rasa danginta ta tsinci kanta a jigawa birnin dutse wannan kenan
Bayan tafiyata makka da kud'in Farouq nasiyar da gold d'in da mamanshi ta bari, na ajje kud'in awurina nacigaba da juyawamasa kudinsa million 30 wanda yanzu haka yakai kimanin million 75" Dasauri Mum ta kalleta tace "kinyi k'ok'ari hajiya amma banga amfaninsaba kinbar yaro yasha wahala arayuwarsa akan kud'i, ki dubi Farouq yanda yazama badan Allah Yasa yana hannunmuba bansan yazaki ganshiba"
Hajiya tace "kiyi hak'uri laifin dangin babansane Aranar danaji labarin abinda yafaru har akan aurensa nafara shirin dawowa hankalina ya tashi ganin Wanda nake Nemawa kud'i acikin matsala Bayan nazo shine aka bani labarin Dad d'insa shekaranjia naje office d'insa shine yau mukazo da Dr kasarnan Amma Alhamdulillah naji dad'in ganinshi sabida yasamu iyaye na gari, bazan rabaku da d'ankuba sannan zan mallaka muku dukiyarsa" Mum ta saki Fuska dataji baza'a rabata da Farouq ba tace "Alhamdulillah amma Farouq yakai hankalin dazai kula da dukiyarsa" ta juya ga Farouq tace "Son bakayi murna da ganin mamanka bane?" Sai a sannan yayi ajiyar zuciya yace "nayi barka da zuwa ummana" Mum Tayi dariya tace "bari muwuce Hajiya tayi wanka ta huta, Saimu zo kuyi hira"
"Toh Mum saikun dawo" suka fad'a Atareda da Dr.
*Bayan sati 1*
An sallami Farouq a asbiti k'afa kam Alhamdulillah aiki yayi kyau, Dad, Mum, Hajiya da Farouq suna Tattaunawa akan maganar Farouq Dad ya CE "Farouq Nayanke shawara zakaci gaba da karatunka, zakayi masters na wata 6 a Malaysia already na samo maka admission, kuma zankoma 9ja akwai wasu Companies da nagani ana tallarsu Zan siya maka afara aiki kafin kadawo guda 3 ne sannan inason kayi aure"
Gaban Farouq Ya fad'i
yace "Mum Kuma..." saiya fasa magana, Dad yace "fad'i menene? Auren ne bakaso?" Farouq shiru yayi ya sunne kai 'kasa, Mum tace "Alhaji kabarshi yayi karatun tukun tunda Yan watanni ne ko? Inaga kawai a had'a bikin nasa da bud'e sabbin companies d'in kaga yarinyar dazai aura d'imma tagama service kafinnan" dasauri Farouq ya'dago yakallesu d'aya bayan d'aya, sannan yasunkuyar dakansa zuciyarsa yaci gaba da dukan uku -uku, aransa yana tunanin "wacece? Ya take?" Wani b'angare na zuciyarsa yabashi tabbacin bazasuyi masa zab'en tumun dare ba, Dan haka yayi amannah da maganarsu, yace "Allah yasanya Alkhayri" hakan ba karamin da'di yayiwa su Mum ba sukayita sa masa Albarka, Aranar Dad ya dawo 9ja tareda Mum da Hajiyar Farouq shikuma yafara shirin masters dinsa.
*Bayan wasu watanni*
Abbahn Fahima abubuwa sun taru sun masa yawa ga duk abinda yazuba kud'insa saiya watse wataran yayi odern kaya daga waje jirgi ya nutse a ruwa hakan yasa jininsa yayi mummunan hawa ya fad'i bayan gwaje2 likitici aka gano yasamu paralised kma zuciyarsa ta kunbura, duk abinda yake faruwa Fahima ko 'ajikinta harkokinta takeyi ko wajensa bata zuwa, companyn Abbah gaba d'aya ansiyar anata masa magani ga bashin banki.
Yau Aketa girke girke a gidan Mum, Afreen da Mum sai shirye shirye sukeyi, misalin 2:30 pm ba'ko ya'iso, Farouq nagani sanye cikin k'ananan kaya, fuskarsa sanyeda glass k'ato kana ganinsa Kasan yaji 'kud'i, ilimi, kyau, hutu ga wayewa, cikakkaken namiji Wanda akewa la'kabi da (geint), fuskarsa cikeda da annuri, ya sauko Mum sai washe baki take, da saurinsa ya'isa wajen Mum ya zube ya kwashi gaisuwa, Afreen ma ta gaishesa suka Shiga Gida yaci abinchi Dad ma yadawo sukayita hira suka tabbatar masa da saura sati 1 bikinsa kuma angama shirye shiryen komai, "Allah yakaimu" yace danshima yana b'ukatar yin auren.
Yau aka d'aura Auren Farouq da Jiddah akan sadaki dubu 200# mutane dayawa sun halarta daga k'asashe daban daban, Alhmamdulillah anyi event kala2 an kashe naira, ankai Amarya gidanta dayasha kud'i da kayan more rayuwa, Farouq yanajin dad'in zama da matarsa sabida Jiddah macece mai kyaun hali batada matsala sannan tana masa biyayyah yadda ya kamata, tana kuladashi cikin lokachi kad'an Farouq yasake chanjawa yayi 'yar k'iba dayamasa kyau matuk'a, ga ayyukan company suna tafiya yadda ya kamata kud'ad'e suna shigowa sosai, Akwai wata al'ada da Farouq yakeda ita, nakai taimako asbitochi da gidan marayu, yana ware wasu kud'ade akai marasa lafiya k'asashen waje donyin magani.
Dr sahmed ya na zaune a office d'insa cikin asbiti akayi knocking, "yes" yabada izinin shigowa, Abbahn Fahima yashigo office d'in yanad'an d'ingisawa, yazauna suka gaisa yace "Dr wata alfarma nazo nema", Dr yad'an gyara zaman glass din idonsa yace "inajinka Alhaji wace Alfarma CE? Allah yasa zan iya!" Abbah yace "Dr sonake naga wannan bawan Allah daya taimaka aka kaini asbiti yazanyi inganshi?" Dr yayi ajiyar numfashi ya ajje biron dake hannunsa akan wani file dake gabansa, yadubi Abbah yace "agaskiya zaiyi wahala amma sauk'in guda 1 ne, yau saura kwana 4 ranar ganinsa, dayake sau 1 ake ganinsa awata zanyi iya ko'kari innemi alfarma asaka acikin list na dis month",
"kayy Amma naji da'di wallahi nagode Dr zanzo ranar insha Allah," Dr ya katseshi da cewa "banan zakazoba gaskiya Zan bada numbarn ka idan nasamu Alfarmar su zasuma text na location".
"To nagode" Dr cewar Abbah daga haka sukayi sallama Abbah ya tafi Dr yace ikon Allah kenan.
Ranar visit yazo mutane sun hallara kamar yadda aka tsara, bayan mutane sund'an ragu Abbahn Fahima yashiga ya abinda yagani ya sashi mutuwar tsaye dukda shima Farouq gabansa ya fad'i amma ya dake, saima yanuna ma baigane waye Abbah ba, Abbah kam tunani, fargaba, mamaki, tsoro, kunya, da nadama suka taru masa a lokachi 1, "Bismillah mana" Farouq ya fa'da ya katse tunanin Abbah, cikin sanyin jiki Abbah ya k'araso ya zauna, Farouq yasaki Fuska ya durk'usa ya gaisheshi hakan yakara bawa Abbah kunya, Farouq cikin mamaki suka tattauna da Abbah Farouq ya tausaya masa sosai, ya d'auko katinsa yabashi yace zai iya kiransa koyaushe kuma zai iya visit nashi, Abbah yayi godiya sosai amma nauyi yahanashi yima Farouq maganar Fahima, Ahaka suka rabu Farouq duk jikinsa yayi sanyi tsohuwar soyayyar Fahima ta motsa gamida tausayinta, ahaka yagama ganin ba'kinsa ya koma Gida, bayan wasu kwanaki Abbah ya ziyarci Farouq office d'insa suka tattauna yabawa Abbah check na 3million yayi jari, saidai wannan karon Abbah yafad'awa Farouq labarin Fahima, Farouq yace "bakomai duk sanda tashirya aiki tazo tasameni bamatsala" Abbah yayi ta zuba godiya hadda kukansa yana bawa Farouq hakuri.
*Bayan kwana 2*
Farouq yana zaune a office aka fad'a masa yanada bak'uwa, yabada izinin ta shigo, tana bud'e k'ofa tayi sallama, zuciyarsace ta bada sautin Rasss! Sabida muryar Fahima dayaji dasauri yad'ago kai suka had'a ido tana tsaye jikin k'ofa sanye take da hijabi har k'asa pitch colour, fuskarta babu kwalliya dasuri ya mik'e tsaye sabida ji yake zuciyarsa zata iya fitowa akowane lokachi, yataso dasauri yazo gaban Fahima ya tsaya yayinda itakuma idonta yafara zubar hawaye kamar anbude famfo! Dakyar yayi magana yace "beauty!!!" Ta sunkuyar da kanta k'asa, yasa hannu ya d'ago fuskarta ya zuba mata ido, hawayen nata yacigaba da zubowa, a hankali ya sa sauke hannunsa yayi ajiyar zuciya Yakama hannunta suka zauna akujera maicin mutum 3, yace "beauty meyakedamunki haka?" Ta sharce hawaye tace acikin abubuwan dasuka faru "mena maka?" BaKomai yabata amsa, "amma na chanchanchi duk wannan abin dakakemin?"
" Kiyi hakuri beauty nazata zan iya jurewa amma nakasa, kiyi hakuri beauty awatannan nashirya tafiya Hutu da iyalina," dasauri Fahima ta kalleshi "kana nufin kayi aure?"
" Kina nufin baki saniba Afreen bata fad'amiki ba?" Ta girgiza kai alamar A'ah, yayi shiru nadan lokachi daga bisani yace "beauty nayi aure!! Amma zabinsu Mum me, saidai na tabbatar Jiddah batada Matsala, ki kwantar da hankalinki kifad'awa Abbah zanturo iyayena idan sun Amince", dahaka yayita kwantar mata hankali ya kaita shopping yasiyamata waya mai tsada, yabata kyautar mota, bayan Yakoma Gida yayita tunanin Fahima da rayuwa Allah kenan.
Bayan ta koma Gida da gudu ta shigo tana kwala kiran Ammi, dasauri Ammi ta fito ad'aki tana tambayarta "lafiya?" Fahima ta bata labarin yaddah sukayi da Farouq, Ammi tayita yiwa Allah godiya taji dad'i sabida rabonta daganin farincikin "yartata ta Dade.
Tun daga ranar Fahima cikin farin ciki take, amma Farouq yadda zai tunkari su Dad da maganar yake hak'ika yana matuk'ar jin nauyinsu amma dole ya nemi mafita, bayan kwana biyu ya kira Afreen yace "zaizo gidanta anjima ta sanar da Dr mijinta", haka kuwa akayi bayan anyi sallar la'asar ya bayyana gidan Afreen, bayan ta gabatar masa da ruwa da drinks ta zauna ta fiskanceshi, "Yaya meyake faruwa ne naga kamar da magana abakinka?" Afreen ta tambayi Farouq, saida ya tsaya tsawon minutes, sannan yace "Afreen Fahima CE!" Da sauri ta kalleshi tace "Fahima kamar Yaya?" Ya kwashe yadda sukayi da Fahima da Abbanta ya fad'a mata itama tayi shiru nad'an lokachi daga bisani tace, "hakika na Dad'e ina wannan tunanin sabida ni har yanzu ban rabu da k'awata ba muna tare tunsanda accident d'innan ya faru har Abbah ya rabaku, kuma zanfi kowa farin ciki idan aka maida aurenku sabida nasan Fahima kai take jira tsawon lokachinnan, ta fad'amin bazata auri kowaba bayankai amma tunda naga su Mum sun za'bo maka jiddah na sare da lamarin saidai na'boyewa Fahima LABARIN AUREN (littafin my kadeey) amma yanzu meye mafita?" Farouq yayi saurin cewa "Ku taimakeni keda Dr kuje kurok'amin su Dad Dan ni bazan iya tunkararsu ba." "Bakomai zamuje yau da daddare", ahaka suka rabu bayan Dr yadawo ta sanar dashi komai shima ya bada goyon baya 100% suka tafi gidansu Mum da Daren.
Bayan sun zauna Mum take yiwa Afreen fad'a ta cika yawo, "kai Dr AI laifin Kane dakake biye mata da tsohon ciki haka", Dr yayi murmushi kawai Afreen ta CE "akwai abinda ya kawomu fa Mum amma ina Dad?"
"Yana Sama!" Mum tabata Amsa, tareda mik'ewa "bari inkirashi" suka amsa da toh itakuma ta wuce kiran Dad d'in, at are suka sauko da fara'arsa ya zauna suka zame a kujerar suka gaishesa, bayan sund'an ta'ba hira Dr ya fad'a masa abinda ya kawosu Dad yace "AI wannan ba matsala bace, daya fadamin da kanshima basai yabaku wahalaba", Mum tace "AI kasan halin Farouq alhaji ina ganin kawai aje gobe gidansu Fahiman koya ka gani?"
" Eh hakan za'ayi bakomai Dr kuje maganar ya k'are Allah ya sanya Alkhayri," dayake su Dad masu ilimine basu rik'e Abbah aransuba sam duk abinda yamusu abaya.
Washe gari sukaje akayi maganar auren Fahima Abbah dayaga Dad kamar ya nutse Dan kunya, amma Dad ya nuna masa baisan yanayiba asalima shiya buk'aci su yafi juna, Alhamdulillah kowa ya yafi kowa ansa ranar maida aure sati 1 ahaka sukabar gidansa Sukabarshi yanata nadama Mara amfani, bayan sun Koma Gida Dad ya kira Farouq ya fad'amasa yadda sukayi da Abbahn Fahima yayi godiya aka fara shirye2 biki, kamar yadda Farouq yafad'a haka akayi bai samu matsala a wajen jiddah ba, baiwar Allah! Komai ya tafi Dai Dai yaddah ya kamata, an d'aura aure cikin kwanciyar hankali da farin ciki, Farouq bai rabawa Jiddah da Fahima gidaba saidai kowa da part d'insa, zaman Fahima da abokiyar zamanta sai son barka abinchi sha'awa Farouq ma baya nuna banbanchi tsakaninsu yana adalchi dai2 gwargwado ga shi arziki sai Dad'a bunk'asa yake, tsakanin Dad da Abbah zumunchi haryafi nacan baya, Afreen da yaranta 2 maza kyawawa sunazaune lafiya da Doctorn ta.
*Bayan 2 years*
Jiddah ta haifi yarta mace kyakkyawa mai kamada Ita, ranar da akayi suna cikin dare Fahima ta haifi twins nata 'Yan maza masu kamada Farouq bawan Allah anyi suna yara sunci sunan Dad da Abbah.
TAMMAT BIHAMDULILLAH!
Anan nakawo karshen littafina mai suna (BABBAN RABO) kuskuren danayi aciki Allah ya yafemin saimun hadu a sabon littafina mai zuwa insha Allah.
_*Godiya, jinjina, yabawa, gareki my mentor, swthrt, supsticated, superb, UMMEE GARKUWA, ba abinda zan iya cemiki na gode habibty Allah yabarmu tare yabar kauna*_ ILYSM鉂�
*Kunmin Halacci* 馃憞
_*1-MUSAN JUNA OHW GROUP*_
_*2-WRITERS WORLD*_
_*3-WRITERS PLANET*_
_*4-EXQUISITE ONLINE WRITERS*_
_*5-EXCELLENT WRITERS*_
_*6- OHW GROUP*_
Thanks for your support!!! ILYSM鉂�
_*GODIYA TA MUSANMAN GAREKU GABADAYA MEMBERS NA MUSAN JUNA OHW GROUP ALLAH YABARMU TARE*_ Onelove#鉂�

_*cwtjiddah*_ 馃挒
[3:05PM, 4/4/2017] 鈥�+234 706 774 5996鈥�: . 馃専
馃崄馃崄馃崄
馃暩馃暩馃暩馃暩馃暩
鈽傗槀鈽傗様鈽傗槀鈽�
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*BABBAN RABO*_
_( An Untouchable Desire)_
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*AUTHOR:- cwtjiddah*_馃挒
_*In dedication to UMMEE GARKUWA*_
*125 to 130*

*130 to 135*
_*Last page*_

_*INA KAUNARKU ARAINA*_
_MY HABIBTY (UMMEE GARKUWA)_
_MY AFMA, keta musanmance agareni ina tare dake_
_MY FATY AZLAND_
_MY FIRST LADY (inlaw)_
_MY SANAZ DEEYAH_
_MY AISHAT TSAFE ( CHOCOLATY)_
_MY AYUSHA ILIYASU_
_MY ZEE YABOUR_
_MY ZEE BABAGANA_
_MY KHADEEY_
_MY NANA ZEE_
_MY AUNTY JIDDAH ( NAMESAKE)_
*Nagode da kulawarku* ILYSM鉂�
*BAN MANTA DAKUBA MEMBERS NA GROUPS DINMU* 馃憞馃徎
_MUSAN JUNA OHW_
_HOUSE OF NOVELS ( MY KHADY)_
_UMMEE GARKUWA NOVEL GROUP_
_FATY AFREEN'S NOVELS 1_
_ZEE EN HUSSY NOVELS_
_HUMAIRA B MELODY NOVEL GROUP_
_BASMA ER LELE NOVEL GROUP_
_BADI'AT NOVEL_
_WRITERS PLANNET_
_004 HAUSA NOVELS GROUP_
_ZEE & JIDDAH NOVELS GROUP_
_SANAZ FANS_
_WRITERS WORLD_
_TEEMA ZIKARH NOVLS_
_FEEDO ONLINE NVLS_
_BILLYN ABDUL NVLS_
_ILILEE'S NVLS_
_EASHERT TSAFE FANS_
_*DA SAURANSU!! Allah yabar kauna ILYSM*_鉂�
_*BYE*_鉁嬸煆�
_*Cwtjiddah*_ 馃挒
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7