ba Ga wata had'ad'd'iyar agogo dake Juyawa a Gaban wajen Rik'e hannunta yayi Tare da wuk'a a hannunsu.



Mutanen wajen ne suka hau lissaafi daidai lokacin da 12 ta kusa Bugawa 1,2,3,4,5,6,7,8,9,10 Arman ya kama hannunta suka Yanka cake Duka wajen tab'i ya d'auka tare da wakar Happy Birthday Aira sosai wak'ar tayi Bala'in dad'i Aira zata iya cewa cikin rayuwarta bata tab'a shiga farinciki irin wannan ba kwata kwata ta ma mance yau ne ranar birthday d'inta sai yanzu ta tuna .



Ita ta fara bashi cake d'in a baki tukwana Shima ya bata ya na Gama bata Ya amshi Abun magana tare da kallonta duka camera na kanshi


k'asa da kanta Aira Tayi Ya fara magana cikin zazzak'ar muryarshi kamar haka "Alhamdulilla Alhmdllh Alhamdulilla My Love sister she's +1 year God bless you for many more years Happy Birthday Lover for you is the real,real,real,a deal a really ,really really big deal You are my North Star and help me know my direction in life you make me happier and a better person Happy Birthday to you My cutie Aira I Love I Love I Love you so much My Cutie Please Love Me my Aira sannan ya durk'usar da gwuiwarshi har k'asar Inda take tare da kallonta ya had'e hannayenshi biyu Alamun rok'o ya ce " will you marry me?...........✍🏿

*Tofa ya kenan Arman ya k'ara ringimo wata rigimar ya kuke tunanin iyayensu zasuyi idan sukaga wannan birthday d'in a duniya*???


*Wani irin mataki kuke tunanin Abba Da Daddy zasu d'auka Kuna tunanin zasu bari wannan Abun ya tafi a banza kuwa*??



*Yau dai Arman ya fito ya bayyanawa Aira tare da duniya Kalar son yake mata tilon d’an governor guda ya dukursawa mace cikin bainar Jama’a*


*Iyayensu zasu samu daman raba su kuwa*???


*ya makomar soyayyarsu zata kasance nan gaba Zasu mallaki juna ko akasin haka*


*Idan iyayensu suka samu damar rabasu ya kuke tunanin halin da wannan masoyan zasu shiga yanda suke jin bazasu iya cigaba da rayuwa ba ba tare da d'ayansu ba*


*Shin Abba da Daddy Zasu shirya kuwa*?????


*Duka wannan Amsoshin zaku samesu ne kai tsaye idan kin biya 200 kachal zaku karanta cikin kwanciyar hankali karku bari kice sai an sata a kawo maki ki karanta ba girmanki bane Hajiya ki biya ki karanta cikin nutsuwa da kwanciyar hankali darajarshi tafi ta kudin na barshi hakane a saboda k'auna da soyayya Masoyan Asali*πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ



*wannan shine last page na free page na wannan littafin kamar yanda na fad'a daga yanzu sai Wanda suka biya ne suke da damar ci gaba da karanta wannan k'ayattacen littafin mai cike da salon burgewa sannan duk Wanda zata saya ta saya da zuciya d'aya Karki saya ki fitar mun da Littafi kud'in karantawa kika biya ba na mallaka ba Kunsan dai mahimmanci hak'k'i Sarai bazanyi Allah ya isa ba Ammafa ban yafe ba akwai hak'k'i ni da yaya Arman koda kudinka saida rabonka nasan babu wacce zataso ayi tafiyar nan babu ita ga masu bukatar saya ga tsarin yanda biyan yake*

*Normal group Transfer Ko hoton katin MTN #200 kachal*

*PC Wanda basa buk'atar sakasu group ta PC zandinga tura musu zasu biya #300*

*VTU 300*

*Zaku turo ta wannan number 07026166536*

_Saimun had'e a Paid group_

Taku har kullum

πŸ‘‡
*_Miss Hajo ce_*πŸ€™πŸΏ
Showing 33001 words to 33558 words out of 33558 words