Momy ma ta ce "Sadeeq ma kare maganar da safe zan bi bayan Daddyn ku".
Ba dan ran Sadeeq yaso ba ya ce "Allah ya tashe mu lafiya". saboda yaso su gama magana tun yanzu, dan shi har cikin zuciyar sa ba zai kai ta ba
* ** * * * * * * * *
A ban garen Zuby kuwa suna ta sheke ayar su inda wa'innan manyan matan suka zabi wa'inda sukai musu kana suka shiga wani daki mai girman gaske yana dauke da manyan katifu masu laushi an lailaye su da zannuwan gado masu kyau da tsari
Ko wace mace mata biyar ne a kanta biyu suna wasa da dukiyar fulanin ta yayin da biyu suke kasan ta suna wasa da HQ din ta daya tana sunmbatar ilahirin jikin ta
Baka jin karar komai sai sautin kukan dadi da suke yi
*** * * * * * * * * *
Jiddah ta ce "Sis Khadee ni na tafi na kwanta sai da safe".
Ta ce mata "Allah ya tashe mu lafiya".
Da gan gan da zata wuce ta murje min yatsa Allah yaso Umar da yaya Sadeeq sun lura da ita
Aikuwa na taso na ingije ta ji ka ke kum alamar ta bugu da wani abun, koda na jiyo ina huci sai naga da teburi ne ta buge goshi
Kafin ta kwallara kara yaya yai sauri ya toshe mata baki, kana ya ce "wai ku wa'inna irin yara ne? Kwata kwata ba kwa son zaman lafiya yadda kasan kuna ganin hanjin juna, da ina dauka waccan ce mara gaskiya". Ya fadi haka ne yayin da ya nuno ni da yatsa, ya cigaba da cewa "ashe kema da naki laifin, kin dai san halin waccen yarinyar bata barin sai ta kwana ki kula yar daba ce ko a kauye tsoran ta ake".
Kallo ni yai muka hada ido da shi na galla masa harara na ce " aikin banza idan kura na maganin zawo ta fara yi ma kanta".
A ransa yake mamakin irin karfin hali na, wani lokacin ina burgesa yadda nike nuna bana tsoran sa bare nayi shakkar sa bai kuma tanka min ba
Har yanzu toshe yake da bakin Jiddah sai numfar fashi take kamar wata marar lafiyar da take jin jiki
Ummi ce tace "ni dai bacci nake ji sai da safen ku".
Da dayan hannun sa ya daga ta cak ya haura sama da ita saboda baya son su Momy su san abinda yake faruwa
Khadeeja da bata ga komai ba Umar ta tambaya ya shiga labar ta mata abinda ya faru
Dogon tsaki taja kana ta haura sama tana jin babu dadi ita wallahi ta gaji da wannan abin da suke yi sam bata son hayaniya
Kan kujera Siddeeqah ta koma ta kwanta tana fadin "wash wallahi Umar na gaji".
Kusa da ita ya matso yace "wai Aunty Siddeeqah na tambaye ki mana".
"Ina jin ka Umar".
"wai wani abun ki ka ci ki ka zama mai karfi? Ko kina training ne?".
Sai da na kal kyale da dariya nace "meye kuma training? Ban san sa ba bare nayi, kuma ba wani abu da nike ci, kawai ni bana son rainin wayau nasan inada tsokana amma Jiddah ita take tsokana ta, ba ni ce ke tsokanar ta ba".
Ya ce "hakane Aunty Siddeeqah amma dan Allah ki dunga hakuri".
To kawai nace masa saboda naga zai raina min hankali wai na dunga hakuri caf sai dai idan bata taba ni ba amma maganar hakuri bata taso ba
Nace dan zo ka danna min kafa ta "
To yace yayin da yazo ya fara danna min ahaka har bacci ya kwashe ni ban san lokacin da Umar ya tafi ba
*** * * * * * * * * *
Sai gurin karfe dayan dare komai ya lafa a wurin su Zuby wanka sukai ta shiga sai ka samu mata gurin hudu a cikin bayi saboda bayin da dan girman sa babu laifi, a cikin bayin ma sai da su ka dan ta'ba tsotse_tsotsen su kana suka yi wankan suka fito, har da Zuby a cikin wa'inda su kai wankan saboda haka ta fara kin tsawa cikin sauri ta maida kayan ta
gaba daya hankalin ta ya koma gida saboda tasan yanzu haka hankalin Daddyn su ba akwan ce yake ba gashi ta kashe wayar ta bare ta kira Mama a waya ta tambaye ta halin da ake ciki
Tsaki taja a fili ta ce "shiyasa wallahi bana son zaman da Abba yake a gida saboda kwata kwata bana sakewa".
Kafad'ar ta taji an dafa cikin sauri ta dago da yan kananun idanuwan ta ta sauke su kan wata yarinya da ganin ta bazata wuce 18 years old a duniya ba
"Hy".
"Hello".
Suna na Badiyya amma ana kira na da Badyy
Zuby ta ce "nice name".
Badyy ta ce "ko zaki bani number ki".
Sai a lokacin Zuby ta kare ma Badyy kallo yarinya ce karama kirjin ta a cike yake kuma itama babu laifi akwai mazaunai
Kamar wata mayya Zuby ta lashi la'b'ban ta tace "amma dai baki dade da shigowa cikin wannan kungiyar ba ko saboda naga babu ke a cikin group d'in kungiya ta karasa maganar cikin salon yanga
Badyy ta ce "eh yau ne na fara Zuwa hajiya Tubalas ce ta kawo ni".
"Yauwa Koda naji saboda a wannan kungiyar tamu kowa ya San kowa". Zuby ta fada tana kara gyara bra din ta.
* ** * * * * * * *
Acan daki Sadeeq ne kwance sai juyi yake ya kasa bacci saboda ciwan marar da ya taso shi gaba, da kyar ya iya furta "Allahumma Lah sahla Illah ma ja'altuhu sah'lah wa'anta ta'ja'aulul huznah iza shi'itah sah lah''.
Sosai cikin ya cigaba da murda mai ganin juyi a daki shi kadai ba shine mafita ba yasa ya mike cikin karfin hali ya fara bin ban go idan cikin ya murda mai sai ya tsugunna idan ya lafa ya cigaba a haka ya sauko step din bai lura da Siddeeqah da take bacci a falo ba gabad'aya siket din jikin ta ya tattare guri daya sai fararen siraran cinyoyin ta suka baiyana gunin ban sha'awa
Bayan ya shiga kitchen din durowoyi yay ta budewa har Allah ya bashi sa'a yaci karo da abin da yake nema take ya dauki kofi yajika kanwar bai tsaya wata wata ba ya kafa baki yana gama shanyewa ya jefar da kofin, take cikin sa ya fara hautsina wa, amai ya fara taso mai anan kitchen din ya tsugunna yai ta kyalayawa kamar hanjin cikin sa zai fita
bayan ya gama yaji cikin nasa ya lafa masa cikin juriya ya mike hannun sa akan marar sa ya fito
Sai alokacin ya lura da Yar matar sa kwance duk ta takure guri daya
Abu buwa da dama zuciyar sa ta fara raya masa akan ta
Saboda haka ya matso kusa da ita ya zauna kan kujerar
Cinyoyin ta ya kura ma ido sai ya kai hannu ya taba sai ya janye
Ina fatan kowa yana cikin koshin lfy ya Azumi
Allah ya karbu ibadun mu 🙏
Please dan Allah a daure ayi min
comment
Da
vote
Alfar Mar wannan wata da muke ciki na Ramadan ayi following dina 🙏😎
* * * * * * *
·٠•●♥ بسم الله الرحمن الرحيم ♥●•٠·˙
Chapter 26
___Ya dauki tsayin lokaci a haka yana kallon tsala tsala cinyo yin nata, daka bisani ya mike yana mai jin haushin kansa ko me yagani a jikin wannan kwailar yarinyar? Haka ya tambayi kanshi ganin bashida amsa yaja dogon tsaki duk abinda Sadeeq yake yi Siddeeqah bata san inda kanta yake ba saboda tana da nauyin bacci
Izuwa lokacin cikin nasa yai masa sauki sosai sai dan abinda ba a rasa ba
Dukan kafar ta ya shiga yi kamar a mafarki taji ana bugun ta a tsorace ta bude ido ganin Sadeeq ne yasa ta dan ji sanyi a ranta
Dube dube ta fara sai alokacin ta tuna ashe a falo ta kwana ta dirowa tayi daga kan kujerar ta wangale baki tayi hamma Sadeeq harda toshe hanci yayi saboda da tayi hammar bata kare bakin ta ba wai kada yaji wari, tayi mamakin ganin sa amma sai bata nuna nasa ba ta bige da cewa "wash".
A yatsine Sadeeq ya dube ta wallahi shi har cikin zuciyar sa ya tsane ta mtwssss ya kuma Jan tsaki a karo na biyu, afili yace "wallahi Daddy bai kyauta min ba daya aura min yarinyar nan"
Duban sa itama tayi tace "aikin banza wai harara a duhu".
Bata karasa fada a gaban sa ba ta ruga da gudu saboda tasan duka ne zai biyo baya ta ko yi sa'a dakin Ummin abude yake tana fadawa ta maida kofar ta rufe kana ta fara maida numfashi daka bisani tabi lafiyar gado
Da takaicin ta Sadeeq ya mike
Ko kadan babu laka a jikin sa ahankali ya ke tafiya har ya haura sama ya shiga makwancin sa
*** * * * * * * * *
Bayan ta gama gyara bra dinta ta dubi Badyy tace "dan zuge min zif din". Da "to". Badyy ta amsa kana ta zuge mata kamar yadda ta bukata.
Basu jima ba sai ga lubancy ta zo tana ganin Zuby tare da Baddypp tayi kicin-kicin da rai, sarai Zuby ta gane nufin Lubancy amma sai ta basar tace "yauwa dama tun dazu ke nike jira muje ko".
Ba tare da Lubancy ta tanka mata ba tayi gaba asakarce Zuby ta bi bayan Lubancy da kallo kana ta maida kallon ta ga Badyy tace "am mata mu mun tafi sai idan mun hadu wani satin".
Badyy ta ce "to".
Koda suka fito bakin get din sun tarar da Zuly na jiransu amoto saboda haka basu wani tsaya bata lokaci ba suka shiga Zuly tajasu suka dau hanya
Tafiya suke babu mai kula dan uwan sa Zuby aka fara saukewa saboda unguwar tasu tafi kusa kana tayi musu sallama ko da tazo bakin get din ta rasa ya zatayi saboda tasan mai gadi yanzu bacci yake yi, can ta sauke ajiyar zuciya da sauri ta fiddo wayar ta daga cikin jakar ta number Mama ta shiga laluba Mama dake safa da marwa a dakin ta taji ringing din wayar ta da sauri taje ta dauko kana ta duba screen d'in saboda taga wace me neman nata
Ganin sunan shalele na yawo akai yasa Mama tai saurin dagawa gami da karawa a kunnen ta daga can bangaren Zuby tace "Mama a bude min kofa". Daga haka ta kashe wayar bata dade ba sai ga Maman tazo ta bude mata, tana shiga Mama ta maida get din ta tura ahankali Zuby zatai magana Mama tai sauri ta tashe mata baki tun kan su karasa falon Zuby ta cire nikabin fuskar ta cikin sanda suka wuce falon basu zarce ko ina ba sai dakin Zuby kana Mama ta maida kofa ta rufe Masifa mama ta shiga zazzagawa inda sabo Zuby ta saba saboda indai Abba nanan to fa haka Mama ke yi sai da ta gama kana Zuby ta dubi Mama tace "haba Mama wai meyisa ki ke min irin wannan ne? Ni gaskiya bana so ki sani a gaba ki tai min masifa sai kace yarinya karama".
Dafa kafad'ar Zuby tai tace "kin dai san halin Abban ki duk da nace kin ce kar atashe ki nan yai ta zuwa yana buga kofar ki yana ambatar sunan ki yanzu haka nasan idon sa biyu dan sanda na baro sa yana bayi dan ya dauro alwala maza canza kayan ki ki kwanta zanje na ce masa kin tashi".
Mama na gama fadar haka ta fice daga dakin, a gag-gauce Zuby ta canza kayan kana ta kwanta ta rufu da bargo kamar mara lafiya
Ko da Abba ya shigo tambayar ta yashiga yi me ke damun ta kin sha magani? Haka dai yai ta mata tambayoyi yace "ko na kira miki Dr khamis ne?". Tace "a a Abba". Yace "to ya jikin naki". Kamar mara lafiyar gaske yadda ta marairai ce fuska tace "Abba da sauki sosai fa". "Allah ya kara sauki amma baki fada min meke damun ki ba". Tace "wallahi Abba ciwan kai ne mai tsanani ga jiri da nike gani shiyasa dana sha magani na kwanta nace kar a tada ni". Kan nata ya taba babu wani zafi yana Murmushi yace "Alhamdu lillah kan da sauki tunda gashi jikin naki babu zafi". Tace "Eh Abba". Mama ce ta shigo hannun ta dauke da karamin kofi akan wani dan karamin tebur ta ijiye kana ta zo ta dan yaye bargon Zuby tace "daure ki tashi ki kurba shayi ne nayi miki irin wanda kike so". Abba yace "ai kuwa kin kyauta Mariya miko min na bata". Da jin haka Zuby ta dan yunkura ta mike tana dan ciza leben ta na kasa tace "Abba zan sha da kaina a miko min". Abba bai baro dakin ba sai da ya tabbatar da lafiyar diyar tasa
* ** * * * * * * * * *
Washe gari da misalin 9:00am na safe gaba-daya mutanen gidan a farke suke Momy ce da kanta a kitchen sai khadija da Ummi da suke taya ta ai kace-ai kace yayin da Suwaiba keta share-share da goge-goge Jiddah kuwa da Alama ko baccin bata tashi ba Siddeeqah kuwa hango ta nayi cikin shigar material ja da ratsin bulu dinkin doguwar riga kasan cewar bata da kiba bai kama mata jiki ba kuma ko hoda bata shafa a fuskar ta ba, bata iya daura dan kwalin zamani ba saboda haka tayafo sa a kai kan ta kuma da aka gyara jiya duk ya tuje ya zame daga dunot din da akai mata, saboda gyashin ta irin mai santsi din nan ne ahankali take saukowa daga step din,
Yayin da Sadeeq yake tawowa cikin sauri-sauri dan shi Sam bai lura da mutum ba, amma ita ta ganshi tana ta kokarin kaucewa amma ina, saida ya ture ta tayi taga-taga zata fadi bakin ta na rawa takasa yin ihu kamar yadda ta saba saboda firgita, sai alokacin Sadeeq din ya lura cikin zafin nama ya kamo ta ya janyo ta kirjinsa kokarin hada hannayen sa yake ya rungume ta tayi sauri ta ture shi cikin tsiwa tace "malam na fara gajiya da wannan iskancin naka ko ka dauka kowa dan iska ne irin ka to ka kiyaye ni wallahi dan ko hannu na ka kuma tabawa ka taba Allah ya isa ina fatan ka gane". Tana gama fadar haka tai saukowar ta dama shi haurawa zai yi
Bai ce mata komai ba kuma baiyi kokarin bin ta ba, saboda atunanin sa idan sun rabu yau ba lailai ya sake haduwa da ita ba saboda haka zai daga mata kafa duk rashin kunyar da zata mai bazai tanka mata ba
"Momy ina kwana". Siddeeqah ta fada lokacin data karasa kicin inda Momy ke wanke fatatus
Cikin sakin fuska Momy ta juyo ta kalleni kana tace "lafiya lau yan makaranta har kin shirya?".
"eh Momy".
"yau ba saikin tayani ba kije falo ki zauna ga Umar can sai kuyi fira kamin mu gama, saboda kada kayan ki su baci kije makaranta a dunga yi miki dariya".
"to nace" na fito falo inda na tarar da Umar shi kadai a zaune, kusa da shi na zauna kana nace "Umar". Da sauri ya dago kai ya kalle ni, na cigaba da cewa "da gaske dai makarantar kwana yaya zai kai ni shikenan bazan kuma sake ganin ku ba sai na dauki tsawan lokaci? wallahi ni an cuce ni an raboni da Inna gashi yanzu kudun da nike gani nike jin dadi za'a rabani da ku". Tuni kwalla ta fara zubomin ban damu na share ba saboda kukan yafi min Alkairi akan shiru, sosai Umar ke lallashi na amma Sam naki sauraren sa kuka na nike wuy-wuy, acikin wannan halin Daddy yazo ya isko mu Tambayar Umar ya shiga yi abinda yasani kuka Umar bai boye masa komai ba ya fad'a masa, Daddy ya ce "haba mai gaskiya indai akan makarantar da zaki tafi ne kike kuka to an fasa babu inda zaki ai na dauka da yardar ki zai kaiki ashe gaban kansa yayi".
Karaf maganar da Daddy yayi sai a kunnen Sadeeq saboda sauko war sa daga sama kenan kan yakara so falon kasa ya tsinkayi kalaman Daddy
Cije leban sa yayi da karfi bai saki ba saida yaji zafi afili yace "wannan wace irin yarinya ce mai naci da taurin kai yanzu mai take nufi ya riga yagama tsara yadda komai zai tafi, amma yanzu Daddy yana neman ya kofsa masa".
Bayan ya kara so falon har kasa ya tsugunna ya gaida Daddy ba yabo ba fallasa ya amsa mai
Kana Sadeeq din ya nemi kujera ya zauna yana kitsa abubuwa da dama a cikin ransa
Haka itama Siddeeqah babu abin da zuciyar ta bata raya mata game da Sadeeq ba sai yanzu take kara tabbatar wa da zuciyar ta cewa tabbas fa yaya ba son ta yake ba, idan ba haka ba mai yisa bai kai daya daga cikin kannan sa ba? Bata wannan amsar amma tabbas ita ko za'a kashe ta bazata wannan makarantar ba ta gwaumace ta mutu a jahilar ta
* ** * * * * * * * *
Kwance take kan gado tayi dai-dai abinta da ganin ta hankalin ta kwance yake sai sharar baccin ta take.
Ringing din wayar ta da ake kira shiya ta data daga nannauyen baccin daya dauketa tun jiya dan ko Sallar asuba batayi ba.
A firgice ta farka ta lalubo wayar ta daga karkashin filo bata tsaya duba wanda yake kiran nata ba ta d'auka ta kara a kunne, daga muryar sa ta gane Abba ne, ban san me yace mata ba naji tace "to Abba gani nan ".
Bata tashi a lokacin ba sai da takara kusan 13 minutes sannan
Showing 36001 words to 39000 words out of 51717 words
Daddy na gama fadar haka ya mike ya nufi bedroom

NI DA YAYA SADEEQ
Ramadan kareem✨ 🌙
Ramadan kareem ✨🌙

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13 Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18