabi ba kin ja ma kanku wallahi bayan wanki da zakuyi sai an muku wankan jego".
Na bude baki na rama kenan Fadeela tai saurin toshe min, ta hanyar sa tafin hannun ta a baki ba
* * * * * * * *
Na gaji da typing zan dakata anan kasancewar bana publish kullum yasa nike yin typing da yawa amma don Allah ku aje min comment saboda ta hakan ne zan samu kwarin gwuiwar cigaba da rubuta littafin saboda kun san wannan shine farkon littafi na to yin comment don fadar ra'ayoyin ku shike bani karfin gwuiwa har naji labarin na shigar ku kuma kuna fahimta ta dari bisa dari
Please
following
Vote
Share
Showing 51001 words to 51717 words out of 51717 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18