luv her i dont want her to die shikanshi dad yatausayama dan nashi duk yayi zuru zuru …dad yace mishi u have to be strong 4 her dont lose hope ,have faith Bessha will get better suna cikin haka doctor yafito yace kune parent din patient din?? sukace eh yace kubiyoni office suka bishi aka zauna…dad ne yafara magana yace ya jiki nata yake likita????
Doc ya kallesu yace alhaji am sorry to say but yarinyar ku is in a critical condition she really needs ur prayer…basir kuka yake kaman ba sojaba
Dad yace yanzu wot is ur suggestion doc???
Doc yacire glass din idonshi ya kalli dad yace alhaji i will suggest kufitar da ita waje saboda mu anan nigeria zamu iya bata magani ta warke amma bamu da na’u rar dazata batar da tabon kunar so dat is d only reason y am suggesting u people should take her outside country dad yace doc ba matsala just make all d necessary arrangement saboda gobe musamu mufitar da ita doc yace to zaimusu transfer zuwa wani good hospital a India akwai wani friend dinshi zai hadasu dashi dad yay godiya suka fito
Mum kuka kawai take da yanzu itace a wanan condition din ,dad ne yamata magana yace yanzu ya kike gani a fadanma iyayenta ne ko abarshi ….mum tace afadan musu inyaso dukanmu ma dunguma mutafi india tare cos intana ganin iyayenta zatafijin sauki dad yace hakane….dad yaciro waya yakira hamma yace hamma kadau mota yanzu kaje da dauko su mama da baba daga kauye sanan kabiya kano ka dauko goggo kutaho abuja yanzunan komin dare muna jiranku yace alhaji lpy kuwa???yace koma me inkazo zakaji
Maman shakur
[01/09 5:27 PM] Aishat muh’d: 52
Matar sojaa
Dad ne da basir sukaje dauko su hamma a airport su mama da baba sai tambaya suke lafiya dad yace ku kwantar da hankalinku nan dai ya kwashe komi yafadan musu mama da goggo sai kuka suke baba nema da dad suke basu baki …koda suka isa asibitin akace zasu iya shiga su ganta kowa kuka yake daya ganta doc yace anmata alluran bacci dan azaban datake going true is too much..mum harwani sheksheka take saboda kuka gani tace she is too blame 4 everything mama ma kuka take basir ko yama rasa hawaye a ido kawai yay luuuuu dashi hakadai kowa ido biyu ya kwana suna dawowa daga sallan asuba likita yace everything is ready kasancewar babban asibitine sunada jirgin samansu na asibita mai suna emergency flight dad yabiya kudin komi suka tafi
sai India basir yaso binsu amma dad yace yafara daukan leave daga aiki dan bazaiyi kyau yayi tafiya without taking permission ba hakadai ya lallaba yakoma gida yasa kaya yatafi office dinsh dansamun permission din tafiya…..
Bangaren yan India suna kaiwa aka karbi bessha aiki ake gadan gadan abunku da akwai kudin so no any waste of time.akabama su gwaggo dasu mama makwanci mai kyau….
Bangaren mubina tunda tafita takira sisi tagaya mata abinda yafaru sisi tace kwantar da hankalinki tunda dai kinada kudi enough kitaho ina lokoja muzaga innu namiki mai bariki ke nufi tadai mata huduba kala kala takuma yarda taje tai booking flight sai lokaja ……suka cigaba da cin duniyansu babu tunanin gobe…
Maman shakur
[01/09 5:43 PM] Aishat muh’d: 53
Matar sojaa
Satinsu daya a India basir yasamu aka bashi leave yataho India yana kaiwa su dad sukace mishi haryanzu batama farkaba hakadai suka cigaba da kula da ita harnakan rasa tsakanin mum da mama wayafi wani kula da bessha.
Lokacin da bessha tai wata biyu kunar duk ta warke dan yanzu ana samata kayama saida farkawane batayiba amma likita yace karsu dama tunda ciwon ya warke any moment 4rm now zata warke.shidai basir yadawo shiru shiru kullum sai aukin azumi saboda yawan sha’awan dayake fama dashi wanan matan karsar waje shigan dasuke suna birkita bawan allahn lol
Wata rana dad baba mama su hamma da basir suna dakin da bessha take a kwance mum ce kadai taje gida tai wanka saboda yau ita ta kwana da bessha, duk sun zauna sunyi shiru kowa da abunda suke tunani kaman ance basir kalli bessha kawai yaga kafanta na motsi da gudu yatashi yakai wurin yana bessha bessha tashi am here yarike hanunta ya sumbaci hanun dad duk suba zubamishi ido dan sun lura yasoma tabuwa yarinya gata ta kwanta kaman gawan ne zaice tayi motsi sai chan sukaga tafara daga hannu basir yarike hannu yace bessha open ur eye am here ahankali tabude idonta takallesu yanda kowa yatashi yazuba mata ido mama ce ta taso tace auta kin tashi kin ganeni kuwa nice maman ki takurama mama ido kaman bazatayi maganaba sai chan tace mamaaa ahankali mama ta matso ta rungumeta tana kuka ,kowa nadakin alhamdulillah yake cewa dad ne yace basir jeka kira likita da gudu yakira doc yazo yaduba yatambayeta koda inda kemata ciwo tace babu ,doc yace ayi mata wanka abata abinci taci mama tace to basir dai sai kallon bessha yake duk su dad sunfita dan abasu wuri mama tacire mata kaya amma basir yaki fita saida dad yadawo yajashi suka fita
Maman shakur
[01/09 6:01 PM] Aishat muh’d: 54
Matar sojaa
Bayan mama ta wanke yar tata ciki da bai tadawo da ita ta zaunar da ita tasa mata wata yar doguwan riga ja da baki yay mata kyau mama ta gyara mata gashinta ta daure tai kyau sosai ta dawo sak bessha yar autanta amma saida ta rage kiba sosai tadawo dai dai saboda ciwo saidai kirjinne da hips sukaki raguwa niko maman shakur nace ai gwara inba hakaba basir bazai moreba .saida tagama shiryata ta kwantar da ita akan gado taje waje takira su dad tace sungama su shigo duk suka shigo basir yaga bessha tawani irin yimishi kyau jiyake kaman abarshi daga shi sai ita a wurin mama ne tahada tea mai kauri zata bata da gudu basir ya karba yace mama zan bata plz mama taji dadi yanda yake nuna ma autar ta so tamika mishi yaje yazauna kusa da bessha ahankali yace honey ya jikin??ta kalleshi kasa kasa tace da sauki ya debo tea din a hankali yakai bakinta ta tsaya ta kura mishi idoo taki karba saiduk yaji ba dadi idonshi yaciko da kwalla ahankali yace nasan kina tunanin dukan danamiki ne plz kiyakuri kiyafemin kinji my honey batace komiba tabude bakin yana satama suna cikin haka kaman ance daga idonki tana dagawa taga mum a bakin kofan dakin wani irin ihu tasa wanda saida ya tsorata kowa a daki har tea din hanun basir saida ya zube ta cusa kanta cikin kirjin basir tana kuka tana mum dan Allah kiyakuri karki daken bessha na bala’in tsoron mum sai alokacin da akaji ta ambato mum ne suka kalli bakin kofa sukaga mum tsaye tana hawaye mama ta tashi ta shigo da ita ,mama taje wurin bessha da har yanzu kanta na jikin basir taki dagowa mama tace auta ba dukanki zatayiba ita ketama kula dake yanzu mum na sonki komi yay farko zaiyi karshe dama kiyafe mata kinji itama mamankice ahankali mum ta tako tai kneeling down tana hawaye tace bessha kiyafemin dan girman allah nasan abunda namuki keda basir ban kyautaba nan tafadi cewa itane tasa dole basir ya auri mubina itane kuma taima basir allah ya isa inhar ya kwanta da ita kowa jikinshi yay sanyi
Maman shakur
[01/09 6:20 PM] Aishat muh’d: 55
Matar sojaa
Goggo kasa hakura tsaki tayi tace allah wadai mai irin halinki wlh bakiji dadin halinkiba duk kinyi haka dan ki cusguna mata amma gashi itane ta taimakeki da yanzu kene a gadon nan mum dai ba bakin magana kuka take jin yadda goggo ke zagin mum yasa bessha ta dago tamike saida basir ya mikar da ita dan haryanzu bata gama kwariba ta taka ahankali kusa da mum itama tai kneeling tace mum ke uwatace bazan taba fushi dakeba tunba yauba nariga na yafe miki allah yayafe mana gabaki daya mum dai kuka take bessha ta zamo dankwakin kanta mai taushi ta gogema mum hawayen idonta tace kidena kuka mahaifiyata tarungume mum mum ma ta rungumeta tsam tsam saida sukasa kowa na dakin zubda kwalla babu wanda yakai basir murna yanzu zai iya komi da matar shi kaman yay rawa haka yajeji.mum ta dagotata zaunar da ita kan gado tadebo abinci tadinga bata a baki harsaida takoshi itama tabama mum abaki saida sukaba kowa dariya adakin
Kwanansu 14 aka sallamesu ,basir saida yayma bessha siyayya na hauka Englis wears kayan barci su abaya dadai sauransu..dukda yasan basu shiryaba amma yasan dazaran yakebe da matarshi daga shi sai ita zai wanke laifinshi.
Ran monday suka suka shiga jirgi sai kano….suna zuwa aka kira basir wurin aiki dole a ranan yatafi bai tafi da bessha ba saboda yanason ya chanza musu gida sukoma perfect house dagashi sai ita
Maman shakur
[01/09 6:32 PM] Aishat muh’d: 56
Matar sojaa
Dad sunyi sunyi dasu baba su zauna aburni amma sunki acewansu sun riga sun saba da rayuwar kauye haka suka tafi bbessh sai da tai kuka.. aka barta da mum..mum tasamu damar gyarata dan wata kawarta balarabiya ita tabiyama kudin jirgi tazo aka dinga gyaran amarya bessha tai wani irin kyau bakin ta sai sheki yake goggo ma ba’a barta a bayaba ta gyara bessha amma nata in a tsofaffi way jikinta yay lumu lum dashi kaman na shakur lokacin yana jariri lol …..
Tuni iyayen mubina sukaji abunda yar tasu tayi sukazo har gida suka bama su mum hakuri dad yace bakomi sun riga sun yafe su..iyayenta sai tsine mata albarka suke dad yace subari addu’a zasu mata allah sa tadawo gida allah kuma ya shiryata ……
Mum dai tana gyara bessha bana wasaba bessha harta gaji da ciye ciye da shaye shaye hayakin yau daban gobe daban hanunta har zufa yakeyi tsabagen dahuwar da magun gunan suka mata ita kanta bessha har abun suka soma damunta dan suna samata sha’awa wani zubin…..
Watabshi daya yagama duk gyare gyaren dayakeson yi a gidan sababbin komi yasa mata yanda kukasan zai zuba ruwa a kasa yasha saboda murna…
Ranan daya isa kano hmmmmm masu karatu kunaso kuji maiya faru????kowa saitamin kiss a kumatu zan cigaba lol
Maman shakur
[01/09 7:40 PM] Aishat muh’d: 57
Matar sojaa
Yana kaiwa kanon dayake babu wanda yasan da zuwanshi bessha na kwance a dakin mum tana barci mum ta leka makota anmusu haihuwa daga ita sai dan shimi da kadan tawuce cinyan ta tarike wani hausa novel a hanunta bacci ya kwasheta gashinan a barbaje…idan kunga yanda rigan ya matse kirjin nata kaman zai bullo daga rigan ….basir yay sallama a falo yaji shiru yace kodai mum tana bacci ne hala yakoma side dinshi yay wanka yasa kayan shan iska yasa wando iya gwuwa da yar shimi fara yafesa turare sai baza kamshi yake yafito yanufi dakin mun straight yana shiga ahankali ya tura kofan wazai gani bessha yaga sai kwankwadan baccinta take ya kalleta 4rm head to toe yaji hankalinshi ya tashi ahankali yaje ya zauna kusa da ita yasa hannu ya cire gashin daya rufe mata ido yakura mata ido ta masifan burgeshi yadinga shafata ahankali chan kaman a mafarki taji ana shafata ahankali ta bude ido wazata gani basir da sauri ta tashi zaune tana kakkare kirjinta da hannunta shikuma sai wani murmushi yakemata ……ta daure fuska tace menene kakeyi anan mum taje barka yay murmushi yace dai dai kenan am a lucky boy ya kashe mata ido daya tawani kara daure fuska ya kamo hanunta yace honey har yanzu fushin akeyi dani ayafemin mana dan allah kinji honey yawani sumbaci hanunta saida taji yarrrr a jikinta ahankali yace honey kin hakura kin yafemin plzzz yay muryan yara ahankali itama kamar muryan rada tace eh nayafema yawani yawota jikinshi ya rungumeta yana i luv u my honey chan taji yafara shafata wanda ke tada mata da hankali da karfi ta fizge jikinta ta mike tsaye tana kabari shikuwa yanda tamike din saiya bashi damar kallonta very well wani irin miyau yahadiye dakyar yamike yana binta tana ja da baya bata saniba ashe hartakai jikin bango yana ganin haka yay murmushi yace u have no where to go now except here ya nuna mata kirjinshi tawaniji kunya tarufe idontaa
Maman shakur
[02/09 7:42 AM] Aishat muh’d: 58
Matar sojaa
Ahankali ya hura mata iska a kunne yawani matso dab da ita kaman zai maidata ciki…tace uncle basir ka matsa na wuce yace kinaso na matsa???tace eh yace to bude idonki tabude idonta suka tsaya suna kallon juna kowanensu da abunda yake tunanin yace mata yaushe nadawo uncle basir???nazaci angle basir ne sunana abun yabata dariya saida tai dariya tace lokacin da bakasan daniba lokacin nikuma nasan kai uncle basir ne..ya kalleta yace kiyafemin sharekin danayi kinji honey na tace bakomi yariga ya wuce
Ahankali yace mata kina sona????tambayar ta bata kunya sosai kawai bai ankaraba yaga ta turashi gefe tafara gudu zata bar dakin da zafin nama irin nasu na sojoji ya dankota ya hadata da kirjinshi yace iyye guduwama zakiyi ko to ai nakamaki kuma babu mai kwatar ki yarinya….ta tsaya tana dan Allah uncle basir ka sakeni na tafi kar mum tazo ta ganmu ahaka…yacemata wlh rikeki kadai makes me happy ur skin is very soft ,yakai hanunshi kan lebenta yace dis ur pink lips anytime i looked at them i feel lyk kissing u yawani fara shinshinata yace dis ur lulu eye anytime u look at me with them ,they drive me crazy……
Kaman mai rada yace besshaaa jitayi duk duniyan nan babu wanda yakaishi iya kiran sunanta ahankali itama idonta a kulle tace naam yace plz let me kiss u dasauri ta sa hannu ta kare fuskan ta ahankali yacire hannun yakai bakinshi kan nata yana mata wani irin kiss with lot of passion bata hanashiba cos she also need it….suna cikin haka mum ta shigo dakin salati ta saki mum tace basir mesa bakada kunya ne danan??a dakinama yaro sai shegen jaraba bazaka iya hakuraba gobe zaku tafiba….duk kunya takama bessha shiko ya sosa keya mum tace zoka wuce kabarmin daki dayazo zai wuce ta daka mai duka abaya yace wassh mum dafa zafi takawomai wani dukan da gudu yabar dakin
Ta lura bessha duk kunya yakamata tace mata saki jikinki bessha……
Hakadai ranan bessha tawuni taki yarda suhada ido da mum
Da daddare mum tace yazo yaci abinci yace mata aba bessha takawo mishi
Bessha nakaiwa bakin kofan tai sallama bai amsaba ahankali ta shiga taganshi kwance kan gado tace uncle ga abinci yataso zai riketa da gudunta tabar dakin tana dariya tace ai nasan wayonka yay kwafa yace yarinya zan kamaki ne ta juyo ta murguda mai baki tace mafashi yako biyota da gudu ta shiga dakin mum ,mum tace lafiya tace bakomi mum tawuce sadaf sadaf zuwa dakinta kaman munafuka
Maman shakur
[02/09 8:42 AM] Aishat muh’d: 59
Matar sojaa
Tun safe suke ta shirye shirye tafiya mum tabata magunguna dayawa wanda zatai guzuri dashi flight din 3:15 zasubi (DANA AIRLINE)..
Karfe 3:00 dad da mum suka kaisu airport bessha sai kuka take wai bazata tafiba dakyar mum ta lallabata suka wuce basir ya rikemata hannu gam kaman wacce zata gudu suka wuce suka shiga jirginsu yadaga sai abuja …
Suna sauka a airport din Abuja basir ya kunna wayanshi yakira driver dinsu john yace yazo ya daukesu basu dadeba sai gashi yazo suka shiga baya yaja motan bessha sai kukanta take basir ya kalleta yace haba bessha kukan bai isa haka bane konima kinaso nayine ta ce a’a yaceto dan allah kidena kinji tace to ta share hawayen ya rungumota tawani lafe a jikinshi harsukakai gida….
Suna shiga gidan Bessha bude baki tayi bata taba ganin gida mai kyau haka ba idan nace zan tsaya bayanin gidan zan bata lokaci gwara na barshi kawai.
Suna shiga yanuna mata dakinta tashiga shikuma yatafi nashi yay wanka ya chanza kaya ya leko yace mata bari natafi masallaci daganan zandan biya naga wani mutum kinji my honey tace sai
ka dawo ya shafa fuskanta yatafi…
Yana fita tatashi tai wanka tashafa jikinta da turare tazo tai salla lokacin biyar saura tai maza ta shiga kitchen tadafa abinci gangariya coconut rice tadafa da miyar hanta ..sai dare bayan sallan issha yadawo
Maman shakur
[02/09 8:59 AM] Aishat muh’d: 60
Matar sojaa
Yana shiga dakinta da sallama tana zaune tadaura kafa daya kan daya taci kwalliya sosai tana sanye cikin doguwan rigan karen miski black mai rantsin blue saitasa dankunne fashion blue tai makeup sosai kanshin turare kawai yake tashi daga
jikinta.gashi kayan yakamata sosai kirjinan kaman zai fito waje yakarasa ciki yana hadiyan yawu tace barka da zuwa uncle ahankali yace yauwa yace sorry nadade ko tace bakomi ta mike tsaye tana wani tafiya mai daukar hankali ta dauko mishi ruwa ta sugunna tadan kwanto yanda zai hango dukiyar fulanin da kyau ya karbi ruwan yana sha amma duka idonshi suna kan dukiyar fulanin yagama sha tace uncle food is ready yace mujeto ahankali suke tafiyan ita tashiga gaba har dining sai wani juya mazauninta takeyi shiko mutumin dukya daburce koda suka faracin abinci kadan ya iyaci yatafi dakinshi dan sake wanka ,ita kuma tasake kaya tasa wasu fitinannun night wears shara shara iya cinya ce tadaure gashinta tai bala’in kyau tasa wani turare wanda mum tabata ta kwanta abunta tadau novel din hausa maisuna (Anatu siddiqa )tana karantawa tanajin dadin karatun sai wuraren karfe goma taji uncle basir yabude kofan dakinta yashigo dauke da wata bakar leda a hannu….
Maman shakur
[02/09 9:10 AM] Aishat muh’d: 61
Matar sojaa
Tatashi ta zauna ta lura yanda yake kallonta yace tashi muyi nafila bessha ahankali tamike tashiga bayi tayi alwala yajasu jam’i sukai raka’a biyu yamata addu’a yadauko kazan yana bata abaki har suka ciyar da kansu suka koshi daganan yakwashe kayan yakai kitchen koda yadawo yatarar ta kudundune cikin bargo yacire jallabiyar jikinshi yahaye gadon ya yaye bargo tajuyo tace uncle bacci nakeji ,yace kitashi yau wasa zamuyi takalleshi wasan me yace sick and hideouts tace but uncle dare yayi tana maganan a shagwabe yakoma hanunta yadaura fuskanshi kan hanunta yakalleta tace dont u think is time u stop calling me uncle???tai shiru yace bessha inasonki i luv u with all of my heart ahankali bessha takai yatsanta kan lips dinshi tace shiiii say no more ,i equally luv u ya kalleta yace dagaske bessha??ta girgizamai kai alamun eh hawaye na sauka daga idonta yarungumeta
Showing 15001 words to 18000 words out of 18889 words