ne aka matsamin nayi aure sai kawai na 'dauki abata mu qarata.
Sam banjin zan Iya aure sai naji tamkar naci amanarki Babyna...â€
Rahma ta fashe da kuka ta qamqame Abie tana jin sonsa da 'kaunarsa na sake linkuwa cikin zuciyarta.
“Sorry Babyna yi shiru kiji abubuwan da suka dinga faruwa sabida ke da yadda na soki kika soni tin bakisan kanki ba kike sona na Sani.â€
Hannayenta ta sanya saman fuskarshi tana shafawa tana zubar da hawaye.
Sumbatar hannun yay ya ce“I love you my baby.â€
Rahma ta sake shigewa jikinsa ta kasa mayar masa kunya takeji.
“Kina cika shekara gudane Ummul Aymana ta tayar da hankalinta, akan suje Iran ko zasu samu sauran danginsu akwai Baban yayansu baya gari abin ya faru, suga ko ya dawo, wanda duk zaman da tai bata ta'ba gayamin sai lokacin tace an kashe kowa nata, nine na gano azuwan da nake ab'oye akwai yayanta baya garrin abin ya faru.
Aliyu bai musaba ha'damin kayanki ya kawomin ke har gida yace sun yayeki yanzu Abby qarami zai dinga shan nono.
Aliyu kamar yasan bazasu dawoba, ya kamo hannuna ya damqamin ke ya ce“Abdulmajid! Ga 'kanwarka matarka 'diyarka har Abadan mun baka ka ri'kemana ita amana don Allah don Annabi ka zama mijinta ubanta yayanta kartayi kuka ina son Ummi fiye da komai amman wallahi nasan sonda kake mata ya linka nawa na ni ubanta gatanan na baka halaka malak zan jaddadawa Abbu karda amanta Kaine mijinta yayanta ubanta uwarta.â€
Jikina yay sanyi lokacin ke kuma.kin ma'kalemin sai wasa kike da sajan fuskta kina gwalam-gwalamtu na Yara.
Yadda ya gayamin haka ya gayama Abbu da Ummina Abbu ya gyara zama ya ce.
“ Nayi alqawali tana cikawa shekara shabiyu zamu 'daura musu aure Aliyu kace na gayamaka rubuta ka ajiye indai ina Raye Abdulmajid mijin Rahma ne.â€
Aliyu ya ce“Ngd Abbu mu zamu muje muyi ahirin tafiya sai mun dawo,ammaan dan Allah Soja kayi aure kodan sabida yarinyarka kasan bazata yarda dasu Ummi ba kasan halinta.â€
Jikina ya yi sanyi na ce“Insha Allahu zanyi amman dan baby ummina zanyi ko my baby?â€
Nan take kika 'kyal'kyale da dariya kina 'daga kai dan sam bakisan ma me ake nufi ba.
Abbu yaji da'di sosai shine ya nemomin mata 'diyar abokinsa dan ni kam naqi nemowa.
Zuwaira ba laifi kyakkyawace ga hankali da nutauwa, Ashe na arone ta ya'bawa kanta, wai Ashe ta jima tana haukan sona sai da aka saka biki da komai wata biyu auren saura sati biyu su Aliyu suka tafi Iran da niyar kwana biyu su dawo ayi biki dasu, amman ina Ashe ajalinsu yake kiransu, lafiya suka isa Iran sunata murna suna cikin bus 'din da zata kawosu 'kauyen *Abyaneh*
Aka taresu baki 'daya ba wanda ya tsira aka musu yanka rago har mustapah me shan nono da sauran Yara basu tausaya musu ba.....â€
Abie ya qarashe mgnar muryasa na rawa hawaye ya wanke masa fuska.
Rahma wani irin rikitaccan kuka ta Saki jikinta na tsuma tana sake riqe Abien tana buga kanta saman 'kirjinsa...
Muryasa na rawa ya ce.
“My Baby kiyi hkr ki daina kukan wallahi nima yi zanyi zuciyata ta yi rauni....â€
Bakinsa ta rufema da tafin hannunta cikin kuka ta ce“Na yarda na rasa komai nawa banda kai Abie duk da ban gama sauraren labarin ba, amman Abie kaine komai nawa, Kaine ni nice kai, wallahi na hkr da neman dangin ummina har Abadan wannan qasa ba wajan zuwabane ummina ma Allah ya 'kaddara ita 'din a can za'a halicceta, na hkr...â€
Ta 'kara mgnar cikin wani irin kuka.
Abie ya miqe zaune ya 'dorata akan cinyarsa, ya tallabo fuskarta cikin kwantar da muraya, ya ce“My Babyna pls ki nutsu na qarasa miki labarin kimin alqawali bazakiyi kuka har na gama OK?â€
Kai ta 'daga tana matsalar 'kwalla.
Sumbatar la'bbanta yay ya ce“I love you my baby.â€
Ba mamaki na sake dawowa zuwa yamma. Dan haka a samba'do comments.😉
_Rahmerh ladingo😉_
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
3/30/22, 21:21 - Buhainat: ```D A```
```85&86```
Luf tayi ajikinsa tana sauke numfashi, tana jin yadda hannunsa yake yawa tsakanin cikinta da 'kirjinta.
Hannunta ta 'dora saman hannunsa, cikin sanyin murya ta ce“Abie! Kaci gaba min da lbrin kaji?â€
Cike da tausayinta ya goge mata hawayen fuskarta, ya ce“Ok my baby kinyi alqawali bazaki sake kuka ba, har na gama? Sannan karki katseni pls kinji Matar babynta?â€
Ya ra'da mata.
Kunya taji ta sunne kanta 'kasa.
“Baby!†ya kirata yana kwantar da ita, ya kwanta ya shigar da ita cikin jikinsa, yaja musu tattausan bargo,yanzu hannunsa na cikin sumar kanta yana yamutsawa, suna facing 'din juna, amman Rahma bata iya kallonsa, har yanzu zafin kisan gillan da akama iyayanta takeji matuqa, tana daurewane kawai sbd karta tayarma da Abienta hankali.
“Kinaji Babyna?â€
Kai ta 'daga tana 'dora hannunta saman fuskarshi, tana tattab'awa, kamar me neman wani abun.
“Alokacin da labarin mutuwarsu yazo min wallahi tamkar zanyi hauka aranan, ga shi ke kuma aranan wani irin rigima kike min kuka ba qaqqautawa, kin qi kowa ya rab'eki sai ni, ga shi nine zanje 'dauko gawarsu ajirgin da gwamnati ta bayar sabida shugaban 'kasarmu Nada labarin komai.
Haka na barki hannun Ummi kina kuka natafi.
Wlh yadda naga gawarsu Inda aka killace nayi kuka idanuna har basa ganin kirki.
Abby da Zainabu suma sukayi lokacin da muka dawo dakayar aka samu suka dawo hayyacinsu har suka samu damar musu addu'a Abby 'karami kamar ka kirasa ya amsa duk da an masa yanka rago.
Hummm! Bayan rasuwarsu da sati biyu akayi bikina da Zuwaira wanda nace na fasa, amman Abbu ya rufeni da fa'da shi da abby da Ummi da Zainabu, haka na hkr ba'ayi shagaliba, sbd rashin da aka mana rai uku lokaci 'daya.
Zuwaira kwananta biyar ba abinda ya shiga tsanina da ita sai gaisuwa, tana sonki tana nuna miki kulawa, duk da ke awajena kike amman duk safiya zata shigo 'dakina ta miki wanka tin kina kuka bakyaso ganin bata FASA ba kika hkr amman bakya yarda ta tafi dake 'bangaranta.
Satinta biyu na yaba da irin kulawar da take baki tana nuna miki tsantsar kauna duk da bakya wani yarda da ita, hakan yasa na fara sakin jiki da ita, har takai ga na sauke mata haqqinta, amman aranan sai da kikayi bacci saman 'kirjina kamar kullun, na samu na kwantar dake na runguma miki follow naje gareta, badan so ba sai dan sauke haqqinta tinda ban kamata da wata mummunar halaiyaba alokacin da zai hanani sauke haqqinta.
Haka rayuwar tamu taci gaba muna zama na amana kamar yadda ta nuna har tsawon shekara 'daya lokacin kinada shekara biyu, kin fara yarda da ita, ka'dan, sbd yadda take baki kulawa, ta 'daukeki kamar 'diyarta ashe zamba cikin aminci ta mana.
Auremu shekara biyu ta samu ciki, nayi murna sosai za ki samu 'dan Uwa, sosai nake bata kulawa har Allah ya sauketa lafiya, ta haifi yaro namiji mai Kama dani da dake sak, kawai idanu yafi ki, kinyi murna sosai ranar, sbd bazan mantaba na fito daga wanka kenan ina goge jikina kika shigo 'dakin dawowarki da school kika isko jaririn.
Ta baya kika rungumeni kina murna kina fa'din.
“Abienah nayi qani sai mudinga zuwa makaranta tare ko?â€
'Daukarki nayi ina murmushi na beqa miki kumatuna kika sumbaceni, na ce“Toh oya fita na saka kaya sai ki dawo karki sake shigowa 'daki ba sallama.â€
Da gudu kika fita.
Ashe la'bewa kikayi jikin 'kofa baki tafi falo ba, na kammala shirina ina bu'de 'kofa na ganki, raku'be kina shan yatsa.
Sunkayawa nai na 'daukeki muka koma ciki na zaunar dake kan cinyata, na ce“Baby Ummi daman la'bewa kikayi?â€
Kai kika d'agamin.
Na tallabe kumatunki, ina kallonki kamar wata babbar mace haka na fara miki mgna na ce“Kinyi 'da ba 'kaniba 'danki ne Babyna ki yafeni naso ace kece zaki fara haifamin yara sannan kece zaki fara sanin Abineki ya sanki amman Zuwaira ta miki shigar sauri kiyi hkr haka 'kaddaramu tazo.â€
Sam bakisan Inda mgnata ta dosa ba, kika rungumeni kina ta'ba fuskata kina dariya kika ce“Abienah sunan 'kanina irin naka za'a saka kaji?â€
Ba tare da bata lokaci ba kuwa na amsa miki da “Toh my babyna muje na masa hu'duba da Abdulmajid.â€
Ranan naga farin ciki wajanki, wanda hakan nakeso har Abadan.
Zuwaira na zaune kusana, Kina maqale ajikina ina rungume da babyn na masa kiran sallah akunnensa na ra'dama masa suna, na kalleki na ce“My Baby yaronki an saka masa sunan da kikeso?â€
Dariya kikayi kina shafa fuskana kika sumbaci kumatuna kina dariya kika ce“Yeee Abienah nayi Abie babba da Abie 'karami.â€
Dariya muka saka ni da ke, na kalli Zuwaira wacce ta kafemu da ido sai naga kamar hararenmu take, na shafi fuskarta na ce“Zuwaira ya dai ko bakiyi farin cikin sanyama yaron naki sunana ba?â€
Harara wasa ta min tana 'Yar dariya ta amshi babyn tana shayar da shi ta ce“Haba hubby wlh naji da'di ai ka nemi shawara kafin ka ra'damasa farin cikin Ummi shine namu hubby.â€
Naji da'din bayaninta na rungumeku ku ukun inajin da'di da farin cikin samun mace tagari.
Bayan suna ta tafi wanka gida dagani sai ke nima tafiya tasomin dakyar kika yarda na kaiki gidan Ummi daga can kullun ake kaiki wajan baby ki wuni ki dawo.
Bazan ta'ba mantawa bayan ta dawo daga wanka muka 'Dora zaman lafiya, satinta biyu ranan da dare bayan na fito daga wajanta na zauna a falo na kunna Tv ina kallon Al'jazeera sbd ciwon da kaina yake, sai naji ihunki daga bedroom 'Dina, aguje na tafi.
Ashe mafarki kike kina shure² kina kirana kina fa'din.
“Abie zai mutu za'a kashe shi don Allah ka temaka masa wayyo Abie zai mutu.â€
Aguje na iso na kamaki ina girgizaki ina kiranki.
'Daukarki nai muka fito falo na rungumeki ina tofa miki addu'a can naga kin dawo normal kin rungumeni kina sauke numfashi kika tambayeni“Abienah ina Abie 'karami?â€
Kanki na shafa na sumbaci goshinki na ce“Yana bacci shi da mamarsa daga yau idan kinyi mafarki ki dinga addu'a kamar yadda na koya miki kuma daga gobe makaranta zaki na zuwa shekaru biyar kin isa ki shiga makaranta islamiyya.â€
'Yar dariya kikayi kina maqaleni, nace“Ta shi muje mu kwanta.â€
Kafa'da kika maqale kika ce“Abie anan zamu kwana.â€
Ban Musa miki ba na kwanta kan sofa na 'doraki 'kirjina kika rungumeni gam ina shafa bayanki nan kiga shiga min hira ina biye miki muna 'kyal'kyala dariya, duk kinbi kin caku'demin gashina, kamar daga sama naji ihun Zuwaira tana kuka ta fito ta nufomu tana fa'din.
“Abien Ummi Abie 'karami baya motsi...â€
Wata irin fa'duwar gaba naji na miqe kina jikina na zaunar dake na nufi 'dakin Zuwaira aguje har ina Neman fa'duwa.
'Daukarsa nai Kallo 'daya nama yaron na gane ya mutu sabida a 'kalla naga gawa arayuwata tafi dubu, gaba da gaba, ta sojoji ma bazan Iya lissafata ba.â€
Numfasawa yay ya sake shigar da Rahma jikinsa wacce take kuka tana qamqameshi.
“My Baby pls yi shiru mana kiji me ya faru.â€
Kai ta girgiza cikin kuka ta ce“Abie ina son babyn duk da na kasa tunano komai.â€
Bakinta ya kame, yana jujjuya harshensa aciki ba tare da ya tsotsaba, yana buga bayanta ha'di da shafa gashinta.
Ajiyar zuciya ta sauke ta 'dan kalleshi ta sake shigewa jikinsa ta sanya hannayenta ta zagaye bayansa, itama ta shiga buga bayansa.
La'bbanta ya tsotsa na second 7 ya zaro bakinsa yana lashe yawunta da ya biyosa.
Bakinsa ya manna saman kunnenta cikin wata irin murya mai tattare da abubuwa dayawa, amman damuwa tafi yawa.
Hannunsa cikin gashinta 'dayan abayanta, ya ce“Uhmm!
My baby kinsan me ya faru bayan mutuwar Abdulmajid?â€
Ahankali ta girgiza kanta tana buga bayansa.
“Baby keda Zuwaira sai na rasa wa zan lallasa duk kun fita hayyacinku, ita mutuwar 'danta, ke kuma rashin ganinsa ya sanya baki 'daya kin tayar mana hankali sai an dawo da Abie qarami, na kwantatan miki idan mutum ya mutu baya dawowa amman ina kinqi sam. Sai bayan wata uku kika dawo normal wanda har lokacin Zuwaira da ni mun kasa manta yaron.
Bayan mutuwarsa da wata 5 nayi wata tafiya sai dai na kwashe wata uku ba nan, ranan da zan dawo na cika da muranan ganinku da yake dasu Ummi, 'kin fa'dawa kowa nayi na ce surprise zan muku .
Abinda na isko a cikin falon ya rikitani da gigitani, Zuwaira tana jibgarki kamar Allah ya aiko tana fa'din.
“Shegiya me idanun munafukai, na tsaneki sbd ke na rasa 'Dana jin kuna dariya keda mahaukacin uban riqonki na fito aguje ashe na toshe Abdul hanci da pillow ban saniba, na shagala da kallonku sai da kuka gama haukan na koma na iske yarona baya motsi.
Ga buqatar mahaifina bata biya ba, na son mu mallaki dukiyarku tin yaron da muke taqama ya mutu, ga shi na rasa ciki kusan shekara 'daya wlh ke kam kin zame min annoba na tsaneki tin Randa kika zabarma yarona sunah...â€
Wata irin gigitacciyar tsawa na buga mata jikina na rawa na nufi wajanta.
Kekuma kika miqe aguje kika nufi wajena kina kuka kika rungumeni kina nunata.
'Daukarki nayi na rungume ina kallon jikinki duk ya yi ja.
Zuwaira idan nace jikinta ba jini alokacin tsabar tsoro baby banyi 'Karya ba! Sbd ta diririce baki 'daya tsoro ya shigeta, ta rasa me zatace kawai ta fashe da kuka ta yi zaman 'yan bori.
“Ngd Zuwaira da abinda kika min kije duniyace zata koya miki hankali, kisani ni bazan tozarta ki ba amman na gama zama dake, Allah zai sakamin 'dana da kika kashemin, babyna bansan iya lokacin da kika 'dauka kina zalumtarta ba, ba zan ta'ba zama da macan da bata son Rahma ba, kije na sakeki Saki uku bana buqatar zama dake har Abadan. â€
Ina gama mgnar na juya na nufi bedroom kina rungume ajikina sai ajiyar zuciya kike saukewa.
Zuwaira ina jinta tana ihu kamar mai aljanu ta ce bazata bar gidan ba, sai na maidata.
Wanka na miki na shiryaki nima.nayi wanka na zabar mana kayan sawa kusan Kala ishirin na zuba acikin trolley na 'dauke ki muka fito.
Har lokacin tana falon.
Biyomu tai da gudu na sanya qafa na hanka'data ta fa'di na wuceta.
Kai tsaye gida muka tafi na zayyane musu komai amman bance ta kashe 'danta ba na ce dai bazan zauna da MATAR da batason Baby ba shiyasa na dates igiyar aurena akanta.
Baby haka muka dinga rayuwa nida ke ba yadda ba ayiba na qara aure naqi har kikayi wayo shekarunki goma cif Abbu da Abby suka sanyani gaba akan dole sai na sake aure, ni kuma nafison abarni na kula da karatunki na boko da na addini har ki zama budurwa na auri abina amman sunqi. Dan lokaci kinyin wayo sosai na hanaki kwana wajena tin kina kuka har kika dangana kikayi fushi kika koma wajan ummi, amman shaquwarmu kullun gaba take daman ina yawan tafiye².
Akwai wata Naja'atu amakarantar ku malamace wannan kuma kinsan mgmar baby tinda ke kika ha'damu sabida kirkin da take miki duk da har yau bakinsa asalin abinda tai ba na Hana afa'damiki tinda lokacin kinje Yemen Hutu abin ya faru.â€
Cikin za'kuwa Rahma ta ce“Yauwa Abie bayan irin kirkin da take miki muka fara gaisawa daga nan har tambayeka kana sonta zaka aureta sai taci gaba da kulawa Dani zata dinga koyamin karatu agida.â€
Sumbatar kumatunta yay ya ce“Yes my heart, bayan kin amince nayi shawara dasu Abbu sunfi kowa farin ciki, ina samunta ta amince ba 'bata lokaci akayi bikinmu, itama banyi gaggawar kusantarta ba na zuba mata idanu akan duk wani motsinta kuma yarinyar tayi jarumta bata ta'ba nunamin tana son na bata haqqinta ba, saima kulawa da take baki wadda ta linka zuwaira.
Tsawon wata uku ahaka na gama dukkan jarabawar da zanma Naja'atu wlh ban kamata da laifi ko 'dayaba akanki da kan dukiyata.
Hakan ya saka na shiga nuna mata soyayya na sauke mata haqqinta da yake kaina, bayan kwana 6 da fara saninta, ban sakeba sai da ta warke bayan mun raya sunna munyi wanka na ro'keta ta yafemin lokacin da na 'dauka ban bata haqqinta ba.
Kallona tai tana shigewa jikina tana shafa fuskata ta ra'damin akunnen.
“Sweetie ni kai nakeso ba kome ba burina na kasance da kai har Abadan na mallakeka ni 'daya muyi rayuwarmu wlh ina kishinka bazan jure ganin wata ta rab'eka ba, zan riqemaka kaina da yarmu baby Ummi da wanda zan haifama nan gaba ka'dan Amana.“
Murmushi nayi nace“Allah ba ki iko Naja'atu ngd Allah ya miki albarka.â€
Ta amsa da “Amin sweetie, tana kame bakina.
Haka rayuwa taci gaba...â€
Shiru Abie yay jin shasheqar kukan Rahma tana qamqameshi.
“Ya Salam! Baby me nayi kuma? Fa'damin pls kinji Ruhina?â€
Kukan ta ha'diye ta sake qamqameshi cikin sanyin murya ta kirasa.
“Abienah Rabin raina Babyna!â€
Wani irin sanyi ya ziyarci zuciyar Abie ya amsa da “Na'am My heart my baby Mah chocolate. Muahhhh I love you kinji Tawan.â€
Sosai Rahma ta samu nutsuwa daman batasan ya akayi ta kece masa da kukan ba.
Akunne ya ra'da mata“Kin hkr My Ruhi?â€
Kai ta 'daga tana sake shigewa jikinsa tamakr zai gudu.
Sumbatar tsakiyar kanta yay ya ce“Shkuran Babyna.
Haka rayuwarmu ta ci gaba da tafiya sam Naja'atu bata nuna kishinta akan yadda kike min shagwa'ba bakida wajan zama sai ajikina idan ina gida sai dai kuma idan karatu take koya miki, hakan ya qaramata daraja ashe dai ita tafi zuwaira mugunta sbd ita ba da gangan ta kashe 'dantaba jin dariyarmu yasa ta manta tana rungume da pillow ta sakeshi sai saman fuskar 'danta.
Ajiyar zuciya ya sauke.
Auremu shekara biyu har lokaci ban ta'ba kamata da laifi ba, kumanbatayi cikiba har lokacin tana min qorafi sai na ce mata komai daga Allah ne, kuma alokacin ne kika cika shekaru shabiyu kin fara zama 'Yar budurwa duk da alamun budurcin basu fara bayyana ba.
Ana Baku hutun makaranta kika matsa zakije wajan Saleeha Yemen Inda take aure wanda lokacin bata wuce shekara da aure ba dan ke kallon 'yan gidansu uncle Aliyu kike dangin mamarki sabida hakan families 'dinmu suka tsara har sai kin girma kafin kisan gaskiya, shiyasa kike 'daukarsu iyayan Aymana ni kuma mahaifinki Jaddatu kakarki wanda kece kika dasa mata Jaddatu.
Kasancewar Hanan ba ahannun ummi ta girmaba tana Yemen hannun yayan Abbu bai ta'ba haihuwaba 'kanin matarsa Haleesa take aure shiyasa abu dayawa bata saniba agame da sha'aninmu tasan dai ke 'diyar Aliyu ce bata san ajiyayyar mgnar aurenmu ba, da yake rabonta a Morocco Allah ya ha'data da miji a nan gida sojane, can yake da zama kinsan labarin auren bayan kinada shekaru tara akayi shi tare mukaje bikin, tanada shekara akayi na Haleesa ummiterh kumaa duk tana gabansu duk ita ce 'kanwar Haleesa ita karatu ta yi
Showing 117001 words to 120000 words out of 164819 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40 Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55