Tana fita ya rufe gate itakuma tahau titi tafara tafiya, Ahankali take tuki ta kure volume d'in motar kid'an sai duka yake tanajin wak'ar bracket na me and yhu, waya tad'auka takira k'awarta khady, "hello bestyna kina inane?"
Bansan me akace mata a 1 b'angarenba, naji tace
"gaskiya banji dad'iba, OK saikinzo inajiranki bye"
ta katse wayar tacigaba da tuk'inta cikin kwanciyar hankali wak'ar na ratsata tanata kad'a kai, sannu Ahankali tayi packing abakin Wani babban store takai 10mins kafin ta fito ta rufe motar takama hanyar shiga store d'in cikin isa take tafiya dashan kamshi kowa yana kallonta taje tayi shopping masu yawa ta fito tareda Wanda yad'auka mata kayanta yasashi a boot 5k ta watso matsa wai kud'in dako, tahau motarta tajuya gida
...............Yau Litinin yaune ranarda fahima zata je wurin wani seminar da aka gayyaceta a (FUD) tashirya tsaf cikin riga da sket na atamfa tayi kwalliya sosai komai 2match tafito tad'au wata mota k'irar venza k'atuwa wadda duk Wanda yagani yasan fahima batakai Tara kud'in wannan motarba ko a tuk'i sai namiji anma macekam saimai k'arfin hali kalan na fahima, ahankali ta shigo harabar makarantar kowa yana kallonta Amma yakasa gane waye aciki sabida thintake glass, gaban SARKI TATA HALL ta parka motar takai 30 mins zaune batareda ta bud'e motarba Alhalin ita kad'ai ake jira afara program, tasaki kid'a abinta wadda duk yajawo hankalin jama ah kan ganin Wanda zai fito a motar, wayartace ta fara ringing harta tsinke bata d'agaba sai a karo na 3 tad'auka ta kara kunnenta batareda tayi maganaba, Cikin tsawa tace "nikukeso inzo insameku? Nizan d'auki handbag d'ina ko me? What do you mean?"
" Sorry ma!" Abinda yaketa fad'a kenan, wasu mutane nagani magidanta su 6 sundurfafo motar, murmushi Fahima tayi tace "am just 20th Amma kaduba mutanen dazasu takamin baya" tad'auko glass d'inta tasa 1 daga cikinsu yabud'e motar fahima ta fito Ahankali, tare suka fara gaisheta murmushi tayi tafara tafiya suka taka mata baya, wani yad'auko handbag d'inta yarufe motar yataho da key d'in ahanunsa, Wanda duk mutanen wurin suka saki baki suna kallon Fahima wasu haushinta ya kamasu wasu kuwa burgesu tayi, tasamu wuri na mussanman tazauna aka fara program daga k'arshe aka raba d'alibai group2 aka bawa kowa nni group supervisor da number wayarsu wani group nagani wadda suke duk matane sai namiji guda 1 sune masu karantar software engineering kuma fahima CE supervisor nasu.
Bayan antashi kowanni group suka keb'e da supervisor nasu Amma banda Fahima wadda ko kallonsu batayiba bare ta sauraresu har wajen motarta suka bita batama San sunayiba ta Ja motarta tawuce abinta, "FAROUK ya zamuyi? Daganin wannan yarinyar batada mutunchi kuma wallahi duk mun girme mata," Wanda Naji ankira FAROUK yadafe kai yace "hak'uri zamuyi da duk wahala da wulakanchinta kawai mudage da adduah sabida zata Iya hanamu defending project d'in kunga shekara ta tabbata akanmu" jikinsune yayi sanyi gabad'aynsu alamar tsoro da fargaba yaziyarcesu "kukwantar da hankalinku zanje innemi gidansu karku damu" ahaka suka rabu suna jimamin hali kalan na Fahima. araina nace Kadanma kuka gani
Fahima na isa gida ta yadda bag d'inta ta zube a kujera tahau bacci wai ta gaji, Ahaka Ammi tazo ta sameta tace "oh Fahima bacci haka da complete dress?" Tafara cire mata glass d'in idonta sannan gyalenta, Ringing wayarta ta fara Ammi Taduba taga new number ne ta ajje wayar tawuce tasan halin fahima bata isa ta tasheta a bacci akan aana Kiran wayartaba, har yanxu wayar ruri take tsaki Fahima tayi kafin ta k'ara juyawa, haushine ya cikamata heart ta tashi tareda d'aukan wayar tasa a kunnenta, "FAROUQ?"naji tace cikin sanyin murya bantab"a zaton zatayishiba ayanayin data tashi, bansan meyace mata ad'ayan b'angarenba naji tace kai "dabban inane uban waye yabaka damar kirana?" Shiru naji tayi kafin tace "and then? Sabida zan duba project naku shine zaka disturbing dina while am sleepy? Which kind of nonsence be This?" Hak'uri yaketa bata daga bisani naji tace "did coming Thursday by 4:30pm" ta kashe wayar da d'an guntun tsaki tanata mita.
my pens up鉁嶐煆� muhadu a next page danjin ya farouq zasu kaya da FAHIMA? shin wanene FAROUQ d'inma?
Misalin k'arfe 4 na yamma Faroq ya tsaya kofar gidansu Fahima ya sallami d'an acab'an daya kawoshi ya knocking get d'in maigadi yazo ya lek'o, bayan sunyi sallama sungaisa yace "meke tafe dakai? Wa kake nema?"
" Fahima" farouq yabashi amsa "Fahima?" Maigadin ya tambaya yana k'aremasa kallo da mamaki matuk'a, "eh" yabashi amsa, "A Iya sanina Hajiya bata tab'a cewa wani zaizo wurintaba Dan haka zaka Iya tafiya bazanje kajamin a koreni a Aikiba ehe" yafad'a yana k'ok'arin rufe k'ofar, dasauri Farouq ya tareshi yace "dakata malam Dan Allah wallahi ita tace muzo project zamu fara kuma itace supervisor namu yanzu haka abokan tafiyana suna gab da isowa" "kaga malam wannan damuwarka ce ni aikina ya dameni sabida haka bazan barka kashiga gidannanba sai Hajiya tabada izini" ya fad'a tareda rufe k'ofar, YA ALLAH kalmar da farouq ya furta kenan daidai lokacin da Sauran yan matan suka k'araso wajensa, "farouq yadai" suka jefomasa tambaya, "wannan mai gadin ya hana wai bata bada sanarwar zatayi bak'i ba"
" toh ka kirata mana" dasauri yace "banason kiranta sonake time yacika kartace bayanzu taceminba" k'arfe 4:29 ya kirata saidatayi 5 missed call kafin ta d'aga zuciyarshi ne tabada sautin.......tunkafin tayi magana ya tsinchi kanshi cikin fargaba yarasa mezai furta, "waye?" Kalmar data fad'a kenan yace "Hajiya farouq ne," "Farouq?" Ta maimaita, ayadda ya fahimta bata ganeshiba saida ya mata bayani, "kashigo" ta bashi amsa, da sauri yace Hajiya mai gadin ya hanamu, batace komaiba ta kashe wayar yashiga tunani yafad'awa yan matan yadda sukayi da ita suka fara neman mafita, Fahima na kashe wayar takira 1 daga cikin ma aikatan gidan tace "taje dashigo da bak'o awaje!" Da sauri ta amsa tafice domin cika umarni
Tasamu mai gadi sukad'an tab'a zolaya tace hajiya tace ashigo da bak'o, toh yace sannan yacika umarni matar tamusu jagora zuwa falon b'aki, tunda shigo gidan suke kallo tabbas Fahima ta chan canci duk wani isa da jida kai, kayan motsa baki aka musu basuyi wasa ba kuwa suka cika cikinsu, Fahima batada kirki amma duk wanda yazo gidanta baya zama da yunwa, kimanin minti 50 Fahima ta fito wajensu sanye take cikin Atamfa blue mai ratsin fari Ba gyale ajikinta saidai ta yafa dankwalin kayan a kanta, idonta sanye da farin glass fiskarta Ba kwalliya sosai gashin kanta kuwa ta zuboshi kafad'arta sai k'amshi takeyi ta taho cikin takun k'asaita da sallamarta ta shigo fiskarta babu yabo Ba fallasa atare suka amsa tareda mikewa tsaye Tasamu waje ta zauna suma suka zauna, azuciyoyinsu suna mamakin k'arancin shekaru na fahima bayan sunzauna ne suka fara miko gaisuwarsu ajere ajere cikin ladabi bata amsa ko 1 Ba asalima bata kallesuba idonta nakan wayarta, Dkyar ta bud'i bakinta tace "inajinka" Farouq Wanda tunda tashigo yanayinsa ya chanja nima ban fahimchi meyake tunaniba yafara magana cikin sanyin murya "sunana FAROUQ Ahmad wannan sunanta Amra Sopyaan, da Amina Abdullahi, Nine project leader namu munzone don kibamu topic d'in dazamuyi project d'in akai" yafad'a yayinda yad'an d'urkusar dakai alamar girmamawa, Kamar bazatayi maganaba tad'an yatsina fuska sannan cikin yanga tace "(E varrification system) Ku tabbatar kungama babu Matsala sau 1 zan duba bazan b'ata lokachi wa shirmenkuba" tafad'a yayinda ta mik'e domin komawa cikin gida tabarsu baki bud'e, Farouq ne yayi k'arfin halin mikewa tareda cewa "mungode Hajiya" sauran suka mik'e suma suka fita
Farouq baisake kiran Fahima Ba har bayan sati 3 sannan ta fixing time tace "yazo ya sameta gobe da yamma" haka kuwa akayi washe gari yazo yasameta wannan karon baisha wuyaba suka gaisa cikin fara'ah ta karb'a project d'in tace zata duba zai iya dawowa jibi ta tashi takoma gida shima ya tafi

馃崄馃崄馃崄
馃暩馃暩馃暩馃暩馃暩
鈽傗槀鈽傗様鈽傗槀鈽�
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*BABBAN RABO*_
_( An Untouchable Desire)_
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*AUTHOR:- cwtjiddah*_馃挒
*In dedication to UMMEE GARKUWA*
_*10 to 15*_

漏 _*cwtjiddah*_馃挒
[2:57PM, 4/4/2017] 鈥�+234 706 774 5996鈥�: . 馃専
馃崄馃崄馃崄
馃暩馃暩馃暩馃暩馃暩
鈽傗槀鈽傗様鈽傗槀鈽�
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*BABBAN RABO*_
_( An Untouchable Desire)_
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
_*AUTHOR:- cwtjiddah*_馃挒
*In dedication to UMMEE GARKUWA*
*15 to 20*

鉁嶐煆宦� _*cwtjiddah*_馃挒
[2:58PM, 4/4/2017] 鈥�+234 706 774 5996鈥�: . 馃専

[2:59PM, 4/4/2017] 鈥�+234 706 774 5996鈥�: . 馃専
馃崄馃崄馃崄
馃暩馃暩馃暩馃暩馃暩
鈽傗槀鈽傗様鈽傗槀鈽�
鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽斺様鈽�
Book Chapters
Chapter 1 Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7