to wlh nabaku dan goggo tafi karfin abu a wajenmu ta nunama bessha so muma haka zamu nunama jikanta ta hanyar bashi auren bessha yace hamma leka ka kiramin bessha yamike yace to yatafi nan da nan suka shigo tare baba yace zauna ta zauna yacemata kinason basir kinyarda zaki aureshi tai maza ta juya ta kalleshi shikuma yadauke kanshi daga kanta ta dawo da kallonta kan abbanta ahankali tace eh ta mike da gudu tabar gidan gaba dayama baba yace alhamdulillah komi yazo gidan sauki tunda ya ta amince yanzu saisa rana dad yace sojana yaushe kakeson asa rana yace dad bayan nazama General nanda 6 months baba yace shikenan za’asa ranan nan da wata 7 kenan akai hamdala duk maganan nan da’ake mum batace uffan ba mama ta lura kaman mum batason abun amma sai ta share zancen a ranta
Maman shakur
[29/08 1:15 PM] Aishat muh’d: 20
matar sojaa
Bessha tana fita gidansu nana taje tanata kuka nana tace lpy bessha?
Beesha tace aurefa za’a min kuma fa soja ne jikan goggo wlh nana nibana sonshi
Nana tace bessha wlh ke wawiyace zakije birni kiyita jin dadi abunki ga farar madara mai sanyi ga motoci tab indaa nine wlh sai dagudu zan soshi kumama jikan goggo yaronan mai kirki duk inyazo saiyata raba mana kudifa
Bessha tace to to ai sojane kuma sojoji mugayene ni wlh tsoron
sojanake.yaya hamma fa yataba cemin in allurar sojojin su ta tashi hauka sukeyi , ni inda ba soja bane zan soshi gashi kakkyawa kaman bature
Nana tace kiyakuri hakanan zaki zama MATAR SOJA mai tsoron soja
Bessha ta daka mata duka tana wlh banson itama nana ta rama ahaka suka dinga doke dokensu har tama manta bacin ran ba ita tabar gidanba sai mangariba tana kaiwa gida taga sunriga sun tafi ga uban tilin goro dasu sweet a daki tace mama wanan name?? ta na sa ranan kine tawuce daki abunta bata kara cewa komiba
Abangaren su basir kuwa yana cikin tsaka mai wuya yarasa yanda zaiyi yafadama dad zancen mubina gashi mum ta takura mishi gobe zasu tafi jaji training mum tace dole saiya tunkari dad da maganar yau
Maman shakur
[29/08 1:29 PM] Aishat muh’d: 21
Matar sojaa
Da sallamarshi ya shiga dakin dad yazauna kusa da kafan dad yagaidashi sai yay shiru……dad yalura kaman da abunda yakeso yakalleshi yace lpy da abunda kake bukatane????
Ya sosa keya yace dad dama naga mubina na sona gashi tadade tana jirana shine nakeson adan hada aurensu duka biyun rana daya…yakarasa maganan murya kasa kasa dad ya kalleshi sosai yace basir saida yaji sunan har brain dinshi dan ba kasafai dad ke kiranshi basir ba saidai sojana
Yace naam dad
Dad ka kosan yanda auren mata biyu yake gaka kai yaro zaka iya musu aldalci kuwa am afraid karka sabama ubangijinkafa basir
Murya kasa kasa yace dad zanyi iya bakin kokarina fatana shine Allah ya jagoranceni
Dad ya kalleshi yace shikenan bazan taba hanaka yin sunna ba basir ina alfahari dakai dana allah yabaka ikon rikesu Allah yamaka albarka yace amin dad..
Dad yace tashi katafi haryakai bakin kofa yadawo dagudu ya rungume dad yace dad i luv u soo very much hawaye na sauka daga idonshi yace dad am proud to have u as a father, dad u are d best dad in d whole world….dad ya dagoshi ya share mishi hawaye yace i luv u more my soja jeka kwanta dan gobe ka shiga hanya dawuri yace to yatafi
Dad ya girgiza kai yace nasan mamanka have something to do with dis amma bakomi is her time tai duk abunda takeso:evil:
Maman shakur
[29/08 2:22 PM] Aishat muh’d: 23
Matar sojaa
Hausawa sunce kwancee tashi asaran me rai abi no be so my fans???;)
Yaune ranan party su basir sun zama General idan kunga yanda yay kyau ko yanda kukasan ba training din wahala yake yiba yay wani fresh lumu lum yakara cika gashi yanzu babu abunda yake bukata irin aure dan kullum sai yay mafarki yana xxx da bessha dinshi haka gari zai waye yaganshi very wet sai yay wanka kafin yay salla..yay kyau sosai cikin kayan sojoji da yasa dan yau za’a samishi tamvarin zama General gashin bakin nan nashi har wani sheki yake gawasu saje sirara a gefe biyun shi kai yaron dai tubarkalla saisa mubina ta mutum mishi she is dayin to have him…..ammafa dun kyau dinshi bai kai baban shakur ba lol haka aka gama party suka dunguma suka koma gida dayike har goggo da hamma sunxo sunyi sunyi bessha taje tace a’a dan xataga sojoji dayawa hakanan suka barta suka taho
Axuwannema dad yaba hamma aiki a kamfanin su yakuma samomishi admission a nan buk dan yakoma makaranta dayake yayi sec shi bessha cedai ta tsaya a primary bata cigababa yay murna yay godiya sosai basir ma yaji dadin abunda dad yama abokin nashi yatayashi godiya shima.
Maman shakur
[29/08 2:22 PM] Aishat muh’d: 22
Matar sojaa
Basir yana daki yakasa bacci tunani kawai yake maisa mum zata sashi dole ya auri mubina??mubina ba test dinshi bane hasalima batada abunda yakeso a jikin mace..gwara bessha dukda bana sonta but she have all d qualities yarinya ga diri ga kirji kaman babban mace at least za’a more rayuwa da ita sosai yarinyar akwai kayan alatu lol baida ra’ayin mata biyu haka yadinga kunar rai har bacci yay awon gaba dashi…
Washe gari da sassafe yadau hanyar kd bayan yay sallama da kowa.
Tunda yaje kusan kullum mubina na kiranshi susha firansu tun baya mata magana sosai har yadan soma sakin jikinshi da ita suna fira dai dai maleji yakeyi dan ita ba ra’ayin shi bace ra’ayin maman shice
Mujedai zuwa
Maman shakur
[29/08 2:37 PM] Aishat muh’d: 24
Matar sojaa
Lefe nagani nafada basir yahada ma matanyan nashi biyu komi iri daya set 12 12 ne na kowannen su gaskiya ya kashe kudi har saida dad yamishi fada ……yace shi yafison matanshi su zauna a barrack dan yanzu anbashi katon makeken gida dayazama gen dinan dad yace shikenan amma yadau nauyin kayan dakin bessha tunda iyayenta basu da karfi bakin ciki kaman ya kashe mum hakanan mijimta na wahalar da kudi kan yar kauye…. Idan kunga mubina ansha gyara ansha kayan mata kaman hauka dukdan karya gane fanko ce dan yar bariki ce mubina ta iya sha”a nin.
Bangaren su bessha mama itama ta gyara yar tata daidai karfinta ba laifi. bessha itama tai fresh takara kyau abubuwan sun kara cikowa sosai…….
Ayaune dubbanin jama’a suka shaida daurin auren mubina da basir akan sadaki dubu dari anata murna mubina kaman tazuba ruwa akasa tasha dan farin ciki daganan aka garzaya zuwa kauye nan ma aka daura auren BESSHA DA BASIR akan sadaki dubu dari shima.
Ana gama daurin auren wuraren hudu aka daukota sai ihu take kaman ranta zaifita gashi takara dabircewa dan taga sojoji ko ina kaman barrack ihu tadingayi a cikin motan wayyo zasu kashe ni saida yayar bessha amina tafita tasamu basir tafadi mishi yace bari yaganta ya shiga cikin motan daya kalleta saida tsigar jikinshi ta tashi bai san lokacin daya kaimata wani irin original kiss mai wasalin samaba ba lol
Maman shakur
[30/08 7:57 AM] Aishat muh’d: [30/08 6:27 AM] aishat muh’d: 25
Matar sojaa
Tana kuka tana turashi da kyar ya kyaleta ya kura mata ido tana sanye cikin pink material mai dot dot din black anmata tie da black net tayi kyau gashin goshin nan ya kwanta kaman na yar jaririya gashi taji wasu diamond necklace da
dankunne.tana sanye cikin wani black and pink flat takalmi designers shoe yahadu hanun nan nata sunsha warwarare wanda yawansu kaman wanda indiyawa kesawa tayi masifar yimishi kyau……chan ya daure fuska ya kalleta ke lpy kikema mutane ihu???wlh idan nakara jin bakinki saina kaiki barrack kowama yahuta ,ahankali tace kayakuri nadena yawuce yafita daga motar.kowa ya shiga motar masu kai amaryama haka dayake duka tare zasu tafi kano aka challa bessha sai kuka take amma ahankali goggo tace haba bessha so kike ciwon zuciya yakamani kinsan banason kukanki fa….. .
Bayan sun isa kano aka kaita wurin mum akace ga amana nan mum dakyar ta bude baki tace Allah bamu ikon rikewa ,abun yama amina ciwo yanda mum taimusu amma suka share aka kaita inda zata zauna kafin su tare a abujan.mum ko abinci bata basuba saidai yan uwan dad ne suka kawo musu.
Wuraren 10 aka kawo mubina itama zokuga yanda mum ke rawan jiki abun yaba kowa mamaki amina tace bakomi duniyace.
Washagari dad yayma yan uwan bessha sha taran arziki basir ma yazo yakara musu tashi gudun mawar da murna kowa yabar garin bessha tarike amina wai bazata tafiba da wayau amina ta kwace kanta tace zankira miki goggo ne tana side din dad amma bari nakirata tazo muyi fira dukanmu ukun ko tace eh shinefa tabarta tafito
Bayan tafiyan kowa gida yay shiru mum ta aika a kira mata basir
Maman shakur
[30/08 6:47 AM] aishat muh’d: 26
Matar sojaa
Basir ya shigo ya zauna akusa da mum
Mum tace basir ni mahaifiyar kace nadauki cikinka na wata tara kullum wahala nake harnazo na haifeka still wahala nake ina kula dakai har kaxama abunda yau kazama
A matsayina ta mahaifiyar ka wanda takawoka duniya yau zanbaka umarni wanda if u dare go against my umarni tsinuwata zata bika…….da gudu basir ya kalli mum yace mum tsinuwa mai yay zafi???
Tace basir da karfi kasani cewa ni awurina matarka daya itace kuma mubina umarnin dazan baka shine duk randa wani abun auratayya ya shiga tsakininka da wanan yar kauyen bessha Allah ya tsinema ban yafemaba kuma daga ranan kasan cewa niba uwarka bace.basir takara kiranshi da karfi inaso kasan cewa daga ranan da nafara daura idanuna akan bessha naji na tsaneta banasonta haka kawai bataminba saisa nai bakin ciki da dad dinka yacemin zaka aureta dan bana fatan hada jini da jahilar mace mara ilimi yar kauye , basir duk ya daburce harya soma hawaye dan umarnin mum yay mishi tsauri dayawa yabude baki zaiyi magana mum tadaga mishi hannu dakata banason jin wata magana daga bakinka wuce katafi .yatashi yana hawaye sumi sumi yabar gidan gabaki daya da yayi niyar shiga dakin kowacce amma yanzu mum have ruin his plan.
Da mum ta tabbatar da fitanshi dan agabanta yaja mota yafita dama dad yaje maida goggo kauye dan goggo bata bari sun hadu da bessha ba dan tasan bazata barta tatafiba .daga mum sai amare kuma kowacce tana dakinta shine mum tafito tayi side din bessha
Bessha na kwance kan kujera mum tafito ta tashi zaune mum ina kwana ko kallonta mum bataiba tace ke jahila yar kauye kin auri dana kin ji dadiko maiyya to wlh bazaki tabajin dadin gidan nan ba inhar inanan wawiya dakikiya mayun kudi dagake har iyayen naki .bessha idanunta duk sun ciko da hawaye tabude baki.. tace ni wlh mum ba jahila bace nafa gama primary din kauyenmu mum ta zuciya nikike mayarma da magana ta daka mata tsawa bessha duk ta rude ta tsorata dan ita duk rashin kunyarta batama manya irinsu mum dan cewa take sa’an mama ne…jitayi mum ta kama hanunta tajata tai side dinta da ita
Maman shakur
[30/08 7:17 AM] aishat muh’d: 27
Matar sojaa
Mum jan hanunta take harsaida sukakai dakinta bessha dai kuka take tana cewa mum yakuri dan allah mum taciro wayar wuta tafara laftama bessha, Bessha sai ihu take tana mum kiyakuri wlh banmiki
komiba.mum dukan yar mutane take kaman batada imani ta kumata da bango kanta ya bugu sosai tace mum dan allah kiyakuri
Shigowan dad gidan kenan yadawo daga kai goggo yaji kaman ana kuka daidai yaga mubina itama tafito ta gaidashi tace wlh jinayi kaman ana kuka dad saisa nafito dad yace shima haka yaji daidai nan sukaji wani irin kara daga side din mum dagudu dad da mubina suka shiga cikin gidan lokacin basir motanshi ta kunno kai cikin gida yace lpy dad da mubina ke gudu zuwa side din mum haka?
Dad da mubina na kaiwa suka bude side din mum suka shiga mai zasu gani mum ce keta zubama bessha wayan wuta itakuma tana ihu sai birgima take akasa tana mum kiyakuri
Mum tana ganin dad ta saki wayan akasa da gudu bessha taje ta kankame dad tana kuka tana dad dan allah kacema mum.tayakuri tashige jikin dad sosai basir na karasowa yaga bessha tarike dad tana ihu yakarasa yakamo bessha yace maiya faru bessha mesa kike kuka??daidai lokacin taji kanta na juyawa saboda buguwan datayi da bango kawai tai luuuuu jikinshi ta sume
Basir ya kwalla ihu yace dad maiyasami bessha ta sume dad yace tashi mukaita asibiti uwarka ce muka samu tana dukanta kaman zata kasheta basir ya kalli mum kawai ya girgiza kai suka fita dukansu dad bai cemata kalaba mubina itama tabisu dan ita tun ranan da taga bessha take sonta tare dukansu suka tafi asibitin
Maman shakur
[30/08 7:56 AM] aishat muh’d: 28
Matar sojaa
Suna kaita asibiti aka karbeta emergency ta bugu akai amma alhamdulillah bai bata any effect
ba.dad ya barsu a asibiti yadawo gida yasami mum daka ganta kasan tana cikin tashin hankali dad ya kalleta yace sa’a daya kikaci naima uwata alkawari bazan taba aure na saki mataba duk wuya duk dadi saida in ita matar tace na saketa inda bahakaba babu abunda zai hana ban rabu dakeba dan bakida hali mai kyau yace maman basir da karfi yace inaso yau kinsan cewa nayi dana sanin aurenki i hate u.kina nema ki kashe yarinya mutaneko to wlh kiyi addu’a kar wani abu yasameta dan in abu yasameta saina mikaki ga hukuma tana kokarin magana yawuce yabar dakin azuciye yabar gidan yakoma asibiti, koda yakoma yatarar bessha ta tashi sai kuka take tana mum kiyakuri basir ne yaje yariketa yace ba mum bane mune bude idonki ahankali tabude idonta ta kallesu sai kuma takara fashewa da kuka tarike dad tace dad dan allah karku komar dani wurin mum kasheni zatayi wlh dad yace yishiru bazaki kara komawa chan ba daganan abuja zaku wuce gidanku.yajuyo yakalli basir yace kaida mubina kuje gidan mubina ki kwaso kayanki kaikuma kakwaso na bessha nasan dan anjima za’a sallameku sai ku wuce abj.sukace to mubina dadi yakamata dan ita ta kosa suje abj taji dumin mijinta basir ma murna yake dan zai iya hakura yaki saduwa da bessha amma bazai juri ganin mum na dukanta ba saikace baiwa gwara sun tafi abujan abunsu
Suka kai gida suka kwashi kayan duka suka sa amota saida mubina sukaje wurin mum suka mata sallama kota tambayi jikin bessha batayiba koda suka koma asibitin a sallamesu suka shiga mota mubina a gaba bessha a baya sukadau hanyar abuja
Masu karatu kubiyoni this is just d beginning
Maman shakur
[30/08 3:01 PM] Aishat muh’d: 29
Matar sojaa
Koda sukakai abuja suka shiga barrack bessha kuka tadingayi saboda yanda taga sojoji nata sarama motar tasu basir na lura da ita amma ya shareta chan dai kukan yadameshi yace wai ke lpy kike mana ihu sojojin cinye ki zasu???ta girgiza kai yace to yimana shiru taja bakinta tai shiru..mubina tanajinsu murmushi tayi a zauciyarta tace yanda yarinyar nan ke tsoron basir bazan samu matsalaba zan hole a barikin nan..
Sunkai wani katafaren gida hadaddede bessha duk ta kosa taje ciki dan bacci takeji gashi bayan sallan issha suka iso ,yabude kofa suka shiga yayinda da wasu sojoji keta kwaso musu kayansu
Katon falone babba anmishi fenti mai ruwan toka (asha color) kujeru na leda black ga flower varse a in between kowani kojera gawani LG Oled Curve Tv yahadu oboy gidan bazan tsaya yimuku bayanin shiba dan zan cinye wanan page din duka.akwai wasu kofofi a gefen dama da haggu ya bude dukansu yanuna ma bessha na gefen dama yace ga dakinki nan tawuce ta shiga ya kalli mubina ya nuna mata dakin haggu yace ga dakin kema tai fari da ido tace ok sweetie na ta wuce ta shiga ciki shikuma yafita yabama wani soja kudi yayo musu takeaway din abinci daga restaurant.yadawo yatafi dakinshi
Maman shakur
[30/08 3:40 PM] Aishat muh’d: 30
Matar sojaa
Bessha na shiga takarema dakin nata kallo dakuna biyune banda falon dayaji kayan alatu ga kicin tawurin dining sanan mean falo dinta.dat means kowacce da kitchen dinta da falonta a dakinta tawuce tashiga cikin uwar dakanta shima yahadu gaskiya dad din basir yakashe mata kudi tai mai addu’a tashiga bayi tai
wanka.bayan tafito taga bataga kayantaba tafito asalin falo daga ita sai dan towel tafito tana kalle kalle chan sai basir yafito kallo daya yamata ya dauke kai yace maiya fito dake ahaka??? Ta ce dama dama ni banga kayana bane harda dan kuka yace kayanki na ciki muje na nuna miki tabishi suka shiga dakin wardrobe din bango ne ya nuna mata yakoya mata yanda zata bude bai kara kallon taba yay maza yafita daga dakin dan inya cigaba da zama xaiyi aika aika.itakuma tafito dawata blue rigan bacci shara shara ce mai bra tasa pant ma blue gashi rigan iya cinyan tane tafeshe jikinta da turaren urban woman tana sawa tai sallolin dake kanta kawai tafada gado ko minti biyu batayiba sai bacci dayake yau tasha hanya……
Bangaren mubinama tana shiga tai wanka abinta tai amfani da maganin matsin da sisi wata kawarta ta bata cewa inhar tai amfani dashi bazai ganeba tana gamasawa tadau wata rigan bacci fari shara shara tasa babu batun salla ta zauna tana charting abunta…
Da akai knowing lokacin yana zaune yana kallon news a channels yatashi yakarbi sakon yamaida kofan ya kulle dakin mubina yafara zuwa da sallamanshi ya shiga yace uwar gida sarautan mata tai wani murmushi yace ga abinci naki yabata ta taso tana wani kwarkwasa ta karba cikin zuciyanshi tsaki yayi ko kadan bata birgeshi.yace mata bari nai kaima bessha nata tace too
Yafito yanufi side din bessha yabude kofan yaga bai ganta a faloba direct bedroom dinta yawuce yana zuwa mai zai gani bessha ke baccin ta hankalinta kwance tabude kafa dan har pant dinta blue mai kaman kayan yana hangowa ahankali yake tafiya dan karta tashi yakai bakin gadon ya tsugunna daidai fuskarta da gashi duk ya rufe ya kwashe gashin yamaida gefe ya tsaya ya kura mata ido yarinya sai uban kyau mum why?why?why mum?mesa zaki hanani jin dadin rayuwata??ga wacce nakeson more rayuwana da ita kin hanani sai wata wanda banaso bata minba bata burgeni duk zakiban maganan nan azuciyanshi yakeyi.ahankali yazaro wayanshi daga aljihunshi ya dauketa hoto yanda komi
yafito.yakai hanunshi yadaura kan nononta daya ahankali yaji wani irin taushi nan danan hankalinshii yatashi chan sai ya manna mata
Showing 6001 words to 9000 words out of 18889 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3 Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7