dad'i harta saki ranta Daga nan yace "biyani toh" yafad'a yana wani kashe ido Tunda ta fuskanci surutu yake shirin yi da ita ta koma bakin kujerar jikin table d'in tad'an d'aure fuska tace "mezan biyaka?" Yace "caab kajimin yarinya kina nufin kyauta nayita zuba zancen nan har kikayi dariya?" Tace "toh mekakeso?" Yayi murmushi "yawwa tsaya kiga inmiki abinda nakeso inyaso saikimin kinga kin biya kenan" yafad'a yatunkarota da murmushi a fiskarsa itama murmushin takeyi, saida ta tabbatar ysbar jikin k'ofa ta ruga da gudu ta fita shima baiyi yunk'urin hanataba ya tsaya yana dariya, ta lek'o ta k'ofar taganshi tsaye inda ta barshi saitamishi gwalo yace "ni ko?" Tayi far da ido ta murgud'a masa baki yace "lallai yarinyarnan kwana nawane? Zan kamaki ai," dariya tayi sannan tarufe masa k'ofa.
B'angaren Farouq yanata bacci danbai tashiba sabida allurar da aka masa sanda za'ayi gyara a k'afar, Fahima ta sashi gaba tazuba tagumi tana tunani da share hawaye jefi jefi, Afreen ta shigo da sallama Mum ta harareta "sai yanzu kikaga daman dawowa?"
" Kay Mum naga yanzu kuka shigo nimafa ban dad'eba" d'an k'aramin tsuka Mum d'in tayi tace "Kekika sani ki wuce kije ki d'auko abinchi a Gida kiyi wanka ki shirya kitaho da shirin kwana ki kawoma Fahima itama kayan sawa saura ki dad'e nizan koma a gida zan kwana", kasancewar D'akin da aka kwantarda farouq shi kad'aine yabasu damar sakewa sosai, Dato Afreen tafara hada kayanta ta wuce Gida bata dadeba ta dawo Mum ta tafi itanma bayan tayiwa Fahima fadan taci abinchi, kuma ta kula da farouq Sukayi sallama ta fita.
Bayan anyu sallar isha Dr yashigo da kayayyaki dayawa a Leda, ya ajje yana karewa Amaryarsa Afreen kallo Suna gaisawa da Fahima Farouq yafarka, sannu suka rinka jefa masa yana amsawa amma ya tsayar da idonshi akan Fahima dakanta ke sunkuye, Dr yace yajikin naka? Dasauki amma kamar yanzu naji ciwonnan nakeji zafi, Fahima ta runtse ido don't jitayi kamar anchaka mata mashi a kahon zuciyarta, kamar tadawo da ciwon Farouq jikinta tunda itace Sanadi Dr ya kara dubashi yace Allah ya baka lafiya, Yajuyo yakalli Afreen yace muje waje hajiya kibata wuri taji dumin mijinta Dasauri Afreen ta mike tana kallon Fahima, suka fice abinsu awanidan waje suka zauna Inda aka ajje fridge din dakinda da farouq din take dawani drawer,iya kujeru biyune Dan haka Afreen ta fara zama,Shima ya zauna yazubo mata eyes, murmushi tayi tace Wannan kallon duk namenene umm? Saida yayi taking deep breath sanna yayi smile yace nima I dunno kawai dai Na matsu, tace Dame? Baiyi maganaba ya langabar da kai Ya kamo hannunta ya matse a nasa, Sukacigaba da hira.
Can bangaren Fahima kuwa kasa kallon Farouq tayi tafara murza yatsunta a hankali yace Faheema, jitayi kamar yau yafara fadan sunanta yace kiyimin magana dan Allah kozan sami natsuwa na matsu naji muryarki na tabbatar ba a mafarKi nayi dazuba, Dasauri ta Zame a kujerar ta durkushe tafara kuka tana cewa Farouq ka yafemin, wallah inasonka bada niyyah nayi ba tsautsayine, ido ya rufe sannan ya bude yace Kiyi shiru daina kuka beautyna, kukanki yafimin ciwonnan zafi karkisa a ranki kece sanadiy Haka Allah yaso ganina yanzu Dan Allah zo naji duminki beautyna, da sauri ta mike ta isa wajenshi ta rungumeshi yana daga kwance Shima yamatseta ajikinshi sosai Tsawoon lokachi suka dauka kowanne yana sauke numfashi daga bisani ya dago fuskarta ya zuba ido itama tana kallonshi, da hankali ya kamo lips nata yafara kissing saida tayi yar kara danji tayi kamar zaiciremata lip, dakyar ya saketa idonsa arufe dakyar ya bude idon ya zubamata su saida gabanta ya fadi sabida yadda taga idon Farouq komawa tayi ta kwantar da kanta a kirjinsa na tsawon lokachi kafin nan tace Habibi Cikinka ya fada jifa ta shafa cikin nasa bari inzubama abinchi kaci ko? Toh yace mata kissing nata ya sakeyi Sannan ta mike Tazuba musu abinchi dakanta ta bashi harya koshi, can Dr Yashigo yamusu saida safe ya Tafi, Afreen takoma inda suka zauna da angonta tayi shimfida ta sawa kofa key tayi addua ta kwanta, can bangaren su Fahima kuma ta shirya cikin rigar baccinta red colour mai tsantsi tazo ta kwanta ta gefen farouq tunda tazo yake shafa jikinta itama bata hanashiba harya fara wasa Da dukiyar fulaninta wani yaarr Fahima taji dakyar ta runtse idonta ahaka har bacci yadauketa.
Washe gari tun 7 Abbah ya diro Asbitin yafara yarfa masifa ahaka su Dad sukazo suka taddashi, tundayaga Dad yafara masifa waiya munafircesa Wato yata ta warke shine bansaniba kawani daukota tazo tazauna awajen wannan Abin AI tunda ta warke zamanshi da Fahima ya kare danbazatayi zaman jinyar wannan mutumin ba, bayanma likitochi sun tabbatar da cewa bazaisake takawaba niyata bazata zauna da miskiliba Walllahi, cikin tsananin bacinrai Dad yace Kaji kunya Alhaji sageer kakasance butulu iliiminka bai amfanekaba bare shekarunka, Ashe ka manta Abinda yaronnan Farouq ya maka? Ya rufa maka asiri lokachinda kake bukatar hakan? Ya isa Alhaji Mahmud Abbah ya katse Dad cikin karaji, meruwanka yatace ko tawa? Haka nakeso natsani yaron sabida shine dalilinda yasa Fahima ta daina sona, kuma naga alamar zakewanka yafara wuce Gona da iri toh inamaka kashedi bani bakai bakai ba yata! Dad da mamaki yasashi bude baki yace kayida Dan halal!!! Naji kuma wallahi da inada wata yar bayan Afreen dayau nanuna maka inason farouq! Toh bani da ita Afreen kuma yau saura kwana 5aurenta amma bakomai Abbah ya CE wannanfa kaiya dama kaikuma matsiyaci sakarmin yata!!!
Farouq da tunda suka fara hayaniya yakauda kai sai yanzu yadawo da dubansa ga Abbah, tsawa Abbah ya daka masa "sakarmin y'ata ko bakaji menace bane?" Dr yayi k'arfin Hali yace "haba Abbah, Kayi hakuri mana Abin baikai ga hakaba Farouq yana Neman taimako bai kamata ka yanke wannan hukunchinba,"
" babu ruwanka Dr, wallahi dole saiya sakarmin y'ata, mezatayi da miskili?" Dad dayakai k'ololuwa wajen jin haushi ya dubi Abbah ashek'e
"yace BUTULU! Wallahi kabani mamaki kakasance butulu mai manta Alkhayri, Amma inaso kasani bakasan me gobe zata zodashiba sannan D'ana kowane duk wulakanchinka Farouq bazai tagayyaraba indai ina raye insha Allahu, mtswww" Abbah yaja tsaki yace "banida lokachin maganarka kai da yadama ni y'ata ta dameni SAKETA nace!"
ya fad'a da tsawa ga farouq, farouq Wanda ya rufe idonsa don tsananin Fargaba da takaici, Dad yace "Farouq ka Saketa", dasauri Farouq ya bud'e idonsa dayayi jawur jiyake kamar ya mik'e ya shak'e Abbahn Fahima amma ba k'afar takawa, "SAKETA FAROUQ nace !"
yace "Dad bazan baka kunyaba kad'aukeni kamar D'an cikinka Alhalin bakasanniba banida kowa sai FAHIMA DA AFREEN dakai Dad kodason Fahima zaizama sanadina yanzu na saketa saki 1!" Fahima ta sa ihu ta zube da kuka, "Farouq meyasa mena maka ka taimaka kamai dani d'akina Farouq! Wallahi ina sonka bazan iya rayuwa babu kaiba!, Dad ka taimakamin wallahi inason Farouq"
" kiyi Hakuri Fahima wannan shine abinda ya dace tunda haka Abbanki ya zab'a" cewar Dad, dariya Abbah yayi yace "zanyi maganinki kai kuma Alhaji daga yau bamu Baku acikin kaida iyalinka duk Wanda yak'ara shiga sabgata kotuce zata rabamu nagayamaka",
"Toh saime Dan kafad'i haka? Ina tabbatar maka da cewa daga yau duk inda nasan yarannan zasu had'u dakai na haramta musu binta bareni kaje kayi tunani abinda ka aikata raba AURE DA RABA ZUMUNCHI TSAKANIN MUSULMAI, mtswww" Abbah yayi tsuka ya finciki Fahima ta bishi kamar zombie Dan komai najikinta ya tsaya! Dad ya bisu da kallo sannan yadawo da kallonsa ga Farouq Wanda ya rufe idonsa tsabar yakasa tantance awani hali yake! Dad yadubi Dr cikin b'acin rai yace "muje office inason muyi magana" ya fita a d'akin har Dr zaibishi ya dawo da kallonsa ga Afreen wacce tayi mutuwar tsaye, ya k'arasa wajenta ya kamata ya jijjigata da wuri ta zabura kamar an zuba mata dorina abaya, Afreen yafara kiran sunanta da k'arfi "kalleni meyake damunki?" Afreen Dai Dai lokachin Dad ya dawo d'akin ganin Dr bai biyoshiba, "meya sameta? "Dad ya fad'a cikin d'aga murya aiko ta bud'e idonta ta saukar kan Dad kafin ta fad'a jikinsa ta fashe da kuka, bai hanata kukanba yacigaba da shafa bayanta har tsawon mintina saidatayi mai isarta ta fara magana "Dad kabawa Abbah hakuri yadawo mana da Fahima bazan iya rayuwa babu itaba Dad nasaba da ita ko kamanta shekararmu 19 da Fahima bamu rabuba sai yanzu damukafi bukatar junanmu Abbah zai Rabamu?"
Tabbas yasan haka Amma wancen bai-bai d'in Abbahn Fahima ya rabasu bakuma zaikoma wajensaba kamar yadda ya bukata Amma azahiri ya CE "Fahima tamuku nisa yanzu danhaka zanso dake da Farouq kuyi kuka! Farouq Afreen kuyi kukan hakan kadai zaisa Bazakuyi kukan zuciba, Dr muje" jikin Dr yayi sanyi dakyar yake iya jefa k'afarsa suka wuce, AFreen tazauna ta jingina da bango Tana kallon Farouq daya rufe ido Amma hawayensa nata kwararowa, ta jingina da bango Rayuwarsu yafara dawomata tana tuna wa tana hawaye gashidai tasan rufe idon da Farouq yayi babacci Yakeba tausayinshi take Farouq shikansa baisan ayadda yakeba ciwo yakeji, zuciyarsa ke ciwo ko me? Kawaidai baiganeba Amma wani k'ololon Abu ya tokare masa mak'oshi idonsa yagagara tsayarda hawaye, Mum CE ta turo k'ofar tashigo d'akin dagudu Afreen ta rungumeta ta fashe da kuka zatayi magana Mum ta katseta tace "naji komai daughter Dad d'inki ya fad'amin, kiyi hakuri zauna ki kwantar da hankalinki daina kuka kinji", ta juya wurin Farouq tace "kayi hakuri hak'ika dukkan tsanani yana tareda sauki, kuma baka rasa gataba kad'aukemu tamkar mahaifanka insha Allah kadaina Kuka indai ina Raye", da hankali ya bud'e idonsa Wanda yasauya kala yayi jazur, wasu hawaye masu zafi suka zubo zaiyi magana Mum ta katseshi da hannunta "yi shiru karkace komai Farouq" ya lumshe ido ya had'iyi wani Abu mai d'aci, Mum ta tsiyayi ruwan sanyi tabawa Farouq yasha sannan tabawa Afreen sai sauke numfashi suke, ta umarci Afreen da cewa ta tashi tayi alwala haka ta kawoma Farouq ma ruwa da k'aramin baff yayi alwalar ahankali tana kallonsu har zuciyarsu tayi sanyi Mum ta zuba musu abinchi sukaci Farouq Kam kawar Wanda yakecin poison Amma hakan yatura sabida yadda Mum ta tsareshi da ido, Shigowar Dad yasa suka kalleshi atare da fara'a a Fuskarsa bakamar yadda ya fitaba, yakalli kowa d'aya bayan daya Mum tace yadai "AlhaJi yadai dafatan babu mtsala?"
" Eh bakomai andace harma Ya tura information d'in Farouq sunkarb'i transpern NASA" "yawwa Alhamdulillah Cewar Mum yaushene tafiyar?"
" Kwana 5 yarage Bayan bikin Afreen da kwana 2kenan" "yayi Alhaji Allah ya nuna mana wallah naji dadi" Dad ya D'ora dacewa "yau za'ayi bukking flight insha Allah"
"Allah
ya yarda Alhaji", Mum tace Afreen "Tashi ki tafi kije kici gaba da shirinki" Afreen tace "Mum kunsamu a Duhu fa Kumana bayani mana Toh" "tambayi Dad d'inki" Mum tafad'a tana dariya, tunkafin tace wani Abu Dad Yace "kizuba ido zakigani AI nizan wuce office", Suka mASA "adawo lafiya" har Farouq Dad ya fita.
Bayan tafiyan Dad Afreen ma ta tashi ta fita dukda jikinta babu wani k'arfi, Mum ta juya ga Farouq da yayi shiru yazubawa silin ido kamar d'aukan darasi, Dafa goshinsa Mum tayi da murmushi kwance fiskarta, tace "ka kwantar da Hankalinka my Son! Wallahi banason ganin damuwar nan, dukda banji dad'in abinda ya faruba kuma ya tsaya a raina, babu abinda ya gagari addu'ah, mukaima Allah kukanmu kaji" Aransa yace "Mum bazaki ganeba baki fahimchi halin danake ciki akan Fahima ba" Azahiri kuma k'ak'aro murmushin dole yayi yace "Mum kema kidaina damuwa insha Allah zan manta da Fahima da wanzuwarta cikin rayuwata, kuma nagode Mum wallahi bansan mezance dakeba", ya d'aura hannunshi kan nata data dafe goshinsa dashi, yaci gaba da cewa "yanzu banida kowa tamkarki Mum jinake mahaifiyata ta dawo inajin k'aunarki acikin jinina kamar yadda kowani d'a yake kaunar mahaifiyarsa, Mum kiyi hakuri wallah nadaina damuwa daga yau ina k'aunarku keda Dad D'inmu" sosai Mum taji D'adi ganin yadda Farouq yaji maganarta, "yawwa my Son Allah ya maka Albarka",
"Amin" ya amsa, sannan yayi murmushi yace "Mum Tunda ciwon ak'afane kije Gida mana kinga zamanki anan bazaiyiba tunda shirin bikinnan akeyi dole saikina kusa, kinga bikin k'anwata nafiso ki had'ashi yanda inanan akwance zangani a TV Mum kije Gida" daria tayi kafin tace wani Abu wayarta ta fara ringing, dasauri ta d'auka amma saidata kalli Farouq ta kara wayar akunnenta, fiskarta d'aukeda murmushi tace "Ammin yara yadai?" Gaban Farouq ya fad'i amma saiya kauda kai, taci gabada magana "Haba bakomai AI nasan da wannan haka bata faruba zaki kasance taredani wallahi bakomai kawaidai kiyi hak'uri da mijinki, eh jikin Farouq da sauki sosai ya Fahima habibti?" Acen b'angaren tace "ya rufe ta ad'aki ni wallahi tsoroma nake kar Fahima zuciyarta ta buga bak'inciki yamata yawa", Mum tace "subhanallah Allah ya takaita ki yi hak'uri kedai kici gaba da Addua'ah" Ahaka sukayi sallama ta ajje wayar.
_*Bayan bikin Afreen da Dr*_
Yau talata yaune ranar da Dad yashirya sassafe yashigo Asbiti tareda sirikinsa Dr, Farouq yana baccima Dad ya tasheshi suka shiryashi da Dr yanata mamaki Amma yakasa hak'uri yace "Dad ina zamujene?" A tak'aice Dad ya abashi da amsa da cewa "(Singapore)" zaro ido Farouq yayi zaiyi magana Dad ya katseshi ya zagayo da niyyar kama Farouq yasashi a gadon daza'a turashi zuwa ambulance Farouq ya rungume Dad yasa kuka dakyar ya tsagaita zaiyi magana Dad yasake hanashi akaro na 2, ahaka suka kammala sai airport, Abinda yabashi mamaki shine Ganin Afreen da Mum sunajiransu 8:00 nayi jirginsu yad'aga, Dr, Afreen, Mum da Dad, haka suka sauka a babban birni babu b'ata lokachi kai tsaye suka wuce asbitin da Dr yayi booking aka karb'esu nanda nan akabasu dakin da zasu kwantar da Farouq, Dad da Dr Suka fita booking d'aki a hotel d'in kusa da asbitin misalin 4 akafarawa Farouq aiki, saida komai ya kammala Dad yabar Mum yadawo ,9ja sabida cigaba da harkokin company su Afreen suka wuce Saudi Arabia, domin umara da Dr angonta.
Can 'bangaren Fahima kuma tsawon lokachi tana fama da rashin lafiya ankasa gane kanta, ga tsantsan tsanar Abbanta da tayi amma hakan baisa yayi sanyiba, Ammi kam abin duniya ya isheta tazubawa sarautar Allah ido tanayiwa Fahima addu'a. Amma kullum tanacikin kuka da kiran Farouq ga mafarkinsa datakeyi duk dare!
_*Bayan wata 6*_
Farouq da Mum sunad'an zagayawa a asbitin kasancewar yafara Takawa kuma yaune Dr zaikawo musu ziyara Bayan sun koma d'akinsu basu dad'eba dr ya i'so sunyi murnar ganisa Har Farouq yafara yimasa hira yace tare nake da bak'uwafa a waje, Abin yabawa Mum mamaki tace toh ya kabarta awaje shigo da ita mana, Farouq zuciyarsa ya tsinke aransa yace Allah kasa ba Fahima ba CE, yanacikin tunanin Dr yace shigo Hajiya bismillah, da hankali ta turo k'ofar ta shigo cikin mamaki Farouq ya Mik'e yayinda ya waro idonsa waje ya nunata da yatsa amma yagagara furta komai, harta k'araso tace "nice Farouq nice bawataba koma kazauna", ta maida kallonta ga Mum tace kafin namiki bayani zanfara yimiki godiya muzauna tukun, Mum cikin k'aguwa taja kujera ta zauna, wayarta Tad'au k'ara sunan Dad tagani ta d'auka tunkafin su gaisa yace "kinga bak'uwako?" Abin mamaki Mum tace "yanzu tazo bata Riga tamin bayaniba tukun"
" OK" kawai yace ya kashe wayar. Mum tamaida kallonta ga matar tama jira tafara bayani, Hajiyar tayi murmushi sannan ta fara dacewa>>>>馃敎
"Sunana Hajiya Hadiza! Kuma ni matar mahaifin Farouq ne, mahaifansa sun rasu yanada shekaru 9 a duniya, suka barminshi a hanuna, nakasance ban tab'a haihuwa ba shiyasa nake matuk'ar k'aunar Farouq, bayan nagama takaba 'Yan uwan mahaifinsa sukayi caaa akan dukiyar daya barwa Farouq, tun da akayi arba'in da rasuwar iyayensa suka fara cewa gado~ gado tunda atare mahaifansa Sukayi had'arin mota, babansa yarasu aranar da abin ya faru itakuma mahaifiyarsa sai washe gari, tunda na fiskanchi Nufin dangin babansa akan dukiyarsa nafara shirye shiryen tafiya makka batareda kowa yasaniba sai mahaifiyata, ina gama takaba da kwana 2 nashirya nace zan tafi garin kakannina, nad'au Farouq na bawa dangin babanshi dacewar su rik'eshi saina dawo Araba gado basusa komai aransu ba kasancewar ko "kad'an banyi maganar kud'iba kuma gidan damuke ciki ban yi yun'kurin siyarwaba ko tare kayana ban tareba, ina fita aranar airport na wuce Nahau jirgin 8:00 na dare sai k'asa mai tsarki, nahad'u da wani malami yayi min bayanin kasona a cikin dukiyar da mijinmu yabar mana, dana mahaifiyar Farouq danashi, mahaifiyar tabar Gold na kimanin 5 million, mahaifinsa yabar kudi naira million 25, banda gida je da filaye, nasan zakuce ina dangin mahaifiyarsa, bamusan inda sukeba ayanzu tun kafin mijinmu ya aureta aka kai hari garinsu kasancewar yar maidugurice, akayi gudun hijira ta
Showing 15001 words to 18000 words out of 20240 words

_*cwtjiddah*_馃挒
[3:04PM, 4/4/2017] 鈥�+234 706 774 5996鈥�: . 馃専
馃崄馃崄馃崄
馃暩馃暩馃暩馃暩馃暩
鈽傗槀鈽傗様鈽傗槀鈽�
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*BABBAN RABO*_
_( An Untouchable Desire)_
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*AUTHOR:- cwtjiddah*_馃挒
_*In dedication to UMMEE GARKUWA*_
_*110 to 115*_

_*Cwtjiddah*_ 馃挒
[3:05PM, 4/4/2017] 鈥�+234 706 774 5996鈥�: . 馃専
馃崄馃崄馃崄
馃暩馃暩馃暩馃暩馃暩
鈽傗槀鈽傗様鈽傗槀鈽�
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*BABBAN RABO*_
_( An Untouchable Desire)_
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*AUTHOR:- cwtjiddah*_馃挒
_*In dedication to UMMEE GARKUWA*_
_*115 to 120*_

_*cwtjiddah*_ 馃挒
[3:05PM, 4/4/2017] 鈥�+234 706 774 5996鈥�: . 馃専
馃崄馃崄馃崄
馃暩馃暩馃暩馃暩馃暩
鈽傗槀鈽傗様鈽傗槀鈽�
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*BABBAN RABO*_
_( An Untouchable Desire)_
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*AUTHOR:- cwtjiddah*_馃挒
_*In dedication to UMMEE GARKUWA*_
_*120 to 125*_
"Sunana Hajiya Hadiza! Kuma ni matar mahaifin Farouq ne, mahaifansa sun rasu yanada shekaru 9 a duniya, suka barminshi a hanuna, nakasance ban tab'a haihuwa ba shiyasa nake matuk'ar k'aunar Farouq, bayan nagama takaba 'Yan uwan mahaifinsa sukayi caaa akan dukiyar daya barwa Farouq, tun da akayi arba'in da rasuwar iyayensa suka fara cewa gado~ gado tunda atare mahaifansa Sukayi had'arin mota, babansa yarasu aranar da abin ya faru itakuma mahaifiyarsa sai washe gari, tunda na fiskanchi Nufin dangin babansa akan dukiyarsa nafara shirye shiryen tafiya makka batareda kowa yasaniba sai mahaifiyata, ina gama takaba da kwana 2 nashirya nace zan tafi garin kakannina, nad'au Farouq na bawa dangin babanshi dacewar su rik'eshi saina dawo Araba gado basusa komai aransu ba kasancewar ko "kad'an banyi maganar kud'iba kuma gidan damuke ciki ban yi yun'kurin siyarwaba ko tare kayana ban tareba, ina fita aranar airport na wuce Nahau jirgin 8:00 na dare sai k'asa mai tsarki, nahad'u da wani malami yayi min bayanin kasona a cikin dukiyar da mijinmu yabar mana, dana mahaifiyar Farouq danashi, mahaifiyar tabar Gold na kimanin 5 million, mahaifinsa yabar kudi naira million 25, banda gida je da filaye, nasan zakuce ina dangin mahaifiyarsa, bamusan inda sukeba ayanzu tun kafin mijinmu ya aureta aka kai hari garinsu kasancewar yar maidugurice, akayi gudun hijira ta
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6 Chapter 7