kaunata,Tunda akayi Auren naketa Shiryamata gadar zare,ammh yana Tsallakarta da ita,tadalilin haka ya dauketa daga garin nan ya maidata kaduna,ganin haka yasa na Rasa mafita ammh duk da haka ban hakura ba,kwatsam sai Allah ya jehomin ku,,naganku kuna neman agaji,sai naga kema ai kina son Abunda nakeso ne,nikuma bana barin watama ta rabi yaya captain Shiyasa Na ce ki kashe auren Azeema sabida bani da halin zuwa kaduna,ko kulla wani makirci akanta,nayi hakane kema na gama dake,Bayan ki kullah Abunda kika kullah,daga karshe zan kashe Azeema da hannuna,sai na fadama Goggo cewa kice kikayi sanadiyar mutuwar Auren Azeema bayan nan kuma kika aiko har gida aka kasheta,kinga daga Yaya captain yaji lbri zai makaki kotu a yanke miki hukunci kisa,nikuma yazo ya Aureni ya tattarani mu koma kaduna Duniya Ta budemana Sabuwa..."Tafada harda daga Hannu tana tsallen murna kamar Abun ya tabbata.
Ni"ima da Muneera sunyi matukar shock dajin wannan lbrin,kasa motsi sukayi,Muneera da Ranta ya baci tadaga hannu azuciye zata wanke Azeeza da mari Ni"ima ta damke mata hannu tana girgixamata kai hawaye na kwanroyomata Kallonta Muneera tayi kafin tace"Meyasa kika hanani? kibarni na Sauyama jaka kamanni,Tunda ta iya sakamu muka aikata Abunda ba Halinmu bane.."Danne kukanta Ni",ima tayi Tana fadin"Barta barta Sweetheart bakiji metace ba,zata kashe yar"uwarta da suke uba daya saboda Captain,to mu suwaye da bazata iya kullah mana Sharrin dayafi wannan ba,kyaleta kizo mutafi insha Allahu Allah bazai barta ba.."Tafada tana jan hannun Muneera wacce ke hararan Azeeza,itako Tana musu dariya kamar taga mahaukata,inna Na madafa taga hucewarsu Ni"ima da hanzari,tana musu mgana, ma ko kallonta ba wanda yayi,baki ta rike kafin ta cigaba da aikinta aranta tana fadin"Azeeza duk kawayenta irin tane.."itako suna Fita tafada gado tana murna harda tsalle.
Amota haka Ni"ima ke kuka Wurjajan Tana fadin"Mun bani Sweetheart yanzu ya zamuyi da hakkin marainiyar Allah,wlh nayi Nadama,shedan ne ya zugani da kuma soyayyar Soja wlh.."muneera na driving Tana fadin"Ai komai ya Faru keki kaja,banyi Gardama ba,ammh kika nuna amincewarki game da yarinyar,nidama Tunda naga idon yarinyarnan Atsaye Nasan za"a rina Shegiya zuciyarta kamar ta kafaran Farko.."Tafada tana cije baki,dafe kai Ni'ima tayi tana kuka,kafin tayi zaraf ta dauki wayarta dake kan motar tana fadin"Kafin tafadama Captain Abunda Ta shirya nidakaina zan sanar dashi gaskiyan Abunda ya Faru Sweetheart shine mafitanmu yanzu.."Tafada tana danna wayar,Fizge wayar Muneera tayi tana Fadin"Ke kina da Hankali kuwa,yaushema zai Saurareki balle harya gane Abunda kike nufi,kwabe waje kawai zakiyi kibari mukoma gida sai musan Abunyi kinji ko.."Gyada kai Ni"ima tayi tana kara Damke kanta kamar wacce akace Uwarta ta Rasu.
*****************
*1 DIVISION NAGERIA AMRY KADUNA*
An Sauke Baki abbban sashen dayake cikin barikin,sakamakon al'amarin dayafaru da Captain Aliyu,Toh daga lokacin baida Sakin jiki,ko achan Abuja ma,yana baya baya ne,ko achan villa gefe yakoma shiyasa baima Shiga cikin bakin Sojojin ba,kamar yadda wasu sukayi,Shiyasa Jabir shima duk bai saki jiki ba,ganin Abokinsa kuma Amininsa haka,Yayi alqawarin bazai kara Tambayanshi ba,shiyasa yamai Shuru sai dai baya barinshi yazauna Shuru zai zo ya zauna yana jansa da Hira koda bazai Tankanshi ba.
Shiko Yarima Umar Tunda suka sauka Abuja yake video call da gida yana nuna musu Yadda Nageria take da kyau da Tsari,gabadaya iyalan mai maimartaba zakaga an Taru ana mgana da Umar,har Zuwanshi Villa ma haka,kannensa,Safaratu da Zafira sune yan kwakwan Nageria suna makale da yawa bini bini kadan su kira suna fadin"yaya yarima muyi Video call muga a inda kake yanzu,shiko jiki na bari zai kira,har saukansu barikinsu Aliyu ma Da sukaga kyan wajen,harta maimartaba ba"a barshi abaya ba,dashi ake kallo,shiko yana mgana dasu yana Nuna musu Wajewaje,duk da bai yarda yayi nisa ba acikin barikin don baisan ko"ina ba.
*After 1 day*
Bayan kwana daya da isowarsu Yarima Umar,Da yammah da misalin karfe biyar na yammah Aliyu ya shiga gidan Jabir yace yazo ya rakashi cikin gari gidan kawu,zaije su gaisa sun kwana biyu basu hadu ba,baiyi gardama ya Shirya cikin irin Shigar Aliyun na Riga da wando White and blue,na kamfanin Armani,Suka Fito Ras dasu,amotar Jabir aka Fita,shiyasa shike Driving din motar,Har suka isa gidan kawu bala,Basu waji jima ba,don sun samu kawu agida,Tunda Abun yafaru sai Yau yataka kafarsa zuwa gidan,kuma kawu bai mai mgana ba,sai dai yayimai Nasiha tare da jirwaye,akan yadinga binciken Abu kafin ya zartar da Hukunci,zasu Tafi Ummah ta matsa sai sun Tsaya sunyi Dinner,sai da sukaci suka koshi kana suka baro gidan,ta wajejen Anguwar Rimi din nan,sun kawo kenan sai Danja ta tsaidasu sun tsaya,kamar ance ya waiga gefensa yaga wani Namiji bisa mashin yasaka hulan kwano dayake motar Tinted ne,ba"a ganin na ciki,har zai kauda kai,kawai sai yaga ya cire hular kwanon,kara kallonsa yayi yana Tuna Fuskarsa wanda ko Barci yakeyi Tana mai gizo Tsabar yadda ya haddaceta ido yazaro yana Fadin"Shine..."Da hanzari Jabir ya kallesa yana fadin"Shine wa? shima yana bin gayen da kallo,ganin danja ta saki ne,har yamaida hulan kwanan yafara Tafiya cikin hargitsi yace"Plz Jabir Follow dis bike...."Yafada da karfi yana nunamai Shi,da hanzari Jabir ya bi Mashin din wanda yakara gangarawa cikin anguwan Rimi Da gudu,shima da gudun yatakemai baya.
*Comment and Share...*
#Janafty..#
[12/24, 22:26] +234 810 307 8468: *ALIYU GADANGA..!*
_(The Story of Young Soldier man)_
*Wattpad:Janafnancy12*
_Mallakar:Janafty💖_
*DEDICATED TO MY MOMMAH...HAUWA S ZARIA(MMN USWAN)*
_Special gift to my Real Dota RAHMA😘Ladingo yar mutan Niger_
*Intelligent Writers Association*✏
*Chapter 27*
Jabir na bin gayen da Aliyu yace yabi, hankalinsa na wajen Tuki yace"wai Dude waye wanan mutumin daka sa nabi bayansa..?Aliyu bai kallesa ba yace"Zakaji ammh sai ya Shiga hannu,kadai kacigaba da binsa kawai.."Ba wanda ya sake mgana,Jabir na biye dashi daidai wajen iyali hospital Yasha kwana baiyi nisa da Tafiya ba,ya tsaya bakin wani karamin gida mai get,yafaka ya sauka bayan ya sagale Hular kwanon bisa mashin din,ya tsallaka yana kokarin Ture wani karamin get dake kofar gidan,motarsu Aliyu takawo wajen ko gama parking Jabir bai yi ba Gadanga ya balle murfin motan,ya dirko ko kafin Jabir yayi mgana Tuni ya tsalle ya dira gaban gayen nan,bai yi wata wata ba ya Shako wuyansa ko kafin ma ya waigo Aliyu yafara sakarmai marika tako"ina Kafin ya saka kafa yayi Shuru dashi yatafi ya Fadi kanshi ya bugi da get,harsaida keyarsa ya fashe yana jini Shafa jinin yayi yana bin gadanga da kallo,Razana yayi,da hanzari yayi kokarin mikewa zai gudu,ammh sai gadanga ya yi hanzari ya Rikosa yana kara zubamai maruka kamar Allah ya aikosa.
Jabir yana gyara parking hankalinsa tashe ganin Abunda gadanga keyi,wayarsa dake cikin aljihunsa ta dauki Tsuwa bai Cirota ba,sai da ya Fito,kana ya dauko wayar yaga bakuwar Nombace kekira,bai dagaba ya maida aljihu ya karisa wajen Aliyu yana fadin!"Dude wai lafiyanka zaka Fa kasheshi,kana Dukanshi ta inda jininsa zai biyone fa.."Yafada yana Riko Aliyu dayake ta Taushin gayen Afuska Tuni har ya hadamai jini da majina,Rikesa yayi dakyau shiko yana Kokarin kwace kansa yana fadin"ka kyaleni Jabir wlh yau sai nayi ajalinsa..",Da hanzari gayen ya ja baya yana zubar da jini ta baki ta hanci a galabaice yake Furta.."kayi..Kayi..Ha..kuri,Turoni akayi...Ma...Matarka bata da sani a kan komai.."Yafada yana Numfashi walala.
Cak Aliyu yadakata daga son Finzge kansa daga hannun Jabir dayake kokarin yi,da kallo yabi gayen kafin ya durkushe gabansa yana Fadin"Karya kake Makaryaci,in Turoka akayi waya Turoka..? Jabir dake tsaye cike da mamaki harzai yi mgana sai yaji Gayen ya Furta awahale"Ha..Hajiya muneera..."Muneera..? Jabir da Aliyu suka maimata atare kafin su kalli juna,suna mamakin Sunan da sukaji ya ambata,gyada kai yayi kafin ya sanya hannu a aljihu a wahalce ya ciro waya yana danna dannawa kafin ya mikama Aliyu wayar yana fadin"Eh Muneera sunanta,ga hotonta nan,ita tabani aikin,kuma kamar ma itama aikota akayi,don tana waya da wata tana Fadamata yadda akayi,su bukatarsu kawai ka ganni cikin dakin,ammh wlh yadda ka ganni,haka matarka taganni bata da akala da zuwana aiko ni akayi.."Yafada yana dafe hancinsa dake malalan jini.
Matukar Razana Aliyu ya Razana da ganin Hoton Muneera baro baro,Amtsayin wacce ta aiko da kwarto har gidansa na bariki,Jabir ma dake tsaye mamakin ne ya kasheshi,duk da bai wani Fahimci meke Faruwa ba,zai yi mgana kenan,wayarsa takara daukan Tsuwa tsaki yaja yadaga ganin bakuwar nombar dazu bai kai ga yin mgana ba,yaji ance"Don Allah Jabir ka tsaya ka Sauraremu sako zamu baka kafahimtar da Captain don Allah.."Aka Fada murya na Rawa Cikin mamaki yace!"Waye..? tace"Muneera ce ga Ni"ima zatayi mgana dakai,munta kiran wayan captain bai daga ba.."Tafada tana mikama Ni'ima waya Wacce ta amsa tana Fadin"Hello Jabir,..."Tafada tana Hawaye muryanta cikin kuka.
Jin Muryan Ni"ima yasa Jabir Saurin sanya wayar A speaker, dai dai lokacin da Ni"ima take Raftafama Jabir lbrin duk Abunda yafaru Tundaga zuwansu gombe har haduwarsu da Azeeza da Abun da suka aikata duka sai da tafadama Jabir,Aliyu da Tunda yaga Hoton muneera yashiga wani yanayi,bai Fita ba yaji muryan Ni"ima na koro bayanai,bai tsorata ba sai da Ni"ima tace"Jabir ka sanar da my captain don Allah ya yafemana,wlh bani da niyyar cutar da matarshi Sharrin Shedan ne,da Sharrin Kanwar matarsa Azeeza,kuma ka sanar dashi yayi gagaggawan Daukan mataki akan Azeeza domin tace yanzu Aikinta na gaba Shine ta kashe Azeema.."Afirgice Aliyu ya mike ya warce wayar hannun Jabir yana Fadin"are u Sure Azeeza tace zata kashe Pretty...? yafada da kakkausan murya.
Jin muryansa yasa Ni"ima kara Fashewa da kuka tana fadin"Am srry my Captain na cuceka na cuci kaina,wlh Sonka ne yamin yawa,ammh kafi kowa sanina harkan wani bata dameni ba,ka dauki mataki akan kanwar matarka da gaggawa don alokacin data Fadamana haka Naga gaskiyar Abunda Tafada a idonta.."Tafada tana Share kwallah,bai samu zarafin mgana ba,Muneera ta karbe wayan Tashiga karama gadanga bayanin duk Abunda yafaru,harda Turjiyan datayi kan yarda da Azeeza da Ni"ima tayi takara da cewa"Wlh captain ka Tafi gombe da hanzari don tace yanzu aikin ta nagaba Shine ta kashe matarka bayan ta kullamana Sharhin mu muka aikata,ka makamu kotu ayankemana hukunci zuwa gidan yari,kaikuma sai ka Aureta Shikenan daman Shirinta,don Allah kabama Azeema hakuri wlh ba da Gayyah bane captain kuma mun yarda mun amsan laifinmu duk hukunci daka yankemana muna Daidai da mun karba ammh da Fari kafara zuwa ka cece matarka.."Muneera ta Fada kafin ta yanke kiran saboda kukan Ni"ima dayayi waya.
Jabir da Aliyu haka sukabi wayar da kallo gabadayansu sun daskare,shiko gayen daya ci duka yana ganin hankalinsu yafita akanshi,yatashi yana dingishi yashige cikin gidan da Sauri yana dafe kanshi dake jini,Jabir ne yakalli Aliyu yace"Dude wai duk yaushe hakan Tafaru ne bantaba sani ba..?Ko mgana Aliyu baimai ba ya riko hannunsa suka nufo mota suka Shiga kafin yakalli Jabir yana fadin"Dude tada mota muje zan maka bayanin komai.."Baiyi gaddama ba,ya ba mota wuta suka bar anguwan ko takan gayen ma Aliyu baibi ba.
Suna Tafiya Aliyu ya kwashe komai ya Fadama Jabir,harda duk Abunda Azeeza tayi na farko da sanadin tahowar Azeema kaduna da Kwarton daya gani da komai da komai,da kai Azeema gida yayi,ya kalli Jabir yana Fadin"Tabbas na zalunci Azeema Dude na kamata da laifin da bata aikata ba,kuma naki tsayawa na Saurareta,Hakika wannan karon banyi aiki da Tunani ba Dude,harta layin da nake amfani dashi personal dina na kulleshi ko goggo bansan Halin datake ciki ba,ko bata Fada ba na sani tana Fushi dani,don Allah Tell me yazanyi mezanyi na Taimaki Azeema,daga hannun wanchan bicth din."Yahada hannunwansa duka biyu suna bisa kansa idanuwansa sunyi jawur saboda Tashin hankali,Taka burki Jabir yayi kafin ya kalli Aliyu yana fadin"Yanzu Dude duk wadannan Abubuwan sukayita Faruwa baka sanar dani ba? to yanzu wagari yawa? ka Zalunci matarka,mahaifiyarka na Fushi dakai,duk don hasashenka mara Tushe,toh in ma takawo kwarton haka ake bincike? kaifa jami"in Tsaro ne mai aiki da kwakwalwa koda muke sojoji wlh da Kwakwalwarmu muke aiki captain,ni wlh kama bani haushi har yaushe zaka bar yarinya karama na wasa da hankalinka,da tun Farko ka hadata damu wlh da yanzu mun shafe babaninta,duk laifinkane toh gashinan ta kwabe komai..."Yafada cikin Fushi,Runtse ido Aliyu yayi yana Fadin"Toh yanzanyi Dude kaina ne ya kulle na Rasa mafita.."Tsaki Jabir yaja kafin ya kunna motar suka cigaba da Tafiya ba wanda yakara mgana harsuka shiga cikin bariki,sai da Jabir ya Tsaida motarshi akofar apartment din Aliyu ya waigo yana kallonsa yace"Gobe zamu Tafi gombe da Tawagarmu ni zan Shiga har gidansu Azeema na kamo wannan yarinyar muzo da ita bariki mu ladabbarta da ita,bayan mun gama cin uwarta mu mikama hukuma ita su kai case din Shegiya kotu,niko agarin maguzanci banji inda kanwa keson mijin yayarta ba.."Gyada kai Aliyu yayi yana fadin"Ok hakan yayi wlh in nafara dukan yarinyarnan sai na kusa kasheta kila na huce,nifa duk bama wannan ba dawani ido zan kalli Azeema da goggo wlh Dude inajin kunya."Kafadansa ya Dafa yana fadin"Karka damu,bagani ba,zan musu bayani insha Allahu zasu Fahimceka kaji ko? dont wrry Dude ai yanzu Tunda Asirin Shegiya ya Tonu bama Uwarta ba har babanta sai yasan Abunda ta aikata balle mutanan anguwa gabadaya,kai dai kabari goben zaka ga yadda zanyi.."Hannu Aliyu ya bashi suka sarke kafin yace"ngd Dude Allah ya saka da alheri.."Bai amsa ba,illah jijjiga hannunsa dayayi yana mai mirmishi kafin Aliyu ya bude murfin mota ya Fice shikuma Jabir ya karisa gidansa.
Aliyu kwana yayi baiyi barci ba,Burinshi kawai ya bude ido ya ganshi gaban Azeeza wlh sai yakusa kasheta yakejin,ashe yarinyarnan Tawuce Tunaninshi,tunda ta iya wasa da Tunanin su Ni"ima lalle ko me akace ta aikata bazai taba musu ba toh insha Allahu karshenta yazo daga wannan karon zai Nunamata karo da Soja ba Wasa bane,Ni"ima da muneera kuma baida tacewa akansu yanzu,wani gefe kuma yana Tsausayama Ni"ima domin Tasoshi,so na Tsakani ga Allah,uwa uba kuma yasanta macece mai karamci da Mutumci,Ni"ima baita ganin abokin Fadan ta ba,Tunda yake da ita saboda bata cika hayaniya ba,Kawarta dayace Muneera itace komai nata,sai dai ita muneera tafi Rawar kai da budewar ido,Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya mike ya fada Tiolet ya dauro alwala Yazo ya Shimfida sallaya yafara Jera sallar Nafila bayan ya idar ya Shiga jera addu"ar neman Gafaran Allah daga karshe yana Fatan Allah ya sausauta zuciyar goggo data Azeema wacce yakejin kaunarta da Tsausayinta yana hudu kowani lungu da sako na jikinsa.
***************
_Gombe_
Yau din Azeema Tunda tatashi take Fama da Faduwar gaba,gawani ciwon kai mai tsanani,ga zazzabi mai zafi yaki sakinta,bataso tana nunama goggo kada tace su Tafi asibiti,ammh sai da tagane don har goggo tagama Hada Abun karyawa Azeema bata iya tashi ba,tun bayan datayi sallar Subahi,Nan goggo tazo ta sameta ta Kudundune cikin bargo tana Rawan Sanyi,zama tayi agefenta tana yaye bargon take Fadin.
"Anya Azeema kwanciya agida zai yuyu,kinki yarda muje asibiti adubaki aga maike damunki? gakuma jarabawarku na matsowa nan da kwana hudu,anya zama ki iya kuwa..? Azeema ta dago kanta murya shake tace,"Goggo kibari in zazzabin bai sauka ba,gobe sai mutafi Asibitin kuma indai jarabawace zanyi iya insha Allahu.."Rausayar dakai goggo tayi kafin ta mike tana fadin",Toh Shikenan,ki Fito ki karya Allah ya sauwake..",daga haka Tafice daga dakin Azeema ta bita da kallon kauna.
Da misalin karfe 10:30am na Safiya Goggo na tsakar gida tana Shanya yan kayanta data wanke taji jiniya kamar ta Sojoji,daga nesa bata damu ba,tacigaba da Abunda takeyi ammh sai me,sai Abun yashiga matsowa har zuwa inda take,tana jinsa kamar akofar gidanta,dakatawa tayi tana Saurara sai taji tanajin dirin dirowan mutane daga tsaye irin dif dif din,chan sai taji ihun wasu yara suna Fadin"ga Sojoji nan,sai kuma taji hayaniya yacika wajen ana mgana cikin harshen Turanci,tsoro goggo taji tayi Saurin Cire hannunta abotikin kayan Datake shanyarwa tana Dafe kirji Bata gama jimami ba taji Takun sawu da hanzari anshigo gidan,Baya goggo tayi zata Shige daki don Ta Firgita sai taji muryan Jabir yana Fadin"goggo..."Juyowa tayi da mamaki tana kallonsa,sanye yake da kakin soja,Kafarsa sanye da wani katon bakin Takalmi,kakinsu sun amshesa sosai,ajiyar Zuciya ta sauke kafin tace"Na"am Jabiru kaidawa yanzu da safen nan? Ashe kaine tafe nifa naji jiniya da kuma diran mutane ka ganni nan wlh har na Tsorata.." Dariya Jabir yayi kafin ya duka yana gaishe da goggo amsawa tayi tana sakin Fuska,kafin tace"Lafiya kuwa Jabiru,ina Aliyun na ganka kai kadai..?"mikewa yayi yana zuba hannu a aljihu yana Fadin"Tare mukazo dashi goggo yana waje,kunyar hada ido daku yake,munzo Tafiya da Azeeza ne.."daidai lokacin Azeema ta bude labule ta fito wacce takejin hayaniyar Goggo sama sama Shine ta Fito,akunnenta Jabir yake Fadin sunzo kama Azeeza ne,atare goggo da Azeema suka Furta.
"Saboda mene..?ajiyar zuciya yayi kafin yace kai tsaye"Saboda an kamata da hannu wajen Hada tsakanin gadanga da matarsa Azeema uwa uba kuma Ana zarginta da yunkura kasheta..."Dafe kirji goggo tayi kafin tace"Nashiga uku ni Suwaiba kana Nufin ita ta kullah ma azeema Sharrin kawo kwarto...? Jabir yace"Kwarai goggo harda Yunkuri kasheta daga karshe.."Hannu goggo ta dora akai Tana fadin"Yau ga Tsinananniyar yarinya,mai Zuciyar Fir'auna oh ni Suwaiba yau naga Bariki.."Tafada tana kama baki,itako Azeema baya taja tana dafe kanta hawaye suna kwaranyomata na Sanyi da wani Ni"ima ko bakomai Allah ya wanke ta daga zargin da Mijinta ke mata.
Juyawa Jabir yayi yana fadin"Ku sanyo mayafi muje gidansu Azeezar goggo yau komai zai kare hatta mahaifinta sai yasan maita aikata.."Yana gama Fadar haka ya fice,ai goggo ko mayafi bata tsaya nema ba,dankwalinta ta warware tana Fadin"Ke Azeema sanyo hijabi yau Allah ya wanke ki,Kai Alhamdulillah.."Take fada kan Ta fice Azeema dake tsaye kanta na Sarawa dama da hijabinta ajikinta tabi bayan goggo tana jan kafa.
Tana Fitowa taga anguwa tacika da jama"a motoci Shidda ta gani akofar gidan goggo,ga wasu Sojoji fuskarsu ba Annuri sun Kame akofar gidansu suna Kame da bindigogi ba mutimci kamar ma Sun ma gidan Runfane,tsoro yakamata tama kasa Shiga gidan,sai da goggo dake gabanta ta waigo ta warci hannunta Suka Fada cikin gidansu inda suka ci karo da Aliyu tsaye acikin Filin tsakar gida Shima yana sanye da kakinsa na Soja Fuskarsa lullube cikin wani bakin gilashi,Bayi da Annuri ko kadan kamar an aikomai da Sakon mutuwa gefe daya kuma Ni"ima da Muneera ne tsaye,Ni"ima sai Share kwallah take chan kuma ga inna Ramatu durkushe ta dora hannu aka,sai Mallam lawal dake tsaye yana kallon Azeeza wacce ke Tsaye tana Raba idonta Na Rashin gaskiya.
Mallam lawal ke fadin"Anya Azeeza ke yata ce
Showing 63001 words to 66000 words out of 88299 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22 Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30