irin gatan da Abbah bai bakiba duk abinda kikeso yana miki koda yakai million 100 sai yanzu da Abbah ya buk'aci Abu 1 awurinki zaki k'iyimasa? A ganinki kinyiwa Abbah adalchi? K'awata wannan shine k'addararki ki daure kiyiwa Allah godiya domin inganta imaninki, kiyi hak'uri ki kwantar da hankalinki kiyita addua idan aurenki da Salahuddeen alkhayrine Allah ya tabbatar inkuma Ba hakan bane Allah ya chanja miki"
Fahima wadda tunda Afreen ta fara magana ta runtse idonta donji take tamkar saukar aradu a tsakar kanta, Ammi CE tashigo fiskarta Ba yabo Ba fallasa ta k'araso tazauna ta CE sweetheart hak'ika abinda Afreen tafad'a gaskiyane zanji dad'i ace kin aamfani da shawarta kodan nima nasamu zaman lapia agidan mujina, Fahima ta bud'e idonta Wanda yayi jaa sosai sabida tashin hankalin datake fuskanta na rabuwa da farouq d'inta tunda suka fara magana bata CE komaiba, mik'ewa tayi ta kwanta akan gado tasake maida idonta ta rufe hawaye na zubowa ta gefen idonta, shuru su Ammi sukayi kowa yana zancen zuci.

Kwanan fahima 5 aka sallameta a asibiti tad'auki shawarar Ammi da k'awarta amma ziciyarta yananan da tausayin Farouq da soyayyarsa, sannan zuciyarta nanan da haushin Abbanta Wanda tunranda yabar asibiti bai komaba acewarsa ta Karachi munafircinta aure Ba Fashi, Fahima ta saki ranta da Amminta amma Sam babu jituwa tsakaninta da Abbanta wataranma harsu jere 3 dayz baiganta Ba itama bata ganshiba, shirye shiryen Aure su Ammi suketayi tareda Afreen Ba ruwan Fahima komai su sukeyi, ranarda aka kawo lefen Fahima Ba k'arya dollar tayi kuka Fahima tayi kuka amma ko kallon kayan batayiba.

Duk shirye shirye ya kammala Afreen ta shirya duk event d'in daza'a gudanar tareda taimakon Ammi, biki ya rage sati d'aya, duk shirye2 daya kamata ayiwa amarya anyiwa Fahima.

Yau takama asabar Aure saura 6 dayz farouq yazo gidansu Fahima amma Sam Abbanta ya hanashi ganinta yacigaba da rokonsa akan ko 2mnt yabashi yagana da ita yak'i daga k'arshe yasa guards sumasa duka, Fahima tana d'aki wata mai aikinsu tazo tafad'a mata halinda ake ciki da gudu ta nufi wurin Abbanta taga yana tsaye a stairs yana directing guards d'in suna ta dukan farouq, tayita musu magana sukak'i kyaleshi acewarsu sahun giwa yabadda na rakumi, durk'ushewa tayi tana rokon Abbah ya kyaleshi yace sudaina dukanshi amma yak'i kulata, ganin Farouq ya jigata yasata ruga da gudu zata sauko taje wajen Farouq d'inta Abbah ya biyo bayanta yana kwala mata kira, gudu take burinta ta sauka ta isa wajen Farouq tayi missing step tafad'i tarinka gangarowa kanta na buguwa har ta iso k'asa, A gigice Abbah yak'arso wurinta ta suma amma bataji ciwon ko kwarzaneba ya wuce da ita asbiti, Ammi tabi bayansu

Cikin gaggawa likitoci suka duk'ufa akanta tsawon lokaci kafin su fito sannan Dr Sani Ahmed (sahmed) yace "yanason ganinsu a office d'insa," tare suka wuce bayan sun zauna Abbah yayi k'arfin hali ya tambayeshi
"Dr ya jikin Fahima? Dafatan bawata matsala," shiru yayi nad'an wani lokachi Ammi ta k'ara jefo masa tambaya

"Dr meyasamu yata?" Dr sahmed yaja gouron numfashi kafin yace
:Zahirin gaskiya akwai mtsala," Abbah ya katseshi da cewa "kafad'a mana menene matsalar?"

dr, a sanyaye yace "Fahima kwakwalwarta samu mtsala ta manta komai na rayuwanta" cikin kid'ima da tsoro had'e da firgice

Alhaji, "whaaat?!!" Atare Abbah da Ammi suka furta "loose of memory?!!"
Girgiza kai dr yayi musu alamar Eh!





鉁嶐煆� _*cwtjiddah*_馃挒
[3:01PM, 4/4/2017] 鈥�+234 706 774 5996鈥�: . 馃専
馃崄馃崄馃崄
馃暩馃暩馃暩馃暩馃暩
鈽傗槀鈽傗様鈽傗槀鈽�
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*BABBAN RABO*_
_( An Untouchable Desire)_
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�

_*AUTHOR:- cwtjiddah*_馃挒

*In dedication to UMMEE GARKUWA*


_*75 to 80*_


Kuka sosai Ammi tasa tad'ora hannu aka tana furta "innalillahi wa innah ilaihir raj'un!!"

Abbah hankalinsa yakai k'ololuwa wajen tashi, yarasa bakin magana, kukan Ammi kad'ai ke tashi a office d'in sai k'arar fridge, cikin matsanancin damuwa Abbah yace "meye mafita Dr Sani?"

" Eh toh Alhaji ahalin yanzu anriga ansamu Matsala" Abbah ya katseshi "haba Dr do something mana ita kad'aice y'ata, kuma yanzu fisabilillah Fahima daga fad'uwa saitayi loosing memory nata Dr kodai dama tanada matsalar tashi mata yayi yanzu?"

" Eh toh Alhaji bazanceba amma yanda bincike ya nuna mana batada Matsala tun farko yanzu ta sameshi, akwai hanyoyi ko ince abubuwa dasuke kawo ciwon, hauka dayawa, na 1- kamarsu *biological factors* wato abinda yashafi wani chanji sab'anin yaddah kwakwalwar D'an Adam take ko wani irine, kokuma *brain jury* wato ciwon dayashafi kwakwalwa kokuma *brain tumour* wato K'arin wata tsoka ko k'arin kwakwalwa.
Na 2- yanayin mazauni wato *enviromental factors* sannan akwai *genetic* wato gado daga iyaye, sannan akan Iya samardashi wajen haihuwa ko hatsarin mota,
Abu na 3-Loosing na memory kuma mostly ana samunshi ta hanyarda Abu zai sameka lokachi gudane, kamar buguwa akai mai tsanani ko tsoratarwa ko hatsarin mota, ( duba da abinda yasamu Fahima buguwa shiyayi cousing mata loosing memory nata duk dacewa tsorata tayi da ganin halinda masoyinta yake ciki saidai buguwar shi bincike ya nuna) toh wannan akan Iya warkewa idan anyi sa'ah amma sa'ar itace mafi k'aranchi,
Amma ciwon hauka kokuma any *mental disorders* to Ba' a warkewa amma akan Iya samun sauk'i."


Dr Sani yayi ajiyar numfashi sannan yace "wannan atak'aice kenan" Abbah ne yayi k'arfin hali yace "yanzu kana nufin Fahima bazata warkeba ahaka zatayi rayuwarta?"
" Ba nufina kenanba nayi maka bayani cewar ana Iya warkewa idan anyi sa'ah, amma sa'ar itace mafi k'aranchi, bamusan ikon Allah Ba, zamuci gaba da bata kulawa zuwa kwana 4 duk abinda result yanuna zamu sallameta taci gaba da taking drugs nawani lokachi kafin asamu final result"

da k'arfi Ammi tasa kuka suka shiga bata hak'uri, duk haushin Abbah takeji sabida shine *SANADIY* ( littafin cwtjiddah)

Ammi azaune agaban Fahima Afreen ta shigo da kuka ta fad'a jikin Ammi itama Ammi hawaye takeyi, "Ammi meyasa Abbah yake haka? Meyesa yakeson musgunawa Fahima? Akan Wanda yakesonta badon Allah Ba?" Ta share hawayenta tace "Ammi Salahuddeen ya tabbatarmin dacewa ya fasa auren Fahima bayason ta" "mene?!
Afreen acikin hankalinki kike kuwa?" Tafad'a tana jijjiga Afreen d'in, "wallahi Ammi yacemin yafasa bazai aureta Ba" "k'aryane! K'aryane Salahuddeen!" Cewar Ammi, "Gaskiyane!" muryar Abbah taji yak'araso cikin d'akin yaci gaba da magana............

"Yakirani wai yaji abinda yasamu Fahima don haka bazai auretaba, ya fasa Ashe yakira Afreen d'inma, nakira mahaifinsa Donna sanar dashi halin da akeciki ashe yaji labari d'ansa ya sanardashi amma abin takaici yatabbatar min dacewa bazai takura d'ansa ya auretaba tunda dama shiyagani
Yace yanasonta kuma yanzu yafasa shikuma Abinda d'ansa yakeso shima yanaso haka Wanda bayaso shima bayaso danhaka yajanye Neman auren Fahima"

Ammi Wanda tazubawa Abbah ido yana magana murmushin takaici tayi sannan tace "kaganiko? Ka zabi kasa 'yarka cikin tsananin damuwa wajen ganin ka faran tawa wani kaga yaddah kajawo mata ciwo Wanda bakasan yaza'ayi ta warkeba, Abin takaici gashi Wanda kayi hakan sabidashi yagujeta, dakai dasu bakuda asara Nina haifeta Ita kad'ai gareni gashi koyanzu ta farka a baccin nan bazata ganeniba, ta manta dani tamanta da kanta gabad'aya, na rayu da y'ata tunranda tayi kwana 1 acikina haryau data ke shekara 22 cikin kulawa da soyayayyah gashi kun ruguza duk shekarunnan nan arana d'aya yanzu Fahima bata sanniba ta mantani ! "

hawayen dayacika idonta ya zubo, Abbah kam baice komaiba sabida haushin kansa yakeji, Afreen CE tace "Ammi kiyi hak'uri kidaina kalan wannan maganar kiyi imani da k'addara maikyau da Mara kyau Allah yana jarabtar bawansa donya gwada imaninsa, kiyiwa Allah godiya kicigaba dayimata Addua kiyi k'ok'ari kici wannan jarabawa dukda nasan daciwo domin Ina jin d'acin hakan Ammi kiyi hak'uri kiyiwa Abbah Afuwa kidaina jin haushinsa Allah zaibawa k'awata lafiya nima ita kad'ai gareni"

k$arasa maganar dakuka Wanda duk yakallesu yasan halinda zuciyarsu take ciki.....





鉁嶐煆� _*cwtjiddah*_馃挒
[3:01PM, 4/4/2017] 鈥�+234 706 774 5996鈥�: . 馃専
馃崄馃崄馃崄
馃暩馃暩馃暩馃暩馃暩
鈽傗槀鈽傗様鈽傗槀鈽�
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*BABBAN RABO*_
_( An Untouchable Desire)_
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�

_*AUTHOR:- cwtjiddah*_馃挒

_*In dedication to UMMEE GARKUWA*_

_*80 to 85*_


A hankali ya k'araso Cikin d'akin ya durk'usa gaban Abbah Ya had'a hannunsa alamar rok'o, "Abbah ka taimakamin karka hanani auren farincikina, Abbah please," ya juya wurin Dad yace "dad kasa baki Abbah karya hanani Fahima," d'agashi Dad yayi yace
"Farouq saurareni dakyau, Kaga halinda Fahima take ciki bamu baka aurenta lokachin da take lafiyaba, yanzu kuma Fahima tasamu babbar matsala kaga tasamu loose of memory Ba, baikamataba duniya zata zagemu,"

da sauri faruq yace
" Dad karkumun haka Fahima nakeso rashin lafiyarta bazaisa ingujetaba, ka taimakamin, Abbah dan Allah karku hanani Fahima Mum Ammi kusa baki please Afreen say something" duk yabi ya rikice musu yana daga durk'ushe yaja k'afa yaje gun Dad sai Abbah saisu Ammi, Dad kam yarasa Abin cewa banda Abbah dabashida niyyar magana, "haba mana Dad, Abbah Ku tausaya masa mana" cewar Afreen, Mum CE tace "yakamata kuduba maganar nan yaron nan yana sonta kuma itama tanasonshi dama wannan tsautsayin yasa Abbahn yarannan ya rabasu k'arfi da yaji ni ina ganin abashi kawai tunda har da kanshi ya buk'aci hakan,"
Ammi dai batace komai sabida bataso su koma gida Abbah ya tsigaleta tas, shiru Abbah yayi kafin yace "Ammi me kikace akan maganar Mum?"
" Ai fahima y'arkuce kuma ga Abbansu duk abinda kuka yanke shikenan yayi,"
" toh Me kace Alhaji?" Dad ya tamvayi Abbah, "uhm Alhaji ai kanada iko akan Fahima kawai duk abinda kayanke yayi dubaga halin datake ciki wazai aureta inba shid'inba, gashi mun gayyato jama'a daga ko ina AI damuji kunya gwara ta aureshi talakan tayi maleji bayadda muka iya" ( na waoowo manner aproching Abbah takala Ba abin zaga bane, Ku duba yanason yarsa tsakani da Allah zai aureta a halin da wanda ya zabamata matsayin miji ya gujeta amma yana cimasa fuska) "haba Abbah meye kake fad'ane haka? Duk wanda yace yanason naka fa yanasonka bare yadda Fahima take yanzu, meyasa wannan isharar bata isheka tasa ka sassauta zuciyarkaba," Dad ya fad'a ya juyo yace nabaka auren Fahima Farouq kaje ka turo magabatanka ad'aura aure zan biyama sadaki kuma nabaka gidana dake GRA acan zaku zauna," farouq baisan sanda ya rungume Dad ba yana masa godiya idonsa na fiddah hawayen farincki kowa awurin murmushi yake banda Abbah dayeta zuba yak'e ( yafi kuka ciwo) lol.


Kwanan Fahima 3 aka sallameta suka dawo gida anan abu yadawo sabo, Afreen ta rik'ota suna tafiya saiwani baud'ewa take bata sababa, ahaka sukaje hawa stairs bata iyaba ita sam bazata hauba sai ihu take adole aka bata wani d'akin anan dawnstrs komai Afreen ke mata Ammi ta mata wanka, shirmedai kala kala takeyi haka har aka d'aura aure, anyiwa Amarya makeup mekyau ta had'u saidai bata komaiba da kyar tabar dankwalin kanta and'aura yakai sau 5 tana cirewa, ahakan dakyar tabari shima tanata galau galau dakai, washe gari akayi dinner amarya ras inkaganta saidai batasan me akeyiba hasalima ita kalle kalle taketayi abinta bayan sun koma gida suka samu Abbah Dad Ammi da Mum afalo dama su akejira sudawo Dad yad'anyi bayani akan yadda Farouq zaiyi hak'urin zaman aure da Fahima, yana cikin magana fahima ta fara tab'e baki tana yamutsa fuska sai mutsu mutsu takeyi, a rikice sukahau dubata Fahima ta mik'e sai matse k'afofinta takeyi tana rik'e mararta ta hannu, Dad da farouq suka kauda kai Abbah kuwa ko ajikinsa, dasauri Mum tace "fitsari takeji" Afreen kaita toilet tayi Ammi ko idontane ya tara kwallah ( Allah sarki mahaifiya).

Bayan angama biki aka kai Amarya gidanta kusada gidansu Afreen a GRA dama Dad yayi hakane sabida Afreen ta rink'a kula da k'awarta Fahima, Ammi tasha kuka mai d'aukeda fassara kala2, amarya ta tare agidanta gidan Farouq kullum Afreen kemata komai tana kuma shan magani domun andage mata, Dr sahmed har gida yake zuwa dubata inda test daza'a mata suje hospital, nikuwa hakan yabani damar ganin Dr sahmed akai2 harma munad'an hira dayake mutumne shi na mutane, amma Abinda na Fahimta Afreen tayi kane2 tanason auremin yayana kuma abokina lol.

Farouq yacigaba da kulada Fahima komai yana mata tamkar jaririya saidai ba um ba um um, ahankali ta fara magana amma wani kala ba dad'i, atake farouq ya kira Dr Sahmed ya sanar masa yace suzo hospital yanzu haka yakira Dad yasanar masa suka tafi dama Baya kiran Abbah sabida Abbah baya sonshi, bayan sun isa Dr yagansu ya tabbatar musu dacewa "akwai alamun sauki yacigaba da bata kulawa," haka rayuwa taci gaba Fahima b'arnan yau daban na gobe daban, kullum farouk cikin aiki yake haryakai da baya zuwa office akan lokachi inyaje kuma baya dad'ewa hakan yasa Abbah ya raba albashinsa 2 ake bashi rabi a company amma sam bai damuba tunda ga Dad yana taimakonsa, ( Ayyah Abbah ka gyara halinka)

_*Bayan shekara 2*_
Fahima na hango tanata kwararo ruwa daga toilet a guje farouq yaje yace

"me kikeyi haka beauty?" Baki ta bud'e kamar yar yarinya tana kallonsa kamar tasamu tv, yacigaba "sau nawa zangayamiki kidaina had'a ruwa ba haka akeyiba" ya kashe fanfon yadawo yad'auko rigarta yasamata yace "kinga yanzu kin zubar da ruwa ya fita har falo, kidaina barna kinji?"

Kwallah ne ya ciko idonta aranta tace "kayi hakuri Farouq banason rabuwa dakai inna nuna maka na warke karshen zamana dakai kenan nasan halin Abbah bazai bari inrayu dakaiba, kacika masoyi na hak'ika shiyasa ka daure shekara 2 kana wahala dani amma Baka d'auramin iddah Ba, dalilin dayasa nake tsokanarka ta hanyar cire kayana a gabanka amma na Fahimchi INA zaluntarka ne, Farouq yazanyi? Bazan rabu dakaiba farouq yazanyi da rayuwata? Amma lokachi yayi dayakamata na sanar da Afreen yau watana 2 da warkewa," hannu yasa yana share hawayenta yana girgizamata kai alamar tayi shiru ta daina kuka,
"dannace kidaina wanka da kanki shine kike kuka?" Ta sunkuyar da kanta k'asa yasa hannu yad'ago fiskarta ya fara D'an waka alamar rarrashi ( ki zamanki abinki nidai bansan wahalarki, komai zanyi miki dankauda takaici gunki, kullum burina ganin fara'ar fiskarki, dasannu dasannu wataran saikinyi taakunki dai2) irin wakar da my dear Humaira b melody takemin ( my hummy)" ya k'arasa da lakuce mata hanci daidai da saukowar wani sabon hawayen a idonta, yazaunar da it a yaci gaba da gyara inda ruwan yabata, itakuma ta zabga uban tagumi tana kallonsa tana zancen zuci.

Toh fa




鉁嶐煆� _*cwtjiddah*_馃挒
[3:03PM, 4/4/2017] 鈥�+234 706 774 5996鈥�: . 馃専
馃崄馃崄馃崄
馃暩馃暩馃暩馃暩馃暩
鈽傗槀鈽傗様鈽傗槀鈽�
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*BABBAN RABO*_
_( An Untouchable Desire)_
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�

_*AUTHOR:- cwtjiddah*_馃挒

_*In dedication to UMMEE GARKUWA*_

_*85 to 90*_


A hankali ya k'araso Cikin d'akin ya durk'usa gaban Abbah Ya had'a hannunsa alamar rok'o, "Abbah ka taimakamin karka hanani auren farincikina, Abbah please, ya juya wurin Dad yace dad kasa baki Abbah karya hanani Fahima", d'agashi Dad yayi yace "Farouq saurareni dakyau, Kaga halinda Fahima take ciki bamu baka aurenta lokachin da take lafiyaba, yanzu kuma Fahima tasamu babbar matsala kaga tasamu loose of memory Ba, baikamataba duniya zata zagemu",
"Dad karkumun haka Fahima nakeso rashin lafiyarta bazaisa ingujetaba, ka taimakamin, Abbah dan Allah karku hanani Fahima Mum Ammi kusa baki please Afreen say something" duk yabi ya rikice musu yana daga d'urkushe yaja kafa yaje gun Dad sai Abbah saisu Ammi, Dad kam yarasa Abin cewa banda Abbah dabashida niyyar magana, "haba mana Dad, Abbah Ku tausaya masa mana" cewar Afreen, Mum CE tace "yakamata kuduba maganar nan yaron nan yana sonta kuma itama tanasonshi dama wannan tsautsayin yasa Abbahn yarannan ya rabasu k'arfi da yaji ni ina ganin abashi kawai tunda har da kanshi ya buk'aci hakan" Ammi dai batace komai sabida bataso su koma gida Abbah ya tsigaleta tas, shiru Abbah yayi kafin yace "Ammi me kikace akan maganar Mum?" "Ai fahima yarkuce kuma ga Abbansu duk abinda kuka yanke shikenan yay"i, toh Me kace Alhaji? Dad ya tamvayi Abbah, uhm Alhaji ai kanada iko akan Fahima kawai duk abinda kayanke yayi dubaga halin datake ciki wazai aureta inba shidinba, gashi mun gayyato jama'a daga ko ina AI damuji kunya gwara ta aureshi talakan tayi maleji bayadda muka iya ( na waoowo manner aproching Abbah takala Ba abin zaga bane, Ku duba yanason yarsa tsakani da Allah zai aureta a halin da wanda ya zabamata matsayin miji ya gujeta amma yana cimasa fuska) haba Abbah meye kake fadane haka? Duk wanda yace yanason naka fa yanasonka bare yadda Fahima take yanzu, meyasa wannan isharar bata isheka tasa ka sassauta zuciyarkaba, Dad ya fada ya juyo yace nabaka auren Fahima Farouq kaje ka turo magabatanka adaura aure zan biyama sadaki kuma nabaka gidana dake GRA acan zaku zauna, farouq baisan sanda ya rungume Dad ba yana masa godiya idonsa na fiddah hawayen farincki kowa awurin murmushi yake banda Abbah dayeta zuba yake ( yafi kuka ciwo) lol.


Kwanan Fahima 3 aka sallameta suka dawo gida anan abu yadawo sabo, Afreen ta rik'ota suna tafiya saiwani baud'ewa take bata sababa, ahaka sukaje hawa stairs bata iyaba ita sam bazata hauba sai ihu take adole aka bata wani d'akin anan dawnstrs komai Afreen ke mata Ammi ta mata wanka, shirmedai kala kala takeyi haka har aka d'aura aure, anyiwa Amarya makeup mekyau ta had'u saidai bata komaiba da kyar tabar dankwalin kanta and'aura yakai sau 5 tana cirewa, ahakan dakyar tabari shima tanata galau galau dakai, washe gari akayi dinner amarya ras inkaganta saidai batasan me akeyiba hasalima ita kalle kalle taketayi abinta bayan sun koma gida suka samu Abbah
Showing 9001 words to 12000 words out of 20240 words