'ni ban gane kan ciwon datakeyi ba , 🤔kuji JABIR saikace doctor.
kuka JAMILA tafarayi kafin ta tsagaita kukan tace" da muna zuwa gurin wani boka , shinema ya 6atar da AFRAH to yace hardai MARIYA tabari AFRAH ta dawo to abin zai dawo kanta , kuma bamuda labarin inda bokan yatafi , JABIR najin wanan labarin yace" dama makircin da kuke shiryawa baiwar Allah kenan to yau Allah ya tona asirinku ,ki tattara ta ki ficemin da ita daga gida saboda batada amfani a gurina , jin haka yasa MARIYA da babu mai gane yarenta tafara juya hannu alamar ban hak'uri, tuni 'idanuwan JABIR suka sauya izuwa launin ja , wata tsawa ya dakawa JAMILA , haka ta ja MARIYA sukayi hanyar get suna isowa sukaga mai gadiya yana yimusu sannu , JAMILA ce tace" dan Allah ka taimaka ka kamomin MARIYA zuwa bakin titi mu tari abin hawa , haka mai gadin ya taimaka musu suka saka MARIYA a ciki , tayimai godiya suka nufi anguwar su MARIYA, bayan sun biya mai napep kud'inshi , JAMILA ta kamo MARIYA suka shige cikin gidan , gidane tsararre bazaka kirasu da talakawaba saboda sunada rufin asiri daidai gwargwado ,
Tunda suka shigo gidan JAMILA ta hango Umman MARIYA tana shirin fita , k'arasawa sukayi zuwa cikin gidan , Umman ' na hangosu ta k'araso da gudu tana fad'in JAMILA maiya sami MARIYA ?cikin k'arfin hali JAMILA tace" Umma wlh batada lafiya ne kuma JABIR yace tabarmai gidan shi , Umma da hankalinta yakuma tashi ta dubi JAMILA tace"to maiyafaru da har JABIR zaiyi wanan furucin ,
Kukane ya ku6ucewa JAMILA tace" Umma wlh munada laifi , zaro ido Umma tayi kana tace uban mai kukayi ,JAMILA da hawaye suketa suntiri a fuskarta tace" da ina raka MARIYA zuwa gurin wani boka , a gurinshi muka kar6o maganin da AFRAH tabar gidan JABIR , kuma bokan yace"indai AFRAH ta dawo to ciwon zai 'iya komawa kan MARIYA, amma yace idan munason mu karya abin to musamo k'ullin maganin mu k'onashi , tundaga nan bamu sake ganin bokan ba , Umma ce tasa ihu tana salati tace"wlh kuncuci kanku , MARIYA tarbiyar da nabaki kenan ko , a hanzarce Umma ta mik'e ta d'auko gyalenta tacewa, JAMILA yanzu kitaho muje gidan ,
😭😭Allah sarki iyaye ko sunyi fushi da kai zasu dawo gareka 🤝.
Suna isowa maigadi yabarsu suka shige kai tsaye d'akin AFRAH suka wuce wanda yake gidan MARIYA sunyi 'iya dube duben su amma basuga maganin ba ,
Ficewa sukayi suka nufi hanyar gida kowa kagani zuciyar shi babu d'ad'i , da komawar su 'suka hango MARIYA nata ihu sosai babu alamun gajiyawa , takoma abin tausayi ,
Washe gari Umma tasa aka kirawo mata mai ruk'iyya tana tunanin kamar aljanune , malamin yayi yayi amma ina babu alamun nasara , malaminne yacewa"Umma maizaihana ki nemi masu maganin sammu ko za'a dace , to Umma tace sannan ta sallameshi ya tafi ,
Washe gari Umma takuma sawa aka nemo mata wani malami mai cire sammu ta hanyar adu'oi , da zuwanshi yasa aka yiwa MARIYA alwala ,bayan anyi mata ne yafara adu'a kamar haka ,
*ALLAHUMA ANTA RABBI LA' ILLA ANTA ALAIKA TAWAKKALTU WA ANTA RABUL ARSHIL AZEEM , MASHA ALLAHU KANA WAMA LAM YA 'ALAM YAKUN A 'A LAMU ANNALLAH ALAKULLI SHAI'IN ILMA. ALLAHUMA INNI A'UZUBIKA MIN SHARRI NAFSI, WA MIN SHARRI KULLI DAABATIN RABBI ANTA BI NASIYATIHA INNA RABBI ALA SIRAD'AL MUSTAKIM.*
*FA INNATAWALLAU FA KUL HASBIYALLAHU LA'ILLAHA ILLA HUWA ALAIHI TAWAKKALTU WA HUWA RABBIL ARSHIL AZEEM.*
*FA SA YAKA FIHA HUMULLAH WA HUWASSAMI' UL ALIM.*
*WA SALLALLAHU ALA SAYYIDINA MUHAMMAD.*
Tunda malamin yafara adu'ar ,MARIYA take k'okarin yin magana, suratul bak'ara yafara karanta mata , aikuwa cikin sa'a saigashi MARIYA ta mik'e tana adu'a ,
Kukan farinciki ne ya lulu6e ta saboda ganin MARIYA na cikin farinciki ,
*GIDAN SU AFRAH*
Tunda MARIYA tabar gidan saiyake ganin kamar an yayemai wani cuta ne , suna cikin farinciki Mara misaltuwa ,
💃 *RIDERS* na mance inyimuku albishir ,JABIR ya auri RUHAIMA watansu d'aya , zaman lafiya ba'a magana tundaga aihuwar da AFRAH tayi bata kuma aihuwa ba , doctor sunce mahaifarta lafiya lau take, lokacibe baiyiba ,
*BAYAN SHEKARA D'AYA*
MARIYA ce tafe tana sauri hanyar gidansu AFRAH naga ta nufa ,da shigarta AFRAH tace wa nake gani kamar MARIYA? cikin sanyin jiki MARIYA tace nice , dafatan kunanan lafiya , lafiya lau AFRAH tace mata daganan ta mik'e tana k'walawa RUHAIMA kira dagudu RUHAIMA ta iso tana cewa anty AFRAH gani inason Khalil yayi bacci ne, ganin MARIYA yasa RUHAIMA rage fara'arta tace sannu da zuwa , yauwwa MARIYA tace yawa kayan motsa baki suka kawo mata daganan tayimusu sallama ta wuce gida , tunda ta koma taketa tunanin ko giyar me tasha JABIR baze maidata gidan shiba kukane ya ku6uce mata said a yayi mai isarta kana ta wuce gida,
_ALHAMDULILAH ALLAH NAGODE MAKA DAKABANI IKO DA RAI HAR NA KAMMALA WANAN LITTAFI , ALLAH KASA DUK WANDA YA KARANTA YA ANFANA DA WANAN LITTAFI , BANYISHI DAN A KARANTA AYI DARIYA KOKUMA DAN A KARANTA A WUCE BA A'A NAYI WANANAN LITTAFIN NE DOMIN YA FAD'AKAR DA AL'UMMA DAKUMA 'AMFANI DA 'ADU'AR DA TAKE SAMA SABODA SAMUN WARAKA AGURIN ALLAH ,_
_A K'ARSHE INA MIK'A GODIYA TA GA WRITES NA *AREWA WRITERS* FATAN ALKAIRI A GAREKU BAKI D'AYA ,
DOCTOR MARYAMA 💃GASKIYA IDAN NACE ZANYI MIKI GODIYA WLH CHAGI NA ZAI K'ARE BAN GAMA BA FATANA ALLAH YA K'ARA D'AUKAKAKI YAKUMA BAKI MIJI NAGARI ALLAH YABAR K'AUNA😭.
ANTY HAUWA SHUGABA TA GARI GODIYA NAKE🤝KEMA BANSAN DA WANNE BAKI ZANYIMIKI GODIYA BA ALLAH YAKAREKI DAGA DUKKAN SHARRI ALLAH YARAYA ZURI'A 🤲.
FATAN ALKAIRI GAREKU MASOYANA *MOM ISLAM TAKUCE💃.*
_TAMMAT BI HAMDILLAH_
ANAN 'NAKAWO K'ARSHEN JAWABINA ALLAH YA YAFEMANA KURA KURANMU DA ISAR MANZON ALLAH .
Showing 12001 words to 12971 words out of 12971 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5