kiss a hankali tadan yamitse fuska cikin baccin yay sauri yamiki yafita daga dakin yakoma kitchen dinta ya ajiyemata abincin yafito yaje dakin mubina yace to uwargida saida safe ko tai mishi wani kallon mamaki sai kuma tabasar tace to saida safe yana fita ta taso ta leka ta hujin kofa ko dakin bessha zaitafi sai taga dakinshi yatafi ya shiga takoma kan gado ta zauna tace me gayenan yake nufine?nifa gaskiya kwadayinshi nake?tana cikin tunanin taji wayanta yay kara tadauka taga mom din basir ne
Maman shakur
[30/08 4:10 PM] Aishat muh’d: 31
Matar sojaa
Tadauka ta gaida mum tace mum mun iso mum tace eh yafadamin munyi waya.mum tace mubina karki sake kibari yarinyar nan ta rainaki duk randa kikaga basir ya kwana dakin bessha kifadamin kinjiko tace to mum ,mum tace ina basir din?tace yana dakinshi mum tace shikenan to saida safe mubina tace Allah bamu
alheri.tai wani dariya tace mum ma she is on my side idan har yay kwana 3 bamuyi ba wlh da mum zanhadashi tai dariya ta kwanta sai bacci.
Da asubaa bayan yatashi yafara shiga dakin mubina yatasheta dakyar ta tashi yana fita takoma barcin ta yaje dakin bessha ahankali yake shafamata fuska gashi dakin da duhu afirgice tatashi tana neman yin ihu ya riketa ya rungume tai yace ke nine dataga basir ne saita sauke ajiyan zuciya takara wani shegewa jikinshi tacigaba da baccin ta dake bessha akwai nauyin bacci dayaga bacci tacigaba dayi a jikinshi gashi alwalanshi na neman karyewa yafara dukanta ahankali yana bessha Bessha tashi kiyi salla tun bacci bai saketaba harya saketa yakamota ya kunna wuta ya shigar da ita bayi ya kullemata kofa yafito yatafi massallaci
Sai wuraren karfe bakwai yadawo yaje dakinshi yay wanka yafito cikin kananan kaya sunmishi kyau sosai ya shiga dakin mubina yaga taci gayu cikin english wears sun mata kyau ba laifi amma matsalanta is she is just shapeless yace uwargida har an tashi tai fari da ido tace yes darling ta matso takama hanunshi tawani shige jikinshi yanda yake shakan turarenshi ahankali tace ina kwana yace lpy zomuje falo inason namuku magana tace to tabiyoshi yace zauna bari nakira bessha ya shiga dakin bessha
Yasameta zaune tai tagumi yakarasa yace lpy bessha ta kalleshi sai tafara kuka tace goggo da mama nakeson gani tana maganan tana kuka ya rungumetaa yace karki damu munkusa zuwa amma yanzu makaranta zan saki kiyi karatu mema kikeson ki zama?tace inason nazama mai aiki a tv yay dariya yace to saiki dage idan kin fara zuwa makaranta kiyi karatu dakyau kinji tace to yace zomuje falo inada magana daku yakamo hanunta suka fito ahanaka
Yanda mubina ta gansu yarike mata hannu saida zuciyanta ta buga kishi… ya zaunar da ita a kujeran mutum daya shikuma yazauna kusa da mubina
Yabude taron da addu’a yafara da cewa zan fara dake karama bessha na farko dai banason raini karki yarda wata rana mubina takawomin karanki tace kinyi mata rashin kunya .sanan gobe zaki fara zuwa school anriga angama komi sanan nasamo miki lesson teacher dazai dinga miki a gida inaso kimaida hankalinki da kyau kinaji ko tace eh yace akwai abunda kike bukata kuma tai rau rau da ido basir yace karkimin kuka kifada kawai tace angle basir dama dama yace dama me???tace dama yar bebita namanta da itaa a gida takuma fashe da kuka ya kalleta tai matukar birgeshi yanda takemai kukan shagwaban yace to dena kuka zan siyo miki yar baby katuwa kinjikooo tace too.
Maman shakur
[30/08 4:33 PM] Aishat muh’d: 32
Matar sojaa
Yajuyo ya kalli mubina yace maganan abinci nafison kowa tayi nata da kanta tunda dai bessha school take zuwa zaifi kyau kowa tayi nata sanan gobe yan aiki zasu zo daki naki daya na bessha.zance kwana bessha saita gama secondary sanan zata fara karban kwana but dukda haka zan dinga zuwa kullum ina shiga dakin naduba lafiyanta dafatan kin gane mubina tai murmushi dan taji dadin maganan karshen yatashi yace kowacce taje tai abincin kari yace mubina kiyi harda nifa kinsan ke keda ni tai murmushi tace to ,bessha ce tafara tafiya dakinta mubina kuma ta matso tai mishi kiss ta wuce dakinta tana wani juya jikinta ,
Bayan tagama yazo yaci yakoma dakinshi yay baccin shi.bessha dai ba abunda ya dameta dadinta takeci gasu chocolate da biscuits din da basir yakawomata dazu da yar baby ta tanata wasa adakinta ga kallo tanayi duk ita kadai
Da daddare daya rashiyin bacci yashigo dakin ta ko ina fes fes yaganta tai bacci da remote a hannu shimine a jikinta ,haka yakashe kallon yadauketa yakaita kan gado ya kwantar da ita yaciro wayanshi ya dauketa hoto.yawuce dakin mubina yace mata saida safe tace Allah bamu alheri abun yabata haushi yanda yake shareta tace wlh bari gobe tayi mum zata kira tafadamawa …..
Da asuba yatashi yatashi mubina sanan yatashi bessha yace tashiga tai wanka tashiga kafin tafito yafito mata da kayan makaranta komi da komi tafito tasameshi zaune bakin gado ko kallonta baiyiba yace kisa kayan nan kifito falo tashafa mai tasa kayan sunmata kyau sosai tai salla lokacin karfe 7:00 tafito tasameshi a falo ya dauko mata abinci taci sosai tasa hijab ya gaggyarata ya dauko jakan ya goya mata.ya kalleta yace my little bessha kinyi kyau tai murmushi tarufe fuskanta da tafin hanunta yace ki dage da karatu kinji tace to angle yay murmushi yace mujeto ya riko hanunta suka fito sun sami mubina a falo bessha taje tai gaida ita ta amsa mata ciki ciki basir ya kalleta yace bari nakai bessha makaranta tace saika dawo
Sunkai makarantan an gwada bessha akace za’a sata a jss1 basir ya roka yace plz asata a jss3 she is 15 ataimaka hakadai ya lallabasu abunku da sunga babban mutum kuma Gen suka yarda har aji saida ya kaita yajuya zaitafi ta taho da gudu ta rungumeshi tace yaya tsoro nakeji karka tafi da kyar ya lallabata ta dena kuka yace karki damu anjima zan dawo na daukeki mukoma gida ya shiga ajin yakira wata aishat yarinyar abokinshine yace aishat ga kawa namiki kanwatace ki kula da ita dakyau ki dinga mata bayanin abunda akaye kinjiko tace too yadauko kudi yabasu aishat kallo daya tama bessha taji tana sonta taja hanunta suka shiga aji
Maman shakur
[30/08 4:52 PM] Aishat muh’d: 33
Matar sojaa
Bayan fitan bessha da basir mubina taji haushin yanda ta gansu azuciye ta kira mum tafara kuka tana mum wlh tunda muka dawo baitaba kwana a dakinaba amma kullum sai yadinga lallaaba yarinyar chan tana kuka mum tace yanzu kina nufin babu abunda yataba hadaku da basir tace eh mum tace barkuka yau zai gamu dani bari na kirashi
Yanakan hanya yana cikin tuki yamakusa kaiwa gida yaga kiran mum ya parka gefe ya amsa mum ina kwana mum tace ba kwanarka nake nemaba tace kana nunamin ban isa uwa a wurinkaba ko mubina kayan wanki ce kakawota ka ajiyeta ko kwana baka tabayi a dakintaba ko yace mum bahakabane tace mubina karya zatama yace…mum ta kasheshi tace bana bukatar magananka kaje kabata hakkinta yanzunan inba hakaba sainai mummunan sabama wawan yaro mara jin maganar uwarshi kawai ta kashe wayan dip .ranshi inyay dubu yabaci watoma karanshi takai bai taba kwana da itaba to wlh bari yakai gidan saitai nadaman kai karanshi yaja motan a zuciye yana kaiwa yay parking ko tsayawa kulle motan baiyiba ya shiga ciki gidan a zuciye :evil::evil::evil:yau ta tabo ran sojoji da kafa ya daki kofan dakin mubinan saida ta tsorata ta mike yakamo hanunta yajata zuwa dakinshi ya kulle kofa duk iskancinta saida ta tsorata dayana yinshi…ya koda mata mari yace dan ubanki karana kikakai wajen mahaifiyata ko badai wanan kikesoba ya nuna yace yau zaki samu munafuka kawai tace to karya nayima kataba kwana a dakina ne yakara marin ta yace ina magana kina magana yafara cire kayan jikinshi yay mamaki ko tsoro ganin shi haka batayiba.itakuma murna take a zuciyanta gashi katotuwa irinta sojoji finally yau zata dandana abunda ta dade tana mafarkin yi dashi ta dinga yima mum addu’a….
Ya dagota ya shake mata wuya yace duk randa kika kara kai karana wajen mum saina kusan kasheki ya jefata kan gado yafada kanta yasakin mata duka nauyinshi yafara kiciniyar cire mata kaya
Ni maman shakur nace kai soja mugu yau sunanta sorry







MATAR SOJA 34 to d END
Posted on October 23, 2015
[30/08 8:41 PM] Aishat muh’d: 34
Matar sojaa
Yafara kiciniyar cire mata kaya tace dan allah kabari nai fitsarin nadawo tanason zuwa dakinta tasa turaren da kawarta sisi takawo mata dan karya gane ita fanko ce…..yace wlh babu inda zaki abunda kikeso shi zan miki yacire mata rigan yacire sket din sai musu musu kwace kanta take dan ita wlh bata haka taso suyiba bata shiryaba at all kokarin ciremata pant dayakene yasa tadawo daga tunanin datake zatai magana kawai yahada bakinta da nashi yafara sa mata
kawai jiyayi zuruf ya shige abun yabata mishi rai sosai amma yay alkawarin yau sai tai nadaman hadashi da mum din datayi …….
Haka yadinga skelewu akanta tun tana jin dadi hartafara jin zafi dan abun nafitan hankali yakemata karfin kaman injin surfen masara mubina kuka take tana dan allah kayakuri basir bazan karaba kadena wlh nagaji ya koda mata mari yace kimin shiru ai abunda kikeso kenan dan haka dole sai karfina yakare basir ya cigaba da kashe arna dan ba laifi she is swt and warm at least zai iya maneji da ita kafin mum tahakura tajanye tsinuwan yakoma ma bessha shi.muryanta yaji tana cewa wayyo basir dan allah kadingayi ahankali zan mutu kayakuri ya bugi bakinta yace bazanyiba abunda kikeso ne nake baki wlh inkika kara magana sainayi dagaba ki dayan karfina tai shiru tana kuka tana maida numfashi basir yiyake daga yay wannan style din sai wanan bashi ya kyaletaba sai 1 :00 yau tashigo hanun soja mazaa kenan shima dan lokacin salla ne tun tunwuraren 8:30 fa natausayama mubina kodayake Allah kara
Haka ya sauka akanta yay tsaki yace banza fanko ninasan mum batasan halinki bane dabata banikeba wlh yace tashi kibarmin daki kafin nakaryaki tatashi da gudu ko kaya bata tsaya sawaba hartakai bakin kofa yacemata ki shirya nadare zaifi wanan dagudu tafita tana kuka
Maman shakur
[30/08 9:20 PM] Aishat muh’d: 35
Matar sojaa
Tashiga dakinta tanata kuka tana Allah ya isa mugu kawai ni wlh inason hot man amma his hotness in bed is too much bazan iyaba wlh karfinshi yay yawa azzalumi hq dinta zugi take mata bana wasaba haka ta lallaba tashiga bayi tai wanka ta dade cikin ruwan zafi azuciyanta tace nida ba virgin ba nawahala inyasamu virgin sai mutuwa zatayi halan.haka tadinga zancen zucinta tana gamawa tafito takira sisi tace sisi wai yaushe zaki shigo abuja ne???i really need uu tace shegiya ya amarci karki damu gobe zanbi wani alhaji meeting zaizo abujan amma yace dole saiya taho dani dan baya iya kwana ba mace tace innazo na shigo na ganki friend taceto saikin dawo
Mubina tace hala dai alhajin nada yan chanji ne naga kin yarda zaki biyoshi Sisi tace kedai bari beb akwai naira but he is not good wlh nan da nan yay pass out kawai maneji nakedashi tundadai yana biya dakyau
Mubina tace shigiyar gari saida kinzo akwai hira sukai sallama ta kashe wa yan tai baccin ta…
Abangaren bessha tana makaranta babu abunda take ganewa ita batajin turenshi amma aishat na fassara mata komi to alhamdulillah tadan gane.
Abangaren basir yana koranta yay tsaki ya shiga bayi yay wanka yace narasa mesa mum tahadani da yar iska wanda tai yawon iskanci kafin aure yadai wankan ya shirya ciki white farar shadda bugaggiya ya kafa hulannan minister yay kyau sosai yafito yashiga dakin mubina yaga tana barci yay murmushi mugunta yace gwara kiyi dan ki shiryama anjima yafita abunshi yahau mota sai school ……
Yana zuwa lokacin har antashesu tana tsaye gefen wata bishiya tai shiru yaje kusa da ita yace matas har antashi ta kalleshi tace uhm
Maman shakur
[31/08 8:34 AM] Aishat muh’d: 36
Matar sojaa
Suka shiga mota wakan maher zain ke tashi mai taken INSHA ALLAH yanatabin wakan har suka kai gida.tana shiga daki tai wanka tai salla tazo taci abinci sanan tadauko litattafan tana dubawa bata gane komi ahaka basir ya leko dakin yace yayadai bessha ana karatunne??sai ta fashe mishi da kuka yazo kusa da ita ya zauna yace menene???tana kuka tace angle basir wlh bana ganewa shikenan maganan mum dinka ta tabbata ni jahilace takai karshe maganan tana kuka sosai yakalleta shidai arayuwanshi shagwaban bessha na burgeshi yarinya is very charming wlh…yace yishiru tai shiru yace karki damu keba jahila bace zandinga koya miki karatu lesson teacher dinki shima zaizo amma sai karfe 4:00 tace to yadau littafin yadinga koya mata balaifi tagane sosai dayake yarinyace mai saurin fahimta daga karshe yabata kalmomi na turenshi guda 5 tare da fassaransu yace ta haddace gobe zata karanta mishi su sai ya kara mata yatashi yatafi dakin mubina haryanzu bacci take
Har yanzu bacci take yaje yazauna kusa da ita ya daka mata duka tamike ya daure fuska ina abincina?? tace yana kitchen yana dining yace waya dafa tace maid ne yace wot???are u expecting me to eat maid food???yace dan ubanki baki kawomin budurcinki gidanaba kin rabar a titi kuma kizo kinamin iskanci a gida yace tashi ki shiga kitchen kidafamin abinci kafin ranki ya baci dagudu ta shiga dan bataga alamun wasa a fuskanshiba shikuma yatashi yatafi masallaci dan sallan la’asar daya dawo yatarar har lesson teacher din yazo yaje suka gaisa yay mishi bayanin bessha yace 4 now suyi concentrating a English cos dat is d major problem yace ba matsala zaiyi iyakan kokarinshi yace bari nakirata yakirata zatafito haka ba hijab ya harareta yace jekisa hijab da gudu takoma tasa tawuce ta tafi
Mamn shakur
[31/08 8:53 AM] Aishat muh’d: 37
Matar sojaa
Basu gama lesson dinba sai magrib bessha sai murna take dan tagane duka abunda yamata she was soo excited..malamin ya iya koyarwa
Bayan sallan isha tanagama cin abinci takunna GO TV decoder dinsu tana kallon channel din hausa ahaka tara nayi tai baccinta a wurin.
Wuraren karfe 12 basir yagama duk abunda zaiyi adakinshi yafito duba matayen nashi yafara shiga dakin bessha yaga tai bacci akan kujera remote a kirjinta yau ko kayan bacci bata sauya bama yataka ahankali yacire remote din yadauketa yakaita kan
gado ya shimfidar da ita ya lullubeta da bargo ya tofa mata addu’a yafito ya kashe tv ya kullo kofan yatafi dakin mubina yatarar itama tai bacci ko tashinta baiyiba yafara kiciniyar cire mata kaya ta bude ido dasauri tace mai haka yace mele abunda kikeso zan baki tace banaso yanzu saika dagani yay tsaki mtswwww kebama kiji dadiba ragowan wani ce kefa maganar tai mata ciwo dataga da gaske yake tace dan allaj basir kayakuri kabari gobe wlh wurin zafi yakemin sosai saboda yanda kamin daxu yace wlh baki isaba bazan tausaya mikiba ya cire boxer dake jikinshi kawai ya sokamata yafara disco hmmmm basir kenan mugun gari tuntana iya daurewa tafara ihu cikin dare tana dan allah kadena bazan karaba wlh natuba basir ya koda mata mari yace bakida amfani a wurina daya wuce wanan dan haka dole saina koshi zan sauka ko mutuwa zakiyi ki mutu tadinga ihu cikin daren tana kuka dan karfinshi yay yawa shiko ko ajikinshi
Bessha nacikin bacci firgigit ta farka dan taji kaman ana kuka da ihu duk ta tsorata dan mama tacemata aljanu ke ihu cikin dare afirgice tasauka daga kan gado tayo falo dagudu tana kuka tabude kofa tafito mean falo tana kuka wayyo mamana wlh da aljanu a gidanan tafara kwalla ihu tana angle basir kazo kataimake aljanu na kuka a gidanan
Basir na chan yana kashe arna yaji kaman muryan bessha tana kuka yay tsaki dan baiso yabar yar iskanna yanzuba yaso yabata wahala samada na dazu dasafe ma …….
Maman shakur
[31/08 9:14 AM] Aishat muh’d: 38
Matar sojaa
Yay maza ya mike yadau boxer dinshi yasa yajuyo ya kalleta tana kuka tana maida numfashi yace bari naje naji mai waccan kema kuka sainadawo mucigaba ko ta balla mishi harara yana fita ta tashi ta kulle kofanta bessha na ganinshi da gudu tarikeshi gam gam muryanshi adashe yace menene tace angle wlh ajnanu ne a gidan nan naka sai kuka suke suna ihu tana magana tana kuka takara kankameshi yajata suka shiga dakin yace ya akayi kikasan aljanune tace angle to suwaye zasuta kuka da ihu da daddare ni wlh banason gidanan kamaidani wajen goggo da mama tanata kuka saitabashi tausayi yajawota ya rungumeta yace karki damu babu wasu aljanu agidanan amma gobe zansa ayi karatu saisu mutu kinjiko tace to yazauna kan kujera sai yanzu ta lura dagashi sai gajeren wando duk saitaji kunya taki kallonshi yace jeki kwanta ta wuce ta kwanta tai addu’a shikuma yakoma dakin mubina yaga ta kulle yay murmushi yace allah yasoki yawuce yatafi dakinshi yay baccin shi
*******da gari yawaye basir yacema bessha driver ne zai kaita kasancewar yau zaifara zuwa aiki suka tafi kotakan mubina baibiya ya shirya yafice abinshi daga gidan.
Sai wuraren 10:00 sisi tazo amma anhanata shigowa saida ta kira mubina ita kuma mubina ta tura driver dinsu ya daukota dayake sojane shima yatafi yadaukota suka rungume juna suna shewa mubina takawo mata kayan tande baki taci tasha
Sanan aka hau fira sisi tace shegiya jibi yanda kika kara kyau wanan nonon naki shafi mulera naga yadan ciko ne mubina tai dariya irin tasu tayan bariki tace badoleba yaji madara to sisi tace shegiya yar gari nasan kina vola’i mubina ta tabe baki tace wani vola’i duk iya yawon bariki na bantaba haduwa da namiji mai karfi irin basir ba nawahala sisi
Sisi tai shewa tace ban labari kawas
Maman shakur
[31/08 9:29 AM] Aishat muh’d: 39
Matar sojaa
Ta kwashe labarin yanda suka kwanta da mijinta tas tafada mata (mata anan inason naja hankalinku yawanci mata na making dis kind of mistake haramun ne fadama mutane yanda mijinki yake kokuma yanda kuke kwanciyar wlh annabi ya hana not only friend dinkice ko besty ne babu kyau kifadi.. mijinki sirrin kine.we women should take note of dis aspects)…..
Sisi ta kalleta tace inama nine nasamu miji kaman basir ai da abun nema yasamu wai matan driver ta haifi mota ,tace wlh irin mazan danake so kenan masu jini a jika amma yanzu allah yataima keki nataho da maganin zan baki kema
Showing 9001 words to 12000 words out of 18889 words