ukun hamma basir da dad suka shiga office likita yace sai kunyi hakuri dan tariga tasamu mutuwar barin jiki amma insha allah zamuyi iya bakin kokarinmu na ganin tasamu lpy dad zama yayi dirshan akaasa yana hawaye dan yana bala’in son yar tsohuwanshi basir da hamma ne suka koma bashi baki …….
Sai bayan kwana 3 goggo tafarka amma ansamu cigaba dan tafarka tana iya magana amma ahankali dad ne yafara gani yay maza yakarasa kusa da ita yana mama kintashi mai zakici ya jikin naki akwai inda kemiki ciwo???duk tambayoyin nan dayayi bata bashi amsaba budar bakinta tace bessha umaru ina bessha akawomin bessha…arude yace mama wacece bessha kuma daganan bata kara maganaba sai tafara wani irin motsi da gudu ya kira likita akazo likita ya
dubata.goggo takara magana tace akawomin bessha daidai lokacin basir da hamma sun shigo dakin da murnar basir yaje kusa da ita yace goggo bessha kikeson gani?? tace eh yaceto bari muje nida hamma mukawo miki ita tace to.
Yace amma kici abinci yaciro waya ya kira mum yace mum goggo tatashi akawo food mum tai murna tace gatanan zuwa.
Sukaima goggo sallama suka tafi dauko bessha daga kauyen
wayaga su bessha a birni lol
Maman shakur
[27/08 12:43 PM] Aishat muh’d: 11 Matar sojaa
Jikin bessha zafi sosai baba da mama sunyarda akaita taga goggo amma baba yace hamma baxaijeba dan yanaso yarakashi
kasuwa.daga bessha sai basir mama da baba da hamma suka rakosu har wajen mota jikin bessha har rawa yake mama tace kodai za’a fasa tafiyanne basir yace mama asibiti zamu itama sai adubata abata maganin baba yace hakane allah kiyaye ka gaishe da goggo allah kara sauki suka shiga
Suka tafi bessha tayi shiru kawai ta kulle idonta shikuma basir yana tuki yana kallonta chan yace mata kina bukatar wani abun cine tace a’a takara kulle idonta ahaka bacci ya dauketa
Basir nata kallonta shidai yarinyar na burgeshi sosai ga lebenta very pink kuma yan kanana wata bangaren zuciyanshi yace kodai sonta kake?yabama kanshi amsa habadai mai zanci a jikin yar misilar yarinyar nan chan kuma yace but she have d qualities of d woman i luv …..tanada hips shine 1st tin dayakeso gata da boobs luhu luhu gata 8 figure dukda she is still young bai hana aga dirar da allah yamata ga ga hanci ga ido ga gashi uwa uba ga dimple duka side biyu wayanda suka lotsawa chan ciki gwanin ban sha’awa shikadai yana tuki yana tunanin….amma yaki yarda sonta yake mujedai zuwa.
Dai dai sonshiga kano xazzabin jikinta ya sauka dan yanzu jikin ba zafi.amma me sai taji bakon wata ya ziyarceta Kawai taji alamun mp dinta yazo duk ta daburce ita batasan yanda xatayi tafadama basir ba kunya takeji sosai tana tsoron karta bata mishi mota dukta tsorata zufa na keto mata……basir nata tukinshi baima lura da ita tatashiba chan ya juyo ya kalleta yaga kaman tana cikin damuwa gashi tana
zufa.ya daure fuska yace bessha lpy kike zufa haka ko jikinne tace a’a yace okk yacigaba da tafiya chan dai dataga ba idi sai allah gashi taji ajikinta tabaci dan dukta jike yasa tai magana a hankali tace jikan goggo yajuyo ya kalleta ya daure fuska yace sunana uncle basir dagayau ba jikan goggo ba tace angle basir yanda takirashi yabashi dariya harsaida yay murmushi yace lpy ina jinki.tai shiru yagane da abunda ke damunta ya parka mota a gefen hanya yajuyo ya kalleta menene? Tafara kokarin kuka tace naanaa
Maman shakur
[28/08 8:34 AM] Aishat muh’d: 12
Matar sojaa
Ya kalleta sosai yace fadi tafara matsar hawaye chan sai yace bakon watan ne yazo ta dukar da kai kasa batace komiba yace muje nakaiki gidanmu sai ki gyara ko tace to.suka tafi ya tsaya a hanya yasaimata kayan sawa da pad suka tafi gida…. bessha bude baki tayi taga aljannar duniya yaya yace mushiga ciki yakaita side din mum yaga akulle yace maybe tana asibiti yakaita side dinshi tana shiga dakin taga katoto hotonshi a jikin bango da kayan sojoji ta tsaya ta kurama hoton ido ya juyo ya kalleta yace lpy kike kallon hotona???au kina mamaki ni sojane ko?gashi kin gamamin rashin kunya yau dubunki ta cika ..amma fara zuwa bayi ki gyara kanki.sai nan bada dadewaba zan miki hukunci hartafara kuka tana angle basir wlh baxan karaba Allah natuba dan allah karkamin mugancin sojoji
Abun ma dariya yabashi amma ya daure fuska yace muje bayi na nuna miki yakaita bayi ya gwada mata yanda ake amfani da komi shikuma yafita kawo mata abinci. Tana fitowa tafara gyara jiki ta shafa mai sai ta zamo towel din ta daura a kwankwaso ta dau bra tasa ta juyo tadau riga kenan shikuma basir ya shigo daki dauke da abinci sakin baki yayi yana kallonta tai maza ta tsugunna tana kare kirjinta yace yakuri nazaci kin magane yafita ta tashi takarasa sa kayan tadau abinci tace ta koshi.kayan datasa sun mata kyau jan doguwan rigane ya kuma matseta ta yafa gyale duk shape dinta coca cola yafito cikin kayan sosai abunku da yar duma duma.tafito tasameshi a falo ta dukar dakai dan yanxu wlh tsoro yake bata saisa ta kosa taje wurin goggon ta yace harkin shirya tadaga kai yace mujeto ta shiga gaba yana bayanta
Kawai hadiye miyau yake yanda mazaunanta suke juyawa yarinya karama amma sai baiwa suka shiga mota suka tafi asibitin
Suna kaiwa goggo na bacci dad da mum duk suna zaune tafada jikin goggo tana kuka tana goggo gani nazo
Maman shakur
[28/08 9:00 AM] Aishat muh’d: 13
Matar sojaa
Dad ne yay gyaran murya yacema basir sojana wanan ne besshan goggo? Yace eh sai alokacin ta lura dasu dad har kasa ta tsugunna tai gaidasu dad ya amsa mata da fara’an shi kallo daya mum tamata ta dauke kai dan talura da yanda basir ke kallonta itakuma bazata taba bari danta ya auri wanan talakan ba..dad ne yace ana gaidake baki amsaba sai alokacin ta yatsine fuska tace lpy ya kauye bessha taje lpy a sanyaye ta mike …ba bessha kadaiba har basir da dad basuji dadin yanda mom tamataba.
Ahaka suka dinga zaman kurame dad ne da basir suke firama yake cema dad ankirani dad zanje nai signing pepers za’muje training din dazaisa muzama General dad yay murna yashi mai albarka mum ma haka bessha kam sai yanzu takara tabbatar dashi sojane duk ta damu.
Wuraren karfe 6 goggo tafarka daga bacci tana kiran bessha ahankali bessha ta taso ta riketa tana cewa goggo na ganinan kowa kallonu yake yayinda dad najin dadi aranshi yanda yarinyar keson mahaifiyarshi bessha tadinga ba goggo abinci abaki taci sosai hakadai ranan takula da goggo tace ita anan zata kwana dad bai hanaba yabarta …basir yay musu sallam wai gobe zaije barrack amma kwana bazai dadeba zai dawo goggo tace Allah kiyaye yace amin ya kalli bessha ta wutsiyar ido yaga kanta akasa ya mike yatafi..
*******haka bessha keta kula da goggo alhamdulillah goggo tasamu lpy dan tana iya tafiyama amma ba sosai ba datayi kadan sai ta gaji…kwanasu 14 aka sallamesu dad yazo yakaisu gida side din goggo daban.dad na bala’in son bessha yayomata siyayya da yawa kayan sawa dasu makeup da man shafawa goggo nata murna tanama dan nata addu’a ita bessha taji dadi dan harda yar bebin roba irin katuwar nan yasai mata..ranan da bessha tayi sati uku da daddare dad yashigo duba goggo bessha ita kallo take goggo na ciki tai maza ta tsugunna tagaida dad ya amsa taje tadebo ruwa tabashi yasha azuciyarshi yace yarinyar nan akwai hankali inama sojana ya aureta.muryanta yaji tana cewa dad goggo na ciki yace to bari na shiga nasameta.. itadai bessha batasan mesuke cewaba amma taga sun dade suna fira.washegari wuraren karfe goma bessha na zaune tana yar bebinta kitso daga ita sai wata shara sharan pink rigan bacci iya cinya ta tsaya ana ganin komi na jikinta goggo tayi tayi da ita taje tai wanka ta chanza kaya taki wai saita gama yima yar baby kitso kawai ganin angle basir tayi cikin kayan sojoji ya shigo dakin wani irin bala’in tsoro taji na fitan hankali ta fasa ihu ta wurgar da baby ta tashi zata gudu ya damkota ya fizgota da karfi yana tuluka ina zaki kawai gani yay tasume………
Maman shakur
[28/08 9:48 AM] Aishat muh’d: 14
Matar sojaa
Kawai gani yayi ta sumi a jikinshi allah yasa akwai ruwa a kusa kan table ya dauko yashafa mata akan fuska ta mike tsaye tana kuka ya kalleta yaga yanda abubuwan ke mishi hello jiyake kaman ya tabasu lol goggo tafito tace lpy bessha kike ihu??.turus tayi dataga basir a tsaye ta kara kallon bessha tace meya miki??tana kuka tace bashibane yasa kayan sojoji ba goggo tace mezakazo ka tsoratar min da yarinya kasan yarinyar nan soran sojoji take.yay murmushi yace goggo duk tagama tsoron sojan kuma MATAR SOJAA zata zamaba goggo ta ballamai harara itadai bessha da gudu takoma cikin dakinta tana cewa wlh bazan taba auren sojaba mugayenefa .ya dawo kusa da goggo yace goggo Allah inason na auri bessha dan allah kitaimaken ..goggo tace amma kasan yarinyar nan tana bala’in tsoron sojako har kake magana tazama MATAR SOJAA sojanma kai dabaku shiri..ya marairaice fuska yace Allah goggo zansa tadena tsoro na namiki alkawari zan kula da ita dakyau kuma zan sata amakaranta tai ilimi itama tadawo cikakkiyar mace
Goggo taji dadin maganan shi tace ni indai tanine inason bessha ta ta aureka dan nasan halinka bazaka cutar da itaba amma ita nakeji batason ka yace goggo karki damu zan koya mata sonaa
Goggo tace shikenan dama jiya babanka yazo yacemin yanason zai nemama aurenta dan yarinyar nada hankali nace mishi yabari mutambayeka amma kaga tunda yanzu kace kanasonta shikenan komi yazo da sauki jibi nake shirin mukoma kauye kaga sai ayi maganar ko??
Basir yace eh ni goggo nama fiso asa ranan kafin na tafi training jaji nazama General saboda dazaran mun gama nadawo sai adauramana auren ko??
Goggo tace hakan za’ayi karka damu bari babanka yadawo mayi maganan tashi mishi albarka yatashi yatafi…..
Da daddare goggo tafadama dad yanda sukayi da basir yay matukar murna yace bari naje nafadama mamanshi saboda mu shirya duk tare zamuje kauyen tace to
Maman shakur
[28/08 10:32 AM] Aishat muh’d: 15 Matar sojaa
Dad ya shiga dakin mum da sallamarshi tana kishingide tana karanta jarida yaje ya zauna kusa da ita ta gaidashi ya amsa da murmushi yace hj wani magana nazo muyi nidake ta natsu tace inajinka alhaji yay gyaran murya yace dama inason na hada sojana aure ne da bessha saiko gashi sojann da kanshi yace yana sonta to dama nazo nace ki shirya jibi zamuje neman mishi aurenta wajen iyayenta,yace yanaso dazaran yagama training yakeson adaura musu aure .mum kam ranta yariga yagama baci tace alhaji gaskiya banji dadin maganan nan ba kwata kwata , kasan naima hj habiba alkawarin basir zai auri yarta mubina …mubina tadade tana sonshi tuntuni tagama karatu shi kawai take jira shine yanzu zakuso da magana nan gaskiya bazai yuba… dad ya kalleta yace hj inda sojana nason mubina da tuni ya aureta amma bayasonta kuma ma namiji ai mijin mata 4 ne dukranda yay ra’ayin mubina zai iya aurenta amma yanzu tunda yace ga wanda yakeso ni bazan tursasa danaba baruwana da wani alkawarin da kikai chan..mum cikin tsawa tace Allah ya kyauta yarona ya auri jahila yar kauye wanda bata iya karatuba ga yar bini wanda tai karatu a kasar waje ta waye shine zai auri wanan bazai yuba
Dad ya daka mata tsawa yace ba shawaranki nake nemaba kuma aure ko kinaso ko bakiso sai anyi
Bessha dakike kira jahila watarana saita zama wani abu watarana saita taimakeki ki rubuta ki ajiye zaki gani yatashi ya fita yabar mata dakin a zuciye itakuma mum nata bambami:evil::evil::evil:ranta duk abace tace zanko nunama na isa da dana inhar nina haifeshi saiya auri mubina ta bugi kirji tai tsaki tace aikin banza harara a duhu niko maman shakur na murguda mata baki:roll: hakanan tana neman kawo mana cikas:roll::roll::roll:
Maman shakur
[28/08 1:42 PM] Aishat muh’d: 16
Matar sojaa
Da garin Allah yawaye bayanan dad yafita mum ta aika maid din gidan taje takira mata basir
Basir ya shigo da sallamarshi ya zauna a kasa dan yaga fuskan mum adaure:evil:…mum tai gyaran murya tace basir kaine kace kanason bessha???ya dago ahankali ya kalleta yace eh mum nine
Tace but kasan mubina nasonka ko?yace but mum i dont luv mubina infact she is not my type…mum ta daka mishi tsawa tace am not asking 4 ur opinion….tace yau amatsayina na mahaifyarka zan baka umarni tace inason kaje kasami babanka kacemishi kanason auren mubina inyaso sai ka aure dukansu biyu rana daya..na kyaleka ka auri bessha ne saboda nasan inna hanaka zai zaman mana babbar matsala nida babanka tace kanajinako kuma yau kaje gidansu mubina ku gyisa yadago ahankali da jajayen idonshi yace too mum
Tace tashi katafi yamike a sanyaye yatafi yana kaiwa wajee yay hanyar garden dan yadansha iska kawai ya hango bessha nata wasa da yar bebinta gashi tasa wasu kananu kaya riga da wando jean yay mata kyau sun kuma kamata ya kalleta 4 a long tym yanata murmushi harya manta bakin cikin da mum tasashi. kome yatuna yay maza yajuya yatafi side din goggo
Yasameta zaune tana sauraran redio yace kakus nazo neman wani abu tace mekakeso???ya sosa keya dama so nake bessha ta rakani wani waje goggo tacemai kakulan min da ita kuma karka mata komi kanajina ko yace? eh yatashi ya shiga dakinta yadauko mata pink hijab da pink flat shoe dan yasan inyace taje ta dauko guduwa zatayi.
Yanakaiwa garden dataga yanazuwa tasa gudu amma yakamota ya daure fuska yace sa wanan yamika mata hijab da takalmin tasa yaja hanunta sai mota hartafara kuka tana Allah angle basir banma kamiba plz kayakuri ya figi mota abinshi
Maman shakur
[28/08 2:12 PM] Aishat muh’d: 17
Matar sojaa
Bai tsaya ko inaba sai wani gida dan karami mai kyau sosai yajawo hanunta suka fito har yanzu kuka take suka shiga cikin gidan yajefata kan kujera ta kulle idonta gam tana kuka wlh angle basir banma komiba kuma wanda nama da bakace kayafeba sai kuka take ta rufe idonta shiko ya zauna kan kujerar dake facing dinta ya daura kafa daya kan daya yarinyar na matukar birgeshi danshi har yanzu bai yarda sonta yakeba..kawai tana burgeshi tsoronta tsiwanta yanda take kuka dakuma kalan jikinta saisama zai aureta dan yadinga kallonta kullum tana tare dashi.
Ya daka mata tsawa yimin shiru kukanki ya daman ta rufe bakin yace bude idonki ahankalii ta bude idon yanda tayi ta mugun tada mishi da sha’awa yadai daure ya hadiye yace ki natsu magana zamuyi yace gobe zamu tafi kauyenku inhar munje za’a tambayeki ko zaki aureni ko kinasona inhar kika sake kikace a’a ya taso yakaraso kusa da ita ya tsaya yace yace kalli ta kalleshi taga yarike wata katuwar bindiga kaman tawa anan inhar kika ce a’a saina harbeki kin mutu dan ke MATAR SOJAA ce kinajinako?? a firgice tace eh wlh angle basir na yarda zance ehh dan allah karka harban duktai zufa ya kalleta yanda gashi goshinta suka kwanta lub lub saboda zufan datayi saita bashi sha’awa baisan lokacin dayasa hannu ya cire hijabin dake jikintaba…nan da nan jikinta yafara rawa tace angle basir yakuri Allah zance zan aureka amma mutafi gida ai kaman kara zugashi takeyi ya fincikota ya rungumeta sosai ya kankameta sosai jiyake kaman he should have sexs with her amma bazai iyaba saita dawo halas dinshi.itadai kuka kawai take chan yasaketa yace sa hijab dinki tasa yace dena kuka zakisha madara mai sanyi da sauri ta daga kai yay murmushi yace mai bakin kwadayi muje nasai miki kuma daga yau sunan abun ice cream yace fadi naji tace ann crem yay dariya kaman cikinshi zai fashe yajata suka shiga mota.yana driving mom takirashi tace kakai kuwa dan kai take jira yanzu yace mum wurin zan tafi ina cikin motane tace to ta kashe wayan
Maman shakur
[28/08 2:28 PM] Aishat muh’d: 18
Matar sojaa
Sunkai gidansu mubina yadaga waya ya kirata tafito tana wani kwarkwasa yaja tsaki
Mubina dai doguwace fara kanaganin farin kasan akwai karin mai batada kirji sosai gata ba hips kaman 1 haka take ammafa ta iya wanka da kirsa. yar gidan aminiyar mum ce tai karatu a us tagama ta dawo tunda ta daura ido kan basir tace tagani tanaso gashi kuma sojaa yana tafi abubbude da alamun abun tashi is long tana bala’in sonshi dan tasan he will be good in bed.tadamu mum dinta hartafadama mum din basir shine mum din basir tace ai yazo gidan sauki zai aureta shinefa ta kwallafa rai.
Tana fitowa yafito daga mota yacema bessha ta zauna ciki yanazuwa tace too tagaidashi ya amsa daganan bai kara cewa komiba…mubina ta hango bessha cikin mota tace basir wacece a cikin mota yace ohh bessha ai kishiyarki kenan rana daya zan aureku yace bari na kirata yamata alama tazo tafito ta sugunna har kasa tace anty ina wuni abun yay ma mubina dadi daga gani zata juyata gata yarinya so wanan ba matsala bane inhar zai aureta ta dandanashi ko mata dari zaiyi she dont care.ta kalleta da murmushi tace tashi mana lpy lau ya kk tace lpy.basir yace oya koma da sauri sauri ta koma .
Ta kalli basir tace wanan ce kishiyar amma naga kaman tana tsoronka ko yace baruwanki da wanan ….hakadai tana mishi fira yana gwasaleta daga baya yace zai tafi tace agaida yan gida.itadai tana sonshi so kome zaimata oho bata damuba ranan kwanan farin ciki tayi.
Washe gari aka kama hanyar kauye dad mum goggo da bessha
Maman shakur
[28/08 9:20 PM] Aishat muh’d: 19
Matar sojaa
Sunkai kauye lpy bessha sai murna take da gudu taje ta rungume mama taje ta rungume baba shima sanan ta rungume yaya hamma .aka shimfida musu katuwar tabarma a tsakar gida mum sai yatsine yatsin take dad ya juyo ya balla mata harara daganan takoma senses
dinta.bayan anci ansha bessha tamike tace mama nadanje gidan nana kawata?? Mama tace eh ai nana kullum saitazo taji ko kindawo jeki goggo tace banda fada dai da gudu tawuce ta
tafi.bayan fitar bessha dad yay gyaran murya yace mallam husaini munzo da kokon baranmu danmu basir yana neman auren yarku bessha ai hamma najin haka yay farin ciki yakuma godema allah dayabama kanwarshi miji nagari kuma abokinshi
Baba yay gyaran murya yace alhaji zankirata natambayeta inhar ta amince
Showing 3001 words to 6000 words out of 18889 words