ko daga ina tazo babu ruwana da ita wanan kai yashafa" JABIR da zuciyarshi take suya yadubi MARIYA yace yau zaki tabbatar da koni waye nasan duk zaman da mukeyi dake, kina ganin kamar ina tsoronki ne ko.
To ki wula k'anta'ta kigani ,tsaki taja mtsw ta'tafa hannu kana tace indai wanan kalmar ce ai kana fad'arta koda yaushe kaga ni banida lokacin wata mata.
Suna cikin surutun'sukaji kira d'agawa JABIR yayi kana yace ganinan zuwa insha Allah ,abinci ya umarci MARIYA da ta,d'orawa mamin AFRAH ko kulashi bata yiba ta koma ta kwanta.
Ficewa yayi 'ya d'auki motar'shi ya nufi inda mamin AFRAH tace an sauketa ,besan taba shiyasa da ya,isa gurin yaketa baza ido ko zeganta amma ina be hango kowa ba .
Number da take kiranshi yakira ,cikin sa'a ta d'auka JABIR ne yace Mami kina ina gani na iso inata nemanki ,mami da take wani hotel tana cin abinci tace ganinan fitowa natsaya cin abinci ne "JABIR da mamaki ya kamashi yace memakon tabari taci inmuka isa gida amma ta,tsaya tanacin abinci me tsada sosai " isowa tayi tace to mutafi,motar ya bud'e mata bayan ya durk'usa ya gaisheta suka d'au hanyar zuwa anguwar su MARIYA wato unguwa uku.
Basuda nisa,a tsakani dan'danan segasu ,sun iso mamin ko tunda suka shigo katafaren gidan take k'aremai kallo duk ,kyan gidan su ,gidan JABIR ya ninkashi, sekuma ta 'tuno da AFRAH kuka,ne ya ku6uce mata ,JABIR a memakon ya bata hak'uri,shima yacigaba da kukan seda sukayi kuka sosai ya fito daga motar ya bud'ewa mamin suka shiga cikin gidan.
Suna shiga suna ci karo,da MARIYA a zaune tana cin ,cingom tana karkad'a k'afa , mami ce tace sannu MARIYA ko kallon mami batayi,ba bare ta kulata,JABAR ne yace kinaji ana gaisheki ,a hasale MARIYA tace konaji mekakeso ince JABIR ne yace mami zomuje in kaiki d'akin FARAH yana ambato sunan y'ar tata mamin tasa kuka ,suna tafiya MARIYA tace mtsww ashe dangin shegiyar nan ce ,tayi shigewar ta d'aki.
Suna shiga JABIR yace nan ne d'akin FARAH "mamin ce tak'arewa d'akin kallo babu lefi d'akin AFRAH n yayi kyau sosai ,cewa yayi barinje indawo mami ba jimawa zanyi ba,Allah ya tsare tayimai ya fice .
Direct gurin me siyarda tsire da yogurt ya nufa yasiyo mata duk,da taci abinci ,shigowa yayi cikin gidan da sallama MARIYA na Palo tana kallo ta mik'e tana sanu da zuwa ,JABIR ne ya rik'e baki yana kalon ta rik'o ledar dake hanunshi tayi ,shikuwa ganin haka ya fizge " zuciya ce ta d'ibi MARIYA tace ai dole kadinga ,rawar jiki runda kayi bak'uwar karuwa cikin fusata da kalaman 'nata yace mamin AFRAH ce karuwa bakida hankali ko yadinga dukanta seda ta jigata tukun ya kyaleta" Allah yasa d'akin AFRAH yana sama shiyasa mamin bata jiyo suba".
Da rarrafe ta k'arasa d'akin tana kuka ,wucewa d'akin da mamin take yayi ,yaje yakai mata kayan da yasiyo ya dauko abin zubawa ya juye ya bud'e fridge yad'auko mata ruwan sanyi yadawo yace mami barinje in dawo, albarka mamin tadinga samai ,yajin dad'i sosai ya fice.
********************
AFRAH ce zaune a gidan wanan mutumin me suna ZAKI tana zaune tana kuka shikuwa yana zaune kusada ita yana shafata cikin dasha,shiyar murya tace ka k'yaleni d'an iska jin haka ya sunkuceta dama baya barinta da kaya a jikinta kulum cikin pant da bra yake barinta (inkaga halin da AFRAH take ciki seka tausaya mata).
Danneta yayi,yamata rumfa da jikinshi ko tausayin,ta bayaji haka yadinga iskancin shi seda yaga bata motsi tukun ya kyaleta.
Yau cikin AFRAH watanshi uku yafara fitowa ,ZAKI besan AFRAH nada ciki ba "tunda yagano tanada ciki shikenan yadena ,raga mata " ita kuwa kullum cikin ciwon mara take ,
Wata ranar Laraba ne ya,tafi anguwa yabar AFRAH a gida,AFRAH tana ganin haka ta dauki hijab da wata doguwar rigar shi,tasa saboda babu wanda yasanshi da kayan ,kuma hankalin'ta nanan sedai bazata iya komawa gida ba".
Lek'a waje tayi ,taga babu megadi yatafi wani gurin da gudu ta ,koma cikin gidan ta d'ebo kud'i da yawa ,zasukai 100k ta,fice da gudu ta mik'i hanya seda tayi nisa da gidan ,sanan ta 'tsaya tana tunanin gurin zuwa.
Wata mota ,tagani tayi parking rugawa tayi da gudu"ko tsayawa batayi ba, tana tunanin kar azo takuma komawa gidan da tafito.
Tana cikin tafiya ne ,taga tashar mota ana cewa unguwa uku 'unguwa uku, jitakeyi kamar ta 'ta6a jin sunan anguwar me motar ta 'tambaya nawa ne d'ari biyu yace mata"zaro dubu d'aya tayi ,aka bata canji,ta shige mota " sunyi tafiya me ,nisa sosai sanan akayi,parking a bakin titi kowa ya fita AFRAH ce tadubi wani mutum da,yake tsaye yana jiran mota "tace bawan Allah ina ne unguwa uku ¿" nan 'ne yace mata ,k'ara cewa tayi dan Allah ko kasan gidan Alhaji JABIR¿" dasauri mutumin yace eh nasani kusada gidan zani, ina jiran mota ne azo a d'aukeni "cikin farinciki AFRAH tace yanzu yazanyi ,inje layin " mutumin ,ne yace in bazaki damu ba kibari yanzu,za'azo a d'aukeni semu tafi ,farinciki ne ya lulu6e AFRAH ......✍️✍️✍️
Mom Islam ce🥰✍️✍️
[12/1, 6:33 AM] Zainab Abu: ________________________________
_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_
*🥀🥀ZAZZAFAR KISHI!!!🥀🥀.*
_labar me ɗauke da makirci _cin aman da soyayya_
*NA*
*ZAINAB HABEEB.*
*MOM ISLAM*
*MARUBUCIYR*
*ZAINABU ABU*
*AND NOW*
*ZAZZAFAR KISHI!!!*.
*BISMILLHIR RHMNIR RAHIM*
*page* 15_16
_____Driver'nne yazo d'aukar mutumin yacewa AFRAH tazo su shiga, shiga tayi suka d'auki hanya suna cikin tafiya tafara gane hanyoyi dakuma lokacin da sukaje hospital duba MARIYA" jitayi ance munzo ga'gidan nan "zaro ido tayi kana tafara kuka tana cewa nagode sosai dan Allah kozan san sunan,ka shiru mutumin yayi " kana yace sunanan Alhaji usman, kinga gidana can godiya tayi mai sanan ta fice daga motar ,kai tsaye gidan tanufa"megadi ne yafara washe baki yana sannu hajiya ,yawwa tace kana ta shige ciki .
Bata sami kowa a palon ba,hakan yabata damar k'arasawa room d'inta batare da tayi sallama ba, da shigarta tajiyo muryar JABIR shida wata mata ,tadai so ta gane me muryar sekuma ta shige "sallama tayi su mami da suke zaune suna hira ,ai suna ganin AFRHA suka mik'e tsaye cikin firgici da tashin hankali, mami ce takalli JABIR tace kodai kunada aljanu ne a gidannan?" JABIR da yagama tsorata yace wlh mami sedai 'idan yau suka shigo "AFRAH jiki a sanyaye tazo kusada mami tace oyoyo mami na,itadai mami babu halin ta gudu ,tunda koma aljana ce aita rungumeta🤣.
AFRAH ce tace nice wlh ,wani Alhaji usman ne ya d'aukoni daga tasha yace wai yasanka" JABIR dajin haka yace eh lallai AFRAH na ce, godiya yafara yiwa Allah "itako mami banda kuka babu abinda takeyi tana kuka tana rungume da AFRAH .
Mami ce tadora mata ruwan wanka AFRAH da takoma kamar k'aramar yarinya tace inane bayi" mami cikin mamaki tace gashinan keda d'akinki amma kina tabaya ta".
Shigewa AFRAH tayi tafara wanka sekuma tadinga tuno lokacin da tafita cikin gidan da abubuwan da suka dinga faruwa da ita.
Ihu ta kurma mami tashigo da gudu taga AFRAH a sume"mami ce ta,watsa mata ragowar ruwan ,wankan ,tajata zuwa bedroom d'inta saboda bazata iya d'aukar taba"kuma lokacin JABIR yariga ya fita adu'oi mami takeyiwa AFRAH segashi ta bud'e ido a hankali.
JABIR ne yatafi part d'in MARIYA yake gaya mata AFRAH tadawo,tunda yafad'a mata tayi tsalle tace wlh k'arya yakeyi sedai 'in mafarki yake ,JABIR abin yabashi mamaki yace yanzu MARIYA nine keyin k'arya¿"cikin isa da nuna eh tace yo inba k'arya kakeyi ba ,yaushe za,ace wata banza can tadawo "wayasani ma ko tamutu acan ".
Ficewa yayi daga d'akin'nata yanufi part d'in AFRAH ,tana zaune tayi kwaliya cikin rigada zani mekyau,mami ce tacewa JABIR da yashigo yanzu,tace JABIR narasa gane meyasa AFRAH tabar gidan auran'ta alhali batada aljanu .
JABIR ne ya nisa,kana yace wlh mami koni ban isa ince ga dalili ba ,babu inda ban bada cigiyar taba,amma gashi cikin sauk'i Allah yadawo min da AFRAH ,mami ce tace yanzu dai jibi zan tafi gida, anjima zani gidan yayata a rijiyar lemo ,ammafa da AFRAH zamu wuce ,JABIR cikin tashin hankali zega samu yaga rashi,yace mami meyasa¿" mami ce tace kawai ta aihu acan tunda naga cikin ta ya girma "JABIR bashida ikon musawa mami amma bayason AFRAH tayi nisa dashi, yace to momy "Allah yayi mana za6i mami ce tashirya zuwa anguwa driver JABIR yakirawo ,yakai mami unguwar " bayan tafiyar ta ne JABIR ya ,janyo AFRAH jikinshi yafara bata ,hak'uri dangane da halin da tashiga,mik'ewa tayi, taje ta d'auko jakar da tasa kud'in da takwaso, daga gidan wanan mutumin wato ZAKI"mik'awa JABIR tayi ,yana gani yace AFRAH meye wanan¿"cikin sa'sanyar muryar ta 'tace kud'ine da na d'ibo daga gidan dana, fito zaro ido JABIR yayi kana,yace har wani gida kikaje?".
Labarin rayuwarta datayi a gidan ZAKI dakuma wahalar datasha ,tabashi ya tausaya mata sosai ,amma inya tuna AFRAH na d'uke da babyn shi wani,farinciki yakeji" kamar sabon ango.
Ci,ci6arta yayi 'yakaita gado yana nuna mata inda, yayi missing d'inta.
Suna cikin haka sukaji an turo k'ofa,bakowa bace illa, MARIYA hangosu tayi tsirara ,kuma hakan besa ta kawar da idanun taba, ta kurma ihu tana wayo nashiga uku annoba tadawo,zata mallake min miji" JABIR shikuwa yanason yabawa MARIYA haushi yace baby ina kikeso mekikeso indinga,yimiki ¿"AFRAH da tunda tunda tadawo tama mance da wata MARIYA, se yanzu ta tuno ko wacece ita.
AFRAH ce tadubi JABIR kana tace kaga breast d'ina zafi yakeyi ,tafara kukan shagwa6a JABIR da ya kai hannunshi MARIYA tasa kuka tace dama yawon barki 'kika tafi"shegiya maiyya ,zata cinyemin miji "JABIR yakusa yin dariya yakuma rungume AFRAH yasa musu blanket .
MARIYA da takaishi ya isheta,tace munafuki ,wlh senayi maganinku tafice fuu"
Tana fita su AFRAH suka ,hau dariya ,seda JABIR yabawa AFRAH wuya sanan ,ya k'yaleta ,wanka yaje yayi ,yadawo ya d'auki AFRAH yayi mata wanka ya dawo,da ita "
Bayan yagama shafawa jikinshi mayuka masu k'amshi ,ya d'auko kayanshi masu kyau "yadawo gurin AFRAH dake kwance tana kallon'shi ,murmushi yayi mata,yazo d'aukar ta 'zatayi mai kuka ,yace to bari 'inkara duba baby na ko .
Dariya tasa yayi mata kiss a goshi ,lumshe ido tayi kana tace , kasan dai jibi zamu tafi,nida mami ko " JABIR da yake shafa,mata mai yace 'eh ai kafinnan nak'ara,duba baby"rufe fuska AFRAH tayi tana dariya......✍️✍️✍️
*mom Islam ce🥰*
[12/1, 6:33 AM] Zainab Abu: *🥀🥀ZAZZAFAR KISHI!!!🥀🥀.*

*page* 17_18
______JABIR ne yace my AFRAH zan fita bye, AFRAH na kwance tace to Allah yadawo dakai lpy mekakeson ci"JABIR ne yace komai kikayi ammafa karki wahalar min da baby,dariya tayi ta koma ta kwanta.
Yau saura kwana d'aya mami tadawo sutafi da AFRAH ,MARIYA ce data rasa ya zatayi da damuwar da take ciki gashi sunje gurin boka yace tunda har AFRAH tadawo to maganin ya karye, kuka takeyi sosai tarasa meke yimata dad'i ,
Kiran JAMILA tayi a waya tace please kizo wlh babu lafiya ,JAMILA da tashiga damuwa tace mekuma yafaru? MARIYA cikin yanayin damuwa tace nidai kizo kawai .
JAMILA ce tace to karki damu ganinan zuwa "yauwa MARIYA tace daganan sukayi sallama.
AFRAH ce a kitchen tana had'a abincin dare ,so takeyi tayiwa JABIR surprise' saboda tashirya mai abinci mai raida lpy " tana cikin markad'a attaruhu taji ana nocking ,mikewa tayi dan taga waye ,lek'awar da zatayi ta hango MARIYA da JAMILA sunci d'amara suna gir'giza "AFRAH ce taji gaban ta yana fad'uwa ,MARIYA najin alamun bud'e k'ofar AFRAH ta kutso kai cikin kitchen d'in bayan JAMILA tashigo suka kulle door d'in da key MARIYA ta 'tura key cikin hular kanta .
AFRAH da tagama tsorata tace menayi muku daza kushigo min har cikin daki ¿".
MARIYA ce ta shek'e da 'dariya kana tace ubanki kikayi mana ,shegiya karuwa yar iska, AFRAH dai batace komai ba , tana tsaye tana kallon su .
Cikin gadara da nuna isa MARIYA tace kekuma JAMILA mekika tsaya yi?
Ko kina tsoron shigiya ne¿" JAMILA ce ta cakumo wuyar' rigar AFRAH tace dan ubanki,ke harkin isa kija da Aunty MARIYA ,to wlh kinyi kad'an yau sekin koma abin tausayi "shi mijin da kike gadara dashi yau d'inan ze dawo gurin Aunty MARIYA dan ubanki " kuma wanan fuskar taki me kamada ta mayu to zata koma kamar ta aljanu.
Dukan ta suka shiga yi babu ji babu gani ,AFRAH tayi kuka sosai k'aurin abinci JAMILA taji tace "barin d'ibo mana abincin,MARIYA ce ta nemi gurin zama tace zubomin innaci semu tafi ,AFRAH na kwance tana'ta kuka sosai babu me ceto .
Bayan sunci abincin sun k'oshi suka kwashe ragowar suka wuce dashi part d'in MARIYA.
Misalin k'arfe 7:30 JABIR yashigo da ledoji guda biyu a hannun'shi direct room d'in AFRAH ya wuce ,sallama yaketa yi amma shiru " wucewa bedroom yayi hangota yayi a kwance tana nunfar' fashi sosai ,da sauri ya isa gurinta .
Yata6a jikin yaji safi rau subhanllah "yace kana yace AFRAH meyafaru ¿" kuka takeyi tace zan mutu !!
Cikin kid'ima ya kira driver n gidan yace yafito da mota ,yasa AFRAH ta 'tashi tasa hijab su tafi,suna shirin fitowa MARIYA tashigo cikin isa ,tace to ai yakamata kadawo "ko zakaci amana ta ne¿" JABIR ko 'kallon ta beyi'ba yace wlh turr da halinki,cikin masifa MARIYA tace ai naga yau a d'akina kake ,ko bazaka 'koma bane "cikin 6acin rai JABIR yace naga kamar kinason kidinga bani umarni 'ne " MARIYA tana karkad'a k'afa tace wlh yau babu abinda zesa aci amana ta .
Itadai AFRAH na kwance tana jin jiki tace kazo mutafi please "MARIYA ce tace ai babu inda zakuje muna fuka kin kwanta kinyi sheme' sheme kina jira a kaiki asibiti dan karya kwana ,a d'akina " JABIR daya shigo yace inkin gama kizo mutafi ,AFRAH ce tace nagama"MARIYA na tsaye tana masifa ganin JABIR ya d'auko AFRAH yasata kurma ihu tace muna fiki,ka 'kuskuri tashinka a kabari da 6ari d'aya munafiki.
Shidai be kulataba 'bare yanuna yadamu ,yace inkin gama kirufo door d'in ,ko kallon shi batayi ba tace ahaka zaka 'k'are tafice.
Bayan sun isa hospital dinne doctor yace ana buk'atar asa mata drip ,tunda aka samata bacci ya d'auketa misalin k'arfe d'aya na dare AFRAH tafarka,lokacin ruwan ya k'are .
JABIR ne yaji alamun tashin ta ,yace ya jikin"da sauk'i tace mai kana ta nuna mai gurin ruwan ,mik'ewa yayi yaje office d'in likitan yakirawo shi ,aka cire mata ruwan .
Taji sauki sosai ,aka bata magani JABIR ne yace zamu iya tafiya kuwa? doctor ne yace gaskiya hanyar nan batada lpy kodai kabari se zuwa gobe "JABIR yace to bari 'in koma zuwa goben semu tafi.
MARIYA ce kejiran AFRAH tadawo ,saboda ta 'tanadi rashin mutunci 'iri 'iri .
Suna shiga Mami na dawowa ,AFRAH ce tazo ta rungume mamin ' mamin cikin tashin hankali tace AFRAH meyafaru dake?"
naga ko tafiyar da kikayi bakiyi rama haka ba".
Shiru AFRAH tayi sekuma kuka ,bayan sun shiga cikin gidan sun wuce d'akin AFRAH ,JABIR yafara yimata tambayoyi cikin kuka me sauti tace "su MARIYA ne ina girki da yamma itada k'awarta JAMILA suka zo har ,kitchen d'ina suka kwashe abincin suka yimin duka ".
JABIR cikin k'unar zuciya yayi hanyar waje, mami ce ta dakatar dashi kana tace ,wlh bazan yardaba ana cutar min da yarinya dama yau zamu tafi kaga setayi walwalar ta cikin,kwanciyar hankali".
JABIR da yarasa ina zesa rayuwar sa yace ammi dan Allah kiyi hak'uri 'insha Allah hana bazesake faruwa ba " ammi da take mamakin hali 'irinna JABIR shi baya d'aukar mataki a gidan shi ,tace inkaga AFRAH ta zauna a garinnan to wlh sedai 'in gida ka sauya mata amma yau d'inan zamu tafi bazan barta,ba wayasani guduwar da tayi ko akwai sa hannun ita MARIYAn to wlh bazan yarda ba "JABIR ne yace ammi to kwana nawa zatayi ammi da take had'a kaya tace" kwana fa kace setayi wata uku kafinan takusa aihuwa se tadawo ta aihu a d'akin ta "JABIR cikin jin kunya yace mami 'ina lefin sati biyu ¿".
Nikuma nayi alkawarin 'nanda sati biyu zanje gidan ,da nasiya a shrad'a se akuma kyarawa ta koma.
AFRAH da tunda suka fara magana bata d'ago kaiba se yanzu ,cikin farinciki tace ammi 'indai zamu koma can dan Allah karki,tafi dani " ammi ce tarik'e baki tace to dawa zaki zauna a can gidan JABIR ne yace ga kaka wlh tazo kawai dama, akwai d'aki.
Mami dajin haka ta yarda zata tafi ta bar AFRAH ,shikuma JABIR yasa driver yaje ya d'auko hajiya wato kakar AFRAH....✍️✍️✍️
Mom Islam ce🥰

*page* 19_20
_____MARIYA batada labarin JABIR ze koma da AFRAH sabon gida,shiyasa suke cikin kwanciyar hankali ,washe gari JABIR yasa aka kwashe kayan AFRAH duka, lokacin MARIYA bata nan taje bikin k'awar ta ,bayan angama d'iban kayan ankai sabon gidan ,sega su Hajiya kaka sun iso ".
" JABIR bai bari ta sauka a wancan gidan ba,wucewa akayi da ita sabon gidan ,kasancewar AFRAH na can.
AFRAH na ganin Hajiya taje ta rungume ta cikin nuna jin d'ad'in zuwanta ,Hajiya tana dariya tace "ke bakya girma ko?dariya AFRAH tayi tace" duk acikin murnar ganinki ne .
Wucewa AFRAH tayi da ita bedroom d'inta ,kasancewar ya d'aukar mata y'an aiki,abinci tasa aka kawowa Hajiya mai rai da lafiya,dama Hajiya gwanar son naman kaza,bayan tagama ci ne tadubi AFRAH tace"yanzu ke y'ar nan kina cin kayan dad'i maiya kaiki guduwa ?".
Shiru AFRAH tayi mata sekuma tace"ya mami taje gida? washe baki Hajiya tayi,kana tace lafiya lau ai munga tsaraba .
Washe gari MARIYA na gidan
Showing 6001 words to 9000 words out of 12971 words

Duk abinda zeyi mata baya shakkar komai ,ya maida AFRAH kamar,karuwar shi".

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

________________________________

Bayan gari yayi haske sunyi sallah ,aka sallamesu "yabiya kud'in suka d'auki hanyar komawa gida .

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3 Chapter 4Chapter 5