Dad Ammi da Mum afalo dama su akejira sudawo Dad yad'anyi bayani akan yadda Farouq zaiyi hak'urin zaman aure da Fahima, yana cikin magana fahima ta fara tab'e baki tana yamutsa fuska sai mutsu mutsu takeyi, a rikice sukahau dubata Fahima ta mik'e sai matse kafofinta takeyi tana rik'e mararta ta hannu, Dad da farouq suka kauda kai Abbah kuwa ko ajikinsa, dasauri Mum tace fitsari takeji Afreen kaita toilet tayi Ammi ko idontane ya tara kwallah ( Allah sarki mahaifiya).
Bayan angama biki aka kai Amarya gidanta kusada gidansu Afreen a GRA dama Dad yayi hakane sabida Afreen ta rink'a kula da kawarta Fahima, Ammi tasha kuka mai d'aukeda fassara kala2, amarya ta tare agidanta gidan Farouq kullum Afreen kemata komai tana kuma shan magani domun andage mata, Dr sahmed har gida yake zuwa dubata inda test daza'a mata suje hospital, nikuwa hakan yabani damar ganin Dr sahmed akai2 harma munad'an hira dayake mutumne shi na mutane, amma Abinda na Fahimta Afreen tayi kane2 tanason auremin yayana kuma abokina lol.
Farouq yacigaba da kulada Fahima komai yana mata tamkar jaririya saidai ba um ba um um, ahankali ta fara magana amma wani kala ba dad'i, atake farouq ya kira Dr Sahmed ya sanar masa yace suzo hospital yanzu haka yakira Dad yasanar masa suka tafi dama Baya kiran Abbah sabida Abbah baya sonshi, bayan sun isa Dr yagansu ya tabbatar musu dacewa akwai alamun sauk'i yacigaba da bata kulawa, haka rayuwa taci gaba Fahima b'arnan yau daban na gobe daban, kullum farouk cikin aiki yake haryakai da baya zuwa office akan lokachi inyaje kuma baya dad'ewa hakan yasa Abbah ya raba albashinsa 2 ake bashi rabi a company amma sam bai damuba tunda ga Dad yana taimakonsa, ( Ayyah Abbah ka gyara halinka)
_*Bayan shekara 2*_
Fahima na hango tanata kwararo ruwa daga toilet a guje farouq yaje yace "me kikeyi haka beauty?" Baki ta bud'e kamar y'ar yarinya tana kallonsa kamar tasamu tv, yacigaba "sau nawa zangayamiki kidaina had'a ruwa aiba haka akeyiba" ya kashe fanfon yadawo yad'auko rigarta yasamata yace "kinga yanzu kin zubar da ruwa ya fita har falo, kidaina barna kinji?" Kwallah ne ya ciko idonta aranta tace "kayi h'akuri Farouq banason rabuwa dakai inna nuna maka na warke karshen zamana dakai kenan nasan halin Abbah bazai bari inrayu dakaiba, kacika masoyi na hakika shiyasa ka daure shekara 2 kana wahala dani amma Baka d'auramin iddah Ba, shiyasa nake tsokanarka ta hanyar cire kayana a gabanka amma na Fahimchi INA zaluntarka ne, Farouq yazanyi? Bazan rabu dakaiba farouq yazanyi da rayuwata? Amma lokachi yayi dayakamata na sanar da Afreen yau watana 2 da warkewa" hannu yasa yana share hawayenta yana girgizamata kai alamar tayi shiru ta daina kuka,
"dannace kidaina wanka da kanki shine kike kuka?" Ta sunkuyar da kanta k'asa yasa hannu yad'ago fiskarta ya fara D'an waka alamar rarrashi (" ki zamanki abinki nidai bansan wahalarki, komai zanyi miki dankauda takaici gunki, kullum burina ganin fara'ar fiskarki, dasannu dasannu wataran saikinyi taakunki dai2") irin wak'ar da my dear Humaira b melody takemin ( my hummy) ya k'arasa da lakuce mata hanci daidai da saukowar wani sabon hawayen a idonta, yazaunar da it a yaci gaba da gyara inda ruwan yab'ata, itakuma ta zabga uban tagumi tana kallonsa tana zancen zuci. Toh fa
Tana kallonsa tana hawaye harya gama gyara wurin tana kallonsa ya shiga kitchen yad'aura musu abinchi Ya gama yayi wanka Duk tana kallonsa zaune inda ya ajjeta, yazo ya zauna yashirya cikin farar riga mai gajeren hannu da bak'in wando ya fuskanceta shima ya yi tagumi da hannu biyu ya zuba mata ido, jinta yake tamkar k'anwarsa dan haka ya tsani ganinta cikin damuwa tunda koya tambayeta bakomai zatace masa ba sai yakejin rad'ad'i cikin zuciyarsa, inama ace beautynsa tanada lafiya dayanxu suna hira Amma kullum saidai yayita zuba shi kad'ai tana kallonsa tunda rashin lafiyannan ya sameta sau 1 yaji tayi magana bayannan bata sake bud'e bakiba, hak'ik'a yanason Fahima saidai duk yadda sha'awarta yakai ga matsa masa bazai iya kusantartar taba, Aganinsa keta haddine, tsawon lokachi yad'auka yana tunani daga bisani ya mik'e ya shiga kitchen, binsa da kallo fahiman tayitanajin rad'ad'i acikin ranta da haushin Abbanta, "me laifin Farouq? Mtswww!!" taja dogon tsaki Dai Dai lokachin da Farouq yasako kai a falon, Dasauri ya k'araso wajenta yanason gaskata abinda yaji, "Fahima dan Allah meyake damunki? Damuwarki damuwa CE a gareni, meyasameki? Wayyo beauty talk to me pls, OK dan Allah ko tsakin ma kisake yi shirunki na damuna" yanda ya rikice yaketa jefo mata tambayoyi yasa ta fidda kwallah Amma dole tayi pretending kamar batasan komaiba, sharemata hawayen yayi yanamai cigaba da rarrashinta, Bayan yabata abinchi taci sannan shima yaci, aranta ta matsu Ya fita tasamu ta kad'aita ta fara Neman mafita kafin Afreen tazo.
K'arfe 11 Dai Dai yakira Afreen shikuma ya wuce office, Dad'i ya rufe Fahima sabida Afreen zatazo, 15 mins Afreen ta iso direct d'akin Fahima tashiga domin nanne wajen zamanta Dagudu Fahima ta rungume Afreen tasa kuka, "shikenan Afreen Abbah zai rabani da Farouq rayuwata zata k'are, ki taimakamin Afreen dan Allah karki bari na rasa farouq" sororo Afreen tayi tana Neman K'arin bayani domin gasgata abinda taji ta gani yanzu, "Afreen kiyi magana tunsafe make jiranki", tagadai Afreen tazama kamar wawiya tana kallonta baki bud'e, Afreen ta d'aga hannu ta zabgawa kanta mari Fahima ta rik'eta gudun karta k'ara wani, "Fahima kin warke? Kece kuwa?"
" Nice Afreen na warke wallahi nawarke 2 months back"
take Afreen ta fasa uban ihu ta rungume Fahima, dasauri Fahima ta toshe mata baki taredacewa kiyi shiru karmutane suji zauna inbaki labari, dasauri Afreen ta zauna tashiga bata labari, dacewa "Afreen nidai wallahi bacci nayi na tashi naganni ahaka, nacigaba da pretending ahankali nagane komai da komai tausayin mijina nakeji Amma Abinda ban saniva ya akayi Na auri Farouq alhalin da salahuddeen nasan za'ayi bikina?"
Nan Afreen ta bata labari tak'arajin tausayin Farouq da sabon sonsa acikin jikinta, Afili kuma tace "Allah sarki Ammy na, Ashe Abbanah duk gatan dayaimin zai Iya aurar dani gawanda baisan halinsaba sabida kud'i? Yanzu meye shawara k'awata? Kinsan dazarar Abbah ya ji labari na warke toh bazai barni a gidan Farouq Ba"
shiru Afreen tayi sannan tace "kici gaba da pretending kafin musamu mafita", Afreen Tak'ara kallon Fahima tayi murmushi tace "Ashe Allah ya amsa rok'ona za'ayi bikina kina cikin halin lafiya", dasauri Fahima tace "dagaske? Yaushe? Waye mijin?" Dariya Afreen tayi sannan tace "wad'annan tambayoyi haka? Saura wata 2 kuma sunan mijina DR sahmed", Fahima dariya tayi tace "kinyi dace k'awata nasan Dr Sani sosai...."
ahaka sukayita hirarsu har Farouq yadawo Afreen ta tafi.
Bayan tafiyar Afreen Fahima taci gaba da pretending as usual, ita kuma Afreen ta sanar da Mum da Dad, a daren Mum tace zataje gidan Fahima Dad yace "tabari bayanzuba, dubada labarin da Afreen ta bamu kinga kema shaidace akan Alhaji sageer! Tabbas zai rabasu tunda dole zai fahimci Fahima ba iddah a kanta, amma zuwa gobe zan kira Farouq ya kawota kafin ya wuce office kinga saimu tattauna akan lamarin", take Ammi ta yadda da hakan, washe gari haka kuwa akayi Dad ya kira Farouq ya kawo Fahima bayan sun gaisa yadda yakamata ya wuce yabarta a gidan da cewar Afreen zata maidata gida da yamma, bayan tafiyan Farouq yashiga tunani inama Dad shine sirikinsa ba Abbah ba, sam Abbah baiyiba bashida kirki gashidai y'arsa tilo yake aure amma kullum neman hanyar dazai dankwafar dashi yake aransa yace Allah ka gani ka dafamin akan dukkan lamurrana.
A b'angarensu Afreen Farouq yana fita da Abbah yad'an rakoshi Fahima ta tashi da gudu ta fad'a cinyar Mum ta fashe da kuka, "Allah sarki kamar ba Fahiman dana sani yar kwalisa, gata, maijida ilimi, kyau, wayewa, da wulak'anta mutaneba rayuwa kenan", Mum ta rungumeta tana shafa bayanta tana jijjigata kamar y'ar jaririya tama kasa bud'e baki tace tayi shiru Afreen ma kukan take ganin k'awarta na kuka, Sallama Dad yayi yazo ya zauna a kujerar datake passing na Mum, da sauri Fahima ta d'ago kanta ta ganshi da rarrafe da sauri taje wurin Dad shima tasa kuka ta rik'e k'afarsa ta jingina kanta jikin gwuiwowinsa, kasancewar tun tana 4 years suka taso da Afreen k'awaye, Dad yashiga shafa kanta yana bata hak'uri Dakyar ta share idonta Amma hakan baihana sabbin hawaye saukowaba, sai ajiyar zuciya take Afreen ta zabga uban tagumi hakama Mum anrasa mai magana.
Dad Ya katse shirun dacewa "Fahima meya hanaki sanardamu kin warke?" Ajiyar zuciya tayi kawai ta kalli Afreen ta sunkuyar dakai, Afreen tace "Dad bayanin danamuku jiyannan shinedai Dad" yayi gyaran murya yace "toh mekike gani yanzu Fahima?" Tace "Dad kaina ya kulle! Nasan Abbah zairabani da Farouq Nikuma ina tausayin Farouq banason rabuwa dashi, Dad ka taimakamin ka nemomin mafita" Ta k'arashe maganar abin tausayi "Toh mekike ganin ya dace ayi hajiya?" Dad ya tambayi Mum,
"Alhaji why not subar k'asarnan nawani d'an lokachi? Kasan Halin Abban ta tunbayanzu ba, ni narasa wannan dalili na gaba dayakeyi da yaronnan Farouq kawai sabida Allah ya halicceshi talaka? Oh wannan Abu da haushi yake" Murmushi Dad yayi yace "Hajiya me farouq zaiyi inyabar k'asarnan?"
Tace "Alhaji yayi karatu ya had'a da kasuwanchi idan kabashi jari, kaga kafin wasu shekaru kad'anYasamu ilimi mai zirfi yakuma tsaya da kafafunsa watak'il ma kafinnan suyi BABBAN RABO da yaransu kaga kosun dawo dole ya kyalesu inaga wannan shine kad'ai taimakon daya dace kayima Fahima habibty da Farouq" jinjina kai Dad yayi daga bisani Ya dubi Fahima yace "hakan ya miki?" Cikin jin kunya ta dubi Afreen, Afreen ta d'aga mata kai Alamar eh! Tace "nagode Dad Allah ya saka da Alkhayri" Murmushi yayi aransa yana jin had'inkan Afreen da Fahima haka Ab'angaren Mum ma, Dad yace "shikenan zanfara shiri zuwa ranarda zaku tafi, nanda sati bayan bikin Afreen Amma karkibar mijinki yaji wannan zancen koda dawasane nafiso saikunsauka acen kibashi labarin komai,)" ya mik'e domin fita atare sukemasa godia Mum da Afreen banda Fahima data fara kukan Myrna tanawa Dad Addua Mum ta mik'e domin yiwa Dad Rakiya, Afreen tazo ta zauna Kusada k'awarta, tana lallashinta dukda kukan murna takeyi, sallamar Mum data dawo daga rakiyar Abbah ya sa Fahima mik'ewa a guje ta fad'a Jikin Mum Tace "Am dammed speechless
Tsantsan murna da farin ciki na marasa me zance, tayaya xan fara. Hak'ik'a duk wanda ya sanya d'an Adam murmushi ko farin ciki, shima nashi na nan tafe. Wishing u an endless happiness, Allah's mercy, blessing, n protection. Mum keda Dad"
Ta juyo ta kama hannun Afreen tace "Am so happy n highly grateful my dear Afreen. I thank u a lot for your love, care, n concerned, l really really appreciate. U are such a paramount important friend to be near n dear with. I love u more n more dear.
U are such an unforgettable friend to me, u always be memorable in my mind. Numbers (1 to infinity) n alphabets (A-Z) are to inadequate to express my love n happiness for u nagode swthrt" Afreen tasa hanu tana share mata hawaye sukayi hugging junansu, Mum kam murmushi tayi ranta fes tanajin dad'i Fahima tace "Mum kiyi magana mana kinata kallonmu" tafad'a da muryar shagwaba, Mum ta washe baki tace "speachless" sukasa dariya suka haura sama d'akin Afreen daga nan Sukafito suka shiga kitchen!
Sai dare FAROUQ yazo yad'au Fahima suka koma gida Fahima taci gabada pretending as usual (KHADDARA TA RIGA FATA) 馃憟馃徎 @ next page!!!
*Washegari*
Da safe Fahima ta tashi a bacci misalin 9:30 ta fito ta tsaya a falo daga bisani ta mik'e ta d'auko mopper da ruwa tafara zuba omo sanna ta fara kwara ruwa ( A Falo) dai2 lokachin da Farouq ya fito a d'akinsa yayi tozali da abinda takeyi, ta d'auko mopper ta fara gurzawa k'afarta d'aya da takalmi d'aya babu shima irin sawan yara tayi bai-bai, jikinta da doguwar riga pink mai roba yawuce gwiwarta kad'an da tsayi, duk jikinta ana kallo sabida yadda rigar ta kwanta a fatar jikinta, kanta a barbaje da gashi da Alama a lokachin ta farka kuma yau ta wayi gari da b'arna, sabanin kullum da yake zuwa ya tasheta cikin hikima ya gyarata suci abinchi, ya hard'e hannu a k'irji yana kallon yadda ta dage tana gurzar tiles wai tana mopping yana ta tunani ga idonsa daya gagara d'aukewa daga k'irjinta zuciyarsa nata azalzalashi, Ruwa ta Dad'a d'agawa zata kwara ya kira sunanta cikin sauri yafara k'arasowa wajenta, ita kuwa ta langab'ar da kai tana kallonsa tana jiran isowarsa, kafin ya k'araso tsantsi ya debeshi ya fad'i cikin ruwannan cikin tsananin zafin buguwan dayayi yace "Aaghhhh!" Gabanta ya yanke ya fad'i amma ta dake ta nuna bata gane ma meye faduwarba, shikuma tsananin zafi yasashi runtse idonshi ya bud'e amma ya gagara tantance aina yakejin zafinnan ajikinsa, k'ok'arin mik'ewa yayi amma yaji wani zogi baisan sanda yayi k'araba, gagara jurewa tayi ganin yadda hawaye ke zarya a kumatunsa tasan yaji ciwo, da sauri ta k'araso Tana "Farouq menene? Inane yake ciwo?" Tsananin mamaki ya hanashi magana tareda d'aukewan rad'ad'in dayakeji nadan lokachi, yace "FAHIMA!!???? yaushe kika....."
ya gagara k'arasawa sabida rad'ad'in dayadawo masa Wanda yafi na baya, k'ara yadada yi Fahima ta rud'e ta nufi k'ofar fita da gudu tana kiran driver, yana amsawa ta juyo da gudu tayi d'aki tad'au habaya ta dawo wajen farouq da idonsa yayi jajur Dan azabar ciwo, da gudu driver damai gadi suka iso Suna gani suka kinkimeshi suka wuce asbiti fahima nata kuka, suna isa aka karb'eshi aka shiga dashi emergency aka rufe k'ofar d'akin Fahima ta tsaya lek'e tana kuka dasauri ta dubi driver tace bani Aron wayarka yabata tasa Numban Dad ta fad'a masa sannan takira Mum ma da Afreen, takaicine ya cikata Aranta tace "yanzu banida Samar kiran mahaifiyata Dan Halin Abbah na, Gaskiya Abbah kacuceni kashiga hak'kina" tana cikin tunaninnan su Abbah suka iso dadai lokachin da Dr sahmed ya fito daga d'akinda farouq yake.
"Likita yayadai?" cewar Dad tsabar ya rikice yamanta shine sirikinsa saura kwana 6 aurensa da Afreen, Dad dasauk'i yafad'a yana Sosa k'eya waishi kunya ( oh yaya sahmed manya I promise zan maka favorite abincinka na india inzaka zo Gida Hutu dis year *briyani* Thanks 4 ur support bohot bohot shukriya) Dad Ku k'araso muje Office" dasauri sukabi bayansa yashiga office d'in yanuna musu kujera, Mum da Dad suka zauna banda Fahima da Afreen dasuke tsaye, gyaran murya yayi Yace Dad Farouq yasamu *compound fracture* kuma har 2 a kafa d'aya, amma ahalin yanzu munmasa abinda ya dace, insha Allah zaiji sauk'i amma gaskiya zaid'au time kafin ya warke saidai bama fata ya gagara takawa da k'afar sabida irin karayar dayayi, kuka Fahima tasa tace "nashiga uku Farouq kayafemin nice SANADIY" ta durk'ushe awajen taci gabada samvatu "na cuceka farouq kanasona amma nagagara saka maka kullum inajefaka cikin matsala bankyauta bawannan sakayyar yakamata nayimakaba, wayyo Allah dama bankawo yanzuba" dafata Mum tayi tace "daughter Ashe baki yadda da k'addaraba? Yakike nema kiyi sab'o? Allah ya k'addara Abu kice kece? Banaso karna k'araji" kuka ta cigaba dayi tana Jijjiga kai, Afreen ma kuka take meyasa komai said Fahima? Can Abbah ya mik'e cikin sanyin jiki Yace "Allah ya bashi lafiya", ya fice Mum tabi bayansa rik'eda hannun Fahima Afreen ma ta mik'e ta nufi k'ofa, amma Dr ya rigata isa K'ofa ya rufe ya jingina bayansa a k'ofar Ya hard'e hannunshi a k'irji ya zuba mata ido itakuma ta sunkuyar da kanta k'asa idonta yacigaba da fidda hawaye, "Afreen!!!!" Yakira sunanta cikin sanyun murya.
Shiru tamasa Bata d'ago kanta ba kuma, ya k'ara kiran sunanta a karo na 2 ta amsa amma still bata kalleshiba Yamik'a hannu ya tallafo fiskarta ta sauke idonta k'asa amma still hawaye na fitowa iyayinsa taki had'a ido dashi asalima ta masu yabata hanya ta wuce sabida rad'ad'in halin damuwa da k'awarta take ciki, "duk wannan kukan namene ne?" Yashiga bata baki da maganganu masu
Showing 12001 words to 15000 words out of 20240 words

鉁嶐煆� _*cwtjiddah*_馃挒
[3:03PM, 4/4/2017] 鈥�+234 706 774 5996鈥�: . 馃専
馃崄馃崄馃崄
馃暩馃暩馃暩馃暩馃暩
鈽傗槀鈽傗様鈽傗槀鈽�
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*BABBAN RABO*_
_( An Untouchable Desire)_
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*AUTHOR:- cwtjiddah*_馃挒
_*In dedication to UMMEE GARKUWA*_
_*90 to 95*_

鉁嶐煆� _*cwtjiddah*_ 馃挒
[3:04PM, 4/4/2017] 鈥�+234 706 774 5996鈥�: . 馃専
馃崄馃崄馃崄
馃暩馃暩馃暩馃暩馃暩
鈽傗槀鈽傗様鈽傗槀鈽�
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*BABBAN RABO*_
_( An Untouchable Desire)_
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*AUTHOR:- cwtjiddah*_馃挒
_*In dedication to UMMEE GARKUWA*_
_*95 to 100*_

_*cwtjiddah*_馃挒

_*100 to 105*_

_*105 to 110*_
Shiru tamasa Bata d'ago kanta ba kuma, ya k'ara kiran sunanta a karo na 2 ta amsa amma still bata kalleshiba Yamik'a hannu ya tallafo fiskarta ta sauke idonta k'asa amma still hawaye na fitowa iyayinsa taki had'a ido dashi asalima ta masu yabata hanya ta wuce sabida rad'ad'in halin damuwa da k'awarta take ciki, "duk wannan kukan namene ne?" Yashiga bata baki da maganganu masu
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5 Chapter 6Chapter 7