ta'taji anata sallama ,cikin jin haushi ta mik'e tabud'e k'ofar ,tana ganin k'awarta ce JAMILA ta rungume ta ,kana tace "kishigo mana,cikin k'osawa JAMILA tahau dube dube, alamun batada gaskiya tace" wlh ingaya miki shegiyar kishiyar ki ba tafiya Kaduna sukayi ba, MARIYA ce tazaro ido tana fad'in ban gane ba .
K'ara lek'a k'ofa JAMILA tayi kana tace wlh MARIYA ,JABIR ya siyawa AFRAH gida ke yabarki a wanan tsohon gidan ,a tsorace MARIYA ta mik'e tana zage zage tace"ni JABIR ze ranawa hankali ,to wlh se anyi yak'i sosai tunda shiya nema.
Cikin jin dad'i JAMILA tace"wlh karki yarda ,sai ayita cutarki kina bari, kodai zamu koma gurin boka ne? MARIYA ce ta dubi ,JAMILA tace ai yanzu babu maganar boka nima zan iya aikin da boka zeyi ,JAMILA tadinga zugata daga nan suka yanke shawarar zuwa ,gidan washe gari.
Washe gari AFRAH ta' tashi da ciwon kai , JABIR yace"tashirya suje hospital d'in itada Hajiya idan sun dawo seya ,wuce gidan MARIYA, saboda yau acan yake ."
Fitowa sukayi itada Hajiya suka shiga motar zuwa hospital ,suna zuwa aka dubata,aka cemusu babyn 'nacikin k'oshin lafiya,daga nan JABIR ya wuce dasu shopping, kayan baby yadinga siya kamar besan zafin kud'inba Hajiya data nemi gurin zama saboda bataga abinda zata iya ciba, tanata lek'en ko akwai mai gasa kaza amma bata hango ba ."
Misalin nine :am su MARIYA anci wanka lokacin JAMILA tazo suka kulle gidan,suka fice bayan ta d'auki motar ta,mancewa tayi da mukulin mota ,sega kiran JABIR nan yana gaya mata gashinan zuwa ,cikin jin haushi ta wurgar da Jakarta ,JAMILA ce take tambayar ta meyafaru? Murya kamar zatayi kuka tace" kinji JABIR yanzu zai 'iso nan gidan."
Cikin firgici JAMILA tace "tabb aibabu batun zama ,barinzo intafi .
MARIYA ce tadubi JAMILA tace"wlh yau se JABIR yayi nadamar zuwanshi gidanan,JAMILA ce tacigaba da zugata aikuwa ta d'auka ."
Bayan tafiyar JAMILA sega JABIR nan yashigo ,yana sanye da shadda mai ruwan k'asa ,sai k'amshi yake zubawa .
Sallama yayi ,bai sameta a parlor ba ya wuce bedroom d'inta ,dama tagama duk wani shiri dazatayi a kansa,tunda yashigo take fara'a ,shikuma ganin haka ya d'aukota ya d'orata akan cinyar shi ,shagwa6a takeyimai shikuma yana tayata ,ganin mood d'inta ya sauya lokaci d'aya ,yace maiya faru ,k'ara shagwa6e fuska tayi ,kana tace please na matsu kaje kayi fitsari kadawo,🤭".
JABIR dajin haka ya mik'e jiki na rawa, yatafi bathroom ya d'auki kettle yana watsa ruwa,kawai yaji wani azababben safi ,ga yaji ga zafin ruwa .(🤣to JABIR na Mariya komai dozin 🤦♀️)."
MARIYA najin ihun shi tayo hanyar, bathroom d'in ,da sauri tana cewa"aiyya JB meya faru? cikin dauriya yace"MARIYA mekuka sa acikin kettle d'innan? MARIYA data rik'e dariyar ta 'tace ina ganin ko su Kalifa ne sukayi wasa da ruwan ."
JABIR da yake rik'e da gabanshi yace" MARIYA samo min mai 'inshafa a gurin ,seda MARIYA ta d'au lokaci sanan tayi waje.....✍️✍️✍️
*Dan Allah kuyimin afuwa na jina shiru kwana biyu jikinne 😓*
_Mom Islam ce✍️✍️_
[12/1, 6:34 AM] Zainab Abu: *🥀🥀ZAZZAFAR KISHI!!!🥀🥀.*
_labar me ɗauke da makirci _cin aman da soyayya_
_____Washe gari bayan suntashi daga bacci, suka samu RUHAIMA tagama aikace aikacen gidan,itada yar aiki ,AFRAH ce tashigo tana yiwa su RUHAIMA sannu tace" RUHAIMA bakyason ki huta ,dariya tayi kana tace "ga breakfast d'inku can, a dining ,cikin jin dad'i AFRAH tace" Allah yabada lada ,daganan tawuce zuwa kiran JABIR ".
Samunshi tayi a kwance yana bacci ,kwanciya tayi a kusada kefen fuskar shi ,tana k'aremai kallo ,ganin kamar ana k'aramai kyau tayi ,tace" Allah nagode maka daka bani JABIR amatsayi mijina ."
Sekuma taci gaba da shafa fuskarshi,cikin jin dad'in abinda take yimai ne yasashi jawota jikinshi yana yimata wasu salo nada'ban (ina ganin haka nace to bari 'inbaku guri🤨).
Tun AFRAH najin dad'in abinda, JABIR yake yimata ,har tazo tana shan wahala cikin murya mai kamada ta mai kuka tace "please JB banaso !!!.
Cikin hanzari ya saketa ,juyi takeyi sosai ,wanka yayi mata ,yacewa Hajiya zasuje hospital ,cikin yanayin damuwa Hajiya tace" kodai aihuwar ce?JABIR ne ya sosa kanshi yace"a'a zamuje a dubata ne".
Dukda haka Hajiya bata yarda ba, tace yajirata taje ta d'auko kayan aihuwa .
Beyi mata musu ba ,tana shiga saboda ta rud'e ,akwatin duka na kayan babyn ta d'auko ,tacewa"RUHAIMA ta kula da gida ,suka wuce hospital ".
Tun k'arfe takwas na safe, suke hospital d'in suna zuwa aka wuce da ita d'akin aihuwa,Hajiya babu abinda takeyi sai adu'a ,shikuwa JABIR duk adu'ar data zomai yi yakeyi,gashi doctors sun hana kowa shiga d'akin."
Kwata kwata JABIR baya cikin 'nutsuwar,shi yana ganin doctor ya mik'e da sauri, yana tambayarsu ,ya jikin AFRAH "ruwan 'nak'uda suka saka mata amma shiru ,ga azabar wahalar da takeci ,Hajiya na zaune tazuba uban tagumi ,sai,ga wata nurse tazo gaban Hajiya ,tace" kece mahaifiyar AFRAH ko ? cikin sauri Hajiya tace"eh nice lafiya?nurse d'ince tacewa"Hajiya idan mijinta na kusa doctor na san ganinshi,kafin sugama magana Hajiya tayi gurin ,JABIR da gudu tace"kaje d'akin likita yanason ganinka ".
Da gudu ya k'arasa,office d'in yanemi kujera ya zauna ,mik'wa doctor hannu yayi suka gaisa,daganan doctor yake cemai " matar,ka da take labor room, wlh munyi 'iya bakin k'ok'arin mu ,muna tunanin se anyi mata operation !!!.
Fitowa da ita daga d'akin aihuwar akayi, aka wuce da ita d'akin cs ,Hajiya se kuka takeyi shima JABIR d'in ba baya ba,.
Bayan sun shiga d'akin tafara yunk'uri tana nishi ,nurse d'in kusa da ita ne tace ki kama gadonnan kiyi nishi sosai ,AFRAH abin tausayi tayi tayi amma ina ."
Doctor ne yafito da kayan aiki ze fara kenan kawai sukaji ,AFRAH ta yanka ihu sosai,hatta mutanen da suke waje sun tsorata ,dajin wanan ihun ".
JABIR ne yaje masallacin dake cikin hospital d'in yafara jera nafila yana, rok'on Allah yana kuka.
Tunda AFRAH tayi wanan nishin, doctors d'in suka tsaya,misalin k'arfe biyu na rana sega, aihuwar nan gadan gadan ,nurse ce tace" kidaure kidena ihu,AFRAH da batasan mai ake cewa ba ta rik'o hannun mata ,tayi nishi sega yaro,ya fad'o ,tunda ta aihu akayi sa'a mahaifa ta fito shikenan bacci ya d'auketa ,duba meta haifa doctors d'in sukayi ,namiji ne fari sol dashi ."
Bayan ta aihu ne aka kira su Hajiya da JABIR suka shigo da sauri,hamdala sukayi kana sukayiwa AFRAH fatan samun lafiya saboda ba k'aramar wuya AFRAH taciba ,bawani bacci mai nisa tayiba ,bayan ta 'tashi ne aka had'a mata ruwan wanka da shayi mai kauri tasha .
Yau kwanan su biyu ,a hospital ,AFRAH taji sauk'i sosai ,itada kya kyawan yaronta mai kamada JABIR ."
Takardar sallama aka kawo ,bayan yagama biyan duk wasu kud'ad'e da ake buk'ata ,Hajiya ce ta goya yaron ,suka wuce gida.
Da isarsu gida suka tarar da gidan ,gunin sha'awa ,babu datti sai k'amshi yake zubawa ,dagudu RUHAIMA tazo ta rungume AFRAH dake tafiya a hankali,RUHAIMA ce tace" baban baby barka da new baby ,dariya JABIR yayi yace" barka da aiki RUHAIMA ,daganan suka wuce bedroom d'in AFRAH , kiran mami akayi a waya da y'an uwa aka fad'a musu aihuwar AFRAH ,kowa yaji dad'i barinma mami da takeji kamar tarufe ido taganta a gidan AFRAHn ta.
Kwanan AFRAH biyu da aihuwa,MARIYA tarasa maiyake damun JABIR yau kwana hud'u kenan rabon da suyi waya ,shiryawa tayi cikin riga da wando da zumbulelen hijab, ta d'auki mukullin motarta' ta nufi anguwar su AFRAH ,ko sallama batayi ba ta 'tura get d'in mai gadi ne yace"hajiya daga ina? cikin masifa MARIYA tace gurin uban gidanka nazo ,mai gadi najin haka ya bud' mata ta shige ,babu sallama ta fad'a cikin gidan ,RUHAIMA da ke kwance tana kallo a TV ,ta d'ago kai tace" kekuma daga ina ? MARIYA najin wanan tambayar tace" daga gidan ubanki nake ,RUHAIMA cikin tashin hankali tace" mai ubana yayi miki ki??.
Cikin zafin 'nama MARIYA ta wankawa RUHAIMA mari ,tana cewa dan ubanki saura shegiyar yayar taki, RUHAIMA na mik'ewa taja k'afar MARIYA ta fad'i a k'asa ,RUHAIMA ta hau kan ruwan cikin MARIYA tana kai mata duka .....✍️✍️✍️
Kuyi hakuri da wanan 😓
_mom Islam ce✍️✍️_

*NA*
*ZAINAB HABEEB.*
*MOM ISLAM*
*MARUBUCIYR*
*ZAINABU ABU*
*AND NOW*
*ZAZZAFAR KISHI!!!*.
*BISMILLHIR RHMNIR RAHIM*
*page* 25_26
_____Tsabar jigata MARIYA takasa motsi, su JABIR ne sukaji hayaniya tayi yawa ,yana fitowa yace "MARIYA mai yakawoki ? tana nufar fashi tace" bazaka tambayi shegiyar nan maiya had'ani da itaba, sai ni kake tambaya ?,
Cikin 6acin rai yace ai kece abin tambaya ,tsaki taja ta shige part d'in AFRAH ,har takai bakin k'ofar d'akin RUHAIMA tayi azamar jawota ,a fusace MARIYA ta juyo ta cukuwai kuye wuyan RUHAIMA tadinga kai mata duka , AFRAH da HAJIYA da JABIR suka yo kansu, MARIYA tana hango hajiya ta kamo k'afarta 'ta tik'a da k'asa , HAJIYA tadinga ihu ganin RUHAIMA tana k'ok'arin kisan kai yasa su AFRAH da JABIR janyo ta, sunyi sunyi amma sun gagara d'agota daga jikin MARIYA ,
Ninfashin MARIYAN 'ne yake neman d'aukewa yasa AFRAH fasa ihu tace "RUHAIMA!!!ganin RUHAIMA ta koma kamar mahaukaciya yasa JABIR yin salati ,yarasa ta ina zai fara, Hajiya da yanzu ta farfad'o tace " wlh inaga aljanun tane suka tashi ,
Aikuwa Hajiya na cewa haka RUHAIMA ta d'aga Hajiya sama tadinga juyi da ita tana wasu yaro ,riders🤣kuzo kuga Hajiya .
Gashi anrasa waze k'wato Hajiya a hannun RUHAIMA🤣,tunda MARIYA tasamu RUHAIMA ta saketa 'ta fice da gudu babu takalmi da hijab ta shige mota tanata zaro ido ,
Tunda JABIR yaga haka yacewa"AFRAH ta d'aukomai wayar shi tana kawowa ya kunna Alif lamim dan danan sega RUHAIMA da Hajiya sun zube a k'asa ,Hajiya najin ta dawo duniyar mu tafara salati tace"JABIR yau d'inan kasa RUHAIMA takoma gidan iyayenta saboda gaba zata iya cutar damu ,AFRAH kuwa tunda taga an zubo da Hajiya k'asa tadinga dariya tana k'arawa.
MARIYA na komawa gida ta sami ruwan zafi tayi wanka ta gasa jikinta sosai ta fito tana d'ingishi Allah yasa ma yaran suna gidan momyn ta man zafi ta d'auka ta shafawa jikinta 'ta kwanta a gado tana nunfar fashi🤣batasan AFRAH nason JABIR ya auri RUHAIMA ba🤣.
Washe gari RUHAIMA ta tashi batada lafiya aka kaita hospital bayan an had'a mata gaguguna ta koma gida ,ta samu anfara aikin suna tunda gobe ne ,suna cikin aikinne suka ga wata budurwa ta shigo tana sanye da riga da skirt ya d'ameta se k'aramin mayafi da ta d'ora a kafad'arta 'tana taunar cingom tace"acikin Ku wacece RUHAIMA ? .
RUHAIMA da yanzu ta shigo da ledar magani a hannunta tace meazakiyi mata?budurwar ce tace"dalla matsa banza me kamada y'ar aljanu,ai RUHAIMA najin haka tayi kan burwar da shak'eta tanata jibga ,mutane suka taho gurin sunabawa RUHAIMA hak'uri ganin dukan babu ji babu gani yasa aljanun wata mata suka tashi aikuwa ta koma gurin budurwar da RUHAIMA take duka suka taru suna dukanta ,seda aka taro maza biyar tukun aka samu komai ya lafa ,cikin jigata budurwar ta fice tana Jan k'afa ,gidan MARIYA ta wuce tana shiga taga MARIYA na gasa k'afa da ruwan d'umi ,MARIYA na ganinta tace "innalilahi JAMILA kinga fuskarki kuwa tabba ai nace karkije gidannan kinga gara ma ni tunda ba'a sauyamin kama ba kekuwa fuskarki ta kumbura sosai🤭.
Cikin jin haushi JAMILA tace" to duk ba sabodake nayi ba? dazaki dinga yimin dariya ,wata dariyar MARIYA takumayi ,tace"Allah sarki sister na karki damu semun koyawa JABIR hankali,
Anyi suna lafiya ansawa yaron Yusuf, bayan kowa ya watse daga mai jego sai su Hajiya a yaune RUHAIMA zata koma garinsu ,seda AFRAH tayi kuka ,
Tsaraba ta had'a mata sosai haka shima JABIR d'in yabata kud'i masu yawa tayi musu godiya ,ta wuce gidan y'an uwansu dake cikin kano ,
*BAYAN WATA D'AYA BIYU*
AFRAH tayi arba'in tayi k'iba sosai ,suna zaune a parlor sukaji sallama ,AFRAH na ganin MARIYA tace"mekuma yak'ara kawoki gidana ?MARIYA ce tadubi Hajiya da tunda MARIYA ta shigo batayi magana ba, tace to munafuka ansami kud'in banza ko to wlh gidan JABIR se gani se hange kuma sai kumbar gidannan keda wanan munafukar tsohuwa ,
Zuciya ce ta d'ibi AFRAH ta wanketa da mari ,MARIYA ce tarik'e gurin da AFRAH ta mareta tace"wlh kinci bashi shegiya y'ar iska wace tayi cikin shege a waje tadawo mana dashi gida ,Hajiya zatayi magana AFRAH ta tsayar da ita,tace'Hajiya sai ankula mahaukaci yake hauka ,MARIYA najin kalamin AFRAH ta cakumo ta ,suna kokawa suna kokawa AFRAH ta tura MARIYA waje ta turo k'ofa ,
Hajiya datake ta kuka tana cewa wanan wane irin aure ne Sam babu kwanciyar hankali,kukane ya ku6ucewa AFRAH, tace"wlh indai rabuwar mu itace samun kwanciyar hankali na gara ya sakeni kawai...✍️✍️✍️
_mom Islam ce_
[12/1, 6:35 AM] Zainab Abu: ________________________________
_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_*🥀🥀ZAZZAFAR KISHI!!!🥀🥀.*

*page* 27_28
_____Tunda JABIR ya koma gidan MARIYA bashida kwanciyar hankali ,
Wayarshi ce take ruri d'agawa yayi, jin muryar RUHAIMA yace"yau kece da kirana ?mik'ewa yayi, MARIYA tayi ta wabce wayar a hannun JABIR tace"wlh JABIR ka cuceni kaci amana ta rabon da musami farinciki tun kafin ka 'auri AFRAH,yanzu ka maidani sekace shara ,tana kuka cikin tausayawa JABIR ya dubi MARIYA kana yace"ni ban wulak'anta kiba saidai kece kika wulak'antani ,dalili kuwa bakison kwanciyar hankali na ,tana kuka ta durk'usa'a gabansa tace'dan Allah kayimin alk'awarin bazaka sake 6atamun rai ba, JABIR ne ya dubeta kana yace ki gane me nake nufi, MARIYA indai zaku zauna lafiya to wallahi zaku sameni mai sonku duka, MARIYA na kuka tace"karka damu insha Allah nadena munzama y'an uwa nida AFRAH ,rungumeta JABIR yayi ,yana mai jin dad'in sauyawar MARIYA,
Wasu sak'onni yake aika mata na musamman ,zata iya cewa rabonta da tasami natsuwa da mijinta ,tun kafin yayi aure, shikuwa JABIR yayi hakane dan shima ya faranta mata tunda tayimai alk'awarin sundena kishin hauka,
Yau kwananshi biyu a gidan MARIYA ba k'aramin jin dad'in kwanakin sukayi ba, kasancewa babu kowa a gidan ,
Tunda ya koma gidan AFRAH yasamu, Hajiya na shirin tafiya gida, saboda yau watanta hud'u a gidan, bayan yayi sallama ne AFRAH ta mik'e dagudu ta rungume shi , Hajiya da ta' tasa jakarta a gaba ta rufe ido da tafin hannunta ,wai a cewarta kar taga iskanci ,d'aga AFRAH sama yayi yadinga yawo da ita' a parlorn yana my lovely I miss you tana dariya ,Hajiya ce tayi gyaran murya tace"kun mance danine ko? JABIR ne ya sosa kanshi kana yace"sorry granny wlh tunda nashigo ban lura da keba ,rik'e ha6a tayi kana tace "ai kora da hali kukeyimin tana kuka tace" yaran zamani basuda kunya ,AFRAH da keta dariya tace"kemafa Hajiya kinyi ,ta zura da gudu jin kukan yaron yasa su shida AFRAH rugawa da gudu sukabar Hajiya da Jakarta a parlor,
Sunkai 30 min basu fito ba ,tun Hajiya na gyan gyad'i har ta kwanta bacci ya kwasheta a gurin ,suna can suna🤭bayan sunyi wanka ne AFRAH ta fito, sai zuba k'amshi takeyi rik'e da hannun JABIR zaije masallaci yin sallah ,AFRAH ce tasa dariya tace"oh Hajiya rigima wai mai tafiya ce ta kwanta bacci gashi har magrib tayi, cikin magagin bacci Hajiya ta jiyo zancen AFRAH tace "to nafasa tafiyar ko zaki koreni ne ,yaudai naga rashin kunya k'iri k'iri ,wucewa JABIR yayi yana dariya ,
Yau kwanan JABIR biyu ,yaune zai koma gidan MARIYA cewa AFRAH yayi su shirya ya kaita gidan , jin fad'uwar gaba yasa tace" zanje gobe insha Allah amma yaukam banajin dad'i ,Allah yakaimu yace daganan ya wuce tayimai fatan alkairi,
Tun yana mota yakejin fad'uwar gaba , karatun Alqur'ani ya kunna ,kana yafara jin sanyi a ranshi ,MARIYA ya kira a waya yace mata gashinan zuwa cikin zumud'i tace" Allah ya kawoka lafiya ,suna cikin wayar ne yaji wani k'ara kuma da alamu muryar MARIYA ce ,cikin kid'ina yadinga driving yana tunanin ,ikon Allah ne ya kaishi gida horn yayi mai gadi ya bud'emai gidan ,tambayar mai gadin yayi mai yafaru da MARIYA? maigadi ne yace"wlh oga bansan meke faruwa ba cikin zafin 'nama ya k'arasa yana k'ok'arin tura k'ofar.....✍️✍️✍️
*Dan Allah karkuga bana typing da yawa kuyimin afuwa banida lafiya ne ina yinku masu comments & shar'hi🤙love you all 💃*.
_mom Islam ce✍️✍️✍️_
[12/1, 6:36 AM] Zainab Abu: *🥀🥀ZAZZAFAR KISHI!!!🥀🥀.*

_____Ganin MARIYA yayi tanata birgima tana surutai , cire hular kanshi yayi yafara salati domin zufa ce ke karyo mai ta ko ina, zai 'iya cewa duk tsawon zaman su da MARIYA hakan bata ta6a faruwa ba sai yau , ganin durk'uson da yayi baze fishe shi ba , mik'ewa yayi ya nufi bedroom domin dauko wayar ta, ganin ' number JAMILA 'a farko yasashi danna calling, tanata ruri amma shiru ba'a d'aga ba , gashi MARIYA nata ihu da surutai marasa kan gado , k'ara gwada number JAMILA yayi cikin sa'a kuwa 'aka d'auka , cikin tashin hankali JABIR yace" JAMILA MARIYA babu lafiya , a tsorace JAMILA tace ganinan zuwa, ba'ad'au lokaci ba saiga JAMILA ta k'araso kafin ta kaiga gama shigowa cikin gidan tajiyo wata irin kururuwa mai kamada ta karnuka amma 'a zahiri muryar MARIYA ce ,da gudu ta k'araso tana haki, ganin JABIR durk'ushe a gurin yana jero mata adu'oi yasata tsayawa , JABIR na ganin JAMILA yace"gatanan ko kinsan maiyake damunta ,domin
Showing 9001 words to 12000 words out of 12971 words

_____________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
*BISMILLHIR RHMNIR RAHIM*
*page* 23_24

Zaro ido JABIR yayi ,jiki na rawa yace" indai zaki tashi AFRAH gara ayimiki tiyatar,yana share hawaye kamar k'aramin yaro ."

https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
💃💃💃💃💃💃💃🤙.
_____________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
*BISMILLHIR RHMNIR RAHIM*
*page* 29_30
_____Ganin MARIYA yayi tanata birgima tana surutai , cire hular kanshi yayi yafara salati domin zufa ce ke karyo mai ta ko ina, zai 'iya cewa duk tsawon zaman su da MARIYA hakan bata ta6a faruwa ba sai yau , ganin durk'uson da yayi baze fishe shi ba , mik'ewa yayi ya nufi bedroom domin dauko wayar ta, ganin ' number JAMILA 'a farko yasashi danna calling, tanata ruri amma shiru ba'a d'aga ba , gashi MARIYA nata ihu da surutai marasa kan gado , k'ara gwada number JAMILA yayi cikin sa'a kuwa 'aka d'auka , cikin tashin hankali JABIR yace" JAMILA MARIYA babu lafiya , a tsorace JAMILA tace ganinan zuwa, ba'ad'au lokaci ba saiga JAMILA ta k'araso kafin ta kaiga gama shigowa cikin gidan tajiyo wata irin kururuwa mai kamada ta karnuka amma 'a zahiri muryar MARIYA ce ,da gudu ta k'araso tana haki, ganin JABIR durk'ushe a gurin yana jero mata adu'oi yasata tsayawa , JABIR na ganin JAMILA yace"gatanan ko kinsan maiyake damunta ,domin
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4 Chapter 5