"Yanzu kazo fa " wara idanu yayi ya ce "Kai cutie nafa jima" Cikin shagwaba ta ce Ni ban gaji da ganinka ba"Durkusawa yayi tare da rada mata wani Abu Wanda koni banjishi ba sainaji ta dago ta na Dariya ta ce.
"promise fa yaya" Dage mata gira yayi ya ce "Gaske" tsalle tayi ta ce "Thnks you my yaya Goodbye sai gobe" Tare suka fita saida taga shigarshi mota tana mishi bye bye tukwana ta koma ciki ta na shiga lokacin Inna ta shige ciki Ummy ta wurga mata harara ta ce .
"kedai wlh kin zama jaka Jiya Abba ya gama jibgarki akanshi yanzu kuma a ganku tare keda bakison ciwon jikinki ba" Turo baki gaba tayi ta ce "To ina ruwanki " Babu ruwana Jiki ma magayine ta fad'a ta na cigaba da latsa wayarta "Tsaki Aira ta ja kasa kasa ammako kallon y'ar uwar tata take kallon tausayi Dan sosai ta jima da ganewa Aira da Arman sunjima da Fara son junansu so ma ba na wasa Dan wannan abun nasu yafi k'arfin a kirashi shakuwa.......โ๐ฟ
*Share fisabilillah*
_*Miss Hajo ce_*๐ค๐ฟ
[5/27, 21:33] Hajo: ๐ *NI DA YAYA ARMAN* ๐
Hot love storyโฅ๏ธ๐
```MALLAKAR```
*Hajara L Sadeq*
๐ *JARUMAI WRITERโS ASSOCIATION* ๐
ุจุณู ุงููู ุงูุฑ ุญู ู ุงูุฑ ุญูู
*BOOK ONE*๐
๐ ฟ๏ธ...............9&10
Washe gari Aira basu da Exams sungama Waec suna Dan hutun kwana Biyu kafin a fara neco hakan yasa bataje ko ina ba wajen 2 ta lek'a bangarensu Wanda rabon da ta shiga tun sanda Abba ya daketa Bayan ta gaishe da Mama dake palour ta wuje bedroom d'in Mamy "Kwance ta tarar da ita Alamar batajin dadi cike da damuwa tace.
" Mamy meya sameki"Cikin k'arfin hali tace bakomai da sauki bandanjin dad'i ne amma na samu sauki"Zama tayi bakin gadon tare da cewa "Allah Kara sauki kema Mamy kidaina haihuwar nan Gaskiya ni kunya ma nakeji ace uwata zata haihu gashi sai wahala kikesha " idan na haihu kice d'an ko d'iyar ba k'aninki bane ba shikenan ba marar kunya ku biyun ne harzaki dinga mun complain masu y'ay'a goma suce me ke inaga ke d'aya kikaso a haifeki ma ko Dan ki juya ni yanda kike so ".
Dariya Aira tayi ta ce "Sorry Mamy na Ba haka nake nufi ba wahalar da kikesha ce banso" Ummm Naji dai ya exams din "Mamy yau bamuyi ba Sai next week amma alhmdll" Masha Allah Allah ya taimaka ki dage Aira sosai Kinga kinci Jamb 230 yanda akeso ki dage kici Waec and neco yanda next year makaranta kawai zaku tafi banson shiriritar nan da kika fara koya Aira Kinga dai Mahaifinku Karatu yake so Kuyi tun daga kan Yayyunki kina gani da idonki saida suka kammala degree d'insu aka musu Aure Batare da sunba iyayensu matsala ba inma Akwai soyayya a ranki ki cireta Aira kin tabbatar Mahaifinku bayason Kule kulen samari Karkija ki samu matsala dashi kinsanshi mutum ne mai ak'ida Dan haka ki nutsu ki maida hankalinki ga karatu kinji y'ata karki bani kunya".
Tunda Mamy ta fara maganar Aira take sauraranta saida ta gama ta ce "Insha Allah Mamy bazaki sameni da matsala ba " Sannan ta tashi ta ce "Bari naje nayi sallah naga ana kiran Sallar la'asr " Koda ta fita da Kallo Mamy ta bita Tayi mata maganar nan ne badan komai ba "Saidan zargin da take na Aira Soyayya suke da Arman a zuciyarta ta ce " Allah yasa ma tunanina karya zama Gaskiya muddin Aira da Arman soyayya suke akwai matsala batason yanda ta zama farin silar raba wannan y'an uwan y'arta ma tazo ta k'ara zama silar k'ara rugujewar zumuncin iyayensu tasan Arman baida wani Aibu amma kuma soyayyarsu da Aira k'ara ruguza abubuwa zatayi da dama ta jima ta na tunanin AL amarin nan kafin ta tashi ta shiga toilet Dan dauro tata alwalar.
Aira Bayan tayi salla Kwanciya ta yi palourn inna tana kallon wani series inna ta fito daga d'akinta kare da waya a hannunta ta mik'awa Aira ta ce "Amshi inji Mujahid " Cikin Sauri ta Amsa ta gaisheshi ya amsa tare da tambayar ya take"tukwana ya ce ki shirya nan da 30 minutes ina nan zuwa zamu fita amma Bazan shigo ba Dan sauri nake Zan kiraki wayar Inna zaiki fito" To yaya ta fad'a cikin Sauri kafin ta kalli inna ta ce "Inna fa kasan Abba ya fad'a mata ta daina bari na fita " Lost phone" yafadโa mik'awa inna wayar Tai daga bangarenshi ya cewa inna "Inna Dan Allah Anjima zanzo mu fita da Aira zan yo maki sayayyar kayan marmari ta kawo maki " Washe baki Inna tayi ta ce "To d'an albarka Saikazo kai nidai nayi sa ar jikoki wlh " Dariya Aira Tai Dan ita da Arman sunsan logar kashe bakin inna Dan tana da saukin kai indai akwai kayan makulesshe.
Kafin lokacin da yace harta shirya sosai tayi kyau cikin blue din Abaya Jikinta duk stones ne Sosai tayi mata kyau kunsan yanda blue din abun ke karb'ar farar fata flat takalmi tasa batai make up ba sai hoda da kwalli kawai da tasa Sosai tayi kyau ta fito kamar wata balarabiya Tana gama shiri inna ta kawo mata waya ya kira ta amsa mai da gata nan fitowa.
Ta na fita ta Hango motarshi Dan nesa da gidan ta na zuwa ta bud'e front sit ta shiga a hankali ya ce "wow my cutie kece kuwa" Murmushi ta yi tare da rufe fuska "Yau kuma ni akejin kunya " cikin Sweet voice d'inta ta ce "Yaya ai Kaine kamar yau kafara gani na " Murmushi yayi ya ce "kinyi kyau ne shiyasa" Kallonshi tayi Sosai yayi kyau cikin Dakakkiyar shaddarshi milk Tasha aikin da shi kanshi abun kallone hularshi ya hada matching colour ga Agogon gold d'inshi da take ta walkiya sosai yayi mata kyau kamar wani ango "A hankali ta ce " Wow Yaya kaima Kayi kyau Kamar Wanda zaije Zance .
"murmushi yayi ya ce " Ai zancen nazo ki rakani"yafada ya na tada mota"lokaci guda ta chanza fuska Tare da cewa hmmm"Dadi yaji a zuciyarshi na ganin kishinshi a kwayar idonta dukansu sukayi shiru na d'an wani lokaci kafin ya juyo ya Kalleta ya ce "My cutie ya kikayi shiru ko bazaki rakani zancen ba " Kallonshi tayi tare da turo baki ta ce "Ni bazanje ba Daman kasan wajen budurwarka zakaje shine kacemun shan ice cream za ka kaini" cike da so da k'auna yake kallonta Dan sosai kuruciyarta take burgeshi ya ce "To saboda me bazaki rakaniba" Saboda bana sonta"Dariya yayi sosai kamar bashi ba ya ce "Ina kika Santa da zakice bakya sonta" turo baki tayi ta kauda kai gefe Sosai ta bashi Dariya ganin yanda take kishin ido bud'e ko wannan alamar kadai ta tabbatar mai da Airanshi itama tana sonshi.
Wuraren shakatawa sosai ya kaita saida ya fara kaita Tasha Ice cream Sukasha hotuna a Wayarshi mutanen da suka sanshi sai mamakin ganinshi da budurwa suke Dan sunsa Arman mutum ne mai kamun kai ba kowace mace ce zata iya tunkararshima ta ce ta na sonshi bare shi karan kanshi yace yana sonta sosai Arman yake burge mutane saboda bashi da girman kai inba saninshi kayi ba baka tab'a cewa d'an Governor ne Dan ko Security bai fiya yawo dasu ba.
Saida ya kaita wuraren shakatawa da shan iska sosai ya kashe mata kudi Inda ya kaita shopping mall ta zaba abunda takeso yawaici duk turarruka ta zab'a da choculate da ta jibgo kamar ba gobe shiko sai karo mata yake inbata ga wata ba ya ce "Cutie ga wata Bayan sun gama ya wuce da ita wani makaken Shagon saida iPhone's lokacin har Angama kiran Sallar magrib suna shiga masu shagon suka gaisheshi cikin mutuntawa ya amsa " Kallon Aira yayi ya ce "Baby tayani zab'e Waya zan chanza wacce kikaga ta dace dani"murmushi tayi ta ce .
" Tohm yaya "Nan suka fiddo mata wayoyin tundaga 5ร har zuwa iphone13 Ana dauko 13 Din tace yaya wannan tayi kaga itace ake yayi yanzu"tambayarsu yayi kudinta suka fadamashi 720k nan take yayi musu transfer yasa aka sanya mata cover mai kyau tare da Yin register sabon layi tukwana suka fito a hanya sai zud'in wayar take har suka iso bakin gate " ganin bai fito ba yasanya ta cewa "Bazaka shiga ba" Eh cutie Sauri nake"Kindai iya d'aukar kayan naki ko na shigar miki dasu"Murmushi tayi ta ce.
"Haba yaya kamar wasu da yawa zan iya " to shikenan "tana niyyar fita yace " Zaki mance wayarki"Zaro idanu tayi ta ce "waya ta kuma?nida banda waya yaya ka manta" Wadda muka sayo nake nufi takice "Yaya tawa kuma ta fad'a cikin nuna mamaki" mik'a mata yayi ya ce "zakiga number ta a ciki nayi miki save zan dinga Kiranki ta nan idan zamuyi waya" Farincikin da take ciki bai musaltuwa tazo rungumeshi ya kauce ya na Dariya Ya ce "Cutie kin girma fa" Cikin murna ta ce "Thnks you yaya bansan da wani irin baki zan gode Maka ba nagode Allah saka da alkhairi ya k'ara budi Sai jujjuya wayar take wai tata ce "ameen Cutie na bansan godiyar nan haka Kinfi k'arfin komai a wajena " .
Murmshi ta sakar mashi kafin ta ce "Yaya to ya zan fad'awa y'an gida Kar Abba ya kwace kasan bai fara barinmu rik'e waya ba musamman Na yaji kai ka bani"Ashe baki da wayau Baby karki sake ko da wasa wani ya ganta bare har ma asan ni nasai maki nima nasai maki ita ne badan komai ba saidan nadinga jin muryarki koda na koma Wajen aiki amma kinsan nima banason Abunda zai dinga Zame maki matsala a gida ni zan wuce yanzu sai gobe Idan na leko" .
Thnks yaya insha Allah ba Wanda zai ganta ta fad'a cikin murna tukwana ta dauki sayayyar da sukayi tayi cikin gida sai murna take wai yau itace da waya wayarma y'ar yayi Koda tashiga tayi sa a ba kowa Sai inna Nan ta bawa inna Sayayyar da Arman yayi mata tukwana tayi ciki Sai tsallen murna take nan take ta jona ta chaji saida ta cika tukwana ta bud'e tana budeta taga ya turo mata 10gb cikin zumudi ta shiga Ta dinga d'akko apps har su what's app da Instagrams su tiktok saida ta d'auko a ranar ta fara setting d'in komai a Daren ranar ma saida suka kusan raba dare suna shan hira da Arman Saida yaga ta fara jin bacci tukwana yayi mata saida safe .
Washegari tunda safe Bayan tayi Sallar asuba harta koma saiga kiranshi saida ya tambaya lafiyarta Daga nan bata koma ba da d'auko numbobin class mates d'inta Wanda take dasu a Littafi duk ta Kwafe ta bud'e what's App duk tayi musu sallama zumudin wayar ya hanata komawa bacci ta shiga nan ta shiga Chan sai wajen 12 ta fito Bayan tayi wanka ta saka Riga marar nauyi gaishe da Inna taje tayi tukwana ta wuce bangarensu.
A Babban palour ta tarar da Abba ta duk'ursa ta gaishe da shi ya amsa mata cikin sakin fuska taa cewa "lafiya qalau Mamana ya exams din yau bakuyi ko?" Alhmdllh Abba sai gobe zamu fara neco din "Masha Allah Allah taimaka ku dage kinji Allah muku Albarka" Cikin jin dad'in Addu'ar Abba ta amsa da Ameen tukwana ta wuce cikin bedroom d'in Mamy ta gaisheta tare da yi mata ya jiki ta amsa da sauki.
"Mamy ba abunda za a miki bakya buk'atar komai? Eh Aira ba abunda nake buk'ata mai aiki tagama komai Saidai zan aikeki gidan Maman Zarah kawar tau nan dake d'orayi kingane gidan ko?Eh Mamy na gane ta Ai muna zuwa tare " yawwa to Chan zaki da kinje kice Nina aikoki ta baki sak'on ki kawomun ki gaisheta "Sannan ta zaro dubu d'aya a Jakarta tace " gashi kihau napep "to Mamy saina dawo ta fad'a saida taje ta d'auko doguwar Hijab d'inta har k'asa tukwana ta tafi.
Ta na zuwa bata jima sosai ba ta amsowa Mamy sak'on ta fito ta na tsaye ta na jiran mai napep wata dalleliyar mota ta faka a gabanta Gaba tayi mai motar ya bita yana mata magiya Dan girman Allah ta tsaya ta saurareshi jin ya had'ata da girman Allah ya sanyata ta tsaya saida ta k'are mai kallo ta ganshi baida laifi dogone baki cike da magiya ya ce " ki shigo na rage maki hanya bai kamata mace kyakyawa kamarki rana na gallarta ba.
"Yi tayi kamar bada ita yakeba " Saida ta yi ta had'ata da Allah tukwana ta shiga Dan ta lura zatasha wahalar samun abun hawa nan tayi mai kwatancen Inda zai kaita har kofar gida ya kaita ta fito ta ce Nagode "Me kyau baki bani number ki kuma ba?Kamar ta shakeshi Dan Haushi ta ce.
" Bani da waya"Ta juya kenan ta Hango Motar Arman yayi tsaye jikin mota Rungume da hannayensu ya na kallonta "Cikinta ne ya duri ruwa Dan idan bata mance ba yaya Arman ya jima da mata kashedin akan karta yarda ta kula samari ko ya ganta da wani Wanda hartayi mashi alkawarin bazata kula kowa ba gashi idan ma tayi mashi bayanin rage mata hanya kawai yayi ba fahimtar ta xaiyiba .
Taku Biyu Arman yayi kamar wani Zaki haka ya nufosu Fuskarnan tashi murtuke kamar bai tab'a Dariya ba ita kanta saida ta tsorata da ganinshi haka wani irin kallo ya watsa mata tare da data mata tsawa ya ce wuce ciki" A firgice ta wuce hada gudunta Dan sosai ta tsorata da yanayinshi "Arman ko kallon saurayin yayi ya ce.............โ๐ฟ
*Share fisabilillah *
*_Miss Hajo ce_*๐ค๐ฟ
[5/28, 21:04] Hajo: ๐ *NI DA YAYA ARMAN* ๐
Hot love storyโฅ๏ธ๐
```MALLAKAR```
*Hajara L Sadeq*
๐ *JARUMAI WRITERโS ASSOCIATION * ๐
ุจุณู ุงููู ุงูุฑ ุญู ู ุงูุฑ ุญูู
*BOOK ONE*๐
๐ ฟ๏ธ...............11&12
....." Malam wa ya baka izinin d'aukar yarinyar Chan a mota?cikin gaskiyarshi saurayin ya ce "Kayi hakuri na ganta ne a hanya ta rasa abun hawa shine na rage mata hanya kuma sonta nake ba son yaudara ba so na Aure Dan tunda na ganta Naji ta tafi da imani na " Wani irin wawan kallo ARMAN ya gallamai ji yake kamar ya shakeshi ta maza kawai yayi ya ce "Matar Aure ce Dan haka karka k'ara bibiyarta ko kaji a ranka kana sonta Wata alaka ta k'ara shiga tsakaninku zan kulleka hope ka gane ya na gama fad'ar haka ya juya ya shige ciki shiko saurayin sosai yayi mamakin jin cewar Matar Aure ce har yana murna yayi Babban kamu cike da jin haushi ya juya.
Aira ko ta na shiga Bangaren inna ta yi sai rarraba idanu take kamar wata marar Gaskiya Daga Amma sai inna a palourn Amma nayiwa Inna Karin karatu tsaye tayi jikin Bango ta kasa ko motsawa ta na haka ARMAN ya shigo daga ganinshi.kasan ranshi yayi mugun b'aci kanta yayi gadan gadan kafin ta juya ya chafkota Cikin zafin nama ya murde mata kunne k'ara ta saki Dan taji zafi sosai Karanta ta jawo da hankalinsu Amma cike da masifa ya ce " Uban waye wancen d'in Wanda ya saukeki a mota "Cikin kuka Aira ta ce " Yaya nima bansanshiba Dan Allah kayi hakuri Bazan sakeba ka sakarmun kunne da zafi"
"ke harkinyi girman da zakishiga motar wani k'ato ko ?ina alkawarinmu dake daman idan bana nan irin abunda kike ko?k'ara fashewa tayi da kuka ta ce "a a yaya wlh yau dinma tsautsayine" Sakin murdewar yayi tare da wurgata ta durkushe ta fasa kuka mai tab'a zuciya har cikin ranshi yake jin kukan nata ganin irin kukan da take ya sanyashi sanyaya zuciyarshi dan ba abunda ya tsana sama da kukan Aira Shima durkusawar yayi cikin kwantar da murya ya ruko hannunta ya ce "Sorry " Bama ta saurareshi ba saici gaba da kukanta da tayi murza hannayenta ya fara ya ce "Sorry my cutie bazan sakeba kema karki sake kinji kinsan banason ganinki da kowani d'a namiji shiyasa na kasa control d'in zcyta please karki sake in baso kike zuciyata ta tarwatse ba " Rungumeshi tayi cikin kuka ta ce "Bazan sake ba yaya kayi hakuri " Shafa bayanta yafara nan ya fara Lallashinta kamar ba shine ya gama zafutartaba.
Inna ko da Amma suna nan suna kallon Ikon Allah "Murmushin jin dad'i inna ta yi ta ce " Allah nagode maka Tabbas mafarkina ya kusa zama Gaskiya Allah cikamun burina na ganin Auren Hajara da Muhajid Tabbas nasan ta silar hakan ne kad'ai za a iya samun sulhu tsakanin iyayensu.
Da misalin k'arfe 10 na dare Aira sanye take cikin kayan bacci Nan ta d'auko wayarta ta ta boye cikin locker ta fiddota ta bud'e data nan tayi ta ganin message d'in mutane na shigowa frnds d'inta na mata congrats Number yaya Arman da tayi save da "My yaya ta shiga taga rabonshi da online one.week kenan Hakanan kawai tayi mai slm Dan daman ya fad'a mata shi chat bai dameshiba gwarama Twitter yana shiga yaga labarai.
Amma ce ta shigo d'akin Aira bata lura ba maza tayi zata boye wayar da sosai ta tsorata Ta ce " Amma Me kikazo yi"Cikin in ina take maganar murmushi kawai amma tayi ta zauna ta ce "hmm Aira kenan ni bantaba tunanin akwai abunda zaki iya b'oye munba Kinsan tun muna yara bama boyewa junanmu komai kuma muna rik'ewa junanmu sirrikanmu to me yasa kwanannan kike neman chanzamun kinsan dai ko mutum muka kashe bamaiji" Ajiyar zuciya Aira ta sauke tasan hakane tun suna yara basa b'oyewa junansu komai a hankali ta ce "Sorry sis "ya wuce amma ta ce sannan ta Amsa wayar hannun Aira ta ce " Wow Sis 13 ce fa "Dariya Aira tayi ta ce " Kina mamaki ne "Sannan taje ta rufo kofar Dan kar Wanda ya shigo " Amma ta ce wa ya baki 13 Aira "yaya Arman ta bata amsa kai tsare dare da dawowa ta zauna" Arman "Amma ta fada sannan ta ce "Kai amma Allah yiwa Yaya Arman albarka Gaskiya Yaya ARMAN ba k'aramun sonki yake ba Aira" wara idanu Aira tayi ta ce
Showing 6001 words to 9000 words out of 33558 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3 Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12