_*BABBAN RABO*_
_( An Untouchable Desire)_
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*AUTHOR:- cwtjiddah*_馃挒
*In dedication to UMMEE GARKUWA*
_*20 to 25*_
Sosai Fahima tayaba k'ok'arin d'aliban, ko ince k'ok'arin Farouq Batayi niyyar basu wahala Dan itama tamatsu ta rabu dasu daga kiranta seminar an wani had'a ta da aiki, Kuma tayi alkawari bazataje depending Ba saidai tace banda dalibanta
*Bayan kwana biyu*_
_Farouq yazo gidansu fahima cikin shigarshi na shadda mai kyau Dai Dai talaka yasameta da fara arta ta fito hakan Ba karamin mamaki yabawa Farouq Ba, Amma ya basar ya gaisheta cikin ladabi da kulawa ta amsa masa suka tattauna akan project d'in takuma yaba k'ok'arinsa matuk'a, daga k'arshe tasa aka kawo masa Abinchi da drinks sunad'an hira harya gama takoma gida shima yatafi yanata mamakin Fahima.
"Ammi ! Ammi !" Fahima take kiran Amminta, "daughter ganinanfa baki ganni bane",
"yawwa"
ta fad'a yayinda tak'araso ta zauna akujerar da Ammi take zaune ta kwantar da kanta akafad'an Ammi Tace
"Ammi zansa Farouq a ma aikatan Sabon companyn Abbah"
" toh Fahima AI companynki ne meruwan Abbahnki? Yaushe zaku d'au ma aikatan?"
" Saura 2 weeks Muyi interview"
" Toh badamuwa sweety, Amma meyesa kikeson yayi aiki awajen Alhalin bashi ya nemaba?"
" Ammi yanada hankali kuma yanada k'okari wallahi dashi yasamu foundation mekyau kamar ni da bahakaba Ammi,"
" Fahima kenan yaudai bansan meyasa ake yabon waniba" Fahima tayi murmushi batace komaiba ahaka sukayita hirarsu har aka kira magrib suka mik'e domin yin sallah
Bayan farouq ya isa gida da murnarsa yakira abokan project d'insu yamusu bayani, suka rink'a mamakin Fahima ashedai batada mugunta sai wulak'anchi, aranar sukayi bacci mai dad'i babu sauran fargaba
Farouq matashin saurayi ne mai kyau black beauty yanada idanuwa masu girma amma koyaushe ka ganshi kamar maijin bacci yana da hanci maid'an tsawo da bakinsa madaidaici yataso cikin maraici bashida gata sai Allah iyayensa sun rasu tun yana shekara 9 aduniya yataso a hannun kishiyar mahaifiyarsa amma tana kulawa dashi dai2 iyawarta, bayan shekara 2 da rasuwar iyayennasa itama ta tafi makka dasunan Hajji amma haryau dayake shekara 27 bata dawoba Dan haka yasaba wahalhalu kala2, ranar wata litinin da misalin 11 pm wayarsa tafara ruri yana dubawa da mamakinsa yaga DR FAHIMA da mamaki dakuma tsoro karara afiskarsa yake kallon wayar yana tunani harta tsinke, A bangaren Fahima tsaki taja tace "karkuma ya rainani Dan yaga nakirasa" wani tsakin takaraja aranta tace "company na buk'atarka Farouk!" Tasake dialing number ranta ad'an b'ace tana mita azuciyarta, ringing wayartasa ta kara firgigit ya mik'e kamar Wanda aka tsikara da allura yana bacci hannunsa na rawa yayi receiving call d'in yayinda zuciyarsa yake bugawa kamar zai b'ullo yagagara had'iyan miyau tsabar fargaba, muryartane ya doki dodon kunnensa cikin sanyi ta kira sunansa, dakyar ya iya Amsawa Yakima daure yagaisheta, bata tankashiba tsawon 1 mint daga bisani tace "kazo by 4:30 pm INA son ganinka" batajira mezaiceba ta kashe wayar, cikin fargaba da damuwa yasauke wayar akunnensa Yashiga tunani ga sabon fargaba daya ziyarceshi,
"oh wani laifi nayiwa yarinyarnan? Allah yasa Ba project d'inmu bane! Ni badan kud'i mezaisa yarinyarnan tanamin abinda taga dama? Allah Kaine Allah kadubeni da idon rahama kasa Ba wulakanchi zataminba" yananan yanata tunani Wanda ko abinchi baisamu yaciba har aka kira LA asar yayi sallah yayi wanka sannan yashirya yawuce gidansu DR Fahima domin amsa kiranta
Bayan anmasa Iso zuwa falon bak'i yazauna jiranta, bata dad'eba Tashigo cikin doguwar riga mai roba green colour da Jan Vail tayafa akanta gashinta ya kwanta gaban goshinta, tayi kwalliya dai2 tayikyau matuk'a tashigo take kamshinta ya gauraye falon ta zauna ta fiskanceshi, cikin yanayin damuwa ya kalleta ya gaisheta baisan dalilin dayasa yake shiga damuwaba duk sanda ya ganta Murmushi Tayi tace "bakasha ko ruwaba me hakan yake nufi?" TafaDa yayinda ta tsareshi da ido alamar tuhuma Shima murmushin yayi yace "bazan iyaba hajiya na matsu naji dalilin kiranne", smile tasake tace
"zanyi interview on Monday a company na dazan bude zand'au ma aikata inaso kazama 1 daga cikinsu," sosai yasaki deepbreath Wanda yasata tambayarsa, yad'ago idonsa yace "Hajiya kinmanta result baifitaba, kuma akwai tafiya service fa," sai yanzu ta tuna da wad'annan abubuwan, shiru tadanyi kafin tace "yaushe result d'in zai fito?
"Daga Yau zuwa Friday mukesa rai" "Zannemeka this time" ya amsa da
"toh" sukayi sallama yatafi itama takoma tana sak'a yadda zatayi dole tafara aiki dashi dis year.
Fahima ta larabtawa Ammi yadda sukayi da Farouq Ammi tace "saiki barshi ki nemi Wani AI"
" Noo Ammi zansan yadda zanyi akan service d'in yaje inda suka turashi yayi relocation na 2 week yadawo da service d'in company na", jinjina kai Ammi tayi Tace "shikenan", Tundaga lokachin fahima bata sake kiran Farouq Ba har suka tafi service Wanda aka kaishi garin gombe sun shiga Camp bayan 2 akayi posting kowa inda zaiyi aiki da mamakinsa yaga ankomar dashi gida jigawa kuma still cikin Dutse, bayan yadawo gida direct yawuce nysc sectariat dutse ya yi report suka kuma bashi location d'in dazaiyyi service d'insa da mamakinsa yaga company ne ranar dayaje company yin report bai samu ganin manergern wurinba Ahaka Dai yafara aiki tsawon sati 2, shidai yasan da Fahima ne data sanardashi Amma tun rabuwarsu bata sake kiransaba, yafito yana zaune Aoffice aka kirasu meeting, Yana shiga Hall d'in yayi ido 4 da ita zaune ta hakimce cikin manyan mutane Wanda wasu daga cikinsu sun haifeta dayawa sun girme mata, duk cikin su itace mai shekaru kad'an, "mehakan yake nifi badai Fahima tasa akayimasa transper Ba?" Amma komadai menene zai gani, tunda aka fara meeting take kallon kowa batayi maganaba saida aka gama tayi accepting wasu abubuwa tayi rejecting wasu, Aka tashi kowa Ya tafi
Cikin tsananin mamaki Farouq ya koma gida Wanda har dare yake jiran kiran Fahima amma yaga shiru kuma a company kota nuna alamar tasanshi, dakanshi washe gari yaje office d'inta sosai suka gaisa yace mata "yazo tayata Murna ne, ta nunamasa jin dadinta sukad'an yi hira ya fita tabi bayanshi da kallo
Sannu2 bata hana zuwa yau shekarar Fahima 1 a company kuma farouq yagama service, da kanshi yazo yarok'eta alfarma domin yazama permanent a company, "bakomai" tace masa yajira lokachin interview nanda 2 weeks, Ranar da Farouq yazo interview yatsorata kwarai da lamarin Fahima wato ita bata sabo da mutum "kodayake nasaba da halinki Fahima" Yaukuma sanye take cikin farar suit da talhat fari tasa k'aton glass bak'i fiskan nan Babu alamar dariya Koda ta kalli farouq taga yadda ya tsorata da alama da fargaba atare da shi wanda Ta kula duk Sanda suka had'u Halin dayake fad'awa kenan Dariya taso kufce mata amma ta dake "na kula da hakan ta yadda naga kumatunta sun lotsa" tsawon 30 minute aka sallami farouq da cewa zaiga text Indai an d'aukeshi ya amsa da toh ya fita, yana rufo k'ofar ya saki ajiyar zuciya mai nauyi, Kafin yawuce jikinsa sanyi kalau.
*2 month later*
Farouk yasamu sak'on d'aukarsa aiki mtsayin PA na Fahima, Sosaii yayiwa Allah godiya Kafin ya shirya yaje Gidansu Fahima, zuciyarsa na dukan uku3 sabida baisan karb'an dazatayi masaba, Ahankali tafito ta sameshi a falo suka gaisa, "Hajiya nazo nayi godiya ne Allah ya k'ara d'aukaka", farr tayi da ido tayi mirmushi tace "ur wlcm farouq, ka chan chanta ne" Ji yayi ya kasa motsa D'an yatsansa tsabar yanayin daya shiga, "Me kakeso akawo maka?" Muryarta mai sanyi ya katse masa tunaninsa, "bakomai" ya bata amsa atak'aice Murmushi tasake akaro na 2 tamik'e tace "sai gobe bye" binta yayi da kallo harta shige cikin gidansu
K'arar bud'e k'ofa yaji ya d'ago idonsa don ganin mai shigowa amma shiru tsawan 2 mins, a hankali tamaida k'ofar ta rufe daidai lokachin da idonsu ya had'u at once! Smile tayi tace "anmin nazo tayaka murna"
sai lokachin yadawo daga tunanin daya fad'a ya mik'e tareda nuna mata wurin zama, "Nagode" tace "but bazama nazoyiba congratulation, farouq" Wanda tunda tafara magana yake kallon lips d'inta asanyaye yace "nagode Hajiya" Fahima wanda hartafara tafiya tajuyo tace "FAHIMA 4corretion bye" Ta FIta yabi bayanta da kallo Zama yayi ya jingina bayansa akujera Ya furta "YA ALLAH na rok'ena ka kareni da kamuwa dason Fahima tafi karfina."
Yau Yakama Monday Fahima na hango tashigo company Ba kid'a amotarta kamar yadda ta saba ahankali tayi parking ta fito kunnenta mak'ale da waya tana magana kana ganinta zaka gane natsuwa da annashuwa a fiskarta Ahankali tashiga office d'inta ta zauna kafin tace "na iso fa am waiting 4 U," Wayace ta fara ringing a office d'in k'irar telephone Tad'aga ad'aya b'angaren gaisheta akayi kafin aka sanarmata cewan "motochin da company tayi order sun iso" ataik'ace tace "azauna meeting by 11:30"
" ok ma," yace ta ajje wayar
Lokaci nayi aka shiga meeting Sai a lokachin nakula da kallon da ake exchange da kuma smile tsakanin farouq da Fahima, an k'arawa ma aikata salary kuma aka bawa wasu carloan wasu kuma na company suka karb'a Wanda za ana cire kud'in aduk wata na albashinsu, farouq Wanda aka ninka masa albashinsa daga dubu 250 zuwa dubu 500, bai karb'i loan din komaiba har aka tashi hak'ika Yau ma aikatan Fahima sunga changi k'arara atare da Ita, Bayan ta koma office Farouq yashigo hannenshi cikin Aljihunnsa zama yayi Yajingina bayansa akujerar yana kallonta, "ka Gajiko? Sorry my handsome" drowwer ta bud'e tad'auko key en mota ta bashi "ga naka mortar" tace dashi yayinda ta zuba masa ido, ahankali ya taso taredace wa "mota?" Meyasa kikasa kanki wahala my beauty?"
( I luv you too beautyna Nana Khadija adon mata Allah yasaukeki lafiya bestyna inajiran zuwan mesunana duniya) "wahala kuma handsome?
Ni bawani wahala saidai inkacemin kawai kafi k'arfin kyauta awurina,
lokacin da nayi ordern na company na had'a da naka tana gida dayamma kazo kad'au kayarka" tafad'a fuskarta d'auke da murmushi tunda tafara magana yake kallonta kafin yace "nagode Allah yabani ikon faranta ranki my beauty" murmushi tayi tareda mik'ewa tana kwashe wayoyinta tazubasu a handbag d'inta kafin tace "tashi mutafi nagaji gida nakeson zuwa," lumshe idonsa yayi kafin yace "kicedai kingaji da ganina kawai," Zaro ido tayi kafin tace "nibanceba nifa yunwa nakeji "tafad'a a shagwab'e murmushi yayi yace "muje basai kinmin kukaba" suka jera suna tafiya kowa yana kallonsu masu gulma nacewa ayidai mugani yadda wannan talakan zai Auri Fahima Amma Indai hakan ya kasance lallai Farouq ya kasance mai *BANBAN RABO*
Farouq mutum ne Mai hankali da natsuwa ya taso cikin kad'aici da talauchi sannan babu mai taimaka masa ga k'alubale daya fiskanta b'angaren karatunsa saida ya shekara 5 yana Neman admission kafin ya samu, yafara karatunsa ahaka da kyar yake samun na handout Amma hakan baisa yafad'a wani haliba baisa ya kula da y'ay'an masu kud'i Ba balle wani Abu ya tsone masa ido, kasancewarshi kyakkyawa maijida ilimi yasashi farinjini wajen abokai da Yan mata Amma hakan bai bashi daman k'irk'irar ko chanjawa daga halinsa mekyauba, farouq mutum ne mai rik'o da addininsa Yana k'ok'arin koyida sunnonin manzon Allah yanada ilimin addini sosai kamar yadda yakeda na boko farouq kenan, tsakaninshi da Fahima waye me *BABBAN RABO?*
Da yamma farouq yazo gidansu Fahima Abinchi na Alfarma akamasa sabida Yau a matsayi na musanman yazo tasha kwalliyarta cikin material mekyau da tsada light blue ta d'aura d'ankwali silver colour da fara arta ta Fito tasameshi bayan sungaisa tayi sarving nashi Yanaci suna hira har ya gama yaje gaisarda Ammi, bayan yafito Fahima tarakashi wurin motarsa k'irar Range Robber, Ba k'aramin mamaki farouq yayiba kafin yayimata godia jiyake kamar ya rungumeta, itakam kunyama yabata Dan haka dasauri takoma gida shikuma yatada motarsa ya tafi yana yiwa Allah godiya daya bashi Fahima, "ni Jiddah nace hu um kaji farouq dinnan fa", toh dasauran Rina akaba dan Alhaji Sageer baisan wainar da ake toyawa ba kaga Fahima bata zama takaba tukun.
Fahima tana shiga gida ta tarada Amminta na zaune a falour ta k'araso takwanta jikin Amminta tace "Ammi ya tafi, wallahi inasonshi dayawa" murmushi Ammi tayi tace "Yaron yanada Hankali sweetyna inamiki sha awar ki aureshi ko sabida Ki zama yadda nakeso kidaina wulak'anta manya da talakawa dankina ganin kinfisu kud'i Allah yayi haka badan baya sonsuba kema baibaki kud'i domin yafi sonki akansuba Kinga Allah daya tashi nunamiki ikonsa saiya had'a zuciyarki da soyayyar talaka Wanda kikafi k'arfinsa tako Ina", "Hakane Ammina Yau na fahimci abinda kike fad'amin kullum, nagode da Allah yabanike matsayin mahaifiyata", shafa fuskarta Ammi tayi kafin tace "fargabana 1" Fahima tazubawa yartata ido, "fargaba kuma Ammi? Name?" "Abbanki" Ammi tabata Amsa "wallahi Ba lallai bane ya yadda da farouq sabida sanin kankine bazai Aurar dake ga Wanda yake aiki k'ark'ashinkiba" murmushi Fahima tayi kafin tace "Banajin Abbah Ammi yanason Abinda nakeso kinga kema shaidace bai kamata kisa wannan aranki ya damekiba" k'arar da wayar Fahima Yakeyi yasata mik'ewa batareda taji amsarda Ammin zata bataba ta wuce d'akinta tana magana Wanda nidai bansan metake cewaba tahaura sama ta rufo d'akinta.
Akwana atashi Bah wuya soyayyah tsakanin farouq da Fahima ya k'ara k'arfi Wanda kowa acikin company yasani haka ma aikatan gidansu Ma Iya Abbanta ne baisaniba
Yau takama Sunday sassafe aka tashi Anata girke girke don tarbar Bak'in da Abbah zaiyi Misalin 11 na rana suka iso Abokin Abbah ne Ambassador Mustapha Abba umar da d'ansa salahudden Abbah yana gida shiyayi musu jagora zuwa falon bak'i, bayan sunhuta aka Fara shigo musu da kalolin Abinci Bayan ma aikatan sunfita Abbah yazauna faracin Abinchi, bayan sungama Fahima da Amminta suka shigo domin su gaisa Tunda suka zauna Salahudden yazubawa Fahima ido Wanda Ko kallonsa batayiba Harsuka gaisa da Daad d'insa kafin tagaisheda salahu Amma ko kallonsa batayiba, Lokachin dazasu koma cikin gida Daad d'in salahu ya kira Fahima yamik'a mAta Damin kud'i Dakyar ta karb'a bayan Abbanta Yasa baki karb'a tayi godiya ta wuce
"Wato Alhaji sageer Abinda yakawoni Neman Alfarma nazo awurinka, yarona salahudden yaga Y'ar wajenka Fahima yanaso wallahi ya dameni shiyasama nazo dakaina domin yafad'amin y'arkace acen inda sukayi karatu ya had'u da ita fatana Allah yasa wani bai rigamuba?" Tunda yafara magana Alhaji sageer yake murmushi yana jinjina kai, daga bisani yace "Alhamdulillah Alhaji naji dad'in wannan magana taka AI Fahima y'arkace, Bakomai nabawa D'ana salahu Auren Fahima akawo sadaki kawai AsA rana tunda sungama karatunsu" Alhaji mustapha Godiya yarink'a korarowa daga bisani salahudden yayi godiya shima sukayi harama domin tafiya Abbah yabawa Salahudden number wayar Fahima dacewa yakirata su Dai daita, yarakasu sunyi sallama dasu Ammi da Fahima sun rabuda Abbah akan next week za a kawo sadaki.
Tab'bi jam Abbah kayi saurin yanke hukunci, ooooh ashefa shibasan da zaman Farouq Ba haka zalika baisan halin salahudden Ba, Amma fans yakuke gani shin Fahima zata amince da Salahudden kuwa? Abbah zai Amince da Farouq kasancewarsa talaka ya auri y'arsa Alhalin ga salahudden maiji da kud'i? Tohma Ku Wakuke ganin yadace da Fahima? Salahudden ko Umar farouq (Itz Vicky)? lol
Tun da su Salahuddeen suka tafi ya fara kiran Wayar Fahima Amma Sam baisamu fuskar hakanba shikuma bai damuba tunda aganinsa da amincewarta da rashin amincewarta duk 1 awurinsa tunda Abbanta ya bashi aurenta, saidai baigaya mataba shi a nufinsa yasamu soyayyarta da Kansa, (hu um kunjimin Salahuddeen dinnanfa,)
yau takama sati da zuwansu Salahuddeen gidansu Fahima soyayyah sai abinda ya k'aru tsakanin Fahima da Farouq, zaune nasamu Fahima a office d'inta tanata singing a files amma kunnenta mak'ale da waya tanata magana tana dariya a hankali aka bud'e k'ofar office d'in wani Massinger ya shigo hannunsa d'auke da basket, ya rusuna yagaida Fahima Amma bai isheta kalloba, haka ya ajje abincin ya Fita, ta yanke wayar da cewa ina zuwa, basket d'in ta nufa ta bud'e take office d'in ya kaure da k'amshi, plates ta d'auko ta zuba white rice da chicken sous, tad'an d'ebi papersoup na kifi da chips ta rufe warmars d'in, bata buk'aci ruwa da drinks Ba sabida akwai akowanni office tad'au basket d'in tayi waje nabi bayanta da mamakina office d'in
Showing 3001 words to 6000 words out of 20240 words

鉁嶐煆� 漏 _*cwtjiddah*_馃挒
[2:59PM, 4/4/2017] 鈥�+234 706 774 5996鈥�: . 馃専
馃崄馃崄馃崄
馃暩馃暩馃暩馃暩馃暩
鈽傗槀鈽傗様鈽傗槀鈽�
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*BABBAN RABO*_
_( An Untouchable Desire)_
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*AUTHOR:- cwtjiddah*_馃挒
_*In dedication to UMMEE GARKUWA*
_*25 to 30*_

_*35 to 40*_

*40 to 45*

[3:00PM, 4/4/2017] 鈥�+234 706 774 5996鈥�: . 馃専
馃崄馃崄馃崄
馃暩馃暩馃暩馃暩馃暩
鈽傗槀鈽傗様鈽傗槀鈽�
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*BABBAN RABO*_
_( An Untouchable Desire)_
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*AUTHOR:-cwtjiddah*_馃挒
*In dedication to UMMEE GARKUWA*
_*45 to 50*_
Tun da su Salahuddeen suka tafi ya fara kiran Wayar Fahima Amma Sam baisamu fuskar hakanba shikuma bai damuba tunda aganinsa da amincewarta da rashin amincewarta duk 1 awurinsa tunda Abbanta ya bashi aurenta, saidai baigaya mataba shi a nufinsa yasamu soyayyarta da Kansa, (hu um kunjimin Salahuddeen dinnanfa,)
yau takama sati da zuwansu Salahuddeen gidansu Fahima soyayyah sai abinda ya k'aru tsakanin Fahima da Farouq, zaune nasamu Fahima a office d'inta tanata singing a files amma kunnenta mak'ale da waya tanata magana tana dariya a hankali aka bud'e k'ofar office d'in wani Massinger ya shigo hannunsa d'auke da basket, ya rusuna yagaida Fahima Amma bai isheta kalloba, haka ya ajje abincin ya Fita, ta yanke wayar da cewa ina zuwa, basket d'in ta nufa ta bud'e take office d'in ya kaure da k'amshi, plates ta d'auko ta zuba white rice da chicken sous, tad'an d'ebi papersoup na kifi da chips ta rufe warmars d'in, bata buk'aci ruwa da drinks Ba sabida akwai akowanni office tad'au basket d'in tayi waje nabi bayanta da mamakina office d'in
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2 Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7